You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

burinsu yakusa ciki i'tada salim namallakar junansu💃 .


To autata fa. Abba yafad'a yana kallon Neenah.


Neenah tasunne kai k'asa kamar munafuk'a.........caraf abdallah yaka ma""""" ay infad'ama kashirya, kakusa aurar da autar............fareeda ma tacafka.....wllh kuwa don neenah kam tayi nisa a soyayyar *KHALEEL* .....kuma wllh abba tsakani da allah yakesonta da aure.!!!!


Kalmar da taringa yawo a kwakwalwar m.k ......khaleel, yana sonta da aure!!!!!!.


Abba yace lalala shikuma a i'na yake?.

Aykuwa fareeda takwashe duk wani labarin datasani akan khaleel wanda neenah tafad'a mata a Abba........arda yadda suka had'u, da yadda suke soyayyarsu gwanin ban sha'awa duk ta I'darma Abba........ardama Ummi wanda batasan da zancen ba.



A to masha Allah abu yayi d'ad'i, indai har kinasonshi , kuma yayarda zaibarki kici gaba da karatunki, aishikenan kuma sai zancen aure!!.

(Abinda yake ta6a ran m.k)

Neenah da zuciyarta tamamaye da farin ciki, don harga allah tanason khaleel.

Ummi ma da d'ad'i yacikita, don a yanzu batta da wani buri dayawuce allah yabawa 'yanma tanta biyu miji nagari a aurar dasu......dakuma mataye nagari ga yaranta maza biyu.



M.k wanda zuciyarsa tacika da kishi, haushi tareda bak'in cikin wannan zance......baisan sanda yabuga wani uban tsakin da yasa duka hankalinsu yadawo kanshi.



Muh'd lpy kike tsoki haka???....cewar abba.

M.k dayarasa tacewa, dakyar ya tattaro natsuwarsa yahad'a """"am..am... wllh Abba kwata2 yau banjin d'ad'ine, abincin ma kwai inacine amma bawai inajin d'ad'insa ba .

Ummi tace sannu kaji son...Abba ma...kowa yay mishi sannu.

Ummine tarakashi har part d'in shi, tabashi magani yasha sannan tace yakwanta don yasamu hutu.




Kowa ya tafi d'akin baccinsa, neenah da fareeda kowacce ta duk'unk'una a blanket da'alamu kowacce soyewa take da habibinta.🤗

Neenah sai wani lankwasa murya take tanawani farrr da ido kamar tana gaban khaleel🤣.
Tana fad'amishi yadda Abba yaji zancenshi.
Bak'aramin d'ad'i khalel din yajiba, don ayanzu baida burin daya wuce ya mallaki neenah.

Haka dai sukaci gaba da hiransu cikin ji dadi da farin ciki , daga bisani sukayi sallama.
Neenah kam adda'a kawai tayi bacci ya d'auketa.






_____________*Taya family n Alh kabeer madugu yakafu*...........


_Kukasance tare dani donjin yadda abun yake.._




For any comments/correction
☎08104117749☎




*UrS QuEeN BEEE MaRaFa💋*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA8⃣*




*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*



NA_________
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_



*♻€°W°F♻*








*Taya _family_ n Alh _khabeer Madugu_ yakafu???.*
*____________________________*
*"""""""Alh Muhammad Madugu*, yakance mahaifi ga *Alh kabeer* tareda d'an uwansa *Muktar*, wanda shi khabeer yakance shine babba.

Suntaso cikin jind'ad'i da farin ciki, kasan cewa mahaifinsu *Alh Muhammad Madugu* babban attajirine agarinsu *GEZAWA* LGA kano.


Mahaifiyar su khabeer *Haj Nana khadeeja* , dattijuwar arziki, mace maikamala, gasanin yakamata. Wanda Allah yamata rasuwa tunsu kabeer na k'anana, hakan yasa Alh Madugu yad'au son duniya yad'arama 'ya'yansa, don ko aure yak'i yi gudun karya auri matarda zata azaftar masa da yara.

Hatta school acikin kano sukeyi, makaranta 'ya'yan manya2n masu k'ud'i. Kusandai rabin rayuwarsu acikin kano sukeyi, hutu kad'ai kedawo dasu _GEZAWA_.


Bayan gama secondary school d'insune muktar yasamu _Admission_ a _Germany_, bak'aramin farin ciki yayiba , don yana bala'in son rayuwa a _outside_.
Wanda ra'ayinsa yasha banban da kabeer donshi yafison yazauna a k'asarsa _Nigeria_. Haka rayuwar su tacigaba da tafiya cikin jind'ad'i da nasara.




Ranar da kabeer yake kammala _degree_d'inshi a *BUK*, ranar Allah yama *Alh Madugu* rasuwa. Sakamokon _accident_ d'in dayayi a hanyar zuwa kano don taya d'ansa murna.

Wannan ranar kam tazamewa khabeer Madugu ranar b'akin ciki, haka kuma bazai tab'a mancewa da i'taba.
Bak'aramin tashin hankali mukhar yashiga ba yayinda labarin rasuwar mahaifinsu ya riskesa.
Haka yasha jima minsa, daga karshe yabarwa Allah lamarinsa.












*______________________________*
*________*Alh kabeer Madugu, ne zaune tamfatsetsen parlourn sa, gefe kuma ga uwargidan sa *Haj A'isha* wanda sukayi aure da'i'ta lokacin yana aiki a kark'ashin _company_n mahaifinta.
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA9⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻E.W.F♻*

N@____
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_


Alh khabeer, sunyi aure da aysha tun lokacin da yake ayki a k'ark'ashin mahaifinta. Zama sukeyi da matarsa zama na soyayya da amana.

Shekara daya da aurensu Allah yabasu haihuwa yayinda ta haifo d'anta namiji, bak'aramin so sukeyiwa d'ansu Muhammad ba, yarone maishiga rai gashi gifted kowa sonshi yake tunyana yaronsa.

Abdallah k'ani ga Muhammad wanda haj Aysha tahaifesa bayan Mohammad nada shekaru 8.

*Alh khabeer*zuwa yanzu da Allah ya azurtashi yakuma daukakashi. yazama shararren mai kudi , yanada companies bila adadin.
Kuma yana aywatar da duk wani tarkokinsa a _chaina_, baifiye zama a Nigeria ba.

*Mukhtar*, wanda yakare karatunsa a Germany, acan sukabashi ayki haka yake rayuwarshi a can ,amma yakan zuwa gurin dan uwansa don sada zumunci.
Haka har Allah yahadashi da farisa a Germany sukafara soyayyar su tainisa har Allah yasa suka mallaki junan su tahanyar aure, bakaran zaman lpy sukeba.

Bayan shekara biyu da aurensu Allah yabasu d'iya mace wanda tacisunan ta *Nana Khadija* mahaifiyar su mukhtar, kai tubarkallah Allah yiyi wanan yarinya baiwar kyau da farin jini kowa k'aunarta yakeyi.



*Muhammad kabeer madugu*, da ga *alh kabeer madugu* jika ga *alh Muhammad madugu*. Yataso cikin jindadi da kulawar iyayensa, wanda kocikin abokai daban yake, jinkansa da k'asaitarsa ma kadai abin burgewa ne.
agarin kano yay primary school dinshi yay secondary school dinshi kuma a abuja, yayin da kuma yatafi Spain donyin doctoring degree dinsa.
Tofa! Acan Spain idon *M.K* yakara budewa yazama dan duniya, don hatta jikinsa tattoos ne. Acan yaywata girlfriend mai suna *Zuwairat* wanda ita ma yar kanoce tazo karatu nan. Haduwar m.k da Zuwairat ne takara hargutsa rawuyar m.k. gashan Bear.

Zuwairat takasance diya ga alh mustapha, alh mustapha mutunne maitarin dukiya, Allah yabashi 'ya daya wanda yadauson duniya ya dauramata duk abinda tayi maikyau da akasin haka daidaine agurinshi.
Wannan dalilin yasa Zuwairat ta fetsare bataganin kowa da mutunci, gabin maza tun a Nigeria barekuma a outside wanda bawanda zaice cikanka.

Zuwairat ce takoyama m.k iskanci , tunda suna dan tabawa kadai.👌🤗.....................
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA 10🔟*

Dedicated to Khaleesat Haiydar


Abdullahi khabeer madugu kani ga Muhammad kabeer madugu, yaro kyakkyawa dan zamani, gasanin darajar mutane da faram faram da jama'a.
Yana karatunsane a garin kano don baison yin nisa da i'yayensa.
Sai k'anuwarsa FARIDA wanda wata shida tabama Neenah a haihuwa, yanzu haka takusa kammala secondary school dinta.
Yiyin da abdallah yake 200 lvl a BUK.




**********************
Yau Neenah saifaman murna take, alkawarin da daddy nta yadaukar mata nacewa """ saita gama secondary school dinta zata je Nigeria don ziyartar yan uwanta .
don saidai tagansu a photo ko taji muryansu.
Ahaka kuma take bala'in son umminta, don Ummi tana matukar ji daita.


______ yausu FARIDA saimurna da rawar kai akeyi, kawalliyarta zatazo daga Spain ( su farida anga 'yar fara za'a mak'alema ta lolz).

Haka abdallah ma sai Jindadi yakeyi don sunshaku sosai da Neenah a waya.

Sai delicious ake hada mata, abinci kala2 haka akacika dining dashi. Kai kace wani babban mutum ne zaizo.

Haka abdallah da farida aka tafi airport d'auko Neenah.


Sunjekuwa a dai2 don zuwansu saukar jirgin kenan.

Sanye take cikin wata jacket black wanda tadan wuce guwarta, kafarta sanye cikin wani arnen shoe mai i'giyoyi wanda suka kaimata har gyuwa, tayi rolling kanta rik'e take da 'yar trolley dinta, tana saukowa daga matakalar jirgin.

Aykuwa abdallah da farida suka nufi inda take da faraarsu, itama da murnarta take tahowa don taganesu kasan cewa sunsan fuskokin junansu a photo.

Hakaduka su ukun suka rugume junansu suna jindadi kamar zasu hadiye junansu.

Farida da bakinta baya shiru taga yarinya kamar'yar turawa tace """""" kai wllh Neenah dama haka keki gsky kin tadu dayawa zaki kashe mazan Nigeria yasin.
Duka sukasa dariya.
Daga bisani suka shiga mato saigida...............
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA1⃣1⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻€°W°F♻*

NA_____
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_


_Ina mik'a sak'on gaisuwata ga *SWEET KHARDRHYY😘💅🏻*, inaga kamar kinfi kowa son wannan littafi ngde da nuna soyayyarki akai.Allah yabar *SO* _# one love_.



_Banmanta dakeba my_ besty *_Neenah____Cool* *muna tare* _ILUSM❤_












*_____________________________*
Makeken Get d'in aka wangale motar tashigo, a harabar gidan tai parking, Neenah da fareeda wanda suke zaune a baya susuka fara fitowa.
Abdul yafito yad'ouko trolley n Neenah a booth drivern yak'arba don k'arasawa ciki da i'ta.

Neenah tace """ ya abdallah "

"Naam".

Kasan me?.......wallh kana kama da dad d'ina sosai, musamman yanayin tafiyarku.

To mamar sa i'do haya kikasan haka??.

Hhhhhhh bakasan duk abinda kayi ina lura dakai, time din da zamushiga mota dakayi gaba inata kallon tafiyarka.........bayadahaka inata kallon fuskarka a Miro baka saniba😉.

Abdallah yalakuce mata kumatu da yatsanshi yace "" nidai kidaina kallona don in matata tasani tammmm baruwana in tacire miki ido.

🙄dama kanada mata??.

Caraf fareeda takarba......mutumin da ko girlfriend baida ka kezancen mata.......y moha ma baiyi aureba barekuma kai.

Waye ya moha!???????.

Oyoyoooooo 'yata.Ummi ne tatafo dakan don taga anshigo da trolley kuma haryanzu sunk'i shigowa shine tazo dakanta.

Neenah tatafi da gudu ta hugging din Ummi k'am2 kamar zata shige ciki.

Ummi ma murna kamar me.....don tana matuk'ar jin Neenah a ranta.

Ummi takama hannun Neenah tace muk'arasa daga ciki ko 'yata.

Neenah tace "" to umminta".

Suka karasa dagaciki.



*After one week*

Abdallah ne kezaune a parlor yana jiransu Neenah, zai kaisu saloon.
Sukam anacan saishek'a kwalliya akeyi kamar za'a gasa.

Neenah CE kesaukowa daga matakalar benen, tana sanye da riga da wando wanda sukayi bala'in amsarta, saidan mayafin datayi rolling.

K'anshin turarentane yabigi abdallah, dasauri yadubi inda take.

Fuskanta dauke da murmushi, tana takunta mai jan hankali.

SubhanAllah! Abinda abdallah yafada a zuciyar sa kenan......nikan nakasa gane maiyake damuna akan Neenah kosonta nake . .......nooooo........bahaka bane kawaidai inajinta a raina kasancewar mud'in *DANGIN JUNA*ne.



Jin kan Neenah bisa kafad'arshine yadawo dashi daga tunani.

Neenah kinya kyau sosaifa........amma kidaura jacket a kai .......don a Nigeria mata masu sa irin kayannan sufita ba'a ganinsu da mutunci!.

"😧".

"'Yes of course."

To bara indauko jacket din.
Abdallah yabi bayanta da kallo, yiyin da hips dinta ke kadawa.
Hhmmmmm! Yakawar da kansa.

(Abdallah abdallah🤣🤣😂😆😉).



Ummine tafito daga bedroom dinta.
Ha'a abdallah haryanzu baku tafiba??.
Wllh kuwa ummi, sunje saiwani kwalliya sukeyi kamar nace gidan biki zankai su.

To Allah yakyauta bara infitoma dasu.

"Ummi basaikinzobama gamunan zuwa.....cewar Neenah data saka pinky din jacket........wow abinda abdallah yace azuciyarsa......don ansha shi😉.

Fareeda tana sanye cikin doguwar riga orange colour, saidan karamin mayafin rigar da handbag dinta. Bak'aramin kyau tayiba.

To aisaikuzo mutafi ko....cewar abdallah.

Sukama Ummi sallama suka wuce................
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRI NA1⃣2⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻€°W°F♻*

NA___
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_



_Dodiya maitarin yawa zuwaga masoyan littafina, nagode kwai da kulawar Allah yabarmu tare._

_Together with u lovely fans *XieXie*._
_#one lurv#_





*________________________*
"Ni wallh Allah Ummi bazan komaba ba i'nda zanje nafison zama daku".

Neenah keta faman birgima da i'hu ta had'a gabar da yamma wai i'ta adole bazata koma Germany ba.

Ummi tace "haba habibty kiyi hak'uri kikoma mana, kinga in ran dad d'inki yab'aci yazo da kanashi yatafidake kinga next time bazai k'arabarinki kizoba.

Abdalla yace "haba Ummi, don Allah don annabi abarta tazauna nan tunda batason komawa........kuma wllh muma munason zama da'ita.


"Kuma wllh Ummi gidannan bazai mana dad'iba in Neenah tatafi, tunda munsaba da i'ta , kuma komanmu tare mukeyi fa Ummi....fareeda tak'arasa maganar kwallah nataruwa a i'donta.

Toni yazanyi dad d'inta yadamu tadawo......amma duk ku kwantar da hankalinku insha Allah zamuci gada zama tareda Neenah, in Allah yayarda zansan yadda zanshawo lamarinnan.

Neenah kam dagudu taje tarungume ummi. Ummi dan Allah kisan yadda zaku shawo kan dad dina don inci gabada zama an an,......wllh Ummi banjin zan iya tafiya inbarku plss Ummi kishawo kansa👏🏻.

Karki damu habibty a Nigeria zamu zauna abinmu insha Allah......... Daga nan har aurenki ko 'yata

In Allah yayarda ummina.......Neenah tafad'a.


Yeeeeeeeee💃💃 dagudu fareeda taje tarungume neenah ........"yawwa kawas kinga zamu zauna abinmu muyita shagali ko?"...... Neenah tace "tabbasssss kawalliyata, *nida ke muna tare*."


Abdul shima farin ciki kamar yayi yaya.....yad'au tro pillow ya wulla musu "dallah malamai kinbi kun ishi mutaneda ihu ...zaku kama gabanku kosaina .....

Aykam dagudu sukayi dak'in su .....suna farin ciki da murna.






Washe gari.
Suna zaune a garden su uku, sunyi jugum2 suma naiman mafita.

Abdallah yace "Nikunga a yadda nayanke, kawai Neenah kik'ira Abba awaya kifad'a mishi gaskiyarki kebakison komawa".

"Eh to kumafa hakanefa, in abba yama dad magana da kansa sumul zaibarki kizaune"....inji fareeda.


"To bara ind'auko wayan."
Tatafi d'aukowa....ba'afi 2min ba saigata da wauarta k'irar iPhone 7 white colour.
Tai dealing Num d'in abba.

"Kuma kuku zakirinka yi kamar yankaki za'ayi, hakan zaisa abba yace i'na bazaki komaba"....fareeda tafad'a

"Yawwa 'yargari kinaganewa fa".....cewar abdallah.


Ringing biyu abba yay picking call din.

"Wayyo Allah abbana kataimakamin dan
Allah."

"SuhanAllah meyafarudake Neenah?."

"Ba dad d'inbane wai adole saina koma , kuma wllh abba banason zama acan kawa2 bana sakewa ko ina zanje saida guide, Abba ko friend fa banda wai zasu b'atani. Nidai wllh abba nafison zama a nan dan Allah kashawo kan daddy na pls abba😭👏🏻."

"Shikenan kiyi shirunki' indai akan wannanne karki damu tunda kinfison zama a Nigeria to nan zakizauna kiyi shiru dena kuku share hawayenki."

"To abbana ngde."

"Kikwanta da hankalinki karki damu."

"To abba kahuta lpy.....sai anjuma."

Abba yakatse wayar....yashiga dealing Num din dan uwansa.


Yeeee💃💃wallh munci gari fareda sukatafa da neenah, farida tace "kawa kinga yanxu hankalinmu kwance bamuda wata matsala."

wllh kuwa kedai kawai shoki💃👻.


"Ku wallh bama zamanku guri dayaba kudamu mutane wllh."

Sukace "A to ya abdallah aisai karinga zama a site dinka kawai.

"Kut hakama zakuce nasama muka mafita zaku watsamin k'asa a i'do".


Every body shoki💃💃💁🏼.....Sukayi ciki a d'ari..........



For any comments/correction 04117749.

Ur's _*{HM²}*_
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA1⃣3⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*

*♻€°W°F♻*

NA______
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_







*〰〰〰〰〰〰〰〰*
Tana kwance bisa kan k'irjinsa, yayinda shikuma hannunsa yake cikin rigarta saifaman jijjuwasa yakeyi.
Zuwairat sai lumshe take tana bud'ewa,
Cikin wani irin muryanta mai suger tafara magana haka
"Dear yanzu kaga saura kad'an ka kammala karatunka, nima kuma haka.
To yanzu meyarage maka bayan kakoma Nigeria???".

M.k da idonsa yake a lumshe kamar mai bacci yiyayi kamar bajitaba, saida takara nanatawa ya amsata da cewa "ke kinsan fani banson damuwa kibarni inhuta."

"Plsss my dan Allah kafadamin plss plss👏🏻"....😘ta manna mishi kiss a kumatu.
M.k yakara lumshe idonsa sannan yabude...a hankali yace *"AURE*".

"To yanzu kanada girlfriend acan wanda kukayi alkhawarin aurene?".

"Banda".......in short ya amsata.

"Yauwa dear dama haka inkeso inji."

"Saboda me?". M.k ya tambayeta

"Saboda inaso miyi alkhawarin aure dakai kaga inmuka koma sai amana aure.........don nasan yanzu parent d'in burinsu inkadawa kawai kayi aure......tunda kazama d most biggest doctor wanda yanzu haka ko hospital kakeso abbanka zai bud'emaka.....so kaga kawai muna komawa sai zance auren mu."


Tunda tafara maganar m.k yake kallonta da mamaki.

"Amma lallai bakida hankali Zuwairat."

"Meye nayi narashin hankali kuma dear??".

"Kinazancen cewa nizan aureki, bayan kingama tambadewa, banamijin da baiyyi connection dakeba,bayan kinje kingama zubarda mutuncinki da kimarki ta 'ya mace kice inaureki".

Haba sweery wani irin magana kake haka, ni ba namijin da yataba koda rike hannunane bayan kai....
Kuubb.., m.k yabige mata baki...kan boruobanki 'yar iska shegiya, ni👈🏻👉🏻dake wayafara gigin taba jikin wani.
Dan uwarki badake nakeba.....yadaka mata wani uwar tsawa.

Dasauri tace " ni..n..nice".


To bari infada miki abinda bakisaniba....ni bantaba yunkurin taba koda yatsan mace wanda ba mutarrama taba...banta taba boos din maceba sai akanki bantaba sa hannu acikin pant din maceba sai akanki kekika kika kawo kanki.
Kuma ke kika koyamin duk wannan, don ba halina bane kuma ba dabi a tabace....don haka inaso kisani in mafarki kike to kifarka don bazantaba auren kwashashshiya tanbadaddiya irinki ba.....nd d last get out of my side.
Zanci miki uwa inbaki fitarmin ananba......yadaka mata wani uwar tsawa mai gigita.

Bashiri tasauko takyara rigarta, takalmi a hanu still dayan hannun yana bakinta wanda sai jini yakeyi, dasauri tafice daga dak'in.


A compound din hotel din tatsaya, tana tunannin rashin mutuncin da m.k yayimata....kodan meye abin damuwa tunda yanamin abinda yafi hakama...amma wllh wllh nadaukan ma kaina alkhawari saina auri *Muhammad Khabeer Madugu* kota halinya yaya sai m.k yadawo tafin hannuna *!!!*.
Tana kaiwa nan tafice abunta.

Shiko gogan ko a jikinsa yashige toilet abinsa.




****************************
Ring Ring Ring.......
Wayar neenah ce taketa faman ringing, tana duba wayar wazata gani *Sweet father* aikuwa tai tsilli2 da ido.
Ummi tace " lpy kuwa neenah da ank'ira waya kawai saikifara raba ido...tukunnama waye???.

Neena da hantar cikinta se kadawa take tasan yau tayi ba daidai ba.......tana tsoron daddynta yaci uwarta don batasan abinda abba yafada mishi........gaya Ummi batasan sun hada wannan plan dinba......
Ha'a kobakiji tambayarki nakeyi bane???
Dasauri tadawo.........am Ummi daddy ne.
*Duuummm* kamar tashin booommmmm haka zuciyar abdallah da fareeda ta buga.......suna tunanin kar daddy yace abin nata haryakai ta hadashi da dan uwansa to tunda hakane abin bazata zaunaba saita koma...

Maganar da Neenah take ne tamaidosu cikin hankalinsu, suka baza kunnuwa don jin abinda zai faru.

"good afternoon dad".

Bai amsata ba yafara magana haka....." Sweet Neenah naji duk abinda kikafama abbanku kinkyauta".
Neenah da fitsari yakusa zuba mata atunaninta ransane yabaci.
Yacigaba da cewa " neenah kinsan inason duk wani abinda kikeso aruyuwa, don haka nayarda kici gaba da zama dareda dasu dougter fareeda a Nigeria."
Wani ihu neenah tasaka wanda saida duk na parlour n sai da suka tsora, saida suka kula kuma sukagane murna ne.

Wullar da wayan tayi da gudu ta rungume farida ....."daddy ya yarda in zauna wllh yayarda".
Haba ihu..... Ummi sai dariya take musu ....haka daddyn natama dayakejin abinda ake, daga karshe yakatse wayan yana fadawa mummy ta suna dariya.


Fareda tace "wollh yanzune zamubude duniya sabuwa nida ke yasin"...."hmm aikedai bari kawai kawas".... hehehehehe suka tafa😆.

Abdallah dake can gefe yana kallon ikon Allah.

"Ya abdallah yanaga ko farin ciki bakayine"....inji neenah

"Au to rawa kikeso intashi inayi kenan?."

"Bawannan badai yanzu kowa yaje yayi sallah zuhr kuzomuyi lunch"...Ummi ta fada.

Abdallah yayi masjid , 'yan biyu sukayi dak'in su don gabatar da sallah, Ummi ma tai nata dak'in .






*____________________________*
*M.K*, yakammala karatunshi a Spain yayinda yafita da daraja na d'aya _first class_, a halin yanzu m.k yazama *Doctor* babban doctor wanda harsun bashi aiki acan.
Kamar abin kirki m.k yafara aiki a Spain, amma da akayi 6mouths yace ina shibazai i'ya wannan kayan wahalar ba.
Gwamma yadawo gida yana shek'a bacci abinsa.🤗
Haka m.k yafara shirye shiryen dawowa............
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA1⃣4⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*



*♻€°W°F♻*



NA_____
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_










*___________________________*
Today is Thursday , ranar da *M.K* zaidawo.
Gidan alh khabeer yacika da 'yan uwa da abokan arziki, kai saikace biki akeyi don mutane da dafe2 n abincin da akeyi.
Lailai an had'ama *m.k* _delicious_kam. kan dining d'in cike yake da abinci kala2 wanda akalla zasukai 25.




Motocine nagani nafad'a wanda kowa yagani yasan bak'arya, guda 17 dukkansu bak'ak'e, sai dauke ido suke don tsabar kyalli haka suka d'unguma _international airport_ don d'auko *m.k*.



********
"Fareeda, waiyau yanaganki hakane duk kinsanza kamar bakida lpy. mai yake damunki?."

"Hhmm kedai neenah bari kawai, wllh ba'abinda yake damuna kamar dawowar ya moha.......don wllh in ya moha yadawo to mutum yashiga uku kwata2 baya barinka kasake, gashegen fushi baya dariya, kokin gaishesa saiyaga dama ya'amsa.......ke wannan m.k n halinsa saishi."

"To shikuma haka yake".

"Wllh kuwa".

"Kinsan kuwa har tsoransa yakamani tunkan ingansa."

"Uhm aisaikin gansama tukun, don inya murtuk'e fuska kamar horror 😡.......bari kiga in nunamiki pics d'insa".


Tabud'e wardrobe tad'ebo potunan m.k kala2 tabaza akan bed d'in.
"Yawwa neenah gasu kikalla."

Neenah tafara kollon pics d'in m.k........ La ai wannan nasashi yanazuwa gurin daddy, inna tambayi daddy sai yace yayana ne ashe shine ya mohan.?

"Eh mana....dama yana zuwa Germany?".

"Sosai mai.........
Uhm yabanga kuna kamaba yafi kamada ummi....... Amma yanada kyau don duk yafiku chau."


Fareeda ta bata harara...." To ba saiyafi kyau dinba, nibanga wani abin kyau ananba.

wai a haka har "yan mata masuji dakansu 'ya'yan manyan masu k'udi suke kowa kansu da kansu gun Yamoha , wai suna sonshi yay tamusu rashin mutunci yanazaginsu.. waibasuda class tunda harzasu kawa kansu wa namiji....

"Uhm nidai bawannan ba yanxu bara natashi nashiga wanka kafin a daukoshi kar Ummi tayi magana."


Fareeda tace"To........ni wllh badan kar Ummi da abban suyi magana ba da ba'abinda zaisa nafita tarbanshi, don zai i'ya baka kunya a idon jama'a ."

"Uhm nidai nayi nan."

Neenah tashige toilet abinta.......fareeda kuma tafita.



Fitowarta keda wuya tafarajin shigowar motoci, aikam dagaski m.k yadawo.


Saida motocin sukagama parking guide's din suka fiffto kowanne da bakin suit bakin takalmi da bakin glass........suka budema *M.K* marfin mota.

Sanye yake cikin wani tsadadden suit White, idonsa manner da irin farin glass dinnan na doctors.
Kafarsa yasauko daita kan carpet din dayeke shinfide daga bakin motar har kofar parlour.

k'afar m.k data rikita yanmatan dake gurin kowa burinta takalleshi .
Hakasuka fara takowa shida abdallah sai guides d'in dasuke binsu abaya.


Wlcm wlcm wlcm. D handsome guy, d most biggest doctor in d world, yaro dan Ummin da, mai takama ilimi da naira ko a ina daban kake......wannan yace wannan Kowadai da'abin da yake fada anayi ana watsamishi flowers.

'Yammata kuwa dasukayi mutuwar tsaya suna mamakin irin kyau na m.k.
Shiko gogan burinsa kawai yaga parents d'in shi.

Can yahango iyayenshi natsaye suna jiran isowarshi, tundaga nesa yafara sakar musu murmushi jiyake kamar yaruga dagudu yajegurin.


"Thinking about you, missing you, loving you with all mah hrt.......ya rungume umminsa yabata pick daya a kumatu.........Ummi sai murna take tanajin dadi. U're wlcm son.

Yay hugging din abbabsa kamar zai kadashi..........."I Miss you, I very miss you, I miss a lot abban."

"Nooo karkace kayi missing dina, aidakazo Ummi nka kafara kulawa."

M.k Yadan langubar da kansa a kafadar abban nasa yana magana da shagwaba kamar wani karamin yaro....." Allah sarki abba na dayanxu kainafara kulawa ummima hakazata ce , so nasan kaidin maihakuri saisa."

"Ja'iri abba yalakace masa kumatu."

"Wlcm big bro" tamika mishi flower..... Fareeda da zuciyarta sai dukan uku2 take don bak'aramin aikin m.k bane yabata kunya.

M.k yamika hannu yakarba da fara arsa " thanx lil sis kingirma dayawa fa."

Yakamo hannunta sukashige ciki.

Abin yabama farida mamaki sosai sai taji dadi aranta yanda dan uwan nata yamata.

Abba Ummi abdallah suka rufamusu baya .

A dining area sukayi parking , akafara saving din m.k.......abincinsa yakeci cikin kwanciyar hankaki, sai zuba santi yake.



Sanye take cikin wani riga da wando wanda wandon iyakar kwiwartana sai rigar maidan guntun hannu tayi parking gashinta dayasha gyara sai shining yake ko kwali babu.

Kwas kwas kwas tafiyantane yadawo da hankalinsu kanta, m.k dayayi mutuwa zaune don tabbatas yaganeta *NANAH KHADIJA* wanda ko aina yaganta kocikin wani irin hali zaiganeta, cause itace burin rayuwarshi.......wanda neenah i'ta batasan da wannan ba.

"Sannu dadawowa ya Muhammad."

Wannan had'add'iyar muryarta ta, me suger ,salty salty maggi maggi i'ta tadawo dashi.

"Yawwa" ya amsata👌.

"Ya moha kagane ta kuwa?." Abdallah ya tambayeshi .

"A'a kam".

"Wai mutum k'anwar sa ace bai ganetaba, meye wannan inba rashin ziyarar yan uwaba"......abba yafada.

"Oh abba wllh bahaka bane kasan abun sai a hankali."
A zuciyarsa kwa cewa yayi " lai lai abba bakasan ya neenah take a raina bane saisa."
Don m.k tun neeneh tana karama yake sonta, tundaga Spain yake wucewa Germany don neenah haka yake bibiyarta a social media.


Haka rayuwar su acigaba da tafiya, son neenah yana karuwa acikin hrt din m.k.........wannan kenan 👌.










*Cigaban labarin............*
[9/8, 5:42 AM] Queen BEE Marafa💋: *KECE SIRRINA 1⃣5⃣*

*°°In Dedicated to KHALEESAT HAIYDAR°°*



*♻ €°W°F♻*



NA_______
Habeeba Muh'd Marafa _*{HM²}*_








_Cigaban labarin_
______________________
Soyayya ce maik'arfi tashiga tsakanin Khaleel da neenah, Wanda hakan yasa m.k kamar zaimutu do kishida da takaici. Ga abba yabijiru masa da zancen aure akan duk yadda za'ayi yasamo matar aure ayi auren tare danasu neenah.

M.k yashiga damuwa wanda bazata misaltuba, ga wutar soyayyar neenah dake ruruwa a zuciyar sa tana cinyesa, dukya rame yafita hayya cinsa .





*________*Yau Monday, around 4:30pm *M.K* yadawo daga gurin aiki. Wanda yake aiki a malam aminu kano, m.k shine babba a hospital d'in don m.k bakarim gifted bane a bangaren nan hakan yasa suka duba wannan akabashi wannan

Please Login or Register in order to submit comment