You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yi tsalle ya haye katifa yana ""Wa"

"innahu Sulaimanu""."

"Hasana ta fara irin muryar jiya ta ce""Wato matar taka da kake cuta ita za ta zo ta cece ka ko?"

"To fitsari ta fito, kuma mun juya mata ™wa™walwarta mun mai da ita Waki, sai kuma wa za ka kira?"""

"Da sauri ya ce""Babu, wallahi babu wanda zan kira""."

"Ta ce""Me yasa kake chart Win banza da ´a´an mutane?"" Ya"

"ce""˜addara ce, amma na daina wallahi, har abada""."

"Ta ce""Mun gama da wannan shafin, to me yasa kake ™untatawa matarka? Kake zaginta idan ka"

"je zance wajen ´an'matanka?"""

"Ya ce""Babu komai wallahi, na daina""."

"Ta ce""Bayan ™ungiyar karuwan aljanu, ina cikin ™ungiyar masu ladabta bil-adaman da suke ™untatawa matansu, saboda haka zan Wauke ka na kai ka can ofishinmu na aljanu masu kare ha™™in matan bil-adama! A tarihin sama da shekara dubu, babu bil-adaman da ya shiga"

"ofishinmu ya fito da rai"""

"Cikin tashin hankali Nura ya fara""Innalillahi wa inna ilaihi raji'un! Don girman Allah ku yi ha™uri,"

"wallahi na daina, daga yau ba zan sake yi mata komai ba, zancen ma na daina zuwa""."

"Ta yi wata dariya ta ce""Muna sane da abubuwan da kake yi mata, ba ka ba ta kayan kwalliya, amma kana ba wa matan waje, kwanaki ta tambaye ka me kake so ta dinga yi don ku zauna lafiya, ka ™i faWa mata, ta ce ka ba ta kuWi ta sayi ™ananun kaya nan ma ka ™i, haka kawai sai ka fara yi mata masifa, sannan kuma ba ka ba ta Wan kuWin kashewa, kuma duk ba™in da ta yi sai ka ce"

"kana son su, hakane? Ka raba Waki, ka hana ta dinga biyoka"""

"Da sauri ya ce""Hakane, hakane wallahi wannnan duk halina ne, amma na tuba yanzu""."

"Ta ce""Sannan sai ka yi wata ba ka kira ta ba, to idan ba ka bu™atar mace mu za mu turo maka"

"aljana shafumuleratu, ta shafeka""."

"Da sauri ya ce""Ku yi ha™uri don Allah! Wallahi zan gyara zan daina"". Ta"

"ce""Kenan da kana sane? Matan waje kake bi ko?"""

"Ya ce""A'a wallahi ba na bin kowa, basir ne da ni""."

"Ta ce""Mun ba ka wata Waya ka nemi magani!"" ."

"Ya ce""To, zan nema, gobe zan siyo""."

"Ta ce""Ina kuWin auren da ka fara tarawa? Yanzu sun kai nawa?"" Ta tambaya, don a cikin satin ta"

ji wata ´ar'uwarsu ta ce kuWin aure ma zai kai.

"Ya ce""Dubu hamsin ne dama za a kai ranar Lahadi, amma yanzu idan kun ce na fasa"

"shikenan""."

"Ta ce""Ba mu ce ba, amma wannan kuWin ka Wauke su ka ba wa matarka ta sayi underwears da kayan kwalliya, kuma ka ba ta ha™uri ku gyara zaman aurenku, sannan daga yau kullum za mu na kawo maka ziyara, idan muka zo muka ganka kana bacci kai kaWai, sai dai ka farka ka ganka"

"sansanin karuwan aljanu, daga yau ka kira matarka ku dinga kwana tare, ko ba ka ji ba!?"""

"Ta ™arasa da daka masa tsawa, wanda da ace a nutse yake ma tsaf zai iya gano muryarta. Amma da yake ba ya cikin hayyacinsa da sauri ya ce""Na ji, wallahi na ji, kuma zan yi duk yadda"

"kuka ce""."

"Ta ce""Idan ka yi haka ka taimaki kanka, daga gobe mu fara ganin canji""."

"Ya ce""To, to,na gode"". Ta buga ™ofar da ™arfi, Nura ya kwanta ya lulluSa yana ta salati. Da yake shi bacci ba a cin bashin shi, haka Nura ya dinga kokowa da shi, har dai ya samu wahalallen bacci"

"ya kwashe shi, sau biyu yana mafarkin aljanu, sai ya farka a razane ya cigaba da addu'a."

"Yana jin kiran sallar asuba ya fito, ya yi alwala ya tafi masallaci, da ya dawo Wakin Hasana ya wuce, ya shiga ya zauna a kujera ya yi shiru, ta gama azkar Winta, ta tashi ta fita don kunna wuta, da ta Wota ta dawo Wakin ta zauna ta ce""Baban Salim lafiya kuwa?Na ga ka fito da asubar"

"nan""."

"Ya sauke numfashi ya ce""Babu komai yanayi ne kawai""."

"Can ya nisa ya ce""Dama ina son mu yi magana ne mai muhimmanci""."

"A zuciyarta ta ce""An zo wajen""."

"Ya ce""Ina so mu haWu mu gyara rayuwar aurenmu ne dama,duk abubuwan da nake yi miki zan"

"daina in sha Allah! Ke ma sai ki Wan gyara wasu abun, ki guji Sata mini rai, ina so mu samu zaman lafiya""."

"Hasana ta ce""To Alhamdulillah! Ni dama baban Salim ai tun tuni nake so mu yi irin wannan"

"zaman, kai ne ka ™i fahimtata, in sha Allah ni ma zan dinga kiyayewa""."

"Ya ce""To, me da me ma kika ci mini za ki siya kwanaki?"""

"Ta ce""Ban ce zan sayi komai ba""."

"Ya ce""A'a kin ce za ki canza underwears mana""."

"Ta ce""Ai ka ce ba ta shi ake yi ba""."

"Ya ce""Kuma yanzu ba gyara zama ake yi ba? Anjima zan ciro kuWi na ba ki, sai ki siyo duk abin"

"da kike bu™ata""."

"Ta ce""To na gode, Allah Ya saka""."

"Ko amin ya kasa cewa don takaicin fitar da kuWin yake yi. Haka kuwa aka yi, ya je ya ciro kuWi, sai ga dubu hamsin kash ya kawowa Hasana, ta nuna farincikinta sosai kuwa, shi kuma jiki a mace,"

"ta ce""Ni akwai wata hoda da Husaina take nema, ta ce za ta turo maka hotonta ta whatsApp""."

"Gabansa ya faWi tunawa da whatsApp Win, ya ce""Ta tura miki kawai ki nuna mini, ni na daina"

"chart""."

"Ta ce""Ikon Allah, saboda me?"""

"Ya ce""Ba komai kawai na gaji ne""."

"Har zai fita ya dawo ya mi™a mata mukullin Wakinsa ya ce""Yawwa daga yau ki dinga kwana a"

"Wakina, babu amfanin raba Waki yanzu, tun da mun fahimci juna""."

"Hasana ta ce""Oh! Baban Salim kana ta kashe ni da mamaki fa, ina godiya""."

"Ya ce""Ki godewa Allah kawai""."

"Ya fice, babu jimawa ya dawo da tarkacen magani, ya ce""Ungo wannan maganin basir ne ki"

"dafa mini""."

"Ta karSa tana daurewa saboda dariyar da ta zo mata, ita da ya ce basir ne da shi ta yi zaton ma"

"™arya yake yi, kenan ya san da cutar amma ya ™i neman magani, sai da ya ji uwar bari."

"Ta ce""Baban Salim basir ne ya same ka?"""

"Ya ce""E"" Ya fice ba tare da ya jira ta ce wani abu ba."

"Ta dafa magani, da ya dawo da daddare ya kafa kai ya kwankwaWa, ana idar da sallar isha'i ma ya dawo, ta kuwa ci kwalliyarta, cikin rigar bacci, tana ta jan shi da fita yana mazewa, da yaran suka yi bacci, sai ta Wauki Aiman suka tafi Wakinsa, shi dai addu'a ya yi ya kwanta, saboda baccin"

"da yake idonsa, ita kuwa sai da ta yi kallo sannan ta kwanta, suka kwana lafiya ™alau."

LITTAFIN NAN NA KUŠI NE A KAN NAIRA 500 KACAL! 8028966015

Sadiya Abdulrazak opay bank

08028966015

"[11/25, 8:33 AM] Sadiya Abdulrazak: *ZUCIYAR MACE*"

BY

SADIYA ABDULRAZA˜

*FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS*

(Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation)

https://chat.whatsapp.com/F6SvzSmHfQfJmhV5NN5CDY

Marubuciyar Wani auren Iya ruwa

Da walakin... Wutar ™ai™ayi Matar shige Alhakin so Mataccen buri Mukullin nadama

Akwai ragi ga wanda ya sayi littafaina guda biyu ko fiye da hakan

08028966015

PAGE 11

"Washegari misalin ™arfe goma Nuratu ta haWa duka kayanta a akwati, ta yi sallama da ´an"

"gida, Baba ya zaunar da ita ya ce""To Nuratu, kin ga dai duk wanda ya janyo ka jikinsa shi ba ma™iyinka ba ne ba, saboda haka dole ki bi umarnin Kabiru shi da matarsa, yi na yi, bari na bari, kar ki sake na ji an kawo wani ™orafi a kanki, wallahi sai na saSa miki, kuma sai dai ki nemi inda za ki zauna, ba dai gidan nan ba, ba zai taSa yiwuwa na aurar da ´a kuma ta zauna min a gida ba, ban da kin zaSawa kanki haka ai da tuni kin auri mutumin arzi™i kina can Wakinki hankali kwance, yanzu kuwa sai ki yi ta zama, ™ila ma har ki tsofe a gida bai dawo ™asar ba, Allah Ya"

"kyauta!"" Kalaman da suka raba ta da Baba kenan, saboda haka ta tafi jiki a mace."

"Ana kiraye-kirayen sallar azhar Nuratu ta sauka a gidan Kabir, lokacin ba ya gida, Nawwara ta tare ta da murnarta tana cewa""Babbar ba™uwa ta ™araso, kodayake ma yanzu kin zama ´ar gida,"

"sannu da zuwa""."

"Ta ce""Yawwa Anti na gode""."

"Ta yi wanka ta yi sallah, tana cikin cin abinci sai ga kiran Kabir, ta Wauka ta gaishe shi, ya ce""Kin"

"raho?"""

"Ta ce""Ai har na ™araso ma""."

"Ya ce""Ma sha Allah!""."

"Bayan ta gama ta fito falo, suna ta fira da Nawwara, nan take faWa mata ta samu aikin koyarwa a wata primary, tana zuwa kullum daga ™arfe bakwai zuwa ™arfe biyu, Nuratu ta taya ta murna,"

"Nawwara ta ce""Kin ga yanzu ke kaWai za mu dinga bari a gidan kenan, sai na dawo""."

"Nuratu ta ce""Ai babu komai, Allah Ya taimaka""."

"Nawwara ba ta taSa haihuwa ba, saboda tana da matsala a mahaifarta, suna zaune lafiya da Kabir, kuma tsawon shekarun da suka yi bai damu da matsalar rashin haihuwarta ba, mafi yawan lokuta ma shi ne yake nuna mata muhimmancin yarda da ™addara, yana kyautata mata da ba ta kulawa daidai gwargwado, sai dai akwai wata Soyayyiyar hallayarsa wacce hankalinta bai kai kanta ba, ballantana ta yi nazari, ba ta taSa sanin Kabir mane min mata ba ne, saboda yana yin komai cikin tsari, sannan ba mai tsananin da za ta yi saurin ganewa yake yi ba. Sau uku tana Wakko wata yarinyar cikin ´an'uwanta, domin ta zauna a gidan ko za ta samu ta rage kewar zaman kaWaici, sai yaran sun zo suna murnar zaman gidan, daga ™arshe sai su rikiWe su ce su ba za su zauna ba, duka su ukun ba ta gano dalilin barin su gidan ba, Kabir ba ya iya Wauke kansa a kan mace, ™ananun yaran nan su uku duk ya gwada masa halinsa, amma bai samu cikar muradinsa ba, wannan halin nashi ne yake korar su daga gidan, dangi duk an sani, ana kallonta a fanko, domin har mahaifiyarta ta sani, amma ta ™i faWa mata, kuma ta hana a faWa mata, sai dai ta taka mata burki a kan sake Waukar wata yarinya da sunan ri™ewa, ta Soye mata ne saboda ta zauna lafiya da mijinta, sai dai tana yawan yi masa addu'ar shiriya, saboda Kabir"

"yana da kirki, yana girmama murane, wannan halin ne kawai matsalarsa."

"Da daddare bayan ya dawo sun gaisa da Nuratu, ya tambaye ta ta taho da kayan lefenta? Nan ta sanar masa ai bai yi mata lefe ba, sai kuwa ya hau faWa yana cewa""Me yake nufi kenan?"

"Wannan fa ya samu dama da yawa wallahi, ga cutarwar da ya yi miki kuma saboda samun sake"

"lefe ma ba zai yi ba? Ki ba ni lambarsa""."

"Gabanta ya faWi, saboda ba ta so wani ya gano Abdul shi kansa ba son auren yake yi ba, ta"

"sunkuyar da kai ta ce""Yaya ba haka ba ne, ka san bai daWe da tafiya ba, duka wata biyu kenan, yanzu ma albashin wannan watan ne fa ya ba da sadakin, ya ce gaba zai yi mini lefen""."

"Ya taSe baki ya ce""Allah Ya kyauta, wannan auren amma sam inda an bi shawarata da an bar"

"shi""."

"Nawwara ta ce""A'a ka daina cewa haka Honey, tun da suna son junansu komai zai daidaita""."

"Ya ce""Tashi mu je na samo miki kaya, na san nakin duk tsofaffi ne""."

"Nawwara ta ce""Mu je na raka ku, dama ina son siyan wani curry""."

"Ya ce""A'a rubuta mata dai ta Wakko miki, kullum sai kin fita ko gajiya ba kya yi?"""

"Ganin ta canza fuska kamar ba ta ji daWi ba, ya yi murmushi ya ce""Ke wai ba ki gane me nake"

"nufi ba ne? Ni dai ki tafi ki yi wannan shirin naki mai gigita ni, kawai ina dawowa na gan ki a turaka, ya fi miki wannan fitar""."

"Ta yi murmushi tana faWawa Nuratu sunan curryn, suka tafi tana cewa sai sun dawo."

"A hanya yake ce mata""Yanzu ke Nuratu kina tunanin nan da shekara nawa mijinki zai dawo?"""

"Ta ce""E to, da zai tafi cewa ya yi shekara biyu zai yi, yanzu tun da an yi auren ™ila ma ba zai kai"

"hakan ba""."

"Ya yi murmushi ya ce""Kuma ke za ki iya ri™e kanki har tsawon shekara biyun?"""

"Ta ce""To Yaya ka ce zan zauna a gidanka ai, idan ma an kwana biyu zan iya komawa gidan"

"yayan babata, sun ce na koma can, sai na jira sanda zai dawo, idan kuma babu dama sai na fara wata sana'ar na dinga yi wa kaina komai""."

"Ya ce""Nuratu kenan, ni fa ba wannan ri™e kan nake nufi ba, ai bai kamata mace ta dinga ciyar"

"da kanta ba, ballanatana ma irinki wacce ta haWa komai da najimi zai so""."

"Ya gangara gefen titi ya faka motar ya kashe ta, ta kalle shi da alamar tambayar dalilin tsayawar, sai ya kafe ta da kallon da ya saka ta tsarguwa da kuma faWuwar gaba, ta kau da kai"

"daga kallon shi, a bazata ta ji hannunsa a kan nata, ta kalle shi da sauri, sannan ta kalli hannun"

"nashi, a hankali ta zare hannunta, don ba ta manta wane ne shi ba a wajenta, shi ba"

"muharraminta ba ne, ko ba ta da aure haramun ya taSa ko da hannunta ne, ta ce""Yaya mene ne?"""

"Ya ce""Wato Nuratu akwai maganar da nake son mu yi da ke mai muhimmanci, shiyasa na nemi"

"mu fita mu biyu""."

Ta yi shiru tana sauraronsa.

"Ya Wan yi shiru yana jujjuya kalaman da zai furta, sannan ya ga kunyar mara kunya ai asara ce, don haka ya fara magana kai tsaye""Nuratu wani auren ana yin shi ne kawai saboda rufin asiri da neman kamala a idon jama'a, kin gan ni a haka kamar ina samun cikakkiyar nutsuwa da matata, amma a baWini ba haka abun yake ba, wallahi Nawwara sam ba ta san zaman aure ba, don dai ina da ha™uri ne kawai shiyasa har muka kai haka, dama can maleji nake yi, ballantana kuma yanzu da ta fara fita koyarwar nan, idan ta dawo ta yi girki dare ya yi, da na matso kusa da ita za ta fara ™orafi, tana cewa ita fa duk a gajiye take, cikin kwanakin nan lamarin ya dame ni, ina tsoron na kasa jurewa. Nuraru na san a yanzu kin riga kin san maza, wannan mara kirkin"

"mijin naki ya cuce ki, ya lasa miki zuma a baki""."

"Ta dai yi shiru tana so ta ji ™arshen zancen, ta gama sakankancewa so yake ya saka ta, ta nemi saki a wajen Abdul, don ta samu wanda zai aure ta su yi rayuwa mai inganci, sai dai tana"

nazarin me yasa zai sanar da ita matsalar iyalinsa?

"Kabir ya cigaba da faWin""Nuratu ke ™anwata ce, na san ba za ki kasa taimakona ba, wannan"

"ala™ar da nake son mu ™ulla ni da ke sunanta taimakon juna, domin za mu dinga yin abin da Hausawa suke cewa ban gishiri, na ba ka manda""."

"""Yaya ala™a?"" Ta tambaya da mamaki."

"Ya ce""Ala™a mai ™arfi ma kuwa, ina ro™on wannan alfarmar a wajenki Nuratu, mu dinga ragewa junanmu zafi, tun da ke kin saba da maza kuma yanzu babu damar samun su, ni kuma ga yanayin matata, kin ga ke ™anwata ce, kuma matar aure, babu wanda zai kawo wani tunani"

"mara kyau a kanmu, amma ya kike gani?"""

"˜walla ta cika idonta taff, ta ma rasa me za ta ce, gabaWaya ya Waure ta da jijiyoyin jikinta."

"Ya ce""Na yi miki al™awarin duk watan duniyar nan zan dinga ™irga dubu ashirin ina ba ki, na tabbata kafin mijinki ya dawo kin haWa kuWin kayan Waki, kin ga ba ganewa zai yi ba, tun da"

"dama can ya gama lalube ki, ya kike gani?"""

"Tuni hawaye suka wanke mata fuska, ta rasa wane irin zamani ake ciki wanda mutane ba sa jin tsoron Allah, ba sa yin taimako domin Allah, indai wanda ke da matsayin Wan'uwanta na jini zai"

so lalata rayuwarta to ina ga Agent wanda ba su haWa komai ba? Tambaya take yi wa kanta wai

meyasa maza suka mayar da kansu tamkar ´an taure?

"Kabir ya kalli agogo a wayarsa yana cewa""Lokaci yana tafiya, na san maganar tana da nauyi, amma zan ba ki dama ki yi tunani, za ki samu ci da sha, har ma sutura a gidana, babu abin da ba zan yi miki ba, duk abin da kike bu™ata kawai ki sanar da ni, sannan wannan ba wani abu ba ne mai wahala, da safe idan ta tafi gantalin koyarwarta, ni kuma sai na dawo gida, kamar ™arfe"

"goma haka, mu samu ko minti talatin ne""."

"Ta ce""Yaya Kabir mayar da ni gida""."

"Ya tashi motar yana cewa""Mu je ki yi siyayyarki, ki zaSo kayan bacci ma su kyau""."

"Takaici ya hana ta cewa komai, har suka ™arasa babban shop Win, duk yadda ya yi da ita, fir ta ™i fitowa daga motar, sai shi ya shiga ya siyo mata kayan, wanda yawanci riga da wando ne da riga da siket na roba, sai atamfofi kala uku, da ™ananun abubuwa, irin su towel, soson wanka, brush, da saitin man shafawa da subulai, haka dai kaya rigijib ya kawo mata, sai ta kasa yi masa"

godiya tun da zuwa yanzu ta fahimci ba don Allah yake yin komai ba.

"Da suka dawo gida sun tarar da Nawwara a falo, ta yi mamakin ganin shi ne ya ru™o kayan ba"

"Nuratu ba, sannan ba ta ce komai ba, ta wuce Waki, shi ma sai da ya ji ´ar fargaba, Nawwara ta ce""Lafiya kuwa, na ga ranta a Sace?"""

"Ya ce""Wallahi wani ne ya biyo mu wai yana son ta, na faWa masa matar aure ce, to shi ne fa a"

"mota har da kukanta, tana cewa ban da ™addara da tana tare da mijinta ai da wani bai ganta ba ma, ballantana ya ce yana sonta""."

"Nawwara ta yi murmushi ta ce""Nuratu kenan, ni dai ban ga abun fushi a nan ba""."

"Ya ajiye kayan, ta Wauka ta buWa tana cewa""An samo curryn?"""

"Ya ce""To ina ma ta bi ta kan wani curry, lokaci Waya fa ta birkice kamar mai aljanu""."

"Nawwara ta ce""To Allah Ya kyauta"". Ta kwashi kayan ta mi™a mata, ta tafi Wakin mijinta."

"Nuratu ta zauna tana ta tunanin mafita, indai wannan manufar ce tabsaka Yaya Kabir ya nemi ta zo ta zauna a gidansa, to kuwa gara ma ta zauna a gidan su Abdul Win, ba ta fatan ta sake aikata wani kuskuren a kan wanda ta yi, zina babban bala'i ce, ga shi ta sanadin aikatata sau Waya ta shiga masifar da take neman yi wa rayuwarta juyin waina cikin ba™ar tanda, lallai gidan"

"Yaya Kabir ba wajen zamanta ba ne, ya zama wajibi ta tattara ta koma inda ta fito."

"Bayan ta gama shirin bacci, sai ta Wauki wayarta, ta kunna data, ta yi wa Abdul sallama ta"

"gaishe shi, sannan ta ce""Na sauka lafiya tun Wazu, da fatan kana cikin ™oshin lafiya""."

"Yana dubawa sai ta ga ya fara typin, daWin zai kula ta da kuma fargabar abin da zai rubuto suka"

"dira a zuciyarta lokaci Waya, yanzu har tana fargabar jin furucinsa a kanta, saboda ba ya faWa mata magana mai daWi."

"""Ke da waye yanzu a Waki?"" Abin da ya rubuto kenan."

"Ita ma rubutun ta yi masa ta ce""Ni da kewarka ne, ka san gidan babu yara, ni kaWai ce a Wakin da"

"aka sauke ni""."

"Ya ce""Za ki iya yi mini vedion kanki a halin yanzu?"""

"Ta ce""Gaskiya ba zai yi ba, saboda wayar babu flash""."

"Ya ce""To gobe da safe ki yo mini vedion jikinki, ban ce ki saka kaya ba, saboda ina bu™atar ganin"

"halal Wina ne""."

"Sai da ta ji gabanta ya faWi da ta karanta, ta sake maimaita karantawa, ta yi mamaki, tun da ta ga yana ta nuna rashin damuwarsa a kanta, sannan ma ta lura kamar dole ce ta saka ya yarda da aurenta, amma har a ce yana jin kewarta da ta kai har yana neman ganin ko da hoton jikinta"

"ne?"""

"Ganin ta duba sa™on ba ta ce komai ba, ya sake rubuto""Ko ba zan samu ba?"" Ta"

"rubuta masa""Allah Ya kai mu goben""."

"Ta ma rasa ta ina za ta fara wannan abun da ba ta taSa yi ba, amma ta sani a yanzu Abdul mijinta ne, wannan ba haramci ya nemi ta aikata ba, sai dai tana jin nauyi kuma ta ga abun banbarakwai wai namiji da suna Hajara. Tana cikin duba sa™onni sai ga sa™on Yaya Kabir ya shigo, stika ce ya turo mata ta mace da namiji rungume da juna, sannan ya yi gajeren rubutu ya ce""Zan kwana da kewarki"". Don takaici ba ta san sanda hawaye ya sakko mata ba, ta kashe data ta kwanta tana jin zuciyarta babu daWi, ga kuma rashin nutsuwa a tare da ita, ta san a yanzu idan ta ce za ta koma gida ba ™aramin ya™i ta Wakko ba tsakaninta da Baba, da haka ta yi"

bacci kanta a cushe.

"Washegari da sassafe ta ji motsin Nawwara, ta fito ta gano ta a kitchen, ta shiga ta gaishe ta, sannan ta fara taya ta aiki, suna gama komai ta koma Waki, sanda suka fito karyawa Nawwara"

"ta zo ta kira ta, ta ce""Anti sai anjima zan karya""."

Saboda ko ganin Kabir ma ba ta son yi.

"Bayan sun gama karyawa Nawwara ta le™o tana ce mata ""Za mu tafi"" Ta"

"ce""To Anti, me za a dafa muku kafin ku dawo?"""

"Ta ce""Ki dafa duk abin da kike ra'ayi, sai mun dawo""."

"Ta ce""A dawo lafiya""."

"Bayan sun tafi, ta fito ta ci abinci, ta yi wanke-wanke, ta share gidan ta gyara komai tsaf, maganar Abdul tana ma™ale a zuciyarta, don haka ta tashi ta yi wanka, ba ta ji a zuciyarta za ta iya yin vedion kamar yadda ya ce ba, don haka ta yanke za ta saka rigar bacci, sai kuma ta tuna ba ta da wata rigar bacci, rigunanta marasa nauyi ma duk sun tsufa sun ji jiki, ba za ta iya yi wa miji kwalliya da su ba, ta tsinci kanta da duba ledar kayan da suka siyo jiya, ta kuwa ga kayan bacci kala uku, ciki har da wata riga ta net mara kirki sosai, sai ta saka ta, ta Wauki kanta a hoto, ta kunna data, da sa™on Kabir ta fara cin karo, da alama tun jiya ya turo, don cewa yake yi""Na"

"zo na taya ki bacci?"""

"Ta yi tsaki, ta shiga lambar Abdul ta yi sallama ta gaishe shi, sannan ta tura masa hoton da ta"

"Wauka yanzu, yana dubawa ya ce""Mene ne wannan?"""

"Ta ce""Ba zan iya yin hoto babu kaya ba""."

"Ya ce""Amma za ki iya ba wa wanu kanki ai ko? Kuma vedio na ce, sannan ina son ganin"

"fuskarki sosai a vedion""."

"Ta sauke gwauron numfashi, sai dai ta kasa cire rigar, don a ganinta rigar nan ta jikinta da ita da"

"babu duk Waya suke, ta yi vedion a haka da rigar, ta tura masa."

"Tana turawa ta ajiye wayar tana jin babu daWi, duk da ba haramun ba ne, sai can anjima ta Wauki wayar domin ta ga amsar da ya bayar, ™irjinta ya yi wata mummunar bugawa ganin kamar mutum biyu ta turawa, da sauri ta kalli lambar Yaya Kabir wanda har sa™on ya nuna blue tik alamar ya gani, ta mi™e tsaye tana Wora a ka, ita ta ma manta da ana delete saboda yadda kanta ya Wauki zafi, salati kawai take jerowa, wajen minti biyar kafin ta dawo cikin nutsuwarta, ta zo ta"

goge da sauri.

"Kabir wanda daWi ya gama rufe shi, don wannan alama ce da take nuna ta gama amsar tayinsa, tuni ya tura shi zuwa laptop Winsa don ya more kallo da kyau, saboda haka ko da ya ga ta goge"

"bai wani damu ba, sai ma stikar godiya da ya turo mata."

"Shi kuwa Abdul a na shi Sangaren, yana kallon vedion zuciyarsa tana tafasa, wani kishi ne yake azabtar da zuciyarsa, a fili ya ce""Nuratu in sha Allah wannan vedion sai ya zama silar shigarki ™unci na har abada, wannan vedion sai ya hana ki zaman aure, sai kin dawwama a gida kin tsufa kin mutu babu aure, babu Wa babu jika, wannan ce hanya ma fi sau™i da zan rama cin"

"amanar da kika yi mini"" ."

LAST FREE PAGES!

"To mutanena mu numfasa a nan, ko kun hango girman matsalar da Nuratu ta jefa kanta kuwa? Shin da gaske Abdul zai iya take ™auna ya aiwatar da furucinsa a kan wacce ya fi so duk duniya, ashe ™auna tana rikiWa ta zama ™iyayya? Yaya Kabir zai yi da wannan vedion? Shin zamanta a gidansa zai yi tsayi ko na Wan lokaci ne? Na ba ku satar amsa? Nura zai yi ta"

"aure-aure a wannan labarin, amma a ™arshe ya zamansa da Hasana zai kasance? Akwai tarin"

"™adarori a kan Nuratu, ku dai kar ku bari a yi babu ku, da Warinki biyar ki sha karatu."

8028966015

Sadiya Abdulrazak opay bank

Shaidar biya ta nan

08028966015


Downloaded

Please Login or Register in order to submit comment