You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

motar dakaina? Cewar Abba domin koshi tsaminda yaya nazeeru keyi ya isheshi. "Sorry Abba ganinan yafad'a Yana Bud'e motar tareda cewa hajja bara idan munje gida zan kaiki..itako tanajin Hakan sebata Bata k'ara cewa komaiba tashiga motar Al'ameen yaja sukabar airport d'in.


Zaune yake acikin tangamemen office d'inshi kanshi ak'asa Yana duba Wani case yaji anfara nocking d'in k'ofar office d'in Amma komotsi beyiba balle tasaran zeyi magana, seda aka buga kusan sau shida kana yad'ago blue eyes d'inshi ahankali tareda bud'e Baki cikin cool voice d'inshi yace "yes coming, tareda neyarda kanshi ga abunda yakeyi. K'ofar aka bud'e tareda mayarda ita aka rufe. Kallan wadda tashigo office d'in nayi Ina kare mata kallo daga sama har k'asa cikakkiyar macece mejida kanta farace sol Kuma duguwa sedai batada kyau irin sosai d'innan dagani farinne kawai yaceceta. Takowa tashigayi ahankali hartazo gunda ake zama akujerar gaban tashi kana zauna tareda cire class d'in Idonta tana fad'ar "barkada warahaka M. Ahmad.

Banza yayi da ita kamar bejitaba seda tak'ara fad'a kusan sau ukku kamun ya ajiye abunda yakeyi yad'ago tareda watsa mata way'annan rikitattun idanuwan nashi masu bawa Maza tsoro kusan minti 1 Yana kallanta kamun ya lumshe Idon nashi yabud'e Baki ahankali kamar bayaso yace "yawwa barka sa'annan yamik'e tareda kwasar tarkacenshi zefice daga office d'in....cikin sauri tamik'e tareda shiga gaban tana fad'ar "haba Ahmad wai miye Hakane kafasan wurinka nazo Amma zaka tafi kabarni miyasa kake wulak'antani ne wai? Tatambaya kamar zata Saka kuka...shiko shiru tayi Yana kallanta bawasu y'an dak'ik'u kamun yace"mikikeso nayimikito sameera? Nagaya miki banada lokacin b'atawa inada aiki agabana Kuma inada abubu Masu mahimmaci miyasa kikeso wahalarda kankine? Yak'asa zancen kamar bashine yayishiba.

"Ido sameera tazuba mishi tana kallan yadda yake motsa Dan k'aramun bakinshi Yana magana kamar ba acikin bakin take fitaba, kallanshi kawai takeyi Amma ko sauraren abunda yake fad'a batayi tinanin takeyi gasu atsaye suna kissing d'in juna tana tsotar wannan kyakkyawan bakin nashi shiko Yana yamutsa mata jiki. Shikuwa Ganin tayi shiru tana kallanshi batace komaiba yasa yajuya zefice cikin sauri tace "waikai baka buk'atar mace ne arayuwarka Ahmad? Aiko cak yatsaya tareda juyowa cikin mmki Yana kallanta irin kallan mikike nufi d'innan. Itako fahimtar abunda yakesanji yasa tace "eh mana kwata2 Kai bakada feeling ne akan mace komai? Sabida inasankafa nake zuwa wurinka Amma Sam baka fahimta Kai kodan rage zafinnan ma bakayi.

Shikuwa mmki ne yak'ara kamashi dudda cewa yagane mitake nufi Amma seya basar yace "ragezafi Kuma akanme? Kenifa bana fahimtar ki kifito kigayamin minene matsalarki domin inada abunyi Kiwani tsaya gabana kina b'atamin lokaci....cikin takaici sameera tace Humm tobara infitima a mutin kaibaka Sha'awa ne? Wanda zakayi sex d'in mace ko romance? Tatambaya tana kallanshi domin Jin amsarda zevmbata.

"Shikuwa murmushin dabe shiryamayi bane yasub'uce mishi Wanda yak'ara fitoda asalin kyawonshi med'aukar hankalin me kallanshi,,kamun yashafa kwantacciyar sumar kanshi Yana mayarda ita baya yadda zeganta da kyau kana yabud'e Baki cikin Wani Dan iskan salo yace "au Dama abunda kike nufi kenan? Humm to shi sex d'in ya akeyinshi Kuma dame akeyinshi? Dominni jinshi kawai nakeyi ana fad'a Amma bantab'a sanin tayayane ko kuwa damiyene akeyinshi please idan kinsani kigayamin inkuma kema Baki saniba kije kibincika nana domin Nima kizo kisanardani kinjiko, yanakaiwanan azancenshi yafice daga office d'in cikin takonshi na k'arfafan Maza tareda had'e fuska tamau kamar besan minene dariyaba. Yana fitowa captain basheer nak'arasowa yakarb'i kayanshi tareda bud'emai motar yashiga Shima shiga yayi kana sauran yaranshi duka suka shiga nasu motocin tareda yimusu key sukabar wurin cikin azabben gudu kamar yadda suka Saba....itako sameera mutuwar tsaye tayi tana tariyo kalamanshi harya b'acewa ganinta kamun tasaki kukanda batasan daga Ina yazoba kawai tajishine takwasa aguje tareda fad'awa motarta itama tafigeta.


Su Abba na Isa Al'ameen yawuceda yaya nazeeru part d'inshi yakaishi Wani bedroom yace yayi wanka tinda yasaba da gidan Kuma yasan yadda komai yake tareda fitar mishi dakaya cikin gayanshi yasaka...sukuwa kaitsaye part d'in maah Abba yashiga da iya delu dakuma hajja a parlor suka samu maah zaune tana kallo itada Ameena domin tin d'azu ta kammala abunda takeyi,,tana faninsu tamik'e cikin sauri tana fad'ar saununku dazuwa iya kunzo lpy ya hanya? Tafad'a cikin sakin fuska. "Yau naga tsirko cewar iya delu tanayiwa maah Wani shegen kallo shek'ek'e kamun tace uhnm Indai Babaka mutuba komai Gani kakeyi yau bilki kece kece kemurnar zuwana Humm wai tsihi tsihiri wai tsohutace bani wuri insha kallo ahhh ni dele Ina Ganin tsirfa🤔

"Yo iya maah ce kikecewa Bata murnar zuwanki kuma? Tatsinkayo muryar hajja ai cikin sauri tak'ara rik'e hannun Abba tamau tana fad'ar Uhnm-Uhnm bance kimaiba ai bakinada taba kinji y'arnan sannu sannu bilki sannunki dai munzo lpy qalau auwalu bani wuri inkwanta kamun atsireni daraina, tak'arasa zancen tana kallan Abba...shidai bece musu komaiba Yakama hannunta tareda wucewa da ita yakaita Wani bedroom ya kwantarda ita kana yafito ya barota.


*Ina masu famada matsalar sihiri sammu ko Neman temako akan kasuwanci aiki ko ilimi Dama sauran buk'atu narayuwar yauda kullun to gadama tasamu akwai shahararriyar malama wadda kedaba temako ga irin way'annan abubuwan Kuma adace da abunda akeso da izinin Allah idan kanasan ganinta zaka nemi tabaka Rana dakuma lokaci Domin gudun karkayita zama bakasamu ganintaba yasa ta b'ulloda duk lokacinda tabaka idan kazo Zata saurari matsalarka cikin hukuncin allah Kuma tatemakama adace...gamasu buk'atar Neman temako Kuma sunyi Nisa basa iya zuwa wurinda take takan Basu nomber wayarta domin akwai lokacidata ware na musamman datake sauraran matsalolin mutane awaya idan mara lpy ne zata Saka ayimishi video aturo matashi tagani zatayiwa mejiyarahi tambayoyi yadda yadace domin yabata cikakkiyar amsa daga Nan zatasan temakonda zatamishi Kuma idan akwai maganin da yadace kayi anfanidashi zata turama hargarinda kake Kuma duk Wanda yazo wurin malama tabbas anasamun biyan muk'ata yadda akeso cikin hukuncin allah. Allah yasa mudace gamasu buk'atar Neman temako awurinta zaku iya yimata magana ta WhatsApp a wannan contact d'in 👉08107819124 Amma akan WhatsApp kawai idan sak'o yayi mako d'aya tozata duba insha allah, Amma fa tace asanarda masu sonyimata magana idan bawani abun yakawo mutin dagaske ba ko beshiryaba to karyayi mata magana domin zeshiga hakkin wasune tinda abun dayawa Kuma kowa tashi lalurar takawoshi. Allah yasa mudace*🙏

_________

Itako maah da kallo kawai tabisu batareda tace komaiba seda suka b'acewa ganinta kana tasauke numfashi tana rik'o hannun hajja tace hajarah y kk y school? "Baki hajja tatura gaba kana tace maah yoshe ya Ahmad zedawo? Tatambaya batareda ta amsa tambayar maah ba....murmushi maah tayi kana tace tofa Ahmad hajarah aiko yanzu zedawo kinyi marmarin Shan wuyar hannunshi kenan? Wanda baya d'aga Miki k'afa ko kad'an shine kike nema haka? Itama hajja murmushi tayi tana fad'ar aiyanzu baze dokeniba maah. "Humm to shikenan ai...kamun hajja tayi magana sukaji shigowar motocinshi gidan cikin azabben gudu na d'aukar hankali suna doka jiniya. Kallanta maah tayi kana tace to ai gayacan yadawo tafad'a tareda nufar kitchen..itako hajja Baki tawashe wata fad'ar yeeee yau zanga y Ahmad Kuma nasan yanzu baze dakeniba tak'arasa zancen tana gyara zamanta akan kujerar datakai.

Kusan minti 30 dazamanta Amma bataga Ahmad yashigoba Hakan yasa tamik'e cikin k'unk'unai tanufi kitchen gun maah tana fad'ar maah haryanzu ya Ahmad beshigoba fa. "Tofa aiba shigowa zeyiba hajarah seyagama abunda yakeyi a part d'inshi tukunnah zeshigo tak'arasa zancen tana juyowa gunda hajarah take Taga gittawarta tafice daga kitchen d'in murmushi kawai maah tayi tacigaba da aikinta.

Itako hajja tana fita tanufi k'ofar barin parlor zatafita shikuwa Al'ameen zeshigo cikin sauri tace ya ameen inane part d'in ya Ahmad....murmushi kawai Al'ameen yayi Yana fad'ar hajja iya kenan gayacan shine part d'inshi Kuma idan kika shiga Baki ganshiba Yana bedroom d'inshi Kuma asama yake....to ya Ameen kawai tace tana nufar part d'in na M. Ahmad koda tashiga ba kowa a parlor Hakan yasa Bata tsaya jiran komaiba ta haura Saman kamar yadda ake nunawa Hakan tanufi bedroom d'inshi kaitsaye tana zuwa tamird'a k'ofar tashiga,, tsayawa tayi kallon d'akin Ganin komai aciki k'arrr Masha allah kamarba d'akin namujiba wucewa tayi tasamu wuri akan bedside tazauna Jin motsin ruwa a bathroom d'inshi. Zamanta keda wuya M. Ahmad yabud'e bathroom din yafito d'aureda towel a k'ugunshi dawani a hannunshi Yana goge jikinshi. Sam besan akwai mutun ad'akinba..itako Taga fitowarshi Amma takasa magana sabida gabaki d'aya hankalinta yatafi wurin kwallon yadda lallausan Suma ke kwance akan faffad'an k'irjinshi ga ta kanshi wadda tazubo gefen fuskarshi abun gwanin birgewa. Shikuwa Yana gama goge jikinshi yanufi mirror yashafa Mai Yana cikin shafawane kawai ya kwance towel d'in jikinshi domin Hakan takasance al'adarshi Kuma yayi hakanne batareda yasan akwai mutun a bedroom d'inba...itako hajja daga inda take zaune ta hangi yayasarda abunda yake dauredashi d'agowarda zatayi Idonta yasauka akan....!



Free page yak'are 🙏 idan kina buk'atar book d'in JIKAR IYA DELU zaki iya tura kud'inki nera 300 kacal 👌 idan Kuma complete kikeso 500 ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha'awantu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp 🙏






Autar alher ✍️

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment