You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuciyar dashi kansa besan yanadashi ba se yau, nan wayar ta tarwatse a kasan tiles ta fashe ta gaba ta baya, ya wurgar da ledar kudin dake hannunsa ya dago hannunsa me lafiya, ya watsawa nabeelah wani irin mari me tsananin zafi ji kake tasssssssssss! Wani irin zafi ya ratsa fuskar nabeelah zuwa kaf jikinta nan take ta farajin kukan tsintsaye na mata shawagi a cikin brain dinta sbda azabar zafin dataji na marin, nan take ta dafe kuncinta wasu zafafan hawaye suka wanke mata kunci, ga zafin Marin daya mata ga zafin wai yau itace karamin yaron data raina ya mareta, a haihuwar kaji tini zata haifesa . Zaks dake gefe yaji tamkar a fuskarsa Aeezad yayi marin.  dan Allah kayi hkri mana&  Zaks ya fadi hadi da karasowa inda Aeezad da nabeelah ke tsaye. Sam ma Aeezad bejisa ba.  Aikin banza aikin hofi,,,ni zakima haka, ni zaki ma wannan iskancin kinje gun namiji kina min karya saboda reni,,,wannan yarinyar har ta isa ta renani wlhi baki isa ba kedin banza da hofi, Wulakancinki na banza, wlhi baki isa ba, yau zan maganinki, yau zaki gane waye ni , gabaki daya karyar iskanci kkyi&  Aeezad ya fadi a zafafe yayin dayakeji Sam be huce ba dukda Marin daya mata,. A matukar wani zafin Aeezad ya fito hannunta da hannunsa me lafiya ya fisgota suka fice a falon zuwa farfajiyar Asibitin Zaks ya biyosu yana tambayar  Ina zakaje da ita? Ina Sam Aeezad bebi ta kan zaks ba, nabeelah ta kasa katafus se janta yakeyi kikiki kmr tsohuwar mota, yayinda har yanzu hannunta ke dafe da kuncinta. Tinda Aeezad yajata basu tsaya ako ina ba se a bakin motar zaks, tinda zaks yaga ya tinkari motarsa tini ya bude motar kafin ya kara sa, Aeezad ya bude gidan baya ya wurga nabeelah ciki, ya bude gidan gaba fannin me zaman banza ya shiga ya kulle motar da karfi Kai kace motar ce ta masa lefin. Ba tare da zaks yajira Karin bayani ba domin shima a tsorace yake da Aeezad duk ya chanza kamanni, cikin hanzari kawai Zaks yashiga dreva side yayi reverse ya fice da motar a asibitin ya jefata titin yamma, ba tare dayasan ina zasuje ba , kuma yana tsoron tambaya, nabeelah se kuka takeyi me tsuma zuciya, shi kan gogan se girgiza kawai yakeyi shi kadai ya kumbura yayi suntum a wannan lokacin"

babu abinda baze iya Aikatawa ba.

Saadatubintuabdullahi

Ingantattun magunguna ina kuke manyan mata masu fada aji ku *marmatso kusa-kusa kuzo ku

gyara gindinku mazajenku su shiga suji dadih su Dinka ihu suna makalkaleku a gado kayan dadih se mata masu daraja *

Akwai gumbar madara

Akwai gumbar ridi

Akwai gumbar zuma

Akwai gumbar bata gaban matan duniya

Akwai gumbar farar saka

Akwai gumbar rubutu

Akwai gumbar cikakkiyar mace

Akwai gumbar dake ciko da farjin mace ba ruwanki da ciccibi

Akwai gumbar goron tulah hajiya ba a magana in beyi ihu ba yana cikin gindinki kimin magana in

biyaki kudinki

Akwai gumbar nonon rakumi

Akwai gumbar kin fita zakka

Akwai gumba iri daban daban shaaaa yanzu magani yanzu dakinsha dakin jike sharkar tana karawa mace

dadin farji sede kiji ziiirrrrr gabanki na motsin ddh oga na kara motso mikishi da Abun dadinsa akwai

"Ingantattun garirrikan magani na niimah, akwai maganin maza, akwai sahihin maganin sanyi dana basir, manyan mata ku kula da jikinku."

Chart me up hajjaju 08101626484

NAMIJIN ZUMA PAID PAGE 19 *this book is only 1k 08101626484*

"Tafiyar mintuna ashirin sukayi yayinda Aeezad bece da Zaks ga inda zasuje ba,shi kuma Zaks tsoro ya"

"hanasa tambaya se sharara gudu yakeyi kawai a kan shantalelen ti-tin daze kaika kawo zuwa mando, har zuwa yanzu se kuka me sauti aunty nabeelah keyi, har yanzu dafe take da kuncinta ba karamin jin zafin"

"marin tayi ba, a rayuwarta ba a taba touching jikinta taji zafinnnan dataji ba yanzu, hajiya Rafi'ah Tasha"

"marinta yafi a kirga Kuma tanajin zafin sosai, Amma a duniyarta kaf ba a taba mata Marin da aka mata me zafi da rad'ad'i irin wanda Aeezad ya mata yau ba, tun daga saman fatar fuskarta takejin zafin marin har zuwa Cikin lungu da sakon zuciyarta, tunani-tunani kawai takeyi ina kuma ze kaita?. ""Kagani kou?"

"Takiyin shiru Kawai so takeyi in haukace, ga zafin abinda tamin ga zafin kukanta dake taba zuciyata..."" Aeezad ya fadi bayan ya juya ya kalli Aunty nabeelah data hada Kai da guiwa se faman zuba kuka takeyi kmr karamar yarinya, bayan Aeezad ya kalleta kana ya dawo da dubansa kan Zaks din. ""Kiyi hakuri Aunty nabeelah Dan Allah......"" Cewar Zaks da bashi da yadda zeyi shida kansa yasan Aunty nabeelah ta maru iya maruwa, Amma yasan dole se Aeezad yayi nadamar marin dayayi mata gashi tin yanzu ma ya fara ganin alamar nadama a kan fuskar Aeezad din. ""Gidan uban wa zaka kaini ne waikai ? Wa-wa kawai dakai se lulaka gudu kakeyi Dani a kan ti-ti kmr Wani Dan iska!' ko an gaya maka ni Dan iska ne... sakarai kawai!'' aeezad ya fadi Yana kallon Zaks daketa driving cikin zallar matsifa da bala'i Aeezad yayi mgnar. ""Baka gayamin ina zamuje ba ai..."" Zaks yayi mgnr cikin sanyi sbda ganin Aeezad na neman sauke masa bala'i daman aeezad matsifaffe ne ina maga yau da aka tabosa. ""Baka da bakin dazaka tambayeni ina zaka kaimu Kai? Wa-wa kawai, ni zakama iskanci kaima, ko dankaga motarka nashiga aikin banza in bazaka kaini inda nakeso naje ba ka sauke mu nida ita se in goyata muje a kafa,!'' aeezad ya fadi a zafafe kaf matsifarsa tadawo kan Zaks, Se tada jijiyoyin wuya yakeyi, gabaki daya baya hayyacinsa, duk kukan nabeelah ne ya kid'imasa ko ince yake kan kid'imasa shine yaketa bala'innan dabesan na meye ba. Zaks de shiru yayi ya masa uzuri domin ya kula bayin kansa bane duk baya hayyacinsa, Dan hk Sam Zaks bece komi ba yayi kwana ya dawo baya ya kalli Aeezad din daketa huci kmr zecinye kansa da matsifa. ""Na juyu ina zamuje?"" Zaks ya tambayesa cikin sanyi danshi ba mutum bane me fada ba kasafaima yake fushi ba. Aeezad ya masa banza kmr bejishi ba se kallon hanya yakeyi Yana cigaba da girgiza kafa kmr sarki a fadarsa, shi kadai yasan me yakeji a zuciyarsa,. """"Mu tsaya a Nan..."" Aeezad ya fadi cikin zallar isa da mulki Hadi da kasaita ciki ciki ma yy mgnr kkr bayason Yi. Zaks ya kalli inda yace su tsaya yaga babban"

"masallacin sultan bello ne. Cikin hanzari yayi packing a zuciyarsa Se tunani yakeyi meya kawosu masallaci, shifa yasha hotel ma aeezad din zece akaisu yasha a can zasu goge rainin. Zaks de mamaki ya cikasa Amma babu bakin tambaya sede yabi aeezad din da ido. Jin sun tsaya yasa aunty nabeelah dagowa ta kalli inda suka tsaya bakin masallaci Nan tashiga tunanin mezasuyi a Nan,, itafa tinda yasata a mota ta sadakar tasha Wani guri kebantacce ze kaita ya keta mata haddi sbda tasan shine abinda ya tsokare"

"masa ido, tariga ta sadakar shiyasa taketa kukanta me dalilin a zuciyarta se Addu'ah takeyi Allah ya tseratar da ita daga sharrin Aeezad din. ""Yanzu abinda yarinyar Nan tayi min ta kyauta Zaks?"" Aeezad ya fadi Hadi da juyowa ya kalli Zaks da yayi packing motar ya tsaya Yana jiran cewar Gogan, Se Kuma yaji Yana wannaN maganar, Zaks ya amshe da ""Inafa ta kyauta , ai kwata-kwata Mommynmu bata kyauta ba , sam-sam bata duba a wannan lamarinba..."" Zaks ya fadi shi Lamarinma ya fara basa dariya. ""kagani kou? Wai ace ni ina kwance gadon asibiti ita tana waje tana tad'i da namiji saboda ita ga macen ayu, mayyar maza,,, bafa sau daya ta fara ba, tayi first time na mata warning na dannewa raina, Amma seda ta kara yanzu ma, tayi fa yafi a kirga Ashe shi mutumin sbda ita yake zuwa ma asibitin tin Muna kano, Dan wulakanci yarinyar Nan ta cuceni wlhi Zaks Amma yau zan maganinta! Zanga gidan ubanwa zata kuma kula wani d ana miji&  yadda yake mgnr kadai ya isa ya tabbatar maka da zuciyarsa na cike da bakin ciki da bacin Rai, aunty nabeelah dake baya tana jinsa , Abu Daya yafi Mata ciwo yadda yaketa cemata yarinya, abin na bata mamaki wai d'anda ta raina ne yake cemata yarinya, Gashi ya dawo yace mata"

"mayyar maza. ""Lallai lalacewata takai lalacewa..."" Nabeelah ta fadi a ranta a zahiri kuwa wasu zafafan"

hawaye be suka wanke mata kunci sautin kukanma tini tadena sbda takaici ya hana kukan nata fidda

"sauti, ji takeyi kmr ta bude kofar ta fita Amma tana tsoron kar ya biyota ya sake marinta, Mari Daya kawai ya zuba mata Amma tini yasa tsoronsa a zuciyarta, a duniya nabeelah ta tsani ka taba mata lafiyar jiki, sannan tanada tsoro sosai duk tsoro ya kamata na Aeezad ko a mafarki akace mata Aeezad ze wanketa da mari zata misalta, gabaki daya jinta take kmr a mafarki har yanzu. ""Kayi hakuri,dole se hakuri..."" Cewar Zaks da yaketa kallon Aeezad wanda bayan ya gama zayyanowa Zaks maganganun ya koma yayi Shiru ya jingina bayansa da bayan kujerar yaci gaba da girgiza kawai shi kadai Kai kace girgizashi akeyi, Sbda tsabar jijjigar da yakeyi har Wani jijjiga ita kanta motar takeyi, ba a taba Bata masa Rai kmr yadda ta bata masa yau ba, tinda uwarsa ta haifesa be taba shiga bakin cikin Daya shiga yau ba kuma duk a kanta, shifa Sam ba haushinta yaji ba Kawai de ta bata masa raine,Amma yanzu haka Yana cikin nadamar marin da yayi mata, tinda yayi marinma yayi nadamar yinsa, Kawai de tinda yariga yayi ne ba yadda zeyi, Amma a zuciyarsa yayi nadama yafi a kirga. Seda suka kwashi 10mnt a Nan Tsaye kana Aeezad ya bude murfin mota ya fito cikin hanzari Zaks ya fito gudun kada yaki fitowa yayi lefi,. Bude gidan bayan Aeezad yayi yayinda Nabeelah ke zaune se faman kwallah takeyi ta dukar da Kai, kallo Daya ya mata yaji Wani irin tsumin tausayinta me zafi ya zuba a zuciyarsa, Nan take ya kuma nadamar marin da yayi mata, Amma sede yaga dukta nutsu da hakanan ne banza bazata taba yadda ya taho da ita suyi tafiyarnan a mota ba, da banza ne tini zata masa rashin mutumci kilama seta kuma marinsa. ""Fito muje!'' ya fadi cikin bada umarni, ta masa banza kmr bata jisa ba. ""Ke bada ke nake mgna ba, ki fito nace mayyar maza, yau zan maganinki wlhi "" Aeezad ya fadi cikin tsawa Hadi da bacin Rai ji yakeyi kmr"

"Yanzu yake ganinta da Alhaji sadi tsaye, Daya kalleta seyaji bacin ransa ya karu, ita Kam Kalmar dayace mata ta mayyar maza ba karamin bata mata Rai tayi ba, lefuffukansa gareta sunada yawa, Still ta masa banza taki fitowa kmr ma batasan da halittarsa ba.""wlhi in baki fito ba zan fiddoki da hannayena. """

"Cewar Aeezad, dayayi mgnr Yana kokarin rikota ta kwace jikinta Hadi da matsawa can cikin motar. Zaks dake tsaye Yana kallonsu da saurarensu yace ""Aunty Kiyi hkri ki fito pls..."" Nanma banza nabeelah ta musu, ran Aeezad ya kara baci daman yanada cikinta,ya shiga kokarin shiga ciki, ganin hakan yasata saurin fitowa gudun kar ya Kara mata Wani Marin har yanzu zafin na farko be saketaba. jawo hannunta yayi direct zuwa cikin masallacin. Ta kwace hannunya ya kuma kamowa ya rike gam, ta kallesa ta kasa cewa komi ya riga ya dasa mata tsoronsa a ruhinta , gani takeyi kmr in tai magana wani Marin ze kuma watsa mata. , zaks de na biye dasu, suka isa cikin farfajiyar masallacin Aeezad ya kalli agogon hannunsa yaga bakwai ta wuce gaf ake da sallah isha i, ga cikin masallacin cike yake da mutane se wa azi akeyi Ya kalli Zaks ba tare dayace komi ba ya saki hannunta ya nufa Cikin masallacin, nabeelah da Zaks suka bisa da ido, tunani nabeelah tashigayi meya kawosu masallaci, ba ita ba har Zaks idanuwa ya bishi dashi yayinda zuciyarsa ta tsunduma tunanin me sukazoyi masallaci kuma da Aunty nabeelah. Bayan Aeezad ya isa ga limamin ya karasa ya gaidasa kana ya masa maganganu kasa-kasa ba wanda yaji, sede limamin ya dauki uzuri wani ya hau yaci gaba da wa azin,. Limamin wanda ke sanye da manyan Kaya na Alfarma babban mutum ne sosai, suka karaso inda nabeelah da Zaks suke tsaye,. Zaks ya bude baki ze gaida malamin Aeezad yayi hanzarin nuna nabeelah yana cewa  Yawwa malam gatanan, ka ganta nan muna kaunar juna kmr zamu kashe kanmu, iyayenmu sun hanamu Auren juna , sau bakwai ina mata ciki,&  Malam liman yace  Subhanallahi! nabeelah ta zaro idanuwa waje a razane , ta kure Aeezad da ido, Jin irin bata mata sunan da yayi, nan ta daskare ta kasa mgna sbda mamaki, kallonsa takeyi kmr ba Aeezad dinta ba me hankali, se yanzu ta kara tabbatar da Aeezad dinnan bashi da hankali. Ba nabeelah ba hatta"

"zaks seda ya zaro ido yabi Aeezad da kallo yana me mamakinsa, shi kansa Zaks ya fara tunanin soyayyar"

"da Aeezad kema nabeelah ya fara taba masa hankali, rike baki Zaks yayi yana kallon Aeezad dayaci gaba"

"da magana.  Zina zunubi ne me girma, shiyasa yanzu tayi istibra i , Nima na tubarwa ubangiji Gashi iyayenmu sunki bari muyi Aure har yanzu, ni kuma in ban aure taba bazan iya hakura da ita ba, na riga nasaba da ita, bata da Aibu nima kuma banda Aibu gata nan de ka ganta malam liman duk muna kaunar juna nida ita, dan Allah ka taimakemu ka daura mana Aure yanzu yanzu nida ita in an fito sallar isha i banso yau mu kwana tare ba tare da Aurenta a kaina ba, sbda dakinku daya gidanmu daya , gado daya muke kwana, kwara a mana Auren dan kar in afka mata yau hannun agogo yadawo sabo& . Aeezad ke mgnr ba kunya ba tsoron karyar da yake shimfid awa yasan hakan ne zesa a muasa Aure da fitilarsa cikin"

"sauki, ba tare da dogon bincike ba."

Yazata kaya ne?

NAMIJIN ZUMA PAID PAGE 20 *this book is only 1k 08101626484*

Alhaji malam alaramma liman yayi gyaran murya hadi da tsurawa Aeezad ido shi tun tuni yaketa masa

"kallon sani amma ya rasa Ina yasanshi, kawai de yasan me fuskarnan ba boyayye bane.  A gaskiya zunubin da kuka aikata be kyautuba kwata-kwata a musulunci, Auren daza kuyi tabbas shine mafi Alkhairi, kayi tunani sosai, insha Allahu ubangiji ze yafe muku kura-kuran dasuka gabata,& yanzu ina yara bakwan da kuka haifa? Cewar malam liman. Aeezad daketa rarraba ido yana sauraren me malam liman kecewa se kallon nabeelah yakeyi, wadda itama shidin taketa kallo ta kasa ko motsin kirki sbda mamakinsa da gungumemen sharrin dayayi mata yanzu-yanzu.  Malam ai ciki na dinga dirka mata bata yadda ta haifesu ba, ita keta zubar min da cikina, ni inda so samu nane ai ta haifamin abina, kaga malam da ace haihuwar minsu tayi ai da yanzu sunfi yara bakwanma, shiyasa kawai kwara a mana Auren, Niko nawa ne zan biya sadakinta&  Malam liman ya zubawa Aeezad ido ya fahimci yaron bashi da kunya ze iya aikata duk abinda yake fadi shiyasa maslahar kawai a musu auren.  To shikenan insha Allahu ba damuwa in aka idar da sallar isha i se a daura auren,& da aci gaba da bad ala ai kwara ayi Auren &  Cewar malam liman.  Akwai kura&  Zaks ya fadi a zuciyarsa se juyawa yake ya kalli aunty nabeelah ya dawo ya kalli Aeezad be tabbatar Aeezad ya wuce tunaninsa ba se yau, shide a iya saninsa yasan ba haka Aeezad yake ba kawai sone ya rikita masa tunaninsa gabaki daya ya fice hayyacinsa. Har zuwa yanzu nabeelah ta kasa ko motsin kirki kmr an mata asiri ganin lamarin take kmr wasan kwaikwayo.  Yawwah malam liman nagode ,,nine waliyin Amarya, wancan kuma shine waliyyina&  Aeezad ya karashe da nuna Zaks dake tsaye kmr wa-wa baki sake. Malam liman ya kalli Zaks yace  To madallah ba damuwa& Yasunan ka ya sunan ita Amarya?  Sunana Ahamad sunusi, ita kuma amaryata sunanta"

"Nabeelah Ahamad, nine ubanta kuma nine mijinta&  Cewar Aeezad uban rashin kunya. Malam liman ya"

"jinjina Kai kawai, ya fuskanci yarannan beda kunya ze iya aikata fin abinda yake fad a, nabeelah kam ba"

"baki se ido kawai take bin Aeezad dashi, zuwa yanzu wasa ma ta maida abun.  Kazo da sadaki kou? Malam liman ya tambayi Aeezad.  Eh malam a kan wannan aiko banzo dashiba naje na nemo su duk inda suke koda banda su kudin& ,trnsper zan mata yanzu, 2m zan biya sadakin sbda koda na fara kwanciyar jima i da ita ni na fara amfani da ita, virgin ce&  Cewar Aeezad dayake Jin zuciyarsa fal farin ciki yau burinsa ze cika duk yabi ya kuma rikicewa, se sakin zance yakeyi kmr an tambayesa. Malam liman yau ya gamu da fetsararre se girgiza Kai kawai yakeyi yace  2m yayi yawa ai albarkar Aure akeso ba Yawan sadaki ba, dubu Dari biyu ma yayi Allah yasawa auren Albarka&  Aeezad ya amshe da Amin, Zaks ma dole ya amshe da Amin yana cigaba da kallon karfin Hali barawo da sallahma. Daga haka malam liman ya nufa masallacin domin sallar isha i ta gabato. Aeezad ya kalli Zaks yace  Bani car key in maidata mota sena dawo nayi alwala mu nufa masallacin&  ba musu Zaks ya mika masa car key din, shi ya nufa inda aka tanada dan Alwala a zuciyarsa yanata jinjina abun, shi kansa Zaks ganin lamarin yakeyi kmr wasa ne ba gaske ba, haka nabeelah ta dauka a zatonta duk wasa Aeezad keyi da hnklinta,. Hannunta yaja suka fice zuwa inda car din take ya bude mata gidan baya da hannunsa me lafiya se binsa take da ido ta kasa katafus kawai se yadda yayi da ita ynzu kmr ya mata asiri haka ta koma masa,. Ya isa dreva side ya kunna motar hadi da kunna mata AC, ya kallata ya kashe mata ido daya kana ya fice daga motar ya nufa Cikin masallacin, yana fita ta jingina bayanta da bayan kujerar gabaki daya ta rasa meke mata dadih,.  mafarki nakeyi &  ta fadi a bayyane, yayinda tayi saurin tsungulin kanta, tayi firgigit sbda zafin tsungulin dataji kawai ya tabbatar mata da idonta biyu bawai mafarki takeyi ba.  Innalillahi wa inna ilaihirraju un! Ta fadi a bayyane yayinda takejin duniyarma na mata kmr ba duniyar data Saba Jin kanta a ciki ba, ta kalli kan ti-ti ta glass din motar taga motoci nata zirya a kan titin kallon titin takeyi amma tunaninta na can wani guri daban, har yanzu Tana gaddamar anya itace Nabeelah yar garin Agadex, Tana cikin tunanin ne taji an idar da sallarh tuni har an fara rad a daurin Aure, kwatsam taji an kira sunanta dana Aeezad an rad a aure a kan sadaki nera dubu Dari biyu. A fari tayi shiru har aka gama daurin Auren duk tanaji, ta Rasa ma yazatayi da rayuwarta, Se yanzu ta tabbatar ba mafarki takeyi ba kawai ta fashe da wani irin jahilin kuka, ta rasa ma Ina zatasa rayuwarta taji dadih se tsungulin kanta takeyi sbda ta tabbatar ba bacci takeyi ba,, Tana cikin kukan ne Aeezad da Zaks suka dawo cikin motar se murmushi Aeezad keyi burinsa na duniya ya cika, ji yakeyi shi ko yanzu ma ya mutu ya bar duniyar nan ya huta, farin ciki ya cika masa zuciya fal, kafin ya fito daga masallacin seda ya amshi account din masallacin ya bawa Zaks ya musu transfer din 2M, sannan ya bada 2M yace a raba sadaka, already Aeezad nada Account din Aunty nabeelah a kansa, dan haka nan take yasa mata 200k dinta sadakinta, daman akwai kudinsa a gurin Zaks din da suke wani business danshi Aeezad bada iya kudin Aikin SOJA ya dokara ba dan kasuwa neshi sosai. Juyawa Aeezad yayi yana kallonta yayinda takeya faman riskar kuka kmr ranta ze fita. Zaks ya sauke ajiyar zuciya yayinda Aunty nabeelah ke bashi tausayi, harga Allah aurennan da Aeezad yayi da ita na dole be mata Adalci ba sede Sam bashi da daman fad a. Ya tada motar suka nufa hanyar dazata maidasu asibitin.  Amaryata ki dena kuka, ni koda kikaga na Aureki yanzu kin zama halal dina, bawai tasaki zanyi na hau zungura miki bura ba, aah ni danta Nima ki rike gindinki in rike nawa doguwar, dannasan sbda kar ince zanci gindinki tinda munyi aure yasa kike kukannan, sbda kawai Ammin kaciya gabanki, kiyi hkri mommy, ni ba mayen gindi bane wlhi sa ranki a inuwa!& . Aeezad ya fadi cikin jin dadih, shi yanzu duk bakin cikin data loda masa ya kau, daya kallesa se yaji wani dadih ya rufesa me tattare da niimah se murmushi kawai yakeyi,. Jin abinda yace yasata kara tabbatar dacewa ya"

auretanfa da gaske ta kara fashewa da wani kukan kmr zata haukace ta bude baki cikin kuka ta fara

"mgna  Wlhi aurennan be dauru ba tinda Kai ba uwata bane kuma ba ubana bane, wlhi bana sanka"

"Banasan me sanka! Aurennan be halatta ba! Gobe zan bar maka kasarku na koma kasarmu bazaka kara ganina ba a rayuwarka a duniyarka ba, wlhi na tsaneka bansanka!! Aeezad yayi murmushin mugunta ya d aga kafad a yace  Duk inda zakije kije Allah tsare, amma ki sani da aurena a kanki, kuma wlhi duk inda kkje, inde a duniya yake sena biki na ciki, duk whlr nan da kk bani a cikin gindinki zan fanshe, danke kk reneni ai bake kk haifanba, dan hk kwara ma ki bari sena Ciki ko sau ashirin ne a rana daya ma se in Miki ci ashirin Inyaso se kiyi tafiyarki Allah tsare hanya, zansa a kaiki a fly&  kalamansa suka kawo mata zuciyarta wuya nan da nan ta harzuqaa ta jawoshi daga gaban motar da yake , ta fara yakushin fuskarsa Tana kuka tana fadin  yau ni kakema wannan rainin Aeezad , nifa na raineka& wlhi nayi nadamar saninka a rayuwata, dana sani da ban raineka ba, wlhi na tsaneka na tsaneka me sanka ma wlhi ban sanshi,,,, yadda take maganganun ya isa ya tabbatar maka bata hayyacinta tashin hankali ne fal kalamanta hadi da damuwa se yakushinsa takeyi a fuska tana jawoshi Tana daga baya shi yana gidan gaba, dataga kmr bejin yakushin ta fara hada masa da cizo, tako ina cizo kawai take Kai masa ta fuska, ba inda bata kafa masa hakori ba, ga kuka tanayi kmr zata shid e Tana kukan still Tana masa kalamai marasa dadih, suna taba masa zuciya amma Sam be damu da komi zakace tace ba, bayajin zafin duk abubuwan da take masa tako ina ta kakkafa masa hakori a fuska da kafadarsa duka se Kara kai masa duka takeyi da yakushi. Ganin abun yayi yawa yasa Zaks bude baki yace  Mommynmu kiyi hkri pls, komi yayi zafi maganinsa Allah, kuma komi mukaddari ne, in ubangiji ya jefo maka kaddara ka amsheta hannu biyu insha Allahu haka ne yafi alheri&  Zaks ya fadi cikin sanyi duk yayi sanyi shima harga Allah began lefin mommy nabeelah ba ga duk abinda zata ma Aeezad sbda yaci da hakkinta kwata-kwata Aeezad be kyauta ba dande kawai Zaks be isar ya fadi bane, be tabajin anyi irin wannan Auren ba se yau a kan Aeezad da Mommy nabeelah ba adalci a lamarin, gabaki daya nabeelah yake tausaya wa a fari de tausan Aeezad yanzu, amma yanzu ya bar tausansa sbda yayi zalinci me

Please Login or Register in order to submit comment