You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya yi da ""Wace bakuwa ce ta zo?""."

"""Shi ya zo da ita yarinyar to ni tunda ya ce gata nan na kula da ita zai zo,ban kara ganin shi ba haryanzu""ta karasa maganar tana duban agogon dake like jikin bango,ganin goma ta gota ta kara cewa ""Ga dare ya yi,tunda yakai wannan lokacin bai zo ba,to nasan may be ya yi bacci""."

"Cikin mamaki Ya Jabbar ya ce ""Shida kanshi SUDESS Win ya shigo da mace nan gidan,kuma bada saninmu ba,yasan chakwakiyar da muke ciki fa,amma zai kara kawo wata damuwar, yanzu bisa tsautsayi su Uncle suga ya zo da ita,zasu gaskata zarginsu na yana neman masa"" Ya ida maganar tamkar zai yi kuka."

Lallashin shi Hindatu ta fara yi tana nuna mai abi abun a sannu komai zai warware insha Allah.

"Wayar shi da ke saman dinning ya Wauka ya fara kiran Nomber SUDESS kusan kira biyar ya yi mai bai Waga ba,dole tasa ya hakura badan ya so ba,yasan zasu haWu wurin sallar asuba,zai tsare shi ya ji daga inda ya samo yarinyar."

"Daga haka suka ci gaba da tattaunawa da Hindatu akan problems Win, cikin dabara ta samu ya saki ranshi kafin ta kaishi bedroom ta dawo ta leka Wakin Jemima dan ganin yadda take.Can kuryar bed ta hangota ta kudindi ne tana bacci,jamata kofar ta yi itama ta koma Wakin mai gidan nata,a lokacin kusan karfe sha Waya saura."

"Mus'ab kuwa tunda ya ji Meema ta katse call Win,bai gaji ba ya kara danna kira kawai ya ji wayar switch of,abin ya bashi mamaki,wato Meema ta raina shi ko?dan taga yana bibiyarta shiyasa take yimai abinda taga dama, ´ammata nawa suke so ya yi mumamula ta sex da su amma ya ki kulasu sai ita,shiyasa take rainamai wayo.Kallan shi ya mayar kan gaban shi yana kara dubawa ganin yadda ya tashi tsaye kikam ga wani kunburi da ta yi sai halbin iska take yi alamar tana so ta jita tana iyo,ajiyar zuciya ya sauke yana shafota haWi da jijjigawa dukdan ya Wan ji sauki,amma abin haushi ji yake kamar yana kara mata karfi ne."

"Cikin kakkarwar jiki ya kira wata Nomber,ana yin picking na ji wata zazzakar murya ta ce ""Hello madara ta yau kai ne ka kira ni haka,hala yau kana bukata ta ko?""tayi tambayar cikin muryar felling."

"A takaice y ce ""Alish kina ina,ki zo gidana yanzu dake layin Shagari,kada ki Sataman time""Yana idar da maganar ya katse call Win yana ci gaba da mulmula abar shi da taki kwanciya saboda tsabar jaraba."

"Tsalle Alish ta buga tana cema kawarta ""kawata yau burina zai cika,zan Wandana zumar Mus'ab,yau zan ji irin salon gayen nna,na daWe ina bibiyar shi amma sai yau na samu shiga"". Cike da jin haushi kawarta ta tace ""Ni kina bani mamaki meye abin birgewa dan kin bi maza,da sun Wuramaki ciki zasu kyale ki kiyi ta fama,amma yarinya idan kina so ki more kawai ki bi tawagar mu baki da wata fargaba na zaki Wauki ciki"".Matashiyar budurwa ta ida maganar tana kallan bresat Win Alish da take kokarin saka kaya."

"""Mtssssss Allah ya sauwake me zan yi da mace,to abinda take da shi nima ina da akwai"

",wane daWi zata jiyar da ni banda ta tadoman da sha'awa"".daga haka ta yi shiru tare da ci gaba da saka kayanta.Cikin sauri ta kammala ta suri hand bag Winta tana cewa ""Ni dai na wuce sai gobe zan dawo""daga haka ta fita.Da harara ta bita tana jin haushin yadda Alish taki yarda ta shigo tawagarsu ta yan less."

Ba tare da Sata lokaci ba Alsh ta iso kofar gidan cikin ™atuwar motarta sabuwa

dalla.Wadda bata daWe ba wani kwartonta ne Wan siyasa ya siyamata ita bayan ta yimai

"rakiya kasar Dubai na tsawon sati biyu,suna dawowa ya saimata ita tare da Sata millinon uku,amma fa tunda suka je Dubai yake faman cinta,kusan kullin har suka dawo,hakanan ta daure dan tasan zata samu kuWi."

"Ba tare da Sata lokaci ba gate man ya buWemata gate ta shiga ciki.tana gama parking ta Wauki tarkacenta ta nufi cikin gidan.Shidai mai gadin kallanta kawai yake yi yana addu'ar Allah ya shirya wannan yaro,ga shi karami amma ya taso da masifar bin mata kamar Wan akuya."

"Tana ganin baya a falon ta nufi bedroom,tana tura kofar ta hangoshi saman bed ba kaya a jikin shi yana ta wasa da gaban shi,bata tsaya jira ba ta cire kayan jikinta ta yi cilli da su ta haura saman gadon cike da shauki na yau burinta zai cika,zata kwana tare da abar kaunarta. FaWa wa ta yi kirjin shi tana dariya,shima rungume ta ya yi yana zira halshen shi cikin bakinta haWi da shafo manyan breast Winta.kowane lungu da sako yake sumbatar ta,sosai suke wasa da juna cikin shauki.Kwantar da ita ya yi ya Waga kafar ta Waya yana hangen yadda wurin ya juku haWi da wasu ruwa masu yauki. A hankali ya fara shigar ta,saida ya zira bananar shi duka kafin ya fara having sex da ita."

*Kada ku manta wnn Book na kuWi ne* >ØpÝ

"*Sauran page 2 insha Allah na kammala free page,Dan haka idan baki biya ba,to ki karzayo ki biya kuWin ki dan jin ya rayuwar wannan mutane zata kasance,akwai turka-turka,da lauje cikin naWi haWi da wata zazzafar cakwakiya mai tafiya da rikita-rikitar soyayya*"

"=ØÞ=ØÞ>ØÝ>ØÝ. *Manyan Hajiyoyi kada ku bari a yi babu ku, wannan karin alkalamin na AUTAR AREWA ya taSo Sangarori da dama na zamanin da muke ciki,za ki ilimantu harma ki nishaWantu duk a cikin Book Win SUDESS*. *ZAFIN KISHI (sunan Book Wina) gareta akan yar'uwarta mace,ga ruWin ZAMANINMU (Sunan Book Wina zaku iya samun su a Whatapp ) daya ruWeta haWi da SON ZUCIYA wanda nan gaba kaWan zai iya sakawa ta yi NADAMA*"

*By*

*AUTAR AREWA*.


'þ
'þ
'þ
'þ
'þ.

<Øß<Øß *SUDESS*<Øß<Øß

*Written story*

*By*

*AUTAR AREWA*.

"*Paid Book ne akan farashi mai sauki 500 kacal za ki sha krt cikin kwanciyar hankali ta wnn Account Nomber 3125654602 Rukayya Idris first Bank, ki turo shaidar biya ta wnn Nomber 08162385196,ko hoton katin MTN pls Banda VTU >ØpÝ Idan ba ki shirya ba kada mu Sata time*."

"*Ku krnt Book Wina da na rubuta kamar haka =ØIÜ DR MUHSEEN,ZAFIN KISHI,ZAMANINMU"

"sai wnn da nake rubutawa SUDESS.Kada ku bari ayi babu ku masoyan AUTAR AREWA ku garzayo na dawo da sabo mai cike da nishaWantarwa,harma da faWakarwa =ØÞ>ØÝ daga wannan sauran page 1 free ya kare,idan baki siya ba yanzu tau sai dai ki garzaya AREWA BOOKS ki siya duk Chapter 20=ØEÞ.Idan kin siya Book Win DR MUHSEEN 200 to zan baki sauran Books Wina kyauta*. =ØLÜ"

*Bismallahi Rahamir Rahim*.

*Free page* 9þã

*Second to the last page* =ØLÜ

=ØÝÜ Washe gari tunda safe around 9 Alish ta shirya cikin kananun kayanta riga ce

"teasheet mai karamin hannu sai wandon juens mai kamar fela daga kasa siririn mayafinta ta Wora saman kanta da ya sha kitson attace.Hand bag Winta ta Wauka tana kallan saman bed inda har yanzu Mus'ab yake kwance,cikin yanga ta dube shi ta ce ""Dear ni zan wuce sai yaushe kenan?""Ba tare da ya bude eyes Win shi ba ya ce ""Just je ki zamu yi magana,anjima zan turomaki kuWi idan na ta shi.Da ""Ok""ta amsa kafin ta fice daga gidan tana karairaya da takalminta mai tsini.Shiko Mus'ab kara juyawa ya yi ya koma bacci hankalin shi kwance saboda yasan yanzu ba zuwa wurin aiki hutu yake yi."

"A gidan su SUDESS kuwa koda Ya Jabbar ya je sallar Asuba baiga SUDESS ba,haka ya yi ta faman dubawa amma sama ko kasa bai ganshi ba,hakan ya tabbatar mai da cewar bai zo masallaci ba, tambayar zuciyar shi ya fara yi ""To meye ya hana shi zuwa sallah,gaskiya may be baya da lafiya,dan ba halin shi ne ba kin zuwa masallaci sai idan baya garin,ko ya je unguwa.Da wannan tunanin Ya Jabbar ya koma gidan shi, lokacin har karfe 7:30 ta yi.Shima kwanciya ya yi saboda yau Asabar ce ba aiki,zuwa anjima yasan zasu haWu a part Win Momy."

"Shi kuwa SUDESS cikin dare wani zazzafan ZazzaSi ya saukomai,cikin bacci ya ji yana karkarwa dole tasa ya tashi ya Wauko lemu marar sanyi a fredge tare da pracitmol ya sha,ACn ya kashe tare da rage gudun fankar ya koma ya kwanta yana rufe jikin shi da blanket.Ya daWe bai koma bacci ba har kusan gaf da Asuba,saida zazzaSin ya sauka kafin wani bacci mai nauyi ya Wauke shi.Har aka idar da sallar Asuba yana bacci,sai can cikin mafarki ya ga ana Sallah kafin ya yi saurin tashi da salati Wauke a bakin shi.Saida ya yi addu'ar ta shi daga bacci kafin ya yi mika yana ziro da kafar shi ta dama kasa.A hankali ya mike tsaye yana taSa wuyan shi da hannu dan jin ko har yanzu da zazzaSin,jin jikin shi sanyi kalau yasa ya sauke ajiyar zuciya yana godiya ga Allah.Agogon bangon Wakin ya kallah ganin har kusan 6:30 ya yi saurin shiga toilet yana mai karanta addu'ar neman tsari.Alwala kawai ya Wauro ya fito,abin sallah ya shimfiWa kafin ya canza wata jallabiyar ya tayar da sallah.Cike da natsuwa yake gabatar da sallar harya idar.Anan ya zauna yana ta jero addu'o'i.saida ya kammala kafin ya fara rera karatun Kur'ani mai girma cikin suratun tauba.Ya jima yana yi kafin ya mike ya mayar da Alkur'anin saman drower ya haye saman bed da casbaha a hannun shi yana lazimi."

"Sai Around 10 manyan samarin gidan suka hallara a falon na Momy domin yin break kasancewar week end ne.Koda mutum yana da aure to ranar week end zai zo su haWu su ci abinci da Momy da Dady.Ya Jabbar ne a gefen karamar kujera sai Ya Aliyu da shine ke bin Ya Jabbar a shekaru,a gefe Waya kuma ya Nura ne yana amsa waya cikin sanyin murya.House girl ce ta fara gabatar masu da abin karyawa,ruwan zafi ne wanda ya ji kayan ya ji su citta da kanunfari sai kayan haWin tea madara da Bonbita. kulas Win kuwa soyayyan Arish ne da wainar kwai,sai dafaffan naman rago da ke ta faman tashin kamshi.Haka yar matashiyar ta jere su tare da plat da spoorns,sai tishue data aje a gefe.Ba wanda ya taSa saboda sun saba Momy ce take zubamasu,cikin yan dakika ta fara saukowa daga saman step Win ita da Dady cikin ado da cikar kamala irin ta manyan mutane,tunda suka taho ta"

"hango zaratan yaran nata cikin cikar haifa,shima Dady faWaWa murmushin shi ya yi lokacin daya hango su,tunanin ya fara yi meya hana SUDESS fitowa,dukda daman ya saba duk week sai an jira shi.Daidai lokacin suka sauko cikin parlon.Da sauri su Ya Jabbar suka mike tsaye ganin shigowar iyayen nasu cikin farinciki suka tare su kowa na cewa ""Momy da Dady ina kwanan ku?da fatan kuna lpy?""."

"Suma Momy da Dady a tare suka amsa masu suna dafa kansu tare da sakamasu albarka.Kafin kowa ya zauna saman carpet suna kara gaisawa.Momy a wani babban trea ta zuba Arish da waiyanar kafin ta haWa masu tea mai kauri.Saida ta kallasu kafin ta ce ""Wai ina Babana?ya aka yi bai fito ba?."

"Caraf Ya Nura ya ce ""Momy kinsan halin shi baya san zuwa in time"". Yana rufe ba™in shi sai ga SUDESS ya turo kofar falon da sallama can kasan makoshi.Kallo Waya zaka yimai kasan yana cikin damuwa duba da yadda fuskar shi ta Wan yi fayau,alamun ya Wan yi rashin lpy."

"Kusan a tare suka amsa sallamar.karasa shigowa ya yi ciki ya zauna kusa da Momy yana cewa ""Momy Ina kwana?Dady ina kwana""cikin fara'a suka amsa suna dafa kanshi tare da sakamai albarka."

"""Babana ka yi rashin lafiya ne""."

Ya ji Dady ya jefomai tambayar a bazata.

"In...Ina ya fara yi ya ce ""eh...eh Dady na yi maleria ne,amma na ji sauki""."

"""To Allah ya sauwake ""cewar Momy kafin suka fara cin abincin a tare gwanin sha'awa."

"""Sorry Jemima sauko ki ci abincin kafin Dadyn yara ya dawo""."

"Cewar Hindatu tana aje plat Win abincin dake hannunta kasan gadon da Jemima take kwance.A hankali ta zuro siraran ™afafuwan ta zauna saman carpet tana cewa ""Tnx U Aunty"".cikin sanyin jiki ta fara cin abincin bayan ta yi Bismalla."

"Saida su Momy suka kammala cin abincin kafin ita da Dady suka koma saman kujera,su kuma su Ya Jabbar dukansu suna kasa.Kallan Jabbar ta yi ta ce ""Kira min wayar Mus'ab a bani wayar ina so nayi magana da shi"".da sauri ya zaro wayar shi ya fara kiran Nomber,harta katse bai Waga ba,haka ya kara kiran shi,sai ana biyu harta kusan tsinkewa ya Waga.Cikin magagin bacci ya ce ""Hello ya Jabbar yi hakuri ganinan zuwa,na manta tai Saturday""."

"""Dole kake mantawa tunda rayuwar duniya ka saka a gaba,baka tunanin nan gaba ko"

"Mus'ab?"" Cewar Momy tana jin wani kololon ba™in ciki ya tokaremata makoshi."

"Firgigit ya yi ya diro daga saman gado yana kara murza idon shi,dan shi harga Allah baiyi tunanin Momy ce ba,da bazai yi picking call Win ba."

"Kasa ya yi da Muryar shi yana cewa ""Afuwan Our Mom,ki bani 5 minutes ganinan zuwa yanzu insha Allah"" bai jira cewarta ba ya katse wayar yana faWawa toilet .Momy kallan Dady ta yi cikin Sacin rai tana mai jinjina kanta."

"""Ki kyale ni da shi,duk abinda yake aikatawa ina sane da shi,badai Wabi'ar bin mata ya tarkata ba,to zan yi maganin shi,mun gama magana da Hasan akan rana Waya za'a Waura auren su da SUDESS tunda na fahimci so suke su saka duniya ta yiman dariya a matsayina na mahaifin su.To insha Allah komai ya zo karshe dukan su anyimasu matan aure,nexst week za'a gabatar da Meeting kamar yadda aka saba duk end of month,to a ranar kowa zai ji wacce zai aura,su kuma waWancan fitsararrun su Zaheeda duk rawar da suke yi a Tiktok"

"ina sane da su,zasu gane kuran su"".Ya karasa maganar with compidens.Danda nan idon SUDESS ya kaWa ya yi jajur kamar garwashin wuta.Da gaske shi za'a yima auren dole?."

*Wai ina labarin su Hibbah da Meema?yana cikin cigaban Wannan Book mai suna SUDESS*.

"*Sauran page 1 na kammala free page.Dan haka idan baki biya ba to ki garzayo ki biya kuWin ki dan jin ya rayuwar wannan mutane zata kasance, akwai turka-turka,da lauje cikin naWi haWi da wata zazzafar cakwakiya mai tafiya da rikita-rikitar soyayya =ØÞ=ØÞ>ØÝ.Manyan Hajiyoyi kada ku bari ayi babu ku, wannan karin alkalamin na AUTAR AREWA ya taSo Sangarori da yawa na zamanin da muke ciki, za ki ilimantu harma nishaWantu duk a cikin Book Win SUDESS. ZAFIN KISHI (Sunan Book Wina ) gareta akan yar'uwarta mace,ga ruWin ZAMANINMU (Sunan Book Wina)daya ruWeta haWi da SON ZUCIYA wanda nan gaba kaWan zai iya sakawa ta yi NADAMA*."

*By*

*AUTAR AREWA*.


'þ
'þ
'þ
'þ
'þ.

<Øß<Øß *SUDESS*<Øß<Øß

*Written story*

*By*

*AUTAR AREWA*

*Free page* 1þã 0þã

*Kawata/Hajiya this the last free page idan kin ganshi a waje to na sata ne*.

"*Paid Book ne akan farashi mai sauki 500 kacal za ki sha krt cikin kwanciyar hankali ta wnn Account Nomber 3125654602 Rukayya Idris first Bank, ki turo shaidar biyan ki ta wnn Nomber 08162385196,ko hoton katin MTN pls Banda VTU >ØpÝ Idan baki shirya ba kada mu Sata time*."

"*Ku krnt Book Wina dana rubuta kamar haka =ØIÜ DR MUHSEEN, ZAFIN KISHI, ZAMANINMU"

"sai wnn da nake rubutawa SUDESS.kada ku bari ayi babu ku masoyan AUTAR AREWA ku garzayo na dawo da sabo mai cike da nishaWantarwa, harma da faWakarwa =ØÞ>ØÝ daga wnn free ya kare, idan baki biya ba to sai dai ki garzaya AREWA BOOKS ki siya duk Chapter 20"

=ØEÞ.Idan kin siya DR MUHSEEN zan baki sauran Books Wina kyauta*.=ØLÜ

*Bismallahi Rahamir Rahim*.

"=ØÝÜ Shi ya rasa yadda zai yi su Dady su fahimce shi,ko shi dakyar yake yima"

"kanshi wasu abubuwan ballanta ya iya kula da wata,kusan rabin rayuwar shi Momy ce ke Wawainiya da shi to duk randa zai rayu tare da wata ai zai cutar da ita.Yana wannan tunanin ya tsinkayi muryar Ya Jabbar yana cemai ""Ita yarinyar da ka kaita part Wina ajiya Ina ka samo ta"". SUDESS tamkar an kwaWamai iccen guduma haka ya ji saukar maganar,shaf ya manta da yarinyar tun lokacin da su Zaheeda suka Sata mai rai a part Win Goggo.Shiru ya yi yana kara lumshe eyes Win shi,domin kuwa ya rasa abin cewa komai ya tsaya mai."

"""Yarinya kuma""cewar Dady yana kara duban SUDESS daya yi shiru kamar ruwa ya cinye shi."

"Su Nura da Ya Aliyu ne suka kara duban SUDESS a tsanake ya ce ""Uhmm kaga abinda yake kwararka ko,anyi magana kayi shiru kuma alhalin kana jin abinda ake cewa,ya kamata ka yi bayanin dan musan wacece""."

SUDESS langaSar da kai ya yi irin na kananun yara yana zame jikin shi da gefen kujera alamun ya gaji da zaman.ganin kowa ya zubamai eyes yasa ya kawar da kanshi gefe Waya yana sauke ajiyar zuciya.

"Cikin fushi Dady ya dubeshi yana cewa ""Wallahi SUDESS idan baka yimana bayani ba ranka zai yi mummunan Saci,kuma ka sani hukuncin da ´an'uwana suka yanke ba canzawa."

"Da sauri Ya Nura ya ce ""Allah ya huci zuciyar ka Dady,ni a ganina ku bashi time a natse sai ya yi maku bayanin inda ya samo ta ""."

"Kyale shi Nura na fahimci soyayya da kulawar da ake nunamai ce yasa ya raina mutane. Sallamar Mus'ab ce ta katse masu zancen,bakin kofar parlon suka kalla inda Mus'ab yake kokarin shigowa. Kusa da Ya Aliyu ya zauna yana sunne kai alamar rashin gaskiya,cikin tsoro da tarin fargaba ya gaishe da iyayen na shi da yayyun shi.Amsawa suka yi ba yabo ba fallasa.Ganin haka yasa ya ja ba™in shi ya yi shiru yana rarraba idanu.Ba wanda ya kara yin magana sai Momy data zubawa SUDESS abinci ta turamai gaban shi,shima Mus'ab ta zubamai.Tuni Mus'ab ya fara ci,shiko gogan naka SUDESS ko motsawa ya kasa yi banda tunanin ba abinda yake faman yi,saida Momy ta yimai magana kafin ya soma cin abincin."

"Saida suka kammala aka hau hira rabin hirar duk su Dady ne da Ya Aliyu da Ya Jabbar.Shidai SUDESS ya yi shiru,shima Mus'ab tsoro ya ke ji ya yi magana a kawo laifin shi dan haka ya kama ba™in shi ya tsuke."

"Sai Around 11 kafin suka fice daga part Win.Suna fita drect SUDESS site Win Uncle Hasan ya nufa dan yasan yana jiran shi, addu'a yake Allah ya kubutar da shi daga rigimar wannan tsaffin.Lokacin daya shiga da sallama suna falo shida matarshi Hajiya Zaliha wato mamar su Zaheeda kenan.kasan Carpet ya zube yana gaishe su,a zuciyarsa yana addu'ar Allah yasa kar Momy Zaliha ta tashi dan yasan idan tana nan zata kare shi a wurin Uncle Win nasu."

"Bayan gaisuwa shiru ce ta Wan ratsa tsakanin su kafin Uncle Hasan ya yi gyaran murya yana duban SUDESS ya fara da cewa ""Ka daWe kana yimana wasa da hankali,duk lokacin da ka ce a baka adadin kwanaki idan sun cika baka kawomana wacce kake so,to a wannan karin ba shawararka muke nema ba tunda ka zama babban banza baka san ciwan kanka ba,Munyimaka zaSi kuma baka isa ka ce baka so ba,dole kabi umarnin mu tunda mun baka zaSi ka kasa"".Šan nisawa ya yi kafin ya ci gaba da cewa ""Next week insha Allah a wurin Meeting za ku ji matsayin ku,sannan a cikin gidan nan zaka zauna ba wanda za'a bashi gida a waje ka ji na faWa maka""."

"SUDESS da kanshi ke sadde kasa kasa cewa Uffan ya yi saboda tsabar takaici,wannan shi ake kira da a dakeka a hanaka kuka""."

"A hankali ya fara kokarin Wago jajayen idanuwan shi masu kamar an watsa garwashin wuta ya sauke su akan Uncle Win na shi,cikin sanyi yake kokarin motsa labban shi da suka yi nauyi.Gano haka da Uncle Hasan ya yi, ya yi saurin dakatar da shi da cewar ""Ka yiman shiru bana san jin komai daga gareka,duk abinda zaka faWaman na gaji da jinsu daga bakin ka,Kai waliyi ne da zaka iya zama ba tare da iyali ba,sai anyi magana ka ce wai bazaka iya kula da ita ba,to daman ai sai dai ku kula da juna,ka haura shekar talatin amma kememe baka san ayima maganar aure,to meka rasa a rayuwarka,mata huWuma zaka iya rikewa ballantana guda Waya"". SUDESS"

"Mayar da kanshi kasa ya yi yana jin yadda zuciyar shi take beating da karfi kamar zata faso kirjin shi,tuni jikin shi ya Wauki zafi."

"Momy Zaliha dai shiru ta yi tana kallan ikon Allah,tana so ta yi magana amma tana tsoron masifar mijin nata dan tasan halin shi."

Uncle Hasan saida ya gaji da faWan kafin ya hau yima SUDESS nasiha mai ratsa jiki kafin ya ce ya je ya tafi.

"Sanyi kalau SUDESS yabar part Win yana jin wata juwa na Waukar shi kamar zai faWi. fitowa ya yi yana tangaWi part Win Goggo shi ne yafi kusa da wurin dan haka nan ya nufa yana tangaWi saboda wani masifaffen ciwon kai daya dirar mai.Dakayar ya sako kafar shi kofar parlon jin hayaniya yasa ya yi saurin buWe gajiyayyun idanuwan shi akan su,sun yi reras a cikin falon sai kallon kwallo suke yi suna ihu wasu na chat.Bai tankasu ba ya wuce uwar Wakar Goggo.Ankarewa da suka yi ya wuce Wakin yasa kowa ya natsu.Goggo dake linke kaya tana jerawa a wheredrop jin alamun motsin shigowar mutum yasa ta yi saurin juyawa dan ganin waye ya shigo ta ce ta taimaka ya fitar mata da wannan ja'iran yaran sun dameta da ihu.Ganin yadda ya shigo rike da kanshi yasa ta yi saurin nufar shi tana tambayar lafiya.Jin bai tankata ba yasa ta kamashi ya zauna bakin bed filo ta Wauko ta sakamai a bayan shi kafin ta taimaka mai ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya kamar wanda ya yi gudun tsere."

"Shiru ta yi tana kallan shi,tasan matsalar bai wuce anyimai faWa ba akan maganar aure ba,ita wannan lamari yana Wauremata kai,ace mutum baligi kamar wannan amma baya san ace ya yi aure,anya wannan yaron lafiyar shi kalau kuwa?."

"Gani ta yi yana motsa bakin shi alamun magana yake yi,kara kunnena ta yi saitin shi. ""Pls ki ce yaran can su fita,bana san hayaniya""."

"Can kasan makoshi ta ji maganar.fita ta yi parlon ganin wasu sun tafi yasa ta cewa sauran ""To ni tunda kun raina ni yanzu sai ku tashi Yayanku ya ce ku fita baya jin daWi"".Jin haka yasa Zaheeda da su Meenal suka fice daga part Win suna zunburo ba™i."

"Bayan ta koma Wakin maltina mai sanyi ta Wauko ta tsiyaya a cup da magani kafin ta taimaka mai ya tashi ya sha,komawa ya yi ya kwanta yana ta faman juya kanshi."

"Tun ranar da Hibbah ta amshe wayar Meema har zuwa yau taki bata,karshe ma ta Soye wayar tun daga wannan rana basa zaman lafiya a gidan.Dukda Hibbah bata jin daWin zaman haka amma daurewa kawai take yi domin ta nunawa Meema kuskuren ta saboda nan gaba.A yau Asabar da yamma Meema ta shirya cikin doguwar rigar atamfa pink color sai adon Stone da aka yimata,sosai rigar ta amshi jikinta kasancewar ta doguwa kuma mai cikar halitta manyan breast Win ta sunyi das a gaban rigar kana hangen su ta sama sai walkiya suke yi.Waurin Wankwalin zara cap ta yi sai siririn mayafinta data Wora saman kafaWa,plant shue ne ta sanya kasancewar bata san takalmi masu tsini,jikinta kuwa tamkar nayi Sarin turare haka take faman tashin kamshi jikinta mulmul yake alamar hutu da jin daWi .Duk abinda take yi Hibbah na kallanta bata ce da ita uffan ba,saida ta kammala ta dubeta ta kasan ido ta ce ""Honey bani wayata Ina so na je gida,ina kewar Momyna"" Hibbah yi tayi kamar bata ji Meta ce ba tana game a wayarta.Ta fahimci ta jita sarai ta kyaleta itama saita yi shiru tana tsareta da ido."

"Hibbah tasan wayon Meema so take yi ta gudu gida ta barta ita kaWai a gidan.A ranta ta ce ""Hmmmm Meema kenan kinyi babban kuskure da kika bari zuciyata ta saba dake, gangar jikina ta saba rayuwa da ke,duk hanyar da ki ka bi dan gujemin na sani,amma zan sanya malam Cika Aiki ya yiman aiki a kan ki,so nake iyayen ki ma sai kin manta da su,mu kasance"

"mu kaWai muke rayuwa sannan a rufe maki baki ki daina batun auren wani kato idan ba ni ba"".tana wannan zancen zucin ta ji Meema ta hayo gadon tana riko hannuwanta tana cewa ""Sorry Honey nasan na yimaki laifi but ki yi hakuri bazan kara ba,ki bani wayar nasan

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment