You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai a hankali kuma mu ma dai jiya ka ga ai saurayin nan ne ya yi ciki da faWi da kuWinmu ina ga ma Allah ne ya maido mana da mafi alkairinsu"" Ta faWa lokacin da Jabiru ya rage tafiya ganin sun zo dab da matar. Matar ta sakankance tana tafiya sai ji ta yi an warce jaka tana waiwayowa sai ganin ta yi wacce ta warta ta shige napep kafin ta yi ihun a kawo mata Wauki har sun bar wajen a guje ga ba kowa a layin. Su Iya kuwa afujajan suka ™arasa gida suna zuwa Iya ta buWe get suka shige suka kulle da yake unguwar dama kamar ta munafukai babu kowa a layin nasu kowa yana gidansa bai damu da wani ba, dan tun zuwansu har yau basu taSa ganin yara ma a"

unguwar ba bare manyan.

"""Kai kakanninmu sun yanke sa™a ba ma kakar mu ba"" Jabiru ya faWa lokacin da ya ji nauyin"

jakar.

"""Ai sai mun sati bama fita sai dai mu je mu siyo nama da nonon roba, sai mun murmure"

"sannan""Iya ta faWa tana ΄ar dariyarsu ta manya ta saka mukulli ta kulle ™ofar falon."

"""Ya kike rufewa?"""

"""Saboda tsaro ba dan tsoro ba, gwara mu irga kuWin a tsanake ka san su kuma al'aura ne suna son a suturte su"" Ta faWa tana zama a tsakiyae falon ta barbaje Jabiru ma ya zauna suka saka jakar a tsakiya. Jabiru ne mai buWe gaba Wayan su sai da suka mi™e tsaye saboda tsananin"

kaWuwa da suka yi ganin kuWi na mamaki wanda ya shallake tunanin su.

Da sauri suka koma suka zaune a tare idanunsu ™urrr a kan kuWin da gaba Waya ΄an

dubu-dubu ne rafa-rafa har rige-rigen kai hannu ake tsakanin Iya da Jabiru kowa sai Wauka yake yana ajiyewa a gabansa sai da suka fito da gaba Waya rafofin daga cikin jakar har lokacin suna mamakin yawan kuWin

"""Ita kuwa matar nan ina za ta je da himin kuWi haka? KuWi dami-dami, wannan kuWin ai ya wuce"

"misali"" Jabiru ya faWa yana kallon Iya hannunsa hagu da dama ri™e da rafa Wai-Wai"

"""Kai dai bari Jaburu wannan ai shashanci ne faWa da sirika ranar biki, in ba sakarci jiran jirgi a"

"tashar mota ba wane tsautsayi ni zai sa ta fito da kuWi haka?"""

"""Rabon mu ne ya rantse"""

"""Tabbas dama an ce rabo rawani, yanzu dai mu wari wanda za mu je mu siyo kayan abinci kai har da gawayi in ke mana girkin mu sauran kuWin kuma mu adana muna cin kaji da kayan daWi kafin mu saka rana mu je mu kaiwa Alhaji Audu kuWinsa dan na san kuWi har ™ara siyan wata"

"gonar ya isa a yi"""

"""Gaskiya Iya kuWi sun yi a rayuwa ni ko gajiya bana yi da kallon su"" Ya faWa yana washe ha™ora."

"""Yo ba dole ba ai ni da ake cewa kallon korayen ganye yana saka ™warin ido to ban yarda ba, ni"

"dai kallon kuWi ne yake ™aramin ™warin ido"" Ta faWa tana dariya"

"Suna cikin jin daWin ganin tsagwaron kuWin sai kawai kuWi ya fara sawaya yana komawa hatsi(Gero) A tsorace suka tashi tsaye dan gaba Waya sai suka tsorata. Rige rigen gudu cikin bedroom domin su tsira amma sai ™ofar beroom Win ta ™i buWuwa suna rarraba idanu sai kawai suka ga wannan matar mai jaka ta fito zaune a wajen jakar sai dai wannan karon har da farin gemu a duka kuncinan ta a maimakon a haSarta. Jikin su Iya ne ya shiga tsuma kowanne yake karkarwa kamar mazari, Iya ta fara waiwayen neman mafaka sai kawai ta ji goyo a bayanta ko da ta Wan juya sai ta hango jarirai har uku ta cikin mudubin falon, goye a bayanta amma babu zani haka kawai suke ma™ale da ita a'uziyya ta shiga ambato a zuciyarta amma kafin ta kai ™arshen a'uziyyar sai ta ga wasu jariran guda biyu a hannunta kallon Jabiru ta yi irin kallon ka ga wata masifar da muka jefa kanmu Jabiru ya rasa bakin magana kafin ™iftawar idanu sai ga cikin wata"

tara a Sullo a jikin Jabiru.

"""Labbaika lahumma labbaik, labbaika la sharikala labbaik"" Cewar Iya a zuciyarta wannan karon"

hatta laSSan bakinta karkarwa suke yi.

"""Iyyaka na'abudu wa iyyaka nasta'in"" Cewar Jabiru a zuciyarsa jin hatta bayansa ma an"

ban™ara masa shi ga wannan rututun ciki tamkar na™uda za ta tashi a lokacin.

"Iya idan ta kalli jariran hannunta sai ta hango na bayanta a madubi, sai ta kalli cikin jikin Jabiru basu gama dawowa daga duniyar shan mamaki ba, sai kawai suka ga matar nan da jakar sun"

Sace. Suna Sacewa jariran Iya gaba Waya suka saki kuka kowanne yi yake inya-inya.

"""Jarirai biyar Allahumma ajirni fi musibati"" Cewar Iya a zuciyata tana lallaSawa ta yi zaman ΄an"

bori a wajen tare da sakin kukan ita ma.

"""Haka jiya aka lakaWa mini na jaki yanzu kuma ga shi na tashi ta cikin haihuwa ina matsayin"

"namiji"""

"""Yo wane irin kana namiji ni yanzu da nake mace ma ina zan kai jarirai har rai biyar, ko da kukan su aka barni ai an gama saka ni a tsantsar masifa da tashin hankali aradu ni Ansai mun haWu da jarabawoyi dai a lamarin mu na tahowa birni hayar arincaSar nan, abin takaicin ma da har yau bamu mori kuWin arincaSar ba ko naira biyar sai ba™a™en azabobi da muke karSa daga wannan sai wancan... Jan wuyan rigarta da aka fara yi daga baya shi ne ya dakatar da ita daga maganar da take yi hango mudubi ta yi daga nan inda take zaune da yake mudubin dogo ne daga sama har ™asa kana gani idan mutum kwa yana tsaye daga kansa har ™agarsa yana hangowa a ciki, baki sake take ganin jariran kowanne ya jan rigarta kuma bayan jarirai duka daga gani sabuwar"

haihuwa ne in ba kwanan su Way ba to basu fi kwana biyu ba a duniya

amma har suka iya jan riga suna jan suna kuka. Bata gama dawowa daga shan ruwan mamakin

"da suka shayar da ita ba sai ta ga na hannunta ma sun mi™a hannu kowanne yana fisgar rigarta, hakan ya ™ara tabbatar mata da cewa mama suke nema."

"""Ba zan iya ganin wannan Wanyan aiki ba abu kamar almara a ce Wan jariri ya san yake jan riga? Dan dai dama ba jariran mutane bane komai ma suka yi babu mamaki"" Iya ta faWa a zuciyarta tana Wagowa ta kalli Jabiru domin ta ga shin shi ma yana kallon abin mamakin da take kallo ko kuwa, amma tana Wagowa sai ta ga ya kifa kai a bango yana rera kuka tamkar wanda aka ce an masa mutuwa. Kafin ta maido idanunta kan jariran sai jin hannun Waya ta yi ya sako ta ™asan rigarta yana lalumar mashayarta. Da sauri ta Waga na hannun nata za ta yi wurgi da su amma sai"

ta ji su tamkar an saka mayen ™arfe an haWa ta da jikin su ko SanSaruwa ba za su yi ba.

"""Na ga annabi in na yi hali na gari ni Ansai yau kuma wace kitumurmura aka shirya mana"" Ta"

faWa a zuciyarta ita ma tana sakin kukan takaici.

"""Ansai ki basu mama su sha, wato ki shayar da su su duka, kuma ina so in sanar da ke cewa basa ™oshi wannan sai su wuni suna tsotsa basu san ™oshi ba"" Ta ji murya an ata magana amma"

bta ga mai maganar ba.

"""Kam bala'i na shiga talatin ba Waya ni Ansai, wato har sunana ma ake kira to ni da ba shayarwa nake ba ina ni ina shayar da jarirai kuma ma yaushe rabon duniya da aiyaraye ina ruwan ma yake a mamar to ko akwai ruwan ma ai ba zan shayar da ΄a΄an aljannu ba"" Ta faWa a zuciyarta lokacin da ta ji an kira sunanta kuma sai kukan nata ya tsaya cak hatta Jabiru da yake kukan sai ya dakata cike da tsoro dan ya san dai tun da aka ba Iya umarnin shayar da jariran to ana dab"

da bashi umarnin ya shayar Win shi ma tun da aka saka masa tsohon cikin haihuwa.

"""Ba, ba, babu ruwa ko Wigo a ciki alqur'an aradu rabona da shayarwa tun shekaru aru-aru yanzu maman nawa ko na basu maWas yake babu komai"" Ta faWa cike da tsoro tana wurwurga idanu a"

falon.

"""Ki basu su mamula ruwan zai zo"" Ta ji an faWa."

"""Duka fa maman guda biyu ne ya zan yi da sauran yaran"" Ta faWa hawaye yana zubowa tamkar wanda ta shekara bata yi kukan ba, saboda yawan hawayen da yake kwaranyowa kana kallonta"

ka san tana cikon tashin hankali.

"""Wayyo bayana wayyo cikina"" Ta ji Jabiru ya faWa yana ri™e ciki da baya. Idanunta masu cike da"

hawaye ta zaro su cikin sanyin murya da ™arfin hali ta ce

"""Ba dai haihuwa za ka yi ba Jaburiu ni Ansai na ga ta kaina namiji da ciki da kuma na™uda"" Ta"

faWa tana kallonsa.

"""Iya kamar cikina zai fashe"""

"""Jaburu ba cikinka bane mararka ce dama haka mata suke jin ciwon mara idan suna na™uda"" Ta faWa tana kallon jariran cinyarta da ta ji kowa ya kamo mamanta guda Waya ta ™asan rigarta, sai kuwa ta gan shi jalele suna ™o™arin kaiwa baki, ga shi babu damar ta ™wace saboda suna hannunta kuma ba za su ajiyu ba bare ta ajiye su, bakinta ta kai tana son ta ™wace amma sai ta"

ga bakinta ba zai iya ba. A haka ta Wago kanta ta sauke idanunta a kan Jabiru mai na™uda.

"""Iya ki kawo agaji dan Allah"""

"""Ka daure Jaburu ni ma ka ga waWannan ba ajiyuwa za su yi ga shi sai fama nake da su a kan sai sun sha mini mama, ni wannan abu ban san wane irin abu bane kai da kake matsayin namiji amma ga cikin haihuwa a jikin ka tsoho kuma ga na™uda ta tashi mun ga ta kanmu ni Ansai"

"babban tashin hankalin ma ban san ta ina Wan zai fito maka ba"""

"""Iya!!!""Ya faWa da ™arfi cikin zafin ciwo."

"""Ka daure dai Jaburu haka na™uda take wallahi lokacin da na haifi ubanka ma zafin ya fi wannan haka na sha gwagwarmaya ai haihuwa ba kanwar lasa ba ce, duk macen da ka ganta fa Wanta ka kalle ta kawai s... Maganar ta ma™ale ne jin an daSa mata ha™ori a maman ta, idanu ta zaro ta mayar da kallonta kan jariran ashe dai da hankalinta ya koma kan Jabiru mai na™uda"

ashe sun samu nasarar kafa mata baki.

"""Na shiga aljanna in na yi hali na gari ni Ansai ha™ori kuma a bakin jarirai? Ban lura da ha™oran ba da suna kuka"" Ta jefawa kanta tambayar a zuciyarta. Bata gama mamakin ba ta ji Jabiru ya saki ™ara tana maida idanunta kansa sai ta ga ya dur™ushe a wajen ganin babu yadda za ta yi da jariran nn masu mamanta a bakinsu tsna jin suna datsa mata ha™ora tamkar masu cizon ta da gayya, sai kawai ta yi dabara ta mi™e tsaye ga na bayanta ma basu bar kukan ba kuma suna jan rigarta duk sun cika gidan da kuka, dama jariri Waya ma in yana kuka cikawa mutane kunne yake bare jarirai biyar dan dai na hannun nata da suka saka maman a bakin su sai suka yi shiru a"

haka ta ™arasa kusa Jabiru.

"""Marata Iya bayana"""

"""Jaburu kamar fa haihuwar ta zo gadan-gadan, ni Ansai yau na ga abin da ya fi ™arfina Allah ka kawo mana Wauki a wannan gida da muka gar™ame kan mu babu ma wanda ya san muna ciki"

"bare a zo a taimake mu"" Ta faWa tana sakin wani marayan kuka."

"""Wayyo ni ban taSa jin ciwo haka ba, ina ga mutuwa zan yi"""

"""Bar ambaton mutuwa Jaburu ciwon na™uda kawai ai haka mata suke fama, kama ™afata ka ri™e"

"amma kar kake nishi sai ka ji nishin ya zo da kansa"" Ta faWa a fili a zuciyarta kuma sai ta ce"

"""Yau na ga ba™ar masifa da rana tsaka, to ni wannan yaro ta ina Wan nan zai fito masa in dai ba ta wajen kashi ba ko kuma cikin nasa ya buWe Wan ya fito na san dai a halittar namiji babu mafitar"

"Wa kai wannan abu da wuyar sha'ani yake ni Ansai"""

"˜afarta Jabiru ya kama sai kuwa ta ji ya fara nishin fitowar Wa, a gefe Waya kuma ga jariran bayanta sun Wago rigarta kowa ya samu jikin fatar bayanta yana gwagwiya tamkar sun samu goruba, dan kowanne tana jin yadda tsinin ha™oransa suke cakar mata fata. Daurewa kawai take amma shi take tamkar ta yi ™aramar hauka a take ta ji ta yi dana sanin zuwansu birnin ma"

gaba Waya.

*Last free pages domin shiga grp ki karanta har karshe ki tura 5OO ta acc faiza abubakar

9030283375 Opay ki tura shaidar biya ta 09013181851* .

. Kar ki bari mu yi tafiyar nan babu ke akwai cakwakiya a gaba ba zan ce komai ba

KU MATSO DOMIN JIN DADDAŠAN LABARI

. ZAN CIKAWA KOWANE MUTUM ŠAYA DUBU GOMA 1OK

"Shin kin taSa jin labarin 52U? Yadda mutane suke register da cin moriyarsa, da dala 21 ake yi"

$21 kimanin 35k. Duk wacce za ta yi register a team Wina zan cika mata dubu goma 1OK ta kawo 25k sannan duk wata zan ke bata 15k tsawon wata 3 idan acc Winta ya cika wata shida zai buWe sai ta cigaba da kwashe kuWaWenta.

Mutum 2O nake nema kar ku bari damar nan ta wuce ku ki mini magana a PC 09013181851


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment