You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ╨╧рб▒с>■  ▌■   А                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                            ¤   ┌    

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~БRoot Entry         └F▐
WordDocument    .д0Table        ╪Data
            ■   ье┴ЙИ P┐ДeKSKSд.д┬п      д╪╪ээlYФА╪╪╪╪╪╪╪Бlэ>╪╪╪╪+н+╪╪+╪╪ [8/10, 12:36 AM] * +234 806 890 2943, : c' *KHALEED MY BLOOD*c'


_NA_
_*FATIMA KHALID NASHUKA*_



*Bismillahir ramanir rahim*





Axaune yak'e cikin riga da wando, jikin wata bishiya yayi tagumi saka makon rashin aikinyi da yagama makaranta be samuba ga abubuwa sunmishi yawa saboda shine babba a gurin iyayansa, dama su uku suka haifa khaleed shine nafarko sai aysha sai autarsu umaima suna xaune a grn zaria awani unguwa da'ake cewa hanwa, sunan mahaifiyarsu safiyya mahaifinsu kuma Abubakar suna zaune cikin rufin asiri, "assalamu'alaikum" umaima ce tayi sallama ummansu ta amsa tace
"umaima daga ina haka?"
tace "umma naje gidansu baseera" "hakane yau alhamis ba mak'aranta "ummu ina yaya khaleed yake" umma tace
"yafita bai dawoba ai khaleed dan albarka ne fatana Allah ya bashi abunda yake nema".

Umaima tace "Ameen umma bari naje koxan ganshi" toh sekin dawo xata juya kenan sega khaleed yayi sallama ummansu ta amsa cikin murmushi umaima taje dagudu ta rungumeshi tace "ya khaleed dama gunka xanje"
yace "to yar kanwata gani akwai lbr ne?" tace
"dama zancene kazo ka koyamin home work din da'aka bamu a school"
yace "to bari nayi magana da ummana" umma tajuyo tana kallonshi tace "ya akayi ne yace
"umma dama ina zaune acanne sega senator hassan zai wuce yace naxo shine yace ya akayi nake zaune anan gurin shine nace mishi wlh nagama karatu amma bansamu aikin ba haryanxu har nagaji da nema shine yace insha Allah zai sanamun aiki nakawo CV na Wato takarduna" nandanan umma tayi murmushin farincikinta yafito fili tamushi addu'ar dacewa tace bari abbanku ya dawo sai a sanar dashi shima yasa Albarka" ai lokaci guda Umaima taji wani mugun=╪Г▄<╪√▀ dadii acikin ranta saboda son da takeyiwa Khalid.



*FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU*=╪

[8/10, 12:36 AM] * +234 806 890 2943, : c' *KHALEED MY BLOOD* c'


*NA*
*FATIMA KHALID NASHUKA*







Khalid yamike yana cewa "da umma bari mushiga ciki da yar rigimata"
tace "to"
harzai wuce yace "umma wai ina Aysha ne naga ban gantaba?"
umma tace
"kamanta tatafi hadda"
yace "au hakane shiyasa nikesan Aysha akwai san karatu" umma tayi murmushi
nan sukashige daki khalid yanata koyawa umaima home work can sega aysha tayi sallama ummansu ta amsa tace "Aysha kin dawo?"
tayi murmushi tace "umma na dawo ya khalid fa?"

umma tace "yana ciki" Aysha tace "umma umaima fa duk suna tare?"
nan aysha tawoce ciki tayi sallama ya khalid ya amsa yace "sis kin dawo?"
tace "eh" yace
"ya karatun?"
tace "Alhamdulillah" yace "Aysha yau ina cikin farin ciki"
Aysha ta washe baki tace "ya khalid kasamu aikin ne?"
"Eh insha allah inasa ranhaka".

nan aysha tadunga murna tanama yayannasu fatan dacewa nan kuma sukadinga hira yanda aysha zataci gaba d karatunta Aysha yanzu tagama js3 tace "yaya wani makaranta xakasani"
yace "duk wanda kikeso"
tace "Allah yaya?" "Allah kuwa my sweet sis" tayi dariyan jin dadi auta umaima tashagwabe fuska tace "yaya nifa?" yace
"Allah sarki autar umma bari kigama wanda kikezuwa sekishiga wanda kikeso nanta tarungume khalid tana murna khalid yanata murmushi dan babu abinda yafiso irin farin cikin yan'uwanshi nan sukajiyo muryan abbansu nakiran autar umma aiko dagudu umaima taje ta rungume Abbansu nan khalid suka fito yana dariya Abba yace "khalid wannan dariyanfa kafin yayi magana umma tarigashi da cewa........


FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU
[8/10, 12:36 AM] * +234 806 890 2943, : c'KHALEED MY BLOOD c'


NA

FATIMA KHALEED NASHUKA




umma tayi murmushi tace
"Abban khalid yau duk muna cikin farin ciki saboda insha Allahu khalid yakusa cinma nasara"
Abba yayi murmushi yace "nise murna kukeyi kunki gayamun abunda kefaruwa"
umma tace
"khalid dai yak'usa cinma nasara"
abba yace
"kufadamin mana" nan umma tagayawa Abba duk yanda khalid sukayi da senator hassan Abba yayi matukar farin ciki dajin wannan labarin nan yayiwa khalid murna da addu'ar samun nasara khalid yace "ranan monday yace nasameshi a office" abba yace
"Allah ya kaimu lfy" duk suka amsa da ameen.

khalid yawuce daki yana duba takardunshi abba yacewa umma "wlh shiyasa kullun nik'e alfahari dasamun khalid a matsayin danmu saboda da natsuwarshi"
umma tayi murmushi tace "shiyasa nima kullun nake kara godewa allah"
Abba yace "sekuma mutayashi da addu'ar Allah yasa yadace Allah kuma ya bashi mace tagari" umma ta amsa da ameen.

nan sega khalid yafito yace "umma Abba bari naje gurin kakus kodayakema aysha umaima kuxomuje"
sukace "to ya khalid" nan sukama iyayansu sallama suka wuce sunacewa kugaida maman mahaifiyar Abubakar ce asalin su dukansu mutanen zaria ne shi Abubakar su biyu mamansu ta haifa Abubakar ne babba se zainab me bimishi duk sunyi karatun arabic da kuma na boko seda Abubakar yagama makaranta bai samu aiki ba ga mamansu ita daya ke wahala dasu sakamakon tunda aka haifa zainab mahaifinsu ya rasu Abubakar dayaga bai samu aiki ba seyafada kasuwanci yana sayo kaya daga kano xuwa zaria ita kuma zainab tayi aure ta auri wani me irin sana'ar Abubakar, yanada rufin asiri sosai allah ya basu yara hudu suka sa mishi Abdullahi sena biyun sunan yayanta Abubakar sena uku fadila se auta maryam shikuma lokacin Allah yahada Abubakar da safiyya taxo hutu gurin yar'uwarta dake kusa dasu daganan suka kulla soyayya har Allah ya kaisuga aure.

bayan khalid sunje gidansu kakus, kakus tafito tana cewa "khalid kune a tafe" yace "eh kakus" sukashiga cikin wadataccen falonta suka gaisheta kakus tace "amma naji dadin zuwanku khalid yace "Allah koh matas"
kakus tace
"Allah kuwa" umaima tace "kakus nizansha ruwa" kakus tace "nine zan ibo miki ruwa sede karkisha"
khalid yamike yanacewa "aiko sai tasha tunda da yayanta suketafe" yabude firji yadauko ruwa yabama umaima tace "yawwa ya khalid nagode wanda kuma bai baniba setayi shiru"
kakus tace "karashe mana mara kunya" aysha tace "ke kakus kincika fada"
kaka tace "nayi" khalid yace "kunji ku kyale kakus tasha nazo nacemata xanyo mata kishiyane shine kishinta yamotso" nan kakus tace "Allah ya kyauta kishin waxanyi mutumin dako aikinyi bai dashi bare naji haushin za'aragemin kudin cefane" nan khalid yayi murmushi yace "da kenan amma niyanxu insha Allah ganinama inbaki wasaba seya xamemiki aiki"
kakus tace "ban ganeba nan khalid yashedawa kakus abundake faruwa kakus tayi murna sosai tamushi addu'ar dacewa.


*FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU* ?
[8/10, 12:36 AM] * +234 806 890 2943, : c' *KHALEED MY BLOOD*c'


*NA*

*FATIMA KHALEED NASHUKA*





nansuka cigaba d hira ya khalid yace "kakus zamu wuce" tace
"harzaku tafi"
khalid yace "eh mata sonake muje gidan mummyn fadila" wato zainab kanwar mahaifinsu nan kakus tace "sekun dawo ku gaidata" khalid yace "zataji insha allah"
nan suka fito suka tafi ahanya sai hira suke da kanninshi cikin nishadi da k'aunar juba suna zuwa gidan mummyn fadila sukayi sallama sukashiga da gudu fadila ta rungume khalid tana cewa "oyoyo ya khalid" mummynsu tafito tana cewa "khalid kune tafe?" yace "mune mummy" su Aysha suka gaida mummy se lokacin fadila tayiwa Aysha magana Aysha tayi banxa daita tace "sai yanxu kikaganni kin kyaleni"
nan fadila tayi dariya tace "haba frnd kar'aji kanmu mana"
mummy tace "ai munriga munji tuntuni" Aysha tace "aiko bazaku jiba".


nan sukashige ciki fadila taja hannun Aysha suka wuce daki khalid yakara gaida mummy tace "khalid yasu aunty safiyya da Abbanku?" yace
"duk suna lfy"
tace "umaima ko magana?"
umaima tace "mummy ina abunda kikace xaki kawomin?"
mummy tayi murmushi tace "ashe abunna ranki umaima"
umaima tayi dariya khalid yace "ai autar namu bata mantuwa"
mummy tace "aiko nagani"
nan khalid yake gayawa mummy insha Allah yakusa samun aiki mummy murna sosai dajin wannan labarin khalid yace "mummy bari mutafi gida saboda yamma tayi" mummy tace "tom kunako waya da abokinka"?
khalid yace
"daxuma mungaisa Abdullahi anacan ana fama da karatu acan sudan"
nan mummy taje ta daukowa umaima sweet dayawa tabata khalid yamike yawuce dakin fadila.

yana cewa to iyayen surutu zamu tafi Aysha da fadila sukayi dariya Aysha tace
"frnd dauko kayan da kikace mummy tasiya mana fadila tace "ok"
nan tadauk'o kayan k'walliya da mayuka masu kyau Aysha tace "frnd yaushe fatima zata dawo ne?" fadila tace
"wlh semunyi waya da'ita".
k'awarsuce fatima yarinyan babban Aminin Abbansu Aysha ne dasuke zaune duk anan zaria taje hutune kano gurin yayanta dake aure acan nan suka fito parlou suka sami mummy da umaima daketa fama da sweet khalid yace "mummy zamu wuce" mummy tace "ku gaida mutan gidan khalid"
"Zasuji insha allah nan suka tafi Aysha nama mummy godiyan kayan da tasiya mata umaima tace "mummy nifa?" mummy tace "zan sai miki amma bayanxuba kinji auta"
umaima tayi shiru tana sonyin kuka khalid yace
"Sis karkiyi kuka zan siyamiki kinji" tace "yawwa ya khalid kuma karka siyawa Aysha kaji" yace "naji"
mummy tace "to rigimammiya nan" khalid yajasu suka fita fadila nacewa Aysha semun hadu a hadda Aysha tace "ok" nansuka taho gida dayake duk unguwa dayane.



FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU =╪

[8/10, 12:36 AM] * +234 806 890 2943, : c'KHALEED MY BLOOD c'



NA

FATIMA KHALEED NASHUKA





Nan khalid yawuce comfanyn senator hasan yana xuwa ya gawani suka gaisa yace "dan allah nazo gurin senator hasan ne" semutumin yace "ok kokaine khalid, khalid yace" eh nine "semutumin yace" ok dama senator yace inkaxo akaika office khalid yace "ok nan suka shiga khalid yayi sallama senator hasan ya amsa yace" shigo mana khalid ya shigo yaxauna ya gaida senator cikin girmamawa ya amsa cikin sakin fuska yace "inga CV naka din khalid yamika mishi bayan yaduba yace" ok shikenan ka dawo gobe kamar wannan lokacen khalid yace "ok nagode allah ya kara girma senator hasan" ya amsa da ameen khalid yamike yawuce gida.


Yana xuwa gida yayi sallama umma ta amsa cikin murmushi tace "harka dawo yace" eh umma na dawo? "tace sannu da xuwa khalid yace" ywwa umma wanki kikeyi tace "eh khalid" khalid yace "umma ina aysha tabarki kina wanki umma tace" na aiketa gidan su mummyn fadila khalid yace "ok umma takalli khalid tace" ya kuwa andace khalid yayi murmushi yace "insha Allah kuwa umma yace na dawo gobe? umma tace" Allah ya kaimu lafiya khalid ya amsa da ameen nan khalid yace "umma bari natayaki wankin nan khalid yashiga dakinshi yacanxo kaya suna wankin suna hira har suka gama nan aysha tayi sallama ummansu ta amsa tace" aysha kin dawo aysha tace "na dawo umma tace ta gode tana kuma gaidake umma tace" ina amsawa nima na gode "khalid yace" sis kin dawo aysha tace "eh yaya kaima ka dawo andace kuwa khalid yace" insha Allah munasa ranhaka aysha tace" Allah yasa duk suka amsa da ameen.


Nan aysha tace "umma nabiya ta gidan su fatima ummansu tace min insha Allah ran juma'a zata dawo umma tayi murmushi tace Allah ya kaimu aysha ta amsa da ameen umma khalid yace" waike sis kin damu da wannan fatima, aysha tace "wallahi ya khalid munasan junanmu nida fatima yace" to ai seku auri miji daya aysha tayi dariya tace "wallahi ya khalid dazamu samu wandaxe auremu tare damunji dadi nan khalid yayi murmushi yace" to ai seku nema "aysha tace ya khalid wai kaiko budurwa baka da'ita ne khalid yayi murmushinsa mekara masa kyau yace" sis aini bantaba soyayya ba bare budurwa aysha tayi dariya tace" ya khalid Allah yanunamin matarka yakuma yimata murmushi danshi khalid bama abocin dariya bane ko magana bayasan yinta sosai inkaji hiransa toda yan'uwanshi ne.


suna xaune sega umaima tashigo da gudu ta rungume umma taje ta rungume ya khalid da aysha khalid yace "autar umma kin dawo umaima tace" eh ya khalid aysha tace "auta tsaraba nafa umaima taciro sweet a schl bag dinta tace ganaki ya khalid ganaka tamikawa umma tace" umma ganaki umma tace "nade ijemiki saboda anjima nan zakice nabiyaki sweet dinki umaima tace" yau nabarmiki umma "umma tace" hakade jeki cire kayan khalid yace "kixo muci abinci tace" toh ya khalid yace "yau anbaki home work ne a school tace" aa yace "ok aysha abinci aysha tace" ya khalid banjin yinwa yace "ok nan abba yayi sallama ummansu ta amsa tace tana cewa sannu da zuwa abban khalid abba yace" ywwa sannu d aiki nan su aysha sukace sannu daxu abba ya amsa yana dariya abba ya kalli khalid yace "harka dawo khalid yace tunda xuwa abba? abba yace" to ya kukayi khalid yace "abba yace gobe in Allah ya kaimu na dawo abba yace" Allah ya kaimu lfy khalid ya amsa da ameen abba.



FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU?
[8/10, 12:36 AM] * +234 806 890 2943, : c'KHALEED MY BLOOD c'


NA


FATIMA KHALEED NASHUKA







Nan abba ya wuce cikin dakinshi umaima nacewa "abba yau meka suyomin" abba yayi dariya yace "haba auta daga dawo wata kuma ni yau kaka kade namawa siyayya bandake zaki rakani koh nakai mata" umaima tayi narai narai da ido tanasan yin kuka abba yace "haba auta dan yau nasiyawa kaka tsaraba bandake shine xakiyi kuka" to amma" abba ita kakan nan bata tsufaba mezatayi da sweet inbanda ita kwadayayyiyace" duk suka kwashe da dariya aysha tace "hakane autar umma" au aysha hardake za'aringa mawa uwata tsiya "umma ta amsa da" aisena gawa maman tadena baku komi nata"abba yace zakusani nan abba yacirowa umaima sweet ta amsa tana tsalle "abba nagode" umma tace "auyanxo nan abba ya shige ciki umma tabishi su khalid kuma suka cigaba da hiransu cikin jin dadi" umaima aysha kutashi kunje kukwanta nima kwanciya zanje nayi saboda gobe insha Allahu da wuri xan fita "nan suka miki suna cewa" to ya khalid seda safe "allah ya kaimu lfy suka amsa" da ameen yaya "shima khalid ya wuce cikin nashi daki umma kuma ana can wajen abba.


Washe gari dawuri khalid ya shirya kamar yau yaje ya gaida iyayansu nan yaxo gurin su umaima su kace" yaya har kafito "eh har xan wuce nan umaima tace" yaya nima nashirya mutafi tunda hanya school din mune yace "mutafi yama su sallama suka wuce


a hanya se hiransu sukeyi umaima taji nakira sunanta tawaiga setaga baseera kawarta har kin fito baseera tace" eh nan ta gaida ya khalid yaya khalid ya amsa cikin sakin fuska yace baseera kuna kokarikuwa tace "eh yaya munayi" duk wanda tafi kokari ita zanseyawa wani abun mekyau duk suka amsa da cewa nine yaya yace "aide xamu gani togashi nan mun kawo school dinku khalid yaciro kudi yace" in kunfito beark kosayi sweet "suka amsa suna godiya suka shige school khalid shima ya wuce

yana xuwa kaitsaye yawuce office din senator hasan yayi noking aka mishi ixinin shiga khalid yayi sallama senator hasan ya amsa yace" harkaxo khalid yace "yagaida senator ya amsa cikin sakin fuska nan senator yacewa khalid" naduba CV naka din kuma naga kanada hazaka dan haka wannan comfany tadaukeka a matsayin ma'aikacinta nan khalid yasaki wani irin murmushi me karama face dinshi kyau khalid yayiwa senator godiya sosai da addu'ar samun nasara senator ya amsa cikin jin dadin addu'ar da khalid yamishi yace "kana iya fara zuwa aiki gobe" khalid ya amsa da Allah shikaimu lafiya yamiki yana kara godiya" ya fito a hanya khalid se murna yakeyi kowa yaganshi yasan yana cikin farin ciki =╪▐


khalid yana shiga gida yahango umma a tsakar gida yaje ya rungumeta yana dariya umma" tace karka karyanifa tunda kai baka girma khalid ya kara rungumeta yana cigaba da dariya yana cewa "umma andace" umma tadagoshi cikin murna tana tana fadin alhamdulilla allah mun gode maka abba ya amsa da "Allah abun godiya" khalid ya juyo ya rungume abba ya murna abba yace" koban a fadaminba nasan andace "umma tace" kwarai kuwa abba yace alhamdulilla "nan suka tayashi murna da fatan cigaba dasamun nasara duniya da lahira ya amsa da ameen iyayena shiyasa nake alfari da samunku a matsayin iyaye kamar yadda kuke alfahari da samuna a matsayin danku nan khalid yace" bari naje gidan kakus da gidan mummy su amsa da Allah ya tsare nan umma tabashi yasako ya kaiwa kaka ya amsa ya fita


yana xuwa gidan kaka yayi sallama kaka da amsa yashige ciki bata polaur tace shigo ganinan khalid yashige bedroom din kaka ya taddata atsaye tana ciro kaya dan zata fita ne khalid ya rungume kaka yana din "yau naxama angon gaske mebada kudin cefane za'aringa kishina koh" kaka tace "yau naga ja'irin yaro nasan karisani khalid yasaki kaka yana dariya yace" haba kakus danna rungumeki kebaki iya soyayya ba kefa ya kamata ki rungumeni kina murna koda yake tsoron mijinki be iya soyayya ba shiyasa "kaka tace" niko mijina ya iya soyayya "khalid yayi dariya yace" dama andaukeni aikin ne nace bari naxo na sanar da uwargida" kaka ta Washe baki tace "kai amma nayi murna Allah yasanya alkhairi yasa afara a sa'a"khalid ya amsa ameen matas ina xakijene naga kina shiryawa" zanje gidan su yarinyan kawata rahama ne barka ta haihu "khalid yace" ok barito nima natafi dan zanje gidan mummy ne gawannan sakon inji ummata" kaka ta amsa tana godiya khalid Allah ya baka mata tagari irin safiyya" wato ummanshi, khalid yace ameen kakus nina wuce tace "kagaida umma ka kace mata na gode Allah ya kara arxiki kakuma gaida zainab din" yace "toh matas zasuji insha Allah yamata sallama ya wuce yana xuwa gidan su mummy yayi sallama yashige mummy na kichin tafiti tace" khalid kaine tafe "
yace" eh mummy? "
nan suka gaisa yace" yace mummy andaukeni aikin" mummy ta washe baki tace alhamdulilla nayi murna kwarai Allah yasa a fara a sa'a ya kuma tsareka da sharrin makiya" khalid ya amsa da ameen mummy nan yace umma nagai dake "tace" nima ina gaida da yayan "khalid ya mike yace" mummy bari nawuce kigaidamin da sis fadila d maryam mummy tace "maryam ana school fadila kuma tare da aysha sukaje amso dinkinsu dana fatima bikin kawarsu ranan saturday" khalid yace "ok kigaidata abdullahi yakusa dawowa koh" mummy tace insha Allah "Allah ya kawoshi lafiya" mummy ta amsa "ameen khalid ya fara tafiya zesa takalmanshi sega fadila ta rungumeshi tana cewa" good afternoon bros" khalid yace "afternoon sis ya kk" tace qalau yace" hakun dawo tace "eh?"
yace ina aysha yawuce gida ok fadila tace" bros kaga dinkina yayi kyau" khalid yace" sosai ma sis yadaga yanagani dogowan rigace dinkin gwon mummy tace "ina na fatima" yana gun aysha "khalid yace" sis barina wuce gayican anfara kiran sallama" fadila tace "ok bye bros" mummy na wuce.



FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU =╪Г▄
[8/10, 12:36 AM] * +234 806 890 2943, : c'KHALEED MY BLOOD c'



NA


FATIMA KHALEED NASHUKA





Khalid yana fitowa yawuce sallama bayan yafito wuce gida yana shiga aysha taxo da gudu tana dariya ta rungumeshi yaya nayi murna da umma ta gayamiki khalid yace "hakane sis ngd ina auta" aysha tace " wanka takeyi shiyasa kajita shiru" ok nan khalid yace "umma na dawo" tace sannu daxuwa yasu maman da zainab "duk suna lfy sunce a gaidake" ina amsawa "sega umaima da gudu ta rungume khalid tana washe baki khalid yace" auta kin fito "tace eh yaya ina cikin farin ciki" yace "tnx sis" yawwa ya khalid to yaushe xamuje sayo kayan kwalliya "khalid yayi dariya yace" nan da kwanaki "su aysha da umma sukayi dariya aysha tace" to koh aikin ya fara zuwane bare asiya miki kayan mekeup din "umaima tayi banxa dasu ta wuce khalid yabita yana cewa" haba my sweet sis aikin san zan siya miki koh kirabu dasu aysha kinji "umaima tayi dariya tace to yaya" tajuya tanawa su aysha dariya =╪▐

khalid yace" kunci abincin ne "sukace aikai muke jira yaya" ok kuzo muje.


yaune takama tuesday ranan da khalid zefara zuwa aiki tunda ya dawo sallah bekoma barciba ya dauko alkur'ani megirma yana karantawa cikin voice dinshi medadin sauraro sewajen 6:30 ya rufe alkur'anin yacire kaya ya shige wanka yana fitowa yatsane jikinshi yaduko vaslin medadin kamshi yashafa yana gamawa ya dauko kayanshi ringa ce orage color dawandon jins yasaka ya dauko kum yataje gashinsa yadauko turaren shi medadin kamshi ya fesa nan yadau kamshi gashi kayan sunyimishi matukar kyau a jiki yana fitowa ya wuce gurin umma saboda abba yatafi gurin gaisuwa ya gaida umma ta amsa su aysha suka gaidashi bayan sun gama bearkfast ne khalid yace "umma zan tafi" umma tace "to khalid nasihata itace khalid duk inda kake karike gaskiya da amana duk wanda yarikesu wallahi bejin kunya a rayuwarshi baruwanka dashiga harkan da baruwanka dama kai bamesan shiga harkan wani bane inkasamu Allah inkarasa kasama zuciyarka Allah ya so hakan, duk a inda kake karike mutuncin kanka da mutuncin kanka ina rokanma Allah ya albarkaceka ya albarkaci rayuwarka da sauran yan'uwanka Allah ya kareka a duk inda kake ya dauraka akan makiyanka ya axurtaka da mace ta gari ya baka yara masu albarka Allah yasa kafara aikin a sa'a" khalid d kanninshi suka amsa da ameen ameen umma khalid ya mike yace "umma na tafi" toh Allah yatsare "ya amsa da ameen umma.


Khalid yana xuwa ya wuce office din senator yayi noking daga ciki akace yes khalid ya shiga yace" good morning sir "senator yace" morning y kk khalid ya amsa "fine ok yanxu bara nakira wanda zenunana office dinka" nan senator yakira waya se gawani saurayi ya shigo suka gaisa da khalid senator yace "wannan ne sabon ma'aikacinmu zaka nuna mishi office dinshi" saurayi ya amsa "ok sir nan suka fito ya nunawa khalid office dinshi khalid ya zauna tare dama saurayin godiya saurayin yace" nima a nan nake aiki sunana hamisu dafatan zamu xama frnd "khalid yayi murmushi ya ok ba damuwa" nan sucigaba da hira hamisu nagayawa khalid yanayin tsarin gurin.



FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU =╪▐
[8/10, 12:36 AM] * +234 806 890 2943, : c'KHALEED MY BLOOD c'



NA


FATIMA KHALEED NASHUKA





Bayan khalid da a bokinsa hamisu sungama tattaunawa suka fita xuwa sallah bayan sunfito khalid yakuma office yaci gaba da aikinsa har time din tashi yayi yama hamisu sallama ya wuce gida khalid


yana shiga yayi sallama umaima taje rungumeshi tana mishi sannu da xuwa khalid yace "umma sannu da gida umma ta amsa yawwa khalid ka dawo" eh umma na dawo "aysha ma ta mishi sannu da dawo nan ya wuce dakinshi yayi wanka ya fito yaje yanacin abinci yana basu labarin gurin aikinsa har abba ya shigo yace" khalid kadawo "eh abba na dawo" sannu da dawowa ywwa "toh ya gurin aikin naka" lfy qalau abba "abba ma yayima khalid nasiha meshiga jiki sosai khalid yace" abba nagode Allah ya kara nisan kwana "abba ya amsa" da ameen =╪O▄<╪√▀


Yau ne takama juma'a aysha suna zaune da yayansu bayan ya dawo daga office yace" aysha bari naje waje tace "toh yaya khalid yazo zefita kenan sega fatima tashigo da gudu tana kiran besti din ta aysha kawai tabige khalid tafada kanshi tamike da sauri bata tsaya bashi hakuri ba sobada ita burin fatima taje taga bestin ta har zata wuce khalid riko mata hannu yana cewa "kebakisan kin bigenina" bane fatima tace "kai bakasan damutun a hanya bane baka bani hanya ba =╪▐khalid yace" lallaima yarinyan nan ina wasa dakene "fatima tace" dama ina nasanka bare har wasa yashiga tsakaninmu nidan Allah kasakeni naje inda xani "khalid yace" amma yarinya bakisanniba "fatima ta fincike hannunta xata wuce khalid ya kara tareta yace" baza kishigaba tunda ba gidan kuba ne fatima tace "aikai gidan kune" khalid ya kwalo ido =╪3▐yace "ke =╪I▄<╪√▀wai ke kinsanni kuwa" fatima tace "yaxa ayi nashuka dan Allah malam kabani hanya na wuce" khalid ya kuma cewa "bafa xaki wuce ba tunda ba gidan kubane" fatima tace" wai kai halan gidan kune xaka dameni daba gidan gidan mubane toh inso kake kaji toh gidan mune semene =╪▐nide yar mutan zazzau nace kai amma fatima da karfin hali take.


ai khalid tsayawa yayi kawai yana kallon ikon Allah da irin karfin hali na fatima fatima tace "malam kabani hanya na wuce bawai katsaya tunaniba" aysha ce tajiyo kamar muryan ya khalid da besti dinta nata lekowa ta hango kuwa sune.



FATEEY YAR MUTAN ZAZZAU =╪Г▄
[8/10, 12:36 AM] * +234 806 890 2943, : c'KHALEED MY BLOOD c'



NA


FATIMA KHALEED NASHUKA



=╪▌


Aysha nazuwa fatima ta hangota suka rungume juna aysha tana cewa "besti ashe kin dawo ni naji murya kamar naki ashe kece" fatima tace "nice besti dawowata kenan nataho naganki shine wannan ya hanani wucewa yau gidan

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment