You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bata cewa ransa a bace ne sosai.

Tsaki taja ta dawo falon ta zauna har dare ya soma rufawa bai dawo ba bata kuma ji duriyarsa ba. Da wani irin baqin ciki ta haura sama da can kamar zataje room dinta sai wani abu ya karkaro da keyarta izuwa dakinsa.. gani tay yadda room din yake hakanan yake ta juya kenan zata bar wajen afakaice ta hango takardan a manne ajikin madubi m

Cikin sauri har kirjinta na bugawa ta yo wajen duk ta razana ta dauka ko takardan saki ne hala gajiya da ita khaleel yay

Fizgar takardan tay ta ga ashema tafiya Abuja zaiyi na sati biyu wani irin jefar da paper tay akasa tanajan wata kakkaurar tsaki.

Fuuu ta wuce room dinta tana zama akan gadonta ta dauko wayarta ta dannawa mahaifiyata kira tana daukawa ta fashe mata da kuka..

Mummy na shiga uku na lalace khaleel ya canjamin gabadaya sai walakantani yakeyi dan Allah kafin kizo lagos ki karbo min wani abu daga wajen malamin kin nan wallh bazan iya cigaba da jure walakancin dayake min ba.

Sosai hankln hajya nadiya ya tashi jin irin kukan fitar rai da meenal
Takeyi zaka rantse da Allah wani abu aka mata
Bacin ita kanta batasan dalilin wann makircin datake kullawar ba

Itade kawai daga zarar taga khaleel yana basarwa shikenan saitaga kamar girmanta da kimanta ya zubene.

She just want him to worship her, kotana cin mutuncinsa yabita kamar kare. Sam Batason wann attitude din nasa na bacin rai da shan qamshi Tafison ace itake juyashi kamar waina dan haka ta dinga zubo maganganu masu cike da karya da makirci tanamai cusawa mahaifyarta damuwa sosai akan cewa mijinta yana walakntata.

Harsaida hajya nadia ta mata alkawrin zataje ta amso mata maganin mallaaka kafin nan tay shiru sukayi sallama
A ranar haka tay baccinta bata ko nemesa a waya taji ko ya isa Abujan ko bai isa ba.


Kafin nan Ata fannin Prince femi tun wajajen bakwai da rabi na safiyar yau din suka farka duk jikinsu yay tsami sosai sabida harkaan da suka kwana sunayi a dakin su ukunsu

Da sassafe yaso ya iso gida ya same victoria suyi magana akan nile amma sai zazzabi ya turnuke amininsa wato henry ,christ already ya rigasu wucewa gida dan haka prince femin ne ya dauki henry yakaisa asibiti aka sakamai ruwan drip after like 2 hrs zazzabin ya sauka sann ya daukosa suka kamo hanyar gida.

Baban henryn billonaire ne amma dake ba anan nigeria suke rayuwa ba yasaka ya siye ma yayansa biyu kankarrun gidaje na gani na faɗa a banana island.

Henry yana da kaninsa me suna KAYDEN, wanda akalla bazai wuce shekaru ashirin da biyu xuwa ashirin da uku ba.

Henryn ya taho nigeria ne musamman dan ya saka kaninsa Kayden a makaranta toh already sun samu admission a universityn Pan atlantic inda vicky take koyarwa amma bai fara zuwa ba tukuna.

10:30 am prince femi falana ya kawo henry gaban hadadden multi million nera mansion dinsu wanda dagashi sai brothernsa suke zama aciki .

Dake anguwan nagaggan masu kudine gabaki daya babu hayaniya awajen suna buga horn abkin gate security yazo ya bude musu suka shigo daga ciki.

Da sauri prince femi ya taho ya budewa henry kofa ya sauko kasa snn ya rikeshi suna takowa ahankli sabida babu wani karfi sosai ajikinshi yanadan jin jiri jiri dan ga tulin giyan da suka sha ga kuma harkan cin junansu da suka kwana sunayi.

Daf kofar main mansion suka tsaya prince femi ya danna bell amma sai shiru ba azo an bude musu ba...

Atakaice dai saida sukaci mintina goma anan suna tsaye har henry ya gaji ya zauna akan stairs na bakin door din yanata masifa.

This boy ehhnn Yanzu haka zaka samu yana kan baccin asararsan nanne ya kulle kansa aciki ya kori masu aiki

Bayan danna bell ga kira awaya da suka dingayi amma har yanzu kayden bai dauka ba bare ya fito ..

Daga cikin daki wanda ba cikamai tarkace ba a hankali matashin yaron ya buɗe idon shi yana saukarwa kan wayar shi dayaketa ruri da kiraye kirayensu,...

maida sanyaiyun idanunshi yayi yana lumshewa ya kusa 6min a haka sannan ya ƙara budesu a hankali yana mai furzar da iskan bakin shi mai sanyi.

Huci yayi a hankali dan idan ba kure mashi ido kayi ba bazaka fahimce bambacin tsarin halittarsa da nile ba saidai shidin bakin fatane irin baqi me kyaun din nan na black american wanda shi bai shiqe kirin ba sann baiy haske dau ba bakaramin kyaun fuska da kyan jiki kayden yake dashi ba.


Yana da wani irin sanyin jiki da rigima na daukar hankli dan inyana magana ba zaka ce yana motsa kyakwayen redlips din shi bama, zama yayi yana turo dogayen kafafun shi saman tilee din room din shi yana mai ƙara sauke ajiyar zuciya yana kuma tura hannunshi cikin kwantaiciyar sumar kan shi yana murzawa a hankali sannan ya tashi tsaye, kayan bacci ne masu azaban kyau da taushi a jikinshi masu kyau da daukar hankali.

Yana miƙewa direct ya wuce wani karamin private room a dakin nasa wanda shikadai ne yake iya shigewa cikinsa

Kunna wutar dakin yay walau wani farin haske ya mamaye wajen atake inda gabaki daya jikin bangon dakin yake dauke daa kala kalan hotonan victoria williams wanda yake cirowa daga IG da kuma university website.

Wasu kuma imagination dinsa ne, dan haryasaka artist sun zana masa hotunanta in different styles and shapez ya mammana akan bangon dakinsan kowani safiya kamar ibada saiya zonan wajen ya kalleta yanamai tunanin yadda rayuwarsa zata kasance mai dadi idan ya mallaketa dan a duniyarsa baijin akwai macen da aka halicce ta dan shi kamar vicky.

Mummunan son dayake mata aransa yasaka ya amince wa iyayensa cewa zaiyi karatunsa anan nigeria duk dama basu so masa hakan ba

In his heart and mind shiri yake na kasancewa dalibinta kuma babban masoyinta dayake da burin kwato soyayyarta kota halin kakane....
Ayi sharing please
SURAYYAHMS 08060712446.
[1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_


#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_

⏯️1️⃣8️⃣

kawataccen murmushi mai sanyi ke kwanciya akan fuskar kayden cikin lumshe idanuwa da budewa yanasakin wasu yan iskan kasalallun nishi kai kace shafamai saman kirjin shi akeyi alkcn, bacin tsabar soyayyayr dayake ma vickyn ne ke taɓamai kwakwala yanajin wani abuna namaiyawo agangan jikinshi kamar zarezare tundaga kan tafin kafarsa har izuwa tsakiyar kanshi.

dogayen hannayensa dat are soo fresh and shiny yazubasu suna kwance akan tangamemen zanen hotonan vickyn dake gabansa a jikin bango.

Wani irin kallon fuskarta yakeyi kirjinshi na bugawa ahankli hannun sa yazamar ixuwa saman kyakkwar fuskrta yanamai shafawa har ixuwa kan lips dinta da kirjinta yadda nonowarta suka bulloko waje ta cikin rigarta snn ya tsaya adede wajen yawani irin jaaan balamin nishi datatasomai da karfin tsiya taciki,shape din dan karamin bakin nata bakaramin burgesa takeyi ba,idanunshi duka duka nakan kirjinta ya kuresu da ruwan idanunsa kmr wani tsohon maye,atake ya tamƙe idanunwansa yay gamgam dasu yanamai imaginining kansa with strong passion in yasamesu yakuma ji damshinsu acikin nashi bakin ji yake halama haukacewa kawai zaiy aranar.

Nishi nishin dayakey ke saukar masa da wata jarababbiyar ruwan sha'awarta me mugun dumi datake saukowa ahankli acikin wandonsa.

A matsayinsa na lafiyayyen matashi dan gidan masu shi,zai iya cewa Yasha arangama da kyawawan yan mata masu komi da komi na dirin jiki amma haryau a duniyarsa bai taɓacin karo da macen da kallonta a hoto kawai yake iya dagulamai lissafi ba sai akan vicky And dats why ya saka aransa cewa duk rintsi duk tsiya saiya sameta baidamu da auren datake dashi ba, cos he beleive that She is meant to be his partner since from heaven da Allah ya hada kurwowinsu waje guda.

Ahankli kayden ya bude lumsashun idanunsa da suka jikke da shaukin soyayyar vicky da yagama mamayemai zuciyarsa da gangan jiki, Daga kafafunsa yay ahankli cikin saibin jiki ya karaso har gaban wani reading table wanda babu komi akai sai Apple computer da tarkacen earpod da gadjets dinsa.

Bude computer yay fuskarsa dauke da wata shuumar smirks yanamai duban new identity daya kirkiro makansa sabon Email me dauke da user name "mrhoney", ..Allah Allah yake dan lokci yay da zai soma isar da sakonsa na soyayyar ga zuciyar masoyarsa vicky kamar yadda ya tsara komi da jimawa.

Kararda wayarsa yake kanyi Acikin main room dinsa ne ya katsesa da sauri,a gajiye ya juyo ya dandube wayar daga can yanamai sakin karamin tsaki,sede hakan bai hanashi typing "HI" ya turo wa vicky ta private email dinta daya biya kudi aka nemo masa ba.

Yasan inta nan ne dole tagansa kuma dolene ta amsashi cos is the email she uses for important messages and high profile businesses dake bayan lecturing datakeyi tana da Babban shagon kayan kwalliya a Abuja da kaduna da porthacout tanakuma dealing da manyan kamfanin cosmetics irinsu zaron, mac,maybelline,Marykayééster lauder, urban decay, da fenty beuty cosmetics etc duk tana kawo kayayyakinsu na kwalliya kama daga kan su foudations, powders eyeliners,mascaras,lips stick,kai duk wani abu daya dangance kwalliya tana siyarwa kuma bakaramin kudi take samu akai ba.

Bayan ya tura mata sakonne ya fito tare da sauya kayan jikinshi izuwa Armless shirt da three qtr shot ya fito waje da sauri sauri.

sosai ran henry ya baci ganin harsunci fiye da miniti ashirin da biyar a tsaye, gajiyar dayake ji dinma duk saida yaji ta watseka tsabar masifar dayay, gashi baida extra key haka femi yay ta lallabashi yana bashi hakir dake yau sati guda kenan da dawowarsu nigeria baima nitsu ya gama sanin ya gidan nasu yake ba.

Suna zaune abakin kofar main house sun hada tagumi can sai sukaji an saka key ata ciki alaman ana kkrin bude musu kofar ta ciki, a mugun hatsale henry ya miƙe tsaye yana jajjan tsaki Allah Allah yake ya sauke ma kayden buhun masifa.

Ahankli kayden ya bude kofar idanuwansa da sukenan a lullumshe tsabar rigima bai saukesu akan kowa ba sai akan babban rival dinsa wato prince femi falana. Kallonsa yake yana raya abubuwa daya game da shi aransa dan sosai yakeda masaniya akan komi daya dangance rayuwar masoyiyarsa vicky.

Duk hargagin masifar da henry yakemai bama jinshi yakeyi ba, wata kisinanniyar murmushi e sanyi ne akan fuskrasa while he is just thinking about yadda zai kwato vicky a hannun wann gayen dake gabansa.

Prince kuwa duk gani yake kmr kayden din ya falling masa ne saidai kash shi sam baya kaunar cin ta kashin bakaken fata da kuwa babu abunda sai hanasa hadawa hardashi.

"Ji yayy an turesa a hatsale an shigo ciki ya daga ido ya kalle henryn ya wani hade rai yana kan xubamai masifa.

"My friend get out of my way bayan ka gama batama mutane lokci zaka kuma tsaremana hanya...Kay u better mind urself oo i am not your mate.

Baice musu uffan ba yanata murmushinsa mai sanyi har prince femi ya shigo shima.

Asace suke kallon junan su kowa na dan shan qamshi tareda abunda yake rayuwa a zuciyarsa

Har saida suka iso cikin katafaren falonsun sann henry ya sauko ya dube femi yace "Guy meet my brother kayden..., and kayden this is prince femi falana..say hi to him he is important!!

Prince femi yay wani murmushi mai daukar hankli ya miƙamai hannu yace "Hi kay" pleased to meet yha... A tsaye cak kayden yake yana kallonsa bai mikamai hannunba tukuna, duk atunanin femi kayden is already into him tunda shidin kyakkwane kuma me kudine sosai.

Saida Kayden yagama jan ajinshi sann ya miƙo masa hannun shima suka gaisa yana shaking hannun femin with a strange sweet voice dat depicits devlish thoughts kayden yace "the pleasure is all mine" murmushi suke idanunsu na kallon na juna kowa da abunda yake rayuwa aransa. Ahankli kayden ya zare hannayensa anashi yaanamai cewa let me get u guys a drink.

Henry yaja tsaki better bcos you wasted out time.

Dariya mai sanyi kayden ya saki yanamai cewa am sorry Bro..
Gaban hadadden glass bar dinsu yaje ya dauko scotch ya juye acikin wine glass sann ya nemo strong negroni wine ya kara musu akai dan acikin alamarinsa babu wasa ko kadan. ya jima da sanin cewa yayansa henry GAY ne, a ganin sa wann ne damarsa na gane cewa ko femi falana ma gay din ne cos dat will give his plan a leg up wajen cin nasara akan samun vicky cikin sauki. Son dayake mata ba irin son nan bane na zallan sha'awa ko yaudara, asalin so gamon jini ne mai tsagawa cikin ruhi da kwakwalwa yanami jin cewa mai rabashi da samun soyayyarta mutuwarsa ne kawai amma bawani dan Adam ba.

Immidietly yana kammala mixing giya da negroni ya dauko musu a small tray ya kawo musu gabansu ya aje musu snn ya nemi waje a falon shima ya zauna batare da ya zubawa kansa komi ba.

Fuskarsa soo innocent kagansa zaka iya rantsewa cewa ko da ansakamai yatsan makiyinsa abakinshi bazai iya taunawa ba.

Ga wata kamillaiyar nitsuwa datake tafe dashi shiyasa koda ya zauna awajen hirarsu kawai suka bingire dashi batare da sun lura da cewa yana lura da kowani motsin da idanunsu yakeyi akan junansu ba.

Yanadan ganin wata alama ta bayyana masa abisa zarginsa akansu sai kaga wata munafukar murmushi mai sanyi ya kubuce masa akan bakinsa.

Nan Henry ya soma gayawa femi cewa ai kayden din ma yazo ne dan zaiyi karatu A pan atlantic university dake lekki anan inda matarsa vicky take koyarwa kuma shima economic din zai karanta kenan the same deprtment din datake zaijeshi shima .

Prince femi was suprise irin duk tulin kudin babansu da ilimin da henry yace kayden yana dashi amma bai jeshi manyan universitys na duniya irinsu harvad,the ivies,notre dame,camp bridge ko massachuset yay karatu ba ya zabi nigeria?

Yay kkrin jansa da tambayoyi akan hakan amma kayden yanunamai kawai ra'ayinsa ne hakan sai basu kara kulashi ba.

remote din tv ya dauka yana caccanza channel in ya lura kamar giyar tasu ya kare sai yaje ya karo musu with the same hadi na negroni.


Bayan kamar sunsha sau uku gabaki dayansu suka fice hayyacinsu sai tunanin suci junansun ya soma dawowa cikin kwakwalsu sosai.

lura da hakan da kayden yay yasaka ya mike ya shiga wata daki daake nan kusa a kasan bayan ya kammala yar lissafi a kwakwrsa, yana shiga babu wani bata lokci ya bude gefen expensive jacket na iphone15 dinsa ya cirowata new artifical inteligent micro chips yay setting coodinates da router wayarsa snn ya nemi gaban madubin dake tsakiyan dakin ya manna chip din aciki inda mutum bazai taɓa kai hanklinsa wajen ba.

Kafin yafito ya zo samu duk suna layi layi suna fadawa jikin junansu da wayo,kayden baiko kalleta inda suke ba ya
haura sama dan yasan henryma bazai barshi ya kallesu suna kissing junansu agabansa ba.

Yana haurawa saman kuwa kamar wanda suke jiran hakan suka dirka ma junansu suna masu shan lips din juna acikin wani irin zazzafar yanayi.

Tsabar yadda giyan ya tabosu yasaka jikinsu ya dau zafi yana rawa rawa Henryn ke rokon Femi akan ya masa irin cin jiya bai damu ba koda zai sake komawa gadon asibiti ne. Jiki na rawa femi ya soma tube kayan jikinshi bayan ya gama ya soma cirewa henry nasa ahaukace.

Dede nan suka soma jin karar sautin takun kayden da alaman yana shirin dawowa kasa.

Nan Henry yay saurin mikewa kamar marar gaskiya yanacema Prince suje daki kawao dan da alaman kaninsa fita waje zaiyi sai suyi abunsu da kyau batare da yajisu ba.

Kafin kayden ya sauko suka tattara kayayyakin su a hannu suka shiga nearest bedroom din dake kasan babu bata lokaci suka farga wa juna.

Dukansu a tube suka tsaya suke wani manne bakinsu waje guda suna wani irin haukatccen shan bakin junansu cikin sauke nishi mai tattare da jaraba da kwarewa.

Romancing junansu sukeyi kamar zasu cinye kansu ko rufe kofar basuyi ba sabida abuge suke sosai..

A nitse Kayden yakke saukowa daga matakala
Rufe kofar saman dayay yasaka sukaji kamar fita wajen yayi while dakin daya fi ntwk kawai ya shige ya zauna akan gadonsa, tare da kunne wayarsa dake sakale da videon abunda sukeyi live yake kalla kamar wanda ya kwarance a aikin leken asiri..

Wani irin murmushi yay ganin tarkonsa ya kama masa babban bera.

Hannunsa yakai kan record dukkan wani abunda sukeyi din na downloding acikin wayarsa dake shi ba kaunar kallon abun yake bama yasa ya aje wayar agefe ya kwanta yanata tunanin yadda zai soma bullowa victoria da soyayyarshi harta Amince dashi sosai duba da akwai aiki dayawa akansa sabida ratar shekaru ne mai yawa atsakaninsu dan akalla zata iya bashi 10yrs gap, altho age is just number, atake yay murmushi dan yasan mata dayawa suna da girman kan ajiye saurayi mai karancin shekaru.

Yasan kuma bazata so ace dalibinta shine masoyinta ba duba da yadda take da mugun kamun kai da aji acikin makarnta. Nan ma yay murmushi.

Yay tunanin amfani da video amma it will be soo immature of him idan yay amfani da hakan wajen samun babban gurbi ko matsayi awajenta dan kwata kwata baison soyayyarsu taxo da salon emotional blackmail ko based on pity ya fison ace soyayyartasu ta ginu ne naturally ta inda a duk sanda ya fito ya bayyana mata kanshi bazata taɓa iya rabuwa dashi a zcyrta ba.

Daga can kasa kuwa aCikin sakin ransu suke harka babu kakkautawa gashi tamkar giyan ya kara musu karfi haka sukeji.

Dan yau cin ma na daban ne sukayi ma junansu kowa ya jigatu sosai, after some 40 min or so suka kammala komi suka kwanta suna sauke wahalallun nishi atare.

Lokaci prince ya kalla agogon bango snn ya tashi a gaggauce yanamai cewa shittt!!tuna cewa yana da meeting dazai yi me muhimmanci karfe 10 na safiyar yaudin acikin gorvenment house na lagos.

Hakan yasaka ya shirya sharp sharp iya wanke jikinshi yay kawai baima yi wanka ba.

Towel kawai henry ya yaɓa akan kogunsa yana takawa ahankli tsabar ciwuwar dayayi suka fito zai rakashi, dan kusan Al'ada ne those guys involve in sodomy wato luwadi, yawancin su suna treating yan uwansu with care kamr na masoyan asali, so,.. duk da henry baiyajin dadin jikinsa amma haka ya fito wai zai raka femi bakin motarsa batare da ya damu ba..

daf sun fito kenan saiga kayden ya sauko rike da wayarsa ahannunsa ya saka earpice yazo zai wuce kamar baisan me akayi agidan ba.

Dacan har gabansu yadan fadi da suka gansa amma ganin yanayinsa na ko in kula da earpiece a kunnenshi sukahau tunanin halama kidansa yaketasha baiji motsin komi da sukayi akasan ba.

Yazo zai wucesu kenn ya shige dakin henry ya zare kunne daya na earpiece din a kunnensa yanamai cewa mr Dj my friend is leaving....Kayden yadan kalli femi snn yace "ohhhh ..okay ammm tnks for the visit.

Femi yay murmushi yace thank you, and i wll talk to my wife about u..so that u can meet her on schol if u need any assistance .

With doble cool smirks kayden yace thank you but no..bana bukatar temakon kowa. Infact banama son tasanni...
Yafadi hakan in a friendly tune baiko nuna alaman komi ayanyinsa ba.

Tun bai karasa maganan ba cikin katseshi henry yace "ina kuwa zakaso tasanka a schl dan kasan meyasa kazo lagos karatu ai,wato dan kartana matsamaka tana sama ido akan yan mata ko?...To victoria ma bata da lokcinka.

Dariya prince femi yay yace guy dont worry kabarsa kawai da ra'ayinsa..it actually good... he is being a man not a bby nagane Bai son mace ta kula dashine...

Kayden yy murmushi yace exctly.

Dariya sukayi dukansu ya tsaya harsaida suka fice waje Snn ya wuce cikin room din sharp sharp ya ciro chips dinsa daga jikin madubi ya saka abayan wayarsa snn ya haura sama cikin dakinsa abinsa.


Wajajen karfe 11:30 saura na safe shemau marafa da hadiza maitama suka iso wani boyayyar Area acan anguwar mushin inda yawancin tradiontional spirtialist da alfas na yorubawa sukenan aboye...
Tafiyar akalla awa biyu sukayi daga lekki izuwa wajen dan wani sukukin gidane daketa baya bayan Area inda mutanen gari basu fiye zagawa ba sede da babban dalili.

Abakin kofar suka aje motorsu suka fito cikin karasowa cikin wani madaidaicin gida

Dan wani daki ne haka aka shigar dasu gaban wani tsoho daya saka fararen kaya daga sama har kasa babu takalmin akafafunsa. Tun daga yanayin gaisuwarsu zaka fahimce cewa shemaun tsofuwar customer dinsa ne.

Nan ta hau baje masa damuwar yar uwanta hadiza tace masa a duba musu aga ni menene yake faruwa da lamarinta da Alhaj yusuf kyari.

Mutumin yay yan tsibabbace tsibbacensa yana mai karkada kararrawa sai can ya fara zabgawa jikin hadiza wasu bulalun ganye ajiki.

Nan Duk suka tashi tsaye acikin yanayin razana sosai suna tambayarsa ko lafiya yake dukanta da ganye..

Idanunsa zururu zuru yana wani miƙa Yace musu Ai yaga mugayen aljanu ne da aka hadata dasu da kuma evil spirit mai karfi dake shirin tunkaro rayuwarta..

Nan Gaban hadiza yy mummunan fadi.

Yace musu aljanun sune suke saka hadiza kunci da damuwa da bakin ciki kuma inbatayi wasa ba sune zasukaishi har lahira. Sann Gameda batun auren mijinta kuwa anan ne yake dada sanar dasu cewa ai gobe gobene ma za'a dora auren sann zaayi shi babu makawa.

Kallon juna sukayi itada shemau bakinsa a sake tsabar mamakin jin abunda yake fada

.....yace mata in karya yayi mata akan batun auren to tasaka security abinciko matashi ayau toh babu shakka zata gane komi.

Cewarsa nan da kwana uku Alhaj kyari zai bata mamaki wajen kawo mata amaryanta har gida

tun bai gama bayaninsa ba atake jikinsu ya hau rawa sunajin zancen san kamr wata almara hadiza tabi ta rude tafara zufa numfashinta na sauyawa.

nn danan tafara musu huci mai zafi takasa daurewa tana son lallai malamin ya bayyana mata wacece keda hannu akanta sann wacece amaryan da alajin zai aure acikin ranta tun ba a fada ba tafara jin tsananin bacin rai atake zuciyarta yy mummunan karyewa gabaki daya jikinta ya fara ragwabewa tanamai jin tsananin azaba irinna cin amana daga wajen mijintan.

Bai boye musu ba ya gaya musu cewa hajiya ramatun ce, itama acan bokanta ya bayyana mata cewa in batayi gaggawar aurensa ba hadizar zata iya tsarewa shiyasa itada bokanta sukama masa kiranyen aljanu tundaga aiport ya fasa zuwa meeting dinsa a south africa ya wuce gidan iyayensa aka hau shirin aurensu a bazata.

Malamin yace musu muddin akayi auren Alhaj kyari ya kwana da hajiya ramatu to tabbas hadiza zata iya samun matsala na hauka ko na ciwon mutuwa wanda ba za ataba gane kansa ba.

Tsabar kan hadiza na juyawa tundaga tsaye ta zubo kasa ragwaf cikin wani irin mayuyacin yanayi shemaun tay saurin tarota ganin yadda hawaye ya wanke mata fuska ta dawo kamar bata iya motsi...

Bayan nan duk wata maganan da suka komayi ba jinsu take ba dan kwakwaalrta ya kasa daukar dukkan wayann bayanai datakejinsu kamar wani almara.

Yanxu kenan da basu zo nan ba da abunda zai sameta kenan?

Aiko da ta gwammaci mutuwarta akan da taga zuwan gobe.

Yanayin hadiza yasaka Hanklin Shemau yakai kololuwa wajen tashi tana rirrike da ita tahau tambayarsa mafita acikin gaggawa.

Bai musu wani musu ba yace zai taimakesu sede amma suyi hakuri su jira goben dan a iya bayan dorin auren ne kawai maganinsa zai iyaci akan hajya ramatu ex minister.

Yace musu dolene ya zame musu subi komi bisa kaidarsa sabida ita dinmma a shirye take
Amma maganin da zai basu shizai saka suci nasara akanta na har abada ..

Hadiza was more than desperate wajen ganin anbata wann maganin

Atake atake tasako driverta ya dauko mata 2.5 million a mota tacemai bazasu barman ba harse ta amshi abunda zai rabata da wann shegiyar mata

Kai da kafa Suna zaune agidan mutumin nan ya shiga wani daki ya kirawo wasu matasan yara ya aikesu cikin wata kauye su karbo masa aika shikuma anan yahau dake daken itacuwa na maganguna da zai basu.


Gabaki daya hadiza bata cikin hayyacinta banda rarrasshinta babu abunda shemau takeyi daga zaune danko ruwa basu ji shawa'ar sha ba bare kuma abinci..

7.30 am the same day!!

For like 30 min meenal talba tana zaune abakin gadonta tanata famar mamakin bacewar fadila acikin garin lagos gashi sun kikkira mamanta itama tace batasameta awaya haryanxu ba.

Kallon agogo tay taga wai har karfe 7.30am tunowa da batayi sallan asubahi ba yasata ta mike Ahankali ta rinka takawa har ta shiga toilet dinta ta hada ruwan zafi tashige ciki a like 15 mnt tayi wanka tareda wanke bakinta wani daddadar Qamshin turarrukan wanka ne ya cikke ilahirin

Please Login or Register in order to submit comment