You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shima yayi wankan yazo ya tayar da sallarsa da baiyi ba itakam daqyar tayi itama ta sake kwanciya zazzabi yana sauko mata,"

"Abu daya da yake bata mamaki iyar bin diddiginka da qwaqularka bazata taba ganewa Yarimah Hamdan ba mutum bane sak saboda komansa yanayin daidai da mutane ita kadai ce take da masaniyar haka sai makusantansu sai Safwan shima don yaso yasani ne, tanajinsa yadauki layin da zai sadashi da ma'aikatan hotel din ya kirasu suka zo da gaggawa suka dubata sosai suka dago suka kalleshi sukace  zazzabine me zafi yake damunta sai Kuma shigar baby"" Murmushi yayi yace  nasan da wannan bayan shi fah?"" Kallonsa likitan yayi yace  ya akayi kasan da shigar cikin sati biyu?"" Dariya abin yabawa Yarimah Hamdan ya dafashi yace  tun ranar da zanyishi nasan zaizo kada kadamu dason sanin komai kaje kawai na gde"" juyawa yayi ya shige dakin yabar likitan da sakakken baki yajima yana juya kalaman Yarimah Hamdan kafin ya iya jan qafarsa ya fice sukayi karo da Safwan da yake qoqarin shiga suka kalli juna batare da"

"wani yace da wani qala ba,"

"Shikuwa Yarimah Hamdan zuba Mata ido yayi cike da tausayawa zuwa yanzun tausayi take basa gashi tafiya ta sameshi ta gaggawa dole zai tafi yabarta anan kafin ya dawo, da wannan tunanin ya kwanta a kusa da ita ya gyarata bacci ya daukesu washegari ya rigata tashi yayi sallah sannan ya tasheta itama tayi ya matso gabanta ya tsugunna yace  zanje India mahaifina yanason ganina cikin gaggawa nasan Kiran akanki ne ki kula da kanki Harmdan Amana nabarmiki kanki babana ya kasance sarkine a yanki Dhafur kuma bil'adam ne kamarke Kuma abokine wa kakanki kada kiyi yunqurin guduwa zakisha wahala still akwai cikina a jikinki ki kulamin da kanki idan wani Abu ya faru wlh zan gigita duniyarki"""

Tunda ya fara mgnr har ya gama batace masa kanzil ba ya sunkuyo yass harshensa ya lashi

"hawayenta yace  kuka Kuma meye na kukan nine fah ba wani ba ki daina banaso Ina rayuwa daidai dakene Harmdan ki kulamin da kanki da babynmu"" yana fadin haka ya dafa cikinta kawai saita nemeshi ta rasa ta firgita ainun don har miqewa tayi kafin ta saita nutsuwarta ta miqe ta"

canza kayanta ta fito parlourn ta zauna tare da buga uban tagumi.

"Ji tayi an janye hannunta ta dago da sauri ganin Safwan ne yasata saurin fadawa jikinsa ta rushe da kuka tana shafa bayansa tace  baiyi maka komai ba Safwan ka gudu don Allah ka gudu ya tafi bayanan..."" Rufe Mata baki yayi yana girgiza Kai yace  meye amfanin guduwata bayan ke bakida ikon guduwa Harmdan ni kaina ya gama kullewa na kasa gane komai game da alaqarku da wannan bawan Allan iyakar sanina babu yanda zaayi Tarayyar nan ta yuwu tsakanin mutum da aljan Harmdan kiyiwa Allah ki fitar dani zullumi zuciyata tana cikin mawuyacin hali fah"""

Sake shigewa tayi jikinsa tanaci gaba da kukanta tana shafa kansa tace  bansan komai ba sai abinda nake yawan gani a mafarkina sai Kuma abinda mariqiyata ta sanar dani kafin rasuwarta Safwan rayuwata tana cikin garari wlh anan din matsera na samu Kuma nan da sauqin rayuwa fiye da hannun dana fito da Kuma wanda zan iya fadawa idan nabarshi safwan akwai rudani cikin rayuwata akwai matsaloli da asalinsu bani na haifarwa da kaina suba bansan ta Ina suka

"samu har suke bibiyata ba """

"Kukan da yakecinta ne yasata katse bayanin nata inda shikuma ya dagata cak ya nufi dakinta da ita ya kwantar da ita yana qoqarin kwanciya kusa da ita tayi saurin miqewa tare da cewa  kada ka fara Safwan nayi gurbatar da idan ka sake wani abu ya shiga tsakanina dakai zaka iya rasa rayuwarka Ni ba mutum bace kamar yanda kake tunani ... """

Wata zabura Safwan yayi yayi baya da sauri ta sake fashewa da kuka tace  nasan haka zata faru shiyasa duk Wanda ya tambayeni wani abu game dani nake qin sanar dashi ya zanyi haka son zuciya ya zabamin Safwan tabbas babu qaddara a cikin kuncin rayuwata duk da nakasance musulma Amma ban yarda da qaddara ba a wannan bigiren inada burin daukar fansa akan duk Wanda yayi sanadin jefa rayuwata cikin hatsarin nan banida da power da qarfi kamar na sauran wadanda suka kasance cakude irina Kuma ni basu barni a jinsi daya kamarka ba meye yasa

"iyayena suka haifeni suka wofintar dani da rayuwata?"""

A dan tsorace ya matsa gabanta ya sanya hannu ya dagota tare da daukar tissue ya fara share

Mata hawayenta yace  kibar kukan nan haka kiyimin bayani Harmdan nayi Miki alqawarin zan

"kasance tare dake a kowanne yanayi dadi ko akasin haka"""

"Sake shigewa tayi jikinsa tace  kada kayi alqawarin da bazaka iya cikawa ba Safwan dole ka barni saboda kasancewarka dani kamar qirge cikin wa'adin kwanakinka"" kallonta yayi ta dago itama ta kalleshi tare da miqewa tace."

 Shekaru 50 da suka wucce anyi wani ZAMAN! da qila baizo muku nan ba ya tsaya ne a yankin Africa ta kudu zuwa Ghana da Burkinafaso abubuwa sun lalace sunyi tsananin da jama'ar wannan yankuna suka shiga halin ni ´asu da ™a™anikayi ba komaine ya janyo musu shiga wannan ™angi ba sai son duniya da son tar dukiya wanda hakan yajasu ga faWawa tarkon tsaface tsaface da sihirce sihirce.

"Idan ana maganar tsafi da sihiri to duniyar shaiWanun aljanu tana gaba gaba wajen ™ulluwar komai da jefa duniyar bil'adam cikin garari, tabbas hakance ta faru da yankin su mahaifina wanda suka kasance masu Wabi'ar bautar tsafi wani ™aramin yanki ne a ™asar Ghana da ake kira FUTHAR mahaifina wands ya kasance Wane a gurin sarkin wannan al™arya ta Futhar me suna Haisam ya kasance mutum me tsananin son mulki da dukiya hakan tasa yayi nisa sosai wajen wannan muguwar Wabi'a tasu ta tsafi inda bayajin komai don ya kashe mutum akan biyan bu™atarsa."

Hakance tayi masa jagora ya zama gagara badau uban matsafa wanda ba yankin Futhar ba hatta masarautar dake jagorancin ™asarsu baki daya tana tsoronshi tana shakkar shiga sharafinsa inda dangantaka tsakaninsa da mahaifinsa tayi tsami domin kullum kujerar tsohonsa yake hari shikuma ya kasance shine Wa na biyar a wannan masarauta bayan haka ma shi ba

Wan mata bane Wan baiwane.......

*Ummuh Hairan*

"[12/25/2020, 6:44 PM] Real Oum Hairan: *_ZAMAN!_*"

*Period*

*_09013718241_*

*Ummuh Hairan*

https://t.me/joinchat/Gdtmu0TgTHu66CF7

*27-28*

"Hakanne tabawa mahaifina dama ya fantsama neman sa'ar tsafi babu dare babu Rana a burinsa na saiya mulki wannan gari nasu, kullum lkc qure masa yake Kuma kullum qara buri yake."

Wata Rana da ta kasance ranar sa'arsa Kuma ranar rashin sa'arsa yana kwance a dakinsa yanata saqawa da warwarewa kawai sai yaji dirar Abu kamar faduwar dutse a bisansa ya tsorata ainun Amma dake namijin gaskene sai ya dake yaci gaba da bin inda Motsin yake da kallo har zuwa wani lkc da wani duhu ya mamaye dakin baqin duhu na gaban a kwatanta Wanda ya haddasawa Yarimah Haisam laluben makunne fitilar aci balbal din dakin kafin ya ida Kai hannunsa sai yaga dakin yayi haske ya sauke ajiyar zuciya yana Mai duban abinda yake qoqarin kawo mass wargi cikin daularsa mamaki ne ya cikashi ganin wani gajeran aljani baqin

qirin ya gurfana gabansa.

"Rusunawa yayi cikin alamun girmamawa yace  tuba nake yakai wannan gagarerren bani adama haqiqa Kira ya isheni daga shugaba Hundar inda ya umarceni da nayi gaggawa wajen zuwa na daukoka daga wannan duniya na kawoka duniyarmu ta shaidanun aljanu inda anan ne zaka samu cikar burinka na zama sarkin wannan hatsabibiyar masarauta ta Futhar"""

"Jin wannan kyakkyawan albishir yasa mahaifina baiyi wata wata ba a wannan yammaci yabi aljani Iya'ul sunyi tafiya me tsayi cikin duhun dare Wai a hakama don an daure musu tsayin dajin ne sannan suka isa wata babbar daula dake kusa da qasar China inda aka shigar da mahaifina ya gurfana gaban shugaban hatsabiban matsafan duniya wato Hundar, Koda ganin Haisam sai Hundar ya kece da dariya ya miqe yana tafa hannu yana cewa."

Barkaaa barkaaa barka da zuwa yakai wannan zaqaqurin dan sarki tabbas haqa yana gaf da cimma ruwa matuqar kayi biyayya ga umarnin mu ta Kaine zaka zauna a wannan tsafatacciyar karaga ta masarautarku wacce kowa yake haqonta kayi sani a yanda akayi yarjejeniya da dodon tsafin masarautarku shine Kai bazakayi sarauta ba saboda kaidin ba dan Mata bane dan

baiwa ne ba iyakai kadai ba a cikin yayan matan ma guda daya aka ware akeso yayi sarautar

matuqar bashi ba babu me zama a wannan kujerar ya tashi da ransa saboda haka ka tsaya kaji

"sharadi na Kuma dolene kabi idan ba haka ba ni me iya sheqeka ne burinka bai cikaba biyu babuuu"" hhhhhhh ya sake kwashewa da dariya."

"Sosai Haisam ya shiga rudani tare da zama domin a karanta masa hanyar cikar burinsa bayan aljani Hundar ya gama qare masa kallo yace  matakin farko na cikar burinka shine kashe Yarimah Yazeed wanda babanku yake burin ya zama sarki idan ka kasheshi ka taromin jininsa ka kawomin zan hada maka siddabarun da zai karya tsafin karagar mulkinku, Abu na biyu shine zan hadaka da yammatan aljanu guda uku kowacce inaso kayi Mata ciki ta haihu biyu zasu haifi maza daya Kuma zata dauki cikin amma bazaizo darai ba to wannan da baizo da ran ba shi muke buqata zaayi maka dabgensa ka cinye sukuma sauran biyun nan zaa yankasu ka shanye jininsu idan kayi haka kazama sarki ka gama, Amma fah kasani akwai wata caca bayan tiya wannan aljanun biyu ni da kaina zan kashesu dayar data haifi danta babu rai zaka aureta zaku zauna zaman Mata da miji bayan dogon lkc zata qara samun ciki to kasani idan ta tashi haihuwa zata haifi ´a mace to wannan ´ar itace tukuicina zaka fansarmin da ita tun tana ciki bayan haihuwarta zan raineta har zuwa lkcn da zata zama cikakkiyar budurwa inda nima zan cika nawa burin da bazan faWeshi duniya taji ba"""

Shiru ce ta ratsa na wani dogon lkc kafin Yarimah Haisam ya dago yace  kashe Yarimah Yazeed yafi shaqar numfashi sauqi a gurina Amma sharadi na biyu shine abin jinjinawa ya zanyi

"nayi tarayya da Matan aljanu bayan na kasance bani adamu?"""

Dariya Aljani Hundar ya sheqe da ita yace  wannan yafi kashe Yarimah Yazeed sauqi ni a gurina ka tafi a daren nan kaje ka aiwatar da abinda nace maka idan ka aiwatar ka jira na dan lkc kamar sa'a biyu ni da kaina zansa a kawo maka kyawawan yammatan biyu bazasu baka matsala ba saboda su dama yan hanune mun horasu saboda irin wannan lkcn dayar itace zata baka matsala yar wani babban sarkin aljanu ce ta Misra me suna Nabeel itakuma sunanta Najeesha dole ka kwantar dakai ka siyi zuciyarta domin itan ta kasance hatsabibiyar gaske kamar mahaifinta koma fiye shigar da soyayyarka gareta shine zaisa ta sallama maka komai idan kayi amfani da qarfi zata iya kasheka ma ita batada asara bayan ta haifi wannan yarinyar itama munada buqatar jininta hakan zaisa ka samu daukaka ka zama Kaine me mulkin babbar masarautar qasarku qin cika wannan sharadin ko sakacin qin yuwuwar daya daidai yake daka

fanshesu da naka jinin.

"Jinjina Kai yayi yace  wannan duk me sauqine Amma "" Katseshi aljani Hundar yayi yace"

" tambayarka kada tayi yawa kaje ka fara gwada sa'arka fatan nasara"" ana fadimai haka aka daukeshi cak aka fice dashi daga wannan guri cikin qanqanin lkc sai gashi a garin Futhar ya fara rarraba idanu dayake akwai duhun dare farkon watane saiya sulale ya shige halwarsa ta tsafi yaje ya tsuma kansa ya keta qasa ya billa turakar Yarimah Yazeed yana kwance da wata baiwarsa ya fakaiceshi dake yayi nisa a wata duniya ya luma Masa wani lauje ya tureshi daga jikin baiwar ya fadi qasa rigis tana Shirin yin ihu yayi samanta shima yaci gaba da cinta bayan ya gama ya yanke Mata maqogwaro ya zauna har rana ta fito sannan ya Kuma keta qarqashin qasa ya nufi dakinsa."

Baijima da shigaba yaji fada ta kaure da ihun mutuwar me jiran gado yayi mursisi dashi bai fitaba bai tanka ba can yaji sama na girgiza kawai saiga bullar wasu kyawawan Mata guda uku mafi kyauwun cikinsu itace qarshen shigowa dukka biyun murmushi sukeyi Amma ita hawaye

takeyi balarabiyar asali

"Numfashi ya sauke ya miqe da sauri ya nufeta taja da baya da sauri ya tsaya tare da narkar dakai yace  ina tausayin mace a irin wannan yanayin na fansheki ne saboda sanin cewa idan na barki kasheki zaayi Kuma ke kadai mahaifinki ya Haifa yanada buqatarki"""

"Kallonsa takeyi da yanayi na rashin yarda ya matsa ya riqe hannunta yace  kiyi rayuwa me aminci nabar Miki wancan dakin ke kadai bana buqatar ganinki cikin damuwa"" haka Yarimah Haisam ya rinqa amfani da hikima da dabara hardai yayi nasarar shawokan Aljana Najeesha ranar da aljani Hundar ya umarceshi da kusantarsu maganin bacci yabata ya fara amfani da ita sannan sauran tun daga wannan Basu farka ba tsayin watanni tara babu wanda yasan da zamansu a gidan sarautar har zuwa ranar da naquda ta kamasu a cikin wannan sihirtacce bacci."

"Zuwa akayi daga fadar aljani Hundar aka debesu kowaccensu ta haihu Najeesha nata baizo darai ba aka daukeshi aka sanyashi amurhu ka fara dabgensa wadands sukazo darai Kuma aka soke musu maqoshi dukka aka tsiyaye jininsu aka cillawa wasu halittu suka cinyesu bayan an gama dafge aka bawa Yarimah Haisam ya cinye ya kora da jinin yayansa, sauran yammatan Kuma aka daukesh akabar dasu nahiyar ya rage saura Najeesha ita kadai nanfa aka shiga da ita halwar tsafe suka tsafaceta tsaf bayan an fito da ita ta maqalewa Haisam duk uban yamutsa gashin bakin da akeyi da dakarun nahaifinta tace itafa taji ta gani saboda tsananin son da mahaifinta yakeyi Mata haka ransa baiso ya daura Mata aure da Haisam suka koma garin Futhar inda a daren ya aika mahaifinsa Sarki Naumal lahira ya dane kan karagar mulki babu"

wanda ya iya cewa dashi qala.

*_Ummuh Hairan_*

"[12/26/2020, 4:58 PM] Real Oum Hairan: https://t.me/joinchat/Gdtmu0TgTHu66CF7"

*_ZAMAN_*

*_Period_*

*_09013718241_*

*_Ummuh Hairan_*

_Wannan book na kudine please ki biya before ki karanta 200 VIP 500 ta account dinnan_

_Fauziyya Tasi'u Umar_

_0255526235_

_GTBank_

_Ko katin waya MTN ta_ _WhatsApp number_

_09013718241_

_Ko VTU ta wannan number 09031307566_

_Daga wannan page din don Allah kada ki qara karantamin baki biya ba_

*_29-30_*

Haka Sarki Haisam ya rinqa gabatar da mulkinsa cikin tsananin zalumci da rashin tausayin talakawansa sosai mutane suke karbar gashi wai a hakama don yana tsananin taoron matarsa Najeesha wadda take qoqarin takawa zalumcinsa burki to yariga ya tsafaceta sai yanda yayi da ita ya cire Mata tunanin kowa da komai sai nashi duk wani hatta addininta na asali na Muslumci saida ya fitar da ita daga cikinsa ya dorata akan addinin tsafi.

A wannan yanayine shekaru sukayita turawa wayewa na zuwa inda mutanen garin Futhar suka

fara qoqarin yin bore daga wannan azzalumar masarauta tasu suka fara baro garin inda a cikin

shekara ta ashirin da bakwai da juyin juya halin mulkin nan na mahaifina Sarki Haisam ne Allah ya azurta mahaifiyata aljana Najeesha da samun cikina lamarin da yayiwa Sarki Haisam dadi saboda aljani Hundar ya matsa masa kan saiya fansar masa da mahaifiyata tunda taqi sake

haihuwa.

A daren da suka fahimci da samuwar cikina suna tsaka da murna mahaifina ya tafi yayiwa ubangidansa albishir nan suka shiga halwar tsafi suka buga suka kwashe aljani Hundar yayi wani ihu yace  ya akayi ka bari ka rigata kawowa ka batamin shirina jinin bani adam yafi qarfi a jikin jaririyar da zaa Haifa bazata biyamin buqatata ba meyesa ka saba alqawarin da mukayi tsayin shekaru?

"Sunkai ruwa rana kafin su fahimci juna a hakan sukayi alqawarin idan Najeesha ta haihu zaa bada jaririyar sannan itama jininta zai zama fansa na rashin cika alqawarin mijinta, tun daga wannan rana mahaifina da mahaifiyata suka fara yar tsama tsakaninsu watannin cikina biyar mahaifiyar Yarimah Hamdan ta kaiwa aljani Hundar ziyara a lkcn Hamdan ne ya rakota tunda sukazo ya qurawa kwalbar surata ido da aljani Hundar ya ajiye a fadarsa sama da shekara talatin budar bakinsa sai yace wannan ta kasance jinin Najeesha ya ga Sarki yas'ul wacce ka sace ta ka kashe qanin mahaifiyata domin cikar wani boyayyen burinka, tabbas zan tarwatsa ikonka matuqar baka fansarmin da itaba domin na dade Ina mafarkinta tun samuwar cikinta a"

"jikin mahaifiyarta"""

Sosai akayi dan qaramin yaqi kafin Yarimah Hamdan yayi nasarar karbar wannan kwalba ta qarfin tsiya yaje ya jefata a cikin tekun fasha wannan dalilin yasa na zama mallakinsa kasancewar haka tsarin tsafi ya nuna duk wanda yayi nasarar batar da kwalbar nan to shine zai zama mamallakina lkcn da Najeesha ta haifeni tana kwance babana ya saceni yaje yakaini ga Aljani Hundar inda shikuma takaici yasashi kashe mahaifina qiri² yaga samu yaga rashi yana kasheshi ya daukeni yaje ya jefar dani wa wata mararrabar hanya to anan ne Yarimah Hamdan yazo ya daukeni ya kaini gurin wata tsohuwa mai suna Nana ta tsinceni ta rinqa rainona inda kakana Sarki yas'ul ya turo aka dauke mahaifiyata daga masarautar mu suka baza komar nemana Amma Yarimah Hamdan ya boyeni inanan a gurinta kasancewar da suffar bil'adam Yarimah Hamdan yake zuwa wa tsohuwar nan yace Mata nidin yarsace da ya Haifa bata hanyar

aure ba zai bata ko nawane ta kula masa dani.

Nana musulma ce shima Yarimah Hamdan musulmi ne shiyasa na tashi matsayin musulma

Amma a sangarce na tashi da farko yana zuwa ya daukeni a zummar zai yomin siyayya

"yakanzo da manyan motoci yayita zaga gari dani, lkcn dana fara dagawa ne ya fara canza mu'amalarsa dani sai ya daukeni ya tafi dani wani gdansa dake bayan garinmu yayita wasa da sassan jikina tun inaqi hardai na sake Masa komai."

"Shine ya sabarmin da komai Wai Ashe bansani ba tun ranar daya kawowa Tsohuwa Nana ni a ranar aka aura masa ni bisa jagorancin mahaifiyarsa da batason bacin ransa shima kamarni haka yake babarsa aljana babansa mutum Amma shi jinin jinnu yafi qarfi a jikinsa da kashi 80% sabanin ni da nake da 20% na jinnu a jikina, inada 14 years na gama secondary saboda inada girman jiki daya zarta qa'ida ta mutuntaka a lkcn ne Kuma na fara gane cewa akai wani abu game da Yarimah Hamdan wanda ya fara zuwarmin a matsayinsa na jinnu Ina zaune ni kadai"

kawai sai ingansa a kusa dani in kwanta a daki najishi a samana yana sarrafa jikina.

Tashin farko tambayar farko yayimin bayanin cewa shi mijinane Kuma shi ba mutum bane naqi a Raina naqi a zuciyata Amma nakasa tsallakewa kaidinsa cikin dare zanjishi yana suck dina nasha tashi naji jikina a daddaure gashi ya hanani fadawa kowa Kai har takai na saba idan bai zo ba banjin dadi idan yazo Kuma nasha wahala sosai.

Kwatsam sai tsohuwa Nana ta mutu lkcn shi Kuma Yarimah Hamdan yazo ya daukeni a daidai lkcn yana Nigeria gurin wani abokinsa Ismail Ismail mutum ne sosai mutum Wai a karatu suka hadu da Hamdan shi kansa baisan cewa Hamdan ba mutum bane daya kawoni gdan sai yace qanwarsa ce ni gashi a lkcn ansa mana wani shamaki tsakaninmu da muka rasa daga inda abin yake baya ko iya tabani iyakar jarabarsa nikuma na horu da horonsa tafiya yayi Qasar mahaifiyarsa wato Kisra inda yabar amanata a gurin Isma'il ashe shima Isma'il neman abin tabawa yakeyi gidan Kuma dagani saishi da farko ya riqeni amana Amma daga baya sai ya

rinqa fitomin da salo iri iri nikuwa na saba.

"Take na bashi dama muka rinqa ragewa kanmu zafi saidai shima yayi yayi ya shigeni yakasa da yayi qoqarin shigata sai yaji zafi gurin, Ismail ya rinqa yawo dani cikin abokai yana nunani a matsayin qanwar abokinsa ba Indiye sannan yana fada musu ni zai aura suka rinqayi masa murna kowa ya budi baki sai yace  kyauna yayi yawa kamar ba mutum ba"""

Wata Rana muna kwance muna lashe²nmu da Isma'il bamuyi zato ba kawai sai ji mukayi kamar an jefo abu dakin dagowar da Isma'il zaiyi suka hada ido da Yarimah Hamdan idanunsa sun kada sunyi jajir sai hayaqi bakinsa yakeyi abinda ya firgitani ya firgita Isma'il wata damqa yayiwa maqogwaron Isma'il yana kakari yana komai nidai dana tsorata na fice a guje ban farkaba sai

ganina nayi a gadon asibiti an nadeni da wani farin abu

"Wani kyakkyawan saurayin na zauna a gefena ya zubamin ido bance masa kanzil ba shima baicemin ba sai miqewa da yayi ya fita bai jima ba ya dawo yacemin ""sannu"" dagansa Kai nayi yayi murmushi yace  jikinki yaqi daukar allura yanmmata alamu sun nuna iyayenki yan taurine ko"""

Nidai banko dagakai na kalleshi ba domin nasan bazata dauka ba ko rashin lfy nakeyi mariqiyata Nana saidai ta bani magunguna Amma jikina baya huduwa wannan dalilin yasa ko asibitin garinmu basa karbata.

"Shafa fuskata yayi yace  beauty"" yau zaa sallameki Ina zan kaiki?"" Sai yanzun na tuna da abinda ya fito dani ya sakeyin murmushi yace ki fadamin mana"" kawai sai hawaye ya zubomin nace  nima bansani ba"" maimakon naga saurayin ya damu kawai sai naga ya yarfa hannu yace"

" ok bari a sallameki saina kaiki gidana"" haka kuwa akayi ana sallamata ya tafi dani gdansa."

"Anan na gane ashe duniya ta cika da yan iska cikin dare naji mutum yana lalubata nasa bansan ya akayi ba nidai da safe naganshi fuskarsa a kumbure na tambayeshi meye sai yacemin babu komai, Saida mukayi haka sau hudu sannan da kaina wata Rana na tashi inajin feels yana kwance ya zubawa selling ido ga qoshi ga kwanan yunwa kawai sai jina yayi a jikinsa Ina kuka. Ya dago da sauri yacemin  lfy nace ki fadamin inda zan kaiki ga danginki kinqi"" nidai ban kulasa ba na fara shafa wandonsa Ina nishi ina lasar kan nipples dinsa da baisa mawa riga ba take ya saki wata ajiyar zuciya duk da a tsorace yake baiqi tayina ba ya rinqa qwaqulata yana cakamin yatsansa inata ambaliya nima Ina tsotsarsa da haka muka gusarwa da juna sha'awa tun daga wannan rana muka dinke nida Mahmood wata Rana muna zaune dashi inashan dick dinsa yake cemin yaushe Zaki tafi gida muyi aure?"" Dariya nayi nace  ni bazanyi aure ba"" ya dubeni da sauri yace  why nayi ajiyar zuciya Ina kallon wata yar film tana acting nayi ajiyar zuciya"

"bantabajin sha'awarsa ba Amma sai nace masa film nakeson na shiga """

*_Ummuh Hairan_*

"[12/27/2020, 9:09 AM] Real Oum Hairan: *_31-32_*"

"Dariya yayi yana qaremin kallo yace Kuma fah zakiyi kyau karki damu zan cika Miki burinki da alqawarin zaki barni na shiga cikin salkarki nasha ruwa sosai"" kafeshi nayi da idanuna Ina murmushin da nikadai nasan nufinsa hakanan naji jikina ya dauki rawa kamar ana saukarmin da wahayi haka nakejin wasu kalamai suna giftawa a kunnena  saina kashekiii saina shayar da dodo jininki kamar yanda na shayar dashi na mahaifinkiiii .. """

Sosai jikina yakd rawa tsoro ya lullubeni duk da kasancewar Mahmood tantirin dan iska Amma

"yawunsa yanada zafi wajen addu'a take ya rungumeni yana tofamin ayatul kursiyyu cikin abinda bai wucce 20 minutes ba jikina ya saki bacci ya daukeni bansan abinda ya faru ba sai washegari dana tashi da asuba yacemin nayi wanka nayi wanka nayi sallah ya kawomin abinci naci ya bani rubutu nasha yanamin sannu, sai goma ya fita bai dawo ba sai dare yana dawowa ya daukeni muka fita wani guri muka nufa da ake shooting din film anan garin kaduna"

"[12/27/2020, 7:18 PM] Real Oum Hairan: *_31-32_*"

"Dariya yayi yana qaremin kallo yace Kuma fah zakiyi kyau karki damu zan cika Miki burinki da alqawarin zaki barni na shiga cikin salkarki nasha ruwa sosai"" kafeshi nayi da idanuna Ina murmushin da nikadai nasan nufinsa hakanan naji jikina ya dauki rawa kamar ana saukarmin da wahayi haka nakejin wasu kalamai suna giftawa a kunnena  saina kashekiii saina shayar da dodo jininki kamar yanda na shayar dashi na mahaifinkiiii..."""

"Sosai jikina yakd rawa tsoro ya lullubeni duk da kasancewar Mahmood tantirin dan iska Amma yawunsa yanada zafi wajen addu'a take ya rungumeni yana tofamin ayatul kursiyyu cikin abinda bai wucce 20 minutes ba jikina ya saki bacci ya daukeni bansan abinda ya faru ba sai washegari dana tashi da asuba yacemin nayi wanka nayi wanka nayi sallah ya kawomin abinci naci ya bani rubutu nasha yanamin sannu, sai goma ya fita bai

Please Login or Register in order to submit comment