You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba, shifa inde ba a jikin mace ze kwanta ba baya iya bacci, mommynsa tasaba masa da kwanciya a jikinta tin yana karami daya girma ne suka dena kwana daki daya,Amma har yakai 15yrs da daddare a kirjinta yake iya bacci, koda suka dena bacci daki daya Sam be iya bacci seyazo dakinta ya kwanta a kirjinta kana bacci ke dibarsa, in yayi bacci ne take fita ta bar masa dakinta ta nufa wani dakin. a duk kullum na rayuwarsa in zeyi bacci seya tuna da lallausar tula-tula din kirjinta dayake matashi dashi, da ace nonuwanta masu zubewa ne da tuni ya zubar dasu tass, sbda sune matashinsa, yasaba jin duminsu ganinsu ne kawai be taba yiba a zahiri. ""Inde manyan nonuwa ne mommy karshe ce,,, akwai Arziki kaya Alaji '' ya fadi a"

"bayyane se murmushi kawai yakeyi, be taba kwana ya tashi ba tare dayayi tunaninta ba, amma na yau tunanin ya yawaita a garesa. Tako ina se kamshi kawai ke tashi a dakin,, direct bathroom ya nufa, zuciyarsa fal tunani tunanin surar jikin mommynsa,. Ya danna Kai bathroom din, shi kansa bathroom din abin kallo ne an kayasa tako ina, komi na kaf toilet dinsa zuwa bathroom dinsa nanma royal blue ne light and dark, gashi tsaf-tsaf, Aeezad nasan tsafta komi nasa a tsare yake irin na masu ilmi Sam bayasan hargitsi, yanasan tsafta, uwa uba kuma kamshi Yana kaunar kamshi, ya ginu da tsafta da kamshi ne tin a gurin mommynsa. Direct bathroom ya fada yayi wanka Nan da Nan ya fito ba bata lokaci daure da alwala, shi Sam baya dadewa a wanka yafi dadewa a shiri. Kugunsa daure da towel royal blue se Dan karamin light royal blue a hannunsa ya fito Yana me goge sumar kansa zuwa jikinsa, karasawa Waldrop's"

"din kayansa wadda ta manaye bango daya da rabi na dakin nasa, ya bude ya dakko jallabiyarsa Ash dark, Yasaka ta matukar yi masa kyau jikinta duk tsantsi, ya isa gaban mirror dinsa wanda ke cike taf da turarruka da mayuka na gyaran jiki Kai kace gaban mirror din na mace ne, shifa ko mace bata kaisa San kamshi da mayukan gyaran skin ba irin masu karawa sking laushi and glowing su yake using, cream din face da ban na jiki daban na tafin hannu daban, dan gayu neshi na last, baka isa kaga nakasu a jikinsa ba , yafi wata macen gayu, ko hair creams dinsa sunfi kala goma, yanasan gayu, shiyasa sometimes suke fada da na'eema sbda ita batasan gayu shi Kam Dan kwalliya ne, ita Kam sede ta zauna sandandan ba ado ba kwaskwarima, shiyasa ya kasa mancewa da Esther, dukda ita ba Muslima bace amma tasan darajar"

"jikinta akwaita da tsaftar jiki be taba kusantar jikinta yaji wari ba,ita Kam na'eema sede inshi ya mata shelving din gabanta da hammatanta ko shelving din batayi, in zeci seyayi mata danshi a rayuwarsa beso yaga gaban mace da gashi kwata-kwata yafiso yashafa yajishi sumul bakomi. Kusan turaruka kala biyar ya feshi jikinsa dashi, kana ya isa inda aka kebance danyin ibada, Sallar ya tayar raka'ah biyu ya idar, ya jawo charbinsa ya fara lazimi, Aeezad nada ibada sosai a gurin Nabeelah yagani ya koya, inde ibada ce ita last ce ala kullu halin bata taba yarda tayi sakaci da ibada. Har aka kira asubahi Yana lazimi kana ya Mike ya kara feshe jiikinsa da perfumes ya fice zuwa masallacin dake cikin gidansa, gidansa nada girma sosai kai bakace zaman mutum daya bane. Be dawo ba seda gari ya fara haske kana yadawo gidan, yasake Wani wankan, ya shafa mayukansa seda ya kwashi 30mnt Yana shafa, ya gyara kwantacciyar sumar kansa, kana ya shirya cikin danyar shadda light golden dinkin yar shara, ya daura dankareren watch dinsa ya kara rikita jikinsa da kamshin latest turarukansa, ya zira hadadden takalminsa black ba"

karamin kyau takalmin ya masa ba ya amshi launin fatar kafarsa ta yan hutu. fitowa yayi compound din

"gidan rige da yar jakarsa da wayoyinsa, sojojin dake farfajiyar gidan suna jiran fitowarsa sunfi su ashirin"

"suna ganinsa suka rugu a guje har suna rige-rige suka kame masa Hadi da amsar kaf abubuwan dake hannunsa cikin girmamawa. Daman already sunsan yau ze koma garin kano Dan haka already an shirya motocin tafiyar,motoci uku Daya tashi biyu na sojojin dake tsaronsa. Addu'ur'i yayi Kana ya isa ga motarsa launin Army green, aka bude masa yashiga still bakinsa dauke da Addu'ur'i aka maida murfin motar aka rufe,sojoji suka shiga nasu motocin Nan da Nan dreva yashiga yaja motar suka fice a gidan, ma'aikatan gidan nata masa Addu'ur'in dawowa lafiya. Tafiyar 3H ta kaisu garin Kano sbda yawan cinkoso da gyare-gyaren hanya da Ake tayi, da normal ne 2h ke kawosu Kano. Kasancewar yanada Ayyukan dazeyi a office dinsa, Dan haka direct office aka nufa dashi, yayi wanka yadansha coffee kana ya fara ayyukansa, ba jimawa aka kira sallar Azahar, ya fito zuwa masallaci. Bayan sun idar da sallar ya fito sukayi kicibus da Zaks, murmushi Zaks yayi fuska dauke da mamaki ya kame masa cikin girmamawa kana yace ""yaushe kadawo gari bani da Labari Commander din Yan iska!..."" Aeezad Ya watsa masa banzan kallo kana yace ""banjima da dawowa ba ,direct office ma akayo dani..."" suna tafiya zuwa office din Aeezad suke maganar. ""Okay,, yaka baro me kayan Alatu..."" Cewar Zaks, dai-dai suka iso office din Aeezad din , Zaks ya zauna a kan kujera, Aeezad ma kan kujerar ya zauna yana me duba system dinsa yayi kmr bejima me Zaks yace ba, tsaf kuma yajisa yasan me yake nufi, waishi nufinsa ya yabaro mommynsa haka Zaks kece mata wai me kayan Alatu, Zaks yasha ganin nabeelah fin a kirga tin suna school da Aeezad, domin shima Zaks din haifaffen katsina ne, aiki ne yakawosa Kano. ""Yaka baro me kayan Alatu? Nonuwa raba-raba, duwaiwuka baja-baja.."" Zaks ya sake maimaitawa ta sigar neman fitina. ""Zanci ubanka dan kutmar ubanka da mgnr me kayan Alatunnan! Dan iskan area kawai!..."" Aeezad ya dago ya fadi a fusace ,domin ya tsani sunan da Zaks ke kira masa uwa dashi. Zaks ya fashe da dariya yace ""Banza jarababbe, kaide bazaka taba dena matsifa ba, daga tambayar yaka baro me kayan Alatu seka rufeni da jaraba,,"" ""look malam inka saba ganin matan banza da sigar iskanci karka sake a kan uwata nagaya mata uwata ba sa'ar ka bace, Kai zakaji dadih acewa uwarka me kayan Alatu,kaga malam karka kara wlhi, ko insa bindiga in tashi kanka Dan uwarka!..."" Aeezad ya fadi cikin fada. Baki bude Zaks yace ""abun harya kaiga kisan Kai,,Allah baka hakuri NAMIJIN ZUMA,..."" (Esther ce ke kiransa da Namijin zuma saboda dadin gabansa datakeji yasa tasa masa wannan sunan, Esther ba bahaushiya bace amma taji hausa kmr jakar Kano. A Nan Zaks yaji ya rike, shima yake kiransa da Namijin ZUMA ga zaki ga harbi) Nan ya kara harzuka Aeezad Sbda baya kaunar ace masa Namijin ZUMA hakan na tunasar dashi rayuwarsa da Esther ta baya ana tado masa kwantaccen tsumi. ""Tashi ka fitarmin a office! Dan iska mayen mata kawai!'' ya fadi murya cike da zallar bala'i kamar ze hadiye Zaks. Mikewa Zaks yayi Yana narka uwar dariya Daman sam basa zama inuwa Daya dasun zauna dasunyi fada. Ya mike ya nufa kofar ficewa daga office din Aeezad yayi kwafa yace""Dan iska wanda kullum gindinsa na gaban mace..."" Zaks ya juyo yace ""Naji din in ban shiga gindin mace ba gindin namiji zan Shiga... Nasan de duk haushina rashin gindin dazaka cine ke dawainiya dakai..."" Yana gama fadar hakan ya fice a office din a guje danya kula harda ma rashin cin gindi ke dawainiya da Aeezad shifa daman haka yake in beci gindi yadawo Zaks na ganewa sbda Abu kadan se yayita matsifa kaga fuskarnan bakikirin ba Annashuwa. Kwafa Aeezad yayi yaci gaba da Aikin gabansa,. Bashi ya bar office din ba se after magrib , aka dawo dashi dankareren gidansa dake cikin nasarawaGra, shi Sam baya zama a barracks yanada gidajensa a garuruwa da dama."

"Wanka yayi Yasaka kananun kaya na hutu kana yasa akayo masa take away din tuwon shinkafa Miyar kuka, a rayuwarsa yanason miyar kuka over, shi mutum ne ma'abocin San tuwo miyar kuka"

"musammanma in mommynsa ta dafa kuma take feeding dinsa,har yanzu wasu lokutan ita ke feeding"

"dinsa da kanta in beyi lefi ba kenan. Be tabajin damuwa da tunannikanta ba irin na wannan karon, ko"

"Sallah zeyi yanayi Yana tunaninta komi na rayuwarsa dole se tunaninta ya fado masa Rai a fari ba haka yakeji ba a kanta gaskiya yasan de Yana tunaninta over Amma ba kmr na yau ba.""maybe ko Dan baka kirata kajita bane. "" Wata zuciyarsa tace dashi hakan,Nan da Nan ya yarda da hakan ne ma. Bayan yayi"

"sallarh isha'i Ya sake wanka ya shirya cikin kayan bacci na alfarma farare sol, ya hakimce a dankareren falonsa Wanda yaji kayan Alatu Kai kace akwai mace a gidan, duka gidajensa yanada ma'aikata Maza masu kula masa da gidansa danshi a rayuwarsa baya kaunar kazanta, ma'aikaciya mace cede bashi da ita saboda yanada tabbacin wata rana in jarabarsa ta tashi Yana iya afkawa yarinyar mutane, so kula da Kai yafi ban cigiya, in abunshi ya tashi wlhi Sam bashi da control dole seya shiga yakejin dadih,ko romances bayaso me tsawo tinda ya gane dadin gindi. Lumshe idanuwansa yayi, Yana me kara luntsuma a kan kayataccitar kujerar dake falon masu tsananin kyau da tsaruwa , kujerun falon Army green ne and golden light, ba karamin kyau falon yayi ba komi perfect,irin na masu kudi. Idanuwansa ya bude a kan tamfatsetsen Tv Daya mamaye bango daya na falon ,News yake kallo Amma sam baya Wani fahimta, tunaninsa na kan wasu abubuwa da dama a rayuwarsa da mommynsa. Wayarsa ya jawo kirar iphone 15promax, yana kaunar iPhone a rayuwarsa shiyasa inta fito kafin a sakarwa kowa yake saka manyan kudade ya siya yazamana shine first Daya fara using dinta. Lambar JARUMATA ya lalubo, seda ya jima Yana kallon number din Yana Adduarh Allah yasa ta dauka, yauce rana ta farko Daya taba Adduarh Allah yasa mommynsa ta dauki wayarsa ya rasa dalilin hakan. Yayi dealing number din, Har Kiran ya tsinke bata dauka ba, ya kara dealing zuciya cike da kosawa da zakuwa, , kawai muryarta yakeso yaji, zuciyarsa dukta zaku. A karo na biyu ma kin dagawa tayi, ya kara mata kira na uku taki dauka , zuciya fal kuncin dabesan kona meye ba ya ajiye wayar gefensa, hatta launin jikinsa seda ya chanza yaji komi duk ba dadih, duk sanyin AC dake falon seya farajin zafin damuwa. Tsabar takaici Nan falon ya kwana, Bacci sede barawo, da asuba yana tashi ya kara kiranta 3tyms taki dauka, zuciyarsa ta kuma cushewa ko tea besha ba yayi wanka ya nufa office gashi yanada ayyuka dayawa , haka ya wuni yana Aiki time to time yana kiranta taki dauka har yamma yanata kiranta taki dauka, haka kawai yakeji kamar kansa ze kwance itadin kawai yakeso yaji,ya rasa dalilin hakan. Da daddare har Sha biyu na dare ya Kai yana kiranta seda taga kiran yayi yawa ta daga domin duk Kiran da yake mata a kan idanuwanta kawai batasone ta daga sbda yasaba mata irin haka data dauka kuma taji ba abun Arziki bane, Amma sede ta kula Kiran da yake mata a wannan karan yayi yawa, Dan haka seta fara tunanin anya kuwa lafiya. Ajiyar zuciya ya sauke jin ta dauki wayar yaji wani dadih a zuciyarsa wanda be tabajin irinsa ba tinda yazo duniya. ""Meye ka damu mutane da kira Har cikin dare. "" Cewar nabeelah datayi maganar da zazzakar muryarta."

Wannan book din na kudi ne 1k only 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank 08101626484.



*NAMIJIN ZUMA*

https://chat.whatsapp.com/FxikBhpweXTLMbrEVc6xdS

Free page group.

SAADATU BINTU ABDULLAHI (Writer of kyautar Allah)

Free page6

"Jin muryarta ya haifar masa dajin Wani irin sanyi me sanyaya ruwan jiki, ya sauke ajiyar zuciya 2tyms a"

"jere ya lumshe Ido ya sake budewa kana yace. ""mommy bani da lafiya wallahi..."" Ya fadi a shhagwabe kmr me Shirin fashewa mata da kuka. Ya saba mata shagwaba Amma wannan Karan Se taji abun ya mata gatsal kmr bata saba ji ba. ""Subhanallahi Meya sameka?"" Ta fadi cikin sanyin murya sabanin farko data daga wayar. ""Wani Abu nakeji mara dadih a jikina da zuciyata..."" Ya fadi Yana mejin Sanyi a jikinsa kaso Dari na abinda ke damunsa ya ragu zuwa tamanin sbda muryarta kawai dayaji, shide be tabajin abinda yakeji ba a kanta kamar na yau,ada inyaji muryarta ba haka yakeji ba. ""Kamar me babyna?"

"Banason abinda ze dameka pls,, Ba munyi magana dakai ba a kan kan ka denasa damuwa a ranka Dan Allah kayi Adduarh itace maganin komi na rayuwar duniya, haba Jarumina!"" Ta fadi tana mejin yanayi mara dadih a jikinta sbda ko a muryarsa ta tabbatar da Wani Abu na damunsa Amma setasha ko damuwarsa da na'eema ce. 'ajiyar zuciya kawai Aeezad ke saukewa yana me sauraronta kawai shi kadai yasan meke damunsa, shide yasan ba dmwar na'eema bace a wannan karon kuma besan meke damunsa ba. ""kaji babyna !'' ta fadi jin yayi shiru sede ajiyar zuciyarsa kawai take juyowa ta cikin wayar. ""Naji mommy insha Allahu zanyi Addu'ah kema kiyi min pls ....'' ya fadi cikin sanyi. Nabeelah ta jinjina tabbas yasa damuwa a ransa sbda muryarsa ta nuna alamar nadama a ciki duk yayi sanyi shida bakinsa be mutuwa Amma yau murus take jinsa, ko maganar batsa babu a bakinsa. ""Zanyi maka kaji na mamansa..Amma se kayimin promise zaka denasa damuwar komi a ranka Dan Allah ka dinga sanyayawa a kan komi hkri fa maganin zaman duniya ne ..."" ta karashe cikin muryar rarrashi da kwantar da hankali. ""Thank you,,, proud of you ..."" ""Nima ina alfahari dakai na mamanshi...Ka kwanta kayi bacci kaga time ya tafi dare yayi sosai ko baka koma kanon bane?"" ""No na koma..."" ""Okay Allah ya bada sa'ah ya tsareminkai gabas da yamma kudu da Arewa..."" ""Amin ya Allah mommyna..."" ""Seda safe ka kwanta zuwa 3 or 2 katashi kayi sallar ka gayawa ubangiji damuwarka nima zan tayaka Kai kukanka , Allah shike mgnin damuwowinmu..."" Aeezad ya kara sauke ajiyar zuciya yace ""Insha Allahu nagode mommyna"

"sweet dreams.."" ya karashe badan ransa naso ba, haka kawai ya tsinci kansa da rashin San ta ajiye wayar. ""Nagode babyna bye..."" Ba tare data jira cewarsa ba ta katse wayar,. Bayan ta katse wayar ya kasa cire wayar daga kunnensa seda wayar tayi 5mnt a kunnensa yana mejin muryarta na masa gizo, ya cire"

"wayar daga kunnensa ya kure Screen din wayar da Ido, ya shafa creen din wayar ta kawo haske,"

"picture dinta ne kan lock screen dinsa, tana zaune a farfajiyar hutawar gidansu, sanye take da doguwar"

"rigar atamfa tasha daurin ture kaga tsiya yayin datai murmushi har wushiryarta ta bayyana, ba karamin"

"kyau tayi ba, sumar goshinta ta kwanta luf-luf. Wani irin murmushi ne ya subuce masa yayin dayake kallon picture din nata kamar Yana gabanta haka yakeji a zuciya da kwanjinsa. ""Kinada kyau na matsifa mommy!"" Ya fadi yana me kara kureta da idanuwa, be taba sanin tanada kyaun daya wuce lissafinsa ba se yau. Bude wayarsa yayi yashiga gallery dinsa ya fara duba picture dinta da yaketa mata ba tare data sani ba, kaf wayoyinsa itace take cika masa gallery kuma duk photos din da yake mata ba tare da saninta yakeyi ba, itace a kaf lock screen and home screen na kaf wayoyinsa, sunyi fada da na'eema yafi a kirga a kan hakan tayi tayi ya cire yaki cirewa, har hajiya mommy seda na'eema ta gayama, hajiya mommy ta kira Aeezad Ta tambayesa meyasa zesa kaskantacciya a screen dinsa..."" Aeezad yayi mata banza, Nan ta rufesa da bala'i da matsifa tace dole seya cire kaf pictures din nabeelah a wayoyinsa, cikin Mulki Aeezad yace "" am sorry hajiya mommy Wallahi bazan cire ba, ai kowa abinda yakeso shi yakeyi... Kuma in zaku lura ai a matsayin uwa mommy take a gurina..."" Sam hajiya mommy bazata iya jaa da Aeezad ba Dan haka ta kyalesa kawai ita kanta Tsoronsa takeji wasu lokutan sometimes data gansa se taji zuciyarta na yawaita faduwa kwarjini yake mata, dole sede ta bawa na'eema hakuri a kan hakan. Dadin karawar abinda ya kara dasa musu kiyayyar Nabeelah a ransu kenan saboda ganin yadda Aeezad ya bata muhimmancin fin komi na rayuwarsa. Seda ya Kai 2:am Yana duba picture dinta haka kawai kallonta kesa masa nishadi,. Mikewa yayi ya nufa toilet ya dauro alwala ya fito ya fara jero sallolin dare Yana me Adduah Allah ya yaye masa abinda ke damunsa , danyafi tunanin boyeyyen ciwo yakeyi Wanda shi kansa besan Kona menene ba. Har seda yayi sallarh asubahi kana ya kwanta bacci ya barawo ya figesa, bashi ya tashi ba se 9:am, ya shirya ya tafi office 11:am. A office dinma yau kmr jiya se tunani tunani kawai yakeyi , ya kirata a waya yaci saah ta dauka bugu daya,, wuni sukayi suna waya, har ya bar office din, a voice dinsa nabeelah ta fara fuskantar kamar ya soma"

"chanzawa, nutsuwar dole ta fara shigarsa."

*Katsina state*

"Zaune suke a falon hajiya mommy kusan su biyar, hajiya mommy se kawayenta manyan mata su uku"

"manyan mata ne kamar Hajiya mommy, Dayar ce karama wato na'eema . Duk kaninsu sunada kiba sosai, ba kamar ma ita karamar cikinsu, dukda a zaune take hakan be hanani gano itadin gajera bace, sede fara ce sol, bata da kyau kwata-kwata ga kananun Ido, gashi duk tayi kiba tako ina, irinsu ne akewa lakani da badan fari ba se bola. Zaune suke sun Sa table a tsakiya Wanda ke cike da kayayyakin motsa baki se sanyin AC da AC kawai keta ratsasu tako ina masu Aiki nata hidima dasu, sauran ukun duk Aminan hajiya mommy ne na bugawa a jarida, kallo daya zaka musu kasan sunci sun tada Kai, tinda hajiya mommy ta Auri Alhaji sunusi Ta dena kawance da talakawa sede Yan gayu masu kudi kawai. Hajiya mommy dake zaune kan kujerar 1ctr tana facing na'eema dake zaune da wayarta kirar iPhone 13promax a hannu tana kallon TikTok. ""Ke tinda Allah yadawo dake lafiya ya kamata ki koma dakin mijinki Ko zuwa gobe ne..."" na'eema dake kallon wayarta ta dawo da dubanta kan Hajiya mommy dake maganar ta tabe baki cikin mamaki tace ""Ai benan mommy Na tambayi me gadi ta waya ya gayamin ya koma kano ai.. kuma ma ko"

"Yana Nan gaskiya bazan koma yanzu ba. "" Hajiya mommy ta amshe da ""Dole ki koma saboda kinsan de"

"mijinki ba hankali ne dashi ba, na fuskanci ya fara kosawa gaskiya, danma Allah ya rufamin Asiri uban a"

"tafin hannuna yake .."" Cewar hajiya mommy. Kaf kawayen hajiya mommy suka kwashe da dariya Hadi da hada baki gun cewar ""Da kyau ta gurina ai bakya wasa..."" hajiya mommy tayi Wani farr da Ido tace ""ina zan tsaya wasa,,, ai kaf gidannan d'anne ya zamar min. Kadangaran bakin tulu ita kuma wannan"

"wawiyar tasha nono ta zubar Sam ta kasa maidasa kmr masa a tandaa."" Hajiya mommy ta karashe mgnrta tana kallon na'eema. Hajiya naja'atu babbar Aminiyar hajiya rafi'ah ta amshe da ""ta yaya zata maidasa kamar masa kullum kina kan aikata kasashen waje sarin kaya?"" Na'eema ta amshe da ""Gaya mata dai mama.. "" cikin tsiwa tayi maganar daman bata da alamar kunya ko a Ido.. ""A gayawa uwar ubanki me dattin talauci "" Hajiya mommy ta amshe da kundumoma na'eema manyan ashariya."

"Na'eema ta hade Rai tana kunkunai. ""In ban aikaki kasashen wajen saro kayayyakin ba ubanki dake kabari zan aika ya saromin shigiya kawai! Yar bura uba, Nan dattin talauci ne ya kashe ubanki! shegiya Dan uban ubanki tashi ki barmin falona kuma gobennan ki shirya ki koma gidanki ,in mijinki yadawo ya taddaki gidansa,karki jamin yazo ya gayawa ubansa, tin uban be tafuka Wani Abu yazo ya tafuka a kansa, tinda azabar sonshi yakeyi kamar hauka.."" cike dajin haushi da bakin ciki na'eema ta tashi ta bar falon ta cika fam ta batse, a rayuwarta ta tsani yarfi kuma mommy ta matsifar iya disga mutum a cikin friends dinta, ita kuma na'eema ga rashin kunya,ba tattausa harshe ko a kan uwa ne, a rayuwarta tana kaunar tafiye tafiyennan da takeyi , ko Dan pictures datakeyi tana nunawa duniya ta faso gari, uwa uba kuma tana facaka da kudi, ga yawon bude Ido tanayi tana ganin Yan Gayu da masu kudade. Hajiya wasila tace ""wannan Karan kin matsawa yarinyarnan a kan seta koma gidan mijinta, bayan ke takema Amfani,saboda Allah fa yarinyar nan na Kokari "" hajiya mommy tace ""Eh nasani hajiya Amma ni"

"tsorona kada yaronnan ya gaji ya gayawa mahaifinsa kinga de ko be mgna wata rana se yayi magana, ni shine kawai problem dina... "" ""Karki taba damuwa tinda kin riga kinsan hannunki...""cewar Hajiya najmu. Duk suka kyalkyake da dariya, hajiya nana ta nisa cikin nutsuwa domin duk tafisu nutsuwa da ilmi ita Dr ce, tace ""Kawata gaskiya be kamata ace yarinyar Nan tayi wannan kibar ba Tari guda, alhalin ko haihuwar farko batayi ba,duba fa yadda tayi kiba duk gashi tafimu kiba, ke kanki uwarta tayi hudunki, mazan yanzu fa bawani So sukeyi mace tayi kiba ba, Nan da Nan seta narke inta cika kibarnan,.."" Hajiya naja'atu ta amshe da ""Ah Dr nana batta ta narka kibarta, yadda kowa ya kalleta zesan tana auran me kudi kuma babban soja Masu fada aji a Nigeria .."" hajiya wasila ta amshe da ""Wallahi kuwa a batta ta barbaza kibarta ...yooo taci tayi hani'an, uba kudi d'a kudi kaf dangi bana tsifa, a batta ta narka kibarta yadda zata kara bayyana a hajjajunta, Muma da kika ganmu Hana hajiya dande iya jikin kenan, Amma kiba ai kwarjini ce...."" ""Wannan de magana taku ce kune masu diya. ""cewar hajiya rafi'ah, duk kaninsu"

"duk suka murmusa .. hajiya nana ta rausayar da Kai tace ""gaskiya de ni a ganina ya kamata ta rage,, kinga ita yarinya ce mu kuma mun manyanta a garemu kiba take kwarjini,ita Kam na'eema ai kunga yanzu take tashe, gashi Mijin nata shima yaro ne,gudun kada yaga wata yayi sha'awah mazann na yanzu se A hnkli daga haka se su jajibo maganar Aur..."" ""Aaahhhhhh kullll hajiya kulll da maganar Aurennan,, ke kinga alamar ni Rafi'ah ina raye za ayima diyata kishiya? Yooo ni Nan na da nake tsofai-tsofai Dani ma a Kanta ba Amin kishiya ba se ita datake yarinya danya a kaina. Allah kyauta, ya kade zancen kishiya,, ni"

"wallahi wallahi a kan ama diyata kishiya kwara ni Amin kishiyari!'' rafi'ah ta fadi tana huci Kai kace kishiyar akayo mata ynzu. kaf kawayen nata seda suka juyo suka kalleta jin furucin datai na karshe. ""Kinsan me kikace kuwa Aminiyata?'' cewar hajiya naja'atu baki sake. Hajiya rafi'ah dake girgizar kafafuwa cikin isa da takama da duniya tace ""ina sane wallahi hajjaju. Sanin kankune a duniyar Nan kaf"

"dinta na'eema kawai na mallaka a matsayin diyata, wlhi San da nake mata ko kaina ban masa wannan"

"San, Sam banason abinda ze tabamin ita, kinga kuwa da ace an mata kishiya kwara ace ni akayima ita,"

"nasan yadda zanyi da ita, itafa ga yarinta ga rashin wayau, uwa uba ba halinmu Daya da ita ba, ni ina iya kisan rayuka da yawa a kan mijina...Sam babu digon imani a zuciyata musammanma a kan kishiya,,kinga ita kuma na'eema akwai digon imani a zuciyarta bazata iya kashe kishiyarta ba,, ni Kam wlhi wlhi hajiya in akamin kishiya ko ban kasheta da makirci

Please Login or Register in order to submit comment