You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

komai ga Jalil ba, dan haka da sauri yafice daga Wakin ya rufeta ta baya sannan ya nufo cikin palournsa, bindiga yaji an aza masa akai wanda hakan yayi daidai da ™arar jiniyar motocin ´an sanda da suka shigo layin dan koda yakira inspector Kabir suna kan patrol ne, sannan haka ma ´an sandan dake kai da kawo acan farkon layi kasancewar anguwar ta masu kuWi suna jin ™arar security Win gidan Mutallab suka nufo wajen"

"cikin Sa'a kasancewar gare Winabude yake suna zuwa suka ga Sarayin, take suka fara musayar wuta su da"

"mutun biyar Win da aka bari anan farfajiyar gidan tsare da Jalil da matarsa, biyar Win kuma Waya bangaren"

"tánte ya nufa yafito da ita, Waya ya nufi sashen Aïcha, dayan kuma sashen Mutallab yayin da dayan yana can cikin sashen su Jalil yana kwaso wayoyinsu da sauran abubuwan amfaninsu ciki har da system Win da suka samesa yana amfani da ita. Mutallab najin ™arar halbe halbe da jiniyar motocin ´an sanda yayi saurin kaima Sarawon naushi aciki ya du™e ™asa saboda tsananin azabar da yaji Mutallab ya karbe bindige hannunsa yai aresting dinsa da ita yana shurasa har suka fito ya samu ´an sandan sunyi nasarar kashe mutum uku cikin barayin da sukayi musayar wuta biyu kuma sunyi arresting Win su, sauran da suka fito suna ™o™arin guduwa atake ´an sandan da suka ™arasa shigowa sukayi arresting Winsu aka kwashesu"

akayi police station dasu..

#Mutallab Asad

#³an Tagwaye

#Nana Diso

#Billy s fari.

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA ASHIRIN DA UKU

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

Ba ™aramin tashin hankali gidan suka shiga ba da fitar ´an sandan duk makota suka shiga shigowa ana

jaje dafatan babu wanda wani abu yasama Abba ba acikin daren yazo yana kara godewa Allah da yakare masa yaransa.

Washegari ma ahaka aka cika gidan da ´an jaje itadai Aicha tana part din Mutallab din dan gaba daya

"bata jin dadi ga wannan aman da bayajin Allura da magani yasata agaba duk da tana kokarin taga taci abinci Amma da zarar taci kuma sai yafita gabadaya daga ci™inta. Yanzu ma tana kwance wanka tayi tafito wani mini skirt da vest tasaka saboda nauyi yanzu kayan suke mata ajikinta shiyasa Bason sakawa."" "" Aicha sannu kinji ko dai asubutin zamu koma ne?"" "" abin kauna anta zuwa asubutin kagafa babu abunda suke dirkamin sai ruwa dada tacemin inyi hakuri laulayi na Wan lokaci ne kuma yau ma nadanji kwarin jikina bakamar jiya ba."" "" Sannu Allah yarabaku lafiya ni zan fita yanzu masu shigowa jaje tante tace musu bakyanan kawai dan kinga baki iya wannan hayaniyar yanzu ki kwanta ki huta duk abunda kike bukata kya kirani awaya kinji."" "" Ina zakaje?"" ""In son naje naga Idriss ne."" "" Banason zargin kowa amma abin ™auna duk wanda yake maka ayyukan nan wallahi na jikinka ne kaduba jiya daga dawowarmu abinda yafarau dan Allah, Allah dai ya takaita mana, ni wallahi in na tunama gabana faduwa yakeyi Allah yakara tsareka daga sharrin makiyanka mijina ya kula da lamarinka."" ""Amin Karki zargi kowa matata rayuwar duniyar nan bata taba tafiya batare da tsananin jarabawa ba."" "" Tohm Abin Kauna Allah yatsare."" "" Take care love ki daina tunanin nan kinji Allah ™adai ke karewa kuma shi keyin yadda yaso"

"asanda yaso kinji."" Daga masa kai tayi tana gyara kwanciyarta dan bacci takeji sosai."

**********

Meenal kuwa haka tafita daga gidan ba tare da tadamu da maganarsa ba nan tasamu Napep zuwa

"gida duk da yadda take tsoro hakan bai hana takarasa ba tabawa mai Napep kudinsa tashige gidansu batare da takalli kowanne ma'aikaci ba, ko data shigo mumy na zaune tana cin abinci daga kai tayi ta kalleta tace "" Meenal lafiya dai?"" Kuka tafashe mata dashi tana zama kusa da'ita nan tashiga gayamata yadda sukayi."" Akan dan wannan shine zakiyi fushi haba diyar kirki rayuwar nan sai da siyasa kina kallo Allah yabaki miji nagari mai kaunarki."" "" Amma kuma yaransa yan iskane Mumy basuda tarbiya "" "" Kul nakarajin kinfadi haka kiyi hakuri yanzu dole lamarin sai kinsaka siyasa aciki kinji yanzu da suka cinye abincin da bakiyi musu magana ba sai ki tashi ki girka wani idan mahaifin nasu yazo sai gayamasa cikin dabara da siyasa ba da sunan kai kara ba suma yaran kina sakar musu kome zasuyi kada ki taba nuna kin damu yanzu da kika bar gidan ai murna zasuyi ki tashi ki koma kada ma kibari dadynku yadawo yasameki kinji."" "" Mumy in koma kuma.."" "" Dole meenal kina dai ganin yanzu ba auren ba mai rikeka tsakani da Allah ya kula dakai ci da sha da suttura shine aka rasa mutumin nan menene bayayi miki? Kuma yaran"

nasa idan kika duba sun riga sun siye mahaifin nasu da siyasa kinga kuwa kome zakiyi laifinki zai gani dan

"haka dole kema sai kinsaka kissa duk yadda abu yadameki ki Nuna kamar baki gani ba, tashi muje na"

"kaiki da kaina karki kara wannan shirmen."" "" Amma mumy Mutallab bayayimun haka kome nayi masa baitaba..."" "" Kul dinki meenal yanzu kinada wani nauyin akanki."" Shiru tayi tana kara bakin ciki da dana sanin zamowa silar kashe aurenta na baya da tayi da Kanta."" Haka kuwa akai dan sai da mumy ta maidata har kofar gidanta ta tura gate tashiga ko data koma yana bangarensa mahaifin nasu dan haka sai data je can tafara bashi hakuri kamar yadda mumy tasakata kamin kuma yace mata tashirya zasuje wajen ubangidansa da barayi suka shigar musa jaje. Batare da musu ba haka tashirya suka wuce, wani irin tashin hankali ne ya mamayeta da taga sun nufo ™ofar gidan Mutallab, wai dama shine uban gidan nasa? Ta tambayi kanta cikin zuciya haWe da cewa, innalillahi wa inna ilaihirrajiun kamar zata saka kuka tace su juya amma tasan bata da damar cewa haka don yasan ko waye mijin nata, dakyar ta iya boye yanayin data shiga da damuwa suka shiga ciki aka yimasu iso ciki amma shi baya nan baya nan sai Tante da Aicha ne suka tarbesu hade da godiyar jaje da sukayi musu, haka yasa ta Wan ji sanyi haWe da samun sassauci aranta tana kallon Aïcha data sauya cike da mamakin dan matashin cikin dake jikinta Waya fito, wata nadama da dana sanin abubuwan da tayi masu acikin gidan tasa tafashe da kuka tare da basu hakurin abunda yafaru abaya dan tasan kowannen su bata kyauta masa ba, murmushi sukayi duka suka amsa mata da ba komai tace su bata lambar Afrah da yanzu suka koma London da zama zata kirata itama ta nemi afuwarta sannan sukayi sallama tánte ta rakota har waje suka gaisa da mijinta da yagama waya da Mutallab yana sanar dashi cewa gashi sun zo yimasa kaje shi da iyalinsa basu isko shi ba yayi masu godiya yana sheda masa cewa ya Wan fita. Bayan sun gaisa Meenal ta shiga suka wuce, gidan yaya kamal ya wuce da ita ta dubo ´arsa mai sunan mahaifiyarsu data rasu suna cemata Mahmah itama da"

batada lafiya sannan suka wuce gida.

*************

Duk yadda Jidda take kokari sai data kai bata iya kula da Umma yanzu saboda komai yanzu agurin

"takeyi duk wanda ya™alleta sai ya zubar mata da hawaye ga wari da takeyi da zarar ka dosota yanzu ma jidda ce tatafi bangaren mahaifinsu a guje tana sanar masa cewa "" Umma bata motsi Abba."" Haka suka dunguma har anty amarya sukayi asubuti da'ita suna zuwa akace ai ta mutu Nan fa kowannensu yashiga hawaye bakaramin tashin hankali abba yashiga ba Anty amarya kam duk ta firgice tana kara tsoron wannan duniyar mai wuyar sha'ani. Kamin karfe 2 ansanar da kowa jana'iza har yan uwanta na kauye inda kowannensu yaki zuwa sai dai su Mutallab ne sukayi mata sallah Aka ™aita gidanta nagaskiya. Haka"

akayi zaman makoki Asiya ma sai datazo.

Bayan kwana biyu Mutallab ya ™okarta takarfi da yaji aka fidda Idris duba da yaron yaji sau™i akan zargin

"da ake yimasa tunda bai mutu ba, yaran da suka shiga wajen fashi gidan Mutallab kuwa aka haWe su da yaron shagonsa akaci gaba da gana masu azaba akan su daWi wanda ya turosu amma sunki fada, hakan yasa inspector Kabir ya sake musu nau'in azabar da tasa yaron shagon Mutallab dake ™o™arin mutuwa faWin ""nagaji da Wannan wahalar damu da kukeyi zan fadi wanda ya turomu."" YafaWa yana kuka saboda"

"tsananin azabar da sukasha. Inspector kabir ne yace, ""Muna sauraronka."" ""Wallahi duk abubuwan nan"

"da mukeyi Aryan ne yake sakamu duk abubuwa."" ""What?"" Inspector Kabir ya faWa cikin tsananin firgita"

"har yana waduwa zaune, bai ™ara shiga tashin hankali ba da tabbatar da zancen sai da yaron yace abashi wayarsa ya kunna masa recording kala kala da sukayi dashi."" "" Innalillahi wa'inna illahirrajiun!"" YafaWa tuna yadda ake faman faWi tashi da Aryan Win ganin anbinciko masu sa hannu a case Win, tabbas makashinka yana tare dakai idan kuwa haka ne dole yau ba gobe ba su kamosa, take ya haWa ´an sandan da zasu je kamo Aryan ba tare daya tsaya jiran komai ba dan duk wata sheda da suke bukata ta kamasa akan zargin suna da ita a hannu, motoci biyu inspector Kabir ya haWa suka nufi gidan Aryan Win, yana tsaye agaban madubi yafito wanka yana shiryawa inspector Kabir yakira wayarsa, cikin gwanewa da iya makirci ya Waya yana cewa, ""inspector Kabir ya aiki?"" ""Alhamdulillah gani kofar gidanka mun samu wasu bayanai."" ""Very Good Bari nakira MAM yanzu?"" ""Ni kafito mufara yin magana tukuna."" Inspector Kabir yafada cike da mamakin Aryan da duk wuWannan abubuwan da suka faru basu saka yanar alama Waya da za'a iya gano shi ba, suna tsaye yafito gabansa yai wani irin faWuwa ganin ´an sanda cike a ™ofar gidan, bai kai ga yin magana ba inspector Kabir ya Waya masa ankwa haWe da cewa, ""You are under arrest."" Wani fizgo kai Aryan yayi da karfi yanayin fuskarsa na sauyawa zuwa ta ainahin mugunsa yace, ""under arrest inspector Kabir akan me?"" ""Idan muka je can zaka ji."" Inspector Kabir yafaWa cikin sanyin murya yana saurin ri™osa ganin zai komawa ciki tare da saka masa ankwa aka jefasa mota yana faman fizge- fizge akan wane laifi yayi da zasu kama shi. Haka suka isa police station aka karanto masa bayanin da yaransa suka yi tare da kunna masa recording daya gama tabbatar da cewa nashi ne kuma Shikenan asirinsa ya gama tonuwa, don haka duk tambayoyin da su inspector Kabir suka shiga yimasa bai ce uffan ba har suka gaji suka ™yalesa, wayar Jalil inspector Kabir yakira ya sanar dashi halin da ake ciki yace ya bashi mintuna biyu gasu nan zuwa ba tare da yayi wani mamaki jin cewa Aryan ne dasa hannu akan abubuwan da suka faru, abu Waya ne ya bashi mamaki shine yadda ya tsaya yayi ruwa da tsaki wajen"

bincike bayan yasan shine ™asurgumin mai laifin da suke nema yayita wahalar dasu.

Mutallab na zaune palournsa Aïcha na gefensa shi kuma yana aiki da system Win dake gabansa Jalil yai

"sallama abakin ™ofa ba tare daya shigo ba, sai daya ba Aïcha izinin ta shiga ciki ta Wauko mayafinta sannan yace Jalil ya shigo, gaishesa yafara yi kafin yafara yimasa bayanin da inspector Kabir yai masa,"

"wani irin kallo Mutallab yaiwa Jalil na baka da hankali kafin yace, ""Sun san ko waye Aryan kuwa awajena? Sun san matsayin da yake dashi da zasu kamasa? Look maza-maza ka kirasu ka sheda masu cewa su sakesa yanzu yanzu ko tashi muje naje da kaina don naga wannan binciken nasu sm bayanda alkibla sai laifi suke Worawa mutanensa."" Ya™are zancen yana rufe system Win hannunsa tare da ajiyeta akan Centre table sannan yami™e ya shige ciki ya sauyo kayan jikinsa yana cewa Aïcha data shiga kwantawa tayi zai"

fita amma bazai jima ba yanzunnan zai dawo.

"Koda suka isa police station Win har lokacin Aryan na zaune basu cire masa ankwa ba, ""What!"" Mutallab"

"yafaWa cikin Sacin rai ganin aminin nasa la™e da ankwa a hannu tare da ™arasowa wajen yana cewa, ""inspector Kabir wannan wane irin banzar bincike ne haka da zaku rasa wanda zaku kama sai aminina abokina, ko ka manta kowaye ka kama? Aryan ne fa da atare kuketa faWi tashi wajen ganin kun binciko"

"wanda keda sa hannu akan wannan zancen."""

"""Ranka ya daWe.."" ""Shut up bana son Jin komai inspector Kabir maza ka kwance sa."" Mutallab ya™are"

"zancen a hasale fuskarsa jajir saboda tsananin Saci rai, ba musu inspector Kabir yaje ya kwancewa Aryan ankwar hannunsa ya Wago kai yana kallonsa haWe da murza shatin ankwar data fito ajikin hannunsa, da sauri Mutallab ya ™ara so ya ri™o hannun Aryan din yana dubawa kamar zaiyi kuka haWe da rungumesa yana cewa, ""Sorry abokina bansan abun zai kasance haka ba da tuni ba na dakatar da wannan binciken gaba Waya, kayi ha™uri Aryan..."" Kafin yarufe baki yaji ya hankadoshi da ™arfi daga jikinsa yana turasa har da kadan ya faWi jalil yai saurin ri™esa su inspector Kabir sukayi kan Aryan Mutallab yai saurin dakatar dasu cike da mamaki yana ™o™arin sake komawa wajensa, ""Menene haka Aryan me yafaru abokin."" Cikin Saci rai Aryan ke nuna sa da hannu yake cewa, ""kada ka sake kirana da abokinka domin duk duniya babu wanda na tsana sama dakai Mutallab, me kake cewa? Ina da matsayi da muhimmanci agunka? To heel with that Mutallab! Kai ba kwan kowa bane awajena face makiyi da akullum wayewar safiyar duniya ba nisa burin daya wuce na cilla rayuwarka cikin kunci da kuma garari, tun muna secondary na tsaneka ganin tare muka taso kuma tare mukeyi komai amma takowace fuska sai ka shiga gabana kafini, tun a waccan lokacin nake shirya yadda zan durkusar da rayuwarka har muka gama jami'a muka fara neman aiki amma nakasa saboda shegen taurin halinka da kuma naci, kaga matsayin da nake zaune akai a office Wina? Naka ne domin kai ka samu aikin ba nuna amma sai da babu duk hanyar da zanbi da taimakon Wan uwanka Jamil aka canza sunanka da nawa ya zama nine na samu ba kai ba! Duk wani neman aiki da kakeyi nine nan nake zuwa na lalata ka a hana maka saboda bana son ka samu cigaban da zaka kasa zuwa neman taimako a ™ar™ashina, waccan ranar daka tara kuWi a asusunka da niyar yin kasuwanci ba kowa ya dauke kuWin ba sai ni, Ni ne nan Mutallab na Waukesu saboda kada ka samu sassaucin halin da kake ciki ko kaWan."" Ya ™are zancen yana juyar da kansa cikin matsanancin bakin ciki, Mutallab da idanuwansa suka cika tab da ™wallon ya shiga girgiza kai yana cewa, ""Ni Aryan kada kace mani maganganun nan gaskiya ne, ka ce mafarki nakeyi dan Allah."" ""Wannan kaWan kaji ma MAM."" Aryan yafaWa yana takowa wajensa idanuwansa cikin nasa yana cigaba da cewa, ""Kana so kasan waye yasawa shagunanka nafarko wuta?Ni ne nan Mutallab, waccan ranar ma daka haWu da accident nine nan na tura akashe mani kai saboda bana son Jin daukakarka kwata-kwata sai gashi kasanar dani cewa a Niger Win ma ka samu haduwa da shugaban kasar shiyasa daka sanar dani zaka shigo na tura akashe mani kai."" Sai daya Wan ja baya ya nemi kujera ya zauna sannan ya sake kallonsa yana cewa, ""Nasan yadda kake matu™ar son ™anwarka Afrah shiyasa naso aurenta saboda na mallaki tarin dukiya daga wajenka amma kash sai ka nuna mani cewa kai kaWai kake da iko akan dukiyar taka, hakan yasa na rabu da ita, ko ba komai nasan na bar mata rabon da zatayi jinyar da zata jefaka a damuwa, amma sai akayi rashin Sa'ar data iya jurewa ha™urin rashi na wannan abun ya sake bata Mani rai matu™a, ban tsaya a nan ba ganin duk abinda nakeyi kamar sake tunzura arzikinta nakeyi sai da nasa aka je aka balle maka shaguna sai dai kash kafin akwashe kayan dake ciki wannan banzar yaron naka Idriss ya ankara wannan dalilin yasa na tura aka kone shagunan gabaWaya kurunkus. Kasan me zai girgiza ka? Ni ne nasa aka sace Afrah ana saboda wawancinka sai ka kirani kana faWa mani abinda nine da kaina na shirya hakan, tunawa da nayi cewa zan ribatu da Naira miliyan daya ga mijin nata bayan na samu makudan kuWi daga wajenka yasa banyi ™asa a guiwa ba nakirasa bayan na tabbatar da lokacin yarana sun karbi kudi a hannunka kafin akarasa kuma sun gudu sai gashi banzaye sun sa nayi asara, amma ba laifi saboda na samu miliyan Waya"

"awajen mijinta, daga nan ne kuma na samu inspector Kabir jin ansa ayi bincike muka haWa ™arfi dashi"

"dan na kawar da hankalin bincikensu akaina, na kuma yi kokarin ganin na maida zargin duka akan"

"babban yaronka wato Idris ganin yana ™o™arin saka mani ido, na sauya abincin da zai kaiwa yaronka na shago dake mani aiki da mai guba saboda yaci ya mutu ace Idris ne, daga nan na huta da tashin hankalin dana shiga na kama yaron da akayi dan kada asirina ya tonu, ana haka ne kuma ka sheda mani cewa zaka dawo saboda Idriss, nasan komai zai iya kwaSe mani shiyasa na tura yarana su farmakeka agida, na kuma basu izinin kasheka saboda ayi tunanin Idris ne ya turosu, nasan zai nemeka sai na haWa baki da dan sanda aka bashi Aron waya yayita kiranka bai samesa ba, da wannan hujjar naso Wan sandan ya bada sheda akan cewa shi ya ara masa waya yakira yaransa su kai maka fashi ba tare daya san zaiyi hakan ba,"

"sai dai kash gabaWaya wannan bawan inspector ya bata komai."""

"""Dama ai 99 days is for tip 1day for the owner, tsakaninmu dakai Allah ya isa bamu yafe maka ba wallahi"

"Nuhu azzalumi Soye."" Jalil yafaWa hawaye na sauko masa a idanuwa, dariya Aryan yai haWe da cewa, ""Easy Jalil na manta kaina ban faWa maka ba naso kauda kai gabaWaya a doron duniya na shafe tarihin rayuwarka ta hanyar turo maka mugun asiri ajikinka, nayi amfani da damata ina sake kawo maka magungunan da sukayi ta tsananta ciwon amma sai waccan banzar tánte take ko waye ta bata mana shiri."" Bai ™arasa ba Mutallab da idanuwansa sukayi jajir yayi kansa jin abinda ya faWa na karshe akan tánte da yakeyiwa kallon uwa ya cacumo wuyan rigarsa yana cewa, ""Why Aryan? Kada ka kuskura ka sake aibata mana uwa, babu banza irinka dake wofantar da alaka da sha™uwa hadi da amintakar dake tsakaninmu."" Ya ™are zancen yana fashewa da kuka tare da sulalewa ™asa, shi kuwa Aryan dake faman kwasar dariya su inspector Kabir daya gama nadar bayanan da yayi da bakinsa a waya suka kamewa suka jefa cell sai dariya yake kwasa kafin daga bisani suna rufesa ya fashe da kuka, kukan da yakeyi ba dan nadama ba sai dan ba™incikin kasa ganin bayan Mutallab da yai har zuwa wannan lokacin da yazo hannun hukuma. (Hmmm Allah ya rabamu da sharrin hasada da ba™inciki domin duk sune suka kai Aryan"

a wannan halin da yake ciki)

Nan inspector Kabir yadawo suka shiga ba Mutallab baki da atake yaji wani zazzaSi ya rufesa tare da

"tabbatar masa da cewa zasu gurfanar da Aryan agaban kotu ta yanke masa hukuncin daya dace dashi tunda suna da shedu da kuma hujjoji dan ya nadi duka bayanan da Aryan Win yayi, da kyar Jalil ya lallaba"

Aryan suka koma gida cike da damuwa yana ™ara jin tsoron halin mutanen duniya.

Sati biyu bayan gurfanar da Aryan agaban kotu tare da shedu da kuma hujjoji ba tare da yaba Shari'a

"wahala ba ya amsa laifinsa, hakan yasa kotu ta yanke masa shekara goma agidan yari tare da horo maitsanani bisa laifin garkuwa da mutane, kokarin kisan kai HA'INCI da kuma fashi da makami ba tare da beli ba, sai kuma tarar Naira miliyan ashirin da zaya ba Mutallab na asarar daya yimasa, da dubu ashirin na ™azafin da aka yiwa Idris da zaya bashi bayan kotu ta wankesa, yarana ma kotu ta yanke masu hukuncin shekaru goma gidan yarin tare da horo mai tsanani. Sai alokacin Aryan yafara nadamar abunda ya aikata ganin yadda iyayensa da matarsa ke kuka, ga dukiyarsa da yake ganin ya tara duka za'a haWa"

dole abiya tarar da kotu ta yanka masa kamar yadda ta bada umurni.

Take labari ya karaWe gari na cin amana da zalincin da yaiwa abokinsa Mutallab duba da yadda akasan

"irin kusancin dake tsakaninsu, wasu na tur da halinsa wasu na godiya ga hukuncin da kotu tayi masa daidai da laifin daya aikata. Tánte kam kasa cewa komai tayi a lamarin in ta tuna irin faWi tashin da Aryan yai da Jalil da baida lafiya da bazaka taSa yarda cewa zai iya cutar dasu ba in ba dan yafaWi da bakinsa ba, Afrah kuwa da taji tayi kuka sosai na tausayin Wan uwan nata daya Wauki Aryan tamkar Wan uwa sai gashi ya cutar dashi, dama tun lokacin da sukayi faWa dashi a ranta taji cewa basa bukatar Aryan tare dasu, amma kasancewar yayan nata bai cika daukar komai da zafi ba yasa ya ha™ura ya sake bashi wata dama"

cikin rayuwarsu shi kuma yaci gaba da cutar dasu.

Kusan watanni uku Mutallab yakwashe yana fama da dafi da kuma mikin da Aryan ya sakar masa a

"zuciya wanda hakan ya rage masa walwala da kuma sakin jiki, sai da aicha tayita bashi baki tana haWawa da nasiha ganin irin yanayin damuwar daya shiga kafin aka samu ya dawo daidai yaci gaba da al'amurransa, wanda a yanzu taka tsantsan yakeyi da kowa ba tare daya bari wata dama ta shiga"

tsakaninsu ba cikin rayuwarsa dama ta ahalinsa gabaWaya.

#Mutallab Asad

#³an Tagwaye

#Nana Diso

#Billy s Fari

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA ASHIRIN DA HUŠU.

*END*

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

Akwana atashi babu wuya dan sha'anin ciki da girmansa sai sarki Allah dan kuwa Aicha tana zaune a

"asubuti Labour yasoma tanata ambaton Allah tana juyawa Mutallab dake rike da'ita sai addu'ar sauka lafiya yakeyi mata ai ihun datasaka yasanya dukkan nurse da babban likita shigo ashe faya tafashe nan suka shiga taimaka mata har ta haihu kukan jaririn da tante taji ne suka saki kabbara itada jalil abun mamaki sai ga wani kukan wanda ya tabbatar da kyauta biyu ce acikin cikin nata. Nan Mutallab yazube yana sujudur shukur kai zokaga ba™in su tante haka Mutallab daya kurawa Aicha idanuwa yanata jira mata addu'a ko zaka dan bamu guri ranka yadade akarasa gyarata da baby's."" Sai alokacin ne yafita sukuma suka yimata dinki Suka gyara yaran nasu da suka kasance macce da namiji sannan aka fiddasu Mutallab ne yakara shigowa yayi musu Addu'a da kabbara akunne haWe da yimusu huWuba acikin kunnensu atake. "" Sannu Mon amour Allah yayi miki albarka yafada yana shafa ™anta bayan ta gyara ji™inta tafito Nan aka bata baby's din kowanne tana kallonsa tana kuka dakyar ma dai ta iya basu Nonon"

Kamin kuma asalamasu zuwa gida.

Kafin kace me dangi ancika ta ko'ina kowanne yana taya murnar wannan yara yan barka sunata sunturi

"matar walid kam itace gaba gurin kula dasu sai kuma tante da komai ita take musu a washegarin ranar Afrah ta sauka a kasar murna kam ba'a maganarta fannah ma duk kunyar duniya taisheta yanzu Amma Aicha bata nuna mata ko kadan ba. Haka aka shiga shirye shiryen suna ´an Niger suka dira ana gobe suna kai kace biki akeyi saboda yadda ake shigo da shanu da raguna dinkunanta kuwa iri daya sukayi da mai gidan ranar suna aka sanyawa yara sunan Aicha da Mutallab wanda kowannen su yayi mamakin haka shikuma Mutallab yadade da Alkawarin indai yasamu macce to Aicha zaisa duba da sun saka sunan mahaifiyarsu da Abba Nan gaba yakara idan Allah yakara bashi, Anci suna ansha taro nagani da fada wanda ko ba'a gayamaka ba kasan ya'yan gatane kyauta kuwa gurin abokanan Mutallab ba'a magana."

Bayan Arbain bakaramin gyara tasha ba agurin tante wanda yasanyata daukar wani cikin batare datasani

ba duba da yanzu baya zama saboda tafiya tafiyensa amma kuma yana dawowa yake zuwar mata a

yunwace akwai lokacin da yatafi dasu London dukansu ganin yadda ta wahala dayara tace itakam dai

"bata

Please Login or Register in order to submit comment