You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hular da ta dace da rigar.
Na kalli agogo na ga shad'aya ne da rabi.
Ai kuwa sai ga wata ta zo kunshi da kitso.
Na bude dakin muka shiga, na fara yi mata lallen, cikin kankanin lokaci na gama
saka mata. Na dauko kujera a kicin muka fara kitson.
Mun yi rabi sai ga tawagar yan mata wajen su bakwai har da amarya.
Murna ta kama ni, domin ku'di zan samu ba ka'dan ba.
Sannan bana cikin zullumin wula'kancin Tijjani.
Ina gama kitson na fara yiwa amaryar tunda nata yafi wahala na salatif ne.
Na gama yi mata, na fara yiwa daya cikin kawayen na ji k'arar mashin dinsa.
Ya shigo da sallama. A zabure na mike na fita y'an dakin suka bini da kallo.
A bakin kofar na tare shi da ce wa
"Sannu da dawowa".
Bai amsa ba ya sha kunu ya fara kokarin shiga d'akin duk da na tare k'ofar.
Baki na rawa na sake ce wa "Sannu da dawo wa, muje ka sha ruwa, ka ga ni".
Bai musa ba. Ya yarda ya bini zuwa d'akina. Na nuna masa jakar kayansa da take gefe
akan kwalin takalmansa.
Na ce "Babu kayan ka a dakin Wallahi. Ka ga tawul dinka ma?" Na d'aga labule ya gan
shi akan k'ofa.
Ya daure fuska ya ce "Indai a hakan zaki bar mini su, to kawai ki mayar mini abina
can."
Idona ya ciko da hawayen takaici. Murya na rawa na ce "Kawai dai sana'a ce baka son
na yi Tijjani. Ban da haka, ga yadda ka ce na yi, zaka bar mini d'akin, na yi kuma
ka ce ba haka ba".
Ba wasa ya ce "Ai ba ki adana mini su kamar yadda kika adana na ki ba. Kin ajiye su
tamkar suna wancan d'akin dan haka mayar mini su can din kawai."
Da sauri na bu'de masa durowar na ce "Ka ga inda na bar maka fa, bana son na bu'de
maka kaya ne baka nan. Da sai dai ka dawo ka tarar na jere maka".
Ya saki fuskar ya ce "To shike nan. Amma kin yi sallah kuwa?"
Na ce "dama d'aya zan k'arisa wa sai na yi kafin na fara yiwa wata".
Ya kalli agogo ya ce kusan uku saura, kina neman duniya baki yi abin da aka halicce
ki yi ba? Yau ne rana ta k'arshe da za ki ji ana kiran sallah baki bar k'unshi kin
yi ba".
Na ce "To".
Ya ce "Je ki yi alwallah ki zo ki yi sallar a nan".
Na fita ban ce komai ba.
Yayin da Tijjani ya cigaba da ambaton *RABBI INNI LIMA ANZALTA ILAIYYA MIN KHAIRUN
FAQIRUN.* Cikin farin cikin ganin tasirin addu'ar akan lamarin Yabi. Domin tunda ya
ga al'amarin ta babu ragayya, babu soyayyar sa ko kad'an sai ya nace wajen yin
wannan adduiakan al'amarin. Ya kuma fara ganin sassauco mai yawa. Mata ku rik'e
wannan addu'ar sirrikanta yawa ne da shi.
Na idar, na mike na kai masa abincin falo. Na dawo na gan shi kwance shame shame
akan gadona. Gabana ya yanke ya fa'di. Saboda ya tube riga daga shi sai gajeran
wando. Wani irin tsoronsa ya kama ni a dalilin duk jikinsa gashi ne. Kirjinsa kuwa
yafi ko ina gashi.
Ranar da ya tub'e a gaban su Hajiya da yake a kidime nake ban ga gashin irin haka
ba. Na dauka iya kirjin ne kawai.
Murya na rawa na ce "Abinci yana falo".
Muryarsa a dashe tabbacin yana jin barci ko wani al'amari daban.
Ya ce "Sannu da aiki".
Na amsa da ce wa "Na tafi".
"Tom, idan na ci zan fita, nasan ba son na lekoku zaki yi ba".
"Na ce "Eh. To sai ka dawo din".
Na saki labulen na je na cigaba da yi musu.
Bai fita ba sai da la'asar ta yi.
Sai wajen biyar na gama yi musu tunda na yiwa mutum biyu kitso a cikinsu.
Ina gamawa na karkade jikina na wanke hannuna da sabulu.
Na shiga kicin, na ga akwai donot sai kawai na dafa shayi na cika filas tunda akwai
ragowar abincin rana da na yi
Ana kiran magariba suka tafi bayan sun bani kudina.
Na kirga na ga alherin da na samu ba ka'dan ba ne. Na ha'dasu na adana.
Na yi sallah, sannan na shiga wanka. Nasan sai ya yi isha zai dawo.
Amma abin mamaki har goman dare bai shigo ba. Haka kawai sai na fara jin zuciyata
tana b'aci. Sai shad'aya saura ya dawo lokacin na gama fusata.
Ya shigo ya ga ban ko kula shi ba. Na hau na yi suntum. Ya ce "Asiya na yi ta kiran
wayarki a kashe."
"Uhum" kawai na ce na kame bakina.
Ya ce "Wallahi Maijidda ce zata haihu, haihuwar ta zo da matsala, zan taho, Dada ta
ce na kai ta asibitin ta gano ta. To abin ba da'di, ganin mawuyacin halin da take
ciki ya sanya Dada kasa barin asibitin, nima kuma sai na yi alkunya na zauna
jiranta kada ta ce dama a dole na kai ta".
Na ce "Sannu! zaman jiran matar da kake jiran a mutu ka aureta ta haihu ai wajibi
ne.
Na mike zan bar masa d'akin. Ya yi maza ya ru'ko ni. Ya ce haba Asiyata wacce irin
magana ce wannan?"
"Na ce k'arya na yi, baka fa'da ba?"
Ya ce "Allah ya sauwake, ai na fa'da ne saboda kishin hure miki kunne da yake yi.
Amma ni ko d'aura mini wata macen aka yi ba fincike wa zan yi na zura a guje ba."
Na saki raina ka'dan. Ya ce "Dazun nan Dada ta gama ce wa yau watan aurensu goma da
kwana goma.
Cikin Ikon Allah gasu da y'arsu a hannunsu. Baki ji yadda ake ta saka musu albarka
tare da diyarsu ba. Su tun a ranar suka manta da komai suka rungumi junansu". Ban
kula shi ba. Maimakon ya yi shiru sai ya sake ce wa "Ni da na duba key holder din
aurensu na lissafe sai na ga a lissafin bature watansu tara ba kwana uku ma".
Kuka ya kwace mini, na ce "Na gode sosai da yarfe Tijjani".
Ya marairaice ya ce "Mene ne abin yarfe Asiya? ".
Na k'wace na koma gefe ina gunjin kuka.
Ya numfasa ya ce "Amma kin san dai bana son kukanki ko?"
Na zabura zan ce a gidan uwar wa? Ai ina tuna barin makauniyar da yake yi mini idan
na fa'di hakan, na yi maza na ha'diye maganar na buge da jan tsaki da kara k'arfin
kukan nawa".
Shi da kansa ya a fahimci da zaginsa zan yi, sai kuma na fasa.
Ya murmusa ya ce "Ban da abin Asiya Toro wai mene ne abin kuka saboda Allah? Ina ce
da kin ji duk abin da ake fa'da miki da yanzu kina da cikin da ya yi daidai da
kwanakin auren ki. Kina haihuwa sai dai a fahimci ke ma kin yi biyayya, kin manta
da wanda ya manta da ke".
Na mik'e na bar masa d'akin. Kai-tsaye band'aki na shiga. Na juyo zan rufe k'ofar
na hango shi ya daga labule yana kallona.
Sai da na ci kukana, na wanke fuskata na fito. Na ga ya koma ya bar ba'kin kofar.
Na lallaba na shige falo na saka sakata na yi kwanciyata akan doguwar kujera bayan
na kure gudun fankar.
Ina kwance ba abin da nake so irin barci ya sure ni. Amma na kasa, zuciyata sai
k'unci take yi. Ban san dalilin k'uncin ba, tunda na laluba ba haihuwar Maijidda ce
ta dame ni ba.
Jin shiruna ya yi yawa ya sanya ya biyo sawu.
Ganin da ya yi k'ofar bayi a bude, ya sanya ya shiga d'akinsa. Nan ma wayam bata
ciki.
Ya nufi falo ganinsa a rufe, ga fanka na kad'awa da k'arfin gaske ya tabbatar da
tana ciki.
A fili ya furta "Bilhiillazi an jarrabe ni akan wannan azinanniyar yarinyar. Allah
ka hore mini ita".
Ya koma ya kwanta, amma barci ya yi masa tutsu. Idan ya tuna jaririyarsu Jabir sai
ya ji tamkar ya wayi gari ya ga Yabi ta haifa masa tasa.
Ya saki ajiyar zuciya tare da cewa "Wannan yar darun ma, ko sai yaushe zata bari ta
girma, rimi rimi na fara shawo kanta, ta sake botsare wa tamkar me bugun aljan.
Ya muskuta sai kawai ya tuno uniform din ta da ya karbo sai kawai ya murmusa sosai.
Tare da ce wa "gobe da ikon Ubangiji zan rage wannan tutsun na ki na iyashege. Na
riga na gaji da kallon ki tamkar hoto".


Akwai kaya masu kyau a cikin farashi mai sauki*
*Maganin sanyi*
*Saiwowin Tsumi*
*Saiwowin dahuwar kaza*
*Saiwowin dahuwar tattabaru*
*Gumba*
*Tsumin kwakwa*
*Y'aya'n gadali*
*Hadadden daka*.
*Tsugunno mai sa a matse*
*Goran tula*
*Goran tula syrup*
*Garin goran tula*.
*Maganin gyaran nono*.
*Zuma ta mussaman*.
*Tsumi*.
*Da sauran kayayyaki na mussaman da basu da illah*.
* Domin kuwa asalin Saiwowin ne da ake kawo su daga Chad*.
*Abu mai kyau shi ke siyar da kansa ku tuntube ni dan samun naku kayan cikin sauki
da mututantawa. Ina aikawa ko ina a fad'in tarairaiyar Nijeriya*
*08032773332*
✍️

*WANNAN LITTAFIN NA KUDI NE BIYA KUDIN KARATUN KI TA WANNAN ASUSUN DAN GUJE WA
BAKAR TA'ADA!*
*REGULAR 500*
*VIP 1K*
*VIA*
*2384876855*
*SURAYYA IBRAHIM DAHIRU*
*ZENITH BANK*

*KO*
*7061488065*
*SURAYYA DAHIRU IBRAHIM*
*OPAY DIGITAL SERVICES.*

*TURA SHAIDAR BIYA TA WADANNAN LAMBABOBIN*
*08032773332*
*09069067488*.

*KUN TUNA MAI GYARAN GUDUYO?*
*INA NUFIN FASEELAT BABBAR DILA TA G.H.T.*
*KO WANNE NAU'IN KAYAN GHT TANA SIYAR DA SU AKAN FARASHI MAI RANGWAME*
*KAWAI KU TUNTUBE TA A WANNAN LAMBAR DAN GANIN JERIN KAYAN DA TAKE DA SU*
*TUN DAGA KAN SUPPLEMENT, SABULAI DA LIPTON*.
*MASANIYA CE AKAN KAMFANIN DOMIN TA SAMU KARRAMA WA DAGA KAMFANIN A BANA, HANZARTA
KI TUNTUBETA DAN SIYA DAI DAI KO SARI.*
*IDAN KUWA KINA SON YIN RIGISTA DAN FARA KASUWANCIN KAWAI KI TUNTUBETA DAN KUWA DA
KYAKKWAR ZUCIYA ZATA MU'AMALANCE KI*
*07039269802*

Washagari ko da na fito na tarar ya tafi gidan burodi.
Dan haka na k'ira layin Gwaggo.
Ta amsa tare da ce wa "Inji dai lafiya kika k'ira ni da duku dukun nan?"
Na ce "K'alau Gwaggo. Na gaishe ta, ta amsa. Na k'ara da ce wa "Ki turo mini Anas
ya zo ya karbi ku'di, za'a siyo mini lalle da mahallabiya. Sannan salatip din mai
kala za'a siyo mini.
Zan bashi da ku'di, dubu biyu naki ne, dubu uku kuma ki bawa Baba ya yi cefane,
sauran kisa mini a bankina".
Ta amsa da "To" tare da saka albarka mai yawa.
Sai kuma ta ce "Zan dauki dubu a cikin wanda za'a jefa a bankin na bawa abokan
zaman nawa,kowa drmaei biyar ko omo ne sa siya Yabi".
A dole na ce "To domin dai mama idna yaranta suka kawo asafi sau tari ma ba'a ji.
Idan kuwa an ga ni ma, to mafi yawa baka sanin yadda aka yi da shi.
Na kasa komawa barci. Sai kawai na tsiri shara, na gyara ko ina.
Sanin zai dawo da burodi ya sanya ban yi haramar dafa wani wani abu ba.
Na yi wanka, na shirya, na zauna a falo. Babu wuta bare na yi kallo.
Ina ta sake sake har ya dawo.
Ya shigo ya kalle ni ya ce "Asiya Toro kina da kunnen k'ashi. Wata'kila dai kin fi
son sai na fito na fa'di gaskiyar yadda muke zaune".
Na sha kunu ban tanka masa ba.
Ya zauna ya ce "Abin da kika yi jiya ya yi dai-dai ke nan? Kin b'ata mini rai. Amma
na yafe miki, sai dai ki sani idan kika sake bazan yafe ba".
Na sake yin shiru.
Ya tashi yana ce wa ni fa yunwa nake ji".
Na fito, ganin yana janyo ruwa na tabbatar wanka zai yi, tunda sai zufa yake yi.
Bayan aikin k'arfi da da ya yi nasan kuma da gudu gudu yake dawowa saboda ya saba
da atisaye.
Na duba ledar da ya ajiye, burodin ne da donot din. Sai madara da milo na sacet ko
wanne guda daya.
Tausayinsa ya kama ni, nasan ni ya siyo wa, shi kuwa sai ya sha ba'kin shayi
abinsa.
Muka karya, yana ta jana da hira amma na d'ad'are.
Ya zabura ya fita da hanzari, alamun ya tuna wani abu.
Sai ga shi ya dawo da leda ya mik'o mini.
Na kar'ba, na bu'de ganin uniform din makarantana ne. Ya sanya na kalle shi da
neman k'arin bayani.
Kai-tsaye ya ce "Na karbo miki ne saboda ina da sha'awar ki samu takardar kammala
sakandire.
Tuni an gama ristar Waec. Amma ta Neco da saura. Idan Ubangiji ya hore mini zan
biya miki ki zana.
An kusa fara yin tumfirint zaki je ki yi nan da sati biyu".
Wani irin farin-ciki ya kama ni marar misaltuwa.
Na dinga fa'din "Na gode sosai Tijjani". Domin ban ta'ba hakaito hakan ba, tunda
dama ni karatun ba damuna ya yi ba. Amma na ji da'di, zai zama ni ce mace ta farko
a gidanmu da nake da takardar kammala sakandire.
Ya ce "Amma fa idan kina mini rikicin banza, da rufe k'ofa haka siddan zan fasa ne,
tunda alheri misaye ne".
Da sauri na ce "Na daina, amma kai ma ka daina yi mini yarfe".
Ya kwashe da dariya ya ce "Lallai Asiyata ba yarinya ba ce tunda tasan yarfe har
tana jin ciwo idan an yi mata."
Na b'ata fuska na ce "Kallon dai mahaukaciya ka ke yi mini kawai".
Ya ce "Haba ni yanzu idan za'a tambaye ni kaf gudan Marina wa cece ta fi hankali
kina ganin zan tsallake matata ne?"
Na dauke fuska ina motsa bakin ni ban yarda ba, da'din baki ne kawai.
Ya yi murmushi ya ce "Asiya kin same ni da yawa. Kin shiga zuciyata kin yi kane
kane, sai wahalar da ni kike yi. Ko tausayi babu a lamarin ki".
Na cuna baki na ce "Gwano baya jin warin jikinsa ai".
Ya basar ya ce "Nan da sati uku zan je Toro daurin auren diyar Baba Shehu. Jibi ma
zani daurin auren abokina amma bazan kwana ba, idan kuma na ga zan yi dare zan
kwana d'aya.
Na washe baki na ce "Ka ce na shirya kawai."
Ya zuba mini ido ya ce "ke yanzu sai ki bi ni?"
Na ce "Ai na je ma na gama. Ya shiga girgiza kai ya ce "Bazan je da ke ba, bana son
rikici, wata'kila dai nan da sati ukun na tafi da ke."
Na b'ata rai na ce ", Gaskiya ni dai zan je".
Ya ce "gaskiya ba zani da ke a hakan ba. Haka kawai ki janyo mini b'acin rai. Babah
tana kallon ki zata gane ke d'in budurwa ce kin kuwa san ai ranta b'aci zai yi, ta
yi mini fishi mai tsananin gaske".
Kunya ta kama ni. Na yi kasa da kaina. Bakina ya mutu murus.
Ya sake ce wa "Wata'kila dai bikin Salima na tafi da ke, idan na gamsu da zamanmu".
Ban yarda na sake yin magana ba.
Ya ce "Ki shirya da yamma idan na dawo zan kai ki, ki yi barka".
Babu walwala na ce "Tom".
Muka karya, ya yi wanka ya fice.
Yau ma na samu y'an lalle, dan ma wasu hakuri na basu, tunda zan fita. Anas ya zo
ya karbi sakon. Sai da ya ci abinci sannan na na bar shi ya tafi.
Wajen k'arfe biyar ya dawo na shirya na yi fes da ni l.
Sosai na yi kyau, rashin nauyin yadin yana sani d'oki sanya shi.
Riguna guda biyu masu kyau muka siya a wani plaza sannan muka wuce.
A k'ofar gidan muka tarar da Yaya J.
Da kansa ya yi mana iso.
Ina falon Maijidda su kuma suna tsakar gida suna hirarsu.
Zuciyata sai girgiza take yi. Ga shi dai Bulkachuwa ya kere shi a kyaun sifa da
k'irar k'arfi. Amma so ba k'arya ba ne.
Haka na baro gidan ban yarda na kalle shi sosai ba.
A hanya Tijjani sai ce wa yake yi ba ki ga yadda jinjirar ta yi maki kyau a
hannunki ba. Ba ki ji sha'awar ki samu ta ki ba?"
Ba tare da na zurfafa tunanin komai ba na ce "Na ji mana, sai na ji kamar su bani
na tafi da ita".
Da sauri ya ce "Maijidda ba zata ba ki ba. Kawai ke ma ki dage ki samu ta ki".
Na ce "To Àllah ya ba ni"
"Ameen dai Asiyata. Oh har na hango ki kina bata nono".
Kunya ta kama ni na yadda ya fa'di sunan mama gatsar gatsar.
Duk yadda na dinga ro'kon sa akan muje gidan Marina. Bayan Isha sai mu koma namu
gidan k'i ya yi.
Da zai shigo gida bayan isha sai ga shi da kaza da yoghurt.
Ya tisa ni gaba da zantuka masu nauyi, masu nuni da ya kai k'ololuwar gajiya da
zuba mini ido.
Na rasa yadda zan yi, domin gaba'daya ya hana ni samun damar da zan gudu na rufe
kaina. Tunda ko bandaki da zan shiga bina ya yi ya tsaya a bakin k'ofar.
Duk yadda na share lokaci mai yawa ina ciki. Da na fito a zaune na gan shi yana
dakona bai gaji ba.
Ya ru'ko hannuna. Har cikin dakinmu. Zuciyata sai harba wa take yi. Gaba'daya
harshena ya yi mini nauyi.
Ya ja ni jikinsa ya rungume sosai tamkar zai mayar da ni ciki. Gaba'daya ma b'oye
ni ya yi a jikinsa, tunda ya yi mini rumfa saboda tsayinsa da zatinsa.
A hankali ya ce wannan karkarwar da kike fa Asiya? Nutsu, bazan cutar da ke ba".
Ni dai na kasa bu'de baki na ce k'ala kanzil.
Sallar da ya sanya ni dole. Na bishi ne mun yi babu nutsuwa a tare da ni. Akan
sallayar ya shiga b'are b'are.
Ina ji, ina gani ya salube mini rigar jikina.
Na shiga ki'dima a dalilin abubawan da yake da sassan jikina. Na fara kuka. A
ki'dime ya ce "Kada ki zalunce ni, kukan ki na tayar mini da hankali. Na riga, na
ku'dira aniyyar yin aure yau, kada ki janyo wa kanki tsinuwar mala'iku.".
Jin hakan ya sanya na saddak'ar babu tsumi babu dabara.
Yau sai yadda Allah ya yi da ni.
Yana jagwalgwala ni yana ce wa "Ai Baban Marina tuni ya dauka mun saba tsintar
kanmu a cikin wannan yanayin.
Shi yasa ya dinga farin-ciki da roka mana albarkar rayuwa."
Da rawar murya na ce "Ka yi mini girma Tijjani, tsoro nake ji kada ka fasa ni".
A kunne kamar mai rad'a ya ce "Za ki dauke ni, Ubangiji ne ya shirya komin girman
namiji baya gagarar mace ta dauke shi".
Da wayo, da rarrashi, da dabara ya samu ya kai ga gaci.
Amma ni din ba k'aramin galabaita na yi ba. Domin kuka da shure shurena bai hana
shi komai ba, sai da ya tabbatar ya kai inda yake son kai war."
Sosai shimfidar ta baci. Wanda bamu lura da hakan ba a lokacin.
Ni kam bayan na samu ya rabu da ni, sosoai na bu'de baki nake kuka domin ji na yi
k'asan na zugi tamkar an watsa mini borkonon tsidugu.
Sannan haka siddan na ji wata irin fargaba ta yanko mini tamkar ina cikin tsaka mai
wuya. Dan haka na dinga kuka tamkar raina zai fice.
Tun yana rarrashi, har ya hakura ya zuba mini ido. Ya rasa yadda zai yi. Kan dole
ya hakura ya bar ni ya je ya yi wanka. Ya dawo kenan aka kawo wuta. Dan haka ya yi
sauri ya jona ruwa a yar karama butar dumama ruwa wacce tafi kama da matsakaicin
jug.
Da k'yar da makyarkyata na yarda zan yi wankan. Ai ina gwada yin tafiya sai kawai
na durk'ushe na sake fasa ihu. Domin zafin da ya sake ratsa ni mai tsananin gaske
ne.
Bai tsaya bata lokaci ba, caraf ya sure ni ya kai ni bayin da kansa.
Ya surka mini ruwan sannan ya fice.
Ruwan zafi sai ya zama tamkar garwashi dan haka ban yarda na zauna sosai ba.
Na watsa na fito.
Yana jin bu'de k'ofar ya karaso. Ya sake surata, yana tafe yana manna mini kises
bai ko damu da kukana ba.
Ina gunjin kuka har barci ya wuce da ni.
Ya jima yana kare mata Kallo. A ransa yake tambayar kansa duk barnar da ya yi a
baya sai a kuma aka bashi kamilar mace wanda wani namijin bai ta'ba kusantar ta ba.
Wata'kila kuma dan ya yi sahihiyin tuba ne.
Ya tsinci kansa da fa'din ", Astagafirillah".
Ya shinfida sallaya ya fara salla tunda ya yi alwallah da ya yi wanka. Sannan ukun
dare ta gota.
Ba abin da bai roka ba, inda yafi maimaita wa a addu'ar tasa sai a hore masa lafiya
da arzikin da zai sauke hakkin ciyar da Yabi da sauran dawainyarta.
Ya dinga ro'kon a cika zuciyarta da sonsa kwatankwacin yadda aka cika tasa zuciyar
da kaunarta.
Har aka fara kiraye kiraye sallah bai runtsa ba.
Yana gaban Ubangiji yana godiya tare da neman rabauta.
Sai da ya sallaci raka'aitainil fijir sannan ya tashi Yabi.
A hankali ya jata jikinsa ya rungume. Ai kuwa yadda ta yi barci da kuka.
Sai kuwa ta tashi da kukan.
Ya kankame ta ya ce "Is ok kukan ya isa hakan. Mu je ki yi alwallah, bana son na
tafi ban taimake kin yi alwallah ba."
Cikin kuka na ce "Da ina da band'aki a ciki ai da ko da rarrafe ne zan je da kaina,
ba sai an taimake ni ba".
A hankali ya ce "Ko akwai ma zan taimaka miki. Ai nuna kulawa da yabawa a lokacin
da ka samu alheri a tare da mutum abu ne mai kyau."
Ganin bai tunzura ba, da na yi maganar bandaki sai kawai na rushe da kuka ina cewa
"Wayyo bandaki a d'aki nake so ni ".
A raunane ya ce "Haba Baby girl, kin shayar da ni farin-ciki, ai bai kamata kuma ki
rikita ni irin haka ba.
Ki yi ha'kuri, zan miki daki mai bandaki In sha Allah. Amma yanzu ki yi hakuri kin
ji".
A daddafe dai na yarda ya kai ni, na yi alwallah.
Sannan ya tafi masallaci.
Ana idar wa ya dawo, duk da yau ba zai je gidan burodi ba, da wucewa zai yi
atisaye.
Amma ko tashi ban yi akan abun sallata ba.
Da rawar jiki ya sure ni, yana ce wa "Barka da safiya My Asi beauty."
Ya ta'ba jikina ya ji zafi. Ya fita da sauri, jimawa ka'dan sai gashi ya dawo da
kofi mai dauke da shayi, hannunsa kuma da Panadol. Da magiya da ban baki na sha
shayin, na ha'diyi magani sannan ya rungume ni tamkar jinjira, muka kwanta.
Barci muka yi ainun. Dan kuwa sai bayan shad'aya muka tashi.
Shi ya dafa mana indomie. Ya saka kazar jiya a ciki. Da lallashi ya sanya ni yin
wanka. Da na fito duk yadda nake ture shi, sai da ya ware tawul din ya shafa mini
mai
Na runtse idona a dalilin kunya da takaicin sun yi mini rubdugu.
Amma shi ko a jikinsa sai yaba laushun fatata da k'oda farina mai kyau ne irin
nasa. Ni dai ban kula shi ba. Asalima runtse idona na yi tunda ya riga ya tube ni,
yana kare mini kallo tamkar tsohon maye.
Yinin ranar bai fita ko'ina ba, sai masallaci wannan kam da azama yake fita. Hatta
wayoyinsa kashe su ya yi.
Yayin da ni kuma na lanjare, ko motsin kirki na k'i yarda na yi. Yan k'unshi kuwa
sai zuwa suke yi. Da kansa ya ke fa'din bata jin da'di, kuma tafiya ma zata yi sai
satin sama zata dawo. Dana gaji da jin wannan bayanin nasa, sai na ce shin ina zan
tafi ne?".
Kansa tsaye ya ce "Hutun lalle zaki tafi. Dan ba zai yiwu muna amarci ana damunmu
ba."
Na girgiza kai domin kuwa zan ga yadda za'a yi na sake yarda ya gana mini azabar da
na sha a hannunsa jiya. Na tabbatar da gayya ya nuna mini rashin tausayi.
Kamar jifa ya tafi sallah la'asar sai ga Hajiyar nan.
Tana ganina ta gane yanayin da nake ciki. Ta dinga murna tana ce wa "To ko ke fa?
Yanzu zai kara son ki, zai kara manne miki. Ke kuma ki yi juriya, ki yi biyayya shi
kenan sai ki damk'e shi a hannun ki. Duk wanda zai musguna miki zaki ga ba zai yi
k'ima a wajensa ba."
Na kasa jure wa na ce "Amma gaskiyar magana ya yi mini yawa Hajiya".
Na fa'da ina rusa mata kuka. Ta yi shiru ta ce "Ke kam ranar da zaki haihu da
kallo."
Ganin da gaske nake kukan ta sassauta ta ce "Iya na yau ne. Da zarar kin zama y'ar
gari shi kenan sai rawar kai da falli, da zai dauki lokaci bai nemi ta'ba ki ba sai
an ji kanku".
Da kuka na ce "Allah ya kyauta na yi hakan Hajiya. Ni bana sonsa, amma an takura,
an tursasa ni"
Jikinta ya yi sanyi ta ce "ki yi ha'kuri da sannu zaki so shi ne. Kuma ina tabbatar
miki kina sonsa ko ya ya ne. Tunda na ga kishi a idon ki ranar da ya yi miki wannan
iyashegen."
Na yi shiru ba dan na gamsu ba, sai dan ta wuce na yi musu da ita.
Ta dinga rarrashina da nasiha. Har ta samu na nutsu. Ta tafi tana ta yi mini
addu'ar alheri. Na sani kuma saboda kirkin da Gwaggo take yi mata ne ya sanya ta
damu da lamarina.
Ta fito da leda a jakarta ta miko mini. Ta ce ki dinga shan wannan, wannan kuma ki
dinga shafawa.
Na zuba wa magaunnan ido na tabbatar masu daraja ne,na manyan mata ne mussaman da
na ga G.H.T. product ne.
Ta ce "suna da kyau a wajen wata baiwar nake siyansa, ita ce ta zaba mini su,
yayarku Sajida nake siyawa. Shekaranjiya na siya, jiya ta Sako mini a mota.
FASEELAT da cika alkawari take, ga shi zata baka kaya masu kyau. Ga lambarta Dan
nasan watarana zaki so ki sake siyansu"
*07039269802*
Na dai ce na gode, amma ba wani abu da zan yi akan Tijjani.
Ta tafi babu jimawa ya dawo da leda a hannunsa. Ya zauna kusa da ni. Ya bude
kamshin hadadden tsiren da ya yi shura a garin Toro ya bugi hancina. Yawun bakina
ya

Please Login or Register in order to submit comment