You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hanzarce ya taso daga bayan sai da ta ga ya zo zai shiga sannan ta gane katoSarar da ta yi na zama a mazaunin direba ko uffan bata ce ba ta tashi ta koma bayan"

har tana tuntuSe. Girrrrr Iya ta fara jin wani irin ™ara da napep Win yake da aka fara tafiya tamkar

zai girgiWe mata mazaunai sai da ta duba ta gane ashe ta cikin wasu tsakuwoyi da wani gini ya zube aka barbaza a wajen ya bi da napep Win kuma daWin daWawar ma ba ta hanyar da suka biyo suka bi ba kawai ya hausa wata hanyar ne. da yake ™arshen unguwa ne wajen ma kamar jeji

haka yake.

"""Jaburu, kai Jaburu"" Jabiru ya tsinkayi muryar Iya tana rangaWa masa kira, gabansa ne ya faWi tashin hankalin da yake ciki ya linku dan duk tunaninsa cewa za ta yi ga aljanin nan ya fito a cikin napep Win da haka sai ya sha jinin jikinsa tare da jan wani uban birki dan ya gwammace ya fita daga napep Win ya gudu a ™afa dan ba ya jin zai samu wani sauran ™arfi da nutsuwar da har zai iya tu™a napep. Iya kuma ganin ya ja birki wanda sanadin hakan ta yi gaba da ™arfi dan kaWan ya rage ta hantsila waje, sai da ta yi jarumtar dam™e ™arfen napep Win wanda bakinta ya kusa arba da buguwa a jikin ™arfen, dan da a ce bakinta ya yi masauki a jikin ™arfen ba lallai a samu ragowar"

ha™ora a ciki ba.

"So yake ya fita a guje sai dai yana tunanin mai zai je ya zo, kar ya tafi da gudu ya ™arar da"

™arfinsa a gudun sai ya yi nisa ya tsinci aljanin a gabansa an yi ba a yi ba kenan wai rufin ™ofa da

Sarawo.

"""Jaburu yawwa dama rai Wore na gani(Majamfari, wani ganye ne da ake tafasawa mai zazzaSi ya turara jikinsa da shi) Ka ciro mini in mun je gida kar zazzaSi ya rufe ni ake A'i ina Indo, ka san an ce riga kafi ya fi magani d... Tun kan ya gama jin abin da xa ta ce wani haushi ya turnu™e shi a take ya game babu wani aljani da ya shigo napep Win dan haka ya warci napep Win da mugun gudun da ita ma Iyar ta yi zaton ko aljanin ya hango ya taho jin irin fisgar da ya yi wa napep Win. Dan haka bata yi wata-wata ba ta yi dibara ta Ware can bayan napep Win(Boot) Ta shige ji kake jijif"

"™aran faWawarta, ™afafunta ta ™udundu ne ta totsu tare da kifa kanta ita a dole ta Suyowa aljani."

"Allah da ya taimake shi yana bin wata siririyar hanya sai ya ga sun dawo hanyar da suka bi wajen da Malam Tukur ya ce kwanar gidansa, ko kallo kwanar Jabiru bai yi ba gudun ma kar ya kalla ya yi arba da rundunar aljannu dan haka sai ya bi inda suka biyo. Iya da take baya jin napep Win ya tsaya cak an daina tafiya sai cikinta ya bada ™ukuluuuu domin bata san mai zai"

"wakana ba, tana can ™arshen bayan da ta shige ta cusa kanta."

"""Iya Ansai sai ki fito ki buWe mana gidan"" Ta ji muryar Jabiru. Shiru ta yi tana kissima abubuwa da yawa dan kar ra je ta fito ta ga cewar wata arangamar suka sake yi, dan yanzu Jabiru ya sar mata tun da har ya iya gudu ya bar ta a cikin kango yanzu sai take ji a ranta sai tana kaffa-kaffa"

da shi dan gudun Sacin rana.

"""Ni mi™o mini mukullin in sha'awar zama adaidaitar kike"" Kanta ta Wago a hankali tana yin dogon wuya tamkar wata munafuka dan tabbatar da gaskiyar abin da yake faWa, hango get Win gidan"

"nasu da suka mallaka a jiya sai ta ji wani sanyi ya baibaye mata zuciya, haka ta fito tana cewa"

"""Kai jama'a shiga matsatsi ina ya ga daWi, Allah ka raba mu da matsin kabari"" Ta faWa lokacin da"

"fito tana kallon Jabiru da ya yi wujiga -wujiga duk ya haWa gumi sharkaf, wata dariya ce ta so kufce mata amma sai ta maje ta ce"

"""Yanzu Jaburu sai ka dawo da mu gida, ko cinikin naira biyar bamu yi ba, haka kawai mun ™one mai a banza da wofi ai da ka bari mun samu fasinja ko jaka biyu mun yi(400) Ma rage asara"" Ta faWa tana saka hannu a Wan tofinta ta fito da mukullin gidan. Wani kallon kin samu matsala ya jefa mata, dan yana ganin ko ™o™arinsa bata gani ba da ya iya dawo da su gida bai yi Satan kai ba, sannan da irin jarumtar da ya yi wajen iya tu™a napep Win duk da halin da yake ciki na tsoro da"

fargaba.

""" Allah ka bamu ikon haWa kuWin da muka bada jinginar gonar nan, Allah ka kawo mana kasuwa"

"mai albarka albarkacin ma'aiki S.A.W kar damuna ta zagayo Alhaji Audu ya hana gonar nan"" Iya da ta ji Jabiru ya ™yaleta ta jero addu'ar tana mai Waga tafukan hannayenta sama."

Wanda ba za su yi SUBSCRIBE ba idan suna bukatar littafi za su biya 5OO ta acc Faiza

abubakar 9030283375 Opay

TALLAH! TALLAH!!! TALLAH!!!

"Hajiya shin kin gaji da siyan zannuwan gado suna koWewa suna yin gashi? To ki garzayo wajen MAMAN AFRAH domin siyan masu inganci, babu kalar zannuwan gadon da babu a wajenmu. Idan kuma kin gaji da zama babu sana,a ne ki zo in baki sarin zannuwan gadon a farashi mai"

"rahusa ki Wora ribarki domin sana,ar ana samun alkairi sai kin gwada."

"Ina wacce ta gaji da siyan turarukan wuta masu ™auri a garwashi, Ina da turaren wuta mai ™amshi da daWewa a Waki, idan kuma sana,ar turaren wutar kike ina bada farashin sari ina aikawa duk inda kike. Akwai humra mai musulmin ™amshi da zaunawa a jiki, wacce nake wa la™abi da"

sumar da mai gida don ™amshi.

"Muna da Toilet cleaner in har toilet Winki ya dafe baya fita to ki gwada namu idan kika siya babu ruwan ki klin wajen wanki kumfa yake ya wanke bayi fesss ga ™amshi da yake yi Waya za ki siya ko sari duk muna bayrwa. Akwai freshner mai ™amshi, turaren wanka luquid soap, izal"

"hypo, duk ina bayarwa sari a farashi mai rahusa."

Ina wacce ta gaji da siyan shampoo da man kitso wanda bata ganin cigaba a gashin kanta da

"na ΄a΄anta? Gashin kamar gashin doki babu laushi sai tauri kina tajewa yana miki zafi, ki samawa gashinki da na yaranki mafita. Muna bayar da sari "

"Akwai cotton material da lesuka da atamfofi, abaya, takalma, kayan yara siyan Waya ko sari."

TuntuSe ni a wannn lambar 09013181851

"[12/23, 15:52] Mom mashkur & Afrah: https://youtu.be/qEcb6XGVcBg?si=_yNQhtP6MlL7zcUy"

³AN ADAIDATA SAHU

(Masu keken napep)

NA

MAMAN AFRA

*Shin kin tura naki screen short Win ki na SUBSCRIBE? Free pages yana dab da karewa idan

kuma 5OO za ki bada akwai acc no a jiki*

Akwai youtube chanel Win da za a mana SUBSCRIBE duk wanda ya yi zai nuna min shaidar ta

hanyar screen shrt idan na tabbatar zan saka shi a paid grp.

"Waya zaSin kuma mutum zai iya biyan 5OO domin samun cigaban labarin har karshe, bana"

yabon kaina kuma ban ce na iya ba amma kun san ALKALAMIN MAMAN AFRAH BA YA RUBUTA SHIRME

kar ki bari a yi tafiyar nan babu ke da subscribe kaWai za ki gwangwaje da karatu.

"a nawa ganin ko babu littafi na ce a taimaka mini da subacribe ina ganin kamar na fi karfinsa a wajenku ku masu mana ne har ma ku samo wasu su yi mana, ynz ma idan za ki"

iya saka wasu su yi ni dai screen shrt kawai nake bukata shaidar an yi SUBSCRIBE

"Labari mai cike da barkwanci kun san yadda kuka dara a ³AR ZAMAN WANKA, JALLI JOGA,"

"KARA,IN INNA DELU, UNGOZOMA."

09013181851

Page10



"Bai ce mata uffan ba har zuwa lokacin, gidan ta buWe musu ya shigar da napep Win ciki ya"

mayar da get Win ya rufe.

"""Ah ni Ansai kai ma wannan arincaSa (Adaidaita sahu) Ka ga ta kanka yau ba dan kai ba da mun"

"faWawa ΄an garinmu, ko dai mu faWawa aya za™inta"" Cewar Iya tana shashshfa jikin adaidaitar."

"""Iya na ga fa duk tsaruwar gidan wannan amma babu abinci da za a ci da safe ma sai garin"

"kwaki muka ci muka fita, ni dai yanzu ba zan ci gari ba"" Ya faWa yana wani kumbura baki."

Salati Iyar ta kwasa tamkar wanda aka yi wani gagarumin abu har tana tafa hannuwa ta ce

""" Au Allah Jaburu ni Ansai yau na ga samun wuri tusar asuba, yanzu garin kwakin ne kake cewa ba za ka ci sau biyu ba, da a can gida ne ma kana can kana fama da Wanyen tuwon Aliya da Maimuna amma yanzu shi ne har kake cewa baka ci garin da safe ba yanzu ka ™ara to ai sai ka bari sai ka fara cinikin arincaSar tukunna mutumin da tun almuru muka fita amma muka ringa bilayi bamu samu fasinja ba daga ™arshe muka Wauki aljani ya bamu wuju-wuju sai yanzu muka dawo gida ba azahar ba la'asar ga magriba ta kawo kai amma maimakon ka Waura alwala ka kalli gabas ka gabatar da salloli sai ta abinci kake wato kai sarki ci kamar gara ko?"" Ta gama rattabo maganar tana kallonsa da mamaki. Shi ma kallon nata yake dan ya ga sai ka ce wanda"

ya yi saSo.

"""Yo Iya a can gida kika ce amma nan ai ba gida bane birni ne a birni wa yake cin abinci"

™as™antacce da ban ce miki ba ma shinkafa da miyar dage-dage(Jar miya) Shi ne har kike ganin wautata.

"""Wannan kuma sai dai in kaina za ka kai a yanke sai ka auni shinkafar da miyar dage-dagen ka"

"ci"" Ta faWa tana shigewa ta bar shi da baki a sake."

"Bayan sallar magriba suna zaune zugum babu mai cewa komai, Iya ta ce"

"""Oh Allah ka tashi ΄ar mai allo jikar mai siyar da tawada"" Ta faWa tana tashi ta fice daga falon"

"Jabiru ya bi ta da kallo, ta jima sai gata ta dawo da kwano ta zauna ta ce"

"""Bismillah ga marar imani na annabi ya ce ya ™oshi"" Ta faWa tana kallon Jabiru da ya turSune fuska"

tamkar ya saki kuka.

"""Wai ba da kai nake ba Jaburu baka zo mu ci garin nan ba sai ka je ulsa(Olsa) Ta kama ka in shiga uku, yo idan kana fama da cutar yunwa ni ina na kama na ri™e wa zai nemo kuWin da za mu sauke wancan uban bashin jinginar gonar da muka libgawa kanmu"" Ta faWa lokacin da ta cika"

luday da garin ta shanye.

"""Ni fa ba shan garin nan zan yi ba, daga can wajen baki shigowa layin nan na ga wani mai siyar"

"da gurasa ki bani in siyo kawai"" Banza ta masa ta cigaba da shan garin sai da ta ji ta ™oshi ta saki wata gyatsa tare da hamdala sannan ta zaro Wari biyu ta mi™a masa."

"""Ai sai ka je ka siya Wan baiwa haihuwar sa'a wallahi Jaburu ba dan son da nake maka ba kuma ina tsoron Satawa marayan Allah rai da wani abun bana yarda in maka shi ba"" Shi bai tanka"

mata ba ya fita ya siyo ya zauna ya cinye dan cewa ta yi ba za ta ci ba.

"""Kai Jaburu kalli gidan na wutar tar-tar kamar da rana ga kayan kallo girke a falo amma muna zaune zugum kamar masu ciwon baki ko kuma masu zaman makokin mutuwa, bayan yanzu ko gidan makoki kowa sha'aninsa yake, ka tashi ka jona mana kallon mu ga su Ali Nuhu da Adamu"

"Zango mana"""

"""Wa ai in kin ganni a lahira kaini aka yi sai dai ke ki jona amma ni ba zan je garin kunnawa ba"

"wuta ta jani in mutu a banza"""

"""Au Allah wato ga Ansan mahaukata sai in yarda in taSa wutar nepa in jona kallo bayan kaima mai jini a jika baka yarda ba sai ni da duk jinina ya zama tsohon jini kuma sauran-saura zan taSa in je ta tsotse Wan sauran da ya rage mini in ba™unci lahira ban shirya ba, to su sha zaman su"

"kayan kallon"""

*WASHE GARI*

"Iya bakam ta yi babu wani baccin kirki da ya ga idanunta tana ta tunanin wayewar gari su fita nema, dan yanzu ji take duk duniya babu abin da take so da ™auna fiye da adaidaita sahun nan saboda in ta tuna Winbin dukiyar da ta kashe kuma ma kuWin jinginar gonar gado sai ta ji ko ™uda yanzu ba ta ™aunar ya taSa. Sallah ta tashi ta yi da asuba ta zauna tana lazimi dan ta san k me za a yi ba zai tashi ba dan haka sai da gari ya yi shaaaa sanan Jabiru ya yi sallah abin da ya bashi mamaki shi ne yadda ya ga Iya da sanyin safiyar nan tana ri™e da tsumma mai lema"

tana ta faman goge adaidaitar.

"""Iya yau dai ko mafarki kika yi mai daWi har kike mini aikin goge adaidaita..."

Wani kallo ta masa da ga sa ya kasa ™arasa maganar da ya yi niyya ya tsaya yana jiran abin

da za ta ce.

"""Jaburu kake gyara maganarka wallahi, arincaSarmu dai ni yanzu baka ji yadda arincaSar nan"

"ya shiga raina ba bana ™aunar ko ™uda ya taSa shi ka san kayan kuWi, dan haka ma nake ro™on ka"

"kake masa tu™i na tsanaki ban da tu™in ganganci dan bana so ko ™warzane ya same shi,"""

"""To shikenn tun da haka kika ce ko abin tsoro muka haWu da shi a hankali zan ke tafiya"""

"""Ka jika kai kuma da wani abu yo ai ina ana dara fidda uwa ake, ina maganar idan ba a ga"

"komai ba kuma ma babu abin da zai ™ara hala mu da abin tsoro"" Bai tanka mata ba ta ci gaba da gogewa tas suka shirya suka fito."

"""Yau kam mun yi sakko Iya"""

"""Jaburu da sanyin safiya ake kama fara, na ga alama a garin nan idan muna tsayawa kallon"

"ruwa kwaWo ™afa zai mana"""

Sun zo daidai wata bishiya sun tsaya za su sayi pure water sai suka ji wasu samari masu adaidaita sahu suna hirar cewa yanzu sun gaji da abubuwan da hukumar ΄an karota take fitowa da shi duk sun bi sun addabi ΄an adaidaita sahu. Wannan magana da suka ji shi Jabiru bai

kawo komai ba sai bayan sun fara tafiya Iya ta ce

"""Wai ni Jaburu su waye ΄an farautar da na ji suna faWar sun damu mutane ΄an arincaSa? Kar fa mu"

"je a yi watanda da kan mu dan ni sai na ji duk zaman garin ma ya fara gundurata ka san dama duk wani abu daga birni yake farawa kar a je a yi wuff da kanmu"""

"""Iya ba wasu bane fa illa masu bada hannu a kan hanya, kuma ba ΄an farauta aka ce ba ΄an"

"karota"""

"""Yo ni ina na sani, kuma Allah na tuba amma su har a kan wani an basu aikin tare hanya sai su takura jama'a ai ni da zarar mun haWa hanya da su indai ba bindiga gare su ba sai na musu"

"tsiya"" Ta faWa tana gatsinan gefen hanci. Dariya Jabiru ya yi."

"""Iya Ansai nan fa ba gida bane"""

"""Daji ne? Na ce daji ne"""

"""A'ah wai kar ki taro abin da bashi bane ba hukuma wa zai ja da su"""

Baki ta taSe bata ce komai ba a haka har suka hayo kan kwalta.

"""Iya kin ga fa wanda ake magana a kan su, baki ji ranar da muka zo garin nn ba mai adaidaita"

"sahun yana cewa ΄an karota sun ™aro wula™anci to ni ma a nan na gane su"""

"""Ikon Allah wai dama waWancan ne"""

"""Eh"""

"""Yo ce mini za ka yi masu ™o™arin haWa mutane haWari"" ""Kamar"

"yaya Iya masu ™o™arin hanawa dai"""

"""Yo tsakani da Allah, sai ka ga sun tara motoci da arincaSa dodo-dodo har sai lokacin da suka"

"ga dama za su ce a tafi ka ga kuwa yadda ake tafiya riiii Win wannan ai sai a samu haWari"""

"Banza ya mata, da yake an dakatar da su ne amma daga haka suna hango wani tsoho mai"

adaidaita da basu san mai ya yi ba an dakatar da shi a gefe wani Wan karota sai masifa yake masa shi kuma yana ta hala hannu da alama ha™uri yake bayarwa.

"""Ka ga abin da nake faWa maka mutanen nan basu da imani"""

"""Na gani aradu Iya amma sai mun ramawa mutumin nan bari ki ga"" Ya faWa yana cije baki. Da yake su ne a ™arshe a kan layin dan haka ana bada hannu sai ababen hawa suka tafi riiiii amma Jabiru sai ya tafi a hankali sai da suka wuce kawai wannan Wayan da yake wa tsohon nan"

masifa Ya tsaye ya kafa wani ™wamemen gulashi ba™i dama shi ma ba™in ne.

"""Allahu akbar kabiran kamar kumbo kamar kayanta, ji shi ba™i ya saka ba™in tabarau (Gilashi) Sai faman hura hanci yake da waninwuya kamar mari™in lema, ga wani gemu ziyat kamar jelar"

"tsatso"" Cewar Iya a zuciyarta"

"Jabiru ganin tamkar an sanar da jama'a abin da zai yi dan sai ya ga titin kamar an yi shara da yake ababen hawan duk sun yi gaba, yana zuwa a guje ya yi ciki da mutumin nan, Šan karota bai lura ba shi ala dole yana bakin aiki zai ita taka kowa son ransa kuma dama shi yana cikin waWanda basani ba sabo, yana wannan tsayen ™i™am sai jin wani abu ya yi ya kwashe shi kafin ya ankara sai ya ji tamkar an yi sama da shi sai da ya yi da gaske ya zo da rubda ciki a saman gaban adaidaita sahun, da hannu biyu a dafe yana ciccira idanu amma shi bai san cewa adaidaita bane duk a tunaninsa ma tirela ce ta haWu da tirela shi ne tsautsayi ya haWa da shi babu wanda ya ankara da abin da ya faru daga cikin abokanan aikinsa hankalinsu yana wani waje sai dai mutane da suke can gefe suke hangowa daga cikin abokan aikin kuwa mutum Waya ne ya gani shi kuma abokin faWansa ne basa jituwa dan haka da ya hangi abin da yake faruwa"

sai ya shiga dariya har da ri™e ciki a zuciyarsa yana fatan Allah ™ara.

"""Ya yi Jaburu rumfa sha shirgi, Jaburu dodon ΄an arincaSa na Umaru bada kan ka a sare ka je gida ka ce ya faWi, Wan gidan Mamman jikan Ansatu ™wararran mai tu™i ku wanda suka riga ka koyar tu™in tsoronka suke"" Iya da abin da Jabiru ya yi ya birgeta ta shiga rattabo masa kiraru tamkar ta ari baki har wani sako ™afa waje take irin na samari idan suna aljihun adaidaita da suke yi. Jabiru a take ya sake jin kansa ya masa wani gingiringim domin kirarin da Iyar ta masa"

ba ™aramin zuga shi ta yi ba dan haka sai ya ™ara wutar gudun.

"""Jaburu bi da mu ta gidan sama dama bamu taSa hawa ba"" Cewar Iya tana nuna masa gada, Jabiru kallon gadar ya yi shi tsoro ma yake dan yana ganinta ta yi wani tudu da gangare kamar wani sirnane amma kuma dan kar ya bada kansa a wajen kakar tasa musamman da ya ji tana masa kirari. Gadar ya nufa gadan-gadan ya hau, Wan karota kuwa yana kan gaban adaidatar santsin gilas Win jiki na gaban sai zamo da shi yake yana ™ara ™an™amewa ya dam™e bakin nan sai faman jan salati yake ga ruwan hawaye suna ta sintiri a kumatunsa tamkar babu gobe. Shi duk a tunaninsa tirela ce ta yi sama da shi ya faWa samanta dan haka ma idanunsa a rufe suke ruff dan ya san muddin tirelar ta jefo da shi kwankwatsewa zai yi ba lallai ya shura da rai ba ma wata™ila sai an harhaWa ™asusuwansa waje Waya a binne ba tare da an masa wankan gawa ba sai dai a yayyafa ruwa dan a take ma tunanin wani abokinsu ko arba'in ba a masa ba da mutuwarsa kuma irin haka ce ta faru da shi wannan tunanin ya sanya hankalinsa ya ™ara kai wa ™ololuwa wajen tashi ya sare matu™a yana jin bankwana da duniya baki Waya yana hailala da salatin annabi istigfari yana neman gafarar Allah yana jin ina ma a bashi dama ya koma gida kafin ya mutu ya nemi gafarar matarsa dan ko yau kafin ya fito sai da ya mata shegen duka ba"

tare da ta masa laifin komai ba ya san zaluntarta yake.

"""Ki yafe mini Falmata na san da alhakin ki ma ni kuma ga irin mutuwar da zan yi ta faWowa daga saman tirela Allah sa ma a yayin faWowata kar ta take ni ta murtsuke"" Ya faWa cikin tausayin kansa tare da tunanin makomarsa kasancewarsa namiji mai cin zalin iyalinsa, haka ya mayar"

da kansa ya kwantar yana ji ina ma ina ma.

"Jabiru kuwa gudu ya ™urewa adaidaitar musamman da ya gan su Ware-Ware a saman gada sai ya ™ara jin kansa ya masa girma domin ya tabbatar yanzu ya ™ware a tu™i tun da har yana tu™i a kan gada wacce bai taSa hawa ba. Iya wani daWi ne ya lulluSe ta musamman idan ta hango ababen hawan d suke can ™asa suna warici sai ta ji tamkar a jirgin saman da yake yawo a sararin samaniya take. Haba Jaburu tamkar ka manta yadda ΄an Wakko amarya suke kwabo a mashina a garinmu ai kama ta ya yi kake kwabo da mutumin nan mai Wamara(Šan karota) Amma in bai jijjigu ba ba zai san darajar mutame ba ka ga an yi ba a yi ba rufin ™ofa da Sarawo"" Iya tana gama faWin haka sai Jabiru ya fara kwana -kwana da adaidaitar, Wa karota a take ya ji tamkar ana tirelar ce ta fara tashi dama a lokacin ne ya ci gaba da bankwana da duniya. Har lokacin idanunsa a rufe ruf sai da aka zo wajen round da yake Jabiru ba wani ™warewa ya yi ba sai kawai napep Win ya yi gajaf a take Wan karota ya ji tamkar an fisgo shi an warSar gefe a nanya faWi da reran jama'a aka shiga kayya -kayya kafin a zo Jabiru ya Wauki hanya a guje ya kwatse da sauran napep Win amma sai ya banbanta da su saboda kana ganinsa ka san tu™in gamganci yake, motar ΄an karota da ya hango cike fal da ahalin karota shi ne abin da ya Waga masa hankali da shi da Iya, hanya suka Wauka WoWar yana gudu ya kutsa wata hanyar da ta sada shi da wata unguwar masu ™aramin ™arfi sai dai har lokacin yana hango motar karotan tana biye da su"

duk da akwai tazara sosai a tsakanin su.

Wanda ba za su yi SUBSCRIBE ba idan suna bukatar littafi za su biya 5OO ta acc Faiza

abubakar 9030283375 Opay

TALLAH! TALLAH!!! TALLAH!!!

"Hajiya shin kin gaji da siyan zannuwan gado suna koWewa suna yin gashi? To ki garzayo wajen MAMAN AFRAH domin siyan masu inganci, babu kalar zannuwan gadon da babu a wajenmu. Idan kuma kin gaji da zama babu sana,a ne ki zo in baki sarin zannuwan gadon a farashi mai"

"rahusa ki Wora ribarki domin sana,ar ana samun alkairi sai kin gwada."

"Ina wacce ta gaji da siyan turarukan wuta masu ™auri a garwashi, Ina da turaren wuta mai ™amshi da daWewa a Waki, idan kuma sana,ar turaren wutar kike ina bada farashin sari ina aikawa duk inda kike. Akwai humra mai musulmin ™amshi da zaunawa a jiki, wacce nake wa la™abi da"

sumar da mai gida don ™amshi.

"Muna da Toilet cleaner in har toilet Winki ya dafe baya fita to ki gwada namu idan kika siya babu ruwan ki klin wajen wanki kumfa yake ya wanke bayi fesss ga ™amshi da yake yi Waya za ki siya ko sari duk muna bayrwa. Akwai freshner mai ™amshi, turaren wanka luquid soap, izal"

"hypo, duk ina bayarwa sari a farashi mai rahusa."

Ina wacce ta gaji da siyan shampoo da man kitso wanda bata ganin cigaba a gashin kanta da

"na ΄a΄anta? Gashin kamar gashin doki babu laushi sai tauri kina tajewa yana miki zafi, ki samawa gashinki da na yaranki mafita. Muna bayar da sari "

"Akwai cotton material da lesuka da atamfofi, abaya, takalma, kayan yara siyan Waya ko sari."

TuntuSe ni a wannn lambar 09013181851

"[12/23, 15:52] Mom mashkur & Afrah: https://youtu.be/SmW933P9SlI?si=v8wQ0i6QtglW1gAG"

³AN ADAIDAITA SAHU

(Masu keken napep)

NA

MAMAN AFRAH

"*SHIN KIN TURA NAKI SCREEN SHORT ŠIN NAKI NA SUBSCRIBE? GARAASA CE FA DA SUBSCRIBE KAWAI ZA KI

Please Login or Register in order to submit comment