You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dawo, ka kula da kanka", ta fada tana shafa sajen fuskarshi.

Annuri kan fuskarshi ne ya fara dishewa amma, ita sam bata lura ba, lekawa tayi toilet din tayi tana cewa.


"Mommy zamuje gida nida Nainah sai zuwa anjima" ta fada tana murmushi.


fitowa itama tayi, Addu'ah tayi mata, kafin tace ta jirata ta fito.

da "to"ta bita, fitowa tayi tana cewa Prince by "byeeeee??", ta fada tana daga masa hannu.


a parlour ta zauna, tana jiran Ginbiya ,bada dadewa ba, ta fito.


bedroom dinta ta nufa, abubuwan, amfani ta jido da yawa, da kudi, kafin tace akaiwa Ummie sosai tayi nata godiya kafin ta f............

to ko mai , Mai Martaba, zaije ya gayawa Baba???, uhmmm to kodai Prince ya fara dawowa ne cikin sense dinshi ne???, kudai ku cigaba da binmu dan jin ya zata kaya...



muje zuwa.........




*ZAKU IYA TURO DA KUƊINKU TA WANNAN ACCOUNT NUMBER DIN??*


*1499884120*
*UMMA SALMA SANI*
*ACCESS BANK*



*KO KUMA WANNAN ACCOUNT DIN??*



*2153892190*
*U.B.A*
*MARYAM YUSUF*



*IDAN KUN TURO TO KU TURO MANA SHAIDAR BIYAN TA WANNAN NUMBER DIN??*



07033371851.




*KO KUMA WANNAN NUMBER??*




07040547723



ƳAR LELEN ROYAL STAR CE ??‍♀️??‍♀️??‍♀️, TARE DA SAHIBAR ROYAL STAR??????





Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment