You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zo jikinsa ya nuna mata Zak-Shadow, sai ko ta juya wajensa, caraf ta riƙo hannunsa tana faɗin, “Dada!”. Dan yau Bilal ya gaya mata yanda zata dinga kiran kowa a gidan, tare da mata faɗan ta daina cema Zak-Shadow da Imran Baba ɗan sanda. Imran tace masa Uncle, Zak-Shadow tace Dada. Shine fa yanzu tace Dada ɗin.
      Kallon ta yake bai ce komai ba. Bata damuba ta fara bashi labarin makarantar kuwa hankalinta a kwance, kai daga ganin yanda take farin ciki da ɗan tsalle-tsallenta kasan abin ya kai mata har ƙuryar ranta.....
     
       <><><><><>

         A lokacin da can aure ya ɗauru tsakanin Zak-Shadow da Nimrah kamar a mafarki anan Headquarter zaman meeting Janar ya sake yi a yau shi da wasu manya da kwamitin da aka naɗa zasu yi bincike akan wannan taƙaddama ta Zak-Shadow dake tsakkiyar son kaɗa musu hankali.
      Meeting room ɗin yayi shiru baka jin komai sai kaɗawar fankoki da takardun da Janar ke motsawa yana a gabansa alamar yana karanta wani abu mai muhimmanci a ciki, dan fuskarsa cike take da damuwa. Gefe ya ture takardun yana ɗan furzar da iska. Sai kuma yay ma Colonel Haydar nunin yayi magana.
      Zama Colonel Haydar ya gyara, cike da girmamawa ya ce, “Sir, mun tattara dukkan bayanan da suka shafi Shadow Recon tun shekaru hudu zuwa yanzu. Ga jerin ayyukansu, bayanan waɗanda suka halarta, da kuma rahoton da ya kawo tarin matsala, wato Operation Silent Echo da a yanzu ake son yin amfani da shi akan Zak-Shadow ɗin”.
      Karɓar file ɗin General yayi, cikin nutsuwarsa ya buɗe shi a hankali. Hoton aiki, sunaye, jerin lokuta. Batare daya ɗago ba ya ce, “Colonel shekara uku da suka wuce, wane irin aiki ne ya jawo rufewar su a hukumance?”.
         “Sir akwai zabuka uku. Amma abin da muka fi samun tabbaci a kai shi ne haɗarin da ya faru a lokacin Operation Silent Echo, an samu mutuwar fararen hula kamar a wannan lokacin, rahoto ya haifar da tsokana a wasu kafofin yaɗa labarai, sannan aka umarci a dakatar da unit ɗin don a gudanar da bincike. A lokacin an kwance wasu membobi, wasu kuma an jefa su a ayyukan waje.”
       General ya ja numfashi mai ƙarfi da ɗan furzar da iska. “Shin akwai waɗanda suka je kotu ne?”.
       A yanzu kam wani dake gefen Colonel Haydar ne ya amsa da “A zahiri an yi bincike a cikin gida, amma an dakatar da duk wani shari’a saboda political interference. Wasu bayanai sun ɓace daga files na asali kuma tun a lokacin.”
      Idanu General ya rufe na ɗan lokaci, alamar damuwa da fushi. Amma ya haɗiye abinka da mazan fama, cikin sauƙaƙa lafazi ya furta, “Hakan na nufin idan an ɓoye bayanai har kamar haka a wancan lokacin, to kuwa wannan maganar tana nuna akwai masu ƙoƙarin kare wasu marasa gaskiya kenan. Na san Haysam, mutum ne da baya ji daɗin cutar fararen hula. Idan akwai shaida mai ƙarfi da ke nuna akasin haka mugani”.
      Yanzun kam Captain Akon ne ya miƙa wata USB ƙarama, cikin girmamawa ya ce, “Ga wasu kwafin da aka samu daga tsohon kwamandan unit, sai dai ba cikakke bane, amma akwai abubuwa masu amfani da zasu taimaka. Sannan akwai sunan wani Moly Kaithan a cikin waɗanda suka amfana daga ayyukan da suka farun”.
        Cikin takaici General ya ture files ɗin kaɗan, sai kuma ya bisu da kallo ɗaya bayan ɗaya. “Kada mu yarda a rarrabe mu da siyasa. Wannan bincike zai gudana cikin sirri. Zai fito ne daga ofishin mu, daga cikin runduna kuma. Kar a bari kowa ya san matakan mu. Ina sake gargaɗin kowa ya kula, dan duk wanda yay amfani da wata matsala dake tsakaninsa da Zak-Shadow yay abinda ba shine gaskiya ba zan bashi mamaki. Colonel Haydar kai ne shugaban wannan comitin a ɓangarenmu, Brigadier General ya zama Chairman na kwamitin tuhuma da bincike, koda su daga can gidan Gwamnatin sun bada nasu”..........✍🏼



_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: 👇_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number 👇_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number👇_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*


*_Typing📲_*








*_🫧KIƊA A RUWA.....!!🫧_*




*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*


*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_*
_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._



_Chapter 62_

__________________

https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Link na grp


07077532253
https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1 link. N dm


https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90R3y3tCP5z&_r=1 tiktok

IMZEEDVENTURE
Duniyar kayan kitchen ƴan yayi dake maida mata ƴan ƙwalisa a gidajensu.

Shin kuna Neman in da zaku samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?

Kayan yara masu kyau unique na yan gayu?

To shiga link din grp na Imzeedventure🥰🥰🥰 Kisha mamaki🗣️ idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo!

Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi GATA tanayi🥳🥳.

IMZEEDVENTURE wata sabuwar duniyar ƙyale-ƙyale ce da ƙayatarwa da mata sukafi buƙata musamman ƴan ƙwalisa da son gwangwaje kawunansu harma da iyalansu.

Gaji ya kori ji, garzaya ki shiga wannan link ɗin namu dai domin ganema idanunki.

https://wa.me/message/TFJVQFKRUBGBJ1.

Koki tuntuɓemu ta wannan layin *_+234 707 753 2253_*

Muna da account aTikTok@imzeed _venture.
https://www.tiktok.com/@imzeedventures?_t=ZS-90A6JG1PvXe&_r=1

Karku bari ayi babu ku,😘😘😘😘😘 Nima Bilyn Abdull tuni na antaya🏃

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........“Yes sir. A yanzu haka na shirya team guda uku, legal liaison, intelligence analysis, da forensics document review. Amma sir, idan har an taba goge wasu takardun fa, ba abune mai sauki ba a garemu, dan za'a iya amfani da hakan a cimmana”
       “No Colonel kada mu fara da zarge-zarge. Muna bukatar gaskiya. Ka kawo mini jerin sunayen waɗanda suka yi aiki tare da Shadow Recon, waɗanda suka zauna a gida da waɗanda aka tura waje. Zan fara da hira da su.”
         Cikin gamsuwa Colonel Haydar ya yi ƙasa da kai na girmamawa, “Sir, zan kawo jerin nan gobe in sha ALLAHU. Amma fa akwai ƴar matsala a waje, wasu daga cikin waɗanda aka rufe sun riga sun shiga harkar siyasa wasu kasuwanci. Wasu kuma sun yi murabus ne kawai dan kansu sun koma gefe.”
      Kai General ya jinjina kawai batare da yace komai ba, sai kuma ya ɗauki fayel ɗin dake ɗauke da hoton Zak-Shadow ya zubama hoton ido ba wasu sakanni. “Zan sanar da Ministan Tsaro cewa wannan bincike zai cigaba da tafiyar a karkashinmu har zuwa wani lokaci kafin nasu ɓangaren kwamitin su shigo ciki. Dan gaskiya muna bukatar hujja a hannuwan mu kafin mu kira ko mun gayyaci kowa. Sai kuyi ƙoƙarin tattara komai daya shafi shi wannan harin na kwanaki goma tun daga farkonsa har zuwa fitowarsu a jejin. Dan zamu iya gayyatar Haysam nan da 2 to 3 days. Ina ƙara gargaɗinku ku kula”.
       A tare suka amsa da “Yes Sir”. Daga haka ya fice ADC ɗinsa biye da shi.....

       <<•>><<•>><<•>>

      Tunda Uncle Nasiru ya fara bayanin sa jikin Nabeeha ya fara rawa, bata ma bari ya kai ƙarshe ba cikin ɗimuwa ta ce, “Abba nifa ban gane ba. Wai wane Haysam kake magana ya auri wanene...?”
        Sai da Uncle Nasiru ya zuba mata harara, cikin sake tsaurara harshe ya ce, “Hausar ce kika daina fahimta kenna ko? Bayan Haysam mijinki akwai wani Haysam ɗin ne anan? Ba kince ke baƙya ji ba, uwarki kuma itace limamiyarki mai ɗoraki akan keken ɓera. Kinga yanzu ke da ita bakwa buƙatar sake gwajin likita ko ƙaryatawa tunda dai UBA baya auren ƳARSA.....”
        “Amma Nasiru kai azzalumi ne? Ƴar taka za'a haɗa kai da kai a wulaƙanta?”. Momyn tace tai maganar cikin huci da miƙewa kamar zata rufe Uncle Nasiru da duka. Dan sai wani girgiza jiki take, hakan yasa kowa zuba mata ido banda Zak-Shadow dake danna waya kamar ma ba'a kansa ake bala'in ba. Dai-dai nan ihun Nimrah ya karaɗe kunnuwansu. Kusan lokaci guda Mammah da Zak-Shadow suka miƙe, hakama Imran da Uncle Jamilu. A tare su huɗun suka nufi kitchen inda suke jiyo ihun nata, shima Uncle Nasiru ya take musu baya. Babu wanda bai razana da ganin Nabeeha a kitchen ɗin ba da wuƙa a hannu, yayinda Nimrah ke can saman kitchen cabinet ta maƙale Nabeeha dake ƙoƙarin jawota na kuka da faɗin, “Wlhy sai na kasheki, shegiyar yarinya annoba mai kama da arnan jeji baƙa mummuna”.
       Nimrah dake kuka cike da ihu da cika kunne ta ce, “Niba shegiya bace ba, kuma ba arniya bace muguwa mai yanka mutane. Wayyo Ummana zata yankani kizo Umma, Kawu Tanimu na....” numfashinta ya wani jaaa alamar ɗaukewa saboda kafta da Nabeeha ta sake kai mata da wuƙar cikin rufewar idanu. Hakan kuma yayi dai-dai da isowar Zak-Shadow gabanta yay ƙoƙarin janyeta amma ina UBANGIJI ya riga ya ƙaddara sai ta sami Nimrah sai ko ta shata mata wuƙa a cinya. Ya rabbi, wani irin gigitaccen ihu da Nimrah ta saki Zak-Shadow bai ma san ya wanke fuskar Nabeeha da wani wawan mari guda biyu ba a lokaci ɗaya, wajen yin taga-taga zatai baya saboda gigita shima ta sharɓeshi a hannu, saboda kaifin wuƙar sai da ta fasa rigar shaddar jikinsa ta ratsa fatarsa. Amma bawon ALLAH bata kansa yake ba, ƙoƙarin zaro Nimrah data maƙale a lungu yake yi dan yarinyar tayi ɗif alamar ta suma. Ga jini tuni ya wanke rigarta ta dai-dai cinya inda Nabeeha ta yanke ta.
      Gaba ɗaya hankalin su Mammah ya gama tashi, Zak-Shadow dake rungume da Nimrah yana gama sauketa Mammah ta ɗaga rigar, ai a rikice tace, “Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un” dan yanka ne babba sosai damma jini ya jiƙe ƴar cinyar tata ba'a iya ganin girmansa da zurfinsa.
         “Muhammad karka sauketa muje asibiti”. Mammah ta faɗa cikin tashin hankali. Suma su Uncle Jamilu gaba ɗaya sun gama rikicewa. Hatta Momyn Nabeeha rawa jikinta yake yi, tama kasa zuwa inda Nabeehar ta kife kan kitchen cabinet itama alamar taji marin maza. Sai da suka fice Uncle Nasiru da gaba ɗaya yay sumar tsaye ya tafi taga-taga zai faɗi, da ƙyar ya iya laluben bango ya dafe. A haka ya fice a kitchen ɗin shima yabar Momyn Nabeeha da jikinta ke rawa zuciyarta kamar zata fashe. Dan kasancewar a ƙarshe tazo sai idonta ke nuna mata akan ciki Nabeeha ta yanki yarinyar, kai tsaye ta kasheta...
       Acan compound ma su Ja'afar gaba ɗaya sun gigice saboda a yanda Dadansu ya fito da Nimrah shaddar jikinsa duk ta ɓaci da jini abinka da fara kawai sun ɗauka ta mutu ne.  Hankali a tashe suke tambayar miya faru? Basu sami amsar kowa ba, sai kawai suma suka fara rige-rigen shiga mota....

        ★ Duk da raɗaɗin da hannunsa ke masa bata kansa yake ba, yana riƙe da Nimrah har aka gama mata ɗinki bayan an tsaida jinin da ƙyar dan anyi allura takai uku kafin aci nasara. Ya rabbi, duk mai imani dole yaji tausayin yarinyar, dan kuwa yankane bana wasa ba, gashi ya shiga sosai har ana iya ganin ƙashin ta. Su kansu asibitin da farko tsoron taɓata sukai sai da Zak-Shadow ya nema gigitasu da ihu. Dole suka dawo hayyacinsu sukai abinda ya dace. Tana sume akai komai aka gama, sannan suka farfaɗo da ita da dabarunsu. Allurar barci suka sake mata dan da ihu ta farka.
      Imran ya maida Zak-Shadow dake neman miƙewa ya zaunar yana ma nurse ɗin nuni da hannunsa. Ƙoƙarin nuna shi baya buƙata yayi, dan haka Imran ɗin ya ɗaure fuska ya kafa ya tsare kuma. Dole ya haƙura ya tsaya. Nashi ma da sauƙi amma fa ya yanku shima babu laifi, sai dai bai kai ko kwatar na Nimrah ba. Amma shima duk da haka sun masa ɗinki a wajen.
         Sun so riƙe Nimrah yace kawai a sallamesu za'a kula da ita a gida. Dole aka basu sallama da magunguna da dokar kawota ana dubawa suka wuce gida. Yanzu ɗin ma shine ya ɗauketa, ko'a mota tana riƙe a jikinsa har gida. Anan kuma suka tarar da tashin hankalin Uncle Nasiru, su Ismat da Biebah data dawo makaranta zagaye da shi suna kuka, sauƙin ma Biebah tai hankalin kiran matarsa, shine fa ta iso a rikice da likitansu datai kira a waya. Shine yaketa ƙoƙarin ganin nunfahsinsa ya daidaita sanda suke shigowa.
    Kai sukam dai wannan family sai dai suce Alhamdullah a wannan tsakani. Ganin al'amarin zai ƙwaɓe dole aka ɗauki Uncle Nasiru zuwa asibiti. Ga kuma Nabeeha can ta kulle kanta a ɗaki tana ihun kuka da rantsuwar idan Zak-Shadow bai saki Nimrah ba sai ta kashe kanta itama. Takaici ya saka babu wanda yabi takan haukan nata sai uwarta dake magiya da lallashinta su Amima na tayata. Da ƙyar da ƙyar dai suka samu ta buɗe. Uwar ta wani rungumeta tana kuka itama wai miyasa zatai mata haka. Miye-miye dai nan sukaita surutasu.....

        ★

      “Tunda barci take kaje ka raba kayan nan da jikinka Muhammad, sam basu da ƙyan gani duk jini abinka da farin abu ƙara tada hankali yake”. Mammah ce mai maganar cikin damuwa da sanyi, dan kuwa babu abinda ke mata kai-kawo idan ta kallesa sai lokacin da Abdul-rasheed ke shinfiɗe a ƙasa an lulluɓa masa babbar rigar shaddarsa data jiƙe da jini.
     Dama su kaɗai ne a ɗakin nata, daga ita sai shi sai Nimrah daya shinfiɗar a gado. Kansa ya jinjina yana miƙewa. Har ya fara tafiya ta sake dakatar da shi. “Dan ALLAH na roƙeka kada kace musu komai?”.
      A karo na farko ya zubama Mammah hargitsatstsun idanunsa da suka mugun kaɗewa kamar wanda ya busa cocaine. Ita kanta Mammah sai da taji zuciyarta ta motsa saboda yanda idanun nasa suka koma. Magana yake son yi amma zuciyar ƴan maza tazo wuya ya ma kasa, sai kawai ta ce, “Dawo ka zauna”..
        Bata jira amsawarsa ba ta taso ta kama hannunsa ta maidoshi inda ya tashi. Baya iya bijire umarninta, dan haka ya koma ya zauna kawai kamar yanda ta buƙata. Itama sai ta sauke ajiyar zuciya ita ta fita a ɗakin. Babu jimawa Ma'aruff yay sallama a ƙofar ɗakin cikin rawar murya alamar shima tsoron shigowa yake, dan sun san wanene Dadansu idan yana fushi, ya subahanallah abin babu ƙyau sam. Sum-sum ya shigo kansa a ƙasa kamar munafuki, kaɗan ya saci kallonsa yaga idanunsa a rufe suke, ƙaramar ajiyar zuciya ya sauke tare da ajiye kayan a kusa da shi kaɗan. Idanunsa cike da hawaye miryarsa na rawa kamar wani ƙaramin yaro, ba komai ya kawo hakan ba kuma sai tausayin Dada, dan duniya basa ƙaunar abinda zai taɓa musu shi.
      “Kayi haƙuri Dada, ga kaya ka canja inji Mammah”.. sanin ya jishi, yasan bazaiyi magana ba kuma yasa shi fita yana share hawayen da suka sakko masa. Wlhy badan Mammah ta hana su ba yau sai sunma Nabeeha dukan mutuwa a gidan nan, kuma da bazata kwanar musu a gida ba. Amma babu yanda suka iya Mammah ta kafa ta tsare. A falo ma sauran ƴan uwansa na zaune jigum-jigum, dan har su Ummi ma sun zo gidan tuni..........✍🏼


_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: 👇_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number 👇_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number👇_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*


*_Typing📲_*








*_🫧KIƊA A RUWA.....!!🫧_*




*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*


*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_*
_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._



_Chapter 63_

__________________


https://chat.whatsapp.com/J92XqvWDRch1EJPdGDBa41?mode=wwt


https://vm.tiktok.com/ZSHWHk4ULWbMN-geqJz/ This post is shared via TikTok Lite. Download TikTok Lite to enjoy more posts: https://www.tiktok.com/tiktoklite

https://chat.whatsapp.com/KfkKd9vD8MrAst8i8CQDsj?mode=wwt
Assalamu alaikum,
Mutanen arziki Ina musu capacity😍🥰 kuna Neman Inda zaku Samu ingantattun Kaya masu kyau da quality sosai 💝
Kamar
Kayan Yara
Zannuwan Gado
Kayan kitchen
Shoes and bags
Jewellery
Laces, atamfa,shadda
Dadai sauransu.
To nesa tazo kusa,
Maza Danna wannan link din domin Samun Kaya masu inganci da ƙayatarwa da idan kika saka ko ina kika shiga sai an kalleki an ƙara kallo.

Ko ku nememu ta wannan number 08165751018 ❤️❤️❤️😘

__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

..........Washe gari da fitinar Nimrah suka tashi a gidan. Dan tunda ta farka da asuba take ta kuka ƙafarta-ƙafarta. Haka suke zagaye da ita kowa na ƙoƙarin lallashinta. Yayinda Mu'azz ke tayata kukan shima. Sai kusan bakwai Zak-Shadow da bai san abinda ke faruwa ba ya shigo. Dan rashin samun isasshen barci a daren jiya shima yau makara yay ko sallar asuba a gida yayi ta. Dan haka sai yanzu yake fitowa daga sashensa, batare da ya ko kalla hanyar ɗakin Nabeeha ba, hasalima yayi zaton basa gidan, dan tunda suka dawo asibiti jiya baiga kowa ba tsakanin ita da uwar tasu da ƙannen nata, sai Jiddah ce ma da daddare ita da mijinta suka zo duba su tanata kuka da bashi haƙuri akan abinda ƴar uwar tata tayi.
         Tun shigowarsa falon yake jin kukan Nimrah. Kai tsaye ɗakin Mammahn ya nufa shima, inda ya tadda duk ƙannensa a ciki. Kowa kuma ƙoƙarin lallashin Nimrah dake kwance jikin Mammah yake yi, amma yarinyar nan taƙi sauraren kowa sai kwarara ihu take yi. Babu wanda yaji sallamarsa sai da ƙamshin turarensa ya shiga hancinansu da gyaran muryar da yayi sannan duk suka juyo, idonsa akan ƙafar Nimrah ya amsa gaisuwarsu, suko hankulansu na'a kan hannunsa shima. 
       Cikin girmamawa da tsantseni ya gaida Mammah shima, tare da tambayarta jikin Nimrah data ɗan sassauta kukanta.
     “Alhamdulillah, sai dai inaga dole mu koma asibiti yanzu dan tunda asuba take kukan ƙafar, inaga tana mata ciwo ne, kaima yaya naka hannun?”.
       Hannun nasa ya ɗan kalla, sai kuma ya kalla ƙafar Nimrah ɗin itama. “Ni kam babu wani damuwa Mammah, itama harda rigima dai”.
     “Rigima kam ai dole ce, dan tana da hujjar yinta. Wannan ciwon ba ƙarami bane ga babba ma bare ita. Babbar damuwar ma taƙi cin komai ga tea nan har ya huce taƙi sha”.
        Hannu ya miƙama Biebah dake riƙe da kofin batare da yace komai ba,  ganin haka sai kawai Mammah ta miƙe tana faɗin, “To Biebah tashi ki nema na mutane abincin kari. Mu'azz tashi kaima muje kai shirin makaranta.”
    Kamar zai yi kuka ya ce, “Mammah ni bazanje ba, zan zauna tare da Nina”.
    Kallon da Zak-Shadow ya watso masa ya sashi sauka a gadon da sauri, sai dai idanunsa cike da ƙwalla. Murmurshi kawai Mammah tayi ta kama hannunsa suka fice. Caraf Nimrah ta ce, “Mammah ni dai ki dawo naki nake so....”
       Mammah na ƙoƙarin juyowa Zak-Shadow ya watsama Nimrah harara, sai ta sake taɓe baki zatai kuka.
     “Kika bari wannan hawayen suka zubo zaneki zanyi. Maza karɓa kisha. Kin zauna kinama mutane kukan banza amma bakinki baya mutuwa”.
          “Ni dai dan ALLAH ka bita a hankali Muhammad, idan bazaka iya ba na dawo na bata”.
    Ƙaramin murmushi yayi. “Shike nan Mammah zan bata”.
     Suma su Bilal duk murmushin sukayi dan sunji daɗin ganin murmushin nashi. Shima zamansa ya gyara ya fara kai mata kofin bakinta, sai ko ta fara amsa babu musu. Sha kamar uku ta yatsine fuska tana kallonsa, ta ce, “Dada”.
       “Uhhhm”.
   Ya amsa mata a maƙoshi.
“Kaima ƴar dabar ce ta jimaka ciwo a hannu?”.
     Da mamaki ya zuba mata ido, a zuciyarsa yana ayyana (sai shegen surutu). Suko su Ja'afar dariya zancen nata ya basu, jira suke suji amsar da Dadan zai bata amma yayi shiru. Cikin kasa haƙuri Ammar ya ce, “Nimrah ƴar daba kuma?”.
         “Eh Uncle Ammar”. Ta faɗa kamar yanda taji Mu'azz na kiran kowansu da Uncle ɗin. Batare da jiran cewar kowa ba ta cigaba da faɗin, “Ummana tace ƴan daba ke riƙe wuƙa da yanka mutane ai. Kaga itama ta riƙe wuƙa ta yankamu ni da Dada, Dada kaima kayi kuka data yanka ka?”.
     Ta ƙare maganar tana tsatstsareshi da idanu. Rasama abin cewa yay, sai kawai ya samu kansa da girgiza mata kai. Idanu ta waro masa sosai, sai kuma ta yamutsa fuska alamar motsin da tai taji zafi. Amma bata haƙura ba sake cewa, “Kenan kai baka yi kuka ba? Kuma baya maka zafi kamar nawa?”.
         Nan ma kai kawai ya jinjina mata yana kai mata kofin shayin a baki dan ta ƙyaleshi da wannan surutun nata, gashi ta wani tsatstsareshi da idannunta. Kauda kanta tai gefe, dan in surutu nacin Nimrah itafa sai ta fetsar take jin daɗi, dan yanzu ma kai tsaye ta ce, “Dada jira na gama. Kai miyasa baka jin zafin ko kaima ɗan daba ne? Dan Lawwali yace min suna ƴan daba dake yankar mutum idan aka yanke su basa jin zafi kuma basa yin kuka”.
     Anya shi kam ya taɓa gamuwa da magananniyar yarinya irin wannan? A zuciyarsa yake ayyanawa, yayinda su Ma'aruff ke ƙunshe dariyar dake cinsu. Dai-dai Nimrah ta kai hannu tana taɓa hannun Zak-Shadow dake kallonta kawai Momyn Nabeeha tai sallama, kafin su amsa ta shigo Nabeeha biye da ita sai su Ismat a ƙarshe, dan ita da kanta ta tattaro su wai su duba Nimrah su bama su Mammah haƙuri. Ai a bazata Nimrah tai wani uban tsalle ta haye jikin Zak-Shadow ta ƙanƙamesa tana fasa ihu da faɗin, “Wayyo Dada ƴar daba ta sake zuwa, ɓoyeni kada ta yankamu. Wayyo Dada wayyo zata ƙara yankamu shike nan ƴar daba mai wuƙa”.
      Idan kunji ana sumar tsaye to ita Nabeeha da uwarta sukayi. Dan har tsakiyar kai kalmar (ƴar daba) ɗin nan ta dakesu. Yayinda su Bilal suka kasa haƙuri shi da Ammar suka shiga kwasar dariya. Suko su Amima yanda Nimrah tai uban tsalle ne da firgita ya basu dariya. Ita ko baiwar ALLAH da gaske tsorata tayi, dan tai bala'in shigewa cikin jikinsa, ƙarshe ma rigarsa ta ɗaga ta tura kanta ciki ta duƙunƙune, ALLAH ya sota ma tun a daka tsallen farko ya riƙe ƙafar tata mai ciwo a hannunsa, da ba ƙaramin fami zatayi ba kam, maybe ma ɗinkin ya farke tunda jikin ba wani ƙwari gareshi ba fatar ƙuruciya. Ihun Nimrah ya shigo da Mammah da Biebah, sai Mu'azz da har an masa shirin makaranta.
      A tsorace Mammah ta ce, “Wai mike faruwa?”.
        Da ƙarfi Nimrah dake cikin rigar Zak-Shadow ta ce, “Ƴar daba ce mai wuƙa Mammah ta dawo zata yankamu ni da Dada, ku yankata Mammah kuma ku yayyankata kamar akuya”.
      Duk yanda Yaya Ma'aruff da Yays Ja'afar ke dauriya a wannan gaɓar suma sai da suka dara. Sai Mu'azz ne abinka da yarinta ya hau gadon yana kamo hannunta da faɗin, “Ke Nina bafa ƴar daba bace su Aunty ne fa”.
       Cikin kuka Nimrah ta ce, “Ƙarya kakeyi Ƴar daba ce, ranar ita ta yankamu ni da Dada, kuma tace saita kasheni bata sona. Muguwa! Muguwa in ALLAH ya yarda sai kin mutu yau kin haɗu da fatalwar kabari da walakiri mai ƙaton sanda”.
        Cikin matsanancin ɓacin rai da kishin ganin yanda Nimrah ta shige rigar Dada, shi kuma ya wani zauna kamar gunki yana riƙe da ƙafarta kawai sai zuciya ta tokare ƙirjin Nabeeha. A zafafe ta ce, “Ubanki ne mugu ɗan daba shegiyar yarinya mayya, Momy ga

Please Login or Register in order to submit comment