You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ita kuma budurwar tun da ta lura da Iya sai ta ji duk ta cika mata kunne da SaSatu, ta mudubi Jabiru ya lura da yatsina fuskar da budurwar take tana yi wa Iya kallon tara saura kwata Iya kuwa da bata san wainar da ake toyawa ba tana birinkaWuwarta sai"

ta ce

"""Uban kuturu ma ya yi kaWan bare na makaho Wan banza, ni za ka watsawa ™asa a ido har ka isa ina magana kake nuna in yi shiru wato ga Ansan mahaukata ni da bakina a dake ni a hana ni kuka... Kansa ya mayar gefe yake mata nuni da baya. Wata harara ta aika masa tare da"

juyawa ta kalli bayan dan tunaninta cewa yake ta koma baya ta zauna.

Wani irin washe baki ta yi tamkar ba ita take ta faman faWa ba yanzu ta ce

"""Ayyo Jaburu ai sai ka ce Iya muna da ba™uwa, yo ni ai na Wakko shashancinka ne jiran jirgi a tashar mota ka ja arincaSar baka tashe ni bawan Allah ashe dai fasinja muka samu a'ah wallahi sago abin sai sambarka"" Ta faWa tana gyara zama bakin nan ya ™i rufuwa saboda murna. Jabiru ma daddagewa ya yi ya washe ha™oransa da basa samun wanki ya ci gaba da tu™i ba tare fa ya"

tambayi budurwar inda za a kai ta ba ita ma kuma bata ce ga inda za a kai ta ba.

"""Šiyata ina wuni, ya gida?"" Iya ta faWa dan ji take tamkar an saka ta a a janna dan daWi sosai take jin farin cikin samun fasinjan da suka yi, dan har ta fara ganin sun kusa haWa kuWin bashin da suka"

ciyo tun da Allah ya tarfawa garin su nono sun fara samun fasinja.

"""Lafiya"" Kawai ta ce ta mayar da kanta tana cigaba da danna waya."

"""Jaburu ina za ka kai ta ne, na ga ta kama bakinta ta ™ame ™am kamar mai ciwon ha™ori bata maka kwatancen. Shi Jabiru sai yanzu ma ya tuna bai faWa mata take kwatanta inda za a kaita ba sam ya manta duk ta dagula masa lissafi da za ta zauna wuni guda yake kallonta yana ganin bakin nan nata mai jambaki da yake ™yalli da ba zai gaji ba sai ya biya ta kuWin kallonta ma da zai"

ke yi.

"""Tir™ashi! Wato fasinja ne ma zai ke kwatanta inda za a ke kai shi"" Budurwar ta faWa a zuciyarta cike da mamaki ita dama dan ba takamaimana wurin zuwa gare ta ba shi ya sa ma bata ce ga unguwar da zai kaita ba nufinta idan yana tafiya in ta ga inda ya mata sai ta sauka saboda"

akwai abin da ta fito yi.

"""Ina, ina za a kai ki?"" Ya faWa yana in ina da inda-inda Cike da mamaki Iya take kallon Jabiru"

dan sai yanzu ta lura da rashin nutsuwarsa sai dai diriricewarsa ta wuce a ce saboda samun fasinja ne.

"""Jaburu yaushe ka fara in ina ban sani ba?"""

"""Lah ba in'ina bace Iya"" Ya faWa yana yin murmushin ya™e."

"""Kake tafiya kawai duk inda na ga ya mini to zan ce ka tsaya na sauka"" Ta faWa da sha™e™™iyar muryarta da take gwalli. Wani daWi ne ya lulluSe Jabiru jin furucinta dan dama shi bai gaji da ganinta ba dan sai satar kallonta yake ta mudubi. Iya kuwa mamaki ne ya cika ta jin wai a yi ta"

tafiya da ita sai inda ya mata za ta sauka.

"""TaSWi! Wannan ina ma tun safe muka haWu da ke yo ai da mun gama cinikin yau a kan ki"" Iya ta"

faWa a zuciyarta tana ganin sun kasa sun siyar tana ta faWin sai kuWin da suka yanka mata za ta bayar tun da bata san ma ina za ta je ba bare har a yi cinikin da alama kulin sun mata yawa.

"""Bari zan siya kati a can"" Ta faWa cike da yanga. Wani uban birki Jabiru ya ja maimakon su je saitin wurin siyar da kati sai dai tun kan a ™arasa ya tsaya haka ta fita tana taSe baki da yatsina"

fuska hannun nan a lan™washe.

"""Jaburu yau mun yi babban kamu sai inda mai ya ™are shiga motar mahaukaci, tun da dai ita"

"kanta bata san ina za ta je ba"""

"""Wallahi Iya ni son ta ma nake dama ta aure ni"""

"""Amma dai Jaburu baka da hankali, ka duba zu™e™iyar mace ya wannan irin su ne matan da ake cewa wanke hannu ka taSa, kuma wannan ko da kuWinka sai da rabonka kana ganin tana mana kallon ™as™anci kamar ta ga kashi, kai da baka ajiye ba baka ba wani ajiya ba da a ce kana da kuWi to ko kuturu ne kai ba za ka rasa matar da za ta so ka ba amma ka ga yadda baka da"

"™wandalar nan baka da naira biyar to aradu kai da shanddar kashi Waya kuke a wajen mata"""

"""Iya to ba sai mu je gida ba tun da dai..."

"""Jaburu rufani ka saya ni ba da ni ba wannan Wanyen aiki ai shi ya sa na ce dama da sar™ar nan tawa ta siyu da har kuWin aurenka a ciki za a Wauka saboda jaraba irin taka yaro bai tafasa ba zai ™one haka kawai in yarda ka haikewa yarinyar mutane son ka sa a kore mu daga garin nan"""

Hawaye ne suka fara sintiri a kumatunsa ya kumburo baki.

"""Rufa mini asiri Jaburu kar ka watsa mini tsaba(Hatsi, gero) Kaji su bini a kan mai ido zai ci wuta haka kawai kana maraya ka sa a ™ona ni a kan ban cika maka burinka ba, ka yi ha™uri bari ta dawo mu san yadda za a yi mu je gidan tana shigowa ka Wauki hanyar gida d... Shigowarta"

napep Win ne ya dakatar da Iya daga maganar da take son ™arasawa shi kuma da sauri ya goge

hawayen murna fal cikinsa ya ja suka cigaba da tafiya. Hanyar unguwar su ya Wauka ita dai ta

™wame a baya bata ce komai ba.

"""Baiwar Allah zan Wakko sa™o a cikin gida tun da Allah ya sa mun biyo ta hanyar"" Cewar Iya cikin"

sanyin murya.

"""Ikon Allah wannan gidan ne gidan matar nan? Ko dai Wanta ne ya mutu ya bar musu gado"

"wannan haWaWWan gida"" Budurwar ta faWa a zuciyarta"

"""Ba damuwa"" Ta faWa idanunta kafe a kan gidan. Iya kuwa fita ta yi ta fito da mukullin daga Wan tofi"

"ta buWe get Win ta shige dama ta ™iftawa Jabiru ido, jim kaWan sai ga ta ta fito."

"""Baiwar Allah dan Allah ki shigo ki taimaka mini in kamo kaya"" Cewar Iya da ta zo har gaban napep Win. Shiru Budurwar ta yi tana mamakin mai ya sa bata ce shi ya je ya kamo mata kayan ba, ko dai basu yarda da ita bane, saurin kawar da zancen zucin ta yi ta ajiye jakarta ta fito tana ™arewwa unguwar kallo, sai da suka shige cikin gidan Iya tana gaba budurwar tana bin ta a baya har cikin Waki kawai sai Iya ta shammace ta ta fita ta banke ™ofar ta saka mukulli da sauri budurwar ta fara buga ™ofar tana faWin a buWe amma Iya lokacin har ta kusa bakin get tun daga bakin get take ™wallawa Jabiru kira, shi kuma ya fito da sauri yana washe baki ko mukullin"

napep Win bai cire ba ya shigo.

"""Maza tana Waki ka san ni indai a kan abin da zan faranta maka rai ne Jaburu to babu abin da ba zan yi ba haka kawai yo tsuntsu daga sama gasasshe"" Ta faWa tana gar™amawa get Win"

mukulli ta bi bayan Jabirun dan ta je ta masa gadin ™ofar Wakin.

09013181851

"[12/23, 15:52] Mom mashkur & Afrah: ³AN ADAIDAITA SAHU (Masu keken napep)"

NA

MAMAN AFRAH



Page

"""Na san Allah zai yafe mini, Allah mai yafiya ne ko shi ma Jaburun ai Allah sai ya gafarta masa,"

"ni kaina na san ba abin kirki bane in taimaka masa ya ™wamushe ΄ar mutane, kuma ma va a son ka aikata saSo batan ka san saSi ne ka ce ka tuba daga baya to amma dai ya na iya bana son Sacin ran Jaburu marayan Allah, in ban da ma dai saka rai a abu ina shi ina wannan sangamemiyar mata, a toh tun magriba ta gabato sai mu haWa ta mu kore ta mu kulle gidan mu shiga gari ai ba lallai ta shaida gidan bama"" Cewar Iya da take tsaye, ganin tsayuwar ba za ta yi ba sai ta juya ta kalli get Win ta jijjiga kai irin ko an jiyo ihu babu wanda zai shigo kawowa"

budurwar Wauki ta juya domin zuwa can ta yi wa Jabiru gadin ™ofar.

"""Jaburu mazan fama kenan na Iya mai gaza mai rikicin gangan"" Ta faWa tana murmudawa tare"

da samun kujera ta zauna tare da harWe ™afa Waya a kan Waya.

*JABIRU*

"A can cikin Waki kuwa tun lokacin da Jabiru ya je ya buWe ™ofar da kasancewar Iya a jiki ta bar mukullin, dan haka yana buWewa ya shige ya kulle ya cire mukullin ya kefa saman drower Wakin. Budurwar ya tunkara da take ta raSewa a jikin bango domin yanzu ta gane ta kuma fahimci abin"

da ake so a aiwatar a kanta.

"""Ka yi ha™uri dan Allah kar ka aiwatar da ™udurinka a kaina"""

"""Babu zancen ha™uri ΄ar yarinya kawai ki bada kai bori ya hau, bar ganin kina da jiki to ™arfin namiji"

"da mace ba Waya bane bare ni nan Jabiru"""

"""Dan Allah ka yi ha™uri"" Ta faWa hawaye suna sintiri a fuskarta."

"""Ai da kin adana hawayenki da ha™urinki wata™ila anjima su miki amfani amma yanzu babu tasirin da za su yi, kin san wanda ya yi nisa ba ya jin kira"" Ya faWa yana tunkararta ganin ya cire riga ya wurgar sai suka fara ΄ar tsere a Wakin har ya yi nasarar kamota aka shiga kokawa, haka Jabiru ya jefa a gadon ya shiga cire mata riga tana ja yana ja sai dai bai lura da komai ba sai da ya farWi rigar mamanta sai ga famfas (Pampers) Ta yara du™un™une guda biyu suna tseren faWowa da mamaki sosai Jabiru ya bi famfas Win da kallo yana tashi zimbet daga kan gadon hankalinsa a tashe domin kuwa ya gane ba mace bace namiji ne ya yi shigar mata, dan ba komai ne ya ™ara Waga masa hankali ba sai yadda dantsen namijin yake a murWe ashe rigar mata ce da ta rufe shi"

ya sa ba a lura ba sai yanzu ya gani muraran da idanunsa.

"Gefe can ya rakuSe jikinsa yana karkarwa idanunsa kafe a kan famfas Win nan guda biyu wanda suka zubo wanda yake yi wa kallon mama(Breast) Ashe dai ciko ne aka yi aka mayar da shi banzar bazara. Matashin nan kuwa dan ba a kira shi budurwa ba yanzu dan ya tashi daga wannan jinsin dama a rashin sani karen bebe ya Sata. Tsaye ya tashi fuska a murtuke ya nufi gaban mudubi ya Wauki toilet paper ya goge kwalliyar fuskarsa da jambakin gaba Waya, hannu ya sanya ya cire Waurin Wankwalin da Jabiru bai cire ba dan shi Jabiru zip Won rigar ya cire shi ya sa abin bai kai ga cire Wankwali ba. Yana cirewa sai ya ciro hular gashin da take Wauke da kitso"

"yaraf-yaraf sai ga gashin kansa mai cibiri-cibiri irin na matasan zamani, siket Win atamfar"

"jikinsa ya zame sai ga tiri kwata na jeans a ciki wurgi ya yi da su tare da nufar inda Jabiru yake yana muzurai kana kallon fuskarsa ka san ta™adari ne babu wani alamar imani ko tausayi a tare da shi. Kallon fuskarsa kawai Jabiru yake tun bai san mai zai faru ba har gumi ya gama ji™a shi ga wani fitsari da yake neman kufce masa dan ya san dai yau babu zama an Waurawa karya zani dan yau sai ta Allah, an kama kwarto a turakar mai gida. Sosai Jabiru yake jin tsoro musamman da ya san ™ofar ya kulle ta da mukulli dan ™arfin hali Sarawo da sallama ma sai ya jefa"

mukullin saman drower ga shi yanzu baya ta haihu.

"""Wayyo Allah ni Jabiru faWan da ya fi ™arfunka maida shi wasa, ni kaza garin tone-tone na na tono wu™ar yankana"" Ya faWa a ransa yana ™o™arin haWa laSSansa a fili ko Allah zai bashi ikon haWa kalmomin da zai famshi kansa da su a wajen mutumin da ya Wauka mace ce ashe dai ™aron gardi"

ya kawo Waki ya gar™ame.

"""Wallahi ba halina bane ka mini rai in sha Allahu an yi na farko an yi na ™arshe nan gaba mace ko ta kare ce (Karya macen kare) Na gani a hanya babu ni babu ita bare macen mutum"" Ya faWa hawaye suna zubowa ratata yana ™are mannewa da jikin bango tamkar dai bangon ya"

tsage ya shige ciki.

"""Ka dana kalamanka da sannu za su maka amfani amma ba yanzu b a dan wanda ya yi nisa ba ya jin kira"" Matashin ya faWa da wata kakkausar murya ta ™aton namiji, muryar da ta ™ara razana Jabiru tare da saka shi a kogin da na sani tsumu-tsumu, a take ya ji duka jarabar da yake ji a"

kan budurwar da har ya kasa ha™uri ta yi gabas ya yi yamma.

"""Na rantse da Allah na tuba, ni daga yau ma na zama mata maza bana sha'awar mata ma baki Waya ni ko aure ma ba zan yi ba bare na ™ara tarkar haikewa wata mace ka rufa mini kwandon asiri"" Cewar Jabiru murya tana rawa domin ganin matashin nan ya dun™ule hannu ya nufo fuskarsa gadan-gadan. Tun kafin ™wa™walwarsa ta gama tantance masa abin da za a masa ya ji saukar wani naushi mai ha'ula'i wanda a take ji da ganin Jabiru suka yi ™aura daga gare shi na wasu da™i™ai kafin ya saki wani ™ara mai gunna sai ga shi yaraf ya zube saman silin Win Wakin yan"

juya masa tamkar yadda famka take juyawa.

"Iya tana zaune ™afa Waya kan Waya ta jiyo ihun Jabiru wata dariya ce mai sauti ta kufce mata, da sauri ta saka hannu ta danne bakinta tana Wan kallon ™ofar da za ta sada ta da tsakar gidan irin"

kamar kar wani ya ganta a zuciyarta ta ce

"""Oh ni Ansai zan je garin wutar tawa in yi suSutar baki, ah lallai Jaburu an samu abin da ake so ki jo yadda ya saki ihu tamkar wani zaki a tsakiyar daji"" Ta faWa tana ™ara tuntsurewa da dariya marar sauti, dan ita a nata tunanin Jabiru yana can yana haikewa ΄ar mutane ne bata san cewa"

ido ya daWe da juyewa da mujiya ba.

"""Wannan ce ™addararki yarinya sai ki Wau halin annabawa (Ha™uri) Dan aikin gama ya gama sai"

"dai a bi wani sarkin ba wannan ba lallai Jaburu jarumi ne """

"""Wayyo Allah!"" Jabiru ya ™ara fasa ™ara jin an kifa masa wani naushin a gadon baya, dan Wago shi"

saurayin ya yi tsaye daga kwanciyar reran Win da ya yi a tsakiyar Wakin.

"Iya kuwa jin ihun Jabiru a karo na biyu har da kiran wayyo Allah, sai ta ™ara cika da farin ciki a take ma sai ta tashi tsaye ta gyara Waurin zani ta shiga rausaya kai kamar ™adangaruwa tana"

wa™ar

"""Fati fatima mai zogale"" Tana yi tana juyi abin ta tamkar sallah. Tana ta rawa shi kuwa Jabiru ana haWa masa jini da majina a Waki a nata tunanin ihun daWi yake bata san ba™ar azaba ake gana masa ba. Sai da ta yi rawar ta gaji dan kanta ta zauna har lokacin tana jin ihun Jabiru dan daga"

™arshe sai ma ta daina jin ihun sai kuka.

"""Yi kukan ka Jaburu ai dama a rayuwa ana kukan wahala ko damuwa sannan ana kukan daWi to kai dai yau kukan daWi kake, ita yarinyar ba a ma jin kukan ta sai nashi ake jiyowa ko kunya ba ya ji ya zage yana ihu da kuka, wannan in muka koma ™auye in za a masa aure ai sai dai a masa gidansa da ban dan ba za a kawo shi cikin gida irin na wanda ake kawo su gidan iyaye su zauna a musu kewayen su a nan amma shi wannan tun da haka yake Saran Sarama yo wannan ai sai ya cika gida da iface-iface amma in aka ware masa gidansa sai ya je can in hamimiyar doki"

"zai ke yi ma gidansa ne"" Ta faWa a ranta lokacin da rake jin kukan nasa ya fara yawa."

"""Uhm in ji ami ciwon ha™ori bari dai in tashi in ke kar yaron nan ya yi wa ΄ar mutane Sarna, yo ai abin ya wuce hankali kai da za ka yi abu saisa-saisa ka kashe ™ishirwarka amma sai ka nannage a Waki kamar wata matarka ta sunna"" Ta faWa lokacin da ta je jikin ™ofar ta kara"

kunnuwanta ko za ta ji kukan macen amma shiru wai malam ya ci shirwa.

"""Kai wannan Wiya ko dai ba budurwa bace? Ko kuma dama ΄ar hannu ce , amma in ba haka ba"

"ana haike miki ko Wan kukan ™watar kan nan naki ba za ki yi ba kai zamani sai a bar shi"" Ta faWa a ranta tana taSe baki."

"""Jaburu, Jaburu, Jaburu haba kai da baka iya cin ™wan makauniya ba yanzu fisabilillahi dan dai baka mutuwar tsakar Wakinka sai ta wani ya za a yi ka daWe kana abu Waya har na gaji da maka gadin ™ofa haka kawai ka cika gida da iface-iface da kuka da kururuwa, so kake sai an yi abin kunya wai uwa ta cinye sirika ranar aure, kai da na maka gwaninta za ka watsa mini ™asa a ido ko dan abin kirki bai gaji kare ba in ya yi ma dukansa ake yi, ai yarinyar ma ta maida faWan da ya fi ™ardinka wasa kake mayar da shi amma ai ka wuce gona da iri"" Ta faWa cikin Waga murya yadda zai ji dan ta ga abin na sa ba buWe ™ofar zai yi ya fito a tun da babu niyya wai ango ya kwana da wando. Duk wannan maganar da takw inu take bayan hari domin kuwa lokacin Jabiru ya ci dukan da ko hannunsa ba ya iya Wagawa saboda jigata bakin nan an fasa masa shi ya"

kumbura ya yi tsawo ya yi zototo.

"""Au ™yale ni ma ka yi to ai gobe ma rana ce ta jibi har tafi yawa, ai wauta take sanya biri ya ga ayaba kamar takobi, wato ga Ansai ™aramar danga mai... Tun kan ta ™arasa maganar sai ta ji alamar saka mukulli a jikin ™ofar da ta jingina ta kara kunnenta, matsawa ta yi daga jikin ™ofar"

domin ta basu wuri su fito.

"""Hab ko kai fa a ce baka san annabi ya faku a tun daWewa sai abu Waya kake ga shi mun bar arincaSa a waje duk hankalina ba a kwance yake ba"" Ta faWa tana juyawa za ta koma tsakiyar falon. Bata san cewa ba Jabiru ne yake buWe ™ofar ba matashin ne ya Wakko mukullin tun da a"

gabansa ya Wora a saman drower. Yana buWe ™ofar ya koma ya kama ™afar Jawo ™afafun Jabiru.

"""Ai gwara dai ka fito kar ka mayar musu da ™afar ΄a kamar ta agwagwa, in kuma abin ya wuce aiki ya zama aika-aika ne sai mu nemo ruwan zafi ta gasa jikinta ta kama gabant... Juyowar da ta yi ta sauke idanunta a kan wani namiji mai wando tiri kwata ko riga babu sai gabanta ya bada wani rassss, kafin ta mayar da idanunta kan Jabiru da ake janyowa wanda yake kwance magashiyyan tamkar wanda ba ya lumfashi, kallon rashin fahimta take gaba Waya sai kanta ya juye ta ma kasa samun ™wa™™waran tunanin da za ta yi, saboda ita dai bata san ta inda aka samu ™aton namiji wanda ya tuSe yake musu yawo zagadam-zagadam a gida ba, abin tambayar ma shi ne ina yarinyar budurwa? Matashin da fuskarsa take a haWe tamkar ba™in hadarin gabas."

"Yana jan Jabiru a ™asa sai da ya kawo shi tsakiyar falon ya warSar da shi tamkar wani tabarmar leda, Jabiru da babu abin da yake iya faWa ko ya aikata sai kallo da idanu sai kuma zubar da hawayen azaba da idanunsa suke yi sai ya ji ya yi da na sanin fita hayar adaidaita sahun ma"

yau gaba Waya bare har ya haWu da wata ya Wakko ta.

"""Jaburuuuu"" Iya ta yi ™arfin halin faWa jikinta yana karkarwa ta kasa gane mafarki take ko"

idanunta biyu tana wasi-wasin cewar ko dai sun sake wani gamon ne.

"""Ai kuwa in dai wani gamon muka yi a gobe ba sai jibi ba za mu bar wannan Kanon ina dalili sai ba™ar azaba muke sha har yau ko cinikin ™wandala bamu yi ba sai Sarnar kuWin siyan abinci "" Ta faWa a zuciyarta tana kallon ™afafin matashin sai dai ganin farce kamar nata ba kofaton aljannu ba sai abin ya ™ara Waure mata kai. Jabiru sai ™o™arin magana yake yana son ambatar sunan Iya amma yadda bakinsa ya yi tsawo kamar shantu ko bututu sai ya ji ko I Win farkon sunan Iyar va"

zai iya faWa ba bare har ya ™arasa da faWin YA.

Yana jaSar da Jabiru sai ya nufi wajen da Iya take tsaye tun kafin ya ™arasa sai jikin Iya ya kama rawa kamar mazari tana jin dama ta iya layar zana da tuni ta Sace a kan wannan tsoron da take ciki da bata san takamaimai dalinlin damuwar ™ato a Wakin a bare kuma har ya nakaWawa Jabiru duka ita kuma da ya nufo ta sai ma ta rasa mai zai mata tabbas ta tabbatar idan ya mata duka irin dukan da ya yi wa Jabiru to kuwa sai gawarta!. Yana zuwa bai yi

wata-wata ba ya sanya hannu ya finciki hannun Iya ya juya zai koma Wakin da ya fito da Jabiru

daga ciki.

"""Na yi imani da Allah da ranar lahira kuma aradu na yi alwala da kabbarar harama"" Cewar Iya cikin tsoro tana turjewa dan ta san yana shiga da ita Wakin sai gawarta tun da jikinta ba zai Wauki"

jigilar da jikin Jabiru ya Wauka ba. Ganin ko saurarenta bai yi sai ta ™ara kaimi wajen faWin

"""Ka yi wa iyayenka ka rabu da ni, tsohuwa ce ni idan kuma gidan kuke so mu bari to har garin"

"nan za mu tafi mu bar muku"" Ta faWa da sauya akalar maganar ko mutanen Soye ne."

"""Idan gemun Wan uwanka ya kama da wuta sai ka shafawa naka ruwa"" Ta faWa a zuciyarta hankalinta ya kai ™ololuwar tashi ganin gadan-gadan ya nufi Wakin da ita, ga shi babu wani mai ceton ta hatta Jabirun da take ganin zai kawo mata Wauki gashi nan tana gani magashiyyan a kwance ko uhum ba ya iya cewa bare ta sa ran zai taimake ta, shi kansa yana halin da yake"

bu™atar taimakon.

"""Tabbas faWan da ya fi ™arfinka kai bawa wasa kake mayar da shi ina kaza ina faWa da giwa ana zaune ™alaw gwara dai na lallaSa na rabu lafiya da wannan mutumi, amma ni abin tambayar ban san lokacin da ya shiga Wakin ba sai dai in lokacin da na shiga ni da wannan yarinya yana Wakin ya yi likimo kai ina jin ma shi ya farwa yarinyar ba Jaburu ba dan yadda Jaburu yake babu wata alama ta aikata sunna a tare da shi, tabbas da sauran rina a kaba ashe dai ni wani na yi wa tanadi har cikin gida har Waki ba Jaburu ba kuma dan rashin ta ido bayan ya kalailaye ΄ar mutane babu sadaki shi ne ya nakaWawa jikan nawa duka ni ma yanzu yake son a jaSi banza sai ka ce ya samu bayi, ni ina nan zaune ina wa Jaburu gadin ™ofa ashe dai bonono na yi rufin ™ofa da Sarawo haba shi ya sa nake jin ihun Jaburu ya yi yawa duk tunanina sunnar da yake aikatawa"

"yake yi wa ihun ashe dai ashe dai"" Ta faWa a zuciyarta."

"""Wato ke tsohuwar banza shi ne kika mini shigo -shigo ba zurfi kika kai wa jikan ki ni har Waki duk a tunaninki mace ce to ba mace bace ni ne nan kika kai masa Wakin kin ga sakamakon da ya karSa a hannuna"" Ya faWa rai a Sace yana aika mata harara. Wani irin dimmm di dimmm gaban Iya ya bayar jin wai ashe ba mace bace ta kai wa Jabiru ashe ™ato ne ta saka ya shiga ya gar™ame ™ofa ashe rabon ya ci na jaki ne. Idanunta ta Waga wanda suka kaWa suka yi jawur saboda

Please Login or Register in order to submit comment