You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

barori da kuyangi,cikin rawar jiki ɗan aiken yasa kai ya buɗe ƙofar kana ya shiga ciki,sashin ya haɗu domin hadda bene a ɓangaren da aka kaisa,cikin hali na gajiya ya faɗa wani bedroom dake tsakiyar ɗakin yana shiga ya saka key ya kulle,direct bathroom ya shiga babu jimawa ya cire kayan jikinsa tare da tsayawa saitin shower ya sakarwa kansa ruwa,duka hannayensa ya saka ya dafe bango dasu kana ya sadda ƙasa ruwa'n yaci gaba da sauka a naked fresh skin ɗinsa mai ɗaukan idanu,lumshe dara daran idanunsa yay yana sauraran yadda ziciyansa ke bubu very past ba tare daya san dalili ba,tunda ya samu saƙon an turashi 9ja masarautar bilhas domin kula da lafiyar Mai martaba data ɗansa,ya samu kansa cikin tsoro da fargaba haka nan yake samun kansa cikin faɗuwar gaba,wani zazzafan numfashi ya sauke tare da ware manyan idanunsa ya ɗaga kansa sama ruwa'n shower ya soma sauka saman ƙyaƙƙyawar fuskarsa bai ɗauke fuskarsa ba saida yaji numfashinsa na shirin ɗaukewa,kana ya janye fuskarsa ya kashe shower'n tare da ɗaura alwala,wani ash ɗin towel ya ɗauka ya ɗaura saman waist ɗinsa kana ya ɗauki ƙarami ya shiga goge sumar kansa,saida ya tsane jikinsa sosai kana ya fito a toilet ɗin,cikin nutsuwa ya shiga shafawa chocolate skin ɗinsa versiline mai daɗi da kuma sauƙin zafi a jiki,yama gamawa ya ɗauki turare ya feshe jikinsa dashi,wani long blue ɗin jeans ya ɗauka ya saka tare da wata red ɗin riga mai hula wacce ta kama jikinsa sosai,hatta nipples ɗinsa saida suka bayyana,comp ya ɗauka ya taje sumar kansa tayi luff a kansa har zuwa wuyansa sai zabga ƙamshi da ƙyalli take,miƙewa yay ya shimfiɗa abun Sallah ya gabatar da sallar Asar kana ya faɗa saman bed ɗinsa cike da gajiya bacci yay gaba dashi.






Zarina's pov
Tunda ta tashi da asuba tayi sallah bata ƙara ƙwanciya domin yin wani bacci ba,sosai tsoro da fargabar maganganun su Zaitun ya cika mata zuciya duk yadda tayi ƙoƙarin fahimtar zancen nasu amma brain ɗinta yaƙi bata damar hakan,tana zaune rungome da teddyn ɗinta sai sauke ajjiyar zuciya take sbd kukan data sha,a hankali aka turo ƙofar ɗakin aka shigo,cikin murnar ganinsa ta miƙe da sauri ta isa garesa,idanunsa ta zuba masa tana son cewa wani abu amma ta gagara,Idanu Prince ya zuba mata yana mai jinjina baiwa da tsarin halittarta,sosai brest ɗinta suke dagula masa lissafi,amma yay alƙawarin bazai taɓa sex da ita ba,amma tabbas zai rage zafi,kuma yay alƙawarin kozai rasa komai nasa saiya mallaketa as his wife,kallo guda yay mata yaji ta ƙwanta masa kuma nada bada jimawa ba zai gabatar da ƙudurinsa wajan Mai martaba,Murmushi yay mata tare da ware hannayensa alamar tazu garesa,kasan cewar bata fahimtar komai sai abinda aka ɗurata a kai yasa batayi wani tunani ba ta shige jikinsa,saurin cire jikinsa tayi jin wani abu ya daki kanta,runtsa idanunta tayi da ƙarfi cikin rawar murya tace.
“YA HALILU YA GAFARU”
Sai kuma hawaye ya wanke mata fuskar wani jira ya fara ƙwasarta,ganin zata faɗi yay sauri saka wani ya jawota jikinsa,ya salam Zarina ji tayi tamƙar ana watsa mata dalma a jiki hakan yasa ta soma fita a hayyacinta,numfashinta ya shiga ɗaukewa ta fara fisge² tamkar wata sabon kamu,wani shu'umin murmushi yay ganin yadda brest ɗinta suke tsalle cikin farar rigar jikinta,ɗaukanta yay cak ya nufi saman bed ɗin ɗakin da ita,kana ya shiga ƙoƙarin haɗe bakinsu waje ɗaya domin sosai wani maganaɗisun sha'awarta ke ƙwasarsa,dunda yake sex da mata bai taɓa jin sha'awarsu yana yine domin biyan buƙatar ƙansa,amma yau anwayi gari yay arba da macen da ko idanunta ya gani sai yaji mararsa ta murɗa,ganin da kaske so yake yay kissing lips ɗinta ya bata san lokacin data gantsara masa cizo da ƙwasa a guje kamar mahaukaciya tayi waje ba.




A ɗan firgice ya farka daga nauyayyen baccin daya ɗaukesa mai tarin mafalkai marasa daɗi,shuru yay ya shiga maida numfashi,zan ya nisa cikin zazzaƙar muryarsa mai amo da daɗi yace.

"ya ubangiji nayi tawassali da ƙyawawan sunayenka guda ɗari babu ɗaya ya Allah ka shigemin gaba cikin lamarina,bana damuwa da kowa da komai rayuwan talakawa dayi rantsuwa zan kare rayukansu shine gaba na,amma wannan baiwar Allah da nake tunani a kanta ta dameni,ta tsayamin a zuciya tana neman tarwatsamin brain da tunaninta ya rabbi idan Aljana ce ki rabu dani domin nayi imani da Allah nafi ƙarfinsa da yardar Ubangiji,idan kuma mutunce ina rokanki daki baiyana gareni ki gayamin abinda yasa nake mafalkinki"ya gare maganar yana langwaɓar dakai tamkar ƙaramin yaro,ganin lokaci naja ga kuma kiran da Mai martaba yake masa yasa ya miƙe a hankali tare da faɗawa toilet yay taken shower kana ya fito ya shirya cikin uniform ɗinsa na sojoji mai kalan amy colour,mai saka hula ba sai gyara gashin kansa daya kumayi kana ya fice daga cikin sashin gaba ɗaya ya nufi ɓangaren Fada wacce ya gani ɗazu.


A baki Fadar ya tsaya yana jiran ai masa iso,ɗan aikene ya dawo yace "Mai martaba ya baka dama"taɓe baki yay ganin yadda jikin ɗan aiken ke rawa sai kace wanda yay arba da zaki,cikin nutsuwa da kamala ya sanya kansa ciki Fadar bakinsa ɗauke da sallama,gaba ɗaya jama'ar Fadar suka zuba masa idanu hatta Mai martaba saida ya kallesa,Tiraki dake kusan mai martaba yace "he just look like Sufrak bilhas" kallon da Mai martaba yay masa yasa yay saurin sadda kansa ƙasa tare da faɗin "tuba nake"


Saifudeen bai tsaya wajan kowa ba ya tsaya gaban Mai martaba tare da sunkuyar da kansa ƙasa cikin girmamawa yace "Allah ya taimaki sarki na amsa kira"jinjina kai Mai martaba yay kafin ya gyara zama yace.


"Muna maka barka da zuwa masarautar bilhas fatan kasan dalilin zuwanka nan? Daka yau zakana kasancewa dani a Fada har a tashi daga zaman Fada,sannan dukkan wani taro da zani kana side ɗina sbd tsaro,muna son ka saka idanunka a kan kula da wannan masarautar,sannan aƙwai hukunci mai girma ga duk wanda ya shiga lambu ba tare da izini ba,haka nan kuma wajan dawakai,fatan zaka sanye idanunka a kan wannan guri biyun da muka faɗa?" lumshe idanunsa Saifudeen yay tare da shafa gefen fuskarsa mai cike da saje sosai ya kejin laɓɓansa sun masa nauyi harya kasa magana sai samun kansa da jinjina kai alamar gamsuwa da maganar Mai martaba,shikansa Mai martaba saida ya jinjina girman miskilancin Saifu yana tunanin irin halinsa yana kamar ya haɗa jini da sarauta,Mai martaba ne ya gyara zama sannan yace.


"zaka sami maid a cikin kuyangun gidanan wacce zata dinga kula da cinka da shanka da kuma kula da tsaftar muhalli,idan ka samu lkc saika duba ka ɗauki wacce tai maka,mun salleka zaka iya tafiya daka gobe aikinka zai fara"miƙewa Saifu yay ba tare daya ce komai ba,yabar Fadar.


Wayarsa ce ta fara ringing alamar kira,banza yay da ita yaci gaba da tafiya yana bada faɗi tare lumshe idanunsa,wani kiranne ya sake shiguwa jin ringing ɗin yana da banbanci dana ɗazu yasa yay saurin picking tare da manna wayar a kunnansa,cikin shagwaɓa da zallar ƙauna yace.


"Abbuna nayi missed ɗinka kewanka ya dami zuciyana hope kana lafiya"ya ƙare ya turo bakinsa gaba kamar ƙaramin yaro,shuru yay yana sauraran abinda akece masa ta cikin wayan,wani ƙwataccen murmushi ya saki wanda ya baiyanar da lumawar beauty point ɗinsa haɗi da gap teeth ɗinsa,cikin soyayya ce "you know i luv u so ban jure rashinka Abbuna and..."maganarsa ce ta tsaya ganin ta fito a guje kamar mahaukaciya gaba ɗaya gashin kanta ya hargitse har ba'a iya ganin fuskarsa,sosai ya zuba mata idanu musamman yadda waist ɗinsa ke juya ta cikon dugun farin wandon da aka bata,taɓe baki yay ba tare daya ɗauke idanunsa daga gareta ba,ganin ta nufi hanyar fita daga masarautar yashi faɗin "Abbuna i will call u lrt luv u"yana faɗin hakan ya tsinke kiran ya cillar wayar a aljihu,yadda take gudu iya ƙarfinta yasan cewa bata cikin nutsuwarta,tsaki yaka kana ya rufa mata baya da gudu.



*_😂wasa farin girki bana cewa komai aci gaba da karatu a kakkaɓe zani a gyara zama wannan shi ake kira da sabon salo😍_*



THE NEW EMIR IS NOT FREE IS FOR SALE CIKIN FARASHI MAI SAUƘI NASU KUƊIN YAKAI 500 DUBA DA YADDA ABUBUWA SUKAI YAWA YASA NA BARSHI A 200 KACAL👌🏻MAI BUƘATAR VIP DOMIN SAMUN LITTAFAINA DANAI NA KUƊI KAMAR *IZZAR SO DA SAI NA AURETA HAƊI DA THE NEW EMIR* ZAI IYA BIYAN KUƊI 500 MAI MAKON 1K WANNAN ADALCIN NAYI SHINE SABIDA ALLAH DA MANZONASA DOMIN KUƊIN YAFI HAKA A ƘA'IDA KO WANNE LITTAFI 300 GUDA UKU YA TASHI 900 KENAN HAKA NAN THE NEW EMIR KUƊINSA 500 AMMA SABIDA WANI TUNANI DA NAYI YASA NA RAGE KUƊIN MAI BUƘATAR *THE NEW EMIR* ZAI BIYA 200 WANDA YAKE BUƘATAR *VIP GRP* WANDA ZAI SAMU DUKA LITTAFAINA ZAI BIYA 500 ZAI SAMU POSTING KULLUM CIKIN ƘWANCIYAR HANKALI MASU 200 KUMA TSAKANI DA ALLAH BA ZAN SAMU DAMAR POSTING KULLUM BA AMMA NAI MAKU TANADI MAI GIRMA🙌🏻😂MAGANA DAN ALLAH IYA KUƊINKA IYA SHAGALINKA KUSAN CEWA WLH WANNAN KUƊIN YAFI HAKA,SO A FIRFITO AZU A FARA PAYMET DOMIN SAMU DAMAR SHIGA PAID GRP KADA A FARA BABU KAI,NA SHIRYA PROGRAM NA MUSAMMAN GA VIP GRP WANDA LIKITANMU ZAI ƘARA WAYAR MANA DA HANKALI AKAN GYARAN JIKINMI BAKI ƊAYA😚🤝🏻 *YADDA ZA'A I PAYMET ACCOUT NO 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BACK 👉🏼SHADAR BIYA 08119237616 SAI A CILLAKA GRP DAN NAJI ALERT AYI HQR DA KATI🤣✋🏼 DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI 08119237616*



Kuɗinka mutuncinka🙇🏻‍♀️


Dan Allah da manzonsa ayi share



Sarauta👸🏼
THE NEW EMIR

_Wattpad *Nimcyluv*_

*_@Telegram_* https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ




11-12



```NIMCYLUV🤏🏼```




Gudu take iya ƙarfinta ba tare data san inda take saka ƙafarta ba,sosai take cikin tashin hankali tsoro da kuma firgiji,babu abinda take gani cikin idanunta sai wani ƙaton baƙin dodo yana kawo mata cafka dason ƙwace daimond ring ɗin hannunta sai zalalo harshe waje yake,gane hakan yasa taci gaba da gudu tare ds jure dukkan wani zafi da raɗaɗin da ƙafarta keyi mata,burinta bai huce ta jita jikinta wanda zata samu nutsuwa ba,sosai take son tsira daga sharrin jibgegen dodo'n.
Saifu ganin yadda take gudu kamar wata barewa ga kuma yadda ta kusa nawowa daf da ƙatutun ƙofar masarautar yasa shi ƙara ƙaimi tare da rufa mata yana mai jin haushin gudun da take,taku ɗaya zuwa biyu yay ya damƙo hannunta,ihu tasa ta shiga fisge² alamar ƙwatar kanta,hannu yasa ya ɗalle mata lips cikin ƙaushasshiyar muryar yace.
"kee! oya buɗe idanunki maza" ya faɗa yana zuwa mata fitinannun idanunsa,Zarina kam sam bafa fahimtar abinda yake cewa sabida wani irin tsoro daya kamata,cikin firgici ta buɗe manyan idanunta tare da kallon wani side ɗin nada ban,wata ƙaƙƙarfar ajjiya zuciya ta sauke ganin dodon ya juya da gudu fukafikinsa naci da huta,jikinta ne ya saki gaba ɗaya numfashinta ya tsaya ta faɗa jikinta babu numfashi,ɗan ware manyan idanunsa yay alamar mamaki,kasa aikata komai yay sai fuskarta daya zubawa idanu yana son ganin full face ɗinta amma gashin kanta daya zuba saman fuskarta yaƙi bashi damar gani,a kasalance ya miƙa hannu da niyar matsar da gashin fuskarta yay saurin tsayawa sabida muryar Lil prince daya daki kunnansa,tsayawa yay ba tare daya taɓa komai na jikinta ba.

"let her go"

Shine abinda prince ya faɗa lokacin da yake ƙarasuwa wajan cikin shigarsa ta ƴar ƴan sarauta,taɓe baki Saifu yay banda hali na taimako ita harta isa ya taɓa jikinta ba'a haifi wata ƴar macen da surar jikinta zata ruɗesa ba,tsaki yaɗan jaa a hankali kana ya sake ta faɗi ƙasa,yanayin yadda fuskarta ya sauya zaka san tabbas taji zafin faɗuwar,yana sakinta ya juya abinsa tare da soma tafiya cike izza da taƙama da kuma nutsuwar daya gama ratsa jinin jikinsa.


Tsayawa yay yana kallonta babu abinda ya zubawa idanu a jikinta irin ƙirjinta ganin yadda yake sama da ƙasa saiya bawa brest ɗinta dake cikin riga damar juyawa,wani wahalallan yawo ya haɗiye a ransa yana yaba ƙyawun halittar yarinyar,bai taɓa ganin yarinya mai ƙaramin shekaru da irin wannan girman halittar ba,sosai wutar sonta da ƙaunarta ke ratsa masa sassan jikinsa,tabbas yana jin zai aureta kuma ya zauna da ita matsayin yana sonta,zai zama mutum na farko daya karya tarihin masarautar bilhas,zai auri kuyanganrsa kuma zai zauna da ita,domin bazai iya jure kallonta haka ba,feelings ɗinta da ƙaunarta na neman wargatsa masa ƙwaƙwalwa,dole yaje ya faɗawa Mai martaba ƙudirinsa na auren *Kuyanga Zarina* da wannan tunanin ya saka dukkan hannunsa ya ɗauke,babu inda ya tsaya sai sashin da aka sauketa,yana zuwa ya ƙwantar da ita tare da zuba mata idanu cikin mayan sonta daya gama ɗibarsa yasa hannu ya shafi wuyanta tare da zura yatsansa tsakiyan brest ɗinta,lashe lips yay kana ya miƙe ya nufi wani ɗan ƙaramin fridge gorar ruwa mai sanyi ya ɗauka tare da ɓalle murfin gorar ya sheƙa mata ruwan cike da mugunta,wata ƙyaƙƙyawar ajjiyar zuciya ta sauke.

Zabura tayi ta miƙe zaune tare da fasa komai,kanta ta juya ta fara ƙarewa ɗakin kallon,cikin muryar shagaɓa da kuka ta fara kiran "Mom! Abba! Yaya!"tsoro ne ya kama prince yana mamakin yadda maganin da suke mata harya wargatse,kallonsa tayi kana tace.

"who are you pls? Where is my Mom i want to see her dan Allah let go of me"ta faɗa tana sakin wani kukan,haɗe rai Lil prince yay cikin kakkausar murya yace "Mom!Abba!Yaya da kike babu abinda za suyi maki kingane,ki ɗauka dukkansu sun mutu kene kikai saura a wata duniya tada ban,duniyar ƙare kukanki babu mai jinki,sannan nayi alƙawarin da ƙarfin mulkina haɗi ikona da cikar izzata saina mallakeki matsayin mata ko kina so ko bakisu,tunda harni prince na amince da hakan tabbas saina aikata,kuma sonki da nake bazai hana naci maki uwa ba and ki cirewa zuciyanki tunanin wani idanma aƙwai,idan kuma babu fny kin tsira daga shiga ko mata"


Tsoransa ne ya kamata gaba ɗaya jikinta ya shiga rawa kamar ana kaɗa mata gangi,cikin hukuncin Ubangiji ta shiga karanta addu'a lokacin da kaji tsoron zaluncin wani mai mulki,bakinta na rawa taci gaba da nanata addu'ar.

"اللهم رب السموات السبع ،ورب العرش العظيم ،كن الى جارا من (فلآن) واحزابه من خلا ئقك،ان يفرط علي احد منهم او يطفى،عز جارك،وجل تناوك،ولا إله إلا أنت ."

Ta ƙare addu'ar cikin kuka ganin kukan bashi da magani yasa ta miƙe tare da shigewa toilet tayi alwal dan bata jin zata iya wanka,abin sallah ta shimfiɗa kana ta zauna ta fara tilawar al'ƙurani cikin ranta ta daɗe a zaune kana akai kiran sallar magrib,miƙewa tayi ta gabatar da sallah kana ta mayar da sallar issha'i bayan taji anyi kira,tana zaune si Zaitun suka shigo hannunsu ɗauke da abinci da abisha kala² su dubilan,alƙaki, bakilawa,apple,inibi,da dai sauransu,bata kulasu ba haka Zaitun ta gama surunta ta fice a ɗakin cike da tausayin Zarina.

Ta daɗe zaune a wajan tana kaiwa Ubangijinta kukan cikin hawaye da kuma tausayin halinda take ciki a yanzu,sosai ta zurfafa tunani tana son tuna inda aka ɗaukota da kuma inda take a yanzu amma abun ya gagara,da wannan tunanin bacci ya ɗauketa ba tare data sanya komai cikinta ba.



Saifu zuciyarsa fal baƙinci ya shige side ɗinsa,shi kansa bai san ƙuncin daya samu kansa aciki ba,akan luntsumemiyar kujerar dake parlour ya zaune,wani zazzafan huci ya fesar daga cikin bakinsa,cikin ɓacin rai ya cusa hannayensa duka biyun cikin tulin sumar kansa ya hargitsa,cikin zazzaƙar muryarsa mai sauti da amo yace "who is she,why zan taɓa ta? Damn it"ya faɗa yana kaiwa ƙujerar dake zaune naushi,miƙewa yay da sauri ya shiga zagaya parlour can yay wani murmushi wanda ya tsaya iya laɓɓansa tare dajan gemunsa yace "ji banza wai let her go,bata tsarina bare kayi wani banza tunani da wata muryarsa ƙatuwa zai fasan kunne"ya ƙare maganar yana ƙwaɓe fuska,amma gudun me take haka? Kamar wata mahaukaciya ƙilama itama ƴar Mai martaba ce,ya ƙarasa maganar cikin ransa lokacin da yake samu waje ya zauna,ya mutsa fuska yay sosai cikinsa ki kiran yunwa,miƙewa yay ya nufi kichin yana zuwa ya kunna gas tare da ɗura small put saman gas,ya ɗan jima kana ya ɗauki indomie ya zuba ya rasa tayaya zai dafa ta,ya nayi yana jaa baya,bayan indomie ta dafune yasa hannu zai buɗe murfin pot akai rashin sa'a tiriri ya daki hannunsa,da sauri ya saki pot ɗin tare da faɗin "auchiii"kashe gas ɗin yay yama hqr dayin girkin,bedroom ɗinsa ya shige tare da buɗe fridge ya ɗauki hollandia da cake ya soma ci,bai wani ci da yawa ba ya ajjiye sauran,kana ya miƙe ya nufi bathroom wanka ya sakeyi kana ya sauya kaya ya nufi masallaci domin yin sallah magrib,bai dawo sashin nasa ba sai wajan 10pm yana dawowa ya kira abbunsa vedio call yayta zuba masa shagwaɓa kamar ba soja ba😂.




A 2weeks lrt
Haka Saifudeen ya kama aikinsa,koda yaushe suna tare da Mai martaba,haka zai ƙaraci tsaiwarsa gefen Mai martaba ba tare da yace ƙala ba,ko magana akai masa saidai ya jinjina kai alama yaji koya gamsu,a haka harya fara fahimtar Masarautar,a nan ya fahimci Masarautar ba irin Masarautar da yake tunani ba,Masarauta ce mai son kanta wacce bata damu da al'ummarta ba,burinta shine ta gina kanta,a nan ya fahimci zallar zalunci da akewa talakawa da ƙarfin mulki,tabbas idan yace ransa bai ɓaci ba yay ƙare bashi da ra'ayi shiga sabgar daba tasa ba,amma bazai iya ganin zalunci ya ƙyale ba dalilin hakan yay rantsuwa da alkur'ani akan zai kare rayukan talakawa da kuma dukiyoyinsu bisa gsky da amana,duk iya wannan tsayin lokacin Saifu bai taɓa ganin Zarina ba hasalima ya manta da ita.


Zarina an ƙara mata tsaro sosai inda take danko waje bata fitowa sabida tsaro,tayi kuka harta gaji kuma ta yarda da zancen Prince inda yake cewa ta ƙare kukanta babu mai jinta,waje ɗaya take jin daɗi idan taga Zaitun takan ɗebe mata kewa sosai harta mantar da ita abubuwa da yawa sosai take ƙaunar Zaitun ɗin kamar yadda itama take ƙaunarta,yanzu ma tana zaune tana karatun alkur'ani kamar yadda ta saba,turo ƙofar da akai itane yasa tayi saurin ɗaga jajayen idanunta ta saukesu akan ƙofar,ajjiyar zuciya ta sauke mai ƙarfi ganin Zaitun,amma ganin halin da Zaitun ɗin ke ciki yasa ta zuba mata idanu,cikin kuka Zaitun tace.


"Zarina mun shiga uku,yau shine wa'adin da Mai martaba ya ɗiba a kanki a yau yake buƙatarki a tirakarsa,babu wanda yasan wannan zancen saini domin nice Kuyangarsa ta Amana,amma Zarina ban iya bari a cutar dake yaya zanyi domin na kare mutuncinki?"


Ware manyan idanunta tayi cike da tsoro kana kuma wani sabbin hawaye suka zuba cikin idanunta,alkur'ani hannunta ta rungome ta shiga rera kuka kamar ranta zai fita,wannan wacce irin rayuwace? Wannan wanne irin zamani muke ciki? Mai yasa shugabanni suke amfani da ƙarfin mulkinsu domin cimma nasaransu akan talakawansu? Shin shi kaɗai ne mai wannan halin ko duk sauran masarautu haka suke? Mai yasa akoda yaushe talaka shine a ƙasa? Mai yasa talaka bashi da wata power bashi da wani ra'ayi sai abinda shugabanninsa suka tsara masa.



Zaitun ma kukan ta saka ta rungome Zarina tana faɗin "Alfarmar Annabi da kur'ani ba zaki tuzarta ba,zanyi duk yadda zanyi na kare rayuwanki da dukkan ƙarfina da kuma ikona,dan Allah Zarina dukkan abinda nace maki kada kiyi musu kawai ki aiwatar kada ki sake ki buɗe wannan ƙofar inda bani bace nazu" tana faɗin hakan ta rugu da gudu tabar ɗakin.


Kukan Zarina ne ya tsaya tabi bayan Zaitun da kallo,hannu ta ɗaga sama tace "Ya Allah kaine gatanmu a wannan lokacin kaine zaka iya kiyaye rayuwarmu daga sharrin wannan mutanen,Ubangiji ka karemu da kariyarsa Ubangiji ka tsaremu da tsarewarka Ya gaffaru kayi mana gafara idan mutuwa ce hutu garemu Ubangiji ka ɗauki rayuwarmu mu hutu"ta ƙare addu'ar cikin wani kuka mai rikita zuciyar mai sauraranta.




Misalin 10 na dare,tana zaune tsakiyar gado tana rusar kuka,anyi mata shiga ta sarauta idan kaganta zaka ɗauka ta haɗa jini da sarauta sabida adon data sha,wasu kuyangu ne su biyu ne suka shigo cikin ɗakin,kana ganinsu kasan amintattun Mai martaba ne wanda suka san sirrinsa,suna zuwa suka kamata tare da miƙar da ita tsaye,sosai ta ƙara rushewa da kuka ganin da gske yau za'a rabata da mutuncinta,haka suka ɗauketa basu tsaya ko ina ba,sai Tirakar Mai martaba suna zuwa suka ajjiyeta saman luntsumemen gadonsa na alfarma,kana suka fice daga ɗakin,Cike da farin ciki Mai martaba ya fito daga cikin wani bedroom ɗin daga shi sai wani ƙaramin boxer yana zuwa yasa hannu ya kashe hasken ɗakin,nan duhu ya bayyana a ɗakin,kukanta ne ya ƙaro cike da tsoro ta fara girgiza kanta alamar bata so,ƙara kusantuta yake yana zuwa ya fisgota ta faɗa jikinsa,cikin sauƙi ya zare kayan jikinta sabida nauyinsa daya sakar mata,cikin zumuɗi ya kaiwa brest ɗinta cafka sabida tsune masa idanu da sukai,sosai ya fara romantic ɗinta babu ji babu gani,banda kuka tana roƙansa magiya babu abinda take,hannu yasa ya zare pant ɗin jikinta kana ya ɗauki maganin da boka ya bashi ya tura mata a ƙasanta.



Da gudu ta fito daga ɗakin da aka kulleta ko ina na jikinta ɓari yake kamar mazari,tama rasa wacce hanya za tabi domin kuɓutar da ita,ƙara ƙwasa tayi da gudu ta nufi wata hanya inda rashin sani ya kawota ƙofar Tirakar Mai martaba,tsayawa tayi da kukanta sabida kukan data jiyo daga cikin ɗakin wanda ta tabbatar nata ne,shikenan abinda take gudu ya faru zuɓewa tayi a wajan tana rusar kuka kamar ranta zai fita,motsin da tajine yasa ta ƙwasa da gudu tayi wani ɓangaren,gaba ɗaya ta fice a hayyacinta kamar mahaukaciya banda kuka da kiran sunanta babu abinda take.


Yana tsaye yana amsa waya yaji anfaɗu jikinsa babu numfashi,cike da tsoro ya ƙatse wayar tare da tallafota zuwa jikinsa,ƙyaƙƙyawar fuskarta ya zubawa idanu saida numfashinsa ya kusa ɗaukewa sabida tsarin halittar ta,juyawa yayi domin yaga abinda ya bata tsoro koya biyota amma baiga komai ba,ganin wajan babu kowa kuma dare yayi,yasa ya ɗauketa cak tare da mannata da faɗɗan ƙirjinsa ya nufi sashinsa da ita,yana zuwa ya shimfiɗeta ya ɗauko ruwa mai sanyi ya shafawa fuskarta,a firgice ta farka tare da saka wani sabon kukan ta ƙanƙamesa tare da turo fuskarta tsakiyar ƙirjinsa,lumshe idanunsa yay yana sauraran yadda take cizonsa haɗi daya ƙoshinsa gaba ɗaya ta fice a hankalinta,dara daren idanunsa ya buɗe ya manna a kanta,ganin tana abu kamar mahaukaciya koda yay magana ba lallai tasan abinda yake faɗa ba,a hankali ya tallafo haɓarta ya zuba mata narkakkun idanunsa,cikin mutuwar jiki da kuma kasalan daya saukar masa ya ɗura jajayen laɓɓansa saman lips ɗinta tare tura halshensa cikin ƙaramin bakinta.


*LAST FREE PAGE*


*_200 FOR NORMAL GRP,500 VIP GRP,ƳAN VIP SUNE WANDA ZASU SAMI PAID BOOKS ƊINA DA NAYI DA KUMA THE NEW EMIR,ADA NACE 1K AMMA YANZU YA DAWO 500 SABIDA ALLAH,WANDA YAKESON IYA THE NEW EMIR TA NACE 500 YANZU KUMA 200 AMMA IYA SHI ZAKA KARANTA,SANNAN ƳAN NOMARL GRP BAZAN SAMU DAMAR YI MASU POSTING KULLUM BA,ALBISHIRIN GA ƳAN VIP BABBAN LIKITANMU YA SHIRYA TSAF DOMIN YI MAKU BAYANI AKAN ILLAR INFECTION DA YADDA AKE SAMUNSA,DA KUMA AMFANIN GYARAN BREST DA KUMA KALOKIN MAGANIN DA ZAKI IYA AMFANI DASU WANDA BA ZASU BAKI MATSALA BA,MUNA DA PROGRAMS KALA² DOMIN ƳAN UWA MATA SU AMFANA AMMA WANNNAN DAMAR TA ƳAN VIP CE,DOMIN ANCE IYA KUƊINKA IYA SHAGALINKA,YADDA ZAKI PAYMET, 0116886423 SULAIMAN NAI'IMA S UNION BANK PLS NAJI ALERT ƳAN NIGER SUYIMIN MAGANA DA PRVT ZAN MASU BAYANIN YADDA ZASU BIYA NASU KUƊIN,WANA BASHI DA ACCOUT AƘWAI MASU P.O.S😂🤣 SHAIDAR BIYA 08119237616 😘_*


Dan Allah kuyi share

Kuɗinka mutuncinka😂
Samun haɗe a paid book,



Share
Comments
Vote
08119237616


Sarauta👸🏼

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment