You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Kiyi hkri tinda kince na zubar miki da"

"mutunci again na dawo na cinye Miki budulci Duk ni kadai? to duk kiyi hkri, amma ki tuna auranki fa nayi, lada ma kika samu wlhi mommy, ke ai abin alfaharinki ne tinda kin kawo mutumcinki dakin mijinki naci nasa Albarka, gindin yaji maggi da gishiri wlhi sosai, ke knji wani abu kuwa a cikin gindinki me mugun ddh, gaskiya nide kin gamamin komi mommy, Mijinki nata sa miki albarka&   Kaine Mijin nawa ? ta fadi Tana daga kansa a kafadarta ta watso masa wani banzan kallo, ya kuma murmushi yace  bakinki ya bude kou sbda kin ganmu a gidan Aunty hafsat, kibini a hnkli sbda ni Kinsan ba kunyar idon duniya ce Dani ba,,,  naji tashi ka tafi pls&  ta fadi Tana kwanciya, ya matsa mata kafarta Daya, ya kawo bakinsa yayi kissing kafar Tata, ya tsure ma kafafuwanta idanuwa azabar kyau kafafuwanta ke masa ya dago ya kalleta yace  ni kike kora?koda kikaga kin dawo gidannan ba tsira kkyi ba a hannuna kike mommy,,, Ta janye kafafuwanta da yake shafa da hannunsa me lafiya, ta hade rai ta rasa yaza tayi dashi ta huta, shi Sam be gudun abun kunya tace  ka fita a dakinnan pls kar aji shiru Asha wani abu mukeyi ka kara zubarmin da wani mutumcin&  murmushi Aeezad yayi yace  in ansha muna wani abun se me? Look mommy wlhi Ko daddy fa be isa ya hanani in kusanceki ba ko inyi wani abu dake , sbda ubangiji ya halattamin ke&  ya karashe yana kuma Kai hannunsa kan kafarta, ya kuma Kai baki yayi kissing yatsun kafafuwanta zata-zara masu azabar kyau. Nabeelah tayi shiru Tana kallansa kawai, zuwa yanzu ta maida komi kaddara, inta tuna yadda komi ya gudana ma kawai tasan aikin kaddara ne, kuma ita bata isa ta"

"juya kaddarar taba, amma tabbas tasan wannan kaddarar Tata tana tattare da mummunar jarabawa karshen baze kyau ba, musammanma inta tuna da abinda big hajiya tace wai zata gayama daddy.  Dan Allah Aeezad karka bari big hajiya tagayama daddy wannan abun, Ina tsoro& bansan yazanyi da rayuwataba in akaji kwara kawai in tafi kasarmu kafin kowa yaji wannan mgnr, gidanmu kawai nakeso na"

"tafi Aeezad, Dan Allah a maidani gidanmu&  tayi mgnr fuska dauke da alamar damuwa. Aeezad ya hade"

rai a duniya be kaunar yaji tace zata koma kasarsu. Fuska babu alamar wasa ya kalleta yace  Ina ruwanki

"in wani yaji? Lefinki ne ko nawa? Kuma in wani yaji kaina mgnr zata kare so ke ba ruwanki nine ke da ruwa da tsak'i nine uban gayyar kuma naji zan dauki komi babu wanda ya isa ya kalleki a kn wannan mgni, ni na miki alqawari, banga wata halittar data isa ta nuna miki yatsa ba in har Ina numfashi&  ta kuma narai-narai da idanuwa tana kallansa harya gama mgnrsa kana tace  Aah nide kawai zan koma kasarmu na hkra da zama a garinku,&  Aeezad ya kuma hade rai yace  wallahi wallahi mommy in kikayi kuskuren barin kasar nan ba izinina zakiga mummunan abinda zan miki, ke ko wajen compound kk fita sena bata miki Rai sosai,,,,  wlhi sena fita,,, nabeelah ta fadi cikin subutar baki a zuciya taso tayi mgnr amma seta subuce. Mikewa yayi rai hade sbda ta bata masa rai kuma yasan zata aikata duk abinda tace.  Okay shikenan kiyi wasa da rayuwata ki kasheni ki huta mommy& tinda baki kaunata baki kaunar me kaunata& kiyi duk abinda kkeso& wlhi in kk bar kasar Nan sede ki dawo kiga na mutu har lahira,, yana gama fadar hknan yayi fice a dakin ta bishi da idanuwa kawai tana jinjina kkmnsa. Ya fito falon ya kalli aunty hafsat ya kalli big hajiya daketa Shan kayan ciye ciyen har yanzu, ta tasa komi gaba. ya kalli Zaks dake zaune, duk suma suka zubo masa idanuwa. Big hajiya ta tabe baki tace  Tabdijan! Ikon Allah , kiri- kiri ana aikata manyan zunubai& ohhh ni y asu,,ohhh ni jikar mutum biyu, wannan fatsikanci har ina&  Aeezad bebi ta kan me big hajiya tace ba ya kalli Aunty hafsat Cikin tsare gida yace  Kar a bar mommy tadinga aikin komi gaskiya, sbda gaskiya ba yar aiki bace ita,,ko kofar waje kar a barta ta fita aunty hafsat tace toh. Aeezad yana gama fadar hkn ya nufa kofar fita Zaks ta biyosa a baya. Big hajiya ta dauki sallallami tace  Tabdijan! Ganin aeezad ze fice a falon big hajiya tace  wannan kayan nawa ne kou?"

"Danni nariga na Zaba wadanda sukamin&  Aeezad ya Riga ya fice a falon dan haka Zaks ne ya juyo yace  Duka ki dauka an baki big hajiya, Ammade mgnr Aeezad da mommy ta zama sirri, da daddare ma zan dawo in kawo miki toshiyar baki&  big hajiya ta washe baki tace  Aiko wannan mgna bame jinta, kamar anyi ruwa an dauke,,ahhh kamar da kasa inji me ciwon Ido, wannan mgna wlhi bame jinta zakariyya, anjima kudi zaka kawomin kou? Zaks yace  kudade masu yawa ma& sena dawo anjiman&  Zaks yama aunty hafsat sallahma kana ya fice a falon, big hajiya tashiga murna ta tashi ta kira masu aiki tace su kwashe komi sukai dakinta Aiko suka kwashe suka Kai dakinta big hajiya ta koma dakin ta zauna tanata kara dudduba kayan Tana murna, big hajiya nada tsananin San zuciya, Kai kace bata taba ganin kudi ba a"

"rayuwarta, tanada mugun kwad ayi ko kisan Kai akayi a gabanta inde aka bata kudi zatayi shiru."

"Zaks yaja motar suka fice a gidan ya kalli Aeezad dake gaban motar yayi bending, duk jikinsa ya masa"

"wani iri kewarta ta rufesa, Sam be iya fushi da ita komi zata masa, ji yakeyi kmr ya koma ya zauna gidan shima yayita kallanta, yariga yayi mugun sabo da ita a sati dayan dasukayi tare, ko zata dinga zaginsa Tana dukansa shi yana santa a haka kuma yanasan zama da ita.  wani gida zamuje ? Zaks ya tambayi Aeezad din, ba tare daya kallesa ba yace  Kaini gidana kawai, inaso doctor ya dubamin hannuna&   zafi yake maka? Zaks ya tambayesa  aah,,,ba Ayimin allurata ta safe ba ai&  Zaks yace  Okay inaga shiyasa doctor keta kirana se yanzu naga miss call&  ba tare da Aeezad ya kara cewa komi ba har suka isa gidansa, a packing space yaga motar naeema shi yana manta da ita se yanzu daya ga motar, tin randa tabar gidan taje gidan mommy sukaje gun boka a kan a musu aiki nabeelah tabar gidan boka yace an gama a bashi nan da 2weeks duk abinda ake ciki ze kirasu. Zaks nayin packing Aeezad ya fita a motar."

"Zaks ya karasa packing din motar ya fito yabi aeezad daya nufa falonsa,.  Ba abinda kake bukata inaso in"

"tafi gida ne&  Zaks yayi mgnr da Aeezad bayan sun iso falon, shirin hayewa upstairs ma Aeezad yake,"

"sbda so yakeyi yayi wanka ya kwanta ya huta.  Kaje ka dawo zuwa anjima after la asar ko after magrib sbda zaka kaini inga mommy&  Aeezad yayi mgnr byn ya taka matattala hudu, ya juyo ya fuskanci Zaks din. Fuska dauke da mamaki Zaks yace  Wace mommy? Aeezad ya watsa masa wani kallo yace  wacce kasani&  Zaks yace  naga yanzu muka dawo daga gurinta, ka barta ta huta pls aboki, kodan sbda big hajiya tasa ido&   Ina ruwana da idon datasa ba abinda ya dameni ko hanci tasa wlhi bata isa ta hanani naje gun matata ba, Kai in duk duniya zasu taru basu iya su hanani zuwa ga mommy ba,,, Cewar Aeezad. Zaks yaja bakinsa yayi shiru Aeezad ya haye matattakalar yana fadin  ka gayama doctor yazo ya jirani a falo, inyi wanka da sallah, se in fito yayimin allura&  Zaks yace toh, ya juya ya bar falon, ya nufa side din da doctor haphis yake ya isar da sako kana yaja motarsa yabar gidan. bajimawa Aeezad yayi wankan ya fito duk jikinsa ba ddh kmr an zare masa laka, ya shirya cikin kananun kaya marasa nauyi riga da wando iya guiwa kalar sky blue, yayi sallar azahar kana ya sakko falon kasa inda tini doctor ke jiransa hannunsa rike da charbi yana lazimi se zuba kamshi yakeyi, fuskannan tasa tayi fayau da ita. doctor ya gaidasa ya amsa, ya zauna kan kujerar 3ctr doctor ya duba hannun ya masa allura a baya ya koma ya kwanta kan kujerar 3ctr din idanuwansa na kan TV Amma zuciyarsa na kan mommy, da yanzu suna tare, tunawa yashiga jiya war haka yana tare da ita. ""Ubangijine ya jarabceni da wannan azababben SON.."" Aeezad ya fadi a ransa. doctor ya masa Allah sawake Sam be amsa ba sbda bejisaba, yanacan duniyar tunanin mommy. ftini doctor ya fice a falon da kayan aikinsa a hannu, a farfajiyar gidan yaga Hajiya naeema wadda ke tafe cikin isa sanye take da jallabiya nude color skin dinta na hutu se walwali yakeyi. Doctor haphis ya gaidata sbda yasan itace matar Aeezad din, sama sama ta amsa ta nufa part din Aeezad shi kuma doctor ya nufa part din da aka basa, yana tafe yana mamakin halin naeema tin tini in yana gaidata seta dinga amsawa da kyar, tin zuwansa gidan da 2days yaganta a gidan, wato ranar dasukaje gun bokan gidan hajiya mommy ta kwana har kwanaki biyu, tana gidan Alhaji sunusi ya gaya mata Aeezad ya kebance kansa sbda Yana bukatar hutu, Sam na'eema bata yadda da hutun da yaje yiba sbda baya daukar wayarta, Kuma gaskiya ba hk yake mata ba, ko a Wani hali yake yana daukar wayarta, daman ta tabajin kishin-kishin mijinta ya taba ajiye karuwa to Tasha gun karuwar yaje yanzu ma, Amma tayi shiru da bakinta seta tabbatar seta gayama hajiya mommy a dauki mataki, gabaki daya ma ya chanza mata, dace ada ne inya ganta jikinsa har rawa yakeyi yacita, Amma yanzu shiru,. Ta window dinta"

taga dawowarsa gidan yanzu.

Ayi hkri da typing error.

Saadatubintuabdullahi

38...

"Bakinta dauke Da Sallahma tashigo Falon nasa, danshi ka'idace ba a shigo masa falo ba ayi sallahma Ba. a"

"fari ta fara wannan iskancin seda ya taka mata burki shine ta shiga taitayinta. Kwance ta gansa idanuwansa rufe, tasan ba bacci yake ba, ta karasa kujerar dake facing wadda yake kwance ta zauna, tayi crossing legs. Cikin isa ta gaidasa Hadi da tambayarsa ya jiki. Sam beji.a shigowarta ba sbda Yanacan duniyar tunani. ""Ina wuni,,, ya karfin jikin?"" Naeema ta sake maimaitawa da d'an karfi, ganin kmr ma besan tashigo ba. Aeezad yayi firgigit Hadi da dawowa hayyacinsa ya bude sexy luf-luf eyes dinsa kyar a kanta, tunani yashigayi ma wai yaushe tashigo Falonsa?. ''tunnanin me kakeyi har haka?"" Na'eema ta tambayesa fuska dauke da azababben kishi, tana azabar San mijinta, ita duk tunaninta, tunanin wata karuwar yakeyi. Yaji me tace Amma Sam be bata amsa ba, saboda yasan tunaninta baze dauki abinda yake tunani ba, Koya gaya mata bazata dauka ba, illa iyaka ma ya tarwatsa mata brain, ta fadi ta mutu. Gyara kwanciyarsa yayi a kan kujerar dayake kwance, still manyan idanuwansa masu kama Dana bacci- bacci suna kan na'eema, ji yakeyi a ransa inama ace nabeelah ce zaune inda na'eema take zaune, dase yajawota jikinsa yayi kissing dinta, gabaki daya kewarta ta ishesa kmr ba yanzu suka rabu ba,ji yakeyi kmr ya shekara dubu be ganta ba, gaskiya shida kansa yasan yana azabar San mommy, musammanma yanzu daya shiga gindi yayi gwatso yaji azababben dadih iya dadih, se son da yake mata da martabarta suka kara ninkin-ma-ninkin a kwayoyin idanuwansa, shifa yanzu baya ganin naeema a mace, ba na'eema ba duk matan duniya yanzu be ganinsu a mace, gabaki daya mommy ta riga ta cika ko ina na sassan zuciyarsa da gwanjinsa da komi nata. Ganin ya mata shiru ya hasala na'eema ranta ya Kuma baci zuciyarta ta harzuka da azababben kishinsa, tasan shi miskiline daman tin can Amma gaskiya a yanzu abubuwan nasa sunyi yawa, kallon da yake mata yanzu ada ba irinsa yake mata ba,. Cikin tsiwa Na'eema tace ""duk kabi ka chanzamin tin tini, kawai ina daurewa ne, ina Kuma kallanka ne kawai, sekace ba auren soyayya mukayi ba nida Kai,, Baka kallona da daraja sbda ka fad'a soyayya da karuwa, duba fa yanzu nashigo baka sani ba sbda kana tunanin wata banza ballagaza karuwar ti-t..."" Bata samu damar karasa kalamanta ba saboda uwar tsawar daya daka mata. ""Ke dallah rufemin baki,!! Sha-sha-sha, ni kike dangan tawa da karuwa saboda baki da hankali baki da tunani bakisan inda Ke Miki ciwo ba?"

"Yaushe raini yashigo tsakanina dake har haka? To ahir dinki Dani, kinsanni Kmr yunwar cikinki nafi karfin"

"raini a gurin y'a mace, Ke in kinada hankali harkin isa kizo kiyimin wata mgnrki ta hauka ranar da aka dawo Dani daga asibiti kika fita kika bar gidannan ba tare da izinina ba, ke duk abubuwan da kikeyi ban"

"miki mgna ba seni kikema mgnr banza, kike dangan tani da karuwa, Sbda bakida daraja baki da tarbiya"

"ni kike dangan tawa da karuwa, tin wuri ki kiyayeni kinji na gaya miki in ba haka ba wlhi zan bata miki rayuwarki gabaki daya!!,"" Ya karashe da muryar gargad'i. Na'eema ta saki baki ganin wai yau itace Aeezad kema tsawa da gaya mata maganganu kamar Daman Yana jiranta, Harda cemata sha-sha-sha. ""Yau harni Na'eema kakema tsawa? Kawai saboda ka hadu da karuwa Ta dauke maka hankali?"" Ta sake fadi cikin tsiwa da rashin tarbiya da rashin kunya. Tashi zaune yayi ganin tana Neman ta bata masa Rai, kalmar karuwannan na bata masa rai,,..''Tashi ki fitarmin a part tin ban miki abinda zakiyi Dana sani saninaba,!!!,,,"" ya fadi cikin tsawa Hadi da nuna mata kofar fita,. Mamakinsa ya daskarar da na'eema a inda take zaune, zuciyarta se dukan uku uku takeyi, wai yau itace Aeezad ke kora a part dinsa, mutumin dake rokonta Allah annabi tazo part dinsa yacita ada Amma yau ita yake kora? mamakinsa mara iyaka yayi wankan tsarki ya kuma rufe mata zuciya, be taba wulakantata ba duk abubuwan da take masa Se yau, idanuwanta suka cicciko da kwallar tashin hnkli Amma ta hadiye sbda bataso tayi kwallah a gabansa gudun karta zubarma da kanta mutumci. ""Yauni kake kora a part dinka,? Sbda ka hadu da wata karuwa, wata Tsinanniy..."" Mikewa aeezad yayi ganin tana neman bata masa mood shi Kuma Kawai so yakeyi ya zauna shi kadai yayi tunanin mommy yafi masa ganin na'eema dadih. Batare dayace komi ba yabar falon zuwa upstairs Nan ya barta tana sambatun kishi, mikewa tayi ta bar falon a guje ta nufa part dinta, tana Isa falonta ta zube kan kujera ta fashe da kuka, duk ta gigice sbda azababben kishi, tana kaunar mijinta sosai, gani takeyi kawai karuwa yasamu shiyasa yaketa chanza mata,koda hakan ya faru ma tasan harda lefinta sbda tafiye-tafiyen da takeyi, tin Yana dokinta yanzu ta kulama yadena dokinta, Kuma duk lefin hajiya mommy ne, Amma ba halin ta fadi. bayan taci kuka ta koshi tajawo wayarta ta kira hajiya mommy, bugu biyu wayar tayi ta daga , taji yarta na kuka Nan hnklinta ya tashi tashiga tambayarta meya faru? Na'eema ta kwashe duk abinda ya wanzu tsakaninta da Aeezad ta gaya mata. Hajiya mommy ta numfasa tace ""haba biri yayi kama da mutum,,,toh wlhi ke kinfi karfin wulakanci, ashe bamusan inda bakin zaren yake ba, mun dauki hakkin nabeelah, daman daga baya nayi tunani gaskiya aeezad me zeyi da wata nabeelah, tsohon gindi, Can wata Yar asirin yasamu Ashe ta mallakesa, haba biri yayi kama da mutum,...ba Wanda ze daga miki hnkli yata ki kwantar da hankalinki zuwa gobe mu shiga cikin daura can gun bokana na kan ruwah..."" Na'eema na kuka tace toh sukayi sallahma ta ajiye wayar taci gaba da kukan, tabbas da ace zatayi Ido biyu da wadda ta dauke mata hankalin miji, babu abinda ze"

hana ta nakasata ta yadda bazata moruba.

Direct bedroom dinsa ya nufa bayan ya hayo upstairs din. Zuciyarsa fal haushi da takaicin na'eema Sam

"besan na'eema bata da hankali ha se yau. Yaja k'wafa, kana ya isa kan bed dinsa ya kwanta befi 3mnt da kwanciya ba yayi zumbur ya tashi zaune, ya nufa bedside ya daukko wayarsa ya nemi lambar mommy ya kira ,bata daga ba har kira uku, ya katse ya kira Aunty hafsat wadda ke zaune har yanzu a falon tana jinjina lamarin Aeezad da nabeelah, big hajiya Kam tinda tashiga dakin bata fito ba, tana can ta tasa abun duniya a gaba se kasafi takeyi, harda kudin da zaks yace ze kawo masa dukda batasan nawa bane Amma se kasaftasu takeyi sbda azabar San zuciyar dake dawainiya da big hajiya. Ringing biyu wayar aunty hafsat wadda ke falon jone a charge, ta tashi ta isa ga wayar tata, taga sunan Aeezad, cire wayar tayi a charge kana ta daga wayar ta kara a kunnenta na dama. Daga cikin wayar Aeezad yace ''Ya mommyna"

"take?"" Aunty hafsat tace ""Ai tana daki bata fito ba tinda kuka bar gidan..."" ""Ki dubomin ita pls,,, a bata"

"abinci sbda batajin ddh Kuma tanajin yunwa...'' aunty hafsat tace ''Toh .."" lamarin nata Kara daure mata"

"kai. ""Kije ki dubata ynzu inajinki bazan kashe wayar ba,,,""cewar Aeezad. Aunty hafsat tasake cewa toh...kana ta nufa dakin aunty nabeelah, kwance ta ganta tayi baje bajee ta cire hijjabin jikinta, sanye take da rigar mara nauyi lemon green,. Bayan Aeezad ya fita a dakin a daddafe ta iya wanka, tayi sallar azahar ta chanza rigar jallabiyar Aeezad dake jikinta zuwa rigar jikinta ta ynzu lemon green, tana kwanciya bacci ya kwasheta ga sanyin AC na ratsata,. A yadda take sauke numfashi ya tabbatar ma da Aunty hafsat baccin takeyi sosai Kuma me nauyi. ""Kagana Bacci takeyi..."" Aunty hafsat tasanar da Aeezad ta cikin wayar. ""Bacci kuma? Amma tana lafiya de kou,?"" Ya tambaya muryarsa dauke da rikicin SO da kaunar mommynsa,. Aunty hafsat tace ""toh gaskiya bansaniba tanade bacci naga Kuma baccin ya dauketa sosai..."" Sam aeezad be gamsu ba kawai so yakeyi yaganta danya tabbatar Kuma idanuwansa na cike da kwad'ayin San ganinta.""hau online in kiraki video call inaso naganta..."" Yana gama fadar hakan ya katse wayar ya hau online itama Aunty hafsat tahau online din tana kara mamakin sha'anin gabaki daya kaninta ya chanza. Tana Hawa WhatsApp din ya kira video call ta daga ta haska masa Fuskarta da jikinta, Yanayin tozali da ita ya saki Wani Nisha na nishadi da farin ciki ya kureta da idanuwa baccin kawai takeyi batasan me akeyi a knta ba, sumar Kannan nata yayi baje-baje a kan pillow din da kanta yake. Yadinga kallonta,har aunty hafsat ta gaji da rike wayar, seda kyar yace ""Kar a tasheta Amma inta tashI ki bata abinci aunty hafsat sbda tanajin yunwa sosai, Kuma bata da lafiya a kula da ita Dan Allah zanzo anjiima.."" Aunty hafsat tace ''Toh Allah ya kaimu..."" Aeezad yace ""Amin..."" Daga haka sukayi sallahma ya ajiye wayar yana murmushi. Bayan ya ajiye wayar aunty hafsat tajima a kan Aunty nabeelah tana"

"kallonta tana tunani-tunani, kana ta fice a dakin jiki ba laka."

Da daddare har after isha'i Zaks be iso gidan ba bakin ciki ya isa Aeezad ya masa kira yafi sau ashirin Yana

"dagawa yace gashinan zuwa Amma shiru sbda babansa ya tsayar dashi suna wata magana. Se 8:30pm Zaks ya iso gidan a compound ya tadda Aeezad wanda kejin kmr ya tashi sama yaje ya ganta, ji yakeyi kmr be taba ganinta ba , ko yayi shekara dubu be ganta ba, harya yanke shawarar kiran Daya daga masu gadinsa ya kaisa shide burinsa ya ganta, ya kira Aunty hafsat yafi sau hudu, tana dauka Yana tambayarta mommy ta farka, tace masa aah. Yasan zuwa yanzu tini ta farka, yanada tabbacin baccin gajiya takeyi, itakam aunty hafsat baccin ya fara bata tsoro. Wani banzan kallo aeezad ya watsama Zaks Daya iso inda yake tsaye, yaja guntun tsuki. Zaks yace ""Tuba nike ranka ya dade, wlhi Abbah ne ya tsayar dani..."" Ba tare da aeezad yace komi ba yayi gaba zuwa motar da Zaks din yayi packing ynzu, ya shiga gidan gaba Zaks ya shigo dreva side, yaja motar suka fice a gidan, bayan sun hau ti ti Zaks dake tuki yace ""Yakamata mu dena yawo haka kara zube, kar aje a kawo mana hari,irin na first time, da aka kawo maka, dukda ana bincike a kan wadanda suka kawo wancan harin nasan suna bibiyarmu bazasu barmu ba har ynzu,,,"" Aeezad ya tabe baki yace ""Allah ya fisu,,,ni Basa gabana wlhi Mommy ce kadai a gabana,,,"" cewar Aeezad. Zaks yayi murmushi yace ""Nasani ko bakace ba,... kai kaga yadda ka fita hayyaccinka ne yanzu saboda awannin da kayi baka ganta ba na yau kawai..."" Aeezad yayi humming yace ""Waiku an gaya muku San wasa nake ma mommy? Wallahi koni kaina bansan adadin yawan San da nake mata ba, ubangijin dayasamin shi kadai Yasan yawan San da nake mata, wlhi ji nake kamar zan hauka sbda bangane ba,nariga nayi mugun sabo da ita,, in bata kusa dani ji nakeyi Kmr raina ne baya jikina,,,"" Zaks"

"tace ""Wallahi nasani aboki ko baka fadi ba, Insha Allahu kodan girman San da kakema mommy ubangiji"

"ze barku tare har Mutuwa insha Allahu..."" Aeezad yayi hanzarin amsawa da ""Allah amin..."" Suka cigaba"

"da tafiya suna hira sama sama Amma ruhin Aeezad naga Aunty nabeelah, seda suka tsaya ya siya mata gasashiyar kazar hausa sbda yasan tanaso sosai, yasiya mata kayan ciye-ciye da kilishi me yawa, kana suka nufa gidan, shida Zaks suka shigo falon, ba kowa Aunty hafsat na part din baban Noor big hajiya Kam tanacan tana bacci se mafarki takeyi a kan kudin da zaks yace ze kawo mata. Xaunawa a falon zaks yayi Aeezad ya nufa dakin nabeelah da ledojin duka a hannunsa Daya me lafiya,. Kan dadduma ya taddata tana jero sallolin da Ake binta,, bata jima da tashi ba, taji haushin baccin datayi na asara ba tare datayi sallolinta a kan Kari ba,bata taba irin Wannan baccinba se yau, aunty hafsat ta tasheta kusan sau biyu amma ta kasa tashi, Sam aeezad besanma ta tashetan ba, Baccinne ya fara bata tsoro shiyasa ta tasheta sannan da ganin lokacin salloli ya shude, duk tashin da Aunty hafsat ta mata ko motsi batayi ba , se ynzu ta tashi, yanzunma sallolinne suka tasheta Amma badan baccin ya isheta ba. Ajiye ledojin Aeezad Yayi a kasa, kana ya zauna kasan dakin Yana kallonta tana sallar idanuwanta na neman rufewa saboda bacci. Yana Nan zaune Yana kallonta harta idar tayi adduarh, ya kalleta ya sakar mata murmushi itama shidin take kallo ko idanuwansa sun isa su fallasa mata irin matsifaffen San da yake mata. ""Mommy naga kmr dinkin ya warke?kina komi normally"" Nabeelah ta zabura tace ""Wallahi tallahi be warke ba har yanzu..."" Aeezad yayi murmushi yace ""Mommy gindinnan de ko shekara ze be warke ba wlhi sena cinyesa, komin wayaun Amarya dole

Please Login or Register in order to submit comment