You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mune shine aishi gidan sune" aysha ta zaro ido =3tace "besti yaya khalid nefa.

fatima tace" yayanki dakike gayamin "


aysha" ta amsa da "eh besti" fatima tace shine zehanani shiga "aysha tace" toh bashi hakuri mana besti "fatima tace toh tunda besti tace nabaka hakuri to ai sekai hakuri" khalid kuwa ko magana besakeba ya wuce.

bayan sun shiga gida fatima tace "besti kinsan kuwa yanda mukayi da yayanki" aysha tace "aa ni ina daki naji hayaniya kamar muryanki dana ya khalid shinefa naleko" nan fatima ta kwashe komi ta gayawa aysha, aysha ko me xatayi inba dariya ba nan suka cigaba da hira fatima tace "amma yayanki ninya nayi natureshi nawuce" aysha tace "lallema besti yayan namu" tace "Allah de yasoshi" fatima tace "ya maganan bikin karima gobe ne koh" aysha ta amsa "da gobe ne yau zamuje gidan saboda za'ayi walima ankonki nan da umma tasaya miki harmun amso dinkin" fatima tayi tsalle ta rugume aysha tana cewa "amma besti nagode wa umma tanama ina dabanje nagaida taba natsaya magana" aysha tace "taje gidan kakus ita da auta" abba fa "shima yafita" ok kinga besti zamuje gidan su fadila dan batasan na dawo ba "aysha tace" ok bari nadauko hijabina semuje naba yaya key din kar umma ta dawo bamu nan.



FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU =
[8/10, 12:36 AM] * +234 806 890 2943, : c'KHALEED MY BLOOD c'



NA

FATIMA KHALEED NASHUKA


1 2


Umma yanxu zamutafi gidan su karima ne wajan walimarta daga nan muyi lalle "toh waxe baku kudin lallen" "ai umma a bokan ango ne suke badawa" "baruwanku da kula kulan samari kunji koh " toh umma semun dawo" Allah ya tsare "suka amsa da ameen umma suka fito a waje suka gamu da ya khalid zeshigo gida" fadila ne tace yaya barka da rana" "ywwa barka sis ya kike ya mummy hope tana lafiya" lafiya qalau "ok ina zukujene haka zamu gidan su karima ne" sekun dawo" toh yaya ai baka bamu kudin kashewaba "toh gashi" yaba fadila 200 aysha mahaka sewuce "fadila tace yaya fatima baka bataba" toh ance miki ita tana sone koh bakiga koh gaidani batayiba wannan yarinyan kamar niba yayanta bane amma sotake tarenani senayi maganinta tukunna amma gashi kibata saboda abba" "nibanaso tunda ban rokekaba wai kai seka ringama mutane magana isa isa kamar kaika haifesu" ="keni kike gayawa magana zakisani yarinya.


"toh nasani" sis ban kudina soory yaya zamuyi mata fada" ai kubarta daganan gurin abbanta zan wuce nagaya mishi duk abunda take mini" ai fatima najin haka ta zaro ido =3 "haba yaya khalid aikaine tun rannan seka dinga hararata amma dan Allah kayi hakuri bazan karaba" =khalid yaji dadi a cikin xuciyarshi dan yasamo hanyan daxe cimma wata buri tashi cikin sauki, "khalid yace aa baride nagaya mishi seya gayamiki matsayi na a gurinki" nan ta shiga rokosa Allah yayi hakuri tatuba, khalid yayi kamar besan tana yiba "ganin haka yasa fatima tamatso tarikewa khalid hannu tana bashi hakuri," khalid yace kutafi inda xakuje ni daga nanma nafasa shiga gidan gurin abba zan wuce yajuya yafara tafiya,


fatima naganin haka tatafi da gudu ta fada jikin khalid tana kuka tana bashi hakuri shikowa seda yaji wani irin shock a jikinsa, "kinyarda ni yayanki ne baxaki kara mun rashin kunya ba" "eh yaya nayarda "in kika karafa" kagayawa abban "ok shikenan ya wuce seki sakenko kinwani rirrikeni kaman zaki koma ciki" fatima tasakeshi takoma wurinsu aysha dase dariya suke musu "wallahi kunji yanda kirjina ke dukan uku uku kunsan abba bashi dawasa wallahi seya zaneni" sukasa dariya suka wuce, shikuwa khalid tunranda ya fara ganin fatima yaji ya fara santa besan ta kara renashi ne shiyasa yaki gaya mata da ganin ta mishi karama da yawa, bayan sunje gidan biki karima toxo da gudu ta rungumesu "yaushe kika dawo teema" yau na dawo" nan suka cigaba da ganawa da frnd din su na school

nan ango yakira amarya yace taxo ita da kawayanta tagaya musu suka fito suna xuwa suka fara gasawa tunda suka fito wani daga cikin a bokan ango ke kallon fatima har fatima ta fara tsarguwa tacemawa aysha "besti bari nashiga ciki naji kaina nadanmun ciwo" xata wuce kenan abokin angon ya taho "yace yaxaki shige gida banyan bamu gama magana ba.



FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU =؃
[8/10, 12:37 AM] * +234 806 890 2943, : c'KHALEED MY BLOOD c'



NA


FATIMA KHALEED NASHUKA


1 3


"nikabani hanya nawuce banjin dadi ne " ayya Allah ya kara lafiya amma dan Allah kidan aramin lokaci kadan yanxu zaki tayi" ok badamuwa "suka koma gefe," nide sunana Adam ina zaune a nan can tundun wada dama wallahi tunda naganki naji kiyimin shine nakesan kagayamin gidanku saboda naxo can nasameki "ok nide ban isa fara zanceba dan haka kayi hakuri.


" haba yaxakimin haka dan Allah sena jiraki" fatima takwasa da gudu tayi gida, adam ya wuce gurin sauran abokansu bayan sungama magana da sukayima juna sallama zasuwuce adam ya kira karima "dan Allah wancan kawar taku nakeso fatima amma tace karnaje gidan su" ok bari nakirama aysha" aysha nazowa adam yace" malama aysha karima tagaya miki komiko" eh " yawwa to dan Allah yaxa ayi toh bari nabaka addiress dinmu" ok nagode sosai aysha senaxo" badamuwa" nan ta wuce ciki take gayawa fadila abun dake faruwa sukaje suka samu fatima suka dinga mata tsaya bayan sun gama walimar ammusu lalle suka taho gida suna zuwa.


nan fadila ta wuce gida fatima ma ta wuce gida aysha ma tana zuwa gida "tace umma nadawo mun dawo" "toh sannunku daxuwa yawwa umma "kinga lalle na" aiko yayi kyau" yaya khalid ya fito daga dakinshi "sis kun dawo" eh yaya "umma anjima karkiji ance ana kirana kiyi mamaki wani ne sunan sa adam wai zezo nakaishi gidan su fatima ne" khalid yaji gabanshi yayi wani mugun fadi "kan umma tayi magana khalid yace ubanwa yabiki izinin mishi kwatance au dama aure kukeso bari zan sami abba da maganan" " umma tace toh kai daga tayi magana setacema aure sukeso" toh ni umma saurayin fatima nefa" ok ita kenan kenan kesan auren toh shikenan zanyi magana da abba" umma tace "wai kai khalid meke damunka ne haka gaba daya kawani tada hankalinka" umma wallahi fatima ba xata aure shiba" yamaxo kofar gidan ya gani" umma de tsayawa kawai tayi tana kallon ikon Allah takuma gane zallan kishi kedawainiya da khalid.


umma tayi murmushi sekuma "tace wai kai khalid ina ruwanka daga yarinya tasamu meso sekaringa wannan tada hankalinka haka" shikenan umma nasan abunda zanyi" karkaje kahana mata samari zuwa gurin ta" aysha de kawai ta tsaya tana kallon ikon Allah a xuciyarta takecewa wai me yaya yake nufine kode yafara san besti ne wallahi dako nayi murna.


FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU =
[8/10, 12:37 AM] * +234 806 890 2943, : *c'KHALEED MY BLOOD c'*


*NA*


*FATIMA KHALEED NASHUKA*


1 5


Khalid yatsaya yana kallon yanda umma kefada akan abunda bata saniba, "dan Allah umma kiyi hakuri wallahi ba abunda kike nufibane ya kaini hasalima alkhairi ne ya kaini" wani irin alkhairi bayan daga aysha tace wani yana nan xuwa takaishi wurin fatima sekahau fada tunda ga babanta" khalid yayi murmushi "umma aide kinsan babban wah uba ne kuma niki zomushiga daga ciki dan Allah kiji abunda ya kaini" umma tashige ciki khalid ya bita suka zauna "umma damade kinsan cewa duk duniya abba bashi da aminin da ya wuce mishi abbn fatima kuma nasan ko aure natashiyi shizan nema da maganan kamun abba kuma abba zeyi farin ciki da hakan saboda zega tun yana duniya munsa abba shima mahaifin mune kowani irin damuwar mu zamu gayamishi" kwarai kuwa nima nayi murna da kafahimci hakan amma yanxu ya akayi


"umma naje nagaya mishi cewa ina neman aure ne shi nakesan yashige min gaba dan koh abba besaniba" =3khalid yaushe kafara neman auren a ina budurwar take da bantaba jin labarin taba nasan koni bansaniba aysha zata sani kuma babu wanda ya tabamin labarin a cikin"eh umma hakane yarinyan ma yarkine" wata yartawa" umma fatima mana" fatima yaushe kuka fara soyayya waushema ta dawo garin da harkuka fahimci juna" kodaya umma dan ita kanta batasan ina santa ba nikuma tsakani da Allah nike santa shiyasa naje nasamu abba da maganan" au ita fatima batasaniba shine zakaje kama abubakar maganan dan ya tilasta mata toh wallahi khalid kasani muddin fatima tace batasanka bame mata auren dole tunda haka akeyi bakaje kanemi SO a wurin yarinya ba kajeka fayama abbanta saboda in tace bataso a tilasta mata to baka isaba


"toh umma in tace bata sona fah ita wancan wawan takeso shikuma ya rigani zuwa shiyasa narigashi zuwa saboda nasan koh ya turo abba zece ammata miji" au dahaka kadogara to kuwa kayi aikin banza" umma kawai kitayani da addu'ar dakikasa yimin kowani lokaci.


"ai dama ina maka nakuma nagayama" toh shikenan umma kideyi addu'ar Allah ya xabi abunda zezama mana alkhairi gabaki dayanmu" ameen ameen seka tashi katafi" khalid yana fita dakisa ya wuce ya fa gado yana tunanin idan teema tace bata sanshi yaxeyi gashi umma tace bame mata auren dole shikuwa yazeyi ya Allah kadubi wannan bawa naka kazaba min abunda zezema alkhairi a gareni.


can kuwa abbn fatima yakira abbn khalid yace in ya dawo daga wurin aiki yanasan ganinsa haka koh akayi abba na dawowa daga aiki gidan ya wuce yana zuwa yakira abban fatima a waya yace ya shigo yashiga suka gaisa da umman fatima sannan ya wuce wurin abba bayan sungama gaisawa suka dan taba hira abba yayi gyaran murya "dama abubakar wani abun farin ciki ne yasa memu kuma ni nayi matukar farin ciki da jin abun ina kuma addu'ar Allah yasa hakan yaxama alkhairi dama dana khalid ne yazomun dawani magana me dadi nacewa yanasan a nemamasa aure shine yazo ya sameni daxu" abba yayi murmushi "toh ashe dan naka ya girma" au ashe daukan yaro kuke mishi mutumin da a kalla ya kusa shekara talatin" toh aina yartake zakaje nemamasa auren" ai abun tuwo na maina ne dan yar gida za ayi kanwarsa ce yarka kuma fatima Allah yasa za abamu" abba nan da nan fara arsa tagaru "inde yata naso toh ni banda matsala senace Allah ya sanya alkhairi" nan suka cigaba da tattaunawa daga karke abba yamike yana cewa ni zan wuce gida abba yamika ya rakoshi suka fito yama umma sallama suka fito waje nan suka kara sallama abba ya taho gida zuciyarsa cike da farin ciki mara musal tuwa.



FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU =؃
[8/10, 12:37 AM] * +234 806 890 2943, : *c'KHALEED MY BLOOD c'*


*NA*


*FATIMA KHALEED NASHUKA*


1 6


Abba yana tafe yana murmushi jiyake kaman Allah ya mishi bushara da gidan aljanna dan dama ya dade yana tunanin hakan ya tabbata dahaka har ya isa gida yana shiga gida yayi sallama umma ta amsa "umman umaima yau ina cikin farin ciki mara musaltuwa nayi murna da wannan rana da Allah ya kawomu" murmushi umma itama tayi "wannan wace ranane abban khalid har tasaka wannan murna

" mushiga ciki tukunna" suka shige daki nan abba ya gayawa umma duk abunda ya faru tsakaninsa da amininsa "alhamdulilla niyi farin ciki tunranda khalid ya sanar dani amma waini fatima tasani kuwa" ai babanta yace suje sudedeta kansu sedai muce Allah ya hada mana kawunansu ya tabbatar mana da alkhairi da keciki ya kuma karemu sharrin dake cikinsa" umma ta amsa da ameen.


"nasan kinsan abunda ke faruwa tsakanina da teema sis nasan best frnd din kine dan Allah kitayani lalla bata" yaya karkaji komi insha Allahu besti takace amma yaya aiba yanxu zakayi aure ba dan kaga bamu kare karatunmu ba" eh sis nima bayanxu nakesan auren ba saboda inasan nagina gurin zama kuma ni hasalima teema tamun karama yanxu shekarunta sunyi kadan dayin aure yanxu sekun gama school tukunna lokacin tanada 20 year kinga aita girma koh" um yaya kenan wai dama kana san besti ne yaushe kakamu haka" khalid yayi murmushi "sis kinsan tunranda nafara ganin ta nashi ta burgeni sosai kawai inna kwanta senayita markinta koh office naje senayita tunaninta ke danaga abun nasan sani dena aiki sosai sena nemi shawarar hamisu kawai yace nagaya mata ni kuma kinsan bansan raini shiyasa kai tsaye nagayawa babanta saura ita oganniyar tawa Allah yasa ta yarda" insha Allahu yaya besti xata yarda kace ranan zamu kwashi shoki =؃


"da bikinwa zaki kwashi shoki lallai ma yarinya nide yanxu maye abunyi Allah yasa tayi saurin fahimta" kai yaya gaba daya nalora besti nasan saka kazama mara =Jke mekikesan cewa nizaki cewa mara kunya" aa yaya banufina ba kenan naga gaba daya lokaci daya kacanza kuma yaya har kana iya zuwa kasamu babanta da zancen" toh sis inban sameshiba waxan samu bagashi sun gane da gaske nakeba" um hakane yaya wai ya khalid kuna kuwa waya da yaya abdullahi kuwa " sosai ma harshi nagayawa zancen my teema yace munma yakusa dawowa cikin watan nan insha Allahu yana hanya" ok Allah ya dawo dashi lafiya wallahi yaya nakosa ya dawo" baki kaini kosawaba" khalid yace sis bari naje gidan su fatima zumujema tare.



FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU =؃
[8/10, 12:37 AM] * +234 806 890 2943, : *c'KHALEED MY BLOOD c'*


*NA*


*FATIMA KHALEED NASHUKA*


1 8


A hanya khalid ya gayawa aysha yanda sukafi da teema "yaya ai tagayamin" au kece abokiyar shawarar "eh mana yaya duk duniya besti bata da kawan da ta wuceni dagani se fadila" ok toh kin gayamata tasoni koh "aa nace mata tatsaya taduba alkawarin da tayiwa wani inyaso kai seta baka hakuri tunda kai dan uwanta ne zaka fahimce ta" khalid da sauri ya kalli aysha "au sis dama duk kaunar da kike nunamin na karyane kece zaki gayawa yarinyan da duk duniya babu macen da tamun sai ita cewa tabarni" kan aysha tayi magana khalid ya fizge hannunsa cikin nata yafara tafiya sauri sauri aysha koh abun mamaki yabata shiko yaya wani irin so yakema fatima haka

da gudu tabishi yana ce mishi ya jirata amma ina khalid kojinta bayayi a haka har suka kai gida khalid sallama kawai yayi ya wuce dakinsa dan umma naciki aysha tana shigowa ta wuce dakin umma zatonta can khalid ya wuce tana shiga tayi sallama "har kun dawo ina yayanku" umma nima shina biyo nasha nan ya shigo "ya akayi kuka rabu batare kuka dawo ba" eh umma tare muka dawo shi yarigani shigo wane "seki duba dakinsa" aysha da gudu tayi dakin khalid tana shiga tasameshi kwance a gado aysha tamatsa wajansa "yaya katsaya kaji komi zance maka" mezaki cemin bayan da kanki kika gayamin cewa kince teema tabarni a tsawace yake maganan kitashi ki fita kina jina "yaya wallahi bahaka bane nifa dawasa nake maka amma gaba daya kawani tada hankalinka" tuni khalid yaji wani dadi a ransa ya juyo ya kalli aysha "amma sis bakida kirki gaba daya kinsa hankalina yatashi amma karki kara min irin wasannan" shikenan yaya ya wuce Allah ya baka besti "ameen ameen sis yanxu naji magana.


fatima haka tawuni cikin tunani cande tayankewa kanta mafuta washe gari sunje school sun hadu da aysha da fadila dama aysha taba fadila labari bakaramin murna fadila tayi ba" matar yaya kinzo "fadila bansan haka banzama matar ba kuzomu wuce class" ok bayan antashi aysha tace "kuzomuje gidan mu nabaku wani abu" tab lallema besti ni naje gidanku wallahi bazaniba naje umma taganni kuma kilama yaya yana gida "dalla me umma zata muki kuma yaya yana gurin aikinsa" oho koma zakice wallahi bazani gidanku ba nide se anjima fadila zomu wuce "au haka zakuyi min bakomi" kekuma besti ai dama nasan kinasan yaya "=3waya gaya miki dan nace bazani gidanku ba" toh meye najin kunyan umma aide kawai naga noki san yaya yakamaki "eh naji komi zakice mude mun wuce" su fatima suka taho suna hira fadila tamata sallama ta shige gida fatima taci gaba da tafiya tana zuwa gida tayi sallama umma sannu da gida yawwa kin dawo "eh umma bari nashiga nayi wanka.

bayan fatima ta kimza taci a binci ne umma tashigo dakinta" fatima dama sonake muyi mana kinga khalid dan aminin babanki ne kuma khalid mutumne me mutunci da sanin darajan manya gashi da ibada atakaicede in nace miki khalid bashi da wani abu banyi karya ba dan haka ina baki shawara a matsayina na mahaifiyarki kiyarda da auren khalid koba komi yaranki zasuyi murna da zaba musu uba nagari" shikenan umma insha Allahu zanyi amfani da abun da kika gayamin "yawwa fatima Allah ya miki albarka ya kuma zabi abunda xexama alkhairi" ameen ameen umma.


FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU =؃
[8/10, 12:37 AM] * +234 806 890 2943, : *c'KHALEED MY BLOOD c'*


*NA*


*FATIMA KHALEED NASHUKA*


1 9



Bayan kwana biyu dayin haka khalid yaxo gidan su fatima yashiga suka gaisa da umma "umma fatima nan" eh tana dakinta kashiga "toh" khalid yashiga dakin fatima a zaune yasameta tana game da wayan umma yayi sallama ta amsa "anban izini nashigo" seda kashigo zaka nemi izini "ai umma tabani izinin shigowa nasan tasan bawata matsala ne tace na shigo saboda naga dana shigo daga dakin nan ta fito kinga kuwa da ace tasan baki cikin shiri zatace bari ta gaya miki" um haka ne "dan Allah kixo palour din abba ina jiranki kiji my teema" ok ganinan zowa" khalid ya juya ya fita fatima ta dauko hijab fabi bayan shi.

bayan tashiga ta zauna batace komiba "my teema ba gaisuwa" au anyini lafiya "seda naroka" toh ya hakuri "shikenan dama kinsan yau nace miki zan dawo koh to gashi Allah ya dawo dani yanzu dai kenake jira naji ra'ayinki Allah yasa nayi dace da wannan rana" um nide Allah ya zabi abunda xexama alkhairi "ok inna fahimceki kin amince" um "waike baki magana ne sai um" itade fatima shiru tayi mishi "shikenan my teema Allah ya tabbatar mana da alkhairi" can kasa ta amsa da ameen "shikenan nikinsan bazuwa tadi zaringa yiba kinga yanzu baki isa soyayya ba dama nayi magana ne dan kisani dan haka kimeda han kalinki a karatunki Allah kuma ya bada sa'a" ameen" shikenan nizan wuce Allah ya shige mana gaba "ameen


Khalid ya fito yama umma sallama ya wuce yana zuwa gida ya gayawa umma duk yanda sukayi umma tayi murna tare da fatan Allah ya xabi abunda zaizama alkhairi" ameen umma Allah ya kara girma

gaba daya family dinsu kowa yasan lamari khalid da fatima, fatima ne zaune a school tare da aminan ta "wallahi kunsan wani abu" sekin fadi "um wallahi dazu aunty nafisa takirani a wayan umma take gayamin cewa wai abba nan zuwa wannan saurayin nawa na can kano shine narasa yazanyi" ita ba tasan da zancen yaya bane "eh bata saniba umma tace setazo sesuyi zancen kuma wai gobe zaizo" shikenan Allah ya kawoshi lafiya seki gaya mishi komi "wallahi kunyan gaya mishi zanji wallahi seda yace namishi alkawari kuma namishi danni banyi zatan haka ze faruba

" toh yanzu yazanyi "karki damu besti" insha Allahu ba abunda ze faru" shikenan bari naje gida sena gayawa umma "ok kuzo mukoma class" suka mike suka wuce class bayan antashi kowa ya wuce gida bayan fatima tagama kimtsawa taje tasanar da umma komi "shikenan fatima Allah ya kawoshi lafiya ammade khalid bazezo goben ba koh kinga bazeji dadi ba kumashi inyazo kisanar dashi komi da kanki kinga inna fara gaya mishi ze iya cewa wannan shirinmune kinga kuma zega kaman wulakanci kika mishi kuma wula kanci ba dadi haka.


FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU
[8/10, 12:37 AM] * +234 806 890 2943, : *c'KHALEED MY BLOOD c'*


*NA*


*FATIMA KHALEED NASHUKA*


2 0


Yau ne takama rannan da abba zezo fatima tashirya mishi abinci kala kala natarba itama tashirya tsaf can wajan 10 :30am ya sauka a garin ZAZZAU GARIN ILIMI da kwatance da kwatance har yakawo unguwan su fatima yana xuwa ya kirata a waya dan aunty nafisa tabashi number din umma bayan ya kirata yagaya mata inda yake ta gayawa umma tafita can ta hangoshi tunda ya hangota yake sako mata murmushi ta karisa "barka da isowa" yawwa barkanki "toh muje koh" um yanda kikace "suka kariso gida suna shigowa fatima ta kaishi wajan umma

bayan sun gama gaisawa umma ta kalli fatima" kikaishi palour din abba "toh umma" nan suka karisa fatima ta zauna suka gaisa ta tan biyeshi iyayansa da yan'uwansa "duk suna lafiya kema nasameku lafiya" lafiya qalau "ok" nan suka cigaba dahira fatima ta mike ta gabatar mishi da abinci abba yaci abinci ya cika cikinsa yanata mata santi fatima koh se murmushi take masa bayan ya gama ne suka ciki gaba da hira "fatima ya maganan mu shiyasa nataso nazu dan dan nakara tabbatar miki da inanan ina jira kuma kigane cewa narike alkawari Allah yasa kema haka gurinki" fatima tadanyi shiru nawasu lokuta "abba baxan boyema komi ba saboda tsakanina da kai ba yaudara" hakane fatima "ina jinki" kan fatima tayi magana wayar abba ta fara neman agaji "bari nadaga waya fatima oga ne kekirana" ba damuwa "abba ya daga waya can ya ije ya kalli fatima" dan Allah fatima kiyi hakuri wallahi banso hakan ba naso yau mu fahimci juna sosai amma yanxu oga kegayamin cewa yana nemana da gaggawa kinga dole nawuce yanxu


haba abba kabari mukarisa maganan mu mana "wallahi fatima dole natafi yanzu amma insha Allah next week ina hanya" abba yamike suka fito ya kalli fatima "umma fa" fatima ta leka ciki bata gantaba tafito "au ankirata nan makociyarmu zata haihu bari nakirata" aa kibarta intazo kicemata na wuce kinga sauri nike" suka fito daga kan da fatima zatayi suka hada ido da khalid shikuma abba yana mata sallama zeshiga mota yashige mota fatima tana mishi fatan Allah ya saukeshi lafiya.


bayan tafiyan abba fatima da gudu tashiga ciki khalid ya biyota "teema waye wancan naganku tare" um um yaya dama um a kano yake "saurayin kine kenan" um amma da "yanxu gunwa yazo" um guna "haryanxu kenan kuna soyayya" um aa "toh tsaya kiji fatima cikin tsawa khalid ke magana wallahi baki isa kina tsayawa da kowa ba nine mijinki ni daya duniya da lahira insha Allahu fatima kisan hakan" ya juya ya fita fatima ta koma gefe tana sauke ijiyan zuciya tana haka sega umma tashigo "au fatima ina kikabar bakon" um umma ai ya tafi "har ya tafi" eh umma nan ta gaya mata yanda sukayi amma batace khalid ya gansuba

shikuwa gogan naku yana zuwa gida ya fada gado yana tunani yanxu dama fatima nada saurayi dole yasan abunyi ita kuwa fatima gaba daya takasa samun natsuwa bataji dadi ba da bata gayawa ya khalid komi ba.


FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU
vxz|
 



\ ^ `

TVhjlnp "$&.0^`bdfjlo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8lnpr ^`VX:<
 .02b d f h n p r o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8 !!,"."B"D"""""$$$$$&&&&r't'v'4(6(...X0Z0p0r02141223355666666h7j7l7|7o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8|7~777777777777V8X8t8v899<<8=:=====>>>>(?*?????r@t@@@0B2BJBLBBB|C~CCDDDDrEtEEo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8EEGGIIhIjI4J6JlKnKpKrKtKKKLL L"L$L*L,L.L\L^L`LbLhLjLlLnLQ@QBQXXXX^^^^eeeeeee2f4f6f8f>fo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8>f@fBfDfrftfvfxfzfffffffnnnnvpxpzp|p@tBtDtyyyy҉ԉԑ֑ؑڑܑƒo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8ƒȒʒ̒ҒԒ֒ؒFHJLҩԩ֩ةکĪƪȪʪЪҪԪ֪XZ\^|~dfo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8fhjl"$&(VXZ\^bdfh
LNPRTZ\^o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8"$&(:<>*,HJLNo(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8
>@BDNPRT     8 :             



o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8$&(*T V X Z b d f h         %%%^-`-b-d-4449
9 99B9D9999999999:o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8::: :::::>>>\D^D`DbDEEE,J.J0J:NN@NnNpNNNNNNNNN*O,O.O0O:OO@O\S^S`S,[.[0[2[^^^^ccco(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(o(8cNePeReTeeeo(o(o(o(o(o(xz|
 

^ `
Vjlnnp"$&0`bdflnpr`X< 02d f h p r !."D"D"""$$$&&t'v'6(..Z0r0412356666j7l7~7777777777X8v89<:====>>*???t@@2BLBB~C~CCDDtEEGIjI6JnKpKrKtKKL L"L$L,L.L^L`LbLjLlLnLnL>Q@QBQXXX^^^eeeee4f6f8f@fBfDftfvfxfzffffffnnnxpzp|pBtDtyyyԉ֑ؑڑܑȒʒ̒Ԓ֒ؒHJLԩ֩ةکƪȪʪҪԪ֪Z\^~fhjl$&(XZ\^dfh
NNPRT\^$&(<>,JLN
@BDPRT     :          


&(*V X Z d f h       %%`-b-d-44
9 99D99999999:::::::>>^D`DbDEE.J0JN@NpNNNNNNNN,O.O0OO@O^S`S.[0[2[^^^ccPeReTee,. A!"#$%182PSummaryInformation(!DocumentSummaryInformation8 8XXXX

"#$%V`VNormal $a$1$$CJKHmH sH nHtHOJPJQJPA`PDefault Paragraph Font OJPJQJ¯l |7E>fƒf:cenD"7~CnLfN 9Ne¯ gz Times New RomanTimes New Roman;z[SOSimSunCSymbolSymbol?$ z@ArialArial;zSimSun[SO;zSimHeiўSOW4  z@Courier NewCourier NewO
WingdingsWingdings3ўSOўSO hѤfѤf Z&!),.:;?]}    & 6"0000 0 0
00000 =@\]^([{  0
0 00000;[)?'*2
Normal.wpt |0( 
,
# ?"
՜.+,0Oh+'0 PX^  WPS Office@n%YiKingsoft Office
Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment