You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

parlourn taso tayi kauyanci amma babu hali domin kuwa tun shigowan su sarki ya dinga kallon su,

Durkusawa tayi har kasa tana kwasan gaisuwa, Sarki amsa mata yayi fuska sake, yana mai saka mata albarka, sosai ya yaba da natsuwa yarinyar, sai dai ya lura kamar tanada damuwa

Maganar Uwale ce ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya lula, "Mai martaba daman Naina ce ta aiko mu, Uwale ta fada tareda maida kallon ta ga Sapna, "Eh daman Naina ce tace na kawo ma Gimbiya maganin Yarima" Sapna ta fada kamar bata son yin magana,

Sarki nuna mata dakin Yarima yayi tareda cewa "ki shiga Gimbiya tana ciki sai ki bata, godiya ta yi masa ta nufa dakin da ya nuna mata, ita kuwa Uwale wucewar ta tayi abun ta,

*****************
Sapna dakin ta shiga sadaf-sadaf kamar wata mara gaskiya, sallama dauke a bakin ta, Gimbiya Khadija da ke shafa wa Yarima magani a jikin sa amsawa tayi tareda cewa "Au ke Naina ta aiko kenan?" Sannu yar albarka, Sapna maganin hannun ta ta mika mata tareda cewa "Mommy ashe Yarima Sapwan babba ne, ni fa a tunani na nazata karamin yaro ne, Ubanjigi Allah ya bashi lafiya Mommy zan dinga masa addu'a sosai,

Gimbiya Khadija har cikin ran ta taji dadin kalaman Sapna, kuma taji dadin sunan da Sapna ta kirata amsa mata tayi da "Ameen yar nan, kema Allah yayiwa rayuwar ki albarka.

"Ameen tace," kafin ta zauna bakin gadon tana kallonshi, abin abin tausayi ganin yarda yake zalalar da miyau.

hanky, dinta mai kanshi tasa ta fara goge mishi miyau, shi kuwa kafeta ya yi, da ido kamar yasan mai ake ciki, ita kuwa Gimbiya Khadija kallonsu takeyi cike da burgewa tare da kauna, kodan bata taɓa haihuwar Ƴa mace ba , kuma Prince din ma shikadai gareta shiyasa taji kaunar Sapna sosai.

fira suka fara, sunayi tana goge mishi miyau,tare da gyara mishi kanshi dake langaɓewa.

sai gurun 9pm kafin ta koma, part din Nainah.

*****************

"Yan iskan Yara masu bakin jini, kunanan ko dan mai mashin kunkasa samowa sai , shegen kaudi da sa jan baki, kamar karuwa", Inna ta fada da hargowa.

Abasiyya, ce ta juyo tana cewa ,"gaskiya Inna ni ki daina zagin mu, koma menene ai ke kikaja, dan haka Wallahi karki kara zagin mu", ta fada tana murmura ido.

ai kafin ta maida idanunta lafiya lau ji kake kauuuui, Ummi ta wanke ta da mari, zafin marin da ya ratsata, itama ta dauki hannu ta rama.

ai kuwa fadane ya kachame, Abasiyya harda daukar muciyar tuwon Inna, Inna ce tazo raba, aikuwa a rashin sa'a Abasiyya ta rangwala mata muciyar hannunta wani ihun azaba ta saki, tare da durkushewa kasa, tana dafe baya.

da sauri Ummi tayi kanta Abasiyya kuwa waje tayi, tana hura hanci.

da kyar, Ummi ta iya taimakawa Inna ta tashi tashiga ɗaki, ruwan ɗumi ta diɓo a cikin wanda Inna ta daura zatayi tuwo , rigar Innar mai kamar tsunma ta cire kafin ta samu wani dan kyalle, ta fara daddanawa Inna bayan.

har ta gama , ba laifi taji dadin bayan, hakan yasa Ummi tashi, ta nufi ɗakinsu, ita kuwa Abasiyya ko a jikinta , wai an tsikari kakkausa.

*****************

"sai yanzu kike dawowa ", cewar Naina tana kallon Sapna dake zama kusa da ita.
"eh Wallahi Nainah, sai yanzu na tsaya munyi fira da Mommy kuma daga nan, naga Prince wai dama Ashe babba ne, nifa na dauka karamine", ta fada tana kallon Nainah tare da rike baki kamar wata babbar mace.

abin ma dariya ya bawa Nainah, kafin tace "eh mana Babba ne, shine Yaron Sarki na farko", ta fada tana kannanɗa dogon gashin na Sapna dake kwance kan kafarta, dan yanzu ta sabar mata da zama jikinta inda suna zaune.

"aikuwa na ganshi, ya bani tausayi, kuma daga yanzu kullum zanna zuwa ina kulla dashi , ai zaki barni ko?", ta fada tana kallonta.

ita kuwa Nainah, gyada mata kai kawai tayi tana mamakin yanda ta iya zaro magana haka.

******************

"Mai martaba, mai zai hana tunda har yanzun ba'a samowa Prince mata ba, ka naima mishi Auren Yarinyar nan, tunda naga tana da hankali, ga tausayi, ba kaga yarda ta dunga kula dashi, ba Wallahi da miyau ya fito ta goge, kanshi na langaɓewa take gyara mishi", ta fada tana kallonshi.

wani shu'umin murmushi ya saki kafin yace ".............

*muje zuwa........*

*ZAKU IYA TURO DA KUƊINKU TA WANNAN ACCOUNT DIN??*

*1499884120 UMMA SALMA SANI ACCESS BANK*

*KO KUMA WANNAN ACCOUNT DIN ??*

*2153892190*
*U.B A BANK*
*MARYAM YUSUF*

*IDAN KUN TURO TO KU TURO MANA SHAIDAR BIYAN TA WANNAN NUMBER DIN??*

07033371851

*KO KUMA WANNAN NUMBER DIN??*

08101521252

*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE??‍♀️??‍♀️??‍♀️ , TARE DA SAHIBAR ROYAL????*
_????PRINCE SAPWAN????

*STORY AND WRITEN BY SALMEERT (AUTAR MAMA, ƳAR LELEN ROYAL STAR) AND MARYAM YUSUF (OUMMU JUWAIRIYYA)*

*YARDA MUKA FARA LITTAFINNAN RANAR 20 MAY 2022, ALLAH KA BAMU IKON GAMAWA LAFIYA*

*WANNAN LITTAFIN ƘIƘIRARAN LABARINE, BA MUYISHI DAN CIN ZARAFIN WANI KO WATA BA, IDAN YA YI DAI-DAI DA TSARI KO YANAYIN GIDANKU, KO MASARAUTARKU TO KUYI MANA AFUWA, BADA SANI BANE*

*BAMU YARDA WANI KO WATA, SU CHANJA MANA TSARI KO YANAYIN LABARINMUN BA*

*WANNAN LITTAFIN NA KUƊINE #200 KACHAL NE KUDINSHI KI BIYA KI KARANTA, CIKIN KWANYAR HANKALI*

*??ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION??*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍????✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / ??????
UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER?? ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*
_________________________

Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star??‍♂️??‍♂️??‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.

littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din??

Umma Salma Sani access bank 1499884120

idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number 07033371851

Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.

idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number 08089106532

Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana

Special group 300
zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.

bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.
1)Rayuwarmu Ayau.
2)Bara gurbi.
3)Amaryar Zamani.
4)Rayuwar Farouq.

Assalamualaikum barkan mu da wannan lokaci *ABMAR COLLECTION* ina nan na kawo muku kayana masu kyau da sauki????
KAMAR SU:-
Atamfa, Atamfa Mai golden,??‍♀️
Lace ,Shadda lace
Yadi, Shadda
Abayas??
Kids wear
Takalmi, jaka, mayafai??
Sleeping dress, kananan kaya na gayu??kayan kitchen,
DA DAI SAURANSU ina Sokoto ina tura kaya ko ina da izinin ubangiji mai son kayana pc ina maraba daku siyan daya ko sari????domin neman karin bayani sai ku neme ni ta wannan number waya??07040547723
nagode kwarai da gaske????
_________________________

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE 11&12*

"""""""""""""""""""""""""To , naji korafinki, amma zanje na tuntuɓi, Nainah naji yarda za'ayi", ya fada yana gyara Alkabbar jikinshi tare da ficewa dan dama shiri ya gama zai fita fada.

ita kuwa murmushi kawai ta saki, dan tasan tabbas Nainah, zata Amince dan tana matuƙar kaunar Yarinyar, tana cikin tunani ne Sapna ta shigo part din da Sallama, kusa da Gimbiyar ta zauna tare da gaisheta, Ansawa tayi tare da tanbayarta ya Nainah, da "Alhamdulillah", ta ansa mata.

tsigul kamar an tsunkuleta, ta tashi ta nufi ɗakin Prince ,bacci ta tarar dashi yanayi, zama tayi, kusa dashi dan kishingiɗa tayi, itama baccine ya yi gaba da ita.

Mommy ce taji shiru-shiru bataji motsin Sapna ba hakan yasa ta nufo dakin dan ganin ko lafiya, bacci ta tarar dasu kowa nayi, cikin kwanciyar hankali, inda shi kuma Prince da ka kalli yarda yake baccin zakasan ba cikin hayaccinshi da natsuwarshi yakeyi ba.
murmushi tayi,tare da girgiza kai, fita tayi tare da janyo musu kofar ta koma parlour tare da maida hankalinta kan, mujallar da take, gani.

har kusan magrib sannan, Sapna ta tashi, ido biyu taganshi, a kwance ya kafeta da ido kamar yasan mai ake ciki, ga miyau duk ya zalalo ya ɓata mishi cute face nashi, murmushi tayi kafin ta dauko towel ta goge mishi, gyara shi tayi, kafin ta fito daga ɗakin, dai-dai kuma lokacin da Ɗan Waziri, da yazo duba Prince, da yake duk Sa'annine yanason, suyi Abota da Prince amma shi kuma baya kulashi, hakan yasa tun yana sonshi, yaji ya tsaneshi, saboda halin ko in kula da yake nuna mishi, tare da zugar Waziri .

wani mayataccen kallo ya aika mata dashi, yana lashe lips dinshi, wanda da ka kallesu zaka gane yanashan sugari, saboda yarda sukayi baki, ga idannunshi da suka, dan ja alamar dai, tabbas yana shan wani abu.
gaishe shi, tayi tare da wucewa, wani kallo yabi bayanta dashi, tare da haɗiyar miyau makuttt.

ita kuwa batama san yanayi ba Gimbiya tayi ma Sallama tare da fita, dan magrib ta kusa.

saida ta fita kafin, ya dawo hayyacinshi, juyowa ya yi, Gimbiya ya kalla itama kallonshi tayi, durkusawa ya yi tare da gaisheta, yana sosa keya.

Ansawa tayi, ya mai jiki ya yi mata, shima ta amsa kafin ya tashi ya fita,10 minutes tsakani saiga, Kilishi ta shigo tana karairaya tare da tausar cingam kas! ƙas!! ƙaƙaƙas!!! , kamar wata budurwa.

ita kuwa Gimbiya bata ko ɗaga ido ta kalleta ba tunda ta kalleta so daya, takawa ta farayi har saida tazo gaban Gimbiyar kafin tace ,"Sannu fah Uwar Prince, ko ince nakasashe, wanda baya iya haddasama kanshi komai, ai kaɗan kuka, gani badai ku masu mulki ba, to ayi mulkin mu gani", ta fada tana dariyar shaƙiyanci.

ita dai Gimbiya batace komai ba, sai kallon Kilishi take .

ita kuwa kaɗa kai tayi tare da cewa, "toh bari ki jiya a haka zaku kare kaskance daga shi har ke, ni nan da kike gane ni yar gidan sarauta ce dole ya zamato ni ne shugabanku a fadar nan, amma saboda kina wulakantaciya har wani dadi kike ji, don za'a nade dan ki a matsayin Sarki, toh wallahi kunyi kadan,

Ai ba'a nade mai zubar miyau a baki a matsayin sarki wanda baya iya yiwa kan sa komai, ya riga da ya zama wawa, dolo, samna, Hahahahaha, ai duk wanda yaci tuwo da mu toh wallahi miya yasha, Kilishi haka ta cigaba da furta kalamai marasa dadi ga Gimbiya Khadija wanda sai da ta saka Gimbiya kuka sosai,

******************
Kamar kullum yanda Naina ta saba kyautatawa Baba tun bayan dawowar Sapna gidan ta, ko yau ma haka ne, buhun shinkafa da na Alkama da na Gero, ga galan-galan na man gyada da man ja an kawo gidan Malam, sosai Baba ya shiga musu godiya yana mai jin dadi,

Ya yinda bakin ciki ya taru yayiwa Inna yawa, wai duk wannan abubuwan da ake musu sanadiyan Sapna ce, albarkacin ta ne suke ci, ina ma ace Abbasiyyah ce, ai yau da ta fi kowa murna, don ko kadan bata fatan ace Ummi ce, acewar ta ai bata biyo halin ta ba, tamkar ba ita ce ta haife ta ba, ni kuwa Ummu juwairiyyah na kalle Yar lelen royal tareda cewa kaji su Inna anga banza dole ayi sakin layi,

Wani irin sauti na dinga jiyowa daga cikin dakin shiyasa na kara hanzari domin na dauko muku rahoto shin ko meke faruwa??? Waziri na hango saman Fulani turmi da tabarya, tamkar mata da miji, wal iya zubillah, Allah ya tsare muna imanin mu, tamkar ba matar aure ba, sai da ya gama biyan bukatar sa sannan ya iya rabuwa da ita,

"Ni dai Inna yau gaskiya bazan iya je kauyen illo ba, wallahi ina son naje naga yar uwata ace yau kusan mako hudu kenan ban saka ta a ido ba, haba Inna ai da ace Abbasiyyah ce tun ban furta ina son zuwa ba zaki ce naje amma da yake yar kishiya ce dole kiyi shiru ba tareda kin san a ina ne take rayuwa ba, ni dai na gaya miki yau wallahi gidan sarki zani naga yar uwata,

Inna sakin baki tayi karara, kafin daga bisani ta fara magana "yoo ni jikan Manu naga ta kaina, Ummi ni kike gayawa magana kai tsaye ba tareda kin ji shakka ta ba" ai kuwa ko Uban ki Ahmadu zai miki tsaye ba inda zaki, idan ma magani tayi miki toh wallahi ahirrrrrr dinta, don ko mai zaki ce min ba bu inda zakije, saboda haka tun ban saba miki ba na tsine miki ki shirya zuwa illo,

*MUJE ZUWA...........*

*ZAKU IYA TURI KUƊINKU TA WANNAN ACCOUNT NUMBER DIN??*

*1499884120 UMMA SALMA SANI ACCESS BANK*

*KO KUMA WANNAN ACCOUNT DIN??*

2153892190
*U.B.A BANK*
*MARYAM YUSUF*

*IDAN KUN TURO TO KU TURO MANA DA SHAIDAR BIYAN TA WANNAN NUMBER DIN??*

07033371851

*KO KUMA WANNAN NUMBER DIN??*

07040547723

*ƳAR LELEN ROYAL STAR CE??‍♀️??‍♀️??‍♀️, TARE DA SAHIBAR ROYAL STAR??????*

_????PRINCE SAPWAN????

*STORY AND WRITEN BY SALMEERT (AUTAR MAMA, ƳAR LELEN ROYAL STAR) AND MARYAM YUSUF (OUMMU JUWAIRIYYA)*

*YARDA MUKA FARA LITTAFINNAN RANAR 20 MAY 2022, ALLAH KA BAMU IKON GAMAWA LAFIYA*

*WANNAN LITTAFIN ƘIƘIRARAN LABARINE, BA MUYISHI DAN CIN ZARAFIN WANI KO WATA BA, IDAN YA YI DAI-DAI DA TSARI KO YANAYIN GIDANKU, KO MASARAUTARKU TO KUYI MANA AFUWA, BADA SANI BANE*

*BAMU YARDA WANI KO WATA, SU CHANJA MANA TSARI KO YANAYIN LABARINMUN BA*

*WANNAN LITTAFIN NA KUƊINE #200 KACHAL NE KUDINSHI KI BIYA KI KARANTA, CIKIN KWANYAR HANKALI*

*??ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION??*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍????✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / ??????
UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER?? ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*
_________________________

Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star??‍♂️??‍♂️??‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.

littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din??

Umma Salma Sani access bank 1499884120

idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number 07033371851

Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.

idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number 08089106532

Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana

Special group 300
zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.

bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.
1)Rayuwarmu Ayau.
2)Bara gurbi.
3)Amaryar Zamani.
4)Rayuwar Farouq.

Assalamualaikum barkan mu da wannan lokaci *ABMAR COLLECTION* ina nan na kawo muku kayana masu kyau da sauki????
KAMAR SU:-
Atamfa, Atamfa Mai golden,??‍♀️
Lace ,Shadda lace
Yadi, Shadda
Abayas??
Kids wear
Takalmi, jaka, mayafai??
Sleeping dress, kananan kaya na gayu??kayan kitchen,
DA DAI SAURANSU ina Sokoto ina tura kaya ko ina da izinin ubangiji mai son kayana pc ina maraba daku siyan daya ko sari????domin neman karin bayani sai ku neme ni ta wannan number waya??07040547723
nagode kwarai da gaske????
_________________________

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE 13&14*

______________✍️Ummi shiru tayi, tana tunanin mafita, domin kuwa in ana ha maza ha mata ita sai taje fadar Sarki domin ganin yar uwarta, tunda ta kudurta aniya, don kuwa tasan da ace Abbasiyyah ce da kullum sai Inna ta dame ta da taje, amma da yake, ita Sapna yar kishiya ce, dole Inna ta nuna banbanci, duniya kenan, budurwar wawa,

*****************
"Ke bakida hankali ne, ni nake gaya miki magana kina nuna min iyayi, toh bari na gayamiki koh Uwar ki Saudi bata isa tayi sa in sa dani ba, Fulani ta fada afusace,

Jiki na rawa, tace "Kiyi hakuri Mama Fulani na daina, amma sai nake ganin Yarima yafi karfi na, ba zai amince da aure na ba, kuma ni Mama Fulani, me zanyi da Yarima yanzu wanda bayada amfanin komai kuma ma..., wani irin wawan tsawa Fulani ta buga mata, tareda cewa,

"Ke dabban ina ne wai, bakida wayo sam, toh an gaya miki da ace Yarima na lafiya shima zai amince da aure ki ne? Amma har zan hada ki da Yarima saboda wani biyan bukata na shine kike gaya min magana, toh ki shiga taitayin ki, tun ban saba miki ba, kuma ko ki so ko ki k'i dole ne ki amince da auren Yarima kuma duk abunda na saka ki dole ne kiyi"

Luba saura kadan fitsari ya kubce mata saboda, tun fil azal tana mugun tsoron Fulani, ko kadan bata bukatar abunda zai hada ta da ita, don koh Maman ta Saudi tana mugun shakkar Fulani belle ita, toh dai ko Luba bata da mutunci domin kuwa ta iya rashin kunya kala-kala, amma duk rashin kunyar ta ko alama bata son shiga zabgar Fulani,

Don acikin yan uwan Maman ta babu wace ta tsana irin Fulani, ko mai irin sunan Fulani bata son a fadi sunan sa idan har tana kusa, don Fulani muguwa ce na bugawa ga jarida,

*******************
Sapna ce zaune sai magiya take tayiwa Naina "Don Allah Naina ki bar ni naje gefen can, Allah daga gani awajen akwai ni'ima sosai, bazan jima ba Allah Naina nayi alkawari" cewar Sapna ta dan shagwabe fuska har sai da ta soma ba wa Naina dariya, "Ni ban ce karki je ba amma ki kula sosai kinji yar kwarai, kuma kinyi alkawari bazaki jima ba, saboda haka, karki jima,

"Insha Allah tsohowa" daga Naina har ita dariya sukayi, daga bisani ta tashi zuwa part din su Kilishi, a wajen wani gindin bishiya ta zauna tana shakar iskan wajen, tareda yin wasa da ya'yan margaryar da suka fado, ji tayi an dafa ta, a dan zabure ta juyo domin taga ko wace ta dafa ta,

Luba murmushi ta sakan mata nan take kuma ta daure fuska, domin ita Luba tanada tsananin assada da bakin cikin farin cikin wani, tunda take duniya bata taba ganin mai irin kyawun Sapna ba, ita ko kadan bata son taga wani ya fita, "ke! wace ce ke?" Cewar Luba, "tambaya ko kuma neman sani?" Sapna ta fada ba tareda ta kalle ta ba,

Lubu dariyar mugunta tayi tareda cewa, "kiyi hakuri ina son mu zama kawaye, masu gayawa juna sirrin su, kin fahimce ni, yanzu ki bani tarihin rayuwar ki ke wacece? Cewar Lubu tana mai zama kusa da Sapna, "sunana Sapna Ahmad ni haifafiyar yar garin..... Sapna ko me ta tuna, shiru tayi ba tareda ta sake furta komai ba, Lubu kallon kurilla tashiga yi mata, can tace "Eh ke ki fara bani labarin rayuwar ki,

**********************
"Yanzu babu wani maganin da zaka iya taimaka ka bani?" Cewar Fulani tana zaune agaban boka, wani irin wawan murmurshi boka ya yi kafin yace, "lalle nagaya miki babu abunda zamu iya masa face wannan kwalban ruwa da na baki, ki tabbatar da an shafa mishi aduk ilahin jikinsa, kuma wannan kullin magani, matar sa zata tura agaban ta sai ya sadu da ita,

Toh ina mai gaya miki, bazai kara numfashi ba aduniya idan har ya kusanceta, boka ya fada tareda fyace majina, Fulani duk ta takura, domin warin dakin duk ya ishe ta, amma saboda bakar jaraba daurewa tayi tace "bashida mata faa, taya za'a yi kenan?"

"Wannan kuma matsalar kice, amma idan har kina son kashe shi a gaggauce, toh kiyi yanda nace kawai" cewar boka, "toh insha Allah...... "Dakata munafuka, karki sake kiran wannan suna a nan" "Yi hakuri boka mantawa ne nayi" Fulani ta fada tareda ficcewa daga dakin,

************************
"Ku banzaye ne wallahi nace duk rai daya zan baku million biyar idan har zaku iya yin kidnapping din shi, daga shi har ita amma kun tsaya kuna kawo min kabli da ba'adi, idan bazaku iya bane ku fada mun sai na saka wasu su min iyeeee" cewar Kilishi afusace, idan ran ta yayi dubu toh ya baci, domin kuwa wani irin bakin cikin Yarima da Gimbiya Khadija take, ji take duk sun addabe rayuwar ta, idan har ba kashe su akayi ba toh lalle batada sukuni,

***********************
"Nima na jima ina wannan tunani domin kuwa su din sun dace da junan su, kuma na yaba da tarbiyar yarinyar nan tun aranar da na fara dora ido na akanta, Gimbiya ashe kema haka ne a gunki, toh Allah yasa Naina ta amince" cewar Sarki, "ka kwantar da hankalin ka Mai martaba nasan Naina ita ma zatayi kwadayin Sapna ta zama matar jikan ta, bazata so Sapna tayi nisa da ita ba, domin na fahimce akwai shakuwa atsakanin su sosai,

"Naina da fatan kin wuni lafiya, nace ya maganar mu dake, naga banji kira daga gare ki ba, koh har yanzu bakiyiwa Mai martaba magana bane? Ko kuma bakya ra'ayin Lubabatu amatsayin surukar ki? Haka Fulani ta dinga jerawa Naina tambayoyi batareda ta dasa aya ba, har sai da ta kai karshen tamboyoyin nata, Naina shiru tayi batareda tasan mai zata ce ba, can ta numfasa tareda cewa.....

*MUJE ZUWA...........*

*ZAKU IYA TURI KUƊINKU TA WANNAN ACCOUNT NUMBER DIN??*

*1499884120 UMMA SALMA SANI ACCESS BANK*

*KO KUMA WANNAN ACCOUNT DIN??*

2153892190
*U.B.A BANK*
*MARYAM YUSUF*

*IDAN KUN TURO TO KU TURO MANA DA SHAIDAR BIYAN TA WANNAN NUMBER DIN??*

07033371851

*KO KUMA WANNAN NUMBER DIN??*

07040547723

????PRINCE SAPWAN????

*STORY AND WRITTEN BY SALMEERT (AUTAR MAMA, ƳAR LELEN ROYAL STAR) AND MARYAM YUSUF (UMMU JUWAIRIYYA)*

*YARDA MUKA FARA LITTAFINNAN RANAR 20 MAY 2022, ALLAH KA BAMU IKON GAMAWA LAFIYA*

*WANNAN LITTAFIN ƘIƘIRARAN LABARINE, BA MUYISHI DAN CIN ZARAFIN WANI KO WATA BA, IDAN YA YI DAI-DAI DA TSARI KO YANAYIN GIDANKU, KO MASARAUTARKU TO KUYI MANA AFUWA, BADA SANI BANE*

*BAMU YARDA WANI KO WATA, SU CHANJA MANA TSARI KO YANAYIN LABARINMUN BA*

*WANNAN LITTAFIN NA KUƊINE #200 KACHAL NE KUDINSHI KI BIYA KI KARANTA, CIKIN KWANYAR HANKALI*

*??ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION??*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍????✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / ??????
UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER?? ```
*ALƘALAMINMU ƳANCIN*
_________________________

Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star??‍♂️??‍♂️??‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.

littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din??

Umma Salma Sani access bank 1499884120

idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number 07033371851

Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.

idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number 08089106532

Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana

Special group 300
zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.

bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.
1)Rayuwarmu Ayau.
2)Bara gurbi.
3)Amaryar Zamani.
4)Rayuwar Farouq.

Assalamualaikum barkan mu da wannan lokaci *ABMAR COLLECTION* ina nan na kawo muku kayana masu kyau da sauki????
KAMAR SU:-
Atamfa, Atamfa Mai golden,??‍♀️
Lace ,Shadda lace
Yadi, Shadda
Abayas??
Kids wear
Takalmi, jaka, mayafai??
Sleeping dress, kananan kaya na gayu??kayan kitchen,
DA DAI SAURANSU ina Sokoto ina tura kaya ko ina da izinin ubangiji mai son kayana pc ina maraba daku siyan daya ko sari????domin neman karin bayani sai ku neme ni ta wannan number waya??07040547723
nagode kwarai da gaske????
_________________________

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*PAGE 15&16*

______________✍️"Fulani kin ga dai Yarima bashida lafiya, ai ba yanda za'a yi kuma a masa aure yanzu, shiyasa kawai ni bangaya ma Sarki ba, in da dai kin hankura har ya samu lafiya, sai a tambaye shi idan har yana ra'ayin ta, ai Lubabatu tamkar jikanyata ce, bazan ki auren ta da Yarima ba" Naina ta fada, da alamar tsoro a fuskar ta,

Fulani kanzil bata ce da ita ba, fuuuu ficcewa tayi daga cikin dakin Naina ta nufa ɓangaren ta, "Hmmmmmmm" Naina duk abun duniya ya ishe ta, tama kasa gane kan Fulani, yaushe za'a yiwa marasa lafiya aure, salon aje a aure masa wace zata dinga cin amanar sa, tunda komai baya iya yiwa kan sa, tabbas idan har za'a yiwa Yarima aure yanzu,

Toh ya zama dole a nema masa mace kamila, jaruma mai amana wace zata so shi saboda Allah ba wai don komai ba, domin kuwa duk macen da zata zauna dashi, toh zata kai zuciyar ta nesa, kuma ya zama dole ta zama mace mai hakuri, Fulani ran ta ya baci ba kadan ba, daman tasan duk shirin da zatayi, Naina sai taso ta bata matsala, amma zatayi maganin ta ne,

***********************
_____________Sai da Ummi ta tabbatar da Inna tayi nisa a bacci, sa'anan ta tashi daman a shirye take, wufff tayi hanyar waje, karo taci da Baba, har ta dan

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment