You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

su BASMA zakace ba MAIMUNATU ta haife suba ƙannan ta ne sabida yanayin jikinta mai kyau su AƘEEL suna da shekara biyar shiryawa sukai suka nufi gidan MOM da ta zaɓa dattijuwa yanzun sosai da ita da DAD har furfura suka aje hango wasu kyawawan yara nayi da saida nayi da gaske nagane MUNAYYA ne da MAHAFUZ suka girma haka cike da murna suka tare au BASAM inda MOM ke kwance jikin DAD shiko sai shafa gashin kanta yake suna hira,su MAIMUNATU sun saba gani saide suyi dariya,HANEEFA tace," kai MOM kude baku tsufa",dariya suka sa nan suka zauna akai ta hira cike da nishaɗi, saidare suka bar gidan.








Ɓangaren su MAMA duk ta aura da ƴaƴan ta inda ta bugi ƙirji tai musu kaya naji da faɗa batare da kosisi ALHAJI ba yanzun zamanta lafiya take da ƴaƴnta da mijinta.








HAJIYA HINDATU tayi aure inda ta aura wani ɗan giya y ɓa dake ta kuma dole ta fita tayo aikin wanke wanke da shara ta kawo masa kuɗin giya sannan taciyar dashi,yanzun tana danasanin abinda tayi a baya tana tunain yanda zata ga su MAIMUNATU ta nema gafarar su duk sanda zata ji labarin sunzo kafin taje zata iske sun wuce duk ta rame tayi baƙi zanin ɗaurawa ya gagareta duk mijinta ya kwashe ya sayar yasha giya,kuma bata isa tayi magana ba tasha duka.




_KAÆŠAN KIKA GANI_






ƘARSHE
SUBUHANAKALLAHUMMA WABIHAMDIK'ASHADU ALLAH'ILAH HAILLALLAH'WA'ASH HADU'ANNA MUHAMMADAN ABDUHU'WA'RASULUHU
Downloaded From https://arewanovels.com
Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment