You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dawo ba sai dare yana dawowa"

ya daukeni muka fita wani guri muka nufa da ake shooting din film anan garin kaduna.

"Mun jima muna kallo kafin ya daukoni muka dawo gida haka muka rinqa yawo dashi tsayin kwanaki wata Rana Ina kwance a daki ya shigo ya zauna a gefena yacemin  albishirinki?"" na amsa masa yayi dariya yace saura qirin burinki ya cika yanxu muka rabo da producer Nigar yace nakaiki yaganki akwai sabon aiki da zai fara idan Zaki iya daukar roll din sai a baki ki hau Kai harma na siyo Miki form amma kinsan dole Saida sa hannun iyaye so nidai nace nine yayanki harma na shiga na fita an shigar da sunanki cikin yan Kannywood sauran aiki ya rage gareki"""

"Wani ihu nayi na rungumeshi muka dulmiya duniyar dadi mun jima sannan muka saki juna muka sake ficewa aranar yaje ya siyomin wasu fitinannun kaya na jan mgn muna komawa yayimin kyautar gidana na kaduna da mota 206 daidai hawan mace a cewarsa bayason a rainani a Kannywood, aikuwa hakanne ya faru dake naje da mutuncina sai suka rinqa girmamani suka bani takarda naje na bara tulawar aikina akayi shooting din film din aka gama aka saki film abin mamaki duk da kasancewata sabuwar jaruma a data fara fitowa a film dinta na farko me taken _ZAMAN!_ sai film din yayi kasuwar da shekaru biyar baya wani film baiyi ba kowa ZAMAN kowa zancen sabuwar Jaruma Harmdan Ghana yakeyi tun daga wannan film din tauraruwata ta daga nake tashe nake watayawa Ina danne manyan nairori bisa daurin gindin Mahmood daya kasa ya tsare akaina da mutuncina bayajin kashemin ko nawane hakance tasa kowa yake tsoron tabani a Kannywood musamman dake bambada fuska ba tun farko"

qawayena biyu Rukky da Xeecup Suma din dan sun nacemin ne musamman Xeecup.

Haka lkc ya rinqa ja cike da canji rayuwa a lkcn Yarimah Hamdan ya banzatar dani kamar ya manta da babina inata tsula tsiyata Amma Hundar bai barni ba yana bibiyata sosai sau tari yana juyamin lissafin kaina inda shikuma Mahmood ya dage da yimin addu'a da magunguna muna rayuwa kamar Mata da miji Amma naqi bawa Mahmood dama ya sanni cikakkiyar mace saidai muyi wasanni da tsotse tsotse da farko banajin dadin hakan Amma daga baya sai aka kimsamin cewa kada na kuskura Wanda yasan mace Koda matarsa ta aurece ya fara sanina a cikin jinsin bil'adam tauraruwata zata dusashe dusashewar da bazata qara haske ba har abada.

Wannan tunanin yasa na quduri niyyar cewa babu Wanda zan sallamawa kaina sai saurayi sabuwar balaga duk da cewa ni na dade sama da shekara 5 Ina sheqe ayata shekarata uku a industry nayi mutane manya daga sanatoci sai yan majalissun tarayya sai wasu manyan qusoshin gomnati suke nemana kyaututtuka kuwa naban mamaki Ina shansu wasu sukanzo

min da neman alfarmar aure idan naqi sai su biyemin muyita sharholiyarmu.

Daga baya sai abin ya canza salo duk Wanda kwadayi ya kawosa gareni ya rabeni ya dandani danshin jikina to kuwa saidai uwarsa ta haifi wani bawai mutuwa sukeyi ba aa zasu Kama jinya ne a rasa maganinta sai su dauki shekaru masu yawa a haka kafin su daidaita.

Hakance tasa na hqr da sauraron kowa na tsaya iyakar mutum biyu Hon Hadi da Mahmood kasancewar su sunkasa tabuwa Safwan wannan shine kadan Kuma taqaitaccen lbrna nasan tabbas kana Sona Safwan ka rabu da danginka da komai naka ka biyoni muna rayuwa cikin qila wa qala.

Tabbas ni abar tausayi ce Amma kafini zama abin tausayi domin ni gadarmin akayi Kai kuwa sone yajaka fadawa wannan masifar Safwan har yanzu dangin mahaifiyata suna bibiyata duk da sunsan inda nake don muna yawan ganawa a mafarki sannan Aljani Hundar yana nemana

"yanzu haka wata sabuwar masifa cikin Yarimah Hamdan ne a jikina """

"Wata zabura Safwan yayi ya miqe yana zubar da hawayen tashin hankali yace  meye yasa kikayimin haka Harmdan kinsan cewa akwai wannan jumurdar akanki kika jani na rufta yanzu ya kikeso nayi?"" Miqewa tayi ta nufoshi itama tana sharar hawaye tace  idan kaci gaba da zama anan zaka iya rasa rayuwarka Safwan Hamdan bayanan zan daukeka mu gudu duk da nasan zamusha wuya ni bazan iya abinda aljanu zasu iyaba gashi wannan gurin da muke yanada hatsari"""

Shiru tayi tanajan numfashi kana tace  bansan sunan qasar Nan ba Amma yanayin sanyinta

"yana tabbatarmin a yanki Iceland muke tabbas zai kasance Turkey ya zamuyi mu boyewa Hamdan?"""

Shiru sukayi na dogon nazari kafin tace  kaga Kai ka tafi kawai akwai kudade da naga yazo

"dasu kaje ka Kama hotel ka gama shirinka a nutse kabarni zanji da komai zaifi sauqi ya cutar dakai fiye Dani"""

"Girgiza Mata Kai yayi ya koma ya zauna zuciyarsa na bugawa duk sai jikinta yayi sanyi ta matsa ta dago kansa shima itan yake kallo yace  kina tunanin zan iya rayuwa babu ke? Hmm ki daina bazan iyaba Harmdan ko shari'a ta haramta aurenmu ni saina aureki Kuma saina rabaki da wannan mugun mutumin kota wanne hali kizo kawai mu tafi tare"""

"Saurin miqewa tayi taja da baya tace  nafika sanin halin da zamu shiga tafiyata dakai tanada hatsari bazaka iya kareni ba ko ba komai Hamdan musulmi ne bazai cutar dani kamar yanda shaidanun aljanu zasu cutar dani ba ka tafi nace ka tafi zan biyoka kwanaki kadan"""

Qin yarda yayi da roqonta hakan yasa dole ta shige ciki ta dauko wata akwati qarama da taga daloli a jere a ciki ta fito ta Kama hannunsa suka fito cikin saa duk dakarun sun tafi masallaci Allah ya Basu saa da gudunsu suka bar gdan suna nisa suka tsari mota da hannu sukayi masa kwatance saboda basajin yarensa shikuma baijin turanci yakaisu wani babban guri anan suka

samu wasu sukayi musu bayani aka gwada musu hotel suka Kama.........

*_Ummuh Hairan_*

"[12/29/2020, 6:12 PM] Real Oum Hairan: *_33-34_*"

Suna shiga ta zube a saman gado qirjinta na ciwo ta kwanta shikuma ya shiga wanka ya fito yasa sallaya ya tayar da sallah sai lkcn hikima ta fado masa ya miqe da sauri ya fice daga dakin ya sauka qasa ya nemi waya yasa number mahaifinsa ya kirashi bugu biyu ya daga ganin number qasar waje.

"Sallama Safwan yayi inda Daddy ya miqe daga inda yake zaune yace  Saf...Safwan Ina ka shiga kabarmu da tashin hankali me ya faru dakai?"" Sai lkcn yaji wani kuka na neman qwace masa yace  ina cikin tsaka me wuya Dad ba mutane ne suka saceni ba aljanu ne wlh yanzu"

"haka Ina Turkey nida Harmdan duka suka sacemu ... """

"Wata wawuyar ajiyar zuciya Alh Barau yayi yace  dama arramma ya fadamin baka hannun mutane don inda a hanun mutane kake da bazaka dade hakaba yanzu dai a daren nan zan gama shirya komai na tafiya gobe zan taho zuwa nan da kwanaki uku zan iso kazama cikin shiri Kuma ku dage da addu'a"""

Jinjina kai yayi sukayi sallama ya juya ya nufi dakin ya taddata kwance inda ya barta tsayawa yayi yana qare Mata kallo kyakkyawa son kowa Amma komanta yazo da rudani a hankali yakejin wani matsanancin feel dinta yana taso masa ya zauna kusa dashi tare da dafe qasansa ya matse Hajiyansa a tsakanin cinyoyinsa ya tsorata da lamarin Harmdan Koda wasa bazai yarda ya haike Mata ba addu'a ya kamata ya dage dayi a wannan lkcn su samu Allah ya

kubutar dasu daga hannun Hamdan Suma suyi rayuwa me yanci.

"Miqewa yayi ya fara zagaya dakin zuciyarsa na Kai kawo tabbas yanason Harmdan Kuma yanada muradin rayuwa da ita ko aya take to Amma ta Yaya aure zai yuwu tsakaninta dashi? Shine abinda yakeyi masa Kai kawo dole aure Saida waliyyi Kuma sai iyaye sun shiga ciki to ita waye waliyyinta, wadannan tunane tunanen sune suka shagaltar dashi har dare ya raba kawai ya yada pillow a qasa ya kwanta washegari da safe ta tashi da zazzabi me zafi ga amai da taketayi shine yaketa jinyarta yanata zuba Mata sannu da kudin da suka satowa yarimah Harmdan suka rinqa kula da kansu mgnr kirki bata shiga tsakaninsu saidai ido kawai cikin ikon Allah a ranar da suka kwana uku a hotel din da dare Daddy ya sauka bai Kira Safwan ba saida ya shigo hotel din har qofar dakinsu yayi knowking lkcn Harmdan na kwance a gado Safwan yana Mata sannu kasancewar laulayi takeyi na gaske bata iyacin komai sai ruwa sai lemo hakan yasa ta zuge sai dogon hanci sai idanu."

Tashi yayi yaje ya bude qofar a tunaninsa masu aikin hotel din ne wani ihu yayi ya rungume Dad shima ya rungumeshi sai suka fashe da kuka Dad na shafa kansa yace  laifin me mukayi maka son saboda munce bazaka auri Harmdan ba shine ka zabi barinmu ka biyota nan kuyi

"camping din kanku akanme Safwan meyesa kayi mana haka ... """

"Kuka ya sake rushewa dashi yace  wlh Dad ba wannan bane ni kaina bansan ya akayi ba hakan ta faru"" nan suka qarasa ciki yana bawa Dad lbr tare da ganar dashi halin da suke ciki nanfah Dad ya zauna yana kallon Harmdan yana nazarinta ya sake kallon Safwan yace  meye yake damunta itadin to"" tsorone ya kamashi yace  am dama Dad ... "" Sai Kuma yayi shiru zuba masa ido Dad yayi yace  amma me?"" Shafa kansa yayi yace  Aljanin daya sacemu shine yake iqirarin shi mijinta ne yanzu haka zancen da nakeyi maka cikinsa ne da it ... """

Daukeshi Dad yayi da mari ya tashi yana masifa yace  zancen banza zancen wofi ka dauka yarda nayi da wani batun aljani har kake qara tabbatar min ubanwa ya fada maka hakan tana faruwa ni tunda nake bantaba ganin inda mace ta kwanta kashirban tana laulayin cikin aljani ba yanzu Safwan sakayyarka garemu kenan irin tukuicin da zakayiwa tarbiyyarmu kenan ka kyauta

tabbas ka kyauta wlh bazamuje da abin kunyar nan gida ba anan sai an daura aurenka da ita

"duk inyaso sai ku fadawa duniya cewa aure kukayi kukayi cikin"""

"Shiru dakin ya dauka kafin Dad ya zaro wayarsa a aljihunsa ya fara Kiran mutane yana fada musu yaga Safwan da matarsa harma da ciki kafin kace meye wannan ya gama fadawa dangi sannan ya sake Kiran wani malaminsa yace yanaso a Tara mutane da shedu da siga a daura auren dansa Safwan da Harmdan cikin sirri, haka kuwa akayi cikin abinda bai wucce 30 minutes"

"ba akayi komai aka gama ya dubi Safwan yace cikin zaikai wata nawa?"""

"Duk da yanayin da akayi wannan murdaddan aure Bai hana Safwan jin dadi aransa ba wani bangare Kuma da tsoron cewa Harmdan tazama matarsu su biyu ga Kuma ciki to shi wannan cikin da ake liqa masa ya yake kenan?"" Tsawa Dad ya daka masa yace tambayarka nakeyi cikin matarka wata nawa?"" A firgice yace  waw wata biyu "" Bawai don yasan taqamaiman"

"watannani cikin ba saidon fitar dakai saboda yasan shidin ma karbar tafi masa sauqi fiye da tsayawa jayayya,"

"Murmushin takaici Alh Barau yayi ya sake Kiran wani campany anan turkey din da suke hada aure yayi musu bayani babu bata lkc sukace yazo, itadai Harmdan baccinta taketayi batasan wainar da ake toyawa ba fita Alh Barau yayi yabar Safwan tsaye kamar saqago ya dade batare da yasan tunanin me yakeyi ba sannan ya taka bakin gadon a hankali ya zauna yana shafa mararta inda taketa baccinta cikin kwanciyar hankali zuba Mata ido yayi tare da jin wani shauqi na fuzgarsa ya kwanta a gefenta ya juyo da kanta ya hade bakinsu waje daya ya fara aika Mata da wani zazzafan kis daya haukatata cikin bacci tasa hannanta ta tallafo kansa ya kuwa sake shigewa jikinta yanajin shauqinsa na qaruwa ya janye hijjab din jikinta tare da cire bakinsa dagakan nata da sauri saboda ganin manyan kayanta a waje suna harararsa ai baisan sanda yakai hannu ya cafkesu ba hakanne yasata bude idonta da sauri suka fada cikin nasa lumshe idonta tayi saboda batayi zaton hakanba yasa bakinsa ya Kama nipples dinta ya zuqa tare da"

tsotsa ya sauke numfashi yaci gaba da sha

"Sosai salon yake shigarta salo me ratsa kwanya da kwantar da hankali ba irin na Yarimah Hamdan da yake neman kasheta ba, yatsansa yasa a gabanta yana wasa da belinta tayi saurin janye Masa saboda wani zafi da taji kamar ya fama Mata Miki ta bude baki zatayi mgn."

"Hanunsa yasa ya rufe mata baki jikinsa na wata irin tsima, da qyar ya samu nasarar rabata da kayan jikinta ya shiga aika mata da salonsa masu rikita qwalwa turjewar da takeyi sai ya zamana kamar wani sabon movement take zuwa masa dashi iyakar qoqarinta tayi donta gujewa buqatarsa amma ina bazata iyaba yafi qarfinta dole ta sakar masa jiki yaci gaba da tsotse lungu"

da saqo na jikinta ya dade yana tafiyar da ita da salonsa kafin ya ritsata.

"Lkcn da yake qoqarin qarasa ladansa tayi saurin qanqameshi saboda wata azaba da take tsinta shi kansa yayi mamakin yanda ya kasa shigarta lkc daya sosai ya rikice mata ya susuce yana sakin wata irin ajiyar zuciya, ya dauki tsayin awa daya da wani abu kafin ya dagata shima badan ya qoshi ba saidon ganin irin jigatar da tayi da kukan da takeyi masa, sosai Safwan yake mamakin dadin Harmdan da Kuma dalilin kukanta yasan dai duk masifarsa bazai zarce Yarimah Hamdan ba to meye yasa shi takeyi Masa kuka? Zama yayi tare da ruqota yace."

" Kukan nakeson sanin dalilinsa?"" Sake fashewa tayi da kuka tana shigewa jikinsa tace  nayiwa kaina alqawarin bazan qara aikata zina ba a rayuwata tabbas Allah yana jarabtata da girbar laifin da ban aikata ba badon bayasona ba saidon ya gwada imanina Toni meye kuma zaisa"

"tunanina ta gushe nake biyewa shaidan Ina aikata manyan laifuka haka..."""

"Rufe Mata bakinta yayi da nasa yasha sosai sannan ya saki yace  nima nayi wannan alqawarin bankuma karya ba Dad dina yazo kina baccinki me shegen nauyi naso yimasa bayanin cikinki yaqi yarda yace nawane shine ya daura mana aure dazunnan yanzu dai ke matatace Harmdan ... """

"Zaro ido tayi tare da tureshi tace  kana haukane Safwan waye yace maka ana aure kan aure?"" Murmushi yayi yace  kuma kema waye yace Miki ana aure tsakanin mutum da aljan?"" Shiru tayi masa ya sake lakace mata hanci yace  yanzu wasan zai fara dole Wannan azzalumin aljanin naki ya hqr yabarmin ke ko iya haka ai nasha wahala"""

Sake janyota yayi yana shafa bayanta inda yakejin dumin jikinta yana sauka a hankali ya miqe ya shiga bathroom ya hada musu ruwan wanka yayi yaso yi Mata taqi taje tayi da kanta ta dawo

ta tarar dashi a kwance.

"Sallolinta itama tayi ta kwanta saman sallaya tanajinsa ya taso ya iso ya dagata cak ya dorata a gado yabita ya danne tayi saurin janyewa ta bude idanunta da suka kada sukayi jawur shima itan yake kallo yace  wai meye yasa kike guduna ne?"" Hawaye ta dauke a idonta tace  ciwo ne a gurin ka barni naji sauqi tukunna don Allah"" dariya abin ya bashi yace  lallai kin rainani ma kin manta kalamanki cewa fah kikayi ban iyashan nono ba balle cin mace Kinga kuwa nida nake koyo ai bazan dameki ba kiyi baccinki kawai kibarni na more nima"""

Cije lebe tayi tanajinsa ya rinqa yawo da hannunsa a jikinta ta ko Ina yafi awa biyu yanashan nononta wanda takejin kamar yana zuqar ranta mararta ta daure tamau daqyar ta tureshi ta dira a gadon ta riqe cikinta ta saki kuka shima ya sauka da murdaddiyar abarsa ya janyota ya juyata ya fara tura Mata tana ciccijewa daqyar ya saita kansa saboda mammatsewar da takeyi ya rinqa buga Mata aiki wannan dare ta ciyu sosai a gurinsa bawai cinne ya zame Mata baqo ba

aa ciwon da cikinta yakeyi ne yasa takejin azabar sosai tana samu ya qyaleta ta fada bandaki ta

zauna tana mayar da numfashi.

_Littafinnan na kudine kada ki karanta baki biya ba 200 ne idan kina buqata tuntubeni ta

wannan number 09013718241_

*_Ummuh Hairan_*

"[1/17, 7:13 AM] Real Oum Hairan: *_35-36_*"

Ta Jima zaune cikin bathroom din riqe da cikinta yanayi Mata want azabar ciwo data kasa fahimtar inda ya dosa sosai take matagugu take nishin azaba inda Safwan dake cikin dakin yaji Shiru din nata yayi yawa ya shigo bathroom din da sauri ya riqota ji yayi anyi jifa dashi gefe yaje ya daki garu take ya fadi qasa Tim kamar buhun gero.

Da qarfin hali kawai ya miqe bude idon da zaiyi sai ganin Yarima Hamdan yayi akansa yana huci sake sanya qafa yayi yayi ball da Safwan qofar ta bude ya watsoshi waje yaci gaba da jijjigashi yana tamoli dashi gabadaya ya fitar dashi daga kamanninsa inda a qarshe ya daukeshi cak ya buqe window ya sakeshi qasa ya tafi luuuuu yana ihun neman dauki yana fadawa qasan benen ya sume inda mutane sukayo kansa wasu Kuma sukayi saman da gudun masifa suka shiga dakin gadai jini nan danye shakaf a ko'ina na dakin Amma Babu Motsin mutane duk

iyakar dubawarsu basuga kowa ba.

"Lamarin daya daurewa mutane Kai suka fara sulalewa suna ficewa, shikam Yarima Hamdan yana gamawa da Safwan tunaninsa ya mutu ya dawo ya dauke Harmdan ya keta bangon ya fice daga hotel din da ita Kai tsaye wani jeji ya nufa da ita sunyi tafiya tafi ta awanni uku a cikin dajin kafin ya Isa ga wani tsibiri ya keta bangon dutsen kamar walqiya bangon ya dare suka shiga."

Ashe nandin ma wata katafariyar fada ce anan yakaita ya jefata a gadon ya fara danna cikinta da har yanzu yake Mata ciwo kallonta yayi da idanunsa da suka kada sukayi jawur yace  kinci amanata saboda bananan kin gaurayamin jini da jinin wani tabbas kinyi kuskuren da zaki qare rayuwarki anan cikin uquba Harmdan na gargadeki kikaqi jin kashedi na to jikinki zai gane cewa

baa sabawa umarni na.

Ficewa yayi ya dawo hannunsa dauke da wani qoqo ya dagota ya kafa Mata a bakinta nono ne a ciki dai wani garin magani me daci daqyar takesha Amma yaqi sakin kanta Saida yaga Tasha yafi rabi sannan ya saurara Mata ya sake fita ya jima sosai ya dawo wuyansa sabe da matacciyar gada da alamun harbota yayi tsayawa yayi akanta yana kallonta yana murmushi shi kadai yasan abinda yake qissimawa.

"Sake fita yayi ya gyara naman ya gasashi ya sako a wani tire ya hado da tattacen ruwan yayan itatuwa ya sake shigowa dakin ajiye wa yayi ya tasota har yanzu bata hayyacinta maganin daya Bata ya sake canza Mata move, janyota yayi jikinsa ya rinqa bata naman tanaci yana Kora Mata da ruwan tattacen fruit din taci da kirki sannan ya qyaleta ya sake kwantar da ita sosai cikin ya daina ciwo saidai rashin hayyaci fita yayi da naman ya dawo ya cire kayansa yayi girgiza take siffarsa ta canza daga ta larabawa ya koma tsohon bature kallon kansa yayi yayi murmushi ya shafi bangon ya sake ficewa."

Sai tsakiyar dare ta dawo hayyacinta ta miqe tana salati tare da waige waige tana neman

Safwan fitowa tayi tsakiyar fadar sai tayi turus*_35-36_*

Ta Jima zaune cikin bathroom din riqe da cikinta yanayi Mata want azabar ciwo data kasa fahimtar inda ya dosa sosai take matagugu take nishin azaba inda Safwan dake cikin dakin yaji Shiru din nata yayi yawa ya shigo bathroom din da sauri ya riqota ji yayi anyi jifa dashi gefe yaje ya daki garu take ya fadi qasa Tim kamar buhun gero.

Da qarfin hali kawai ya miqe bude idon da zaiyi sai ganin Yarima Hamdan yayi akansa yana huci sake sanya qafa yayi yayi ball da Safwan qofar ta bude ya watsoshi waje yaci gaba da jijjigashi yana tamoli dashi gabadaya ya fitar dashi daga kamanninsa inda a qarshe ya daukeshi cak ya buqe window ya sakeshi qasa ya tafi luuuuu yana ihun neman dauki yana fadawa qasan benen ya sume inda mutane sukayo kansa wasu Kuma sukayi saman da gudun masifa suka shiga dakin gadai jini nan danye shakaf a ko'ina na dakin Amma Babu Motsin mutane duk

iyakar dubawarsu basuga kowa ba.

"Lamarin daya daurewa mutane Kai suka fara sulalewa suna ficewa, shikam Yarima Hamdan yana gamawa da Safwan tunaninsa ya mutu ya dawo ya dauke Harmdan ya keta bangon ya fice daga hotel din da ita Kai tsaye wani jeji ya nufa da ita sunyi tafiya tafi ta awanni uku a cikin dajin kafin ya Isa ga wani tsibiri ya keta bangon dutsen kamar walqiya bangon ya dare suka shiga."

Ashe nandin ma wata katafariyar fada ce anan yakaita ya jefata a gadon ya fara danna cikinta

da har yanzu yake Mata ciwo kallonta yayi da idanunsa da suka kada sukayi jawur yace  kinci amanata saboda bananan kin gaurayamin jini da jinin wani tabbas kinyi kuskuren da zaki qare rayuwarki anan cikin uquba Harmdan na gargadeki kikaqi jin kashedi na to jikinki zai gane cewa

baa sabawa umarni na.

Ficewa yayi ya dawo hannunsa dauke da wani qoqo ya dagota ya kafa Mata a bakinta nono ne a ciki dai wani garin magani me daci daqyar takesha Amma yaqi sakin kanta Saida yaga Tasha yafi rabi sannan ya saurara Mata ya sake fita ya jima sosai ya dawo wuyansa sabe da matacciyar gada da alamun harbota yayi tsayawa yayi akanta yana kallonta yana murmushi shi kadai yasan abinda yake qissimawa.

"Sake fita yayi ya gyara naman ya gasashi ya sako a wani tire ya hado da tattacen ruwan yayan itatuwa ya sake shigowa dakin ajiye wa yayi ya tasota har yanzu bata hayyacinta maganin daya Bata ya sake canza Mata move, janyota yayi jikinsa ya rinqa bata naman tanaci yana Kora Mata da ruwan tattacen fruit din taci da kirki sannan ya qyaleta ya sake kwantar da ita sosai cikin ya daina ciwo saidai rashin hayyaci fita yayi da naman ya dawo ya cire kayansa yayi girgiza take siffarsa ta canza daga ta larabawa ya koma tsohon bature kallon kansa yayi yayi murmushi ya shafi bangon ya sake ficewa."

Sai tsakiyar dare ta dawo hayyacinta ta miqe tana salati tare da waige waige tana neman Safwan fitowa tayi tsakiyar fadar sai tayi turus mamaki ya cikata da tsoro to inane nan din kenan? Bata ida wannan tunani ba taji wata qara tare da wata doguwar walqiya hakan yasata durqushewa tana tsumar jiki ta dauki kusan 30 minutes sannan ta daina jin rugugin ta tashi ta koma ciki cikin dimuwa da tashin hankali yanzu Ina Safwan waye ya kawota wannan daji cikin

wannan tsauni da bazata iya fitar da kanta ba.

"Kuka ta saka itakam tana ganin tasku a rayuwarta duk saboda son zuciyar da ba ita ta aikata ba tananan zaune har dare ya raba taji wata iska ta taso me qarfin gaske tsoronta ya nunku ta qudundune a bargo tansta rawar jiki bataji ba saiji tayi an janye bargo ta zabura da sauri kawai sai taga haske ya gauraye dakin numfashi taja me qarfi tace  Hamdan Ina mijin ... "" Bata qarasa ba yasa hannu ya rufe Mata baki yace  bakida miji bayanni ki daina hada kanki da wani"" zama yayi a gefenta ya kamata ya hadeta da jikinsa yace  kin bawa yaron nan dama ya wahalarmin da dana da yake cikinki yanzu meye toshiyar bakin da Zaki bani idan kuma kinsa turjiya na"

"kasheshi ki huta na huta saimu rayu babu wata bsrazana?"""

Kasa cewa dashi komai tayi daidai lkcn suka rinqa jin wani irin huci yana matsosu Hamdan ya miqe da sauri yau yasan kashinsa ya bushe kawai sai yayi girgiza ya bace inda ita Kuma wasu

manyan daksrun aljanu sukazo suka dauketa sukayi sama da ita.

Tare da hura mata wata iska wadda ta qara gusae Mata da hankali Basu zame ko inaba sai gurin Wanda ya aikosu suka ajiye Harmdan sukayi gaisuwa suka fice

"[1/24, 10:34 AM] Real Oum Hairan: *_37-38_*"

"Kallonta Alh Barau yayi cike da mamaki yace  itace wlh itace Allah gafarta"" murmushi malamin yayi yace  tana tare da manyan aljanu wani tashin hankalin itadin tana da digon jininsu a jikinta Koda yake bazai gagara ba dole ne su haqura subarwa Safwan ita domin kuwa shine ya dace da ita Kuma cikin jikinta da gaske ba nashi bane na aljanin daya saceta ne wannan maganin da aka shaqa Mata zai hargitsa

Please Login or Register in order to submit comment