You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi ma sabarina da idol tana kallonta hannunta na rawa ta kai kan

face dinta ta shafa wow beautiful girl

Sabarina ta janye daga wajan su ta koma kana kushib ta zauna tanajin tukukin bakin ciki

Suka bita da eyes.

Salihawa shiga kayi wanka tsoho meerah ya bashi umarni moohan bayyi gardamaba ya shiga

toilet din meearh yayi wanka ya fito kan =ØÏÞ bed ya isko kaya da lotion game da shouas da ture ya shafa lotion yasa sabin kayan shi yabi da turare yasa takalmin shi ya fito parlour.

Meerah yana zaune kan kafet ga kayan abinci akan kafet din zonan dana ya kirashi ya nuna

mashi kusa da shi yazauna.

Abinci ya zuba masu cikin waje guda yace dashi bissmll ba muso yasa hannun cikaci tare sai

da sukayi nat sannan sukayi hamdalla GA sarkin talikai

""" meeara ya gyara murya cikin natsuwa yace da moohan da farko dai dana abinda kayi"

banji dadin shiba sosai a tunanina kai mai iya tsayawa sabarina ce akan komai kai Dan uwantane gaba da baya bakada kamarta itama batada kamarka wani fannin kai ubane wajanta

"domin babban wa ubane,"

A matsayinka na wa kai mai iya tsayawa kanwarkace ka jajirce kazama zaki sadauki dodo

ga dukkan wanda zai ketama kanwarka haddi sai kash abin mamaki kane da kanna kake

kokarin hakan wallahi banji dadi ba;

Idan kuma muka koma 6an garan uba a matsayinka na uba agareta wanne ciwo zakaji da

radadi ga wanda yazo zai ci mutuncin yarka ya keta mata haddi wanne hukunci zaka dauka

lokacin da kazo ka tararda wani na shirin qargamena yarka?

Yayi shuru tambayarka ake moohan kunya ta kama shi kamar kasa ta bude dagan zaune ya

shige

Moohan ka bani kunya so sai da ba alkawarin auran sabarina da MAHISHI ba abinda zai

hananin baka auranta saboda dari bisa dari kane yafi dacewa da ita ba MAHISHI to dandai ni mutumne mai cika alkawari GA abinda na dauka idan har Allah ya banin iko nasan abinda kayi

ba halinka bane shedanne da kuma sharrin zuciya inaso a kowanne lokaci kafi karfin zuciyarka

"domin duk mai biyema son xuciya tana kaishi da bacin zuciya da danasanin,"

Kayi haquri da hukuncin da na dauka a kanka kowanenen haka zan mashi in banda kuka babu

abinda moohan yake gsky meera ya fada mashi kuma yaji kunya ssai da abinda yaso aikatawa da kuma danasani da nadama sabarina bata cancanci abinda yaso aikatawa a gareta bata kuma ya godema Allah da hakan bata faruba.

Abbah dan Allah kayi hakuri hakan bazata sake faruwa ba ba halina bane aikata hakan na

sanin moohan komai ya wuce ko bayan ranmu ku kasance ya'ya nagari masu aikata alkari kujajirce a wajan yan uwanku

Insha Allahu Abbah nagode

Moohan ya tashi ya fita zuwa gidansu jikin shi asanyaye

mo8r 8e88co8m8m8e8n8t88mo 8r 8e88ty8p8i8n8g88

*AÈmÈmÈyÈnÈ KÈHÈAÈIÈRÈAÈTÈ cÈeÈ GÈoÈlÈdÈeÈnÈ gÈ1ÈrÈlÈ*

"[9/5, 12:59] Ammyn Khairat: Follow this link to join my WhatsApp group:"

https://chat.whatsapp.com/HN8DndYLcYs4thcUTVSVKP

*link ga masoyana banda maza comment nake so ba nagode ko thank u ko stickers ban son

tallah dafatan za a kiyaye ngd*

* DÌ%‚rÌ%‚ MÌ%‚AÌ%‚HÌ%‚IÌ%‚SÌ%‚HÌ%‚IÌ%‚ MÌ%‚EÌ%‚EÌ%‚RÌ%‚AÌ%‚HÌ%‚*

BNd'? d'BN(" " )d'

*N`A`*

*AÈMÈMÈYÈNÈ KÈHÈAÈRÈAÈIÈTÈ*

GÌ% OÌ% LÌ% DÌ% EÌ% NÌ% GÌ% IÌ% RÌ% LÌ%

*Dd-ctd tO my chr- fnr my fr-nd sh-p*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 17&18*

                            kasaqe dr yayi yabi kofar da kallo lallai Ashina kishinki ya bace hhhh yau feenar

ashina ta Samu

"""huci maizafi yasaki Mata mata halinsu duk dayane akwaisu da karamar kwalla indai akan"

"kishine kwalwarsu bata dauka,"

Feenar sabiryy kowace da kalar nata kishin sumar kanshi yake ya mutsawa kanshi yayi zafi

yarasa ta inda zai taro wannan lamari komai ya taru yacide mashi

Kwanciya yayi kan bed yanata saqar zuci.

Baccin yayi dan dauke shi zuwa magaruba ya tashi yanufi toilet yajima cikin kwamin wanka

daga bisani ya cuda jikin shi yafito

Yashirya cikin suit dinshi farare wadanda ya maida amatsayin uniform din shi na aiki sallah

yayi saboda lokacin sallar yadan gota sannan yasa white cover shuos dinshi yafita yana daura

agogon hannunshi.

Compound din gidan yanufa parking space jerin gwanon cars ce har 5cars daya daga ciki ya

buda yashiga dai dai zaifita yace da driven shi yayo oder abincin dare yakai kan danni oky sir.

German ya bude mashi get yafita direct hospital yanufa domin checking din abubuwan da

"sukafaru baya tafiyar shi rantsetsan hospital ne irin nasu na Mexico. Yanda aka tsarashi kai ka dauka gidan sugaban qasane sai kashiga daga ciki kagane hospital ne,"

"""ko wanne part sai da yabi yaduba mararsa lafiyanan kwankwance duk ya dubasu"

"wasu yasa an sauyamasu waje,"

Sannan yanufi office dinshi ya zauna tarun takardune sosai yabisu one by one yana chekeng

dinsu yanajinjina kai da yabawa da kokari irin na feean domin ita ta maye kubinshi da bashinan tayi aiki tukuru

Tuna bayan fitar dr sabarina ta tashi daga nannauyan baccin da ya dauketa abinda

yafito daga bakinta shine

*ALHMDLILAHIL'LAZI'AHAYANA'BA'ADIMA'AMATANA'WA'ILAIHIN'NUSHUR!!!!*

Adua'ce maikyau GA bawa yalazimci yinta yayin da ya tashi daga bacci kayi godiya GA Allah da

yakasheka kuma ya rayaka dan idan mutum yayi bacci to tamkar ya mutune sai sadda Allah

yabashi ikon tashi ku koyama yaranku ita tanada mahimmanci ga bawa

*Idan Ban mantaba naji bawani akan ta cewa Annabi yace duk wanda ya falka bacci cikin dare

yayi wannan aduar to idan yayi sallahr dare duk abinda ya roqa sai Allah yabashishi Allah yasa

mudace Amee*

Sannan tayi meqa tare da duba agogon bango bakwai harda yan mintina lallai tajima tana bacci

tunda gashi harta makara sallahr magaruba.

Tollet ta nufa tayi wanka tareda doro alwalla tazo tasa doguwar rigarta ta sallah tafeshe

jikinta da qamshi sannan ta shinfida sallaya tatada iqama bayan ta ida ta zauna tanata azikar dinta har akayi isah'i tayi isha'i sannan ta gabatar da adua'o'in ta tatashi tacire rigar ta shafa

"lotion mai qamshi tasa turare tasa kayan mararsa nauyi cotton riga da wando tayo men parlour,"

Dernni table ta duba taga kayan abincin dan haka can ta nufa tea ta hada mai

kauri tasha sanan tabi da abinci aman bawani maiyawa bane taci tatashi ta koma kan doguwar

kujera ta kwanta roomt ta dauka ta kunna TV tana kallo

Jin shurun yayi yawa sai tsoro yafara kamata saboda ita ko gida tafiso idan tana dakinta aman

yazaman akwai wani agidan ba ita kade bace tashi tayi tanufi parts din dakunan gidan tana dubawa da kitchen din su komai yayi kyau da tsari nera tayi kuka wajan gina wannan katafaran gida

Dakin shi ta shiga yafi kowanne daki haduwa yanda aka tsarashi sai kace wata fadar sarki

komai na dakin farine toilet din shima sai baka tsoro dan ya kawatu ga glasses ta ko ina sai daukar ido suke idanunts sukayita karo da pant da breaziya ranta taji yayi mugun bacci GA toilet din da tabishi da kallo ga alamar ruwanan ba'a dade da amfani acikin shiba hawayene

suka dararomata tamkar ankunna famfo

"""dakinta ta nufa ta fadi kan gado tanata rusaka kukanta tamkar yaune uwarta ta rassu."

Wayarta ta jawo burinta takira addarta tasanar da ita gida takeso ta dawo gobe domin bata

iya zama da dr bataso zuciyarta ta amince da zarginda take mashi qara tabarshi kafin komai yalalace idan hartana ganinshi da wata wadda ba matarshiba zatayi aika aika.

Ta kunna wayar tana mai zubda hawaye so dayawa kanace ma abu kaso shi daga qarshe abin

"yazamo ba alkairi bane cinda yanzu ta gani dr ba alkari bane atare da ita,"

Tasa bayan hannunta ta share hawayenta lokacin da wayar ta kawo.

Jikinta na rawa ta danna kiran adda sai dai kash kiran yaki shiga saboda sim din 9je bashi aiki

Mexico.

Bakin ciki ya qara taruwa a xuciyarta fadi take wayyo addata wayyo meerah wayyoo

family na wayyo moohan dina wayyo Allah na Allah kakawo mani dauki adda adda keeeeeeeeeeee zan mutu kezo ke daukeni adda nafi son zama dake inajindadin fadinki addddddddddddda

Gallery ta shiga pictures din family nata ne ta cigaba da kallo tana kewarsu wani tayi dariya

wani tayi kuka idan ta gani

Mafi yawa nasu itada dr sunfi yawa sai ko na yaya moohan wasu da sukayi ukku ita moohan

mahish ranar wata juma'a sunsata atsakiya kowannensu named dariya aka dauke su picture din yayi kyua sai sai wanan kuma itada adda da gwago da da tsoho meeraha shima yayi kyau sai hawaye take yanzu shikenan tabar family dinta masu sata farin ciki tazo wajan kunci wajan

wanda bata taba tunanin haka awajanshiba human rayuwace itadaman haka ta hada

Wani waje tashiga nanma picture din sune tunsuna yara taketa ajiyarsu cikin memory

nata ita da dr mahish dinta yanda suke a picture din da kagani kasan akwai shaquwa Mai yawa

atare dasu gami da kaunar junan su

Haka dai tai bansun tana kallo har bacci ya dauketa

Dr bai dawo gidaba sai wajan 11of clock a gajiye ya dawo dakinta yanufa ya ya kuna light

din bacci yaga tanayi sannan ya kashe light din ya fito denni ya nufa ya duba yaga ta danci abinci sanan yanufi nashi dakin ya shiga wanka yafito yasa kayan bacci ya fito ya hada back

tea ya nufi dakin shi kan bed ya zaune ya jawo computer shi yana dubawa yanashan tea sai shabiyu ya kwanta bacci da yake ya gaji dandanan bacci ya dauke shi.

"""asubar fari ta tashi da firgici na mugun mafalkin da tayi maiban tsoro Adua tayi ta"

tashi daga bacci tanufi toilet tayi tsarki da arwlla tatada sallahr asuba bayan rayi atanun fijir da tagama ta dora da karatun alqurani da gari yayi haske tayi adua ta tashi ta shiga wanka tafito ta shirya cikin atamfarta Blue mai ratsina fari riga da sket sun kamata sunmata das ajiki ta murza daurin dan kwalinta Aisha buhari ta feshe jikinta da qamshi kamar anyi barinshi ajikinta fararn ta tatami m tasa ta dauko wayarta tayo waje kitchen dinta ta shiga don dorama kanta kirki dan ba dadin abinin da takeci tajiba da akwai komai aciki indome ta dafa da ruwan zafi t soya eggs dinta ta sai qamshi ke tashi tafito man parlaou dai dai Dr ya fito cikin shirin shi an an

zuwa hospital

Ganita yasashi yin tsaye kamar andasashi sabryyy atamfa na mata kyau sosai has m da qugu

da bobes tayi mashi kyau sosai qamshin imdomen duk yacika mashi hannu banza tayi da shi

ta ta zauna tafara cin abincinta wajanta yaqaraso sabryyy bby kin tashi lfya jiya nafita na dawo

na tarar kinyi bacci to ya kwanan ba kunta duk tambayar da yaimata babu wadda ta ansa mashi sai dai ta zamo daga kankushindin din tace dashi yayi mahishi inakwana yarbiyartace wannan tuntana gida haka mabiye zai gaida mabiyinshi cikin girmamawa lfya lau ya ansa mata ita kuma ta koma ta zauna Dai dai taci gabada da cin abincinta.

Ya jima yana kallonta da yanayinta sannan yace da ita zanfita wajan aiki Allah ya kiyaye tace

dashi ameen yasa kai ya fita jiya kade sabryy ta rame sosai kuma ya nura ta dauki wata

sabuwar dabi'a daga jiya zowayau

Salihawa zaune yake gaban qaton bokan shi ranke dake dan mage baka dadin goyo boka

ya bushe da mahaukaciyar dariya har wani bakin abu kamar hayaki nafitowa abakin shi

Yace hakanane bani dadin goyo ko an goyani sai ansaukeni dan muguntata hhhhha Ahamat ya

gaggabe da dariya ai gaskiyane dan mage abinda ketafe dani boka ya daga mashi hannu munga komai ba sai kafadaba akan yar kanwarkane da dan yayanka mahish da sabarina hhhhhhh labari mai dadi yaro yasamu baturiya acan ita zai aura batare da sanina wani na shiba kuma suna mutuwar son junansu sunanta ashina ne kafin ta musulinta yanzu kuma ta koma

feena nan da sati daya za'ayi auransu.

Da kyau boka dan mage baka dadin goyo boka gagarabadau aman rama sai anja

Kazo man da dadda dan labari to ai anfani da wannan damar ahanasu zaman lafiya da

"kwanciyar hankali tsakanin mahish da sabarina tunda dan uwna yahana d'ana ya aureta ya aurama d'anshi ita nayi alkawarin hanasu zaman lafiya da kwanciyar hankali a a auransu sai dan uwana yayi da nasanin wannan aure da yahada yanda ya kuntata man nida dana sai nafi munin kuntata mashi yasa dana adakin duhu to ni sai nasashi aduhu mai sugar m fitowa,"

Hahahahha

Kawo kudi kaje zakaga aiki za muturamata ifiritai masu figici a gareta aje kudi katafi sai kaji

sako mai dadi hahahhha

Ina godiya boka dan mage baka dadin goyo

Ya baro dajin ranshi fari fes burunshi zai cika na kuntatama yayanshi da ya'yan yan uwanshi

saboda son zuciya d hassada da bakin ciki

Allah kaimana tsari kakiyashemu da aikata hakan yan uwa irin su ahamat basu da rana da

irinsu qara babu

More commens more typing ammyn khairat ce Golden girl

"[9/5, 12:59] Ammyn Khairat: * *"

*DÌ%‚rÌ%‚ MÌ%‚AÌ%‚HÌ%‚IÌ%‚SÌ%‚HÌ%‚IÌ%‚* *MÌ%‚EÌ%‚EÌ%‚RÌ%‚AÌ%‚HÌ%‚*

*nÌ%‚aÌ%‚*

*AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚* GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

*DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚* mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚rÌ%‚

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PÌ%‚AÌ%‚GÌ%‚EÌ%‚* 19&29

Dr da sallama ya shigo parlour sabryy na zaune tayi tagumi binshi da kallo tayi bayan ta amsa

mashi sallamar da ya'yi kayan da driven shin ya shigo dasu ya aje shikuma ya dauka yayi cikin

bed room dinshi dasu

Tananan zaune harya gama abinda yake ya dawo parlour yanda ya barta haka yasake samunta

"tayi nisa atunani kusanta yazo ya zauna cikin sanyi jiki da lafazi Mai dadi da kwantar da hankali,"

Yakira sunanta sabryy ta dago kai ta kalleshi idanunta tab da hawaye kiyi haquri sabryy tunda

muka zo qasarnan kinkasa tsaya da hankalinki waje guda kulum cikin kuka da tunanikike

Sai kace wadd akai'ma auran dolle kuma alhali zabin ranki muradin ranki kika aura to minene

na damuwa.

"KO na maki wani abune""? Sabryyy kiyi magana mana""tunda ya fara kalamashi ruwan"

"hawayenta suka katse suna sauka da qarfi tamkar ruwan sama kalaman shi kuma masuzafine awajanta jinsu take kamar saukar aradu cikin kokon kanta,"

Lallai namiji kanan ajali wai har ita zai tambaya miye'mata bayan tunda sukazo bai'sake

bitakanta ba wai haryake magana akan kukanta da tunaninta shi duk baiga abinda yai'mataba

Ba komai ai rayuwace lallai yayi gsky abin sonta ta aura zabin ranta murdinta cikar burinta dolle

ne tayi haquri da dukkan wani qalubale da zata fuskanta.

Cinda makauniyar soyayya ta rufe mata ido tayi zabin da bashine mahadin rayuwarta ba.

Ta share hawayanta tace dashi babu komai MAHISHI MAHISHI dr ya maimaita rabonda

sabryy ta ta kirashi MAHISHI har yamanta.

Taci gaba da fadin babu abind kayi mani sai kyakyawar kulawa da nasamu a wajanka wadda

miji keba matarshi lallai na gode haka akeso miji ya kasance kukana kuma da tunanina na kewar gidane.

Hummmm dr ya sauke ajiyar zuciya duk bayanan sabryy masu harshen damone sai kanatsu

kagane inda ta dosa

Sabryy matar da muka iko gidannan ko banfada makiba kinsan da akwai halaqa tsakaninna da

ita.

Soyayyace mai'qarfi kuma munyi alqawarin aure da ita saurana kwana biyar yanzu to shine

"naga qara nafada maki eh""kayi dai dai Allah yasa alkari ta tashi tabar wajan"

Dagu tayi part dinta tana kuka sabryy sabryy ya bita ko kafin ya isa ta rufe kofarta

*ina typing batareda inajin dadinshiba ko kadan jikina duk a sanyaye nakeyinshi batare da

kuzariba saboda rashin commente*

Ammyn khairat

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 25&26*

                              cikin tashin hankali ya sake matsawa gabanta bakin shi dauke da adua sabry

meya sameki haka innalilahi ya sungumeta ya'yi waje da ita yana kiran driver dauko mota

jikinshi sai rawa yake zuciyarshi na tsananta fad'uwa yanemi kuka yarasa......

Meyasamu sabarina haka cikin ranashi yake tambayar kanshi lokacinda suka shiga mota driven

"shi yajasu zuwa hospital,"

"""gashi dai tana numfshi aman duk jikinta ya'yi week batada wani kuzari duk ta fita hayacinta"

batasanma wake kanta ba dr yazuba mata ido wasu miyene masu kunfa ke fitowa daga bakin ta

da hancinta sai kace wadda tasha guba.

Kai kara gudu baka ganin halin da iyalina take ciki ko sai tarasa ranta ya fadi cikin masifa

Sun isa ko parking bai jira driven ya'yi da kyau ba ya fito da ita drect office fin shi ya nufa

"da ita da yake office din ciki da parlour sai ya""yi ciki da ita Abokan aikin shine suka cika office din ganinshi dauke da marar lafiya gashi kuma yaune daurin auran shi kuma sunata shirin halartar daurin auran."

Bayan gaishe gaishe suke tambayashi lafiya cikin rudewa yafara fadin mammatatace im sistar

nace

"Ba lafiya dayake ba hausar suke jiba sai basu fahimce shiba,"

Sunyi mashi sannu dafatan Allah yabata lafiya ya koma ciki ya dauko kayan aiki yacigaba da

yimata gwajegwaje da aune aune a matsayin shi na babban likita nan take ya gano matsalarta.

Hawan jine yai'mata mugun kamu wanda kadan ya raqe zuciyarta bugawa sannan abinda

yafi komai daure mashi kai shine wasu drugs da yasamu tanasha na bugewar kwakwalwa wanda matasan yanzu ke amfani dasu idan damuwa ta maka yawa ko bacin rai sai kana amfani dasu dan kawar da damuwarka suna buge brain da duk wani tunani da zai hanaka zama lafiya zaka manta da komai zasu saka bacci bayan sun gama aiki da zarar katashi to duk wata damuwarka ta kau.

Sunada matuqar hatsari ajikin mutum sosai suke lalata kwakwalwa da tunani.

Gashi yanzu ita tasha su sun mata yawa har sun'ta6a innalilahi yaci gaba da aune aunan shi

tayi over DOS na drugs sun ta6a brain dinta subahanallahi.

Yayi iya bakin kokarin shi amatsayin na babban likita daga qarshe ya jona mata drp yaja kujera

ya zauna yana kallonta.

Sai yanzu kuka yazo mashi ya fashe da kuka tunowa da ya'yi matsalar da tasamu wadda

shawokanta abune mai wuyar gaske yanzu ya zaiyi da meera wai tun'yaushe ta farashan kwayane yaushe sabrry tazama yar kwaya.

Saboda a gwajin da yai'mata ta jima tana hadiyarta kuka yake kamar karamin yaro sabry baki

man adalci miyasa kikayi haka.

Wayar shice tayi qara nawaz ne hello kana ina gamu duk an hallara daurin kai kade ake jira

"cikin sarkewar muya abokina ka wakilceni a a daura auran kawai ba sai na zoba jin muryashi asanyaye nawaz ya gane ba lafiya ba dolle da akwai abinda ke faruwa lafiya ""abokina ""?ko baka lafiya ""?mike faruwa ""? Nafazo gidanka baka nan ina baby ta ko jikinne nata ya tashi ""?duk ya jero mashi tambayoyi."

Wanda shi kuma dr kunarsu yakeji aran shi kai ban sani ba dan iska kai in aikin jarida kake kaje

gidan redio nafada maka a daura aure ban samun zowa ya datse kiran tare da kashe wayar

Dan kar ya dameshi.

Ga daya kowa haushi yake bashi duniyar ta mashi zafi jiyake kamar ya mutu ya huta

Yarine ya tada sabari tanatayin ba kakkautawata karshe sai amai wanda ya kasance najine take

kanta ya nufo subahnallahi sabrya mikuma zan gani haka ni mahish na shiga ukku hawaye na na zubo mashi sabriy ta dago kanta ta dube shi ta kwala qara ta rufe idanunta tana bugunshi da yaginshi da cizonshi fadi take dr wallahi hash in an a aljanine gashinan kusa dani kazo ka

koreshi zai kashe.

Kuka take sosai idonta rufe shima kukan yake yaki kumatashi daga wajanta aranshi yana fadin

yasan haka zata faru drugs ya taba Mata kwalwa dolle sai ta ta ruqa abu kamar na mahaukata.

Fizgefizge ta ta farayi tana neman tashi ya ruqeta majawo sosai yasa mata karfi yanda ko motsi

takasa sayi sannan yacigaba da tofa mata adua'o'i.

Ya jima yana mata tafi sannan yaji jikinta yayi sanyi ya danna mata alurar bacci ya kwantar da

ita ya gyara mata drp dinta iya rudani dr ya shigeshi da tasahin hankali har'ma yarasa mezaiyi ya'yi shuru yana tunanin mafita.

Aman bai sameta ba ya zuba mata ido yana tuna rayuwar su su tabaya kafin yatafi Mexico

karatu rayuwarsu mai'dadi abinso ga kowa..

*A MEERAH FAMILY*

Bara mushiga tarihin wannann family miji

Menene asalinsu

*to kubiyo ni a next page dan jin asalinsu sanan fans shin da gsky drugs sun ta6a brain din

sabarina kamar yanda dr ke tunani koko shin sabarina haukane tafara kwalwarta tatabu koko ajanineta gani Lamar yanda tabada to akafta team sabarina da team dr anda nawaz feeana sai

naji daga gareku masoyana*

Ammyn khairta ce Golden girl

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: * Dr MAHISHI MEERAH*"

*NÌ%‚aÌ%‚*

*AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚*

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

*DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚

rÌ%‚*

*PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION*

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ *_ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's"

±ssÃc¹±B¹Ã·_* ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PÌ%‚AÌ%‚GÌ%‚EÌ%‚ 23&24*

"                       shuru yayi yana saqa da warwara taya zai'bullo ma lamarin,"

Sabarina na bacci har'yanzu bata falkaba har zuwa yamma salla kawai ke tadashi daga wajanta

duk wanda ya ganshi yasan dr bashida natsuwa da kwanciyar hankali

""" feenar da dr Nawaz sun dawo duk abinda ya kamata suyi sunyi Dr ya mai jikin dr nawaz ya"

tambaya yana duban sabry sai yanzu ya nura da ciwukan jikinta subahanallahi miya jimata ciwo haka ya tambaya ciki da damuwa

Feena hummm nima tambayar da nayi kenan shima ba kaga ga ciwonnan a qafar shi ita

aljannune gareta ayya Allah sarki Allah ya baki lafiya Dr babu wanda ya tankamawa acikin su har'suka gama surattansu suka fita feena tayi wajan duba mararsa lafiya shima dr nawaz ya nufi

"bangaran da yake,"

Bayan isha'i bai'sa komai bakin shiba tunda safe

Please Login or Register in order to submit comment