You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta daga bacci ta cike mudubin ya gano ta

"Kai madam irin wannan kallo haka kamar yau kika soma gani na" ya fad'a cikin tsokana

Har ta saba zumb'uro baki nan taturo shi gaba sannan ta juya kamar me bacci "kina wannan bakin da kike turowa gaba uhmmm"yayi murmushi tare karasowa inda take ido ta rufe ruf kamar me baccin

" kin gama kalle ni kuma kin wani juya irin bacci nan kike ko" wasa ya fara mata nan take ta tashi amma idon ta a rufe yake

"Kai wannan kunya taki tayi yawa ko Wanda suka zo daga rugar ku baza au nuna miki kunya ba,tashi in miki wanka ni yunwa nake ji" da sauri ta tashi "a'a ni dai"
Cikin ya shafa kamar bakomai a cikin haka yake lafe a jikin ta nasan yunwa kike ji"
Hannun ta cire sannan ta tashi ta shiga toilet.

Sai da tai wanka tsaf sannan ta fito lekowa ta fara ganin ya fita yasa ta fito ta fara shirin nata ae zama nayi na saki baki ina kallon ynada ake bin ko wane sako da lungu na jiki ana sa tutare har wani man kitso nagani kamar turare ta d'aukko ta fesa akan nata tab

Wannan shirin bana k'are bane shi kuwa Ahmad falo ya fito ya zauna yana kallo amma hankalin sa yana wajen Salmah

K'amshi turaren ta ne ya dawo da shi daga duniyar tunanin wata atamfa ce a jikin ta exclusive super holland me adon blue nan tasa yari blue da abin hannu sai takalmi shima blue

Ae tun da ta fito ya saki baki yana kallon har ta k'araso ta zauna a d'aya daga cikin kujerun falon

"Barka da hutawa" ta fad'a kan ta akasa komawa yayi kusa da ita nan ya d'aukko waya ya fara yimusu pictures wow perfect match abun sai Wanda ya gani

"Ka tashi muje kaci abinci kace kana jin yunwa" ba musu ya tashi suka nufi dining............🖊



_ku fa yi haquri readers har yanzu ban iso gundarin labarin ba ina bin hanyar da zaku gane ne ku cigaba da biyo ni ina tare da ku masoyana love you all ina muku kallon luv_😍😍😍










Urs Salmah queen💍💅🏽
[11/25, 11:56 AM] Salmah Queen💍💅🏽: 👩🏻‍🎓 *Barrister Salmah* 👩🏻‍🎓


_*Written by Salmah Queen*_💍💅🏽



🇳🇬 _God bless Nigeria_🇳🇬




® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*


_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.comcom



Page 31-35








*Duk zuciyar da take mai yafiya, to mai ita zai rayu cikin hutu da nutsuwa,Duk rai da ta yarda da kaddara, za ta rayu cikin sa'aada (dadin rayuwa) da farin ciki,Duk mai,yawan maimaita"alhamdu lillah" farin ciki da jin dadi,Duk harshen da yake istigfari kowane lokaci,zai samu budi kuma za a arzuta shi ta inda bai tsammani ba nasiha ce*👌👌





*S*aving din su tayi suka fara cin abinci tunda suka fara ci idon sa ke kanta sam ya hana ta sakewa sai juya cokalin take tana tunanin barkatai

"Madam wai abincin ne be miki dadi bane ko mai sai juyawa kike kin k'i ciki in wani kike so sai na tashi na girka miki"ya fad'a yana k'ok'arin tashi ban San lokacin da na rike masa hannu ba
"A'ah ka barshi kawai dai na k'oshi ne"
"Tab me kika ci kika k'oshi haba ni da nake so a satin nan naga kin yi k'iba ki zama kamar ki sau biyar "
"Wai rufan asiri sai kacce wadda ta zo duniya dan ci"
Haka yai ta Jan ta da magana har ya samu taci abincin

Sai da suka d'an tab'a hira kad'an duk da ba sakin jiki tai da shi ba tashi tsaye Yayi "to swty bari naje na gaida su Hajiya daga nan zan wuce wajen su Umma na gaishe su suma"
Fuska ta cike da murmushi "tom sai ka dawo Allah ya kiyaye a gaishe su"

"Au daga nan ba irin 'Yar rakiyar nan tab"

Kai na sunkuye na tashi muka jera har bakin motar sa da sauri na k'arasa na bud'e masa ya shiga ina d'aga masa hannu har ya fita.

Sannan na koma cikin gida zuciya ta cike da son mijina

Waya ta na d'auka na kira Umma muka gaisa "Umma wai ba Wanda zasu zo ne " to kowa ya gaji yanzu ma suke tashi daga bacci"

"Umma dan Allah su zo wllh gidan shiru ba dad'i wllh" "to zan fad'a musu"
"Su zo fa da wuri"

Bayan mun gama waya da Umma Maryam da Aysha na kira sai da had'a mana conference call nayi muka sha hira nai musu bangajiya da godiya "wai dan Allah yaushe xaku zo ne "?
" ke ni wllh nagaji da fita amma ki kwantar da hankali zamu zo "Maryam ta fad'a nan mukai sallama anan kan kujerar bacci ya kwashe ni

Cikin baccin naji kamar waya ta na ringing ina bud'e ido naji kira na ake yi sis zainab nagani da sauri na d'auka " hello" ki fito ki bud'e mana mun zo tun d'azu" ko kan nayi magana ta kashe wayar

Da sauri naje na bud'e nan aka zauna akayi hira suka kuma gyara gidan basu tashi tafiya ba sai wajen 5:00pm

Wayyo da zasu tafi kamar na bi su.

Dawowa nai sai a lokacin na tuna da waya ta 5 missed call partner life Allah sarki ina k'ok'arin kiran sa ya kira

"Baby na kina ina na kira baki picking ba ko bacci kike"?

" A'ah su sis zainab ne suka zo shiyasa ban ji k'aran wayar ba"

"Oh shine ko a Neman ni Ina na Ina ta missing naki"

Hmm murmushi nayi kawai "ba sai kinyi girki ba ki zauna ki huta yanzu zan taho"

"To sai ka dawo Allah ya kiyaye min kai" "ameen mother of my kids"
Kiss ya watso min sannan ya kashe wayar

Wanka na shiga na b'ata lokaci wajen wanka sannan na fito na hau shiri

Light make-up nayi na feshe jiki na da turaruka sannan nai sallah magrib

Ina zaune na kunna kallo ke nan ko 5 minutes ban ba najiyo motar shi wata kunyar sa ce ta rufe ni tun kan ya shigo da sauri na fad'a toilet na fara had'a masa ruwan wanka

Tun daga falo yake ranga d'an kira amma ban amsa ba sai da na gama
A bkin toilet d'in na ganshi "kina jina ina magana kikai shiru"

"Ina toilet ne kuma kasan ba'a magana a ciki"
"Kefa baki tab'a bari aka ma ki da laifi ba sai kin kare kan ki"

"Hmm ga ruwan wanka nan kashiga kai wanka nasan a gajiye kake " duk Wannan magana kana a k'asa yake "

Riko hanun ta Yayi " zo ki taya ni wankan mana"da sauri na k'ace hannun na gudu falo ina ji dariyar sa ya shiga cikin minti kad'an ya fito cikin wata jallabiya Yayi kyau sosai.............🖊



Urs Salmah queen💍💅🏽
[11/26, 10:22 PM] Salmah Queen💍💅🏽: 👩🏻‍🎓 *Barrister Salmah* 👩🏻‍🎓


_*Written by Salmah Queen*_💍💅🏽



🇳🇬 _God bless Nigeria_🇳🇬




® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*


_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.comcom






Page 36-40









*Don't always think about how people treat you,because it will make you have a bad feelings to others,never forget that everyone shall be rewarded according to their deed.*👌👌






Abinci ya taho musu daga gidan su nan suka ci
"Af na manta ban d'aukko miki photo album na biki ba"
"Wai har an gama aikin sa"?
" to mene wahal sa inda da kud'i" "babu" na fad'a

Tashi Yayi ya fita sai gashi ya dawo da su a hannun sa zube su yayi guda uku ne
"Kai yaushe akai wanna pictures din da yawa haka"?
Ta fad'a tana k'ok'arin d'auka

Bud'e wa nayi na fara kalla kai na d'aurin aure ne munyi kyau a Wanda akai a gidan mu

Ina kalla yana ban labari

Dai dai nan nazo kan wani photo gaba d'aya maza ne kallon su nake mafi yawan su duk suna kama idona ne ya kai kan wani suna kama da Ahmad sai dai shi fari ne k'ur na kafe shi da ido
Ina tuna inda na san shi amma na kasa

" madam ya akai" ya katse tunanin da nake "amh wannan kamar na San shi"? Ta nuna shi

" a ina"? Ya tambaya ye ta "na manta may be ma me kamar sa na tab'a gani"

"Mukhtar ne cousin d'ina ne ya fita waje karatu ne ana hidimar bikin mu ya dawo shi yasa baki san shi " "yayi kyau"

Kallon na cigaba nan bacci ya kawo min ziyara hamma na fara ido na ya fara kankancewa

"Ya madam"? Ahmad ya fad'a dan ko motsin da be gamshe shi nai ba yanzu zan fara tambaya
" bacci nake ji" tattare kayan yayi ya ajiye ni kuma tuni na tashi na yi cikin bedroom

Ae a kwanakin nan banda aiki sai kalla photo album ina son tuna in da nasan mukhtar Wanda suke kira da dady sabida sunan kakan su Ahmad ne

Ina zaune da yamma nayi nisa cikin tunani

************

"Dan Allah ki taso muje" maryam ta fad'a tana Jan hannun ta "ni wllh ban son fita in yamma tayi titi duk ya cika kowa yana sauri ya koma gida"
"To mu ina ruwan mu dasu" maryam ta fada "ke wallhi in kina son Abu sai kinyi kamar me"
"Lallai ma salman nan har ke zaki cewa wani haka ke fa in kika kafe akan Abu sai dai mutun ya haqura"

"Au haka ma kika ce to na fasa " ta fad'a tana ajiye mayafin doguwar rigar ta "sorry habibty girman kujerar ki pls" haka maryam tai ta dadin baki Salmah ta tashi suka fita shop rite siyayya,

Haka suka shiga suna siyayyar su gwanin sha'awa

"Kai wllh nayi mantuwa" da gudu-gudu Salmah ya koma cikin "me kika manta"? Maryam ta tambaye ta " chocolates kin San ba yadda za'ae nazo nan ban sai chocolates ba" "Allah ya shirye ki nan suka siya suka fito
A d'aya daga cikin kujerun da suke wajen ta zauna " ya salam me kuma zamuyi anan "? Maryam ta fad'a " sha zan yi "dan Allah ki taso mu tafi kinga an kusa magariba kar ae mana fad'a a gida"
"K'aramin tsaki Salmah ta ja sannan ta tashi bud'ewa tayi ta fara sha tun a haraban wajen " wayyo ni 'Yar nan Salmah wai yaushe zaki girma" da sauri tace "gobe" "kalli tafiya kike kina shan chocolate kamar wata baby "
Kokawa suka fara dai dai k'ara min titin bayan shop rite Wanda xai dawo da kai gandu maryam ce taci nasarar k'wace ledar chocolate d'in ae batai wata-wata ba kawai tai jifa da ita

"Kut ree wllh sai kin biya ni a bata " wata razananniyar tsawa aka daka musu sai lokacin suka lura da abun da sukai wasu samari ne su uku tsaye ledar da maryam ta jefar ta chocolate ta b'ata d'aya daga cikin su abun yaso ya bawa Salmah dariya ganin farar suit d'in sa ya b'aci amma sai ta basar

"Sowie" suka had'a baki suka fad'a "ke wace irin dabba ce xaki b'ata mutane kina gani" "kasan dai ina sane bazan b'ata ka ba ko kayi haquri in zaka haqura" maryam ta fad'a tana Jan hannun Salmah "in kuma ban haqura ba fa"? Ya fad'a a zuciye "sai ka rama" Salmah ta fad'a tare da watsa masa kallon raini

Kan su an k'ara ji kake tassssssss ya wanke fuskar maryam da mari

"Kut mele ci..................🖊







Urs Salmah queen💍💅🏽👩🏻‍🎓👩🏻‍🎓 *Barrister Salmah*👩🏻‍🎓👩🏻‍🎓


_*Written by Salmah Queen*_💍💅🏽



🇳🇬 _God bless Nigeria_🇳🇬




® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*


_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.comcom








Page 41-50








*Haba 'Yar uwa me zasa ki banzatar da jikin ki,ki maida shi wata hanya ta samun kud'i, ya zaki saki jiki ga namiji bayan be zama mijin ki ba daga kawo kudin aure sai ki sakar masa jikin ki ki bashi damar taba ki yanda yaso ganin ya kawo kud'i wllh ki hankalta wani yana kawo kudi har da sa rana amma da ya samu abinda yake so shikke nan sai ya gudu ya barki kudin auren da kayan ki samarwa kan ki mafita shikke nan ya barki da kuka da nadama dan Allah mata mu dinga tunani nasiha ce*👌





*K*ut mele si" salmah ta fad'a inda Maryam ke dafe da kuncin ta

Ae kan ya ankara tuni Salmah ta sharara masa wani k'yak'kyawan mari zata kai na biyu abokin sa ya rike mata hannu

"Kan bala'i" abinda mukky ya fad'a ke nan wata irin zabura yayi yayo kan su tuni sauran abokan suka rike shi

Fusge hannun ta tayi "ku barshi naga abinda zai min ashe kai d'an akuya ne ae kaine dabban tunda zaka d'aga hannu ka mari mace"

K'ok'ari yake su sake shi amma sun ki wani ne daga cikin abokan yai magana
"haba me kwabo da sisi ba girman ka bane ka tsaya kana fad'a da mace ba,please calm down bata san kai wane ba"

"Wane shi in ba dabba jaki mara hankali Wanda be San darajar mace ba,kai wannan da ganin sa besan darajar uwar sa ba" Salmah ta hakikance tana ta masifa

Ae tuni yai wani kukan kura yayo kan ta wasu maza ne suka shiga tsakanin su da gudu,

"Ae da kun barshi ba abinda zai iya"

Maryam ce take Jan hannun ta tana kuka please sis dan Allah ki taho mu tafi, "ke da Allah k'yale ni naga abinda zai min k'aramin d'an iska kawai" dan Allah Hajiya ki tafi be kamata ace mace mai daraja ta tsaya tana fad'a da maza ba" wani daga cikin mazan da suka shiga tsakani ya fad'a tare da tsayar musu da adai-daita sahu

Sai da ya tabbatar sun shiga sannan ya juyo inda su mukky suke "kai kuma kai hattara in haka halin ka yake to tun huri ka daina kaga k'aramar yarinya taima rashin kunya" "to ba gwanda ma rashin kunya ba akan ina namiji mace ta d'ga hannu ta maren ai daga wannan ranar na gama da duk wata tak'ama da izza" d'yan ya fad'a "to Allah ya kiyaye gaba aboki na ae hattara" suka tafi suka bar su tsaye

D'aya abokin nasa ne jibson yayi k'ok'arin Jan shi cikin mota

Cikin murya wadda take d'auke da tsan-tsan bakin ciki da bacin rai mukky ke magana "wllh tallahi sai nai maganin wannan yarinyar ko 'Yar uban wace ita kamar ni zata d'aga hannu ta mara abinda ko d'an uwana namiji beba bare mace"

"Kai ma da mukky duk wannan maganar k'ara haddasa ma bacin rai zatai kawai ka basar nan da gobe ma baka k'asar" mubaraq ya fad'a

Wata tsawa ya daka masa wadda ni kai na sai da na tsorata shi kuwa jibson dake driving wani wawan burki ya ja "ae wallahi ko lahira naje na dawo sai na rama indai ni nai mukky me kwabo da sisi....."

"Ah badai lahira ba mukky ka sassauta wannan ba irin matan da ka kai takawa ba ce"

"In magana zaka fad'an pls bud'e min na fita jibson

Su Salmah da maryam kuwa ba wadda taiwa wata magana haka suka cigaba da tafiyar kurame ana zuwa unguwar su Salmah ta fita " kayan ki" Maryam ta fad'a har ta fara tafiya ta dawo ta kab'a rai a b'ace kamar ita tai mata laifin

Tana shiga gida ko sallama babu tai hanyar d'akin ta "Salmah zo nan" k'arasowa tai ta zauna "baki iya sallama ba kuma kin shigo kamar wadda aka koro"
"Umma fitsari nake ji ne" "to koma mene kidinga sallama" daga haka bata k'ara magana ba ita kuma Salmah ta tashi tai d'akin ta gado ta fad'a ta tsunduma duniyar tunani
"Wllh ba namijin da zai taka ni na barshi ko dan uban wane bare ma harka d'aga hannu kai mari tab ashe da Maryam ce kad'ai zai iya dukan ta da sannun zanyi magani ko wane dan iskan namiji Wanda besan darajar mace ba indai na sami abinda nake so ba d'an me kwabo da sisi ba ko d'an biyar da goma ne" da sauri ta tashi tai toilet tayo alwala.........🖊



*To fa ana wata ga wata,Ko shin wane mukky,zai zasu sake had'uwa da Salmah har ya rama marin sa uhmmm ku dai readers ku biyo ni*



Urs Salmah queen💍💅🏽[2/12, 10:30 PM] Salmah Queen💅🏽💍: 👩🏻‍🎓👩🏻‍🎓 *Barrister Salmah*👩🏻‍🎓👩🏻‍🎓


_*Written by Salmah Queen*_💍💅🏽



🇳🇬 _God bless Nigeria_🇳🇬




® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*


_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.comcom








Page 51-55





*Assalamu alaikum yan uwa na kuyi haquri na rashin cigaba da yin wannan novel din hakan ya faru sakamakon exam din da mukayi to da muka gama sai na nemi na huta na wani lokacin kun San jiki da jini ga kuma harkar karatun naija sai addu'a shiyasa amma in shaa Allah yanzu zan cigaba da yi muku shi a taikace har lokacin da Allah zai bani ikon kammala shi fatan za ku biyo ni cin kis cin kis, sannan ina godiya ga duk Wanda suke kira na suna min fatan alkhairi da Wanda masoya na nagode da nunan soyayyar ku gare ni,nima ina tare da ku a duk inda kuke nagode Allah ya bar zumunci*





Girgiza ta yayi a firgece ta kalle shi tare da murmushin yake "darling ka dawo ko waya baka kira ni ba" ta fada tana kallon sa hmm sai da yayi ajiyar zuciya sannan ya kalle ta cike da nutsuwa "baby wai meke damun ki haka kika fad'a cikin kogin tunani haka"?

" bakomai ba abinda nake shine yasa kawai kuma ma ae tunanin ka nake yi"
"Ah haba Wannan da ganin sa ba tunani na kike ba da nawa kike zan ga fuskar ki d'auke da murmushi amma kuma sab'anin haka ina tab'a ki kika firgita"
"To fa zaman gidan ne shiru ba kowa"
"kawai haka zaki fad'a baki tsaya b'oyen ba"

"To yanzu tashi muje toilet na had'a ma ruwa sai kaci abinci" cikin k'waik'wayon muryar ta yace "tom baby na" hakan da yayi y bata kunya had'e da dariya ta rufe fuskar ta "Allah sarki my queen ina son ki ga hankali g kunya" "nima ina son ka my king"

Haka ta had'a masa ruwan wanka da wayo ta fito daga toilet d'in ta nufi dining ta kuma shirya abinci nan ya iske ta da waya a hannu tana buga game "barka da fitowa darling dee" ta fad'a tare d mikewa ta soma zuba masa abinci kur ya kafe t da ido har ta gama "cokalin t mik'a masa y k'arb'a " oya muci mana" a shagwabe tace masa na koshi "be kuma mata magana ba ya fara cin abincin sa Wanda ya k'agauta ya ci sabida k'amshin sa har ya gama b Wanda yayi magana jefi-jefi yake kallon ta ita kuwa hankalin ta yana kan wayar ta Wanda ynz kuma da alama ba game take ba Abu ne mai muhimmanaci dan gaba d'aya ta tattara hankalin ta wajen
Gefen fuskar ta ya shafa " hada ido sukai yi nan suka sa kar ma junan su murmushi a tare suka had'a baki suka ce

*Allahumma barik lana fihi wazidna min hu*

Hugging nata ta yayi a hankali ta zame sannan ta riko hannun sa kuje d'aya suka zauna cikin salo irin na masoya yake wasa da gashin kanta ita kuwa wani lumshe ido take yi a hankali yayi mata magana kamar me rad'a "baby na d'azu munyi magana da abban ki akan aikin ki cikin watan nan ake sa ran fitowar opper d'in ku ta fara aiki murya can k'asa tace " Allah ya nufa" dan ita tuni hankalin t yayi gaba barin wajen nayi dan kar naga abinda zai hanani bacci.




Wajen 9:00 na dare suna zaune kallo suke ita kuwa wayar tace a hannun ta gyaran murya yayi kallon sa tayi tare d fad'in "sorry oga just one minute" hmmm nidai matsala ta dake "Wannan wayar" "Abu nake dubawa" to y shari'a?" "Hmm may be m a week d'in nan za'a yanke masu hukunci" "to Allah yayi jagora" amin

Kallon sa tayi cike da nutsuwa "darling wai yaushe zaka kai ni na gaida su Hajiya ne?" "Kinga ko d'azu da naje sai da Hajiya aunty taimin maganar wai in bazan kawo ki ba to su zasu zo" kishiyar hajiyar su ke nan "tom zuwa yaushe ke nan?" "Da gobe in ka dawo daga office sai muje ko? " "eh tom shikke nan Allah yai nuna mana goben Lafiya" amin


Washe gari tun bayar fitar sa office take aiki tana gama gyara gidan naga ta nufi kitchen had'a cake naga tayi nan ta fara aikin sa kamin wani dogon lokacin ta kamalla nan ta soma donuts haka tai ta aiki kmr me shirin yi walima

K'arfe 3:00 yana gidan wata k'walliya naga tafi cikin atamfarta me ruwan gayen da ratsi fari mayafi d takalmi ma fari sai jakar hannu itama fara Masha Allah tayi kyau duk d ba gwanar lambata k'walliya ce ba,
Wajen hamper (abar jera flasks)
naga ta nufa d'auka tayi sannan tace masa "na shirya" agogon hannun sa ya kalla "keda kin matsu ki ganki a waje sai kace wadda gidan ke cizo" tuni ta kai mota "ka same ni a waje" da sauri ya bi bayan ta ya karbi hamper d'in "to ina zaki da Wannan kuma"? " su Hajiya zan kai ma" dai dai na suka k'araso wajen motar shiga tayi shi kuma yasa a baya sannan ya shiga suka tafi suna hira gwanin sha'awa a haka har suka isa gidan

K'annen sa ne a parlorn 'ya'yan Hajiya aunty suna ganin ta suka taso suka rungumai ta sannu da zuwa aunty........



Urs Salmah queen💍💅🏽
[2/16, 8:38 PM] Salmah Queen💅🏽💍: 👩🏻‍🎓👩🏻‍🎓 *Barrister Salmah*👩🏻‍🎓👩🏻‍🎓


_*Written by Salmah Queen*_💍💅🏽



🇳🇬 _God bless Nigeria_🇳🇬




® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*


_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.comcom








Page 56-60


'Yar uwa kin san cewa rayuwar aure zo mu zaune ce kuma zo mu b'ata, yau in an sha zuwa gobe sai a sha mad'aci,zaman aure Ibada ne, Ibada kuma tana tare da baraxanar samu cikas daga shaidan,zaman aure dole sai an sa hak'uri da juriya Abokin zamanki yana da halaye biyu, mai kyau da marar kyau, idan yayi miki marar kyau din toh ki hango abinda yayi miki me kyau sai hakan ya faranta miki kuma ya rage miki ganin laifin sa,
Tabbas rayuwar aure tana buk'atar hak'uri, juriya da yiwa juna afuwa,zaman lafiyar rayuwar aurenki tana buqatar agaji daga wajen Allah, saboda haka ki ringa saka shi acikin addu'o'inki,komai ya faru gare ki kai kukan ki wajen Allah hak'ik'a yana tare da ke kuma yana jin ki,ki zamo me sirri tsakanin ki da mijin ki, saboda haka ki taqaita bayyana matsalolin gidanki ko da ga waliyyenki ne,bare wasu k'awayen,sabida acikin makusan tan ki baza'a rasa mak'iyan 6oye ba, da masu miki hassada, saboda haka bayyana matsalolin gidanki na iya faranta musu, sai kiyi hattara da masu baki shawara,iya girki kwalliya tsafta,uwa uba biyayya na kuma kara soyayya Daga wajen mijin ki,duk kyaun ki in ba wad'an nan abubuwa to kuwa sunan ki sorry,Wannan nasiha ce baga matan auren kawai ba har yammatan dan suma wata ran zasu kasance matan aure.


***


"Kai mene haka sai ku yarda min da ita kun wani kan k'ame ta kamar..."
"Toh ikon Allah Ahmad yaushe ka koyi rashin kunya" Hajiya Aunty ce ta katse masa maganar sa sum-sum ya shige d'akin Hajiyan sa yana sosa k'eya "hmm daman na fad'a miki ba'a yabon d'an kuturu sai ya shekara da yatsaya gaba d'aya yaran nan basu da kunya a fad'a kice banda shi yau gashi yayi a gaban ki" Hajiyar sa ta fad'a "kin ga be ma kula da ni ba ya tafi yana wani sosa k'eya"

"Hajiya mun tsaya magana ko gaisawa bamuyi da 'yar tamu ba" kaina k'asa su Hamida,Jasmin sun sani tsakiya
kusan sa'anni na ne sai ma Afnan itace ma k'arama hira suke min amma kunya tasa na kasa magana sai Sai smilings da nake yi
Da sauri na durk'usa har k'asa na gaishe su cikin fara'a suka amsa

"Wai ina yake ne na wanke shi tas yanzu aka kawo min labarin yazo shi da matar sa" matar wansa ce Khadija da suke burmawa "gani wani abin zaki min" ya fad'a yana fitowa "me kuwa zan ma

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment