You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaduba yaga dagashi sa boxer, d'ago kayan yayi nanfa yaciro da janbaki manni2 daganan duk abinda yafaru yafara dawowa kansa.


Wani k'ara yasaki yasulale k'asa " wayyo Allah na ...wannan wacce tsinanniyace tazomin ...tacuceni takasheni ...neenah, Abba , ummina...nashiga uku..wayyo ni.. to waye yak'irasu...yaa Allah kasa wannan abun mafarkine..to wayece, me yakawota waye shigo da i'ta gurina ....kai wannan bagaskiya bane, mafarki nayi... Kamar zautacce haka yake magana.

Tashi yayi yashiga bedroom dinsa , kaya yasa yafito , bangaren Ummi yatafi don tabbatar dacewa wannan abun gaskene ko mafarki.



Suna zaune a falon suna hira kamar ba'abinda yafaru , don abbama yace suwatsar da kashinsa.
Da sallamarsa yashigo falon yana k'okarin karasowa dan samarwa kansa gurin zama.
A zuciye Ummi tayo kansa takifa masa wani wannan mari tak'ara kifamasa dukansa tashiga yi da duka i'ya k'arfita..."meya kawoka d'akina? kafitarmin a falo Muh'd banason ganinka kafita nace".... Wani kukan tausayi m.k yafashe da shi...
"don Allah Ummi kuyi hak'uri kuyafemin wllh sharrin shaid'an ne sharrin shan giyane wllh Ummi don Allah kuyafeni'....kuka yake wiwi kamar k'aramin yaro.


Abba ma tasowa yiya rea a b'ace.." Lallai sannu muhammadu watau har giya kakesha kakyauta...inaso infad'ama katattara naka yanaka kabarmin gida kaje can kacigaba da iskancinka amma ba'anan ba...inkaga dama kabud'e gidan karuwai a garinnan...tashi kafita."
yamasa nuni da k'ofa.
Wani kukan m.k yak'ara fashewa dashi yana bada hakuki, jansa Abba yayi ya turasa waye yarufe k'ofar falon.

Neenah fashewa tai da kuka tatafi d'akinta.

Haka m.k yarik'a kuka agurin kamar k'aramin yaro yana buga kofa kokulashi basuyiba, saida yay mai i'sarsa kafin yatashi yatafi part dinsa .





Haka rayuwar m.k taci gaba datafiya cikin k'unci , bamai kulashi a gidannan ...don kullum k'ofar falon Ummi arufe saida yazo yak'arashi tsayuwarsa yatafi bayasamun damar shiga.
Daya dawo daga masallaci zaizauna agurin motoci harsa Abba tazo fita ..inya gaishesa baya amsawa mayatab'ashi tureshe yakeyi yashiga mota abinshi.
M.k jiyake kamar yakashe kansa da i'rin wannan rayuwar, gaba d'aya yatsani kansa, ga fauzan ma yace baruwanshi da zuwa bama Abba hak'uri..gaba d'aya yashiga tsaka mai wuya.



Neenah kullu saitasha kukanta tagode Allah don duk batajin dadin kinkula m.k da akeyi gaba d'aya tausayinsa takeji , jitake kamar taje gurinsa amma i'na Ummi zataci k'aniyarta.






*******
Bayan wata biyu .
M.k duk yayi bak'i yarame gaba d'aya yafita hayyacinsa kullum yana cikin tunani.
Yaukam yayanke shawarar zaifita yazazzagaya ko Allah zainuna masa waccar tsinanniyar data masa haka don tabbas inyaga fuskarta zai ganeta. Shiryawa yayi cikin k'ananan kaya yashiga mota yafita.

Tuk'i kawai yakeyi baimasan i'na yadosaba gaya duk yayi zurfi cikin tunani.

"Yanzu haka rayuwata zataci gaba da kasancewa, i'yayena sunyi fushi dani nid'in banza meye amfanina arayuwa banga amfanin rayuwata a yanzu ba.....kuuuuu wata uwar k'ara yayinda motar takwace a hannun m.k taikan wata babbar mota. Babbar motar tatamitse tasa....


Dagudu mutane suka fara zuwa gurin don taimakawa nacikin motar , dakyar akasamu akafito dashi jikinsa duk jini ko numfashi bai i'ya yi.


Fauzan ne yazo wucewa a mota yaga tarun jama'a , harzai wuce sai yahango kamar motar m.k dasauri yafito ya'isa gurin .

iyko shine a gigice yama mutanen bayani akan abokinsane , a motar fauzan aka sashi sukayi asibiti.





Yau Neenah tuntashinta takejin jikinta bad'ad'i , gawani son ganin mijinta datakeyi don sduk abin yanzu yadameta harta rame i'tama..abinka da mata da Miji sai Allah ..lolz..



Sad'af2 tafishe tai part d'in m.k.
Bataganshi faloba bedroom d'in tashiga hakananma bayanan bathroom d'in tabud'e nanma bata ganshiba, ba i'nda bata duba a ciki da wajen part d'inba amma bataganshiba.
" k'ilan wani gurin yaje ."
Dahaka takoma d'akin nasa takwanta kan gadon ..kawai wani mak'ok'on kuka takeji ya kullemata zuciya. Kamar wanda aka tsikara tatashi tafara mishi dube2 a d'akin.

Cikin closet d'in shi tabud'e tanabin ko'ina da kallo, can i'don ta yahango mata wani k'aramin box mai kyau na zinari duk jikinsa design na hrt ne gakuma sunanta jiki.
Abin mamaki yabata sosea.

D'auko wa tayi tadawo bakin gadon tazauna, bud'ewa tayi a hankali don ganin abinda ke ciki. Wani diary tagani da album a gefe sai flowers masu kyau acikin.. Album d'in tad'auka tabud'e gamamakinta pics d'in tane wanda tana yarinya dawanda take tagirma wani ma bacci take wani tana dari wani tab'ata rea harda wanda pampas ne ajikinta amma bawanda baiyi kyau cikinsuba ..abun yayi matuk'abata mamaki.

Diary tad'aka tabud'e wani bakeken hrt tagani da sunan ta da nashi ajiki , karantawa tafarayi tana mamaki.
Kuka takeyi tana dariya yayinda take karantawa.
wani bala'in kaunar m.k ne yake shigarta."Allah sarki yayana ashe kana sone ashe son dakakemin ne yasa bakason ganina da wani namiji nikuma nake ganin hakan kamar sonane bakayi....Allah sarki yaa moha natausaya maka akan wahalan dakasha akan sona....ni i'na sonka yayana i'nason ...gaba d'aya tajik'a takardan da hawaye.

Saida tai mai i'sarta kana ta maida abun yadda suke tafito i'donta duksun kumbura sunyi jaa, part dinsa takoma.



Tunkafin tashiga falon tajiyo Abba yana magana a kid'ime.
"Yanzu fauzan yakirani yake shidamin Muh'd yayi accident a yanzu haka yana asibita ko numfashi bai iyawa ... Mugaggauta muje hajiya...karmu karasa yaronnan..


Fashewa da kuka Ummi tayi" wallh nayi nadamar horar da yaronnan tawannan hanyar, daba haka muka masaba alh gaya zaije ya Hallaka kansa...innalillahi wannan ilaihirraji i
Un.."


"Kinga ni bance kimin kukaba kiwuce muje... Kaga abdallah kakula da neenah karkafada mata komai gudun kada hankalinta yatashi."



Gaban neenah dayake wani mugum fad'uwa jin abinda suke fad'a ...kafafunta gagara d'aukata sukayi, durkushe tayi tana cije leb'e jinyadda mararta da bayanta ke mintsilinta....wani k'ara tasaki dataji wani ciwo ya murd'ota.

dagudu su Ummi suka fito daga falon jin k'aran neenah, dasauri Ummi tad'agota ganin tafara bleeding a gigice suka sata a mota sukayi asibiti.
[9/28, 12:42 PM] Habiba Muh'd: *KECE SIRRINA3⃣7⃣*

*END... I'll going to miss u M.K & Neenah😭😭*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*


EWF

By___
Habiba Muh'd Marafa





*L*abour room akashiga da neenah, Ummi sai faman hawaye take abin duniya yataru yamata yawa .

Abba sai hak'uri yake bata amma tace "haba don Allah kabarni nayi kukana, dawanne zanji ? ."

abba dai baigaji hak'uri yarink'a har ta hak'ura.

Can suka hango fauzan nayowa gurinau, dasauri suka k'arasa bayan sun gaisa suna tambayar jikin m.k.

"Alhmdllh yanzu yafarfad'o, yasamu buguwane said'an k'ananan ciwuka amma insha allah very soon zaikoma normal. zaku i'ya zuwa gurinshi."


Duka suka d'unguma dak'in dayake .
Suna shiga suka ango m.k kwance dagashi sai wando dasaurin Ummi ta k'arasa gurinshi tarungumeshi tana fashewa da kuka.

" son ."

"Ummi na, don Allah kuyafeni , kumin aikin gafara wallh bansan taya hakan tafaruba abba don Allah kuyafeni.." Yafad'a yana fashewa da kuka.


Abba ne yamatso yakamo hanun m.k .

"Babana bakomai na yafe maka dacan ma wllh b'acin rea ne yasa amma yanzu komai yawuce Allah yayafemu baki d'aya."

"Amin." M.k , fauzan, abdallah suka fad'a.

Ummina banji kince komai , plss ummina don Allah kiyafeni. "

"Son niriga nayafemaka tun bayanzuba Allah yamaka albarka babana."
"Amin" duka suka amsa.



M.k i'do yafara bazawa don baiga hasken shiba." Erhm ..Ummi.. nace neenah fa?."


"Subhanallah , bari naji yajikin nata yanzu , kota sauka."


"A Ummi ...kikace ...tananan?."

'Eh yanzu haka tana labour room. " cewar abdallah.

Wani yunk'uri m.k yayi zaitashi, Ummi rik'oshi tayi." Haba babana kakwantar da hankalin insha Allah Allah zai sauketa lpy kaga kakwanta bari naje. "
"

"A'a Ummi don Allah kibarni wllh nasamu sauki."
Abba ne zace tabarshi yaje. Fad'a mishi room d'in datake sukayi yafata.

Wasu nurses ne guda biyu abakin gurin suna tsarewa don ba'a barin mutane shiga , suna ganin Dr Muh'd ne suka bashi hanya yashiga kasancewa shine babba a asibitin.
Yana shiga yahangeta saizufa take had'awa da'alamu tanajin jiki. Mata biyu ne akanta suna taimaka mata.


K'arasawa yayi yarik'o hannunta yana mata sannu, kamkameshi tayi tana fashewa da kuka."plss yaa moha kataimakamin don Allah wllh mutuwa zany...."shiiii.. Karki sake cewa haka, addua akeyi kidaina fad'an haka insha Allah Allah zai saukeki lpy da i'zinin sa kici gaba da addua."

Daga nan neenah duk addua daya zomata yi take tana k'ara rike m.k.
Wani cakumeshi tayi tasaki wani uban nishi aikwa saiga d'a yafito ba'afi minti biyarba tak'ara zuk'ulk'ulo wani ..namijine da mace..haba m.k kamar anmashi bushara da aljannah godiya yarinka ma Allah yana rawa yaran yad'auka yana juyawa nurses d'in harsaida abin yabasu dariya.


Gyarasu akayi akagyara neenah ma aka kaisu d'akin hutu.

Nan yasanarwa su Ummi sukazo murna agurinsu kam ba'a magana , nan Ummi tafara waya da 'yan uwa da abokan arziki tana fada musu .

mommy da daddyn neenah kam kamar suzuba ruwa a k'asa susha, farida anafad'a mata tafara shirin fitowa.


Ana cikin hakane saiga Idriss yashigo, gurin m.k yayi yazuba kwiwowinsa a k'asa yana fashewa da kuka.

Shida kansan yatona asirin kansa abinda yama m.k har mssg d'innan susuka tura..."alaji don Allah kayi hak'uri kayafemin don Allah. "

Kowa mamakin abin yakeyi , m.k jinjina kai yayi yana kallon idriss.

"Sannu malam Idriss kaji." M.k yafada. "Nayafe mata bakomai yawuce amma zamana tareda kai yak'are kaje kanemi aikin awani wuri kuma babson jin wani abu daga gareka."

Sum sum Idriss yafice.
.basuwani d'ad'eba aka salla mesu ganin duk lpy yanzu lau.


Tunkafin suk'arasa gida yafara taruwa da yan barka farida ma hartazo , yinin ranar gidan cika yayi kamar me.
Farida sai tsokan neenah take wai yataji abun da suger ko babu.





*Ranar suna*

Mejego da twins d'in ta sunsha kyau harsun gaji da hadewa m.k kam na manne dasu kamar wanda za'a gudumasa dasu. Sunan abba da Ummi aka samusu yayinda akekiran KABEER mai sunan abba (Hameer) ita kuma AISHA mesunan Ummi (Khalfan).
Sunan yasamu halartar mutane sosea mommy da daddy masunzu , anyi suna lpy kawo yatafi lpy.



Ummi taciga da kula da neenah da twins d'in ta sai gyara akemata inkaganta kace amaryace .


Ranar datayi arbain kuwa m.k firr yace bai yardaba a ranar zata koma gidanta haka kuwa akayi da dare su anty Hafsat suka kaita.





Yaranta tagyara fess takwantarsu akan gadonsu wanka tasake tasawata rigar bacci wanda daita da babu duk d'aya don shara shara ce. Gurin yaranta taje tana tofa musu addua .. turo kofar m.k yayi yashigo da leda a hanunshi , zama yayi bakin gadon yana kallonta ko kiftawa babu. Saida tagama tajuwo gurin shi tana murmushi kan cinyarsa tazauna tasakala hanun ta a wuyanshi m.k kam sake baki da i'do yayi yana kallonta .

Wata hadaddiyar iskar bakinta mai kamshi tahura masa ...ajiyar zuciya yasauke yana rungumota at d Same tym yana shafa boos d'inta.
" plss wifey don Allah kiyefen...."
Katseshi tayi tahanyar d'aura yatsanta akan lips d'in shi.
"Bakamin komaiba yaa mohaa, niyadace nanami yafiyarka don wahalar dakasha akan sona."

Tsareta yay da i'do yana mata kallon tuhuma." Wayace maki inasonki?."

Dariya neenah tayi " eh ni nasani ko ba'a fadaminba nasan kana sona tunkan nasan kaina, kuma nima i'na sonka yayana ina alfahari dakai."
Kiss takai mishi kan bakinsa daya sake kamar yawu zaizuba.

M.k baisan lokacin dayafara kissing dintaba duk kalamanta sun kwancemai kwakwalwa.
D'an tureshi tayi

"uhm..uhmm...yayana kabari kaiwanka tukun."

M.k langwabar da kai yayi kamar k'aramin yaro "to daukeni kimin wankan."

"Nidai bazan i'ya d'aukan kaba ."

Hanunshi takama sukayi toilet.
Ciremishi kaya tsaf tayi tashiga mishi wanka bakunya, m.k kwai binta yake da kallo kamar baitaba kallon taba.

Saida sukagama abinda zusuyi sukafido m.k boxer kawai yasa , ledar dayashigo da i'ta yadauko musu saida sukaci abinsu suka koshi kafin suka tattare gurin .
Neenah gado tahau tabararraje abunda.
M.k kam gurin 'ya'yansa yatafi yanata kallonsu sai murmushi yake.

"Baby don Allah kakyalesu kazo yanzufa ba lokacinsu bane lokacinane tafad'a tana janyoshi yafad'o kanta...to daganan labari ya sanza m.k jinta yayi kamar sabuwar amarya sai sunbatu yake zubawa. Ranar saida yabata kyautar gida da mota murna agun Neenah kuwa ba'a magana.


M.k hutun wata yakarba agun aikinsa kullum yana gida tareda iyalinsa suna soyewarsu.




*Bayan wata uku.*
Anyi bikin Zuwairat da ma'aruf zaman lpy suke don ma'aruf yana matuk'ar ji da zuryn sa.

Khalil ma yayi aure, ya auri fateesa yarinya mai natsuwa da hankali sunan zaune lpy.

Yayinda zee tasamu matsala a kafa sakamokon hatsarin datayi yanzu saida sanda take dogarawa.


Ansamawa neenah admission a BUK tana karatunta hankali kwace .
Twins sunyi wayo harsun fara zama kullu suna gidan ummi.

Kullum soyayyar neenah da m.k k'ara k'aruwa take, haka suke rawuyarsu cikin jindadi.

M.k yagina babban hospital nashi nakansa yazuba kwararrun ma'aikata ..kai abin saisambarka.



Yau weekend, m.k yana gida shida i'ya linsa .
yasa haminr da khalfan gaba sai wasa yake musu suka sai kyalkyalewa da dariya suke.

Neenah tafito daga kitchen tagama abinci sai zufa take had'awa, tsayawa tai akansu tana turo baki.
" ni wllh wllh ni banyarda ba , duk saidai kuzo kuzauna kuna dariya nikuma kubarni inata aikin wllh bazan yardaba."

Haminr da khalfan kwalkyalewa sukayi da dariya kamar sunsan abinda take fada m.k ma dariya yafara harda rike ciki suma yaran saiyi suke.

Neenah fashewa tai da kuka tana buga k'afa .
M.k nerny dinsu yakira tad'aukesu , daukan neenah yayi yamata wanka suka kwanta gado.

"Nifa kabarni insa kayana ." tafad'a tana kokarin tashi .

"Noooo." Yafad'a yana kissing d'inta , i'tama biyemishi tayi ..towel d'in jikinta yazame sukaci gaba da jin d'ad'insu...daganan narufo musu kofa.




*ALHAMDULILLAH.*

_Nan nakawo karshen wannan littafi. kuskuren danayi ciki Allah yayafeni..ladar dake ciki kuma Allah bani._


_Bazan tab'a mantawa dake ba Aunty *KHALEESAT HAIYDAR* Allah yabarmu tare._

Takenku nadabanne manya gatan wasa.
Zuwairat
Surbajo
Aunty haliloss
Ummeiy Xee
Sanah Ummu beenah
Allah yabar girma.

_Jinjinar bangirma gareki gungiyar *exclusive* da mutanen cikinta Allah yakaro basira da hazak'a._


_Inayinku sosea mutanena:_
Real Khady
Aishan Umma
Neenah cool
Sumy gerii
Ummu khausar
Aunty baraka
Prince sharpaddeen
Allah yabarmu tare.


_I'nama dukkan masoyana fatan alkhairi Saimun tad'u a sabon littafina._

*Miss u wollh😭*


*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment