You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin wata sabuwar duniya

A haka dai yaita yan juye juye. Har bacci ya dauke

Da safe bayan sun karya sun gaishe dasu meera sabry taimasu rakiya dan itama feena tasa

kayan aiki

Sai dare suka dawo ko hira basu tsya ba bayan sun gama cin abinci yaja sabry dakinshi

jikinshi har rawa yake shaawa ta mashi yawa abin ya bata mamaki jiyafa da amarya feena ya kwanata to ya haka sai gashi harda kukan dadi yanata zuba mata santi

Rayuwa tacigaba da tafiya sosai salihawa tasamu cigaba saboda hanyoyi da wutar lantarki da

makarantun boko da ilamiyu suna wadata ta hanyar dr ansamu cigaba sosai

Anyi bikin moohan da sister an kawota meera family gidan karamci shima dr nawaz ankai

mashi tashi kano lokaci zuwa lokaci suna ziyarar juna

Matar Ahamat taga ya warke tazo biko da yaki maida ita aman meera yace ya maida matarshi

KO dan yaranta harda kukanta

Asibiti ya sake bun kasa feena nataka rawar gani sosai a asibitin saboda biyayyarta da

tausayinta tayi mutane kwa na sonta dangin meera tana zaune da kowa lpy idan ciwon iskane ke damun ka ga sistar nan itama tana taimakawa sosai sabry ita kuma koyarwa take isilamiya

da aka buda nan cikin gidan su

Suna hade kansu itada feena da sister

Yau sunata shiri gobe zasu Mexico shaqatawa harda moohan da sister da dr nawaz da sisto

Da safe sunyi bankwana da kowa drive ya kaisu katsina airport jirginsu ya daga Mexico

Gidan dr suka sauka su duka sabary tatuna zowarta ta farko Mexico da irin zaman da sukayi

sosai baba mai gadi yaji dadin ganin sabry sunyi ziyara sosai har garin su feena sunyi murna da ganin feena har aka samu mutum biyar ya musilunta

Daganan suka daga kasa mai tsarki sunyi ibada tare da adua garesu da kuma kasarsu

Satin su biyu suka biyu ta lagos gidan alhaji nurem da yake da maryam suka tafi nan fa Dan

uwansu sista kanansu ya ganta suka kulla soyaya mai karfi kowa yayi murna da hakan

Kwanan su biyu

Suka sauka salihwa

Bayan wasu shekaru dr yakara zama babban mutum haka ma sabry da feena ya'yan su shidda

sabry da hudu feena da biyu

Meera da Ahamat sun rassu yayinda yanzu dr shine aka nada matsayin meera sai moohan tare

suke zaman su lapy kauye kowa na sansu

Alhadulillahi

Anan na kawo karshen wannan labari nawa kurakuran danayi ciki Allah ka yafe man sakon

dana isar Allah yasa yaje inda ya dace Allah yabada ikon yin aiki da abin kware

Wanda na bata mawa ina rokon shi yafiya da yayafe mani

Na gode

Kuci gaba da bina cikin ni makauniya ce da zarata insha Allahu

Sannan inaso naji raayin kowa. Game da dr mashi

Mikaka karu dashi wanne darasi ya koyar

Sai najiku nagode

Ammyn khairat

"[9/5, 13:19] Ammyn Khairat: PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION"

* DR MAHISHI MEERAH*



"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro writers?s=09

*P48*

                       tun kafin su shiga k'auyan feena ta jigata sosai da kwazazzbon hanya tana

"mamaki ace wannan k'auye nanne mahaifar dr,,"

Bayan sun isa mota ta paka A cikin tashar garin jama'a sai kallonta ake ana nunata coz dida

"ita black beauty ce ba tayi kama da yan 9j ba dolle da akwai banbanci,"

Tsaye tayi cikin tasha Tarasa ta inda zata. Fara ga kallon k'ulla da mutane ke mata duk sai taji

"ba dadi,"

Wajan masu mashina dake jere suna kallonta ta nufa cikin Hausata da bata ida gigewa ba

tayi masu sallama sunyi mamaki dan basuyi tunanin ta iya hausa koya take ba

Im gidan meera family nake buda wannan ya kali wancan zuwa can daya daga cikin su yace

baiwar Allah lafiya kike bud'ar gidan sugabanmu

"Da gani ke ba yar kasarnan bace daga ina kika fito kuma mike hadinki da meera family ""?"

Ta dan fahimce su kadan dan haka tace dasu daga Mexico take Mexico yeah Kai iro ina

gafa Abokiyar akim dr ce dan shima can ya'yi karatu wajan dr kikazo jin sun Ambaci dr tayi murmushi ta daga masu kai to hau muje mu kaiki dan yanzu haka yana cikin hospital ban jima da dawowa ba na kai wata marar lafiya

Tafiya kadan sukayi sai gasu ai nafin cikin garin salihawa garin yama feenar kyau ssai sbd

ni'ima garin da tsarin garin koda yana k'auye a tsabtace yake A share bbu wasu tarkacan

ledodi

Duk inda suka gita sai an kalle su ko kafin su isa meera family ta fara hango wani katon gida

mai girman gsky Asha fentiy Blue and white ga wani zane na ado da akai ma gidan sai jamaa keta shawagi

Sun dan kara tafiya kadan daga gefe ta hango wani katon hospital ya hadu ssai ko Mexico

sai haka sai light din fitulu duk sun kara haskaka wajan daga sama taga an an rubuta meera

hospital dai dai nan bakin get din hospital din dan mashin din ya Ajeta

Kishiga yana ciki idan kinje sai ki tambayi inda yake zaa kaiki tana kakarin bude yar jikarta ta

"bashi kudi Yace""AA barshi kinci Albarkacin wannan family murmushi tayi thank u koda bai gane turancin ba yasan godiya ce tai mashi"

K'aton traveling dinta taja tana tafiya a hankali Cox takalminta hill ne mai shegen tsini da kyal

ta samu ta ida shiga cikin babban hospital din wanda ta yaba da tsarin shi da haduwarshi

Kofar shiga ta hadu da masu tsaro anan sukayi mata tambayoyi ta basu Amsa da cewa wajan

"dr tazo sunanta dr feena ita matar mahishi ce kuma Abokiyar aikin shi daga mecico take,,,"

Sunyi mamaki da jin bayanan ta masamman data ce ita matarshi ce a iya saninsu matar dr

daya itace yar uwarshi sabarina aman jin ta fadi daga inda take kuma sunsan can dr yayi karatu dan haka sukaje suka sanar da dr

Yayi mamaki dajin feena tazo har garinsu kuma yayi bakin ciki da zowarta dan haryansu yana

jin haushi sihirin da taima kankanaty din shi

Zowa yayi har inda take tana tsaye sanye da doguwar riga iya gwiwa sai dogon wando

wanda ya dameta ssai shigar dai irin tasu ce tayi

Sai da yagama kare mata kallo sannan yace da drive kaita gida ka kuma sheda ma meera ko

ita wacece sannan ya juya zuwa ciki baiko bari tasamu damar yi mashi magana ba

Bata damuba buruta ya cika ita dai cinda ta ganshi

Officer dinshi ya nufa ya zauna kan chair ya dafe kanshi da yasara mashi tambayar kanshi

yake wai da man haka feena take baitaba tantance yanda take da Kamanninta ba sai yau

Ruwa ya dauko masu sanyi ya sha tare da fadin wata sabuwa

Ya zaiyi da feena tunda harta tako tazo inda yake ba karamin sonshi take ba aman shi kikadan

bai sonta tsanarta ma yansu yakeji aranshi ya murza sumar kanshi dan ya dau zafi

"""""""sosai feena taga karamci ga meera family sun karrama ta sosai sai nan'nan da ita suke"

gabanta yayi muguwar faduwa lokacin da maryam ta fada mata wai matar dr daga Mexico tazo

feena

Ba kadan hankalinta ya tashi ba aman ta boye da muwarta daman ashirye take zata hospital

wajan dr ta kai mashi abinci

Har masaukin da aka bata ta isko ta cikin mutunci suka gaisa barka da zuwa ya hanya ya

mexico yau. Sai gaki a Meera family gidan mutunci da karamci gidan da suke maida alkairi ga

wanda ya cucesu barka da zuwa...

Duk cikin harshen turanci take mata magana dan ta fahimceta da kyau feena tasan magana ce

ta fada mata aman sai tayi murmushi tace thank u nice home

Ur wlcm sabarina tace ki huta lafiya sai anjima zantafi wajan hero by ta daga mata hannu da

kanne mata ido guda

Tayi gaba maryam na binta baya gaskiya anty sabry kin birgeni kara da da kikai mata haka

hummm kadan ma ta gani yanzu wasan zai fa sai na dawo oky ki gaida yaya

Office din shi ta nufa Kai tsaye noorking tayi Excusem yes come in ta tura ta shiga hannuta

dauke da dan kwando wanda ta sanyo kayan Abinci ciki kamshi turaranta da yaji yasan itace ture takardun gaban shi yayi ya tashi ya tarota ansar kwandon yayi ya aje sannan ya ware mata hannuwanshi cikin tafiyrta mai jan hankali ta isa gareshi suka rugume juna

Tare da kissing din juna how is working wallahi I'm so tired na gashi sosai Ayya soryyy cikin

murya tausayawa

Abinci ta zuba mashi tana feeding din shi har ya koshi dagana suka cigaba da zuwa love dinsu

da wasannin su batayi mashi maganar feena ba m shima bai mata ba...

Dr sai goma na dare ya dawo gida sabarina taci kwalliya cikin damammiyar rigar baci duk ta

nade ajikint sai kamshi take sannu da zuwa yauwa kankanaty

Ta amshi jikar hannunshi tana sakar mashi murmushi mai narkar da zuciya

Wanka ta kai shi yayi ita da kanta ta shiya shi sannan ta zuba mashi abinci sukaci suna feeding

din junana su har suka koshi taje zata kwashe kayan yace zauna ki huta beby doll baki ta turo ni ninn ba baby doll bace woter melon ce kai haka sorry kankanaty tayi dariya ta dage mashi gira guda ni din Zan kama ki

Dakin shi suka Nufa sukacigaba da more rayuwarsu har bacci ya dauke su

Shuru shuru meera nata zaman jiran dr da maganar feena aman shuru

Da safe dr yayi shirin cikin kayanshi na aiki ba karamin kyau kayan ke mashi ba itama sabry

taci kwaliyarta cikin atamfa Super dinki kowa madam tayi kyau kayan sun zauna mata das

Ruke da hannu juna sukayi part din meera dan gaishe da

Shi

Bayan sun gaisa suna shirin tashi sai ga feena itama ta shirya cikin doguwar riga har qasa

itama ta duka ta gaida meera cikin dadtako ya amsa mata ta gaida dr. Sai da ya

Kauda kai sannan ya amsa mata

Sabry tace Anty feena ina kwana ya kwannan bakunta fine kawai tace

Dr ya tashi zaiyi gaba meera yace Muhammad idan ka dawo aiki kozo nan ina budarku to

Abbah

Sabry ta bishi tayi mashi rakiya kamar yanda ta saba

Moohan sun fahimci juna sosai shida zainab wato sister zuwan shi biyu wajan ta ansa ranar

Auransu sati ukku harda na nawaz zaa hade kulum suna makale da waya shida sister

Da dare kamar yanda meera ya bukaci su sai gasu gaba daya sun hallara

Bayan meera yayi sallam ya fara da Adua kowa ya hadu su gwago da adda moohan Kawu

Ahmat

Duk suna wajan

Da farko dai kuwa yasan wannan awajan dr to yanzu Muna so kai muji ta bakinka abubuwa dai

sun ruga da sun faru kuma gaba daya mun yafe yanzu ya matsayin feena take awajanka

Duba da har yarinyar nan ta iskoka mike raayinka game da ita dr yayi shuru shifa wallahi baya

son feena ya tsane ta Muhammad kayi shuru Abbah bani da wani zabi duka kai ke mallakarmu duk hukuncin da kayanke yayi

To shikenan ke yarinya mike tafe dake shin kin biyo mijinki kuyi zaman aure koko mike raayinki

feena ta fashe da kuka Abba ina son mijina to zaki iya zama da shi a kauye ko eh kin Amince na amince to Alhmdull ni dai Shawara da Zan baka Muhammad ka zauna da matarka feena kaddarakka ce kuma komai ya re faru ga bawa rubutacce ne Allah ya rubuta sai ka aureta cinda har ta amince zata. Zauna da kai ta ka hakura da ita ka hada kan matanka ku. Zauna lafiya ka kuma ji tsoron Allah

Kayi adalci kowa kabashi hakkin shi

Ke sabarina kece babba kija jirman ki ku zauna lpy sannan ina neman alfarma da kibata daki

guda a part dinki to Abba insha Allahu

Idan da mai magana yayi su gwago da Adda m adua kade sukayi da fatan Alkairi daga nan

Ahamt ya rufe da adua

Sama ba haka Dr yaso yaso ace ga baki daya ya gama rayuwarshii da sabry sai gashi wata

banzar feena tashigo ryuwarshi rasa abinda ke mashi dadi yaji

Koda suka isa part dinsu sabry ta nuna ma feena dakin da bata inda kayan dakin da dangi

mamarta suka siya mata ciki da parlour ne da kuma kicin babu abinda babu aciki

Dakinta ta nufa dr ta bita kuka ta fashe mashi da shi wiwi

Kusani adua dan Allah wadanda suka kirani dama wanda bai samu damar kira ba na gode jiki

ko Alhmdull naji sauki sai godiyar ubangiji

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na

www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta

"don masoyansu su rika Downloading a online,"

"Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin"

littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

"A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda"

"ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,"

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura

"maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu"

"Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi"

amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel

"Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not"

charge for our services

"Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free,"

any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending

"novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it"

"Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or"

"TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT"

Ammyn khairat


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment