You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"Ummi kaina ciwo kemin."

"Sorry kik'ok'arta dai kiyi. Ko nazo inmiki?."

Tagirgiza kai tana sauk'a.
"To nakira yayanku yamiki?."

Dasauri tak'arasa cikin bathroom d'in tarufe k'ofa.
"Tobara naturo miki aunty hafsat hashiryaki."

"To."

Ummi tafita.










__________________M.k kau part d'insa yatafi, a hanya yahad'u da Abba da daddy zasu tafi asibiti agurinshi.

" yahaka kaikuma zamuje dubaka kuma haka anan?. "........abba yafad'a.

M.k yad'an shafa kai.
" Uhm Abba nasamu lpy ai."
"To masha Allah haka akeso ai."......inji daddy.

"Amma inason magana da kai Muhammad koda daddare haka in hayaniya taragu."

M.k yace "nasani Abba nasan maganar da zakamin bai wuce akan abinda yafaru d'azuba, Indai wannane Abba karkadamu insha allahu zan rik'e neenah da amana kobakomai 'yar uwatace gashi tazama matata."

Abba da daddy sukarink'a shima m.k albarka abun har mamaki yabasu yadda m.k yak'ar6i abun hannu bibbiyu, amma dad aransa yakecewa "kawai tsantsan biyayyace". (Niko ince hmmmm dad kenan bakansan. M.k nema yake i'do arufeba). Haka su Abba sukakoma sha'anin bikinsu, m.k kuma yak'arasa part d'insa.







kosallama babu yashiga falon, fauzan dake kwance akan 3siter yaga mutum kansa tsaye .
m.k yagani wanda i'don sa sukayi ja ga gaban rigarsa duk sequeze har botle biyu a bud'e .

wani dariya fauzan yasaki " @Ango ango ango kasha k'amshi."

M.k yahad'e rea don yatsani arinka mishi dariya. " meye kakewa dariyar?."
"Fauzan harda kama ciki yamasa nuni dagaban rigarsa.
M.K tsoki yaja. " tokuma saime gurin matata naje." Yayshigewarsa bedroom. Saikuma yadawo.
"Yawwa frnd yau munada party a gwallaka hotel, anan zamuma bak'inmu masauki kuma anan za'ayi partyn. kak'ira wasa frnds d'inmu nima zankira wasa, zansa abdallah yagudanar mana duk wani shirye2n daza'ayi agurin. Zanshiga wanka."

"OK nima bara natafi gidana, insamu relief agurin matata after saina shirya."

"Saika fad'ama wanda baida mata."
Yashige wanka fauzan ma yatafi.









°°••°°••°°
Anshiryata cikin wani arnen net _maroon colour_ , tasha makeover don banbili badaga nan ba indegurin makeup ne. Wata had'add'iyar foss ce a hannunta ga irin maficin amarennan. Inka duba k'afarta wane d cute hell hill ne wanda kud'insa zaikai 500k, bata rufa mayafiba.
Aunty hafsat takaita gaban dressing mirror. "Yakika ganki."
Neenah taduba kanta sosai tasan tayi kyau harta gaji da had'ewa amma fuskanta da d'an damuwa.

" Neenah kisaki ranki kinsa halin mutane yanzu wani yad'an fuskanci kinacikin damuwa sai yakai gaba, kisaki ranki plsss."
"To aunty."
Takama hannunta suka fita.




Kwas kwas kwas takun da neenah takeyi, hankalin 'yan falon duka yadawo kansu.

" tabarakAllah masha Allah, amarya tasha kyau kowa da abinda yakefad'a."

Abdallah ne yafito daga cikin d'akinsa, sanye yake cikin wani k'ananan kaya sunyi matuk'ar yimasa kyau, ga gashinkansa wanda yake kamar na larabawa yasha gyara . abdallah yahad'u iya haduwa yanada kykkyawar k'ira wanda kowace mace datayi fatan samun namiji haka.

" matar yayana ."....yad'agoma neenah hannu.

Dankwalonsa aunty hafsat tayi bashiri yafice.

Aunty hafsat ma suka fita.


Sunafita suka had'uda m.k yanasanye cikin wani designer suite maroon colour yayi bala'in kyauuuu.

M.k mutuwar tsaye yayi dayaga Neenah rsa.
"Woyyo Allah".
kawai yakecewa aranbsa, yadda yaga kirjinta kamar zasu fasa rigar sufito don tsabar ciki. Ga hips d'inta kamar yatsafka yakeji .
a hankali yajegurin aunty hafsat.
" Aunty's nace bazatad'an sa mayafi bane?."
Aunty hafsat ta harareshi " saikazo kasa mata ai."
Taja neenah sukayafi.

M.k yabi bayan neenah dakallo yad'an shafi k'eyarsa ya lashe lips d'insa nak'asa yadda yaga inda take juya botos "hmmmmm". M.k yayi.

Fauzan yace " garin d'ad'i bakusaba."

"Waya fad'amaka ko yau inason X da i'ta zanyi abina cause matatace."

" Bismillah jekayi mana."

"Ahh ina tausayama Babybea bazata i'ya d'auke buk'atataba, intashi hannu zataji ba sugar. "
Sukatafa da fauzan.

Mota sukashiga harda abdallah driver yajasu sai gwallaka.





Tafiyar 1hour ne yad'aukesu suka i'sa, kanashiga zaka faraganin arnan motoci kala2 na frnds d'insu direct sukashige cikin wani k'atin hall wanda akamishi decoration da maroon & white colour ba'abinda ketashi aciki sai musiction sai wani dum light maroon blue white, inkaga had'add'un guyz d'in dake gurin 'yan'yan masu k'ud'i kowa yana manne da girlfriend d'insa inakaga mutanen dake gurin saikarantse ba bak'i aduniya gaba d'ayansu fararene. Kadubi yadda skins d'insu yake shek'i kamar zaka hango abinda yake cikin fatar.
Bawani abinci ne mainauyi agunba kawai drinks da snacks ne ga beer many different colours masa tsadar gaske. (Oh naira tanagun masu shi).
Masusha drinks sukasha masushan beer suka haba akafara rawa kowanne da budurwarsa sai shafe2 suke.

m.k fauzan abdallah suma sairawa sukeyi ammana ba mace, saida sukayi suka gaji sannan sukazauna. Haba 'yan samari kuwa sai harka akeda 'yammata atab'a nan ata6a can. Wanda sukasha beer sukara zubewa saikaga mutum sunacikin rawa da baby nshi shakwaf sun kwanta k'asa. Su m.k kam ba'abinda suke saidariya harda kama cikin.
" wllh fauzan kataramin 'yan iska aguri." Yafad'a kamar zai shid'e don dariya. "Ko muka Tara 'yan iskaba"...... Cewar fauzan.
Basusuka tashi daga party nnanba sai 8:30pm kowa yay nasa guri. Fauzan ma gidansa suka kaisa sannan suka wuce gida.









M.k wanka yayi yasa wani farin shadda, fula da takalmi yasaka yabad'e jikinda zafafan turarukansa. Wowww ango kasha k'amshi. M.k yakashe i'do d'aya😉.


Gidan cike yakeda manya2n motoci ak'alla sunkai guda 50 nad'aukar amarya farida,part d'in umminsu yatafi. Da sallamarsa yashiga falon, Ummi mommy aunty hafsat sai 'yan uwan Ummi da abba. Kewaye suke da farida sunsata gaba saifaman fad'a ake mata, farida ba'abinda take sai shar6ar kuka kamar ranta zaifita. Gefen mommy yaje yazauna, saiyaji gabad'aya tausayi k'anwar tasa yakamashi.
Azuciyarsa yakecewa " O nima wataran haka za'asa sweet neenah ta gaba inamata fad'a inza'akaita gidana." Yad'an shafi sajensa yana murmushi.


Neenah tana kwance a d'akin tanajin duk abinda sukeyi saifaman kuka takeyi. Tanata tunanin dayanzufa datare za'amusu fad'annan i'tama akaita gidan khaleel d'inta.....kawai tak'ara fashewa da kuka. (Neenah kicire khaleel a ranki kidaina tunashi yinhakan zunubine don auren wani gareki).

Cikin kuka farida tace "inason yin magana da neenah." Aunty hafsat takama hannunta takaita hard'akin i'takuma tafito.
Abakin gado farida tazauna tana sauraron yadda neenah ke rera kuka.


""Kina kukane saboda an aura miki ya moha, kina kukane saboda bakisonshi kobakonai ya moha d'anuwanki. kuma bakiganin yadda abbun khaleel yacima iyayenmu mutunci yabasu kunya a i'din duniya ne?.......tanayi ta goge hawayen dake sintiri a fuskarta...... Ina maitabba tar miki cewa wataran saikinyi alfahari da aurenda i'yayenki suka miki......wata rana saikinyi alfaharin kasancewa matar ya moha......inamai tabbatar miki haka kirubuta ki ajiye ranar zatazo.....farida tashare hawa yenta.
" neenah natafi sai wataran innazo ko kinjemin....... Neenah tataso tak'amk'ame farida tana kuka kamar zaka mutu.....i'tama faridan wani sabon kukan tafashe dashi. Bamai rarrashin wani acikinsu.
Aunty hafsat ne tajiwo kukansu tundaga falo dasauri tai d'akin. Kuka sukeyi kamar intatafi bazasu k'ara had'uwaba, dakyar aunty hafsat ta b'anb'are neenah ajikin farida suka fita. Haka suka k'araso cikin falon tana kuka m.k ne yakama hannunta yafita da i'ta gurin abban.

abbane da daddy a falon sai wani abokin Abba, Fad'a sukashiha yamata sosai da nasiha.
daga bisani suka fito daga d'akin still m.k yana Rike da i'ta.

gurin motar da Salim ketsaye m.k yakaita m.k yakamo hannanu Salim yasana farida aciki.
"Salim ga amanar k'anwata nan karik'eta amana kasan inkacutar da i'ta Allah bazai barkaba"..... M.k yafad'a idonsa nacikowa da hawaye. Yajuya zai tafi farida takamo rigarshi tana kuka duk wanda yake gurin saida tabashi tausayi.
abdallah dayake can gefe yagagara i'sowa don zai iya fashewa da kuka, haka yajuya yatafi d'akinsa.
Haka m.k yanajin kukan farida har zuciyar sa amma bayadda ya i'ya yazame jikinsa yatafi don inyacigaba da tsayuwa hawayen zasu i'ya zubowa.........Salim yasata amoto driver yaja suka fice....... su mommy sai d'aga mata hannu sukeyi, Ummi kam gagara gitowa tayi don i'tama kukan take.
Haka frnds d'in ta sukacika sauran motocin akatafi dasu.........







For any comments/correction 08104117749.





_We will be together👭👫 mah fans_
*#One love❣*




*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA2⃣3⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*


*♻€°W°F♻*

NA____
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_




*__________°°°•••°°°•••°°°__________*
_Washe gari yini._
________ _neenah_ ta tashi da matsanancin ciwon kai wanda ko i'don ta bata i'ya b'ud'ewa, donji take kamarzasu fad'o.

Ummi gabad'aya tashiga damuwa yadda taga halinda neenah takeciki, asussuba tak'ira wayar m.k. dawowarsa daga masjid kenan yaji phone d'insa yana ringing, abun yad'an bama m.k mamaki ko lpy Ummi take nemanshi haka.......picking yayi.
Daga d'ayan b'angaren Ummi tace" son kazo kadubamin yarinya ta ba lpy"....takatsa wayan.
M.k baisan sanda yatafi dagudu ba, don yasan ayanzu bawata yarinyar dawuce neenah rsa.

Yanazuwa yatura k'ofar yashiga.
ummine zaune gefenta sai shafa matakai take tanamata sannu, neenah ba'abinda take sairuwan hawayen dake malala tagefen fuskarta.
gurinta yak'arasa yad'aura hannunsa akan goshinta, wani mahaukacin zafi yaji. Yasauk'o wuyanta shima wani bala'in zafi..." SubhanAllah".....m.k yafurta. Fita yayi yad'auko first aid box d'in a side nashi.
Dawowa d'akin yayi, wani stool dake gaban dressing mirror yajanwo yazauna akai....." Ummi taciwani abune?."
"A'a bataci komaiba."
" yanzu a had'amata tea tasha kafin maganin.".......Ummi kitchen tatafi don had'o mata.
M.k yajuyowa yayi yana fuskantar neenah rsa. Tanasanye cikin wata faran ves kok'arasa rufe cibiyanta baiba, sai shot niker. Fuskantan nan tayi fayau da'i'ta, blanket d'in yaja i'zuwa wuyanta. Ummi tashigo rik'e dawani karamin try wanda yake d'aukeda kofi. Mek'ama m.k tayi yakar6a sannan tafita. D'an bakinshi yamik'a kamar zaisha yajida zafi a side drawer ya ajiye. Still neenah batabar zubda hawaye tagefeba......"to shikuma wannan hawayen namaye?."......bakida lpy kina kuka zaik'aramiki ciwo......m.k yafad'a cikin wani cool voice wanda bansan yanadashi ba. A hankali neenah tatsaida hawayen......." Tashi kizauna".........dakyar neenah ta i'ya furta "ya moha bazan i'ya tashiba."........wani dad'ine yamamaye m.k dayaji tak'ira sunanshi da wannan sweet voice d'innata.
A hankali m.k yasa hanu yad'agata, jinginar da i'ta yayi jikin pillow....still i'don ta arufe. "Shikuma i'don baya bud'ewane?."
"Ciwo yakemin." Sorry to amma kibud'eshi."..........a hankali neenah tafara bud'e i'don ta, sunyi ja sosai kamar jini...... Abin saida yad'anbama m.k tsoro ganin yadda i'donnata yarine.
"Kinyi brush ne?."
"Eh."
Kofin tea d'in yamik'a mata......."gashi kisanye saikisha magani." Amsar cup tayi, bakinta takai zatasha hannun yafara rawa cup d'in zaifad'i, amsar cup d'in m.k yayi daga hannunta kan ciyarsa yadaurata yashiga bata. A hankali takesha, saida yay rabi takauda kanta.......m.k ya girgiza mata kai....." Kik'ara kad'an sai abarshi".......hakadai tak'ara ya i'jiye sauran.

Magani da allura yaciro daga first aid box d'in......"zab'i d'aya"...... Yanuna mata magani da allura.
Neenah girgiza kanta tafara yi tana hawaye......don tatsanesu.

Abin harmamaki yabama m.k kamar annuna mata mutuwa. M.k yadawo real m.k dinsa yab'ata fuska yamurtuk'e yadda yake musu da, i'nba hakan yayiba basha zatayiba......tuni neenah tashiga hayyacinta......tana hawaye hannunta narawa tanuna magani......d'auka yayi yab'alla....." Haaaa".....ya umarceta tab'ud'e baki......maganin yasa mata acikin, dakyar ta i'ya shanyewa dasauran tea d'in kamar zatayi amai......" Banson k'ara ganin hawayen nan."......yafad'a ba'alamar wasa.
nan da nan tahad'iye abunta.....i'don ta ak'asa tana wasada da zuben hannunta.
sunkai 10mins haka shiru sannan yakwanta da i'ta , yanashafa mata baya ahaka har bacci yad'auketa. Blanket d'in yarufa mata, yay mata kiss agoshi sannan yafita.

Ranar neenah kokad'an batafitoba tana d'aki tana bacci, haka akagama yinin bikin kowa yawatse.
Washe.

gari daddy da mommy zasu tafi, saida sukama m.k da neenah nasiha sasai sannan Abba da m.k sukarakasu airport. Neenah ko saikuka take wai zatabisu.....dakyar Ummi tararrasheta.




______________
___Amarya farida.
Suna kwan agado i'ta da angonta tana manne k'irjinsa sai shagwab'a take zubamasa.

"Uhm uhm nikam wllh dazafi banyarda ba, wanda kayi ranarcan ma baiwarke kuma yanzu kace....... " Oh! Habbity nace miki nafarko keda zafi......yafad'a yanatura mata hannu cikin riga..........woyyo Ummi nikam karkami.......bata k'arasaba yahad'e bakinsu guri d'aya, yafara ciremata kayan jikinta.................




*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA 2⃣4⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*


*♻€°W°F♻*

NA___
Habiba Muh'd Marafa _*{HM²}*_




_Wash Allah, bansan wani irin lafazi zanfurta akankuba:_
_Ummi zee dear_
_Aunty queen_
_Aunty Haliloss_
_Ayshan Umma_
_Phauxy Ammany💋_
_Real khady_
_Sweet neenah😘_
_Ermeenat_
_Nabilancy💘_
_Aishat Alto_
_Hannatu Dada kuta🇳🇬_
_Seesee😍_
_Ummukhady_.
_Saida nace Allah yakara hada kammu dakuma so da kaunar juna_ _{Ameen}_.







*____________••°°°•••°°°••___________*
___Farida sai kuka takema salim don allah yay hak'uri yabarta, shiko gogan baisan tanayiba don gabad'ai yafita hayyacinsa.
Salim baikyale farida ba saida yajishi zam2 yasamu natsuwa, farida kam saikuka take tanakiran umminta. Jawota yayi jikinsa yanasha mata baya ahankali yana huramata iska sai albarka yakemata. Sunkai 2mins haka sannan yad'auketa cid'ak yay toilet da i'ta.
Ruwan zafi yahad'a yasata cikin, saida tagasu sosai sannan yacireta. wankan tsarki sukayi after sukayi normal bath daga bisani yad'aukota sukafito.

____Kan sofan dake d'akin ya i'jiyeta, sannan yazauna facing d'in ta yak'ura mata i'do.
Farida tarasa yadda zatayi don yanxu kunyarshi takeji, hanu tasa tarufe fuskanrta. Salim yay murmuahi. " deary kunya na kikeji kenan?"....... Farida baya amsashiba........" To bara kiga incire kunyarnan"....... Dasauri tacire hannunta tana yayyarfechi at d same time tana b'uga k'afi, komai najikin ta kad'awa yakeyi. Salim wani sabon al amari yafara ji....." Plss tashi mujeman kosaina d'aukeki?."............farida kuka tafarayi dataga abunda gaske yake, Salim d'anshafa kanta yayi a hanli yafurta "lazy girl."
Wardrobe yabud'e yad'auko musu kayan wani riga da wando yad'akoma farida, wani b'akin wando i'ya kwiwa mewani Chen a gefe sai wata pinkyn riga wanda bazata wuce cibiyaba. Wani 3qtr da wata riga mai guntun hannu yada'uko makansa. Haka sukagama shirinsu. farida d'an light makeup tayi . "wow."...... Salim yace a zuciyarshi dayaga yadda kayan yama bby nshi......rigan mai b'ud'add'en k'irjine, ga ba bra ajikin dukiyar fulaninta sunfito car2 aciki...... (Nico nace Hmmmmm anjima kad'an salim zaifara cakulosu ai).
Hanunta yakama suka fita falo .

Makeken TV n dake cikin falon yakunnamusu, akan k'irjinsa yakwantatta yana shafa mata gashi dayasha kyara akamasa parking da pink d'in ribbon. Kallo sukeyi ammana Rabin hankalin salim yana akan dukiyar fulaninta......." Ya salim, don Allah kak'iramin ummina mugaisa."

"Ya salim don Allah kak'iramin ummina migaisa"...... Salim yafad'a da irin muryarta......dariya duka sukayi......" To ai Phone d'in tana bedroom. jeki d'auko."....... Farida tatashi d'auko wa.......salim yabi bayanta dakallo.

Takawo moshi wayar zaiyi dealing Num d'in ummi kawai k'iran ya moha yashigo. salim picking yayi sukagaisa cikin mutunta juna, yake tambayarshi farida wayar yabata suka gaisa take tambayar shi su ummi, abba, neenah ya abdallah....dakowa2 ..... Duk lpy rsu daga k'arshe sukayi sallama. Haka sukaci gaba da zamansu cikin kwanciyar hankali.




__________________________*
_Ina labarin khaleel Marafa ne?._

____Khaleel yariga ya fawwalawa Allah komai don dan ance matar mutum khabarinsa da neenah matarsa ce ko ana hamaza hamata ko a tskiyar wutane saiya aureta amma ba rabonsan bane rabon Dan uwantane.
A week d'in Yakoma abuja bakin aikinsa.





__________________
____Zuwairat, tun ranar take baza kunne don jin yadda abin zaikaya, lallai tayi nasara akan alh Gaddafi amma ba tayi nasara akan m.k ba dataji an d'aura aurensa dawata cosine d'in shi. Zuwairat saida tayi kamar zatayi hauka, taita surutai tana d'ure2n ashar tana yacuceni ya yaudareni gaya yayi aurensa.
Saikuma can tanatsu. To minyi alkhawarin aurene dashi? Ai bamuyi ba kuma dama yace bai tab'a aurenaba, kaina kuma nina kaimasa.
bawani yaudara ko cutata dayayi woyyo Allah na.... Duk saikuma jikinta yay sanyi.
Sai kuma k'aryar datayi agidan alh Gaddafi yadawo mata. "nawargaza aure ibada sunnar annabinmu Muhammad (S.A W), gaya nama bawan Allah sharri nashafama familynsu bak'in fenti a i'don familyn alh Gaddafi...... Dabad'aya saitai nadamar abinda ta aikata......wayarta tad'auka tak'ara zee........."hlo zury ya akayi?." Assalamu alaiki zainab don Allah kina gidane?!."....."zainab!."...... Zee tananata....."to ko bahaka sunan yakeba?."......."eh nasan haka yake ammani zury inaga tunda muke bakita6a k'irana zainab ba hasalima kekika dauramin zeee."......... Eh komade yayane sunanki zainab nikuma ba zury sunanaba sunana Zuwairat don yanzu banason wani harkar shashanci kwanda mutum yasan i'na yasa gaba a rayuwarsa inyau kaine gobe bakaibeba. Gabad'aya abun yabama zeee mamaki..." To i'takuma mafarki tayi tamutune naga duk tayi regretting?".... Nidai yanxu inkina gida don Allah ganinan zuwa akwai maganar danakeso muyi."
Zee tace "i'nagida"...... " to ganinan zuwa." Takatse wayar ....... K'aton hijab tad'aura akan riga da skirt d'in atamfar dake jikinta tad'au car key d'in ta, tomarta tashiga ta dau hanyar gidansu zee.
Zee mamaki abin yarink'a bata yadda zury take magannanu.......to bara tazo najikuma mezatace.





A k'ofar gidansu zee tai horn maigadi yazo yab'ud'e mata. A harabar gidan tai parking, fitowa tayi tak'arasa ciki. A falo tatarar da mahaifiyar zee zaune kan sofa tanakallo. Hark'asa Zuwairat ta tsuguna tagaidata, maman zee ta amsa cikin fara a tana tambayarta ya mommy ta...... " lpy lau"... Zury ta amsa.......zainab tabaciki ko?"....."eh"....mamar zee ta amsa. Tashi tayi tanufi d'akin zee. Tana turawa taga zee sai cashewa takiyi daga i'ta sai bes da shotniker. Tak'arasa cikin d'akin airspace d'in dake kunnen zee Zuwairat tazare, zee tajuyo zata buga uban ashar tazaci k'anwartace saitaga zury ce. "Ha'a 'yar gari harkin k'araso kenan?."...... Zee tafad'a tana haki.....Zuwairat samun bakin gadontayi tazauna.....zee tai fridge.
Fresh milk tad'auko da glass cup biyu, zama tayi gefen zury. cikin cup d'in tazuba saidatasha tayi katsa sannan tadubi k'awarta. Zuwairat tace " yanxu zainab a yadda Nazo nasameki in mutuwace tazo tad'aukeki meye zakice agaban Allah!?."
Zee jin tambayarta tayi wani banbarakwai...." Kinga zury meye kike nufine?, ai wllh kwanda ni sau dubu d'ari akan abinda kike aikatawa kedakike zina! Nasan ni duk iskancina ashafe2 yake tsayawa"......

" Astagfirullah2"..... Zuwairat tafad'a.

"Ahaf saunawa kuma kikecewa kindaina kuma kidawo ruwa , nasan wannan hijab d'inma nak'aryane."

"Wllh wllh kinji narantse harcikin zuciyata natuba nadaina aikata duk wani abu marakya insha allah."

"Ko meyasa?."

"M.k yayi aure".

Wani dummmm zcyr zee tayi tafara hayak'i kamar ana barin gaushi. Kina nufin duk plan din damuka hada yabaci?....." Hmmmm zainab kenan ba'aja da ikon Allah , to duk wani haukar danakeyi akan m.k me to yanxu shi yayi aurensa meye amfanin intsaya cigaba da irin rayuwarnan? Kwanda nima nai aurena nahuta....kuma zanje gidan sumayyah nanemi yafiyarsu haka m.k ma duk wani wanda nasan nab'ata masa zanje yayafeni nd nazo naita istigfari."

"Uhm lallai makuwa zaki iya, nidai ba abinda zanfasa. inkinsan irin magan gannunnan zakirink'a zuwamin dasu kawai muyanke alaka!."

"Zainab kinsan mekike cewa kuwa?."

"Rassss".

"Any way zamu yanke alaka don Nina baxan iyacigaba da mu'amala da mai gurb'acacciyar rayuwa kamarkiba, amma wallh2 zee kiji tsoran Allah kituba"......tana kaiwa nan tafice .


Zee tabita da harara.fresh milk d'in tak'ara kwankwad'a sannan tace " m.k yayi aure amma banji dad'iba, amma najidad'in yadda Zuwairat tafi ta harkar m.k yanxu bakowa agabana gadan gadan zannufi m.k kuma sainayi nasara akanshi!!!!..........





*UrS QuEeN BEE MaRaFa💋.*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA 2⃣5⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*


*♻€°W°F♻*

NA___
Habiba Muh'd Marafa _*{HM²}*_





_A true friend is someone who accepts your past, supports your present and encourages your future._
_Nagode Allah dayabani k'awa kamarki *Neenah* we will be together👭 forever & ever my real &, lovly frnd._
_lov u🌹._
*#ILUSM❤ once again* .



*I'na gaisuwa AUNTY JIDDA🌹💋❤😜*





_1month later_

___________________________
Yauzu m.k kullum yana nanik'e a falon ummi, dazarar yadawo daga wurin aikinsa yaje part d'insa yay wanka zaishigo yahakimce kan sofa. Hakan Bak'aramin tak'urawa neenah yakeba, don kofitowa batayi sai ummi tak'ira cin abinci.


Abba yakoma chaina gurin harkokinsa tun last 2week yayi asamawa neenah administration tacigaba da karatu amma m.k yak'i wai abarta tahuwa yarink'ade hanya2 shiso yake kawai akaimasa matarsa Abba da ummi sun fahimci hakan amman sukabasar don haryanzu neenah batadawo yadda takedaba saita gama sakinjiki tamance dakomai dakuma amincewarta sai tatare. M.k kokad'an bahaka yasoba waikanada mata kullum kana famada abu bamai biyamaka.....uhm m.k danma kand'an mata wannan dai.........




Yau sat., tunda yadawo daga masjid yakoma baitashiba 11:46am. Wanka yashirya cikin wani yadi milky yayi matuk'ar masa kyau baisa hulaba wani bak'in takalmi yasaka part d'in ummi yatafi don yin breakfast.


Yanazuwa dining area yanufa don yau ummi batanan tafita unguwa. Saving d'in kansa yayi yafara harawa.



Abdallah ne yafito daga d'akin sa cikin wani kananan kaya da'alamu fita zaiyi, shibaima kulada m.k dake a dining ba don gurin yana ad'an gefe.
Hanyar d'akin neenah yanufa tunkan yak'arasa yake kwalamata kira
.
"sweetheart d'in ya moha don Allah kizo mana."
Fitowa tayi tana tura baki yanda taji sunan dayakirata dashi.
"Yawwa kinga ni fita zany.....baik'arasaba tatareshi....." Haba dan Allah ya abdallah yazaka fita bayan Kasan ummi batanan nidawa zanzauna don nidai wllh tsoronake ban i'ya zama nikad'ai."

"To ai mijinki yananan baije ko'inaba yau weekend basai kitafi part d'in shiba ko kik'irashinan nan kusha soyayyarku......yak'arashe maganar da zolaya.
Neenah tad'an kaimishi duka tana yarfe hannu

" wllh kaganka ko ya abdallah." Eh mana bara inkira miki shi......yad'ago wayarshi.
hannunta tamik'o tanason kab'e wayar dasauri abdallah yay baya yad'ago mata car key d'in "bye". Yafice.

Neenah kukan shagwab'a tafara wllh nikam saina bika"..... Tafad'a tanayi hanyar fita.


" keee".
bak'aramin tsorata tayiba , tajuyo a hargitse tanason yin i'do hud'u da aljani kawai taga m.k...ayko jikinta yadau rawa don da aljanin tagani hankalinta zaifi kwanciya akan ya moha. Sign yamata dahannu tazo...... Kamar wanda kwai yafashewa aciki haka tafara takawa zuwa gurinshi. Again yamata sign tazauna a kujerar gefenshi .......tazauna badon tanasoba. Saida yagamaci Yakoma cikin falon "zo nan".... Ya umarceta. Takowa tafara ahankali kanta k'asa zuwa gurin saikallonta yake kamar zaicinye wani wando i'yakar gwiwa ne ajikinta sai body hock mai dogon hannu rigan yagama d'ameta sosai2 ga ba bra ajikinta . " zauna"..... d'an gefe dashi tazauna......"matso"....tamatsa....."kara matsowa"....saida tai dab dashi sannan yashiga k'aremata kallo...

" Wannan wani irin rigane?"..... Neenah taji tambayar wani irin. "Uhm..uhm..riga".....

"Eh"...
"uhm auty hafsatne tasayo mana....." Yasunanta?"....yak'ara tambayarta..... Neenah azuciyarta tace i'takam tashigo uku tome zatace........."kobaki jine?."
Am uhm..body hock. ". "Uhm yayi kyau."

"I'donsane yasauka kan d'an nipple d'in ta daya fito a rigar. Tofa m.k yafara tad'iyar miyau. "

"meye wannan?"......tadubi saitin indayake nunamata taga k'irjita yake nunawa saitin abun nata....dan dan dara daran! Zuciyarta sai harbawaba take .

"nashiga uku toyanzu mezance aiyariga yasani wannan airainin yawaune."

azahirikwa gagaracewa komai tayi i'don ta k'asa kawalla nataruwa..."uhm kobakiji?."....... Nanma shiri taji....."OK tau meye wannan?.".... yanuna k'afarta......"my leg"...... Toshikuma wannanfa yak'ara nunamata gurinda......hawaye tafara" uhm..ni.kam bansan sunanshiba.".....OK bakisaniba?."...... Tai nodding kanta......."to bara infiddoshi saina fad'a miki sunan....aikwa yakai hannu kan k'irjinta.....dasauri tajada baya tana girgiza mishi kai hawaye nazuba.....shiiiii...yad'aura hannunsa kan lips......"kimin shiru aikene kikeso"...... "Wllh ya moha banaso Allah."
Kinaso man inbakiso meyasa zakiyi irin x dressing din.......oya tashi mutafi part d'ina.....yafad'a ba alaman wasa.......hannu tafara yarfewa tabuga k'afa.... " tashi kid'auko hijab .....m.k yadaka mata wata uwar tsawa ......bashiri tai bedroom d'in ta dagudu ......dahijab jikinta tafito tana hawaye....."oya shige muje .....hakayasata gaba suka fita..........





*UrS QuEeN BEE MaTaFa💋*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *NECE SIRRINA 2⃣6⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*


*♻€°W°F♻*

NA___
Habiba Muh'd Marafa _*{HM²}*_



_Special gaisuwa ta gareku:_
*Fidohm💧*
*Aisha A Muh'd (zuciya💔)*
*Ummi A'isha🌹*
*Sanah Ummu Beena*
*💅🏻Sadnaf lalata*
*Maman Shakur*
*Aisha Garkuwa*
*Hauwa shehu Aliyu*
*Zuwairat (Ummu maryam)*
*Fido Sodangi*
_Kuna burgeni kuma i'na sonku irin sosai d'innan❤._

_Keta dabance Aunty Jidda *(KHALEESAT HAIYDAR)* kina mak'ale a k'ahun zuciyata._
*#One love❤*





________
*M.K* yasata gaba suna tafiya tanakuka, kamar daga sama naji ance"son i'nakuma zakakaita?."
M.K arazane yajuwo jin magana kamar ta Ummi.
k'arasowa inda suke tayi , taga neenah sai shar6ar kuka take. Ummi tab'ata fuska "meye kaimata?.".....ummi tatambayeshi with angry.
" am ummi ni ba'abinda namata."
"To i'na kakaita?."
"Oh Allah! Ummi nifa ba'inda nakaita kuma banmata komaiba, kawai nace tazomuje takyaramun kan bed d'ina shinefa." "Toshikuma salees d'in meye amfaninsa?.......(salees shine maikulada part d'in m.k daduk wani bak'atarsa).
M.k yashato k'arya " uhm na aikesa ne." Ummi tadubi neenah taga har i'la yanzu kukatake "wannan kukanfa?, fad'amin koyamiki wani abu.". Dasauri neenah ta girgiza kanta tana goge hawaye.
Ummi hanunta takama sukakoma, m.k kam jiyake kamarya zurma uban ihu duk baiji dad'in dawowar ummi yanzuba " dayanzu dad'an rage zafi ai".... Yay kwafa.
Key d'in motarsa yad'auko yatafi gidan fauzan.


Har bedroom d'in ummi sukashiga. ruwan sanyi neenah tad'aukoma ummi, a

Please Login or Register in order to submit comment