You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yananan zaune dr nawaz ya shigo katuwar

leda cike yayo masu siyayyar kayan drunk da sauran su take away

Sannu Abokina ya mai jikin da sauki ya dubi nawaz da ledar da ya aje.

Nawaz ya sosa kai yace siyayyace na yoma sister din mu nifa abokina sonta nake gabanshine

ya fadi wai matar shice wani ke fada mashi yanasonta hummm wannan abu da ciwo yake aman ba laifin kowa bane laifin shine shida bai'bayyana ta a matsayin matar shiba da duk haka

bata faru ba.

Kafin yayi yin kurin cewa wani abu sabarina ta falka aduar bacci dauke a bakinta tayi mika

tare da yima annabi salati duk jikinta ciwo yake mata inda take tabi da kallo suma sun zuba

mata ido suna kallonta ta tabbatar da ba agida take ba ta juyo da kallonta wajan su dr ta duba

sannan da dubi Dr nawaz gira ya daga mata tare da fadin baby ya jikinki ta jima tana dan kallan shi saboda bata sanshi ba karshe ta kauda kanta ta motsa labbanta da sukayi Mata nauyi tace da sauki

Sabryy sannu ya kikeji ba tare da ta dube shiba tace ba komai meera family nake son

komawa ka mai'dani gida to shikenan Zan mai'dake ki Bari sai kin qara samun sauki ta tashi tace toilet zata shiga dr yazo zai kamata tace ya barshi da kanta ta shiga toilet din shi kuma ya'yi tsaye bakin kofa yana jiranta har ta fito. Sallah tace zatayi gashi ba hijabi nawaz yace bari

ya kawo mata bai jima sai gashi da hijabi da doguwar riga harda sabuwar sallaya

Ta shin fada ta tada sallah ta jima tana kai kukanta ga Allah da ya kawo mata mafita da dauki

cikin lamarinta sannan ta shafa adua ta taso tace da Dr su tafi gida yaso tabari sai da safe taki dan haka Dr nawaz yayi driven din su zuwa gida ko a gidan ya jima parlour yana ta zubama sabarina surutu ita dai jinshi take sai da da zai tafi yace abokina ni zan wuce dan Allah ka kara yimab kamun kafa wajan kanwar tamu dan wallahi ni da gsky nake sonta nake gobe zan dawo

ayita ta qare kwance sabarina take aman sai da ta tashi zaune.

Tana kallon dr domin jin amsar da zai bada sai tajiyace to sai da safe na gode abokina Dr

nawaz ya fita sabarina ta kurama dr ido anya kuwa MAHISHI dintane koko an canza mata da wani ita dai abubuwan da yake suna bata tsoro

Kauda kanta tayi tanajin zafi da zugi cikin ranta qarshe taji ta tsani dr ta gaba daya a ranta

.

Shima tunanin shi daban yakeyi itama tana nata a parlour dai suka kwana sai asuba yayi

masallaci itama ta gabatar da Sallah

Bakwai dai dai ya fita yace da mai gadi kowa yazo ko abanshine kar yabar kowa ya

shigar mashi gida.

Yayi hakanne saboda yasan halin nawaz sare cinda yace da safe zai dawo to sai ya dawo

hospital ya nufa shida feena suka Day hutu GA suwagabannin hospital din saboda saura

kwana biyu daurin auran su an basu hutun sati biyu susha amarci

Daganan suka wuce wajan bidi'o'insu da suka shirya qarfe hudu ya dawo gida ya sake shiri na

musamman ya fita zuwa wani gagarumin party da abokanshi suka shirya mashi

Kayansu iri daya da feena suna hadu so sai anci Aisha an casheeeeee

Sai wajan karfe biyu aka tashi na dare

Agajiye ya dawo dakin sabarina ya nufa tana kwance a parlour kan doguwar kujera tana bacci

da littafinta na na adua a hannunta baccin ya dauke rigace fara doguwa ajikinta duk ta dameta cikinta ya latsa dake shafe kamar BA yan hanji

Shi kanshi yasan tanajin yunwa aman yasan tunda ta kwanta bataci komai ko ya tada bazataci

ba adua yayi Mata tare da kashe wutar parlour ya fita

Tun Asuba ya shirya saboda zasuyi tafiya shida feena wajan dangin ubanta tafiyace mai

nisa kisan awa shidda zasuyi.

Agurguje ya fito parlau ta ya shiga sallah take bai jira ta gamaba yasa kai ya fita gidan su su

feenar yanufa daman ta shirya ita kannan babanta awajanshi take zaune da shi kuma za ayi tafiyar suka dauki hanya!!!!!!

Ammyn khairat ce Golden girl

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 29&30*

                             baga daya driven yake aman bashida kwanciyar hankali idan yatuna feena da

abinda zai tarar sai yaji gaban shi yafadi kadan kadan kadan yakan juyo ya kalli sabarina da ta

"hade rai ba alamun fara'a atare da ita haushi yake bata sosai burunta su isa gida ta kama gabanta ganin shi ayatare da ita yana haddasa mata mugun baccin rai, ;"

Hon yayi getman yazo ya bude masu tare da yimasu barka da zuwa ko kafin dr ya gyara

parking tuni har tafi kai tsaye dakinta ta shige burunta shine ta sauke nauyin dake kanta na sallah sallaya ta shinfida tare dasa hijabi ta fara jero sallolin dake kanta

Bayan ta gama ta Cigaba da azirka gami da kai kukanta ga Allah ya kaumata sauki matsalarta

sanan tayi adua tatashi tanufi kitchen yunwa takeji dan haka abu mai dan nauyi take buqa tuwon semo tayi miyar wake cikin lokaci kadan ta kammala

Ta zuba iya cikinta sauran ta juyema mai gadi tasa hijab dinta ta kai mashi yaji dadi sosai yaita

sama albarka

Ta dawo taci nata sannan ta sake shiga wanka tafi to tayi shirinta cikin wani rantsetsan shada

boyel tayi kyau sosai riga da zane irir har gwiwa take ta murza daurin dan kwali tayi kyau sosai sai qamshin turare take.

Parlau ta nufo kan 3star ta yada zango tv ta kunna tayi kwance tana kallo

Duke kewar gida ta dameta

Tana buqayarsu da San jin muryarsu

Musamman meera tsoho Mai hallaci tare da Adda ta mai sonta

Hawaye suka cika mata idol tanajin maraicin kanta

Jikin shi asanyays yashiga d'akin shin tunkan yaqarasa yafara jiyo sautin kukanta zaune take

"dirshan daga ita sai tawul daganin bata jima da fitowa daga wanka BA,"

Salam yayi ya isa gareta subahanallahi feena lafiya yana ta6a ta kwace jikinta ta mashi wani

mugun kallo na tuhuma ai dolle kace lafiya wato ga mahaukaciya an kawo

Love those who love you duk Mai Sonka kaso shi Dan kaga ina sonka na damu da kai shine

shine daran farkona a gidanka ka m wulaqanta ni;

But aman na yarda da maganar nan da bature ke cewa love is love but some time is

dangerous

Duk wannan masifar da feena keyi bai ji hashinta ba couers love is blind so hana ganin laifi

Kuka take wiwi yasamu ya rungumota yahadata da jikinshi yana mai bata haquri da fada mata

kalame masu dadi nasoyaya I really love you my wafe trust me dear da akwai dalilin dayahanani zowa gareki kin san ina mutuwar sonki sosai kiyi haquri sister na ke cikin halin rashin lafiya sosai so kuma kinga dolle na kula da ita cinda batada kowa nan kiyi haquri dear

da dadin baki da kalame masu kwantar da zuciya ya samu shawo kanta

Itako sai kara lafe mashi take ajiki tana sauke ajiyar zuciya bakin shi ya kai kannata domin

yasan shine abinda tafi kauna dandai duk hankalinta ya kwanta

Aiko kamar kura tasamu nama haka taita tsutsar lipes din tana shashafashi kala yana basarwa

da abinda take mashi cinda bai'shirya biye mata ba aman ina taci karfin shi da irin nata salon bakajin komai sai hucin numfashin su

Dan tawul din yacire yacigaba da

Shafarta

Gami da kissing dinta ita haka take mai'da mashi da martanin ta taimaka mashi yacire kayanshi

suka haura kan bed sun murji junansu kuma bukatar su tabiya dan kowanne su na dauke da yunwar abin

Feeenar hankali ya kwanta dr ya maida ita mace Kishinta ya kawo

Wanka suka shiga a tare saida ya fara yimata sannan shima yayi suka fito abinci yake buka dan

jin cikinshi yake tamar fanko

Sai damun shi take da tambayar duk miyaji mashi ciwo yace sister din shi ce

Jiki mana cooking im very hungry please sorry dear kan ban iya cooking ba idan ba suyar

kwaiba sai ruwan zafi girgiza kanshi ya'yiya kira driven shi yace yaje ta kawo take away

Feena anci ado cikin mini siket da yar riga bata wuce cibinta ba

Sai kamshi ake dr na zaune men parlour nasu yana tunanin sabiry tunda suka dawo bata fito ko

taci abinci feena ce ta dawo dashi daga duniyar tunanin da yatai bisa shi ta zauna tayi kissing din kumatunshi dai ita kuma sabry ta fito ta gaji da kwanci da kadaici zata dan wajan shaqatawa na gidan ko kallo basu isheta ba tasa kai duk suka bita da kallo feena ta sauke ajiyar zuciya

wato idan taga sabarina sai tara natsuwa da sukuni kyanta na rukitata

Dr sister bakace Batada tafiya ba. Inaza zata maybe taji sauki

To ina zata manta da ita bata wuce lambu ya jawota yana shafar abarsa

Banda lfy kuyi haquri dan Allah

Ammyn kairat

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 27&28*

                       basu isa hospital dinba suka juyo gida saboda ta riga ta rassu family meerah

sunga ta shin hankali na mutuwar murja ba qaramin rashi sukayi ba na mutuniyar kirki kowa sai yabon halinta take ba mai cewa ga abinda tai mashi mutuwar murja yasa hauwa tayi sanyi likis tazo gaban gawarta tanata kuka harda majina fadi take murja na cuceki na kuntata maki dan Allah kiyi haqiru ki ya feni tunda nake dake shekara kusan ishirin baki ta6a cuta man ba kulum nike cutar tarki da makirci da tuggu irie wayyo Allah na wayyo kai'cona gashi yanzu kin mutu ban nemi yafiyar kiba nashiga ukku ni hauwa hanlinki na kware yabi dan ba mai'cewa ga abinda kikai mashi bawa wandada'dai ya tanka sai kannan miji da da ke yada mata maganganu masu zafi da cewa ita dai murja tayi shada kuma tasamu sheda kowa ya banta yake kuma gida da miji gashinan ta barmaki ai sukike'ymawa to ta barmaki murja bata kwana da kowa

aranta dan haka kikama kanki idan bazaki mata adua dai na yimata kuka;

Ankai murja gidan ta na gsky da gsky wanda kowa shi yake jira Allah kasa mutai asa'a

Kowa kagani yana cikin jimami da rashi murja tasha adua'o'i ga jama'a da sadakoki

Ana'tai'mata bayan kwana ukku kowa ya watsae. Rayuwa kenan

Hauwa tayi hankali yanzu zamanta tafiya ita da sadiya tarage wanan bakin kishin nata aman

haryanzu tana bakin cikin Muhammad saboda dai yafi danta komai ga kuma tarin jama'a anata

"girmamashi shi kanshi babansu kafin yace ahamat yace Muhammad,"

Watan murja biyu Muhammad mijinta ya gina masalatai d rijiyoyi ladan ta kai'wa matarshi

murja dan haryanzu yana begen rashinta dan bai'samun macce kamarta.

Rayuwa taci gaba da tafiya har'yau gashi gwago ta haifi danta namiji shima sakk mahaifin ba

inda ya rago shi kuma yayi dai dai da shekara daya da rassuwar murja Muhammad yaso ace macce aka haifa mashi yasa mata sunan mahifiyarshi murja

Family meera sai murna suke da wannan jika da suka samu gabaki daya kauyen murna suke

kulum gidan cike yake da mutanan airziki ranar suna yaro yaci sunan Muhammad MAHISHI yaro yazo da dumbin arzki haihuwar shi baban shi yafara kasuwanci tsakanin salihawa da katsina gabaki daya Allah ya daukakashi tsarin ginin meera akai mashi gyara ta kowanne part

an mashi da correction yanda ya kamata

Wata rana baban shi ya kirashi yace da shi dan albarka cinda yanzu Allah ya qarayima budi to

tun bayan rassuwar mahaifiyarka Ina burun naga na gina hospital ga kauyenan domin tai'maka masu wahalhalin zuba birni asibiti to sai gashi Allah bai nufa ba nikuma gashi'tsufa ya kamani cinda gashi ku Allah yasa kun dago kuma kuna samu to Ina so Idan da hali ko bayan rai'na ka

gina asibiti ga yan kauyenan

To insha Allahu babana zan cika wannan alqawari kuma in Allah yayarda kana raye zancika

wannan alqawari kaga wannan jikan naka to shine idan yayi tsawon rai zaiyi karatu yazama cikakken likitan da babu kamarshi acikin wannan kauye zan gina mashi katon hospital shikenan

kagani baba munada likita gida sai dai ya samo mataimaka

BA qaramin dadi Muhammad yaji game da bayanin danshi kuma yasan ko bayan ranshi danshi

zai cika wanan aiki dadin dadawa kuma jikanshi ne likita wannan ba qaramin abin farin ciki bane a gareshi adua da yai'ta kwararama dan shi na allah yasa yagama lafiya yabashi ikon cika alqawari ya kareshi daga sharrin masu sharrin Makiya da mahassada sannan yayi mashi nasiha kan kula da dangin'shi zumuncin su karya'ta6a bari yalalace yasan Ahamat uwarshi ta tusamashi tsanarka a ranshi to ko da m wasa ko bayan rain kar nasaki naji kabiye shi duk abinda zayaimaka kayi haquri kaci gaba da adua kaine babba gareshi idan kabiye shi zumunci zai'lalace karuke Allah da Adua kazamo tamkar mahaifiyar wajan juriya da yafiya gami da kawaici ga komai insha Allahu baba zakasameni kamar yanda kakeso Kuma duk abinda kafada babu daya wanda zan zallake nagode d'ana kai'ma Allah yabaka dan dan d zai'maka biyayya

fiye da da wadda kake man ameen baba.

MAHISHI yazama tauraro kowa san shi yake Yazama abin alfari ga kowa su kansu iyayen shi

sun dauki san duniya sun dora mashi. Muhammad sabina tana matuqar son shi har'part dinta yake kwana Shamsiya ma nasonshi sosai dan da yafara magana shi yasa mata suna adda bai iya cewa shamsiya BA sai adda yanada shekara bakwai Ahamat matar shi hanne ta haihu itama da namiji ta samu yaro yaci suna Muhammad moohan shima yaga gata sosai rayuwa

taci gaba da tafiya d dadi ba dadi gakuma tarin hassada da Ahamat kema Muhammad.

Ana ciki haka kuma sadiya tarassu maman Sabina sakamakon ciwon ciki Sabina taga tashin

hankali ga tsohon ciki

Shikan shi meera hankalin Atashe mata Nata mutuwa suna barin shi rayuwa kenan sadiya ta

rugamu gidan gaskiya

Yanzu ya rage sai hauwa.

MAHISHI kaco kam yakoma d'akin Sabina saboda mugun son da take mashi yanzu yanda

shekara bakwai ansa'6shi Makaranta boko ta kudi tare da arabic ana kai'shi ana mai'doshi gashi da bala'in qoqari komai aka gaya mashi da ya harddace

Iyayenshi najin dadin hakan musamman mahaifinshi dake ganin burunshi zai'cika akan shi

Idan ya dawo makaranta sai yabiya ta wajan kakanshi sunyi sallah sunyi hira wasa da dariya

na jika da kaka sa'idinan yazo part din su ya gaishe da da iyayen shi ya wuce wajan antin shi

Sabina can yake komai yaci yasha duk wajanta ta kuma tayi mashi qarin karatun Qur'ani

Sabina cikin dare ciwon na kuda turmuketa sabitu yaje ya Kira adda ita tazo wajanta ta jima

tana na kuda sai wajan asuba Allah ya sauketa lafiya ta haifi Yarta macce kamar aljanna wajan kyau gata fara sol da ita ga gashi duk ya rufe mata jiki kowa ya yaba da Kyan yarinyar sai murna ake meera da kanshi yazo ganin jikanyar shi macce da aka haifa mashi

Murna ga MAHISHI abin ba'a magana Dan har hana daukar ta yake yayi Kane Kane da its

shida Moohan har rugimar daukarta suke ranar suna aka Sama yarinya suna sabarina.

Sabarina tazama abin so ga MAHISHI Yana mugun sonta so sai shike renonta

Yanzu moohan shima an sashi makaranta

Yanda MAHISHI ke kula da sabarina abin nama sabina dadi kuma tana jin dadin haka har

goyata yake yai mata wanka idan bata lafiya duk yabi yadamu kai takai watarana sabarina na zawon hakura kamar zata mutu mahish yaita kuka yana cewa da m mashi aka dorama zawon wanan kulawa da yake bata yasa sabina wani tunani daban azuciyarta a man ta barma ranta

tanajiran lokaci

Rayuwa mai juyi har gashi MAHISHI ya gama primary zai'shiga shiga secondary school

Kuma Allah ya taimakeshi ya sauke Qur'ani moohan na primary 5 tare suke Zuwa da sabarina tana primary 3

Rayuwar su abin birgewa time din da mahish ke jiran sakamokan jaraba shiga secandry baya

"zuwa ko ina idan sabarina ta dawo shike koya mata karatu tashaku da shi so sai fiye da moohan dan shi MAHISHI a tare suke kwana gado guda suda antyn tasu waton Sabina"" sabarina tana son mahish tana kuma girmamashi sosai KO Kadan bata San bacin ranshi ko ta ganshi cikin da muwa yanzu hankalinta ya tashi shima bai son ganita ada muwa shaquwarsu'da San junan'su na birgekowa kowa yaga sabarina zaiga MAHISHI har Adda tasa masu idan kaga"

zara kaga wata har'yanzu ita adda Allah baibata haihuwa BA harta fitar da rai.

Sakamakon jarabawa yafito mahish ya Fara tafiya School.

Ba'ajimaba kuma tsoho Muhammad meerah kaka ga su MAHISHI ya rassu sahilawa ta girgiza

da mutuwar Muhammad meera sunyi rashin dattijon kware maihalin dadtako da Nagarta lallai giwa tafadi BA salihawa ba kade hata da katsina ta girgiza da mutuwar shi domin ko ina an sanshi.

Meerah family ta girgiwa so sai da wannan turke da aka cire masu sunyi Rashi babba na jigo a

rayuwarsu

Sunyi Kukan zuci dana idanu har suka godema Allah

Karshen rayuwar kenan meerah ya rugamu gidan gsky sai dai adua kade tarage iyalinshi suyi

mashi

Hauwa kade ta rage taga tashin hankali miji da kishiyoyi sun mutu sun barta idan kaganta sai

tabaka tause;

Gidan ya dawo tsit ba walwala ba kwanciyar hankali tunda meera yarassu sabina Batada isasar

tafiya.

Jiya gaskiya bakuyi commented ba banji dadi ba

Ammyn KHAIRAT ce Golden girl

"[9/5, 13:15] Ammyn Khairat: Dr MAHISHI MEERAH"

NÌ%‚aÌ%‚

AÌ%‚mÌ%‚mÌ%‚yÌ%‚nÌ%‚ kÌ%‚hÌ%‚aÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚tÌ%‚

GÌ%‚oÌ%‚lÌ%‚dÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚ gÌ%‚iÌ%‚rÌ%‚lÌ%‚

DÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚iÌ%‚cÌ%‚aÌ%‚tÌ%‚eÌ%‚dÌ%‚ tÌ%‚oÌ%‚ mÌ%‚yÌ%‚ cÌ%‚hÌ%‚eÌ%‚rÌ%‚iÌ%‚eÌ%‚ fÌ%‚eÌ%‚eÌ%‚nÌ%‚aÌ%‚r

Ì%‚

PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION

"B=µ ±2¹!¹B¯ Bà gŹ"µ ¹s B=µ <ÃsB ¹<ÁÃOB±·B qű!¹B¯ ± ÉO¹BµO c±· =±vµ, ɵ ÁOÓ¹c¹µ·B ÉO¹BµO's ±ssÃc¹±B¹Ã· ɹ!! s=±Oµ B=µsµ qű!¹B¹µs."

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro writers?s=09

*PAGE 30&31*

                            lambu ta nufa tasa kafafunta a cikin ruwa tana wasa dasu iska mai dadi na

kadawa tanajin dadin yanayi

"""gefe guda kuma tana tuna rashin Adallaci irin na dr yanda yake nuna mata rashin Adalci"

"qarara,"

"""yanuna bare tafita sosai abin ke mata ciwo abin ke damunta sai some time tana tunanin"

"ko Dr yadai na sonta ne,"

Hummmm rayuwa ce komai ya'yi farko zai'yi karshe tatabbata qaddara tace taso ahakan

So dayawa mutum yaso abu ba alkairi bane kaqishi kuma yazama alkairi a wajanka.

Duk abinda yasa meta tasan rubutatcce ne daga Allah da kuma ita da tanace ta mutu kan dr

bata gani kowa sai shi tana ce akan soyayyarshi yanzuwa gari yawa ya ita saboda ita ke shan

"wahala ko amafalki bata ta6a tunanin dr ya juyamata baya haka,"

Tasha tafin hannunta ta share hawayen ta wasu suka qara zubowa zatasa hannunta tasake

gogewa aka zuro mata hanki

Fari sol da shi sai qamshin turare yake kafin ta amsa ta daga kanta dan ganin wanene

4eyes sukayi ya kanne mata ido guda so sai ya hadu cikin Shigar shi na suit maroon color

sun haska farar fatar jikinshi gaskya kyakyawa ne sosai Nawax bai'da makusa iduk inda namiji yakai shima ya Kai.

Yanada tsayi sosai jikinshi murzajje daga sama handa fadin kirji

Sai da tagama kalle shi sannan ta dauke idanta gabarin kallon shi

Sorry baby inta sallama kinyi nisa a thinking bakiji ba.

Da fatan dai tafiya ya qarfin jikinki baby

"""la6anta ta motsa da sukayi mata nauyi da sauki Allah yabaki lafiya baby. Na"

Ameeeen thank u ohoo never mind

"Ina mutum NAwa koda yake nasan yanzu sai ya'yi wuyar gani saboda Amarya ""hummmm"

sabarina tace

"Baby wajan kifa nazo ""ido ta dago tayi saurin duban shi""wajena yes lafiya""cikin daga gira yace"

"da ita lau sai tarin alkairin da nazo maki dashi,"

Ajiyar zuciya ta sauke ahankali go are het thank u........ I'm maganar dai itace ta ukku ukku biyu

"bata fahimce shi ba,"

Ya sake mai'maitawa ma'ana shine I love u really sabyyyyyy baby

Thank u kawai tace cikin faduwar Gaba hannunshi ya daura kan kumatun shi tare da la6e

kamar qaramin yaron da aka raba da alawa yana shirin kuka

Abin sai yaba sabarina dariya yanda yakeyi yana karkada idanun kadan ya rage yayi kuka.

Dan Allah ki soni kinji baby KO in maki ku ka

Sosai take dariyar shagwabar shi tajima rabonda da tayi dariya irin ta yawo shi kanshi ya'yi farin

cikin ganinta a haka

Yasaki baki yana kallonta sai tayi mai isarta ta tsaya tana kallon shi kuma tasake bushewa da

"wata dariyar hummm yaya nawazzz kaban dariya najima banyi Dariya irin haka ba,"

Ayya to sannu da akayi me da nasaki dariya yanzu kinyi farin ciki nima nayi farin ciki kuma haka

nakeso ki kasance acikin shi har'qarshen rayuwar kuma kin same ta girgiza Kai

Dariya na maki kyau fiye da tunaninki kamar ki tayinta ina kallonki abin naman dadi

Zan cigaba da saki dariya sosai da ababan debe kewa

Thank u yaya nawaz

"Ban son yawan godiiya to yanzu bani story ya labarin 9,ja na jima banje ba,"

Oky

9ja ni dai qalau na barota ban dai sani ba yanzu Bayan tafiyata KO wani abu yafaru nima ina kewarta sai hawaye ayya sorry baki waya dasu ta daga mashi kai ina buqatar hakan sai dai banda sim din kiransu ayya dauko yarki yanzu musa mukirasu oky jikinta na rawa ta ruga da gudu cikin gidan farin ciki ya kamata zatayi waya da gida kamar an mata bushara da gidan

Aljanna haka takejin kanta

Suna zaune suna yan tsotse tsotse ta sake isko su manne da juna sai kace wasu maye

So happiness ta wuce su drect d'akinta ta ta Nufa wayarta ta dauko cikin sauri ta sake wuce

su.

Duk sai yaji hankainshi ya tashi to ina sabry nazata da waya take farin ciki haka

rabonda yaganta cikin yanayin farin ciki harya manta... Feena na mashi magana aman hankalin shin.

"""baya wajan ta dear ta kira shi please ina zuwa. Ya tashi yafita zuwa waje hangota ya'yi"

tana waya tana murmushi ya'yinda nawaz yasata gaba yanajin kanshi cikin farin ciki Ganin tana farin ciki sosai take waya da meerah yana tambayarta gida da kuma lafiyarta komai lafiya Abba sai dai

Please Login or Register in order to submit comment