You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng џў"[12/7/2020, 4:00 PM] Real Oum Hairan: *_=ифоZAMAN!=ифо_*"

_( period)_

*_By_*

*_Ummuh Hairan_*

*_Bismillahir Rahamanur Rahim_*

_Title din book dina ya isar muku fahimtar inda na dosa please bazanyi amfani da Kalamul

"qabihi ba, so kuma falyaqul khairan auly yasmut_"

*_1-2_*

 _Ashe burika basa qare ba indai kana da rai!_

_Ance me nema na tare da samu ya zan fidda rai!!_

_Wata tsoka tanamin ciwo cikin jikina!!!_

_Ba abin naje a yanke ba kuma na rasa Raina!!!_

_Yanayi na sone ne kamar yake shigana!!!_

_Naga ko yaushe inna ganki sai na kasa komai!!!_

_Na zamo kamar gashin daya fada cikin mai!!!_

_Inna kalli fuskarki zanso na qara maima!!!_

_Tsigar jiki takan tashi bana qyanqyami ba!!!_

_In dingajin gabana na faduwa bana matsorata ba!!!_

"_Wata qila Ina alhinine zakibar gurin ""_"

"Šala masa duka akayi tare dayin tsaki me dukan yace  gaskiya Safwan ka gamu da wahala kawai kazo ka tisa TV a gaba ka sanya stop kana waqe majigi Anya kuwa baka samu matsala da sanyin nan ba?"""

"Wata qaqqarfar ajiyar zuciya ya sauke ya miqe ya kashe TV ya dafa kafadar abokin nasa yace  bazaka ganeba Sulaiman ka share kawai"" zama sukayi suna kallon juna ya share gumin da yake tsattafo masa duk da sanyin A.C dake ratsa dakin yace  zan iyayin komai saboda Harmdan Abu daya yake damuna rashin sanin taqamaiman inda zan sameta Sman inajinta a"

"cikin jinina ne kawai"""

Dariya Sman ya kwashe da ita yace  shiyasa kullum nake cewa ka haukace Safwan karasa

"wacce zakaso sai wannan fitsararriyar yarinyar yar Film wacce batasan ciwo da mutuncin kanta ba haba haba kaikam meye ma yake neman rudarka har tunaninka ya kwance"""

"Bai katseshi ba har saida ya ida sannan yayi tsalle ya fada gadonsa yace  _ke na riqa a zuciyata har yau ban sanya wata ba kuka na rashin ganinki har yau bai barni ba!_"""

"Yana gama rera wannan baitin ya dauki wayarsa ya fara duba istagram ya saki wani ihu yace  zo kagani ta saka sabbin hotuna wlh yauma nine zan zama na farko da zanyi comment"" da sauri ya rubuta  you are beautiful"" cikin saa tana online taga dm dinsa ta bude tayi smiling tace  tnks dear"" wani ihu yayi yace  am a lucky man Sman tayimin mgn wayyoh momsy ta kulani wayyoh Harmdan a like you"""

"Gabadaya abokan nasa guda biyu suka kwashe da dariya Hussain yace  zautacce wlh haushi kake bani anya ma kuwa bakada matsala bansan meye yake burgeka da banzar "" Zabura"

"yayi ya miqe yayo kansa ya shaqesa yace  wlh ka zagi Harmdan a gabana saina zubar maka da haqora naga uban daya tsaya maka"" tsaki yayi ya koma ya zauna ya fara downloading din hotunan ya dora wani a wallpaper dinsa wasu a status cikin 30 seconds friend suka fara yimasa comments da maganganu mabambamta comment din salis yafi kowanne daukar"

hankalinsa da yake cewa.

" _aboki Allah yabaka Harmdan_"" wani murmushi yayi daya sanya kyawawan haqoransa bayyana yace  amin abokina inason Harmdan baso irin na kasancewarta Celebrated ba so na aure, zan iyayin komai a duniya domin Harmdan don Allah ka tayani binciken inda zanga Harmdan"""

"Sanin cewa idan ba hirar Harmdan yajashi da itaba bazai bashi lkc ba yasa Salis yayita janshi da Hira sai gashi ya sake sunata Hira harda dariya kafin su tsayar da cewa zasuje Senimer yau da dare zaa haska sabon film din jarumarsa tashi yayi ya sauko ya ishe Mom da qannensa biyu suna zaune a parlour ya matsa tsakiyarsu ya zauna kusa da Mom yana shafa Kai tayi tsaki tace  Idan naganka kana murmushi nasan da mgn Safwan ya akayi ne?"""

"Sake shafa kansa yayi yace  kinga Mom yau ma tasa sabon hoto har nayi Mata comment ta amsamin "" Wata dariya qannensa suka fashe da ita harda Dad dinsu da ya tsinkayi shirmen"

dannasa yana saukowa yace  duk mgnrka bata wucce ta wannan yarinyar Safwan kana wahalar da kanka please tashi muje ka kaini airport zan tafi Abuja daganan zan wucce Saudi

"nayi umara"""

Tsuke fuska yayi ya miqe yana qunquni yace  haba Dad don Allah ya zaka batamin burget dina

"Senimer fah zamuje nan da 30 minutes zaa haska sabon film din Harmdan """

"Daquwa uban yayi masa yace  saboda zuwa Senimar ne bazaka kaini ba banson sakarci maza je ka shirya ka fito mu tafi"" tuni ya rikide ya zama kalar tausayi ya kalli Mom dinsa don yasa ita kadai zata iya canzawa Dad raayi itama ta kawar dakai hakan tasashi hayewa saman cikin sanyin jiki yana qudurta a ransa shifa yau bazaije airport dinnan ba,"

"Haka kuwa akayi tun Alh Barau yana tsaye har saida ya zauna jiran Safwan Amma Shiru bai fitoba ya dubi Mom yace  Sakina Kinga danki yaqi bazai kaini ba da gaske"" dariya sukayi tace  ai garama kasa yarannan su kaika don wlh indai Safwan ne akan wannan fitsararriyar yarinyar ba kaika zaiyi ba nifa so nake sanyi ya wucce idan naga bai nutsu ba asibiti zankaishi a"

"bincikamin qwaqwalwarsa"""

"Jinjina Kai Alh Barau yayi ya kalli Safiyyah da Nafeesah yace  ku tashi ki kaini airport"" daidai lkcn daya sauko cikin shirinsa yana maqale da Bluetooth headphones a kunnensa yana daura agogo yana cewa  ok Salis kawai ka jirani a bayan park ganinan inaso a fara haskawa a gabanmu """

"Hankalinsa yayi gaba yama manta da mgnr Kai Alh Barau airport ya fice da sauri yayiwa mota key ya figeta a guje ya rigasu ficewa, tsaki Safeeyyah tayi tace  maloho kawai ko ubanme yake burgeshi a wannan yar iskar yarinyar"" tabe baki Nafeesah tayi tace  kema dai kya fada Amma nifa lamarin Bros ya fara bani tsoro kinsan jiya dana shiga dakinsa ko Ina hotunanta ne ya kafesu baitin waqa kuwa yayi mata yafi kala dubu yananan a wani littafi idan mun dawo zan dauko Miki ki gani"""

"Alh Barau ne yayi gyaran murya yace  wai budurwa yayi ne?"" Zaro ido sukayi Safeeyyah tace  tabdi Dad inafa budurwa wata sabuwar celebraty ce Hamdan Ghana itace duk ta rudashi zancensa aikinsa baccinsa komansa itane idan kaji suna musu akanta da abokansa abin sai yabaka haushi hotuna kuwa duk Wanda ta dora a IG dinta ko Twit shine mutum na farko da"

"yake Mata like ko comment"""

"Tsaki Alh Barau yayi yace  kai da Allah ku dakatamin da zancen banzan nan wato wadannan shashashan iyalan shaidan ya fara biyewa shiyasa ko mgnr tafiyarsa Texas ya dainamin idanma nayi masa sai yace nabi komai a hankali to kuwa zaici gidansu banson shirme bari na dawo tafiya zaiyi"""

"Jinjina kai sukayi Safeeyyah tace  amma fah Dad Safwan yayi nisa wlh Kuma ance yarinyar batada mutunci inajin tsoron karta jizgashi saboda akwai wata qawata da muke karatu a NorthWest a kaduna kusa da gidansu gidanta yake tace ko kallon mutane batayi"""

"Qara qufula Alh Barau yayi yace  nifa na gaji da shirmen nan naku kuyi abinda yake gabanku"""

daga haka sukayi Shiru suna kaishi airport suka juya suka tafi gida.

"Safwan kuwa yana zuwa inda sukayi zasu hadu da Salis da Sulaiman ya daukesu suka tafi saida ya tambayi film din da zaa haska aka tabbatar masa yayi murmushin jin dadi ya biya musu suka shiga suka nemi guri suka zauna cikin lkc qalilan gurin ya cika aka fara haska film din fans din Harmdan sunata jin dadi da yabawa qwazonta inda shikuma ya zuba uban tagumi ya kafawa majigin ido yana murmushi cikin shauqi cikin abinda bai wucce 30 minutes ba duk ya canzawa kowa tunani inda mafiya yawan mutanen dake wajen suka waiwayo suka zuba masa ido ya zamana shine abin kallon,"

Hawaye ne yakebin idonsa cikin fitar hayyaci yake rera wasu baitoci da suka fara amsa amo a

"cikin Senimer yana cewa,"

""" _Niii garin masoyi baimini nisaaa ko a Ina kike ni zana biki bakyayi nisa dani ba!_"

"_Ahhhhh, kena riqa a zuciyata har yau ban sanya wata ba, kuka na rashin ganinki har yau bai"

barni ba baaa_

"_ahhhh so igiyar zatooo, Me sanya ambatooo,_"

_Ashe son maso wani akwai baqar wuya_

"_Ashe zuciya tanashan wuyaaa akan abinda taso ta gaza tambayaaa,_"

"_Zuciya kabbari maisa mutum mariii,"

_

_Mai raine ni ko matacce ban rarrabe baaaaa_

"Zungurinshi Salis yayi yayi firgigit ya dawo daga duniyar daya lula ya daga idonsa da sauri cikin tsarguwa yaga idon kowa akansa yake yasa tisue ya goge idonsa tare da durowa daga kujerar da yake ya daga musu hannu alamun ban hqr ya fice da sauri miqewa Sman da Salis sukayi suka rufa masa baya suka isheshi a jikin mota ya kifa kansa Sman ya dafashi yace  friend kanada matsala wlh to wai dole ne sai kazo kallon fina finan banzar yarinyar nan Senimer ne haba don Allah nifa gsky na gaji da wannan abin nan gaba kadan sai an rinqa hanamu ticket """

Juyowa yayi har yanzu idonsa hawaye yake zubarwa ya motsa bakinsa da nufin yin mgn amma sai muryarsa ta sarqe hakan yasashi fadawa bayan motar ya kwanta yana gwama numfashi

Salis yace  Sman bakasan so ba shiyasa kake tuhumar Friend shifa baya shawara kawai kayi

Masa addu'a Allah ya yaye masa wannan masifa data sarqeshi ta son abinda bakasan inda

"zaka sameshi ba"""

Miqewa yayi zaune yace  zan ajiye komai da kowa zan bar kowa da komai saboda Harmdan zan nemeta tsakanin duniyar mutane da aljanu koda zatace bata sona indai zan ganta saina furta Mata na kasa samun farin ciki saboda ita Salis qaddarar ta wahalar dani ne yasata shiga

harkar film tabbas zanyi duk abinda zai kusantani da ita indai a duniyar nan take rayuwa......

_COMMENTS_

_VOTE_

_SHARE_

*_UMMUH HAIRAN_*

"[12/8/2020, 9:45 AM] Real Oum Hairan: =ифо *_ZAMAN_*=ифо"

*_(Period)_*

*_Ummuh Hairan_*

_Tabbas Allah madaukakin sarki cikin littafinsa Mai tsarki ya umarcemu da cewa_

_(yaku bayina kada ku zagi zamani haqiqa nine zamani)_

"_so kada kuga sunan book dina kuyimin wani kallo na daban, bada zamani nake ba da mutanen zamani nake._"

"_Title din book dina ya isar muku fahimtar inda na dosa bazanyi amfani da kalamai masu tsauri ba, saboda haka Kuma ku fadi alkhairi ko kuyi Shiru wlh wlh bazan dauki zagi da cin mutuncin"

"kowacce mace ba, wuta tanaci a gidanki don asara kin tafi Kai gudunmawa maqota._"

*3-4*

"Wani madaidaicin gdane da aka yalwatashi da duk wani nau'i na jin dadi da qawar duniya abun sai Wanda yagani,"

"kwance bisa kujera a cikin parlourn wata kyakkyawar budurwa ce asalin kyakkyawa kuwa domin duk inda ake batun kyau to wannan budurwa zata amsa first number, sanye take da Bormshirt da wata riga me kamar bra ta hade dogon gashin me kama dana kanti saboda baqinsa da tsayinsa ta daure da wani qaramin band,"

Wayace a manne a kunnenta tanayi cikin yauqi tana yatsina fuska tace  so saboda meye zakuce dole saini zanyi muku aiki ku bata mana tayi director ni inason hutu na 6 months ne

"kafin aci gaba da aiki musamman dake azumi saura 2 months bansan takurawa jikina """

"Shiru tayi nadan lkc kafin tayi murmushi tace  kafiye naci director shikenan jirani a office dinka zanzo na karbi script din sannan muyi mgnr payment don Kai wayonka yayi yawa"""

"Sallama sukayi taci gaba da zabar hotunanta kamar yanda ta saba tayi marking nasu ta dora a IG tare da rubuta  Alhmdulillahi for everything"" tana dorawa ta miqe ta nufi dakinta dukkan wata gaba ta jikinta rawa takeyi duk da ma qiba gareta ba."

"Doguwar riga ta dauka ta sanya saman kayan jikinta tasa dan qaramin hijjab have sunnah ta zari key din motarta da wayoyinta ta fito cikin tafiyarta ta daukar hankali tayiwa motar key Mai gadinta ya bude mata ta fita, kai tsaye office din director ta nufa tayi parking ta fito mutanen dake gurin suka rinqa daganta hannu fadi suke  sai me zamani! Sai me zamani!"" Murmushi kawai takeyi musu abinda yake qara Mata yawan masoya fara'arta duk da wasu suna fadin"

cewa Harmdan yar girman kai ce da jin izza.

"A to koma dai mene zamuji zamu gani,"

"Knowking door din tayi tare da murdawa ta shiga da sallamarta yana zaune bisa kujera ya dora qafa daya bisa daya yana riqe da kwalin 5 alive qarami, sallamar tata tasashi dawo da hankalinsa kanta ya zuba mata ido har ta qaraso ta zauna tasa hannunta ta rufe masa ido tace.  Ranka shi dade wagga kallo ah haka saika sani zargin kaina fah"" numfashi ya sauke tare da lumshe idonsa yace bazaki gane ba Harmdan me zamani kullum naganki wutar dakecin zuciyata qara ruruwa takeyi ke wai yaushe zaki gane ki waye ne na fada Miki Kuma nasan Maryam ma da Khandy sun fada Miki Harkar nan ita kadai bazata sanya ki samu abinda kikeso ba har ki zama wata tsiya, haba ki gane mana meye amfanin kin zama cele Kuma aljihunki bai"

"cika ba """

"Daka masa tsawa tayi tare da miqewa ta nunashi da yatsa tace  Oga kirana kayi ka bani aiki nayi maka ko kuwa kirana kayi ka bani bayanin yanda zan tara kudi ta kowacce hanya yaki halal yaki haram? To bari kaji in fada maka wani Abu da baka sani ba bawai rashin ilimi da kuma talauci suka sanyani zabar wannan tubalin a matsayin katangar dafawata ba aa inayi ne don raayi abin yana burgeni Kuma don hakan yafimin sauqi fiye da abinda kake kirana ga aikatawa, fasiqi ka """

Shima tsawar ya daka Mata yace  karki gayamin mgnr banza mana Harmdan kin dauka yarda nayi da kike wani zaqewa kan cewa bakisan namiji ba? To qarya kikeyi kinsan maza tun kafin kizo industry sannan kinsan maza a cikin industry nan Oga Baiwa da zaisaki a film ya daukeki kuka tafi Dubai kukayi 1 month karatun qur'ani kika koya masa ko Hadith ko Tauhid? Saini da kika rainawa hankali zakike kawomin wani qauli da ba'adi meye aibina Harmdan da bazaki saki jiki dani nima muyi rayuwa ba meyene a ciki garama ki ware kiyi ki samu abinda kika samu ki

"kauce rayuwar nan ba tabbas gareta ba """

"Jin yanda ya bude murya yake Mata kwarmato yasata jan wani dogon tsaki ta juya zata fice yana daga zaune ya dannawa qofar key yace  ai kinsaba kixo ki tayarmin penis tsaye ki tafi ki barni to wlh yau saidai ayi duk wacce zaayi sai na rage zafi dake"" juyawa tayi da nufin yimasa mgn taga har ya hadeta da jikinsa taja baya da sauri tace  kar kayimin haka don Allah Khamal banida wani abu da yayimin saura a duniya sai mutuncina zan iyayi maka komai Amma bazai iya baka kyautar budurcina ba don Allah kada ka cutar dan """

"Rufe Mata baki yayi da nasa ya dannota jikinsa ta rintse idonta jikinta yana rawa ta rashin sabo ita haka Allah yayita tsoron maza takeji yanda ya qanqameta yanashan bakinta abin har tsoro ya bata tuni ta farajin kanta yana sarawa da qarfi cikin wani irin qarfi da batasan tanada shi ba ta hankadeshi yayi baya kamar wanda aka harba da kibiya ya fadi qasa tim tabishi cikin gushewar hankali ta shaqi wuyansa idanunta sukayo waje kamar yanda nashi sukayo, cikin wata murya me amo tace."

" bazan qyaleka ba sai kayi aman yawuna da kasha"" tana mgnr tana qara shaqeshi inda ya rinqa kakarin amai kafin kace meye wannan ya fara kelaya amai ta sakeshi tare da miqewa tayi masa wani murmushi ta danna remote din qofar ta bude ta fice ko Mata bata waiwaya ba ta hau adaidaita ta nufi gidanta tana sauka ta miqawa dan sahun 1k ta fada gida tana tangadi tana layi ta shiga cikin ta kulle qofar ta fara cire kayanta sanda ta cire komai na jikinta ta fada gado ta lumshe idonta tana shafa mararta a hankali tare da sanya hanunta a ask dinta taji yanda yake zubar ruwa taja numfashi ta fara shafa nononta tana murza nipples dinta tana ajiyar zuciya tanajin wani irin yanayin feelings a tattare da ita shafa nononta takeyi tana murzasu tana wasa da majiyar dadinta Amma ta kasa samun relief Khamal ya tsokanota dole saita nemi Jabir ya rage Mata zafi, wayarta ta zaro cikin fitar hayyaci ta lalubo number Jabir bugu daya ya daga"

yace.

" Uwar dakina yane gani a qofar gdanki"" cikin  in'ina tace  yawwa shigo Jabir inason ka ragemin zaf..."" Wani ihu yayi yace  yanzu kuwa baby ganinan"" yana shigowa ya rufe parlourn ya nufi dakinta tana ganinshi ta sauke ajiyar zuciya ta miqe tayi masa goho ya nufota da sauri ya sunkuya ya sanya bakinsa ya fara lasar vulvo dinta yana tandar baki yana danna harshensa a hankali tare da cafkar boobs dinta da hannunsa wayyohhhh tuni ta qara susucewa ta sake bude masa qafa ya rinqa wasa da qasanta,"

"Turata yayi gadon ya haye samanta yana mulmula dick dinsa yana tsotsar nononta don yasan ko zai mutu bazata barshi ya shigeta ba, haka ya wanzu yana lasheta da tsotseta tanata nishi da lumshe ido lkcn dataji zatayi release ta buda masa qafarta yasaita dick dinsa kamar zai shigeta Amma iyakarshi sama ya rinqa karkadata akan dadinta takuwa rinqa qanqameshi tana nishi can Kuma ta saki qara alamun tayi release, tanayin release ta tureshi ta fadi gefe sai bacci inda shikuma ya zuba Mata ido tare da jan bargo ya rufeta ya zubawa fuskarta ido kyakkyawar qarshe amma an saba lamba shi abinda yake bashi mamaki da ita idan zai shigo gdanta sai"

tasa an cajeshi tsaf hatta agogo baa barinsa ya shiga dashi ko meye dalilinta oho?

"Da wannan tunanin ya kwanta ta sake shigewa jikinsa yanata shafa dick dinsa dake a kumbure, ji yayi tace  ka bude bedside dinnan ta jikin gado ka debi abinda zai isheka kaje ka nemi wata ta kwantar maka da Joystick dinka"" tsaki yayi yace  kin jirge kenan madam ni wlh ko a labari bantabajin yan iskan aljanu irin naki ba idan suka tashi sai ansha pupsy dinki an murza nono an kada wutsiya suke sauka, Toni kibarni na bare mana don Allah ... "" Batare data bude idonta ba ta dora hannunta a bakinta tace  sheet banson surutu kaje kawai saina sake nemanka"" yasan halinta ba mutunci ta cikaba yanzu saita zage masa uwa dan kudin da zai samu ya rage zafi ma ta hanashi tace yasha nonon kudinsa shiyasa ya tashi yasa kayansa ya zari raf ta 100k ya fice ya kulleta a dakin,"

Hmmm Harmdan me zamani kenan........

******

"Ba ita ta tashi daga wannan kwanciya ba Saida taji ana Kiran magrib duk jikinta yayi tsami ta shiga tayi wanka ta dauro alwala tayi sallah tayi azkar dinta ta shirya cikin shirinta na fita don sunyi da wani saurayinta zasu hadu a wani gurin shaqatawa dake nan kaduna, mamaki ne ya kamata ta qwalawa maigadi Kira yazo tace  ina motata?"" Qasa yayida kansa yace  ai da kika fita dazun baki dawo da itaba"""

Qwafa tayi saboda ta tuno abinda ya fusatata komawa tayi ciki ta Kira wayar guy din nata tace

" M S kazo gida ka daukeni motana bayanan"" tana fadin haka ta aje wayar ba afi 20 minutes ba"

sai gashi ta fita ta shiga motar ya kalleta tare da janyota jikinsa yayi kissing dinta yace  naga

"kamar baki cikin walwala yau waye ya tabamin ke?"" Numfashi ta sauke tace  Director ne wlh ya batamin rai yau"" kallonta yayi yace  me yayi miki?"""

"Batare da tunanin komai ba ta zayyane masa komai yayi dariya yace  wai meyesa bazaki bani dama na hudaki na shigaba inyaso kowa ya huta na raba gardamar kinada masoya masuson kuyi rayuwa amma kin tsaya shirme Baby zamanin nan fah na aci tsuliya ne kowa ita yakeso nima ita nakeso ki bada kai bori ya hau kawai na baki komai gobe kinji,"""

"Kallonsa tayi tayi murmushi me hade da takaici tace  MS bafa damuwata mutuncina ba wlh bandamu dashi ba zan iya bayar dashi saboda nasan ko na bayar ko karna bayar ni yar iskace abinda na kasa samu shine naji ma zan iya bakadin Kai Kama godewa Allah Ina baka kana sha a nutse sannan Ina tayaka mu ji dadi Ina gusar maka da qishirwarka ta hanyar romance inada Wanda na ajiye kawai don innaji feeling na nemeshi yazo ya gusarmin amma bana tayashi shi kadai zaiyi harsai na samu gamsuwa sannan na biyashi yaje ya nemi wata yaci"" dariya yayi yace  kaji manyan yan iskan qarshen zamani to aini ni nake biyanki kinga dole abani dadi yanzun burina daya naci acini ranar zanyi kwanan farin ciki Baby"" tabe baki tayi tace  ya mgnr tafiyarmu ne?"" Daidai lkcn yayi parking a harabar club din ya kashe motar ya janyota jikinsa"

"yace  duk inda kikeso zamuje yanxu dai a samamin nutsuwa a hannu nake"""

Kwantar da kanta tayi a jikinsa ta fara shafa bayansa tana daga rigarsa a hankali tana tura hannunta cibiyarsa tasa yatsanta tana kalkadawa a nutse zuwa qasan mara tai inda ta balle bottle in rigarsa ta sanya bakinta da Kama nipples dinsa ta fara wasa dashi a bakinta tare da cigaba da shafa gadon bayansa a hankali.

"Sun dade tana shafashi tana wasanni da jikinsa kafin ta balle tata rigar ta fito da cikkake Kuma tsayayyen nononta ta sanya masa a bakinsa ya Kama da sauri tare da fara tsotsa inda ita Kuma ta Kama dick dinsa tana mulmulewa tana wasa da tsakiyarta yanda ya kamata, tanajan zuciya shikuma yana karkada yatsansa a cikin jikinta yana turawa a hankali yatsan na shiga daqyar da hikima ya rabata da komai ya fara tsotsar gdan dadinta sunayi ita Kuma tana shafa kansa da tura masa ya tsotsa son ransa yafi 20 minutes yana tsotsarta kana ya dago itama ta cafki abarsa ta sanya a bakinta ta fara tsotsa tana nishi shikuma yana cinta da yatsansa tuni suka susuce babu me takawa wani burki tana cinsa da baki yana cinta da yatsa a haka Saida suka samu nutsuwa sannan suka fara sauke numfashi yace  wow! Baby so sweet ask dinki akwai gardi"" cikin shagwaba tace  nikam bazamu shiga club dinnan ba yau jaraba nakeji mu wucce"

"gdanka mu huta inajin kamar naci babu fa Mahmood"".........."

*_UMMUH HAIRAN_*

"[12/9/2020, 5:18 PM] Real Oum Hairan: =ифо *_ZAMAN_*=ифо"

*_(Period)_*

*_UMMUH HAIRAN_*

*5-6*

Numfashi ya sauke tare da gyara zamansa ya gyara kujerar yaja yana tuqi ita Kuma tana mulmula masa manhood dinsa yana nishi saboda yanda yakejin salonta yarinyar ta qware wajen sanin lagon da namiji.

Parking yayi suka fito ya dauketa cak ya nufi cikin gidan da ita suka zube a parlour ta haye samansa tare da cire komai nata shima ta cire masa kayansa ta ranqwafa a kansa ta sanya masa nono a bakinsa ya cafka da sauri tare da Kama dayan da daya hanunsa yanajan kan inda ita Kuma ta saita dick dinsa a tsakiyar cikinsa ta kwantar da ita ta saita ask dinta yanda dick dinsa zata gogi pointer dinta sosai ta fara gogawa tana qara tura masa nono tana shafa sumarsa tanajin wani fitinannen dadi inda shikuma yake neman shidewa tunda yake baitabajin dadin yanayi irin na yau ba.

"Harmdan ta shiga yanayi nishi takeyi tana qara gogawa da qarfi tana ihun dadi tanajin kamar zatayi fitsari saboda dadi shikuma yana sanya hannunsa yana qara mulmula Mata pointer tuni suka cika parlourn da ihu tana kiransa tana ihu tana fadin  dadi Mahmood wayyoh Allah vulvo na ahhhhhhh"" tuni ta fara sakin fitsari me hade da release ya qanqameta shima yayi release"

suka rungume juna har yanzu nononta na bakinsa yace.

"Inasonki Harmdan kinsan jin dadi don Allah me kikeso na baki ki barni na shiga can ciki daji babu haufi lumtsum kike da ruwan dadi wayyohhhh dick dina kwadayin cinki takeyi baby ... "" Bakinta ta dora kan nasa ta tsotsa sosai tana shafa kansa ta janye tare da miqewa ta juya Masa duwawunta tace  har yanzu banji yanda nakeson ji ba can cikine yake qaiqayi kasamin hannunka ka sosamin sosai"" harararta yayi yace  insa Miki dick dina zata sosaki sosai tanada tsayi fah?"""

Tsuke fuska tayi tace  nidai hannu nace banason bura me tsayi nafison yar madaidaiciya Kuma

"Kai kasan Mata da yawa

Please Login or Register in order to submit comment