You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yi mini komai ba, ?arewa saura tayi tsirara ka kalleta, shi ma duk cikin kuskure ne" Duk yadda ya so ta tsaya ta fahimta ta ?i, tayi mursisi ta din ga yi masa rashin mutunci.

Tun da ake faWar fitsararta, bata taSa gwada masa tijara muraran ba kamar yau, sam tayi burus ta?i fahimtar sa.
?arewa ma, yana fita ta kulle ?ofarta.

Gaba Waya Adam ya rikice, ya rasa abun da yake yi masa daWi, rarrashin duniyar nan, ruma tayi burus da shi, da sassafe ta fita ta tafi gidan ammi, aka cigaba da shirin biki, tamkar babu abun da ya faru.
Rashin ganinta a gidan bayan ya tashi, ba ?aramin Waga masa hankali yayi ba, ya fara zuwa gidansu, amma ya tarar da ita tamkar ba abun da ya faru, tana ta hidimominta, ?an uwan su ammi na gombe, duk sun hallara. Daga nan gida tayi tafiyarta gidansu, nan ma gida ya cika mutanen katsina duk sun hallara.

Ana ta shirin biki, da daddare su habiba suka zo ita da mamanta, idan da aikin da za a kamawa su mama, ga su Hauwwaliya, ai tuni ruma ta manta da damuwarta, ta shiga cikinsu suka cigaba da taSararsu.

Aliyu tun da yaga Habiba yake shiga yana fita.

Ruma ta ce "Habiba baki da mutunci fa, ki ke soyayya da yaya Aliyu ba labari, kuma ko gaisheni ba kya zuwa yi"

Habiba ta ce "Sannu mama" suka tuntsire da dariya.

Habiba ta ce "Kamar in janyo lokacin candy rumaisa, ina ?aunar Yaya Aliyu kamar me, Ruma aure da daWi dan Allah?"

Hauwwaliya ta ce "Eh Wan gaya mana"

Ruma ta ce "Eh to, ba nace babu ba, bana ce akwai ba, idan kun je kwa gani, idan ku ka yi sa'a ku ka auri irin mijina, to kun dace, ni da mijina bani da matsala, sai danginsa 'yan bala'i. Ku san kowa da kalar jarrabwarsa a gidan aure".

Hauwwaliya ta ce "To, Allah ya sassauta mana"

Suka amsa da Amin.

Da Adam ya koma gida, aka ce masa ruma ta tafi gidansu, dan haka ya tafi yana fatan Allah ya sa ba ta faWi wani abun ba.

Wayar mama ya kira, suka gaisa ya ce mata rumaisa ta zo, zasu tafi.

Ba ta son tayi musu ko wani abu da zai sanya, a gane saSani suka samu, dan laila ta gargaWeta sosai a kan haka, ta ce mata duk wata matsala, in dai za su iya warwarewa a tsakanin su, kar ta bari wani ya ji, balle ya shiga. Galibin aure yana samun matsa a dalilin sako mutum na uku a cikin matsalolin auren.

Bayan motar ta buWe ta shiga, ko kallonsa ba ta yi ba.

Har suka je gida ba ta kula shi ba, shi ma kuma bai iya ce mata komai ba, duk da ?asan zuciyarta har ta fara jin tausayinsa, dan a kiWime yake sosai da sosai.

Da suka je gida ma, a buWe ta bar masa motarsa ta yi shigewarta cikin gida.

Ko tayi niyyar daina fushin, da ta tuna yadda ta ga Samha a tsaye a gaban sa, ta turo ?irji sai wani irin ba?in ciki ya turnu?eta.

Wanka tayi, ta je kitchen ta damo kununta, ta koma Waki tana sha. Ita kanta missing Win sa take yi sosai da sosai, saboda sun yi wani irin sabo sosai da sosai.

Kamar mara gaskiya haka yayi sallama a Wakin, ta amsa masa ?asa-?asa.

Ya ?arasa ya zauna a kusa da ita ya ce "Rumaisa".

"Na'am" ta amsa a da?ile.

"Yanzu kina tunanin zan iya aikata abun da bai kamata ba kenan? Yakamata ki fahimce ni, ya ci ace kin san halina, wallahi rumaisa babu wani abu da ya faru, abun da ki ka gani ma is not intentionally ban san me ma zan ce miki ki yarda da ni ba. Amma dan Allah kar ki kawo komai a ranki".

"Amma fa tsayawa ka yi kana kallonta, fisabilillahi".

"Rumaisa a rayuwata bana tunanin akwai wanda na taSa bi ina bawa ha?uri, kamar yadda nake binki a yanzu, dan Allah ki yi ha?uri, ko sai na dur?usa Win a kan gwiwoyina?"

Ta girgiza masa kai alamar a'a.

"To ki dube ni mana, kiyi ha?uri Please" yayi maganar yana ri?e hannunta cikin nasa.

"Na ha?ura amma dan Allah kar ka sake kulata, wallahi ji na yi kamar na je kitchen na samo taSarya na zo na rotse mata kai. Kawai ta wani tsaya ta gantsare a gabanka, wallahi na ji haushi"

Ya ce "Subhanallah, duk ba ta kai ga haka ba, nima ban ji daWi ba amma ki yadda da ni, ai ni namu sun isheni, me zan kalla a na wata"

"Abun da bai fi murfin jarkar faron ba?"

Yayi murmushi ya ce "Har laifukana na baya za'a tayar kenan?".

"Eh Win, ka je ka kalli naka ko na Samha"

Yayi murmushi ya ce "Allah dai ya bada ha?uri"

Ta amsa da "Amin"

Ya rungumeta ya ce "I so much miss you, smile please"

Ta lashe cokalin hannunta ta ce "ba zan iya ba yanzu, idan na ce zan yi murmushi yanzu, ya?e kawai zan yi. Ka ci abinci kuwa?"

"A ina zan ci, tun da baki bani ba?"

Ta ce "To mu je na sama maka abun da zaka ci"

"Yauwwa my dear, ana so na ana kaiwa kasuwa, an damu da ni amma ana ta wahalar da ni"

Ta kalleshi ta ce "Ka ke dai so na"

Ya ce "Na yadda".

Ta ce "To amma sai dai ka goya ni, ka kai ni kitchen Win"

Ya dur?usa ya ce "Zo ki hau"

Aikuwa ta mi?e ta hau bayansa tana dariya, ya goyata a bayansa, har kitchen.

A ranar dai suka shirya, rumaisa tayi iyakar ?o?arin ta wurin bin shawarar da anty laila ta bata, na cewa idan har namji zai iya yi miki laifi ya baki ha?uri, to ba ?aramin kimarki yake gani ba, ba kowann namiji ne zai yi ba dai-dai ba ya nemi afuwarki, sai ma yayi ?o?arin nemo wani laifin ya jingina miki, duk dan kar ya nemi afuwarki.

Sosai aka shiga hidimar biki, ka'in da na'in, mai sunan baba kai ya Wau caji sosai da sosai, abunka da wanda bai saba da hayaniya ba, nan da nan sai ciwon kai.

Gidan marigayi galadima Sharif ma, ya cika ya tumbatsa, mutane sai kaiwa suke suna komowa.

Mummy kuwa ba gaira ba dalili take tsinewa auren, tare da mummunan baki a kan haka.

Rumaisa kuwa ba ta a nan bata a can, takawa sai mita yake a kan ta nemi wuri ta din ga hutawa, kar sai an kammala biki, ta zo tana ciwon jiki.

Ranar da aka yi dinner rumaisa tayi kyau, haka amarya Iman da mai sunan baba, shi gaba Waya ma kunya yake ji, ko Waga kai baya son yi ya kalli taron jama'ar nan.
Yazo wurin nan ne kawai saboda iman ta matsa. Kamar da bikin rumaisa a wannan karon ma, kaiwa da komowa zaratan samarin gidan maman suka din ga yi, sanye da kaya iri Waya a jikinsu gwanin sha'awa ango ba shi da wasu abokai, sai classmates sai ?annensa.

?awayen ammi sun yi mata kara sosai da sosai, suka din ga li?i suna kaiwa da komowa, duk wanda ya ga couples Win sai ya ce masha Allah, saboda kyau ne ya haWu da kyau, duk da bai kai iman haske ba, amma kallo Waya zaka yi masa ka ce kyakkyawa ne.

Bayan an kammala dinner suka taso, Mahmud ne ya Waukko su a motarsa, Iman sai hamma take yi, saboda ta gaji.

"Kin gaji ne?" Ya tambaye ta lokacin da ta kashingiWa da seat Win motar.

"Eh yaya umar, ko ina ciwo yake mini"

Yayi murmushi ya ce "To sannu, idan kin je gida ki kwanta ki huta sosai"

Ta ce "To ango"

Yayi murmushi, suka fara kaita gida, sannan suka wuce Mahmud ya kai mai sunan baba gida.

Washegari aka Waura aure, turaki ne yayi wa Iman waliycci. Aka Waura auren Umar Mahmud da Khadija Muhammad Galadima.

Ayshercool
08081012143

*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR? DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ?URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE?I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

=?I? *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1.? Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2.?? Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3.? Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4.? Supplements na karawa fata kyau da sheki? glowing skin*

*5.?? Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6.?? Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7.?? Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8.? Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9.? Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10.? Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11.? Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12.? Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13.? Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.? Supplement na whitening/glowing skin*

*15.? Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*

Paid book ne, ? 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu?atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book Win. Kar ku manta da subscribing YouTube channel Winmu na Cool hausa novels, domin samun daWaWan litattafan hausa na sauraro, ciki har da ?anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel Win*

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Susbcribe my YouTube channel please =?O?

*TALLA! TALLA!! TALLA!!!
*?AN?ANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA ?UDURAR ALLAH*

Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab a kusantar wata mace ba? Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa. Likitan yana jinjina kai ya sake furta  Tabbas Jaheed jininka don gwajin k wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba a yi gwajin ba.

Shiru na tsawon lokaci d akin ya d auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k wararan shaidu. Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab a rik ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD i. Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi.? Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K UDIRAR ALLAH& .

(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nishaWantar da ku, da WaWan litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA Win sa ya kasance daidai da na yaron da bai taSa ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga ?uruciya har girmansa, bai taSa aikata zina ba? Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin ?udurar Allah. Masu bu?ata kai tsaye za su iya tuntuSar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)

*Littafin kuWi ne, ? 500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*






"Ya ina ta magana kin yi shiru, me ki ke tunani ne?"

Da sauri ta dawo hayyacinta ta ce "Ba koma" ba dan ya gamsu da babu komai Win ba ya ?yale ta.

Sai dai fa abubuwa suka din ga kai komo a zuciyar rumaisa, har ta rasa wane tunanin ma za ta yi.

Kallon Adam take tana nazari, da jin cewa yakamata komai ya zo ?arshe haka, ta gaya masa iya abubuwan da ta sani, a wuce wurin kawai.

Mai sunan baba sam bai yi Wokin aikin nan ba, mussman da ya san dolensa ya tafi ya bar Iman, sai dai ya din ga zuwa yana komawa har ta kammala karatun sa.

Daga mama har sauran ?an uwansa murna suke yi, da samun aikin da yayi, haka iman ma tana ta yi masa murna, amma ta ga shi sam ko a jikinsa.

"Sweetheart, wai ya naga kamar ba ka murna da samun aikin nan ne? Meke faruwa ne?".

Cikin damuwa ya ce "Kewar matata na fara, zan tafi na barki, yaushe muka yi aure? Muna bu?atar samun isasshen lokaci tare"

Cikin nutsuwa ta ce "Haba my faruk, kar mu yi wa Allah butulci mana, na Wan lokaci ne fa. Dan Allah ka kwantar da hankalinka sai na koma gida, idan ka dawo sai in dawo gida. Shikenan sai Usman ya cigaba da kula da shagonka".

Mai sunan baba ya ce "Ki koma gida, idan na dawo ki dawo saboda bamu da kunya?"

"Tayi dariya ta ce, to ai kamawa ta yi ne, dan Allah ka yi ha?uri, nima zan yi missing Win ka sosai da sosai " ta din ga rarrashin sa tare da haWa masa da kalaman bayar da ?warin gwiwa.

Duk yadda ake jiyewa Iman auren mai sunan baba, ya bawa mutane mamaki sosai da sosai, domin ranar da Ruma ta je gidan, ta Wau wayar Iman tana kallon hotunan biki, ta sha mamakin yadda ya zage yake kwasar soyayya, videos kala?. Ita kanta ammi tana hamdala da yi wa Allah godiya, domin kowa ya ga Iman ya san tana cikin kwanciyar hankali.

Mama ta yi wa mai sunan baba nasiha sosai da sosai, a kan ri?e Addu'a, da kuma nasihar ya ji tsoron Allah a kan aikinsa.

Saura kwanaki uku dukkanin su kowa ya tafi garin da aka yi posting Win sa, takawa ya dawo gida, ya tarar da gidan cike da yayyen ruma har da Mahmud, suka gaisa ya tafi Wakinsa.

Ruma ta bishi, ta bashi abincinsa, tare da yi masa ?orafin rashin kula Mahmud, sai dai bai tanka mata ba, ya nemi wuri ma ya kwanta.

Bikin Nusaiba ma ya fara ?aratowa, ammi tana ta shiri, wanda ranar yayi dai-dai da saura kwana Waya Mahmud ya tafi shi ma.
Sashin Ammi ya shiga, kasancewar ya Wan kwana biyu bai shiga ba, saboda zuwa lagos da suka yi, Ammi ta ji daWin ganinsa.

Kansa ya risunar ya ce "Barka da wannan lokaci"

Ammi ta amsa masa da "Barkanka dai, kana lafiya?"

"Alhamdilillah, na ce gobe in Allah ya kaimu ne tafiyarmu zan fara zuwa aiki"

Ammi ta ce "Haka Iman take gaya mini, Ubangiji Allah ya sa a fara a sa'a"

Ya ce "Amin" ya kalli Nusaiba ya ce "Kira mini baba uwani" Nusaiba ta tashi, ta je ta kira baba uwani.

Tana ganinsa ta washe baki za ta hau kirari ya ce "Bana bu?ata, kayanki zaki kwaso ki bar gidan nan a yanzu"

Gaba Waya suka kalleshi da mamaki, ya ce "Ke kin san me nake nufi, ni na ro?i rumaisa ta rufa miki asiri, tare da tunanin ko zaki shiryu, tun da ba zaki daina ba, sai kin bar gidan nan yanzu"

Ammi ta ce "Mahmud ban gane me kake nufi ba? Me ta yi ne? Tsawon shekaru ina tare da ita rana tsaka ka ce ta tafi?"

"Ke kin Wauketa mutum, kin kula da ita da iyalinta, ita kuma tsawon shekaru tana cin dunduniyarki, duk abubuwan da suke faruwa a sashin ki, Mummy na da masaniya a kai"

Gaban Ammi ya faWi ta kalli baba uwani ta ce "Uwani, da gaske yake yi?"

"Wuce ki kwaso kayanki ki bar gidan nan, ki je dan kanki, ko ba a Wauki wani mataki a kanki ba, hakkin mutanen da ki ka Wauka ba zai barki ba"

Mahmud ya ?i yi wa ammi cikakken bayani, ya kori baba uwani a gaban sauran hadimai, wanda ya san tilas maganar za ta watsu, ace ya yi mata korar kare ba tare da cikakken dalili ba".

Baba uwani na kuka, ta kwashi tsummokaranta, ta fita.

Gaba Waya ammi ta zama confused, Barira ta ce "Ai ni na san baba uwani ba zata sauya hali ba, nayi mamakin rashin tona mata asiri, da maman sabir ba ta yi ba".

Jin abun da ta faWa, ya sanya ammi ritsa Barira, barira kuwa ta kwashe komai ta gaya mata.

Ammi sai da ?afafuwanta suka nemi gaza Waukarta, saboda tashin hankali da zullumi, hadimar da ta amincewa tsayin shekaru, ita ce ta ci amanar ta.

Kasa jurewa tayi, a daren ta je gidan takawa, hankali a tashe, dan kuka take suka je gidan. Wanda hakan ba ?aramin Wagawa ruma da takawa hankali yayi ba.

Rumaisa ta tabbatar mata da ta san baba uwani muguwa ce, tun a lokacin da ta din ga gaya mata takawa mahaukaci ne, da lokacin da ta ce Mummy tana yi wa takawa asiri maganar ta koma kunnen Mummy.

Rumaisa ta tabbatar mata da cewa, Mahmud ya gaya mata ya sha ganinta cikin dare a sashin Mummy, amma ya ce kar su tona mata asiri a lokacin, saboda basu da cikakkiyar hujja, yanzun ma tun da ya ce ta tafi, yana da dalilin yin hakan, kuma ko daga baya an tayar da magana, suna da cikakkiyar hujja a kan ta yanzu.

Sai a lokacin ammi ta din ga tuna wasu daga cikin abubuwan da suka gabata, tabbas idan da babu munafuki a sashin ta, babu yadda za ayi wasu maganganun su din ga fita.

Sai dai a hakan ma, ruma ta Soyewa ammi binne-binnen da baba uwanin ke yi mata a cikin gidan.

Takawa ya din ga rarrashin ammi yana bata ha?uri, tare da yin faWa dalilin da ya sanya Mahmud ya kori baba uwani kai tsaye, ba tare da girbar abun da ta shuka ba.

Ammi ta daWe abun nan yana ci mata zuciya, ta daWe tana jinjina tsawon lokacin da baba Uwani ta yi, tana zaluntar ta, ta hanyar kwasar sirrinta tana kaiwa wajen Mummy.

Baba uwani bayan ta fita cikin kuka, ta kira Mummy ta sanar da ita halin da ake ciki, wanda hakan ya faru a dalilin ritsa Mummy da yayi suna waya da baba uwani, dan sai da suka samu saSani ma.
Babu kunya Mummy ta ce "Ba abun da za ta iya yi mata, sakacinta ne ya janyo mata"

Baba uwani ta sha mamaki, ba ta taSa tunanin abun da Mummy zata gaya mata kenan ba.

Sannu a hankali rumaisa ciki ke tasawa, tayi ta Soye-Soye, gashi yau da lafiya gobe babu, haka nan take zuwa makaranta.
Ga koke-koken ba gaira ba dalili, wai ita rasa abun da yake yi mata daWi.
Sai dai takawa yayi ta rarrashin ta, ya san ?uruciya ce da rashin sabo.

Iman kuwa kusan awanni kaWan sai sun yi waya da mai sunan baba, idan ta ma?ale a kan waya, har mantawa Ammi take yi da ita.

Ammi ta ce "Iman dan Allah ki ?yale yaron nan yayi aikinsa mana, ma?al-ma?al a kan waya ko gajiya ba kwa yi ne?"

Rufe fuska tayi tana murmushi, dan kuwa ba ta yi zaton ammi ta Wagota da yawan wayar nan ba.

?angaren mai sunan baba, yanayin aikinsa yayi masa daWi, sai dai kewar gida da yake yi sosai, sannan ya fuskanci akwai tarin kitimurmura da rashawa a aikin.
Sai dai yadda yake umar Win sa bai canza ba, ba ruwansa da kowa aikinsa ne kawai ya dame shi.

Sallama aka yi a office Win sa, ya amsa tare da kallon ?ofar.

Wani babban mutum ne ya shigo, fari sol da shi, cikin manyan kayansa.

Mai sunan baba ya yi masa ?uri da ido, ya ?araso ya zauna suka yi musabuha da mai sunan baba.

Ya ce "Namu ne ka na jin hausa ko da turanci zan yi" yayi maganar cikin guSatacciyar hausarsa ta cikakken bafulatani"

Mai sunan baba yayi murmushi ya ce "Ina kama da bayerabe ne?"

"To ai abun naku ne, wasu lokutan ba a banbance ku hausawa".

"Eh amma irin naku da kun ga junanku ku ke ganewa"

Mutumin yayi dariya, duk da yau ya fara ganin mai sunan baba, kamalarsa ta burge shi.

Ya ce "Masha Allah ya aiki?"

"Aiki Alhamdilillah"

"To da dai ba kai nake tararwa a office Win nan ba".

"Eh, sabon ma'aikaci ne ni"

Ya ce "Yauwwa ni fa in ce. Kayana ne nake ta sintiri ayi mini clearance, amma bayan gama biyan duk wani haraji sai wani hanya-hanya ake yi mini, ana dai nuna mini sai na bayar da cin hanci, sai dai ba dan babu kuWin ba, bayarwa ne ba zan yi ba. Tun da na san kayana ba na laifi bane"

Ikon Allah mai sunan baba yake gani, hatta yadda mutumin yake kallonsa, tamkar iman ce a zaune a gabansa.

Ya ce "Wasu irin kaya ne? Fanta ne, buredi da ?osai ne ko kuma shanu"

Mutumin ya sake yin dariya ya ce "Ka fa dame ni fa, ko dai babarbare ne?"

Cikin murmushin sa na ?asaita ya ce "Ba Waya, mai Wakina ce bafulatana, ai ni akwai amana a tsakaninmu"

"Ahhh ashe ma sirikinmu ne, ina fatan ka bayar da nagge 100, kafin a baka" yayi maganar yana ciro wayarsa daga aljihu da take ringing.

Ya cewa mai sunan baba "Afuwan dan Allah"

Ya kara wayar a kunnensa, yana magana da fulatanci, mai sunan baba yana fahimtar wani abun, sai dai ya ji yana cewa Ade a cikin maganarsa.

Ya gama wayar ya girgiza kai ya ce "Ade na da damuwa. Wai mahaifiyata na Waukko daga garinmu, na dawo da ita nan Lagos gabana, na din ga ganinta. Ni da matata fa ?an uwa ne, kuma akwai wasu ?an uwana da na Waukko duk muke zaune tare. Amma ta saka an kirani a waya, wai na rabota da danginta na zo na ajiyeta a nan, ita tunanin shanunta da awakinta ma take yi. Ace Allah ya yi mini rufin asiri, amma uwata na ?auye ai lamari ya Saci"

Mai sunan baba ba wai dan halayyarsa ce sakin jiki hira da mutane ba, sai dan son cigaba da kallon ?UDURAR ALLAH (Kar ku manta da sabon littafin NAZEEFA SABO NASHE, da tuni ya fara zuwar muku, kar ku yi ?asa a gwiwa wurin bin wannan ?ayattacen littafin)
Mutum mai matukar kama da matarsa, ya fara tambayar kansa anya mutumin ba shi da ala?a da Iman Win sa.

Hira suka Wan yi da mutumin, yana bashi labarin rigimar Ade, kuma ya ke gaya masa akwai mataimakin shugaban ?ungiyar fulani ta ?asa a familynsu, Ade Allah ya yi wa iyalanta rufin asiri, amma ita ta dage sai zaman ?auye.
Mai sunan baba ya bashi labarin, shi nasu gidan, da ?an uwansa, tare da tattaunawa a kan jajircewar iyaye mata idan aka mutu aka

Please Login or Register in order to submit comment