You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta tabbatar da ba abinda Aryan ya mata.
Domin babu alamun budewa a gabanta balle tayi tunanin yayi penetration dinta, domin ko jiya bataji wani alamun sauyi a jikintaba har sashe kawai tayi , amma yanzu ta yarda ba abinda ya mata.


Wanka tayi ta fito cikin murna,


Yana zaune gefen bed tana fitowa ya tashi , qarisowa tayi yana shirin bud'e wardrobe ta katse shi.


. "Thank you I can... "
Hakan yasa ya fice dan ya kawo mata abinci,


Nonform bra ta saka ta zira doguwar rigan atampha tana jin yanda cikinta ke mata kuka domin tun safe batasa komai a cikin taba.





'Dakinshi ya shiga ya dauko magananin da yasan zesata ciwon ciki lokaci daya, ya saka guda biyu a cikin tea din yana fadin. "Am Sorry Jewel.... "


Dauka yayi ya nufi d'akinta, tana zaune kan sallaya idar da sallah azahar dinta kenan ya shigo.


Ido ta bishi dashi harya qariso a gabanta ya ijiye qaton plate din yana fadin. "Please jewel indure and eat something I know U're hungry... "


Bud'e dish din daya rufe da tissue yayi inda ya mata soye soye,


Ya dauki arish yakai bakinta, kaudar da kai tayi gefe hannunta takai ta dauki arish din ta faraci da kanta.


Duk da haka yaji dad'i domin koma meye dama so yakeyi taci dan bayasan ta zauna da yunwa.


Gefe ya koma ya zuba mata ido, yana kallon yanda take cin arish, plantain da egg tana sipping da hot tea din,
A ranshi godiya yakewa Allah na kyautar Mansu daya mishi, ji yakeyi Allah ya gama bashi komai a duniya daya bashi ita, domin shi da za'a rufesu su biyu baci ba sha ba kud'i , indai da Mansu a kusa dashi ba abinda ze dameshi, domin yana mata san dashi kanshi mamaki yakeyi kuma shi ba dole seyayi sex da itaba zeji dad'i shiko kallon Mansu ya tsayayi wani irin dad'i yakeji kawai yanaso ya kusanceta ne saboda ya qara samun kusanci da ita kuma yana fatan samun zuri'a da ita.


Duk da tasan yana kallonta amma ta basar ta kauda kai harta gama ci taji ta qoshi, ta yunkura zata tashi cikinta ya wani irin murd'a mata da sauri ta koma ta zauna qara murd'a mata yayi wannan karan da qarfi,


Hannuwanta takai ta riqe cikin tana juyi kafin ta saki wani qara da qarfi jin kaman cikinta ze tarwatse. "Wayyo....Allah.....cikinaaaa.... "


Da sauri a rud'e ya tashi yayi kanta danshi harma ya manta da abinda yayi.


Ihu take tana fadin Cikinta, daukanta yayi kaman wata yar baby da sauri yayi hanyan fita da ita, qara ta qara fasawa.


A rud'e ta cakumoshi. "Yaaa.... Dikko Cikina.... Wayyo.... "


A rud'e yace. "Bari muje asibiti... "


Da gudu yayi parking lot yasa kata a mota ya zagaya ya shiga gurin driver yaja motan da sauri me gadi ya bud'e mishi yayi waje da gudu.


Kuka taketa mishi tana kiran, Cikinta.
Seda ya tausaya mata ganin yanda take shan wahala ta rirriqe ciki dan harma seda yayi daya sanin abinda ya aikata.


Suna qarisawa yayi cikin asibitin da ita da gudu,


Da sauri yayi single room da ita, injection ya had'a wanda ze saukar mata da ciwan da sauri ya mata, Mansu da bata hayyacinta jin shigan allura yasa ta qara fasa qara domin batasan allura kwata kwata.


Wani alluran ya had'a amma wannan na bacci ne yana tsira mata ta 'bingire da bacci.


Ficewa yayi.
Bayani yayi wasu Dr. Maryam yamata alluran bacci.


Shiya shiryata yasa mata kayan aiki nan aka shiga da Mansu dakin aikin.


Tsaye yayi a qofan ward din, yakasa zaune ya kasa tsaye yana tsoron ya shiga yaga abinda ze tada mishi hankali hakan yasa ya keta safa da marwa.




Kusan awan su 2 a ciki sannan suka fito dukkansu hand glove din hannunsu ya 'baci da jini, wani irin kallo ya bisu dashi domin haushinsu yakeji sun gama kalle mishi Mansu.


. "Doctor everything fine kuma bata farkaba.."
Fadin Doctor Amira.


Cikin d'akin ya shige tana kwance ansa blanket an rufe kafafunta duka zuwa cinyoyinta har lokacin bacci takeyi, su Doctor Amira ne suka shigo suka d'aga Mansu suka sata a wheel bed suka gungurata zuwa wani special room.


Ido ya bisu dashi har suka fice kafin a hankali ya maida kanshi kan bed din da aka mata aikin wanda ya baci da blood sosai.
Ga scissors da sauran kayan aiki a gefe.


A hankali ya fice zuwa dakin da aka kai Mansu.


Ba kowa a ciki domin sun gyarata har sun sa mata blood sun fice.


Tsaye yayi yana kallonta tausayinta fal ranshi.


Wayan shine yayi quwa, da sauri ya cirota a aljihu ganin mommyne yasa ya dauka. "Hello mommy... "
. "Dikko in Mansu na kusa bata inata kiran wayanta tun safe baya zuwa.... "


. "Mommy muna asibiti ne.... "
Da sauri mommy tace. "Subhanallah meya faru..."?
Duk da ita tamayi tunanin wancan abun ne ya faru.


Ba abinda ze iya 'boyewa mommy hakan yasa yace. "Mommy gaban Mansu a toshe yake aiki aka mata aka bud'e wanda itama batasan anyiba yanzuma bacci takeyi... "
Seda yafad'a maganan yaji kunyan mommy.
Murmushi tayi dan taji dad'in yanda ya fad'a mata komai hakan yasa tace. "Abinda za'ayi inta farka ka taho da ita gida dan tana buqatar kulawa in yaso inta warke seka dauki matarka..."
Duk da bayaso yayi nisa da Mansu amma ya zeyi dole hakan za'ayi domin in aka bar mishi Mansu ze iya mata aika aika bata warkeba, wanda itama mommy hakan ta gani.


A sanyaye yace. "Toh...."




*****
Bayan sallan Magriba ta bud'e ido, ganinta da tayi kwance ga qarin ruwa a hannunta (domin jinin ya qare tuni ansa mata drip).
Yasa ta tuna meya faru na ciwan cikin da tayi, a hankali ta tashi zaune tasa hannunta ta zare canlullar din.


Sauke qafanta tayi wanda lokaci d'aya wani azaba ya tsirka mata, da sauri ta sauke d'ayan qasa wanda seda tayi yar quwa.


Mamaki takeyi. "To meya sameni... "?
Ita dai tasan lafiya qafanta yake sukazo asibiti, a hankali ta soma yunqurin miqewa gaban tane taji yana wani irin azaban zafi daya haddasa mata sakin kuka da sauri.
Kenan yanzu Aryan yayi disVirgin dinta a asibitinshi.


Tafiya ta soma qoqarinyi sedai ta kasa, kara ta saki tayi baya zata fad'i jin wani irin zugi.
Daidai lokacin ya shigo ya dawo daga masallaci, da gudu ya qarisa ya tarota ta fad'a jikinshi tana kuka sosai.


Daukanta yayi ya maidata kan gadon, kukan azaban yanda takeji gabanta na mata kawai takeyi, kamo fuskarta yayi da sauri ta fizge kanta cikin kuka take fadin. "U're unkind person, bad man, me san kan tsiya wanda be damu da damuwan wanda ke tare dashiba, mugu me fadin soyayya a baki..... I hate you Aryan.....Liar.... I said na tsaneka mugu kawai....."
Ta fashe da kuka, jin kalamanta yakeyi kaman anasa mishi wuta a cikin zuciyanshi amma ya daure, cikin kukan taci gaba. "Kayi dis Virgin dina kaji dadi kamin fyade ka aikata abinda kakeso dani kaji dadi, to ni ka kaini gidanmu Mommyna kawai nakesan in gani, banasan zama da mugu irinki selfishness person, me fad'in soyayya a baki dan biyan buqatan kanshi...."


Kamo face dinta yayi cikin sigan lallashi. "Please Jewel d'ita ki bari se gobe kinga..... "
Katse shi tayi da sauri cikin kuka. "Naga me....wallahi bazan qara zama a asibitin nanba ka kaini gun mommyna ko ni in tafi da kaina.... "


(Humm Kunji Mansu da rigima yarinyar da ko taka qafa bazata iyaba itace wai zata har gidan mommy..... Lolz).


Da sauri ta zira qafafunta qasa cikin dauriya, da sauri ya cafkota. "Sorry Jewel bari zan kaiki.... "


(Nace.....Uhmmm.... daya barta😄.)


Daukanta yayi chak kaman baby doll, sukayi waje.


A bayan mota ya sakata shima ya shiga, driver dinshi ya jasu zuwa gidansu mommy,
Kwantar da kanta yayi a kirjinshi yana jin yanda take kuka yana shafa yalayalan sumarta.




Basu jimaba suka isa, driver nayin parking ya fito.
Daukanta yayi suka nufi cikin gidan, sun kai kofar falo cikin kuka tace. "Drop me down.... "
Ganin zeyi magana yasa ta fasa qara. "Nika saukeni ko in cijeka.... "


Ba yanda ya iya dole ya sauketa, sedai gaba daya ya riqota cikin dauriya ta fara d'aga qafa kaman zatai kuka,
Gaba d'aya ta riqo hannunshi a haka suka shige falon.




Mommy, Farhan, Lubnah da Ayya (domin ta dawo gidan, dan yanzu batajin dadin gidan ba Dikko ba Mansu hakan yasa Mommy tace ta dawo nan).


Duk suna zaune a falo suna fira, Daddy kuma bayanan domin ya tafi Russian seminar.


Gaba dayansu ido suka zubawa Mansu dake tafiya kaman me koyon tatataaa...


A kunyace suka shigo da sauri mommy ta miqe. "Mansu Subhannallah..... "


Qarisawa tayi ta riqota gaba daya Mansu ta fad'a jikin mommy tareda sakin kuka, itama Ayya da sauri ta qariso wacce mommy ta riga ta fad'a mata komai tunkan suzo.


Suka kama Mansu dake kuka sosai itada mommy sukayi ciki da ita,


Ido Aryan ya bisu dashi a kunyace, kafin ya maida kanshi kan Farhan da Lubna da suke kallonshi cikin rashin fahimta, murmushi Farhan ya mishi cikin kunya ya sunkuyar da kai.


Kafin a hankali ya fice d'akinshi ya nufa sedai ya
Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment