You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nikuma so nake na bare dal a leda"" dariya yayi sosai ya kafa bakinsa ya fara zuqarta yana caccaka yatsansa tana banqare masa yana qara qwaqularta itakuma tanashan dick dinsa tana lailaya twins dinsa yan iskan biyu sun jima kafin su gajiyar da junansu"

"kowanne ya samu gamsuwa sannan suka zube suka kama bacci,"

"Sai asuba ta tashi ta fada bathroom tayi wanka ta bude wardrobe dinsa ta dauki wata rigarta data bari anan tasa tayi sallah ta jima tana azkar sannan ta tashi ta dauki Jakarta da mayafinta ta fice, ta nufi gidanta tana zuwa ta shige dakinta ta kwanta bacci ya dauketa."

"Ta jima tana bacci kafin yunwa ta qwaquleta ta tashi ta nufi kitchen taji wayarta na ring kafin taje ta katse ta dauki wayar yawancin numbers din babu suna hakan yasata tsaki ta ajiye wayar zata tafi wani Kiran ya shigo ta daga a yatsine ji tayi ance  yar iska kinacan da farkanki kima daga wayar kinqi to kizo office din Oga Baiwa akwai camama wlh, tabe baki tayi tace  ina fatan ba film bane?"" Murmushi tayi tace da film dinma Amma akwai wata fita ce da zaayi zuwa Kano ana neman fitacciyar jaruma me tashe zaa basu lambar yabo so sai abin ya fado kanci cikin Shirin Sakaina shine Oga Baiwa yaketa nemanki ku shirya yanda zuwan zai kasance gashi har"

"lkc yana neman qurewa yanzu gobe kawai muke da ita"""

"Numfashi ta sauke tace  ok yanzun na tashi bari nayi break na fito"" kashe wayar tayi tare da dora indomie ta fara bin comments dinta na hotunanta na jiya da bata samu damar dubawa ba yauma kamar kullum Safwan Barau Sarki shine mutum na farko daya farayi Mata comment da wasu kalmomi da suka dauki hankalinta a hankali ta fara karantawa"

"_""Nayi gamooo, nida rabooo, nida masoyiya dasonta nake kwanaaaa ""_"

Iyakar abinda ya rubuta kenan ta sake duba kalamin nasa tana aunasu a ma'aunin hankali murmushi tayi a ranta tace  yarannan Kuna bani dariya kowa so yake ya burgeni nikuma ba shirmen nan ne a gabana ba.....

Bata gama wanna tunanin ba taga wani saqon ya shigo alamun akwai saqo a massege dinta ta tafi ta bude ba wani Abu bane face saqon Safwan Barau Sarki

"_ labari na zuciya fuska, sabodake zan iya bada rayuwa jimla masoyiyaaaa!""_"

Dariya ta kwashe da ita ta rubuta Masa tnks kawai ta kashe datarta taci gaba da harkokinta tana gama karyawa ta fice daga gidan ta nufi inda sukayi zasu hadu tana zuwa suka tattauna suka gama suka nufi gurin da suke hutawa suka zauna suna Hira da Rukky ta dago ta kalli Rukky tace.

 Wani abune ya sani nishadi yau da safennan nan wato akwai wani yaro da yake bibiyata a IG

da twit duk abinda nasa shine yake fara yimin like and comment so yau kuma ya tsuro da wani

"sabon salo waqa yake reramin"""

"Dariya Rukky tayi tace  irin yaran nan ne yan dadi Media yanzu haka ko tsarkin tsuliyarsa uwarsa bata gama koya masa ba, murmushi tayi tace  kinsan har naji wani Abu game dashi inason kulawa wlh Safwan ya dade yana bibiyata inata aunashi sai nake ganin kamar zan iya"

"amfani dashi wajen cikar burina """

"Dariyar da Rukky keyi Mata tasata yin shiru tace  waike har yanzu baki bayar dakai ba ki bari don Allah wlh kika sake yarannan suka fara shiga jikinki kin kade don tsaf zasu yaudareki su daukeki tsirara su yadawa duniya su bata Miki suna nikam Ina gargadinki"""

"Zaro ido tayi tana sauke numfashi tace  kumafa hakane bari kiga nasan masoya zasuje bari na sanar da zuwanmu Kano jibi, tashi sukayi daga gurin tana amsa wayar Mahmood suka shiga mota suka nufi gida,"

Saqone ya shigo wayarta cikin harshen turanci akayi rubutun da cewa.

"_""Ina tsananin farin cikin sanar dake nine mutum na farko da zan fara burgeki a Kano tabbas zaki shigo garin karamci ki riqe Kuma kisa wannan a ranki an hanani pass na shiga gurin da zakiyi wasa wannan bai dameni ba domin nasa a Raina ko zanyi sata saina siyi pass din"

"ganinki daga masoyinki har abada Safwan Barau Sarki """

"Mamaki ne ya cikata tayi murmushi lkcn da take karanta saqon taji an cafki boobs dinta ta sauke ajiyar zuciya ta dago tayi kissing nashi tace  MS ka shirya jibi ka rakani Kano zamuyi wasa"" zama yayi ya dora kansa a cinyarta ya dora hannunsa a qirjinta yace  meye ya dauki hankalinki nayi sallama bakiji ba?"""

"Lumshe idonta tayi tace  inashan alwashi akan zuwana Kano dinnan Amma na Safwan yafi kowanne daykar hankalina me zaiyi da zai burgeni?"" Kawar da Kai yayi yace  waye shi?"" Bude idonta tayi tace  fan ne kawai"" Bai sake jan mgnr ba yace  yunwa nakeji gashi tafiyarmu 2 week ki fara shiri nasan Dad dina bazai qara min ko kwana dayaba"""

"Kwanciya tayi tace  ok"" miqewa tayi ta dauko masa abincin da tayo order ta kawo masa ta ajiye ta rusuna ta zuba masa ta dauka da hannu biyu ta miqa masa ya zuba Mata ido zuciyarsa na"

"raya masa abubuwa da yawa,"

Yana mamakin tarbiyya da nutsuwar Harmdan so tari sai yayi kamar zai sake tambayarta wani Abu game da ita sai ranar da suka fara haduwa ta fado masa daga tambaya ta rikice nasa ta Kama wasu abubuwa da suka sanyashi kidima Saida akayi Mata ruqiyya sannan take fada masa itafa film takeson shiga.

Duk da kasancewarsa tantirin dan duniya yayi qoqarin hanata Amma taqi kalma daya data fada

"masa itace  inaji a jikina ta sanadin film zan hadu da maslahar rayuwata"" numfashi ya sauke ya karbi abinci ya faraci ya dago ya dubeta yace  ina alqawarinmu?"" Saurin dagowa tayi gabanta ya fadi kullum ya tambayeta alqawarinsu sai taji wannan faduwar gaban,"

Qasa tayi da kanta yayi murmushi yace  kullum haka kikeyimin idan na tambayeki na fada Miki tun farko Harmdan zan iya yimiki komai Amma da sharadin idan burinki ya cika zaki cikamin burina kinyi nisa a harkarki har duniya ta sanki so yakamata a ramawa kura aniyyarta tabbas ki rubuta ki aje zamu tafi Dubai acan zan karbi abinda kikayimin alqawari iskancinki ya isheni duk

"sanda na buqata sai kice ni nasan mata to ke baki saniba kike nufi?"""

"Miqewa yayi ya ajiye abincin ya zaro kudi masu kauri yace  bazan samu zuwa wannan shirmen ba babana mutum ne me daraja idan yaganni a wannan dandalin yan iskan zai iyayin fushi dani Abu daya da nake qara jaddada Miki shine ki kula da kanki ki riqemin amana"""

"Ficewa yayi ya barta tsaye da sakakken baki zama tayi tare da dafe kanta ta furzar da iska tare da furta Hasbunallahu wa ni'imalwakil sosai kalaman Mahmood suka tabata tananan zaune har Rukky ta dawo ta zauna tace  yadai?"" Ajiyar zuciya tayi tace  ki manta kawai kin Kai dinkin?"" Nuna Mata kayan tayi tace  yace gobe da yamma muje mu karba"""

"Jinjina Kai Harmdan tayi tace  ya mgnr film dinnan ne nifa inason tafiya inajin saidai ki hau zanyiwa pruducer mgn""dadi ne ya cika Rukky tace  ko iya hakama na gde kema kinsan bazai sani ba"" tashi tayi ta shige daki ta cire kayanta tayi wanka ta dawo tayi sallah ta kwanta tama"

"manta da Rukky saboda zuciyarta a cunkushe take"""

Sake hawa twit tayi kamar jira saqonsa ya shigo hakan ta samu kanta da son sanin meye a ciki cikin zaquwa ta bude

"_ Nasamu pass ta barauniyar hanya dama ke nasamu ko ta wacce hanya Harmdan na shirya karbar komai akanki zanso kiyimin duba irin na rahama ki tausayawa yaron nan tabbas ni yarone ba lallai idan kin ganni kiji kin karbeni ba saidai ba anan takeba 25 years dina suna da wuya inashan wuya Harmdan inason samun abokiyar rayuwa da wuri ke na gano ke nake so so na qauna bana sha'awa ba, Ina sonki zan shiga takara akanki Kuma zan karbeki a duk yanda"

"kikazomin indai kin amince da yaron nan Harmdan aure nake nufi dake""_"

*_Please Share_*

*_UMMUH HAIRAN_*

"[12/11/2020, 10:23 AM] Real Oum Hairan: =طنق *_ZAMAN_*=طنق"

*_(Period)_*

*_UMMUH HAIRAN_*

_Wannan littafi na kudine 500 idan kinaso ki tura kudinki ta account details dinnan 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB_

_Ko Kati MTN pls ta WhatsApp number na Zaki tura hoto ko PIN number na card din

09013718241 idan transfer zakiyi Kuma kiyi ta Wannan 09031307566_

*7-8*

"Miqewa tayi daga zaman isar da tayi gabanta yabada wani rass ta qara karanta saqon sai kuma ta kwashe da dariya harda tafa hannu, lkc guda ta tsuke fuskarta tayi qwafa tare da cewa  yaro baisan wutaba saiya taka tabbas Yaronnan yana cikin garari wato ni yake iya furtawa waima zai aureni..."" Saita kumayin murmushi ta koma ta zauna tace  kana ruwa kuwa Safwan banson shiga sabgar kowa banso kowa ya shiga tawa rayuwa me dadi kayita Kai kadai batare da takurar shiga ko shigowa ba tun wuri ka sake way wannan bazata bulle dakai ba Harmdan ba sa'ar yaro bace"""

"Kwanciya tayi taci gaba da dube²nta a waya mafi yawan lokuta BF take kallo saboda ta qara samun gogewar sarrafa namiji Kuma tana samun lucky akan hakan duk girman namiji zata sarrafeshi batare daya shiga jikinta ba, tana kwance taji wayarta ta dauki ruri ta lalubo qaramar batare data duba waye ba saboda gane ring din da tayi ta kara a kunnenta tace  Honorable"

"yaushe a gari?"""

"A daya bangaren akayi dariya akace  me dadi yau saukata kenan nayi branch a creest greest kizo ki sameni ki dan bani charge kafin na qarasa gidancan ke nakeso ki kunce jakar"""

"Wani ihu tayi ta miqe tace  sai allajina shiyasa nake sonka bari bani 1 hour zanzo yanzun insha Allahu dama gindina ya matsu ka tsotseshi tunda ka tafi banjin dadin kowa duk na zama marainiya"" murmushi yayi yace  wlh Nima haka Hajiya ce ta bata min burget naso nayi Miki waya nace ki biyoni kawai sai ta bini so Kuma ta tafi da yara shiyasa amma babu komai ana tare nakusa na tafi zagayen qasashe tare zamu tafi, kedin ce mutum yanason yaciki amma baki bari saboda wulaqanci"""

"Kashe wayarta tayi ta fada bathroom tayi wanka ta dauki wasu arnan riga da wando tasa ta daure dogon gashinta a baya ta zura hijjab dinta qato ta feshe jikinta da turarukanta masu daukar hankalin maza, mota ta shiga ta fice a bakin get ta dubi me gadi tace  idan Mahmood"

"yazo kace masa wani aikin gaggawa na tafi yiwa wani company talla"""

"Jinjina Kai yayi taja ta fice a dari tana tafe cike da nishadi har taje hotel din tayi parking ta fito dake dama sunsan da zuwanta basu ko damu da itaba ta haye saman tayi knowking bugu biyu ya taso ya bude Mata ta kalleshi tayi murmushi tare da Kai hannunta ta shafa qirjinsa tace  babyna kananan da halinka yanzun yanda kake a tuben nan da bani bace Kuma fah?"""

"Sosa kansa yayi yace  nasan Babu me zuwarmin nan idan ba ke ba me dadi Kinga yanda dick dina take zullo tanason ki jiyar da ita dadi"" durqushewa tayi ta sanya hannunta ta shafo twins dinsa tare da goga yatsanta a jikin jijiyar jikin sandarsa tace  Allah sarki qawata nima nayi missing dinki ga tsayi ga kauri Honorable kana daya daga cikin mutanen da idan na cika burina zaku cini don dagani zakayi dadi"" harshenta tasa ta fara lasar dick dinsa yaja numfashi tare da banqaro Mata tana lasa tana tsotsar samanta tana matsa duwawunsa tana murza twins dinsa duk ya rikice ya dagata tsaye ta zare hijjab dinta tare da zare wandonta ta cire rigar ta girgiza"

"masa nono ya saki ihu tare da cewa  kayan dadi baby"""

"Kama boobs din nata tayi ta dauki hannunsa ta dora tace  qaiqayi yakeyi sosamin baby"" tun kafin ta gama rufe bakinta ya cafki nonon da bakinsa ya dagata kamar baby ya azata a kujera ya durqushe yayi kneeling down a qasa yaci gaba da shan nononta tana nishi tana shafa ask dinta da yaketa bulbular da ruwa,"

"Hannunsa taja ta tura masa ciki ya fara zagaye gurin yanayi Mata wasan da yasata farayi masa kukan kirsa inda shikuma yake cike da tsananin feel dinta tabbas yau yanason cinta kota wanne hali yagaji da yawon da takeyi masa da hankali yanaso yaji abinda kecan ciki, sakin boobs dinta yayi yayo qasa ya banqare cinyoyinta ya dora bakinsa a gurin ya tsotsa son ransa tuni jarabbabar ta rikice sai nishi take tana tsumar jiki shikuma yacu gaba da tura harshensa yana tsotsota yana lasheta yana murza nipples dinta, da hikima da komai ya samu ya kaita qarshe"

inda ta sakar masa jiki sosai tana lailaye jarumarsa da take tsaye qyam Amma me duk

dabararsa na son ya shigeta yaqi samun dama Koda ya sanya sandar tasa a gurin ya fara karkadawa yanaso ya shammaceta ya tura sai ya rinqajin wani mugun zafi yana tasowa ta ciki dole babu arziqi ya zare sukaci gaba da playing juna da qudurtar a ransa yau zasuyi kwanan

"rashin bacci,"

_Sorry kuyi hqr da wannan insha Allahu page na gaba me tsayine_

_Please share_

*_UMMUH HAIRAN_*

"[12/11/2020, 6:58 PM] Real Oum Hairan: =طنق *_ZAMAN_*=طنق"

*_(Period)_*

*_UMMUH HAIRAN_*

_Wannan littafi na kudine 500 idan kinaso ki tura kudinki ta account details dinnan 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB_

_Ko Kati MTN pls ta WhatsApp number na Zaki tura hoto ko PIN number na card din

09013718241 idan transfer zakiyi Kuma kiyi ta Wannan 09031307566_

*9-10*

Sosai suka rinqa tsotse juna tare da sake mammatsa juna Honorable yana qara cakuda hannunsa cikin Vulvo dinta yana zungura Mata da iyakar qarfinsa a qudurinsa na ganin ya

samawa kansa hanya ta yanda zata dainajin dadin fingering da sucking ta fara buqatar a

"shigeta,"

Daqyar wajen biyun dare ya qyaleta tayi bacci shikam cikaba yayi da shan nono yana shafa duwawunta har shima baccin ya saceshi da asuba ta tashi tayi wanka tayi sallah ta sake kwanciya jikinsa nanma an jima ana tsotse juna sannan ya tashi shima yayi wanka yayi sallar

ya dauko jakar dayazo da ita ya bude yace ta zabi abinda takeso.

"Murmushi tayi tace  ni komai ma kabani inaso ciki harda sabuwar motar da kayimin alqawari yau zamuje Kano wani wasa inason kece raini Alh na inason nunawa duniya ni inada daurin gindi a qasarnan"""

Jinjina kai yayi ya miqe ya duba cikin aljihunsa yace  ga key dinta ankai Miki ita gida Allah ya tsare hanya zan tura Miki kudi account naki sannan ki dauka wannan akwatin duka nakine nima

"zan shigo Kano gobe zan kiraki saimu hadu a can"""

"Farin cikine ya cikata ta rungumeshi tayi kissing nashi ta sakeshi tace  inasonka saboda kana jiqani Alh na bye"" ficewa tayi daga dakin sai lkcn ta kunna wayarta shikuwa Alh Hadi binta yayi da kallo yana hadiyar yawu, tare da saqa abubuwa da yawa da yake burin cimma game da Harmdan ciki harda....."

Tana fita ta dauki motar da tazo da ita ta nufi gida wanka tayi ta shirya cikin wani fitinannen les daya fito da asalin surarta dinkin riga da sikert daya kama jikinta Kai ficewa tayi dankwalinta a hannu ta shiga arniyar motar da Hon Hadi ya bata ta nufi gidan Rukky inda acan aka qara shiryasu akayi Mata kwalliya ta fitina kananun jaruman da zasu take Mata baya ma sunci ado na kece raini suka dauki hanyar Kano qarfe 12:00pm dake taron uku zaa farashi tunda suka taho Rukky take santin motar itadai saidai tayi murmushi kawai tanabin saqonnin da ketayi Mata

na addu'ar zuwa Kano lfy.

Biyu sukaje Kano suka sauka a hotel din da aka Kama musu suka dan qara kimtsawa sannan aka sake dibansu sai filin trade fire tunda suka shiga gurin suka rinqajin tashin kida da farko yanda aka tsara Rukky ce a gaba sai wasu yammata biyu sai ita a tsakiya sannan wasu ukun a bayanta gefe da gefenta ma mutum uku uku ne haka suka shiga filin MC ya fara sanarwa kamar haka.

 To alhmdllh yau komarmu tayi babban kamu ta kamo mana fitacciya Kuma shahararriyar sannan gawurtacciyar sabuwar jarumarmu a masana'antarnan tamu ta Kannywood Wato

"Harmdan Ghana wacce kukafi sani da Harmdan ZAMAN! """

Tuni gurin ya kaure da ihun matasa inda sautin kidan ya fara canzawa daga Wanda DJ din yasa tun farko zuwa wani sauti me taba zuciya Wanda baa tsinkayeshi a wannan lkcn ba daidai lkcn da yammatan suka rinqa darewa suna kaucewa Harmdan ta bayyana a tsakiyar taron tana me janye zara zaran yatsunta da tasa ta rufe fuskarta.

Daidai lkcn ga sautin muryar ya fara tashi daidai lkcn da gabanta ya yanke yayi wata irin faduwa da bata tabajin irinta ba a duniya sautin wata muryace mai firgita tunani sanyinta da zaqinta yanafin na sarewa a kunnen me sauraro cikin salo da qwarewa yake rera baitin waqar da jiya

Safwan Barau Sarki ya rubuto Mata jiya.

"_ahhhhhh Na fahimta idan muna tare lkc yafi sauri,_"

_har idan mun rabo Ina rayuwa cikin dari dari_

_ban fahitar kowanne zance sai anyimin gwari gwari_

_ke kadaice kike zuwarmin cikin tunani mafariiii_

_qaddarata ta danfarene asonki fili da sirriiii_

_har idan kika barni to zanayo Kiran ajalinaaa_

_ayyyyy zuciyata na baki domin kina da babban masauki_

_nayi niyyar aurenki ki zana badda duk yan kudina_

_Ayyyy So farar damusa acan nesa nada dadi na kallo_

_Sanda duk kammatseshi to saiya canza sunanka dolo_

_Dukkannin hqrnka saiya qure kazam Mai haqilo_

_Gashi tafin hannu baya kare Rana inhar ta bullo .._

"Tunda ya fara rera waqar ta zuba masa ido qirjinta naci gaba da bugawa da qarfi matashin kyakkyawan saurayin me qirar larabawan Sudan yanayi Mata yawo a idaniyarta tanajin wani irin abu tunaninta ya tsaya cak to batamasan wanne zatayi ba,"

Jitayi gurin ya gaurayi da tafi da sowar matasa hakanne da Kuma riqe hannunta da taji anyi ya dawo da ita hayyacinta ta sauke idonta akansa yana sauka dagakan step din yana dagawa mutane hannu Amma idanunsa nakanta ganin idanunsu ya gauraya waje guda ya sakar Mata

"wani qawataccen murmushi daya qara fito da zallar asalin kyawunsa da quruciyarsa,"

"Kama hannunta Rukky tayi suka qarasa inda aka tanada dominsu MC yanata zuba babatu inda itakuma hankalinta yakekan hangen inda Wannan mawaqin yayi tabbas tanason ganinsa domin tanason sanin sunansa da Kuma dalilinsa na rera wannan waqar a daidai wannan lkcn domin kuwa ba waqar data dace da gurin kenan ba ta waima Ina Safwan Barau Sarki yake? Shine mutum na farko daya fara rera Mata baitin jiya Kuma gashi yau an tareta dashi,"

"Daqyar ta it's karbar abin mgnr tayi sallama tare da duk wani Abu daya dace mutane sunata ihu inda itakuma taketa raba idon gano wannan mawaqi Amma takasa ganoshi hakan yasa tana gama mgnrta ta koma ta zauna kafin a saki kidan da aka tanada domin suyi rawa, itadai gabadaya kuzarinta yayi qaura haka ta shiga filin tana dan jujjuyawa a hankali inda aketa zuwa anayi Mata liki idanunta yana a rufe saboda duk da iskancinta har yanzu takasa qwarewa dayin rawa a cikin mutane bata zataba batayi auneba kawai taji tayi baya zata fadi inda taji an cafeta"

an rungumeta tayi yunqurin miqewa.

Amma wani sassanyar qamshi da dumin jikin ma'abocin turaren suka hanata kuzarin tashi har saida MC yayi gyaran murya sannan dukkansu suka ankara da yanayin da suke cikk gashi gurin ya dauki wani tsit hakan yasata yin firgigit ta janye tare da bude idonta mamakinta ya qaru

"ganin mawakin dazunne,"

"Zuba masa ido tayi na yan seconds kafin tadan motsa hannunta a hankali tace  sorry"" daga"

haka batace komai ba ta juya yabita da kallo yana wani sassanyan murmushi.

_Please share_

*_UMMUH HAIRAN_*

"[12/12/2020, 8:53 AM] Real Oum Hairan: =طنق *_ZAMAN_*=طنق"

*_(Period)_*

*_UMMUH HAIRAN_*

_Wannan littafi na kudine regular 200 VIP 500 idan kinaso ki tura kudinki ta account details dinnan 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB_

_Ko Kati MTN pls ta WhatsApp number na Zaki tura hoto ko PIN number na card din

09013718241 idan transfer zakiyi Kuma kiyi ta Wannan 09031307566_

*11-12*

"An dauki kusan awanni hudu ana gabatar da casun matasa sunata yiwa Harmdan barin kudi inda itakuma hankalinta yake kan mawaqin nan akan komai fuskarsa tanayi Mata gizo qamshin mayen turarensa ya maqale Mata jiki,"

"Lkcn tashi Bai qarasa ba ta Kira MC din ta sanar dashi itafa ayi Mata uzuri tana cikin yanayi kanta ciwo yakeyi saboda haka zata koma masauki, baiso ba Amma hakanan ya karbi uzurinta ta sulale ta nufi motarta tana tafe tana Waiwaye don batason aga fitarta a biyota, turus taja ta tsaya ganin mutum tsaye jikin motarta ya kife kansa a saman motar tata, ta jima tana kallonsa"

"tsorone ya darsar Mata to kodai ba mutum bane ne ita kadai take ganinshi?"""

"Juyawa tayi zata koma taji ankamo hannunta cikin tattausan hannunsa yace  meye zaisa ki juya Harmdan kizo ki shiga motarki ki tafi inajin fiye da yanayin da kikeji wannan dalilin yasa na ware kaina nake shawara da zuciyata"""

"Numfashi ya furzar kana ya qara matsowa gabanta dake tsayinsu kusan daya da kadan ya darata sai ya kasance tanajin hucin numfashinsa a fuskarta, fasali ya qara ja yace."

" Ina cikin farin cikin ganinki sannan Ina baqin cikin rabuwa dake Harmdan kullum burina samun irin wannan kusancin dake koma sama da haka, da zai yuwu da kin bani dama nikuma da zan kasance mai gaggawa wajen faranta ranki Na fada Miki tun a text nine zan zama mutum na"

"farko da zan faranta Miki a cikin garin Kano Kuma burina ya cika """

Dagowa tayi da sauri tace  Saf.... Safwan Barau Sarki Kaine Safwan Barau Sarki? Dama Kai

"mawaqine?"" Murmushi yayi yace  bantaba waqa ba hasalima bata burgeni saidai kawai banyi zato ba banyi aune ba na tsinci kaina a bigiren waqa Wanda nasan sonki ne yajani ya kaini wannan matsayin Harmdan ki bani dama don Allah"""

"Kallonsa take da yanayi na ka gama burgeni Kuma kana bani tausayi tayi masa murmushi ta Kai hannunta ta Kama hannunsa tace  tabbas ka zama mutum na farko daya burgeni a Kano bama Kano ba a Nigeria baki daya, kasa zuciyata jewa da kaiwa da komowa Safwan dama """

Sai Kuma tayi shiru ta kalleshi ta sakeyin murmushi tace  any way kada ka damu ni zan tafi

"masauki na ko zaka rakani?"""

"Kallonta yayi da sauri cike da jin dadi yace  da gaske?"" Murmushi tayi tace  eh Mana da gaske"" tana mgnr tana bude motar ta shiga tace  shigo Mana"" baiyi gardama ba ya shiga taja suka tafi lkc zuwa lkc tana kallonsa shima itan yake kallo suna murmushi suna Isa hotel din tayi parking suka fito ta dubesa tace  kana shiga hotel?"" Wani kallo yayi Mata yace  ni yau sai yanda sarauniyata tayi dani ranar gabadaya takice in kinaso har daren ma saina baki girmanki ne"" Jinjina Kai kawai tayi suka shiga ciki ta bude dakin suka shiga ya tsaya yana kallon dakin ta dubeshi tace  zauna Mana inajin zafi garinku akwai zafi bari na watsa ruwa nazo ka reramin waqa"" tana fadin haka ta yage dankwalinta ta ajiye a gadon ta shige bandaki Safwan ya lashi lips dinsa tabbas yau tarkonsa yayi kamu yau insha Allahu burinsa zai cika duk da qaunarta"

"yakeyi a ransa Amma yakanji feel dinta duk lkcn daya ganta da qananun kaya,"

"Anan ya gama tsara yanda zai shigeta a darennan suji dadin junansu, baisan ta fitoba Saida yaji sanyin jikinta ta bayansa ta fara balle masa bottle ta zame masa rigar jikinsa ta dawo gabansa tana daure da towel iya cinya tace."

" Nasan ka gaji kaje kayi wanka sai ka tafi gada dare yay "" Mgnr ce ta maqale lkcn da taji ya"

"zagayeta da hannunsa ya hada qirjinsa da bayanta ya dora hannunsa a west dinta, cikin second taji wani yarrr a jikinta daya sanyata saurin janyewa Amma saiya riqeta gam ya motsa bakinsa a hankali yace  help me please Ina cikin yanayi Harmdan kin tsokanomin abinda yake damuna feelings yana neman kasheni """

"Bakinta ta dora saman nashi cikin wani yanayi mai wuyar ganewa ta cafki harshensa ta fara kissing dinsa da salonta me rikita lafiyyayen namiji aikuwa ta rikita lissafin Safwan gashi shi baqone a harkar baitaba samun irin wannan kusancin

Please Login or Register in order to submit comment