You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

tsorota don batayi tunanin shine ba, "Ummi ina zuwa haka? Naga sai sauri kike tayi" cewar Baba "Eh daman Baba fadar Sarki zani, naje naga Sapna, tun fa sanda ta bar gidan nan ba wanda ya taba je ganin ta, haba sai kace wace batada dangi,

"Kinyi gaskiya Ummi je ki Allah ya miki albarka, amma kin gayawa........... koh? "eh Baba na gaya mata, Ummi ta fada tana waiwaya baya koh Inna bata fito ba, "Toh ina gaida Mai Martaba da su Gimbiya, Ummi maza kije karkiyi dare, kice ina gaida Mamana, Allah ya yi muku albarka baki daya,

"Haha Inna ina kike ana nan ana munafucinki, cewar Abbasiyyah da yanzu nan ne shigowar ta gidan, Allah kadai yasan daga ina ne ta fito, Ummi ko kallon ta batayi ba tayi sauri ta fice daga gidan gudun kar Inna ta tashi ta hana ta zuwa a karo na biyu,

*************************
Kamar kullum kwance yake saman tafkeken gadon sa mai dankaran kyau, sai miyau ke malalowa daga cikin bakin sa, sanye yake da farin singlet da gajeren wando (short niker), sallama dauke a bakin ta ta shiga dakin, ganin tayi ba kowa adakin nashi,

Da sauri ta juya zata fita daga cikin dakin ganin cewa daga shi sai singlet da gajeren wando, toh gaskiya ita bazata iya jure kallon sa a hakan ba,

"Sapna ina kuma zuwa, ta jiyo muryar Gimbiya daga cikin bandaki, au daman ashe tana ciki, sunkuyar da kai tayi kasa tareda cewa, "Daman...daman... gani nayi ba kowa a dakin" sarai Gimbiya ta gano ta amma sai bata ce komai ba, sakawa Prince kayan sa Gimbiya tayi sannan ta kalle Sapna tareda cewa

"Toh yanzu shikenan koh? Sapna rufe fuska tayi da dukkan tafin hannun ta, alamar taji kunya, ita dai Gimbiya sosai Sapna ke burge ta, Allah dai ya cika mata nufin ta, amma tabbas sosai take kwadayin Sapna ta zama matar Dan ta tilo daya,

Kamar kullum ko yau bata bar part din *PRINCE SAPWAN* ba har sai kusan 9:00, sosai Yarima yake kallon ta kamar wani zai kwace masa ita, komai baya ganewa haka zalika komai baya iya yi wa kan sa, sai miyau dake ta malala a bakin shi, ita kuwa bata gajiya da goge masa,

*************************
Sosai Sapna ta ji dadin zuwan Ummi domin kuwa sunyi firar yaushe gamo, har sauyin da suka samu agidan duk Ummi ta bata labari, ta ce kusan kullum sai Mai Martaba ya saka a kawo musu abinci, yanzu sam ba su da damuwan abinci, sai dai har yanzu Inna na nan yanda ta ke babu wani sauyi tattare da ita,

Nan dai suka dinga firar su, suna dariya harda Naina a firan na su sai kusan magariba Ummi ta koma gida tana mai kewar Yar'uwa ta ta,

Tun kafin ta shiga gida ta ji Inna na ta zagin Baba, "E mana wallahi tunda na ce kar Ummi taje amma ka tilasta mata zuwa ganin yar iskar nan to banga uban da zai mata tsayi ta kwana a gidan nan ba yau, ai sai dai ta kwana a gidan Uban wanda ya aike ta", ba dai a wannan gida ba, Ummi dauke da sallama a bakin ta ai bata ida sallamar ba, Inna ta nufe ta gadan-gadan ji kake fuuuuuu!!!!

Inna fadi tayi kasa, da yake Abbasiyyah bata share ruwan da suka zuba a kasa ba alokacin da ta gama wanke-wanke ba, tsantsin ruwan ne ya ja ta, ai kuwa wani irin wawan ihuuu Inna ta kwala tana neman agaji, Abbasiyyah me za ta yi ban da dariya, ai kuwa dariya ta shiga kyalkyalawa son ran ta,

Da sauri Ummi ta je ta nufe ta domin kai mata agajin gaugawa, amma da yake Inna karshe ce ababin rashin mutunci, duka ta kai wa Ummi ta na fadi "Kar ki kuskura ki taba ni da wannan hannu na ki, wallahi Ummi zan yi mummunar bata miki rai" tana fada ta na citzon kasan lebon ta, da dukkan alamu ba kadan take jin jiki ba,

Muje zuwa......... Yaseen an kusa gama free page?????? Hajiyata kar fa ki bari ayi wannan tafiya ba ke, domin kuwa yanzu ma aka soma labarin, wannan salo na daban ne da saura ina gaya miki????

*ZAKU IYA TURI KUƊINKU TA WANNAN ACCOUNT NUMBER DIN??*

*1499884120 UMMA SALMA SANI ACCESS BANK*

*KO KUMA WANNAN ACCOUNT DIN??*

2153892190
*U.B.A BANK*
*MARYAM YUSUF*

*IDAN KUN TURO TO KU TURO MANA DA SHAIDAR BIYAN TA WANNAN NUMBER DIN??*

07033371851

*KO KUMA WANNAN NUMBER DIN??*

07040547723

*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE??‍♀️??‍♀️??‍♀️, TARE DA SAHIBAR ROYAL STAR??????*

????PRINCE SAPWAN????

*STORY AND WRITTEN BY SALMEERT (AUTAR MAMA, ƳAR LELEN ROYAL STAR) AND MARYAM YUSUF (UMMU JUWAIRIYYA)*

*YARDA MUKA FARA LITTAFINNAN RANAR 20 MAY 2022, ALLAH KA BAMU IKON GAMAWA LAFIYA*

*WANNAN LITTAFIN ƘIƘIRARAN LABARINE, BA MUYISHI DAN CIN ZARAFIN WANI KO WATA BA, IDAN YA YI DAI-DAI DA TSARI KO YANAYIN GIDANKU, KO MASARAUTARKU TO KUYI MANA AFUWA, BADA SANI BANE*

*BAMU YARDA WANI KO WATA, SU CHANJA MANA TSARI KO YANAYIN LABARINMUN BA*

*WANNAN LITTAFIN NA KUƊINE #200 KACHAL NE KUDINSHI KI BIYA KI KARANTA, CIKIN KWANYAR HANKALI*

*??ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION??*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍????✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / ??????
UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER?? ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*
_________________________

Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star??‍♂️??‍♂️??‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.

littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din??

Umma Salma Sani access bank 1499884120

idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number 07033371851

Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.

idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number 08089106532

Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana

Special group 300
zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.

bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.
1)Rayuwarmu Ayau.
2)Bara gurbi.
3)Amaryar Zamani.
4)Rayuwar Farouq.

Assalamualaikum barkan mu da wannan lokaci *ABMAR COLLECTION* ina nan na kawo muku kayana masu kyau da sauki????
KAMAR SU:-
Atamfa, Atamfa Mai golden,??‍♀️
Lace ,Shadda lace
Yadi, Shadda
Abayas??
Kids wear
Takalmi, jaka, mayafai??
Sleeping dress, kananan kaya na gayu??kayan kitchen,
DA DAI SAURANSU ina Sokoto ina tura kaya ko ina da izinin ubangiji mai son kayana pc ina maraba daku siyan daya ko sari????domin neman karin bayani sai ku neme ni ta wannan number waya??07040547723
nagode kwarai da gaske????
_________________________

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*Second to the last free page????????*

*PAGE 17&18*

______________✍️Fulani ce na hango zaune tare da Kilishi suna magana can kasa-kasa ko da ka kasa kunne kamar me to ba zaka ta ba ji me suke tattaunawa ba,

Shiyasa ban ko wahalar da kaina ba, gani na yi sun bushe da wata irin mugun dariya, wanda da dukkan alamu dariyar mugunta su ke yi, Kilishi ce ta shiga yin maganar zuci, "ku ji wawuya, mara wayau, so na ke nagama da babin Yarima da Gimbiya Khadija sa'anan na zo na san ya zanyi dake, daman dukkan ku ba bu wace ta kwanta min rai, ya zama dole na san yanda nayi da ku,

****Wace ce Kilishi***

****Wace ce Kilishi?***

Hajara Muh'd Kabir shine cikakken sunan ta, Yaya ce a wajen Sarki Abduljabbar Muh'd Kabir mai mulki a yanzu, Sarki Muh'd Kabir shine mahaifinsu, matan sa uku, Gimbiya Maimunatu ita ce babbar matarsa kuma ita ce mahaifiyar su Sarki Abduljabbar waton NAINA yaran ta uku, Sarki Abduljabbar shine babban dan ta sai mowa Khadija, da mowa Aishatu, yaran ta mata dukkansu su na gidan aurensu,

Gimbiya Rashida ita ce matar shi ta biyu, ita ce mahaifiyar su Hajara waton Kilishi ita ma yaranta uku amma duka mata, mowa Balkisu sai mowa Aminatu da mowa Rabi'atu, sai kuma matar shi ta uku waton Gimbiya Nawwara, ita kam Allah bai bata haihuwa tareda Sarki Muh'd Kabir ba, har ta koma ga mahhalicinta,

A shekarar da Sarki Muh'd Kabir ya rasu aka nada Sarki Abduljabbar kasancewar shi ka dai ne, d'a namiji a wajen Sarki Muh'd Kabir, takaici awajen su Gimbiya Rashida da yaranta ba'a ko magana, ita Gimbiya Rashida bakin cikinta daya ita bata da d'a namiji,

A wajen Gimbiya Nawwara kuwa, ita ko kadan bata damu ba, Gimbiya Rashida kam ta yi ta bakin ciki kamar ba gobe amma babu yanda za ta yi, yau da gobe sai Allah, watan Sarki Muh'd Kabir shidda da rasuwa matar sa Gimbiya Rashida ita ma ta ce ka garin ku nan na bar mu ku,

Sosai su mowa Aminatu su ka yi kukan rashin mahaifiyar su in da ita Kilishi bata wani damu ba, ita kam damuwan ta shine yanda zata mallake masarautar yanda za'a dinga jin maganar ta tamkar Sarki ya bada umurni shine burinta.

Ba'a maimaita shekara ba sai ga Gimbiya Nawwara ita ma ta bar duniya, aka kai ta gidanta na gaskiya, sosai Naina ta yi kukan rashin abbokiyar zamanta, domin kuwa sosai su ke debewa juna kewa, suna son junan su sosai, tamkar yan'uwa jini daya, aka dai ta hakura ta cigaba da zaman kadaici, tunanin yau daban na gobe daman, shiyasa Sarki Abduljabbar ya yanke hukunci a duk ranar juma'a fadawa su dinga kai ta kasuwa ta ga gari ta kuma yi sayyayar abubuwan da ta ke bukata, ko zata rage tunani-tunanin da ya zame mata jiki akoda yaushe,

Ai kuwa sosai abun ya faranta ma ta rai, Kilishi dai ita ce babba a wajen Gimbiya Rashida amma tunda ta ke babu namijin da ya taba ce ya na sonta, kannen ta kuwa duk suna gidan aurensu, ita kuwa bata damu da rashin auren ba, ita dai burin ta daya, ta mallake masarautarsu baki daya, ba abunda ta saka a gaba sai mugunta, wannan ke nan,

***CIGABAN LABARI***
___________Kilishi tashi ta yi ta wuce fadar Sarki shashen PRINCE SAPWAN ta nu fa, wandan tunda ya fara rashin lafiya ko sau daya Kilishi bata taba leka shi ba, belle ma ta mishi ya jiki, kallon kyama ta shiga jefawa Gimbiya Khadija da ta ke zaune saman katsaitacen kujerar da ke dakin, ya yin da gefe daya kuma Sapna ce a zaune ta na faman gogewa Yarima miyau dake malala a gefen bakinsa ba tareda ta ji kyashin aikata hakan ba.

Wani irin razananiyar tsawa Kilishi ta dasa mata wanda sauran kiris Sapna ta sake fitsari a wando, ba Sapna ba ko Gimbiya Khadija sai da ta tsorota da wannan tsawa, to belle ita Sapna.

"Ke! Bakar kazamiya ko kazantar goge miyau bakya ji, kin wani makale masa sai aikin goge miyau ki ke ta faman yi, ke wace ce?? Ita kam Sapna bata san me za ta ce ba, ai kawai sai ta fashe da kuka,

Wani irin gigittacen mari Kilishi ta dauke ta dashi, ai kuwa nan ta ke Sapna ta kara volume din kukanta, Gimbiya Khadija ji ta yi tamkar ita ce aka mara, da sauri ta je in da Sapna take tsugunne, part din Naina ta kai ta, tana mai bata hakuri game da duk abunda zata fuskanta a masarautar,

Sapna murmurshin gefen baki ta yi, tareda cewa "A'a Mommy ba komai, lalle Sapna a zaman da tayi a masarautar sosai ta fahimce akwai masu bakin cikin Yarima Sapwan, kuma ita ta shirya fuskantar duk abunda zai faru da ita in dai akan Yarima Sapwan ne.

Kakakara kaka??? Kuttttt hanya Sapna za ta iya kuwa???? Uhmmmmm ku biyo alkalaminmu??️✍️domin jin ya zata k'aya.

*ZAKU IYA TURI KUƊINKU TA WANNAN ACCOUNT NUMBER DIN??*

*1499884120 UMMA SALMA SANI ACCESS BANK*

*KO KUMA WANNAN ACCOUNT DIN??*

2153892190
*U.B.A BANK*
*MARYAM YUSUF*

*IDAN KUN TURO TO KU TURO MANA DA SHAIDAR BIYAN TA WANNAN NUMBER DIN??*

07033371851

*KO KUMA WANNAN NUMBER DIN??*

07040547723

*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE??‍♀️??‍♀️??‍♀️, TARE DA SAHIBAR ROYAL STAR??????*

????PRINCE SAPWAN????

*STORY AND WRTTEN BY SALMEERT (AUTAR MAMA, ƳAR LELEN ROYAL STAR CE) AND MARYAM YUSUF ( UMMU JUWARIYYA)*

*YARDA MUKA FARA LITTAFINAN RANAR 20 MAY 2022, ALLAH KA BAMU IKON GAMAWA LAFIYA*

*WANNAN LITTAFIN KIRKIARAN LABARI NE BAMUYISHI DAN CIN, ZARAFIN WANI KO WATA BA, IDAN YA YI DAIDAI DA YANAYI KO TSARIN GIDAN KU KO MASARAUTARKU TO KUYI MANA AFUWA BA DA SANI BANE*

*BAMU YARDA WANI KO WATA SU CHANJA MANA TSARI KO YANAYI LABARINMU BA*

*WANNAN LITTAFIN NA KUƊI NE #200 NE KACHAL KUDINSHI KI BIYA KI KARANTA CIKIN SALAMA DA KWANCIYAR HANKALI*

*??ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION??*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍????✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / ??????
UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER?? ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*

Assalamualaikum barkan mu da wannan lokaci *ABMAR COLLECTION* ina nan na kawo muku kayana masu kyau da sauki????
KAMAR SU:-
Atamfa, Atamfa Mai golden,??‍♀️
Lace ,Shadda lace
Yadi, Shadda
Abayas??
Kids wear
Takalmi, jaka, mayafai??
Sleeping dress, kananan kaya na gayu??kayan kitchen,
DA DAI SAURANSU ina Sokoto ina tura kaya ko ina da izinin ubangiji mai son kayana pc ina maraba daku siyan daya ko sari????domin neman karin bayani sai ku neme ni ta wannan number waya??08101521252
nagode kwarai da gaske????

Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star??‍♂️??‍♂️??‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.

littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din??

Umma Salma Sani access bank 1499884120

idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number 07033371851

Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.

idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number 08089106532

Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana

Special group 300
zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.

bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.
1)Rayuwarmu Ayau.
2)Bara gurbi.
3)Amaryar Zamani.
4)Rayuwar Farouq.

*MASHA ALLAH! MASHA ALLAH!! MASHA ALLAH!!! , ALLAH MUN GODE MAKA, DA KA BAMU IKON GAMA FREE PAGES DINNAN LAFIYA ALHAMDULILLAH! ALLAH MUN GODE MAKA*

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*LAST FREE PAGE????????*

*PAGE 19&20*

""""""""""""""""""""""""""""Bakin part din ta tsaya, Sallama sukayi kafin ta juya.

ita kuwa Sapna saida ta goge hawayen fuskarta sosai, kafin ta karasa shiga parlourn da sallama murmushi malale akan fuskarta, amma kallo daya zakayi mata kasan tayi kuka.

Ansawa Nainah tayi, tana kare mata kallo, chan kuma sai tace " Lafiya kuwa, Sapni?," da yake kusan lokuta haka take kiranta dashi.

"Lafiya lau mana, Yar tsohuwa, mai kika gani?", ta fada tana zama kusa da ita.

murmushi tayi kafin tace,"naga kamar kinyi kuka ne", ta fada tana kwanto da kanta kan cinyarta dan itama ta saba da ganinta kullum saman cinyar tata.

kwalla ce ta zubu, mata sharrr kafin tace , "Inason inje gida naga Abba ne", ta fada tana goge hawayen.

sosai tausayinta ya kamata dan tasan, wani abun akayi mata, ta boye tace gida takeson zuwa.

"kwantar da hankalinki indai gidane, gobe sai mu shirya muje, tare ma zamuje kinji?", ta fada tana kallonta.

murmushi ne ya suɓuce mata kafin tace "to Allah ya kaimu goben" ta fada da farin ciki dan tunda tabar gidansu bataje ba .

da "Ameen" Nainah tace, kafin suka cigaba da fira, inda kasa-kasa Sapna take ansa mata, saboda tunanin Prince da ya addaba mata, kwana biyun nan, fuskantar hakan yasa Nainah yin , murmushi kafin tace.

"Tashi ki kawo mana , abinci dan yunwa nakeji, ke na tsaya jira dama ki dawo, ke kuma naga kamar kin ciko tunbinki, dan haka tashi ki zubomin ni", ta fada tana shafa cikinta.

yarda tayine ya yi, mugun bawa Sapna dariya hakan yasa ta dara, kafin ta , tashi ta nufi kitchen din.

********************

shi kuwa Prince tunda, Kilishi ta mari, Sapna ya waniyi hade rai kamar zaiyi kuka, nikuwa nace wannan kamar ya fara dawowa cikin sense dinshi.

daga karshema kafin Gimbiya ta dawo ma har ya yi, bacci hakan yasa ta gyara mishi kwanciya tare, da kashe mishi light.

*******************

Kilishi ce zaune, parlounta tana cin fruit din da aka yanyanka, aka ajiye mata a gabanta.

sai wani isa take, da takama ita daya, ni kuwa nace , kaga isar baka isaba??, ita tana ganin ta isa har take takama Alhalin bata kokai matsayin ba.

Sarkin kofane, ya shigo ko kallonshi batayi ba, shi kuwa taɓe baki ya yi, tare da zama yana cewa, "Allah ya taimakeki, naji ance kina naimana lafiya dai ko?", ya fada yana sunkuyar da kai , kasa dan kallon da Kilishi take aikamishi dashi ya tsoratashi.

"da saninkane wata, Bara gurbi, ta shigo cikin Masarautarnan amma baka fadamin ba", ta fada tana cigaba da shan yankakkun fruit dinta.

"eh to , Mai Martaba ne, da Naina suka kawota, saidai a bangaren Nainah take zaune, Ranki ya dade", ya fada yana sunkuyar da kai.

taɓe baki taji, kafin tace "mtswww, matsiyata, chan musu, ni yanzu tashi ka ciremin kayan nan ma jikinka", ta fada ba alamar wasa.

waige-waige ya fara jiki na kerma, saida ya tabbatar ba kowa kafin ya fara kwance ta zugen wandon, dake jikinshi.

bedroom ɗinta ta nufa, da sauri jiki ma mazari yabi bayanta.

kafin ya shiga bedroom din nata, har ta fara cire kayan jikinta, da sauri yazo ya karasa cire mata, ɓata lokaci suka fara romance din juna, sai wani shidewa sukeyi, aiki ya fara raba mata.

ganin hakan yasa da sauri, na fito tare da rufo musu kofar ,kafin nace Allah ya shiryaku.

******************

Inna ce zaune, tana wakarta tare da kaɗa kai, goro take ɓantala a hankali tana ci, dafsar goron kuwa, ta cika mata baki, dakyar take juya bakin.

Ummie ce gaban murhu
sai ƙaƙaniyar daura musu girki, take .

Abasiyya ce, ta shigo tana taubar chewgum, sai kakas , take kamar wata tsohuwar kilaki, ko sallama batayi ba ta zauna , kan kujera yar tsugunon dake gefe.

waya ta fiddo, yar rakani, kashi, waka tasa ta Ado gwanja, tashi tayi, tare da fara takawa , tana girgiza, Inna ma fara kaɗa kai tayi alamar kiɗan na kaimata,tun tana kada kai, har yakaida ta fara kada kafafu, chan tafiya tayi tafiya, saiga Inna an mike ana gwangwajewa, kamar wata Yarinya , (Allah ya shiryemu ya rabamu da irin wannan tsufan).

Ummie dai ko kallo, basu isheta ba, Aikinta kawai take.

Inna kuwa hardasu kwaso shoki, sai tafawa suke, suna hada jiki ita da Abasiyya kamar wasu kawaye.

Babane ya shigo da Sallama, amma ko kulashi basuyi, Ummie ce ta tashi ta , taroshi tare da Ansa Sallamarshi.

kayan Hannunshi ta ansa tana gaisheshi, ansawa ya yi kafin ya shafa kanta , tace "Allah ya yi miki Albarka".

"Ameen "tace kafin ta wuce ta kaiwa Baba kayansa ɗaki.

wajen ta dawo ta cigaba da aikinta dan dare ya yi, sosai dan kusan 10.

****************

bayan sun gama, cin Abincin ne, ta nufi ɗakinta, dan kwanciya.

wanka tayi, tare da dauro Alwala, saida tayi nafila, kafin tafara karatun Al-qur'ani, ta dade sosai kafin ta,kwantawa saidai fir bacci ya kauracewa idanunta, sai tunanin Prince take, ita kanta yanzu har mamakin , yawan tunaninshi da takeyi take.

sai gurin 1 kafin bacci barawo ya yi, awon gaba da ita, tana like da pillo a hannunta.

*WASHE GARI...*

tunda sassafe Sapna , ta tashi tare da fara shiri, kafin 9 ta gama shiryawa tsaf da ita, cikin Less Maroon mai, bala'in kyau.

Lifaya, ta daura kan kayan , takalmi kawai ta dauka, ta fito parlourn anan ta tarar da Nainah zaune, cikin shirin fita itama, Alkebba ce sanye a jikinta, sai kuma wata wadda take kusa da ita a ajiye.

kusa da Nainar ta zauna tare da cewa "Yar tsohuwa , an tashi lafiya?", ta fada tana murmushi.

itama murmushin tayi kafin tace "lafiya lau Sapni ya kika tashi?", ta fada tana shafa kanta da yake a kwance.

"Alhamdulillah", ta fada tana murmushi.

"wai wannan kan baki kitsashi kullum, kina yawo dashi haka", ta fada tana kallon wani gefen daban.

"yau zanyi ai", ta fada tana dariya.

tashi tayi, tana cewa "bari na dubo Prince kafin mu tafi", ta fada tana mikewa.

rike mata hannu Nainah tayi, juyowa tayi, lifayar jikinta , ta fara cire mata, ita dai tana tsaye batace komai ba, saida ta gama tas kafin, ta dauki Alkebbar ta sanya mata, a jikinta.

murmushi tayi kafin tace,"tayi miki kyau sosai", ta fada tana lotsa gefen kumatunta wanda ya lotsa sakamakon murmushi da tayi.

Sallamar Mai Martaba, ce ta katse musu firar tasu.

"Tubaraqallah Masha Allah", Mai Martaba ya furta cikin ranshi, dan ba karamin kyau Sapna tayi da Alkebbar ba.

gaisheshi tayi, tare da ficewa , ansawa ya yi, da murmushin , yana kallonta dan yasan inda zataje.

zama ya yi, suna gaisawa da Nainah , "an hada komai, ku kawai ake jira", ya fada yana mikewa.

"muma gamunan taje ganin Prince ne da ta dawo, zamu tafi", ta fada tana kallonshi.

"yawwa nima da anjima zanzo gidan, zamuyi maganar nan ", ya fada yana ficewa

*****************

da Sallama, ta shiga part din, Gimbiya ce ta ansa da murmushi, tana dakatawa da shiga ɗakin Prince da takeyi.

Ansawa tayi da murmushi, kan fuskarta ,karasowa tayi gurinta har kasa ta duka ta gaisheta.

ansawa tayi tana cewa "Tubarakallah masha allah , daughter kinyi kyau", ta fada tana murmushi.

murmushin tayi itama , a tare suka shiga ɗakin, kusa dashi ta zauna da murmushi , kan fuskarta.

da kallo ya fara binta, kamar gaula, sosai yake kallonta, Gimbiya kuwa toilet ta nufa, tana murmushi.

a hankali Sapna ta fara cewa," zamuje Unguwa nida Nainah , sai zuwa anjima zamu

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment