You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na ka gaya min magana! Yayi k'wafa yabar wajan,




"Kausar jikinta na k'yarma ta shigo falon mummy na zaune tana kallo tazo ta wuce ta a guje zuwa d'akinta, mummy tabita da ido tanason kiranta amman bakinta yai mata nauyi, ajiyar zuciya kawai ta sauke taci gaba da kallonta abinta,


"A fusace Aliyu ya shugo ganin mummy zaune yasashi natsuwa ya d'uka yace mummy barka da maraice kun yini lahiya?" Lahiya kalau ya matar taka?" Wallahi batajin dad'i shinema nazo in dau kausar ta dan tayata dawasu aiyuka kafin Allah yasa ta warware, amman dai kasan kausar bason ta tafi wani waje tabar ni takeba ko?" To mummy ai lalura ne kuma dataji sauki ai saitayi dawowarta ko, to shikenan tana d'aki saikaje ka gaya mata ai amman fa idan bata yardaba baza a takura mata ba sai animi yanda za ayi! Baice komi ba shidai ya nufi hanyar d'akin mata,


"Zaune take rike da wayar ta a hannu ta kura masa ido tamkar meson gano wani abu acikin wayar, saidai da alama hankalinta ba nan yakeba, turo k'ofar da akayi ne yamaido da hankalin ta kan k'ofar, mikewa tayi jikinta na rawa tace ya Aliyu yakamata kayi min uziri haka nan! Karka manta a yanzu nagama makaranta idan kace.......rufemin baki stupid kawai! Mekikeso ki gaya min?" Haka mukayi nida ke?" Girgiza masa kai tayi hawaye na gudu bisa fuskar ta, kausar wallahi wallahi yazama dole ki aure ni koda kuwa baki so! Bawai nace ki soni bane A'a aure nane yazamar maki dole! Idan kuma kince taurin kai zaki min tokuwa zakisha mamaki wallahi Allah kinji na rantse maki! Ke in banda ma rashin hankali Umar Faruq fa kaninane kinsani to danme zaki ringa kulasa bancin tunba yau ba nagaya maki ki kiyayesa sau nawa zangaya maki ne?" To wallahi za ayi yaki a cikin gidan nan duk ranan danakuma ganin ku atare! Kuma ki shirya ki dauki wasu daga cikin kayanki gida na zamu sai inga idan akwai dan iskan daya isa yazo min gida! Wuce ki hada kayanki mutafi karki batan lokaci!


"A razane take kallonsa bakinta na rawa tace ya Aliyu ka rufa min asiri kabarni a gidan nan dan girman Allah..........tsaki yayi yawuce wajan ajiyar kayan nata, wani empty akwati ya jawo yashiga loda kayanta aciki duk wanda hannunsa yaje kai kawai yake jawowa, saida ya cika shi tam ya rufe sannan yajawo hannunta da k'arfi ya fisge ta zuwa falon ganin mummy bata falon yasashi cigaba dajanta har zuwa cikin motarsa, kuka kawai ta fashe dashi tana kallon irin wannan karfin hali da Aliyu Haydar yake gwada mata, k'atuwar budurwa kamarta amman yake yi mata duk yanda yaga dama itakam gaskiya ya takurama rayuwarta yakamata ace zuwa yanzu ya shafa mata lahiya..............






Fido sodangišŸƒ




Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
(Kausar luv)
[12/5, 3:57 PM] ‪+234 813 502 2313‬: šŸƒKAINE GATANAšŸƒ


5⃣0⃣to5⃣5⃣










NA FIDDAUSI SODANGI






Ā©TASKAR MARUBUTAšŸ“








"Gudu yake ta shararawa bisa titin tamkar wanda aka biyo, "A tsorace take dubansa ganin fuskar tasa babu annuri yasata saka fuskar ta acikin cinyoyinta, " wai meyasa ya Aliyu yakeda bak'ar zuciya ne?" Ita kam sam baya burgeta.......wani irin burki yataka jikake kuuuuuu!!!!!!!!! "Cikin tsananin firgita kausar ta fad'a jikinsa ta kankamesa jikinta sai rawa yakeyi, "wani irin shock ya ziyarce shi tamkar wutar nepa ne yaja shi, dasauri ya hankad'a ta ke bakida hankali ne! Bakiga tuki nake ba?" Yi hakuri yaya tsoro ne yakama ni, bai kuma cewa uffan ba har suka isa tangamemen gidan nasa,




"Matar gidan ce a hakime cikin daya daga cikin kujerun dake falon, tana wani taunar cingum ta daura k'afa daya bisa daya tana kallon tashar zee aflam, da alama hankalin ta ya dauku bisa kallon, sanye take da riga da wando kanta ko d'ank'wali babu, tasha kwalliya kamar wacce zata gasar kwalliya,


" Aliyu ne a gaba yayinda kausar ke biye dashi a baya, da gudu ummi Aisha ta taso ta rungume mijin ta tana basa kiss a kuncinsa tare da fadin i miss u sweetheart wlh kawai sai tashi bacci nayi naga har ka fice! (Hmm abin kunya tana can tana baccin asara har mijin ta ya tashi ya shirya ya wuce office batama san anyi ba dan tsabagen lalaci! Injini fido)


"K'ara kankameta yayi yana fadin my ummi kin cika lalaci sosai! " turo baki tayi tana cusa kanta acikin k'irjinsa alamar taji haushi, dago kanta yayi ya hade bakinsu waje daya yana tsotsa gaba dayansu sun wani lumshe ido suna jin dadin sak'onnin dasuke aikama juna k'afafuwansu ne suke niman su gagaresu tsayuwa hakan ne yasashi sunkutar matar shi zuwa dakin baccin su,


"Kausar dake tsaye tamkar wata gunki ta fashe da kuka wannan wani irin iskanci ne haka?!! Wallahi itakam bazata zauna ba tafiyar ta zatayi, Ak'watinta tafara ja tana kokarin ficewa a falon,


"Shi kuwa Aliyu Haydar yana d'ire ummi bisa gadon sa tamkar kuma wanda aka tsikara dasauri ya nufi k'ofar dakin ya fice, hangota yayi tana k'okarin ficewa daga gate din gidan, keee!!!!! Cak ta tsaya batare data juyo ba, ina kike kokarin zuwa ne?! Yayi tambayar a fusace, gida zankoma! Tafada batare data dubesa ba, kina wasa dani ko?" Na rantse da Allah saina tattakaki idan baki kiyaye niba Allah kuwa! Hannunta yajawo da k'arfi itada akwatin nata har zuwa cikin gidan.
*****************


"Mummy wai ina kausar ne ni bansan menayi mata ba taketa fushi dani ba inata kiran wayar ta taki ta dauka naje k'ofar d'akinta inata bugawa taki ta bude min......au! Bata sallmeka ba kaima?" Wallahi ni kaina bansan sanda suka fice ba nasan ba son zuwa take ba shiyasa tayi fishi ta tafi babu sallama, ina taje mummy?" Tana gidan Aliyu wai matarsa bata lahiya.......gidan Aliyu?! A fusace ya mike tare da nufar k'ofar fita, cikin rashin gamsuwa da yanayinsa mummy takirasa Umar!! Juyowa yayi ya dubeta, zonan! "A sanyaye yadawo ya zauna zuciyar sa na tafasa, meke faruwa ne kaida Aliyu a yan k'wanakin nan naga kamar akwai abinda kuke boye min a tsananin Ku?" No! Babu komi mummy kawai dai kinsan kausar bawani shiri sukeyi da shi yaya Aliyu ba so bazata wani sake a gidan saba, murmushi kawai mummy tayi tace to yanzu ina zaka?" Kansa ya sadda kasa yace zanje in tahoda ita ne dan banaso ana shiga hakkin ta! Kul!! Kar ka kuskura kaje gidan nan dasunan zuwa daukota ka kyaleta kawai ahaka zata saba! Hmm! To shikenan mummy bazani ba nabarta, "jikinsa a sanyaye yabar dakin zuciyar sa na k'una yana maimaita kalaman mummy.
*************************
" BAYAN K'WANA UKU"




"Dr Aliyu ne yashigo gidan nasa da sauri sakamakon mantuwan dayayi, a falo ya iske kausar kwance bisa kujera tana karanta wani nvl waishi (Y'ARGATA! NA FIDDAUSI SODANGI) " Gaba daya hankalin ta ya dauku akan karatun datake tana tunanin yaza ayi itama ta ringa yima yaya Aliyu yanda yargata keyiwa Aliyu?" Dama ace zata iya aidata huta da bala'in ya Aliyu!


"Kallo daya yaimata ya dauke kai ya nufi d'akinsa bincike yasuma yi inda ya aje abinda yadawo nema amman sam bai gani ba babu inda bai duba ba, hakura yayi ya nufi d'akin ummi kila can ya aje, karar ruwa yaji daga toilet alamar wanka takeyi, bincike yahauyi tako ina yana dubawa ko Allah zaisa yagani, wasu file file dinsa dake dankare waje daya yasoma bubbudewa yana duddubawa,daga k'arshe ya hakura yana kokarin maida su inda suke, tsautsayi yasa hannun sa bige wani dan abu dake gefensa aikuwa gaba daya kayan ciki suka watse a gaban sa hannu yasa ya k'waso magungunan yana dubasu d'aya bayan d'aya hankalin sane yai bala'in tashi cikin tafasar zuciya ya kwashesu ya watsa su aljihunsa ya maida komi inda yake idanuwan nan nasa sun kada sunyi jawur dasu bai ankare ba hawaye suka fara bin fuskar sa.........




Fido sodangi




Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
(Kausar luv)
[12/5, 4:22 PM] ‪+234 813 502 2313‬: šŸƒKAINE GATANAšŸƒ


5⃣5⃣to6⃣0⃣






NA FIDDAUSI SODANGI








Ā©TASKAR MARUBUTAšŸ“










"Hawayen dake bin fuskar sa ya goge a fili yafurta wallahi tallahi Ummi Aisha sai kin dau ciki na da izinin Allah! Watau tsawon shekarun damuka dauka a tare magungunan hana haihuwa kike sha!"kenan baki bukatar hada jini dani?" Kenan ba kaunata kike ba basona kike ba k'arya kawai bakin ki ke furtawa! Hmm! Yazama dole ki dau cikin Aliyu Haydar cikin satin nan da izinin Allah insha Allahu sai kin haifi d'an Aliyu Haydar nanda wata tara! Ficewa yayi daga d'akin zuwa nasa,




"Wanka yaje ya sheka ya d'auro wani babban tawul yafito zuwa d'akin ummi Aisha, yana fitowa kamar ance da kausar d'ago kanki sukayi ido hudu da Aliyu daga shi sai tawul, a tsorace dakuma wani irin sauri kausar ta kauda idonta aikuwa littafin dabataci gaba da karantawa ba kenan ta tashi da gudu tabar falon jikinta na k'yarma kamar mazari,


"Dasauri Aliyu ya shige d'akin ummi wacce take zaune gaban madubi tana tsara kwalliya, ta cikin madubin take dubansa shima ita ya kura ma ido, cikin sanyin muryar ta take fadin sweetheart yaushe kadawo har kayi wanka?" Kuma lafiya kuwa ka dawo yanzu harda yin wanka alhalin nasan cewa baka tashi aiki ba?" Shuru yayi mata yana cigaba da karasowa inda take yiyi, juyowa tayi tana duban yanayin sa da alamar akwai wani bacin rai kwance a fuskar sa, tsoro ne yashigeta cigaba da matsowa yayi harya karaso inda take, jawota jikinsa yayi yafara shafata tako ina yana kissing dinta a tsorace take kallon sa ganin yanda yake mata abu wuta wuta kamar wani mayunwacin zaki, muryarta na rawa tace Aliyu ina zuwa bari inyi fitsari dan Allah ko sauraran ta bai yiba yaci gaba da abinda yake, lokaci d'aya ya rabata da tawul din yai cilli dashi gefe dasauri ta rike shi tana fadin wallahi fitsari nakeji dan Allah......... Bakinsu ya hade waje daya cikin sauri yasoma.........
****************


"Kuka ummi Aisha keyi sosai har muryar ta bata fita sosai wayyo Allah Aliyu laifin menayi maka kakeso ka kashe ni! Dan girman Allah ka kyaleni haka bai kamata ka hukuntani ta wannan hanyar ba! " hmm Aliyu saikace kara zugashi takeyi, wayyyyo Aliyu wallahi Allah zanmaka Allah ya isa! Wallahi zanma ihu! Wayyo nika kyaleni wallahi...... Cizo yakushi d'uka dukka babu wanda ummi Aisha batai masa ba amman yayi biris da ita kawai soyake ya kureta, "Awanshi uku yana wahalar da ita dama musamman yasha maganin....shima dan kawai ya wahalar da ita itama, " mirginawa gefe yayi yana maida numfashi zuciyar sa fari kal tamkar farar takarta, wani irin farinciki yake ziyartar zuciyar sa, yana mai rokon Allah yasa ciki ya shiga jikinta ayau dinnan,


"Ita kuwa kuka takeyi tana hararar sa da kyar ta mike tsaye taje tayi wanka harta fito yana nan kwance bai motsaba daga inda yake, wani tunani ne ya darsu a zuciyar ta dasauri ta nufi ma'ajiyar ta empty taga yar robar babu komi ciki, ido ta zaro a rikice take kallon fuskar Aliyu murmushi yayi mata nan takuma rikicewa tasaki kuka mara dalili,


"Mikewa yayi yawuce yai wanka abinsa yazo ya fice daga dakin tana nan cikin rud'u tana kuka tasan shurun Aliyu yana nufin abubuwa dayawa agareta!


"Kausar kwance bisa gado tana takaicin zaman gidan Aliyu Haydar, gaba daya atakure take,wayar tane yahau ruri dasauri ta jawo shi dantasan Umar Faruq ne mai kiran nata, nan ta dauka tasakar masa kuka,cikin rud'u yake tambayar ta me akai mata meke damunta?" Yaya Umar nikam nagaji nagaji dazaman gidan ya Aliyu na gaji gaskiya dan Allah kazo ka maida ni gida dan Allah! Yi shuru kausar kwantar da hankalin ki gani nan zuwa yanzu insha Allah ki saurareni nanda minti talatin da izinin Allah.......






Fido sodangišŸƒ




Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
(Kausar luv)
[12/5, 4:22 PM] ‪+234 813 502 2313‬: šŸƒKAINE GATANAšŸƒ


6⃣0⃣to6⃣5⃣








NA FIDDAUSI SODANGI








Ā©TASKAR MARUBUTAšŸ“








"Umar Faruq ne keta doka sallama a k'ofar falon gidan Aliyu gaba dayansu suna d'aka babu wanda yajishi, shigowa kawai yayi abinsa ya zaune a daya daga cikin kujerun dake falon, tsawon minti biyar babu wanda ya fito,wayar shi ya ciro daga cikin aljihunsa yasoma latsa number din kausar wacce take kwance tana jiran zuwansa, dasauri tajawo wayar ta tana murmushi kawai cewa yayi gani nan a falo! "Dasauri ta d'iro bisa gadon ko tsayawa dibar kayanta batayi ba ta fice abinta, zaune ta iskeshi a falon tace yaya Umar wuce muje karsu fito, au! Suna ciki dama Eh mana, harda Aliyu?" Eh shima yana ciki! K'ofa suka nufa daniyyar ficewa Aliyu ne yafito cikin shigar sa mai kayatarwa sai kamshi yake zubawa...what!!!!!! Umar!!! Uban me kake min acikin gida! Uwar mekazo d'auka! Wani irin juyu Umar Faruq yayi kafin ya nuna kausar da hannu yace kaga wacce ta kawo ni ita nazo dauka! A fusace Aliyu yanuna masa k'ofa mallan fice kabar min gida stupid kawai!! Murmushi Umar Faruq yayi yajawo hannun kausar wacce jikinta ke rawa tsabagen tsoron Aliyu, dasauri Aliyu ma ya ruko hannnuta a fusace ya kifa ma Umar Faruq mari jikake tasssss!!!!!! A tsorace kausar ta dago tana dubin fuskar Aliyu kafin tamaida dubinta akan Umar Faruq wanda ya daga hannu zai rama marinda Aliyu yai masa, dasauri Kausar ta rike masa hannu tana girgiza masa kai A'a ya Umar kar kayi haka barshi da halinsa indai akainane zanyi hakuri in zauna kayi hakuri ka wuce kawai tafada kafin ta fashe da kuka mai tsuma zuciya,


"Harara Aliyu ya watsa mata tare da daka mata tsawa wuce ki bani waje kafin in tattakaki!! Stupid kawai! Dagudu ta wuce tana rusa kuka, k'ofa yakuma nunawa Umar Faruq akaro na biyu yana fadin fice kabar min gida! Wallahi duk ranan danakuma ganin kafar ka acikin gida na saina illataka! Fice nace! Yakuma fadi cikin tsananin hargowa, dasauri Umar Faruq ya fice tamkar zai hadiyi zuciya dan tsabagen takaici,


"Wani mugun tsaki Aliyu yayi kafin ya fice shima ya rufe su tawaje tare dasakama k'ofar key, "ummi Aisha wacce ke tsaye bakin kofar ta cikin rud'u tana kallon dukkan abinda ke faruwa cikin tsananin kaduwa zuciyar ta ke wassafa mata abubuwa da dama saidai tsananin mamaki yasa takasa gasgata abinda d'ayan zuciyar tata ke gaya mata, a fusace ta nufi dakin da kausar ke ciki,


" A fusace ta bude k'ofar ta tsaya tana kare ma kausar kallo wacce taketa rusar kuka maicin rai, a firgice kausar ta dago tana duban ummi Aisha wacce keyimata wani mugun kallo,


"Keeeee!!! Uban meke tsakaninki da miji na?" Nace uwar meye a tsakaninki dashi dahar yake bugun dan uwansa akan ki! "Tsaf kukan kausar ya dauke lokaci daya, wani irin kallo tayima Ummi Aisha tare dafadin mekike tunanin yana a tsakanin mu?" To duk abinda zuciyar ki yagaya maki to haka ne!!!


"A fusace ummi tayo kanta dasauri kausar ta mike tace wallahi idan kika tabani yau sainaga uban daya tsaya maki har ki tabani! Mijinki din banza dawofi?" Mezan da mijinki! Mezanci da mijinki ganida gwarzon maza Umar Faruq! Wanene Ali! "Ni mijin ki bai ishe ni kallo ba baikai matsayin in kulasa ba wallahi ko a kafa aka daura minshi saina k'wance shi na wurgar wallahi! " aini wallahi idan ba Umar Faruq ba akai kasuwa! Ko kunya bakijiba kinzo kina haushi akan wani.......bata karasaba taja tsaki ta watsar,


"Cike da borin kunya ummi Aisha tajuya zata fice, " cikin daga murya kausar tace Ashe kina son mijin naki kike barinsa da yunwa! Kullum kina bacci harya gama shirinsa ya fice baki tashi ba! Common abinci ma ki dafa masa baki iyawa lalaci da kasala ya kashe maki zuciya kullum bacci kamar kasa!


"Harara ummi ta watsa mata tafice abinta a zuciyar ta tana fadin Allah yasoki yarinya dayau kingane bakida wayau! Sa karya!...........






Fido sodangišŸƒ




Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
(Kausar luv)
[12/5, 4:22 PM] ‪+234 813 502 2313‬: šŸƒKAINE GATANAšŸƒ


6⃣5⃣to7⃣0⃣










NA FIDDAUSI SODANGI




Ā©TASKAR MARUBUTAšŸ“








"Umar Faruq ne zaune agaban su mummy itada Abba kansa a k'asa bayan yagama koro masu jawabinsa akan kausar tare kuma dasanar dasu irin wainar dasuka soya a jiya shida Aliyu akan ita kausar din, inda yakara dacewa Abba nadade ina kaunar kausar amman sam tahanani ingaya maku ni bansan dalilin ta nayin hakan ba!


"Zancan banza zancan wofi! Fadin Abba kenan, shi Aliyu yana nufin son kausar din yake shima?" Matar safa?" Yaya zaiyi da mata biyu idan ba had'ama ba! Kira min wayar Ali din kace masa yazo yanzun nan ina niman sa maza maza! "Abba ai ko na kirasa bazai d'aga ba! Gara kawai kakirasa dakanka zaifi, " Abba yaciro wayar sa yakira Aliyu ya shaida masa cewa maza yazo yana niman sa kafin ya kashe wayar sa,


"Sai a lokacin mummy tayi magana, Abban su gaskiya maganar Allah Aliyu yataba yimin maganar kausar kusan shekara uku kenan, nice nataka masa burki na k'wabesa nace kada yakuskura inkara jin wannan zance,badan komi ba kuwa sai dan abar kausar tayi karatun ta cikin kwanciyar hankali, " banaso a bata k'wak'walwa dazancan soyayya, "Abba ne yakatse ta dafadin toni dai bazan ba Aliyu auran kausar ba......dai dai lokacin Aliyu ya karaso, furuccin Abba ne yai masa kuwwa acikin kunni dasauri ya toshe kunnuwan nasa d'uka da hannuwansa d'uka biyun, gaisar da iyayan nasu yayi kafin yanima waje yazauna, Abba ne yafara magana cikin fad'a kai Aliyu Ashe bakada hankali bansani ba! " da dan uwanka zakayi rigima akan mace! Gaskiya kaji kunya wallahi yafada yana nunasa da yatsa, " Ali ka mance sanda yarinyar nan tazo gidan nan ne?" Ka mance da irin abubuwan daka ringa yi mata?" Ka mance irin bugun dakake yimata ina hanaka! Kamance yanda kake k'yamarta?" Ka mance cewa a kullum ka ganta hannunka na bisa hancinka har lokacin dazaka bar gidan nan?" Kamance irin k'yarar daka ringa yimata ne?" K'azama, y'ar k'auye, bagidajiya, kai har jaka naji kataba gaya mata! "To shine yanzu dun bakada kunya zakaxo kace kana kaunar ta! To wallahi karya kakeyi! Mutumin banza kawai! Tashi ka bani waje kuma ka tabbatar yau dinnan kadawo min da y'ata gida! Kaji nagaya maka!


"Mummy ce ta kalli Abba da fuskar tausayi tare dafadin " haba abban su gaskiya bai kamata ayi haka ba abinda yakamata shine abawa yarinya zabi duk wanda tazaba acikin su shikenan sai ayi dashi amman idan akayi haka tamkar an tauyesu dukkan su tunda ita kausar din bamusan watake so acikin suba dan haka kai Aliyu kaje ka d'auko ta yanzu muna jiran ka,


"Idanuwan Aliyu dasuka kada sukai jawur yadubi mummy dasu tare da fadin to mummy idan kuma tace shi takeso ni ya zanyi kenan, no! My son kada ka sare dan Allah ai wani baya auran matar wani dan haka jeka kazo da ita muji ta bakinta,


" jiki a sanyaye ya mike ya fice, Umar Faruq yai murmushi yace aini wallahi banda haufi dan nasan ni kausar keso! Ai kowa ma yasan yanda kausar ke sona kawai dai wannan guy din naso yaimin shigar shugula ne kawai..........




Fido sodangišŸƒ


Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
(Kausar luv)
[12/5, 4:22 PM] ‪+234 813 502 2313‬: šŸƒKAINE GATANAšŸƒ


7⃣0⃣to7⃣5⃣








NA FIDDAUSI SODANGI






Ā©TASKAR MARUBUTAšŸ“








"Kausar ce k'wance bisa gado gaba daya yau wani kasala takeji ko rigar baccin jikinta bata cire ba bare ayi maganar wanka kocin abinci, k'ofar d'akin aka bude da Karfi a tsorace ta dago kanta tana kallon shi fuskar nan tasa a hade kamar hadari, tsawa yadaka mata ke!! Taso dallah kin wani kuran ido kamar wata mayya! A tsorace ta mike tare da fadin ina kwana ya Aliyu?" Wani irin kallo yake mata tundaga tsakiyar kanta har zuwa yatsun kafarta, (kallon kurilla inji fido)


"Nace ki daina kallo na! Dasauri ta dauke kanta ta d'ukar, wuce muje Abba yace in dauko ki! " kausar batasan lokacin da murmushi ya subuce a fuskar taba, yace wuce muje! Yaya bari inyi wanka insake Kaya na, "wani mugun kallo ya watsa mata ok ga d'an iska kin aje ko?! Injira ki gama iskancin ki sannan muje ko dallah wuce muje mallama,! A rude tayi gaba, dan uwar ki bazaki dau hijabi ba ahaka zaki fita! A rikice takuma juyowa ta sungumi hijjabin sallarta wanda idonta yakai kai, dasauri tasaka hannunta na rawa ta wuce shi yabiya da wani irin kallo kafin yabi bayanta,


"Gudu yaketa shararawa tamkar zasu tashi sama, kai tsaye hanyar barhim ya dauka, ido kausar ta zaro a zuciyar ta tace ina kuma zamu a barhim yanzu?" Mamaki ne yakuma kamata ganin yanata kukkutsawa cikin gidajan barhim din, haka nan ta tsinci kanta da faduwar gaba,


"A rikice ta dubesa tare da fadin ya Aliyu inakuma zamu?" A fusace yabata amsa dacewar gidan uban dakika aikeni nan zani! Bakinta taja tai shuru har zuwa lokacin dasuka isa d'aya daga cikin gidajan barhim din, dakansa ya sauka ya bude gate din da key sannan ya shigo ya shigar da motan ciki, hankalin kausar idan yayi dubu to yatashi, fitowa daga cikin motar yayi yaje ya bude gidan ya shiga, baiwani jima ba ya fito, bangaran da kausar take ya nufa ya bude k'ofar tare da fadin fito! Cikin daure fuska,a rikice Kausar ke dubansa, tsawa yakuma daka mata bazaki fito ba saina sabeki a wuya na! Dasauri ta sauko tana raba ido, hannunta ya jawo da karfi har zuwa cikin gidan, a falon gidan ya wurga ta sannan yakoma ya rufe kofar harda saka key, "kausar tashiga cikin tsananin rudani hankalinta ba karamin tashi yayi ba ganin falon dawani irin duhu sosai, " hijjabin jikinta ya fisge yai wurgi dashi, wayyo Allah na nashiga uku na dan girman Allah kayi hakuri menayi maka?" Au! Bama kisan mekikayi min ba saboda kin dauke ni takkwali ko?! To bude kunnuwanki kiji ingaya maki!


"Ance wai inkawo ki domin kizaba wakikeso acikin nida Umar Faruq saikace wasu kayan gwanjo! To ni nafi k'arfin ayi min wannan domin kuwa ke kanki kinsan cewa dama rufa maki asiri kawai zanyi amman kedin ba ajina bace ai kinsani ko?!


" Dasauri kausar ta d'aga masa kai alamar eh! Gud! Saboda haka nasan cewa idanma anje din Umar Faruq zakice kin zaba dan haka yazama dole in yanke maku wani bangare nadaga jin dadin ku zan rabaki da abinda nasancewa Faruq zaiyi farinciki dasamunshi! Zan dasa maki wani miki a zuciyar ki wanda zaki ringa yawan tunawa dani idan kukayi aure! Kuma banason kuka ko kadan kukanki yana nufin inkara awannin danayi niyyar yi dake! Kukanki yana nufin kina jin dadin abinda nakeyi maki! Kukanki yana nufin abubuwa dayawa agare ni! Dan haka shurun ki dabani gudun mawa shi kadai ne GATANKI! "Nasha jinki kina furtawa Umar Faruq wai shine GATANKI! HMM! "KAINE GATANA!"


"Dan Allah kada kamin haka ya Aliyu kaji tausayi na karka yi haka dan Allah wallahi bazance inason Umar Faruq ba zance kai nakeso wallahi zan aure ka zansoka idan har ba ka aikata uzirin ka akai naba dan Allah ka rufa min asi please yaya Ali dan Allah...... Karya kikeyi kausar! Nizaki yaudara?" Karya kikeyi nasani karya kikeyi wallahi gara kawai in rusa maku farincikin ku dan nasan hakan ne kawai zaisaku BAK'INCIKI!


"Matsowa inda take yasoma yi, ganin hakan yasata sakin kuka a rude tana matsawa tana hadashi da girman Allah yayi hakuri gaba daya ta rikice kuka kawai takeyi tana fadin yarufa mata asiri! " ci gaba da matsowa yayi harya k'ureta a jikin bangon falon, gaba daya yawani matseta yana matso da bakinsa saitin nata, wani irin ihu tayi wanda yabashi damar hade bakin su waje d'aya...............






Fido sodangišŸƒ




Dedicated to
KAUSAR M HASSAN
(Kausar luv)
[12/5, 4:23 PM] ‪+234 813 502 2313‬: šŸƒKAINE GATANAšŸƒ


7⃣5⃣to8⃣0⃣






NA FIDDAUSI SODANGI




Ā©TASKAR MARUBUTAšŸ“






"Tsotsan bakinta yake tamkar yasamu alawa mai d'anbanxan zaki, " hannayansa gaba daya suna saman k'irjinta yana wani matsasu yana lumshe ido saiwani nishi yake sama sama, kuka sosai kausar keyi duk iya kokarin ta ganin cewa ta turesa amman abin ya faskara, "kici kicin rabata da rigar jikinta yakeyi aikuwa data tabbatar da gaske yakeyi tuni ta gantsara masa wani mahaukacin cizo, a firgice yasaketa ya dauketa da mari tasss!!!!!


" A haukace ya fisge rigar jikinta gashi ko bra babu a tare da ita, wani ihu tayi hade da ajiyar zuciya lokaci d'aya ta tafi luuuuu! Tayi kasa a sume,


"A rikice yasaki rigar tata yabita ya dagota yana jijjigawa,kausar!kusar!kausar!!!!!!!!!! " wani irin mugun tsoro ne yakamashi a rikice yakai kunnuwansa saitin kirjinta dan yaji koda rai a jikinta, dasauri ya dibo ruwa ya watsa mata a rikice yakeyin komi, amman ko motsi batayi ba hankalin sa ya tashi a rikice yake dubanta, yafi minti goma ahaka batare daya yankema Kansa shawara ba,

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment