You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ÿþ<Øß<Øß *SUDESS* <Øß<Øß

*Written story*

*By*

*AUTAR AREWA*

"*Godiya ta tabbata ga Allah S W A wanda ya bani ikon rubuta wannan Book,ina rokon Allah ya bani ikon rubuta abinda yake daidai.Allah ya hane ni rubuta abinda zai zama silar wargaza tarbiyyar musulmi,Allah kara daWin tsira ga fiyayyen halitta cikamakin Annabawa wato Annabi Muhammad S A W* >Ø2Ý"

*Gargadi*

"*Please wannan labarin kirkirarre ne ban yarda a juyamin shi ba,Idan ya yi shige da rayuwar wani to arashi ne,banyi dan cin zarafin kowa ba*."

"_Ina yima masoya_ _albishir ga duk wanda_ _bai samu krnt Book_ _Win_ _DR MUHSEEN ba_ , _to ya garzaya_ _Wattpad_ _domin samun_ _nishaWi,But_ _wannan Book Win da zan_"

_fara na siyarwa_ _ne_

```Ina mika sakon gdy ta``` ```ga yan'uwana``` ```marubuta``` ```musamman na kungiyar```

```AREWA``` ```WRITTERS Allah yabar``` ```zumunci```. =ØOÜ

*Paid Book ne masoya akan farashi mai sauki ¦ 500 kacal =ØLÜza ki sha krt cikin kwanciyar

"hankali,ta wannan Account 3125654602 Rukayya Idris First Bank,ki turo shaidar biyan ta wnn nomber 08162385196,Ko hoton katin MTN pls banda VTU* >ØpÝ>ØpÝ>ØÝ *Idan kinsan ba siya zaki yi ba kada mu Satawa juna time*."

*Bismallahi Rahamir Rahim*

*Free page* 1þã

=ØÝÜ *KATSINA STATE*

*ON SONDAY*

*5:00 PM*

"Jamvaly Hotel nearest Liyafa Hotel,Da yamma misalin ™arfe biyar manyan motoci ne birjik"

"a harabar saban Hotel Win.Wurin ba hayani sai sassanyar iskan dake kaWawa,mai cike da"

"ni'ima sakamakon girgijen hadarin da yayima sararin samaniya rumfa.Hakan yasa garin ya yi luf ga dukkan alamu akoda wane lokaci ruwan sama yana iya sauka.Wata ™atuwar Toyota land cruiser Prado naga ta shigo harabar wurin,fara ce kal sai faman kyalli da Waukar ido take yi.Wurin da aka tanada dan adana motoci naga motar ta nufa,cikin slow mamallakin motar ya yi parking.Kasancewar glass Win motar tintex ne shiyasa bana iya hangen mai motar har saida ya fito.An Wauki tsawon 10 minutes kafin naga an buWe mazaunin driver,wani siririn matashin saurayi naga yayi saurin fitowa cikin azama ya buWe back sit yana matsawa gefe Waya.Kafa Waya ta fara zirowa kasa sanye da halp cover white color mai adon Stone a jiki irin na sarakuna.Cikin lokaci ™alilan ya fito da gangar jikinsa,saurin dubanshi na yi ina furta ""Masha Allah"".Dogo ne sosai amma yana da Wan kauri,jikin shi a murje yake alamu na yana cikin hutu da jin daWi,yana da hasken fata amma ba sosai ba.Farin yadin boyal ne a jikin shi mai dauke da kananun zane,wanda ya sha Winki irin na samarin zamani,sai Black agogo daya Waure a tsintsiyar hannun shi na dama,a jikin siraran fararan yatsun shi kuwa ya saka white ring mai kyau a karamar yatsa.kanshi bai saka hula ba sai bakar sumar shi data sha gyara gwanin sha'awa kamar Wan India.Abinda ya fi Waukar hankali a kyakkyawar face na shi manyan dara-daran eyes balls Win shi masu kamar madara."

"A hankali naga ya rufe manya eyes Win shi yana sauke ajiyar zuciya.Tare da furzar da iskar bakin shi.Manyan wayoyin shi dake rike a hannu ya kalla ga dukkan alamu kira ne ya shigo.Šan siririn tsaki ya ja,wanda idan ba kana gaf da shi ba,ba lallai ka ji ba.Cike da taku irin na zaratan maza ya fara taku yana nufar cikin hotels Win.Da sauri drivern ya Wauko wats ´ar karamar jaka,Wauke da system Win shi haWi da takardu.Take mai baya yayi suka kusa cikin saban Hotel Win."

"A resption suka tsaya inda suka kama room,wani kati naga an mikama drivern kafin suka wuce ciki.Room 140 suka tsaya drivern ya kara katin jikin kofar nan take naga kofar ta buWe,a tare suka shiga room Win mai Wauke da Italiyan bed sai wasu kananun kujeru guda biyu,haWi da karamin table.Akwai komai na bukata a ciki kama daga kayan elctrics,grass capet sai cotten masu taushi,komai na Wakin white color ne.Fita yayi drivern sai ga shi ya dawo Wauke da yar madaidaiciyar trolly ya aje,harya juya zai fita ya ji Muryar ogan na shi yana yana cewa ""Pls salisu ka barmin motorn,anjima zan shiga gari,idan kana bukatar zuwa around 9 ka zo mu je""."

"Da ""To"" wanda aka kira da Salisu ya amsa kafin ya fice daga room Win.Direct mai Napep ya tsayar ya shiga yana faWamai unguwar da zai kai shi.Bayan fitar Salisu driver a hankali SUDESS ya shafi gefen fuskar shi mai Wauke da Wan madaidaicin saje irin na cikakkun samari,wanda ´an'mata suke kira da quater million,yana lumshe dara-daran eyes Win shi,a galabaice ya kwantar da bayanshi jikin kujerar yana yana kara shafo lafaffen cikin shi wanda yake kamar takalmi.Can kasan makoshi ya furta ""washhh!! Oh my God!!"""

"Cikin natsuwa ya fara kokarin cire rigarshi,ya rage da shi sai singlet ba takalmi sai santaleliyar farar kafarshi data bayyana ya nufi kofar da zata sada shi da toilet.*ABDALLAH MUSA MASANAWA KENAN* wanda ake kira da *SUDESS*."

*BABBAN BIRNIN TARAIYYA NA NAJERIA WATO ABUJA*

*GARKI AREA 11 QAUTERS*

"Kowa yasan babban birnin Nageria,mai cike da mutane iri daban-daban,Kama daga musulmai,Ibo,Fulani,yaren barebari,da sauran yarika daban-daban.A wani bangaren kuwa ta haWa manya-manyan yan siya waWanda suka ci suka tada kai da Naira,da attajiran yan kasuwa,Manyan masu mu™amin gwamnati da masu Wamara,harma da wasu daga cikin talakawa masu zuwa neman na kansu.A daidai wannan lokacin cikin wannan babbar unguwa da take tsit tamkar babu halittun mutane a ciki,sai manya-manyan gidajen dake shimfiWe tamkar a kasar Landon,gefen hannun damana na kalla inda yafi Waukar hankali na.A yadda na lura duka cikin layin gidan yafi kowanne tsaruwa.Yana Wauke da gate guda huWe duka iri Waya,tun da ga irin gate Win zaka san cewa masu gidan ba kananun mutane ne ba.ga wasu manyan shuke-shuke da aka zuba masu Waukar ido.fentin gidan kalar white and ash color ne,gate Win glass ne domin kana hangen jikinka,idan ka shiga ciki kuwa kana ganin abinda ke faruwa ta waje."

"Cikin harabar gidan kuwa ga wurin swimming pool nan sai kagan lambu daga gefe mai cike da shuke-shuken kayan marmari.Akwai tazara sosai daga bakin gate suwa parts na cikin gidan,bayan ka wuce boss quters."

"Cikin part Win da ya fi kowanne girma na nufa,Tun a falon gidan nake jiyo karan kiWa yana tashi tamkar an kunna dije.wata matashiyar yarinya ce take rawa tana kallan wayar data tsayar jikin ring light,haka yasa na gane Tiktok ne take yi.Cikin murmushi ta idar da vedion tana huci tamkar wacce ta yi gudin tsere.Sosai take murmushi tana posting,Cikin harshen turanci ta ce ""Uhmm saina tarwatsaku da salona,Nasan yanzu zanga ruwan like da comments""."

Turo kofar da aka yi yasa tayi saurin duban kofar tana sauya fuskarta daga farinciki zuwa bakin ciki.

"""Yanzu zaheeda ba Yayanku ya hanaku wannan shirmen raye-rayen ba,amma ke baki jin magana ko?,to ki ci gaba ai ba daWewa zai yi ba,kuma kinsan halinsa"". Dattijuwar matar ta idar da maganar cikin bacin rai."

Yarinyar da aka kira da zaheeda cinno Wan karamin bakinta ta yi tana Soye wayar a bayanta.

"""Ina AUTAH""?."

Dattijuwar matar ta sake jefomata tambayar.

"Kame-kame ta fara yi irin na marassa gaskiya kafin ta ce ""uhm ta je part Win Ya Jabbar""."

Jin haka yasa dattijuwar matar fita daga Wakin tana jinjina kanta.

"""Uhmmmm"" Zaheeda ta sauke ajiyar zuciya tana cigaba da karanta Comments Win da follwers Winta suke ta faman yi.hakan yasa ta ji wani farinci ya rufe ta."

"Night around 9:00 pm cikin Katsina hanyar studiom,a hankali motar SUDESS take tafiya kasancewar titin ba yawaitar motoci.Sosai SUDESS yake kallan garin abubuwa da yawa suna dawowa kanshi wanda suke kara tunamai rayuwashi ta baya lokacin suna zaman Katsina.Harsun gota wani karamin titi SUDESS yasa salisu ya juya kan motar suka shiga ta cikin unguwar.Farkon layin ba gidaje sosai yasa ya ji tsarin unguwar ta yi"

"mai.Garammmmmmmmmmmm ya ji motar su ta yi karo,cikin tarin tsoron abinda zai faru ya Wago manyan eyes Win shi yana duban gabansu."

"""Innalillahi wa'innailaihirraju'un,sorry sir"" Ya ji Muryar salisu."

"""Subahallah""ya furta a hankali yana tasbihi ga Allah da yasa lamarin ya tsaya iya haka. Cikin sauri Salisu ya fita,ganin yarinyar yashe cikin jini yasa yayi saurin lekawa mazaunin ogan nasa yana cewa ""Sir yarinyar kamar ta suma fa"""

"Jin haka yasa SUDESS fitowa yana nufar gaban motar inda yarinyar take. Cikin tsoro ya ce ""Innalillahi that girl """

*By*

*AUTAR AREWA*.


'þ
'þ
'þ
'þ
'þ
'þ

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*

*=ئÜ{Arewa ginshi™in al'ummah}=ئÜ*

https://www.facebook.com/104534761033461/posts arewawritersassociation@gmail.com

<Øß<Øß *SUDESS*<Øß<Øß

*Written story*

*By*

*AUTAR AREWA*

"_Ina yima masoyana_ _albishir ga duk wanda bai_ _samu krnt Book Win_ _DR MUHSEEN ba, to_ _ya_ _garzaya Wattpad_ _domin samun_ _nishaWi,But wannan Book_ _Win da nake yi mai_"

_suna SUDESS_ _na_ _kuWi_ _ne_ .

"*Paid Book ne akan farashi mai sauki ¦ 500 kacal =ØLÜ za ki sha krt cikin kwanciyar hankali,ta"

"wannan Account 3125654602 Rukayya Idris first Bank,ki turo shaidar biyan ta wann Nomber 08162385196,ko hoton katin MTN pls banda VTU >ØpÝ>ØpÝ Idan kinsan ba siya zaki yi ba kada mu Satawa juna time*."

*Bismallahi Rahamir Rahim*.

*Free page* 2þã

=ØÝÜ Yana kokarin buWe fuskarta da yalwataccen gashinta ya rufe.Da sauri Salisu

"driver ya ce ""Sir muyi kokarin Kaita asibiti kada ta rasa ranta""."

"Da sauri SUDESS ya Wauke ta cak ya nufi bayan motar,Salisu ya buWe ya kwantar da ita,bayyi tunanin jinin dake zuba a jikinta ba haka ya zauna ya Wora kanta bisa cinyar shi,dan gaba Waya a ruWe yake sai faman sauke ajiyar zuciya yake yi,dan shi mutum ne mai tsananin tausayi.Jin sun fita daga unguwar yasa hankalin shi ya fara dawowa jikin shi,kallan fuskarta yayi yaga har yanzu babu alamar numfashi a tare da ita.Muryar Salisu ta dawo da shi daga duniyar tunanin daya lula."

"""Sir wane Hospital zamu kaita?"""

"Cikin sanyi jiki ya amsa da ""pls salisu Ina ganin idan mun je Hospital to dole zasu ce mu zo da Wan sanda,Ni kuma bana san abin yayi nisa tunda bisa tsautsayi ne hakan ya faru"" Ya idar da maganar yana duban agogon dake Wauke a tsintsiyar hannun shi,ganin har karfe goma ta kusa ya yi saurin Waukar wayar shi tare da dialing wata Nomber.sai gaf da zata katse kafin aka yi picking.Ko gaisuwa bai tsaya yi ba ya ce ""Pls Doctor Mujaheed kana gari ne?"".Ban ji amsar da aka bashi ba ya kara cewa ""To dan Allah yanzu ka same ni a gidana,na shigo ne yau,to wata yarinya ce Salisu ya kaWeta""katse call Win ya yi yana cewa ""Tnx U Doctor""."

Duk maganar da suke yi Salisu yana ji hakan yasa ya kara gudun motar yana Waukar hanyar da zata sada shi da unguwar GRA inda gidan ogan nashi yake.

"Suna karasowa bakin gate saiga motar Doctor Mujaheed ta shigo layin.Kusan a tare suka shiga bayan gate man ya buWe masu.Ba tare da jinkiri ba SUDESS ya kara saSarta zuwa cikin babban falon nashi da yake cike da kayan alatu na zamani su Salisu da Doctor Mujaheed suna biye da shi a baya.wani karamin bedroom ya shiga,ya shimfiWeta saman bed kafin Doctor Mujaheed ya fara dubata cikin kwarewa da sanin makamar aiki.Ganin haka yasa SUDESS wucewa room Win shi,saman bed ya aje phones Win shi da watch kafin ya nufi toilet ya sakarma kanshi shower,ajiyar zuciya yake saukewa jin yadda ruwan yake ratsa kofofin jikin shi."

"Karfe 10:30 Doctor Mujaheed ya gama dubata,bayan ya Waura mata drip ya zuba allurai a cikin ruwan,sauran magungunan da ya rubuta yaba Salisu takardar ya je Farida chemist center ya siyo,dayake ba nisa nan cikin kwaWo ne a cikin short time ya dawo,shiko gogan tun bayan fitowar shi da ga toilet ya Wauko wata farar jallabiya cikin wheredrop ya zira tare da feshe jikin shi da Arabia Uhud masu sanyin kamashi,kafin ya nufo Wakin da yarinyar take kwance.sosai ya ji daWin ganin komai ya tafi yadda yake so.Tare suka fito da Doctor Mujaheed ya rako shi har bakin motar shi,inda ya kara yimai bayanin sai an kula da ita sosai,Allah ya taimaka kanta bai bugu ba sai raunikan da ta samu,amma insha Allah zata warware."

"Sallama suka yi yayimai godiya da cewar zai ga alart gobe insha Allah.Daga haka ya koma ciki. A falo ya tadda Salisu saida ya zauna akan Waya daga cikin kujerun falon kafin ya dubi Salisu yana cewa ""Pls ka je Hotels Win nan ka tahoman da kayana,kayi signing daman sunanka ne a rubuce"" da ""Ok sir"" salisu ya amsa kafin ya fice daga gidan."

"SUDESS ya daWe zaune a wurin yana saka da warwara,sai a time Win ya ji wata yunwa tana tasomai.mikewa yayi yana shafa cikin shi,lekawa yayi Wakin da take kwance ganin bata farka ba yasa ya wuce bedroom Win shi."

"Kwanciya ya yi yana jingina bayanshi da allon gadon kafin ya Wauko phones Win shi, Misscall ya gani masu yawa,haka ya fara dubawa ganin Misscall Win Momy da *AUTAH* yasa yayi dialling Nomber Momy yana kara wayar a kunnen shi."

A Abuja kuwa daidai wannan lokacin Momy ce zaune a falo ita da mai gidanta wato Alhaji

"*MUSA MASANAWA* ta kawomai kayan marmari,kallan news yake yi jefi-jefi suna taSa hira akan abinda ya shafi iyalan nasu,anan ne Alhaji Musa ya ce ta kiramai SUDESS ya ji ya isa lafiya,tunda ya tafi basuyi waya ba.kiran da tayi mai baya kusa da wayan,sai yanzu ya kirata."

Da sauri ta yi picking call Win ganin Nomber SUDESS.

"""Assalamu Alaikum Momy barka da dare,afuwan Momy ban kira ku ba,Wallahi ban zauna ba sai yanzu""."

"Saida ta amsa sallamar kafin ta ce ""Ayya sannu my son,ka zama mai juriya ka ji,shi neman halak sai an jajir ce""."

Sosai yake jin daWin yadda Momy take karamai karfin guywa a lamurran shi hakan yasa yake yin komai with compidens.

"Sun daWe suna waya kafin ta mikama Dadyn shi suka gaisa,saida ya Wan yi gyaran murya kafin ya ce ""Am,,mm Momy Ina AUTAH naga Misscall Winta,amma na kira wayan bata shiga""Ya karasa maganar yana sosa kanshi alamar ya ji nauyin tambayar."

"""Ta yi bacci tun Wazu,tana part Winsu"". Daga haka dai suka katse call Win.Text yayima Salisu akan ya tsaya ya siyomasu abinci kafin ya taho."

"Sai around 11 kafin yayi shirin kwanciya bayan ya kaima peshent Win shi abinci.ya kwanta bayan ya duba chart.Wuraren karfe biyu na dare ya koma Wakinta ganin drip Win ya kare ya ciremata.A hankali yarinyar ta fara girgiza kanta tare da kokarin motsa hannunta.Ganin tana motsa bakinta alamar tana san yin magana,yasa yayi saurin kara kunnenshi.Baya jin me take cewa saboda Muryar ta bata fita.A hankali ta buWe eyes Winta akan shi,ganin ta farka ya furta ""Sannu ta shi ki yi brosh ki ci abinci""ita dai binshi take yi da ido dan bata jin me yake cewa."

Kokarin tashi ta fara ganin haka ya ya kamata ta zauna.

Suffarta yake kallo ganin kama take yi da ´a´an larabawa.Ganin irin kallan da yake jifanta da shi yasa tayi saurin yin kasa da kanta tana kallan Wan karamin yatsanta saboda ciwo.A rashi yayi tunanin bari yayimata mgn da yaren turanci kota fahimci abinda yake nufi.

"Cikin ikon Allah yana yimata yaren turanci ta fahimci abinda yake nufi,ganin ta sauko da ga bed Win ya nuna mata toilet.saida ya ga ta shiga kafin ya fice daga Wakin."

*Washe gari*

"Kiran sallar farko akan kunnen shi,haka yasa ya fito danya duba ko tana lpy.Lokacin daya fito falon babu haske sai yayi amfani da wayar shi ya haska.tura kofar ya yi ya jita a buWe ya shiga.Light ya kunna Wakin ya gauraye da haske,ganin bata kan bed Win yasa ya ja ya yi tsaye yana tunanin ina ta nufa.Bakin kofar toilet ya matsa yana Kara kunnenshi ko zai ji karan ruwa,jin shiru babu alama yayi saurin tura kofar yana tunanin a ranshi ina yarinyar nan ta nufa.Ihun data kwallah yasa yayi saurin kallan cikin toilet Win dan tantancema kunnen shi inda sautin ya fito,Saurin runtse idanuwan shi yayi saboda irin abinda idonshi ya haskomai, Sammmmmmmm ya yi saurin janyo kofar yana jin gaba Wayan tsikar jikin shi ta tashi."

*By*

*AUTAR AREWA*


'þ
'þ
'þ
'þ
'þ

<Øß<Øß *SUDESS*<Øß<Øß

*Written story*

*By*

*AUTAR AREWA*

"*Paid Book ne akan farashi mai sauki 500 kacal za ki sha krt cikin kwanciyar hankali.Ta wnn Account 3125654602 Rukayya Idris first Bank,ki turo shaidar biyan ki ta wnn Nomber 08162385196,ko hoton katin MTN pls banda VTU >ØpÝ idan baki shirya ba kada mu Sata time*."

*Bismallahi Rahamir Rahim*.

*Free page* 3þã

"=ØÝÜ Tunda SUDESS ya fita daga Wakin bai kara waiwayar inda take ba,kayan break"

"ma sai Salisu ya saka ya mikamata bayan ya siyo.Karfe 10:00 dai dai suka fita shida Salisu dan ganin kamfanin da ake ginawa shi ne wanda yake kula da kwangilar,wannan ne dalilin shi na shigowa Katsina dan ganin yadda aikin yake tafiya.Ita ko Jemima tana jin ya rufo kofar toilet Win ta tsugunna tana sheshshekar kuka kasa- kasa jin yadda cikinta yake murWawa.Ta daWe a wurin kafin ta share hawayenta kafin ta karasa wankan ta fito kugunta Waure da rowel Wan madaidaici,sai wani a kanta tana goge ruwa,cikin sanWa ta nufi bakin kofar tana jin faWuwar gaba,saida ta ji ta rufe kofar kafin ta yi ajiyar zuciya ta nufi gaban mirror,riga ta gani saman bed black and pink haka ta Wauka ta saka,cif ta yimata daidai ta yafa mayafin rigar tana tattare hannun rigar saboda raunin hannunta.Zama ta yi tare da yin tagumi tana tunanin ina ne nan,tun bayan ta ji mota ta bugeta bata kara sanin inda kanta ya ke ba,shiyasa ta kasa tantance inda take.Jin yadda hanjin cikinta suke kugi yasa ta shafi lafafan cikinta tana kara jin wani sanyi yana ratsa bargon jikinta.Hango take away saman kafet da ta yi yasa ta rarrafo ta buWe,lumshe fararen idanuwanta ta yi tana sha™ar kamshin abincin.Cikin kakkarwa ta saka spoon Win data ga ni a ciki ta yi bismalla ta fara ci,cikin natsuwa ta ci abincin sosai jin ta koshi yasa ta Wauki tessue ta goge bakinta sai ruwan faro mai sanyi ta sha,saman mirror ta nufa tare da Waukar magunguna ta sha saita haye saman bed tana kara hamdala ga Ubangiji."

"A bangaren SUDESS kuwa tunda suka shiga ma'aikatar bai samu halin zama ba,haka suka yi ta zagayawa suna duba ayyukan abubuwan da ake bukata ya rubuta da waWanda basu isa ba,sosai suka sha aiki,sai gaf da sallar la'asar kafin ya samu damar zama,anan yake tambayar Salisu ya kaima yarinyar nan abincin rana da a a Salisu ya amsa,bai kara cewa komai ba ya fara tattara kayan shi Salisu ya ja motar suka nufi hanyar GRA a hanya suka yi take away kafin suka wuce.A gajiye suka karaso,dan haka a kagauce ya karasa Wakin shi bayan yaba Salisu umarnin ya kaima Jemima abinci,kafin ya wuce bedroom Win shi,so yake ya shirya ya tambaye ta inda gidan su yake ya mayar da ita,shi hidima yawa zata yimai,shima daya yake kula da kan shi ballanta ya iya kula da wata,shiyasa ya kasa yin aure dan ya fahimci takura ne,shi ya fi son rayuwar shi a haka,da wannan tunanin SUDESS ya kimtsa kafin ya yi sallar la'asar ya ci abinci. Ba wani na kirki ya ci ba haka nan ya tsakura ya hau aiki a system. Karan phone Win shi ya ji,kallan hasken screen Win ya yi yana mayar da"

"hankalin shi kan wani sako da ya shigo ta email Win kamfanin su na Abuja.Har call Win ya katse bai yi picking ba,a hankali yake karSar lemu mai san yi tare da lumshe idanuwan shi saboda yadda sanyin ya haWe da sanyin fanka dana AC yana ratsa shi,wani abu yake ji yana yimai yawo amma ya kasa tantance ko meye,ha™oran shi har hadewa suke yi,sanyin ACn ya rage ya ture system Win gefe yana dafe kanshi,shi kam ya rasa meye matsalar shi,kuma idan an auna shi sai a ce lafiyar shi kalau,to kodai yana da mutanen Soye ne bai sani ba?haka ya yi ta saka da warwara har bacci ya Wauke shi ba tare da ya sani ba."

"Itama Jemima a nata Sangaren haka ta kasance koda Salisu ya kwankwasa kofar ya bata abinci tafiya ya yi ta koma ciki.Saida ta kara yin wanka ta yi salla kafin ta ci abinci,anan ta lula duniyar tunanin har bacci ya Wauke ta a wurin ba tare data sani ba."

"Karfe 10:30 na dare a cikin garin Abuja.Ventor Hotel room 48, ""Uhmmm""kyakykyar yarinyar ta fitar da sauri cikin siririyar murya tana kara kwanciya bisa faffaWan kirjin saurayin dake rungume da kugunta,ba komai a jikinta sai wata yar figigiyar riga da iya breas Win ta kaWai suka rufe, ta saman kirjinta ana ganin su farare tas,shiko saurayin ba riga a jikin shi sai kwantaccen ba™in gashi kwance luf saman kirjin shi har zuwa marar shi,a hankali ya kara manna kugun shi da nata yana kara Wora kanshi saman breas Win ta.Cikin sexy voice ya furta ""beby ina son ki da yawa,idan ba ke bazan iya rayuwa ba""."

"Saida ta shafo sumar kanshi mai tsantsi da yalwa ta kamo haSar shi suna kallan juna ganin yadda ya kureta da ido yasa ta Wora tattausan laSSanta saman na shi,aiko kaman daman jira ya ke ya yi saurin cafkewa,wani zazzafan tsotsa ya ke yimata wanda yasa cikin lokaci ™alilan ya rikita mata lissafi,tuni ta fara mika tare da kara shigewa jikin shi,ya fahimci ta hau network cikin zafi-zafi yake sarrafata,yar rigar ya ciremata nan take cikakku kuma tsayayyun breas Winta suka bayyana,da sauri ya kai masu cafka yana wani irin gurnani kamar rago,sosai yake cakuWata saida ya tabbatar ya kaita makura sannan ya nemi janye jikin shi,da sauri ta dago rinanun idanuwanta ta zuba mai su,yasan abinda take nufi amma ya yi fuska yana neman ta shi,rike shi ta yi gam tana kara cusa fuskarta cikin kirjin shi.Ganin da gaske idan ta kyale shi tashi zai yi yasa ta yi saurin cafko bananar shi. ""Ooooshhhhhhhh"" Mus'ab ya bada wani irin sauti jin yadda Wumin hannunta ya ratsa shi,cikin kyarma ya kankameta yana goga kanshi saman breas Winta,a hankali ya fara lasar su jin yadda take yimai wani irin salo da girman shi,kamar zata tsinke haka yake ji saboda tsabar daWin da yake Wibar shi.A hankali ya kwantar da ita yana shinshinar jikinta kamar wani tsohon maye,tun daga fuskarta harya gangaro kan cibiyar ta,harshen shi ya zira cikin ramin yana lasa tare da karkaWawa,itako banda mika ba abinda take yi,sosai ya yi wasa da ramin wurin kafin ya fara gangarowa kasan mararta bakin shi ya kai wurin yana Wan lasa yana Waukewa ""washhhhhhhh""ta ja sautin tana shafa sumar kan shi tare da kara matse kan shi a tsakanin cinyoyinta,sosai Mus'ab ya kurawa wurin ido ganin yadda ruwa ya kwanta sai walkiya yake yi,lasa ya fara yi yana karkaWa harshen a cikin wurin,sosai suke gurnani,ta shi ya yi a hankali ya kama bananar shi ya saita gaban meema da yake yimai gwalo,gogawa ya fara yi yana zagaye wurin saida ya ga ta kawo sosai kafin ya fara zirawa yana shafa gefen cinyarta,saida ya gama tsirawa kafin ya dakata yana kallan kyakkyawar fuskarta,a hankali ya fara motsa jikin shi yana yin sama da kasa ""washhhhhhhh Dear daWi"".ta furta a hankali."

*kada ku manta wnn Book na kuWi ne* >ØpÝ

*By*

*AUTAR AREWA*


'þ
'þ
'þ
'þ
'þ

<Øß<Øß *SUDESS*<Øß<Øß

*Written story*

*By*

*AUTAR AREWA*

"*Paid Book ne akan farashi mai sauki ¦ 500 kacal za ki sha krt cikin kwanciyar hankali. Ta wnn Account Nomber 31256540602 Rukayya Idris first Bank,ki turo shaidar biyan ki ta wnn Nomber 08162385196,ko hoton katin MTN pls banda VTU >ØpÝ idan kinsan ba ki shirya ba kada mu Sata time*."

*Bismallahi Rahamir Rahim*

*Free page* 4þã

"=ØÝÜ Tana sakin murmushi mai cike da jin daWin abinda yake yimata,a hankali ya"

"ke tafiyar da ita na irin gogagun mazan nan da suka san takan mace,itako meema sosai ta ji daWin wannan kasancewar ta su,dan ji take yi tamkar bata taSa sanin wani Wa namiji ba,sun shafe sama da awa biyu suna sha'aninsu kafin suka tsagaita badan sun gaji ba,sai domin nemawa jiki hutu.Wanka suka yi kafin suka kimtsa zuwa lokacin ™arfe Waya saura.Mus'ab"

"janyo wayar shi yayi yana duba irin kiran da aka yi ta jeramai lokacin ya lula duniyar daWi,kiran Ya SUDESS ya gani tuni ya ji gaban shi ya faWi,yana so ya bi kiran amma ya kasa saboda ganin dare ya yi,daga haka suka sakama cikin su abu marar nauyi kafin suka kwanta rungume da juna tamkar zai mayar da meema cikin shi."

"A bangaren SUDESS kuwa koda ya kira wayar kanin na shi ya ji bai Waga ba ya kyale shi,amma yana tunanin hali irin na kanin na shi,ya rasa ya zai yi da shi,amma kullin yana yimai addu'ar Allah ya shirya

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment