You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kadai mata zasu iya bina ballatana kuma inada kudi dan haka kada kikara yaudarar kanki wai yammata basa sona amma inaso kisani bazantaba cin amanar aureba kuma ina rokon Allah yakareni daga duk wata fitina ta mata kwanaki da kikayimun magana nayi murmushi ne saboda rashin sanina da kikayi dan da kinsani bazaki ce wai ina kula kulan yammata ba Allah dai yakara tsareni."" Tundaga ranar da mukayi maganar nan nasake sosai sai gashi na maida hankalina akaratu shikuma ashekarun baya zama sosai baga wannan kasar ba baga wancan ba gashi sau uku yake zuwa saudia umarar Azumi wanda dani dashi dasu jalil da yara harda tante da abba ake tafiya sai kuma ta maulidi shima dani ake zuwa aikin hajji ne akaje dani sau biyu nakarshen saboda karatuna ne bansamu zuwa ba. Gyara zaman nayi akan kujerar inajin mugun mutuwar jiki dan dakyar natashi yau daga bacci daga na kwanta sai bacci danayiwa dada complain sai tacemin harda hutu kingama bokon nan ba dole"

ba hakan yasanya nima nadauka haka dan maganar aiki babu ita tun ina rokonsa har na hakura yanzu.

Matar walid da ita yaranta biyu yanzu itace ma take Wan bani babbar tana wuni gurina harda kwana

akwai lokacin dana zolayeta abarmin ita sai naga harda kayanta haka nacigaba da kula da yarinyar Amma

sai na lura kamar kakar yaran bataso dan haka sai na mayar da yarinyar kawai bankara zancinba ita kuma bataki kawomin ita ba hakan yasanya nakejin sanyi araina sosai.

Duba agogon hannuna yasanya nayi saurin mikewa nashiga daki nayi wanka nan kamin nagama

shiryawa nadan kishingida sai bacci ya kwashe ni nan gurin.

*****

"Gaskiya bantaba ganin irin abokinka ba baban ammar "" Murmushi yayi yace "" Babu irinsa kaf duniyar"

"nan mum ammar bantaba samun kyauta ba irin ta Mutallab saboda yadda yake kaunata kamar dan uwansa."" "" Wallahi nagani dubi motar nan fa mai kudi sosai ita yabaka kaduba kaga hidimar sunan ammar da yayi shiyasa nace maka da sunansa akasa."" Murmushi yayi yace "" MAM ai Wan aljannah ne sunansa kuma next baby shi zansaka ai dolena su ummi ma bakiga yadda yake musu ba."" "" Kai Ai wallahi sambarka da haihuwarsa shidai kudinsa bai sanyashi tozarci ko wulakanci ba ni mamaki nakeyi da har yanzu bai kara aure ba ni nazata zai mayar da meenal ga shekarun sunja itama tanacan gidan mijinta wallahi Zargin matarsa nakeyi anya tabarshi haka kuwa."" "" Nima batun haihuwar nan yana damuna amma shifa ko ajikinsa wallahi kuma dakike batun matarsa shi aure yasan wani sirri naku na mata ne?"" "" kai Tabbijan kana wasa da mata wallahi ballantana ita daman kowa yasan asalunta."" "" Kada ki dauki zunubi abar maganar Addu'a zamu cigaba da tayasu shine abunda yakamacemu."" "" To Allah yabashi"

"masu albarka."""

*****

Sautin kukanta dake tashi a babban palon nata wanda manyan yaran mijin suna zaune kowannen su

"yana kallo batare da sun farga daga ku™an nata ba ko kuma nuna damuwarsu akan haka dayar tace "" Nifa Anty mamaki kike ban wai baki daukemu amatsayin ´a´anki ba."" Namijin ne yace "" Ke kada kikara sakamun wannan matar matsayin uwata tayaya ta'ina?"" "" Kada kasake kace zakayimun rashin kunya nagayamaka shikenan ni nazama ja™arku? Kullum bautarku kamar jaka banida sukuni banida Nutsuwa duk abunda Nakeyi bakwa gani ahaka ake soyayya dazarar kunganni bangarena banda sirri sai kuce kunzo kallo."" Tsaki dayan yaja maccen kuma tayi murmushi dan duk banza yanzu sun sakata kuka ai. "" Kada kakarayimun tsaki."" "" Nayi din..."" Baba ne yashigo yana fadin ™ai kai "" Ameer? Menene haka matar tawa? Fitsara?."" Da dan zafin kai irin na samarin dake tashen balaga yace "" yanzu saboda Allah baba bamuda sukuni agidan ubanmu daga munyi abu sai laifi."" Kuka maccen tasaka tana faWin "" Ni bamusan me mukayiwa anty ba baba bata sonmu kwatakwa bayan mumyn mu kamin taraso tana nuna mana kulawa daga zuwa bangarenta mu tayata hira ta rufemu da fada harda kuka baba danAllah idan laifi mukayi mata kace tayi hakuri maccen tafada."" "" Kai kai haba hanifa wanne magana kukeyi haka antynku na sanku kunji mamanku kuma ai ´ar aljannace ita kunji Addu'a damu cigaba da yimata kutashi kitafi."" Hanifa ce tace "" Anty kiyi hakuri sai da safe."" Kasa magana Meenal tayi saboda bakin ciki da munafurcin yaran . Amma dai sau nawa zangayamiki ne akan banason ana takurawa yarana shekararmu nawa yanzu saboda Allah yakamata kisan abunda yake batamun rai shine naga ana wulakanta yarana suna kaunarki suna sonki Amma ke kina tozartamun su to bazan lamunta ba dan gidan ubansu ne nanan sunada ikon yin duk wani abunda sukeso nagayamiki banason hayaniya yau Alhaji mutallab asad zai dawo nagayamiki akwai kayan danakeson kwangila agurinsa nasamu zai ganni da safe kitayani Addu'a nagansa dan harka dashi akwai samu."" Tana ganinsa yabar sashin nata hakan yasata shiga da™inta tana fashewa da wani rarraunan kuka mutallab kamar taji yace itakam tashiga uku. Tun bayan data samu hurowa agurin mahaifinta sosai shine tashiga taitayinta ashekrar babu nacin da batayi ba dan taga takoma gidan"

Mutallab amma babu wata hanya ko kofa dan har gidan Abba taje alokacin ne ma tasan umma batada

lafiya gashi tazama abun tsoro ga wata rama datayi gashi jidda bata iya kulawa da'ita yarda yakamata

"har sai da aka daukar mata masu kulawa Dan asiya ance mata tayi aurenta acan wani gari daban tundaga lokacin sai ta sauka daga wasu abubuwan hakan kuma yasanta daga hankalinta ganin Abba yabata damar zama a manemanta ko kuma shi yazaba mata ganin idan har yazaba mata tashiga uku Nan ta haWu da Alhaji Muhammad nasir shima babban dan kasuwa ne yana matukar sonta dan hakan yasanya bayan auren su jamil da asiya alakarsu tayi karfi matarsa ta mutu kusan shekaru hudu kenan yanada manyan yara uku sai sa'anninta guda biyu biyar kenan dan Mumy bakaramin tausaya mata tayi ba hakan dai aka saka rana har akayi biki ko dataje gidan sai yazaman lamari yacanza dan harta abinci bai yarda yar aiki ta damusu ba sai dole uwarsu tasaka hannu dan haka ya hadata da yaran nasa yace ta mai dasu kamar ita ta haifesu dafari rashin m tadinga yi dataga garan sunfita hauka sau ta sakko sai daga nan suka shiga matsa mata sosai gashi su ba fitsaraba namijin ne ma mai dan fitsara acikin kissa da kisisina sukeyimata tun tana boya tayi kuka har yakai yanzu bata iyawa gabansu ma tanayi gashi da wani masifaffan sin yaransa duk da itama yana nuna mata kulawa Dan karyane tafadi abunda tarasa agidan tun daga kulawa harma da cina ko suttura dan mutum ne mai hali da kyautatawa iyalansa dan wasu tafiyan ma da'ita yakeyi dan da ta nuna masa damuwar haihuwa har waje yakaita akace basuda tabbacin samun haihuwa a ranarbyake fadin "" To menene zai dameki babyna ga yarana nan ai na bakisu halak malak "" aranar kamar tayi zagi saboda takaici sai kuma tace "" Hakane Baby nagode."" Yauma tana gama aiki suka biyota dan su takura mata dan abaya ta zata kaunace sai daga baya tafahimci makircin sune wayarta datayi ringing ne yasata dawowa daga tunanin datakeyi kuka tafashe dashi kamin takai kun nanta tana faWin "" wallahi nagaji mumy zciyata zata fashe yaransa sun hanani zaman lafiya agidana daga masifa sai bala'i sun hanani soyayya da mijina ni wallahi mutallab bayayimun haka komai shiru yakemun amma sai dai yasamun ido shikuma sai faman nadaina takura masa yaransa ina matsa masa mumy yazanyi tafaWa tana fashe mata da kuka sosai."" Har cikin zuciyarta taji babu dadu ha™an yasanya tace """

Kiyi shiru kinji bakomai daman kowacce rayuwar aure..

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA ASHIRIN

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

Kowacce rayuwar Auren akwai kalar tata jarabawar Meenal kiyi hakuri kidaina kuka tunda har mijinki

"yana kaunarki ai Alhamdulillah. "" Wallahi mumy akan lamarin yaransa baya nuna kaunar nan haka wancan karan wai kada nakarayiwa yaransa tsawa idan bazan tayashi tarairayar marayunsa ba to kada nasake na ba™anta musu kuma bakiga yadda nake kokari akansu ba budurwar ma fa rannan wai batajin dadi sai nice zangyara mata dakinta."" "" To ai sai ki gyara meenal ki tuna idan yaranki ne ai zakiso kema atarairayesu ko? DanAllah karki saka damuwarsu kijasu ajika kicigaba da nuna musu kauna zasu kaunaceki a hankali."" "" Ta'ina momy so sukeyi su kashine kokuma su kashemun aure babban harda rannan sai ya mareni."" "" To zaki tsaya ki saurarini kokuma zaki tsaya kina gayan magana wai meke damunki ne? Baki nutsuwar wa kanki ne? Magana ma wannan har yanzu baki taunata kikeyi to bari nafito miki a mutum inaji kifi fahimtar abunda nakeso nagayamiki idan har zaki so yaran mijinki to tabbas zaku zauna lafiya da mahaifinsu idan kuma kika sakawa kanki bakin hali wallahi matsala zakuyita samu ko kin manta ke dadynki menene baiyimun akanki ba bayan ni bama zaluntarki nakeyi ba? To kitsaya ki Nutsu kada ki kashe aurenki dan idan kika fito ma mijin wata zaki aura ba lallaima matar batada rai ba ko bata gidan kinga can bakisan kalar matsalarsu ba ki dauki hakan akan jarabawarki sai ki zauna lafiya nagayamiki batun zaki yimusu rashin mutunci ko zaki wulakantasu duk bai taso ba nagayamiki ki nuna musu kauna agaban mahaifin nasu da bayan idonsa ki tayashi sonsu sai kiga ya mutu asonki idan bahaka ba to wallahi zaki samu matsala ki kama kanki meenal kada kikara tafka wani kuskuren."" "" Tohm mumy zangyara nagode."" "" Yauwa yar albarka maganar da nakeson naji kenan"

"dakake ´ata."""

***

"Bude idanunta tayi tana kallon da™in tante datagani tsaye gabanta yasata motsawa "" Tante kece?"" """

"Nikam wannan bacci naki anya na lafiya ne Aicha? Tun safe da alama ma wanka kikayi ko?"" "" A'a tante namayi girki kamin na kwanta wallahi dan kishingida dai nayi."" "" Yanzu jalil yashigo yana gayamun wai alhajin yana Airport zai dakkoshi yanzu nace Bari nasanar miki sunce sunkira wayarki baki dauka ba."" "" Ayyah suyi hakuri wallahi gajiyar makaranta har yanzu bata sakarmini ba."" "" Aikam dai da alama tafada tana min sallama tafita. Mikewa nayi na kalle ™aina a mudubi ina kuma kallon agogona ganin ™arfe 7 saura yasanyani zabura nashiga bandaki dan banyi isha'i ba ga magariba tana kokarin yi a gaggauce takara wanka dan yanyin yadda nake ganin wandona yana ji™ewq sai nake ganin kamar Al'adata ce zatazo duk da ma lissafin kwana biyun nan ya kaucemun sai da na idar da sallah sannan tashiga kitchen nan na hada masa lemon kankana da abarba sannan nakara dumama masa miyar sanin yanzu yana son caslow yasanyani saurin haWawa ina jirawa asaman dinning din har nagama ta koma daki nashafa mai"

wasu nightwear da yataba siyomun na dakko nasaka dan duk wata fitsara tana jikin rigar nan har ™unya

nashiga ji saboda yadda breast dina saman abude za kuma ™an breast din gashi sun kamamin kugu sai

"nasaka hula tasaka hijjab jin sallamar jalil suna shigowa da kaya sashina dan yanzu komai anan yake komai Aicha. Cikin girmamawar da ako dayaushe jalil din yake bani nace "" yaya jalil dannu da kokari nabarka da shigo da kaya."" Murmushi yayi yana faWin "" Rufamin asiri mana matar yaya so kikeyi inyi laifi."" Gaisawa mukayi yayi sallama yatafi nikuma nayi saurin kunna turaren wuta Tun da naji alamun ta™unsa sai na hanzarta zuwa ba™in kofata ina raba jikina da hijjabin yana shigowa Na zuba masa idanuwa ina nufarsa haWe da shigewa ji™insa yana aikamin wani fitinannen kallo. "" Sannu da zuwa ma chèriè "" "" Dan jujjuya naganki ´ar sukutata"" yafaWa fara'a afuskarsa. "" Kai yaya nafada ina riko hannunsa ina gani yashiga bandaki nataimaka masa yayi wanka tunda yafito yake kallona "" Wai yayan mu yahaka ne sai kallona kakeyi."" Aicha tafada "" Ba dole nakalleki ba MashaaAllah tabarakallah aicha kinganki kuw akinga yadda kika kara kyau danAllah zo na jagwalgwalaki yafada yana buWe mata hannu. "" shigewa jikinsa tayi tana faman sa™in ajiyar zuciya yadda yashiga tattaba mata halittun jiki ganin kamar salon bai mata ba yasanyata fara tattaba masa ™an nipple a hankali yace "" keep touching me babyna I love it."" "" I make you cry today abin kauna."" "" Please make me "" yafada yana sakata tana sarrafa masa gabansa daga nan dukkanninsu suka canza salo dan kowannen su yashiga wani irin duniya da ba'a iya lissafata kokuma bayaninta."" Aicha tayaya bazan kaunace ki ba bayan yadda kike farantamun akan gado a kowanne lokacin salon da zanji dadi kikemun mine.murmushi tayi tana faWin "" Abun ™auna danAllah kabarni naje Niger."" Shiru yayi har tana kokarin sake maimaitawa."" DanAllah kabarni kaga nadaWe banji ba inason ganin dangin mahaifina kuma ga kannin mahaifiyata ma."" "" Gobe zan shiga sai kishirya muje tare."" "" Nifa.."" "" Allah sai nace A'a yafada ya a kara lailayamata daya daga ci™in halittunta."" "" Please No na amince tafaWa tana kissing dinsa."" Nan suka shiga sukayi wanka ko da yafito abinci ta zuba masa yaci"

kamin yace mata abba na nemansa yafita ita kuma ta zauna nan ™an kujerar bacci ya kwasheta.

****

Daya daga ci™in kannen Abba yagani zaune kusa dashi duk da ba nan take zaune ba ita amma yau yayi

"mamakin ganinta ko da zai zauna sai yaji tace "" Ohh haka ka koma kaikuma nifa Wallahi yaya shiyasa nace maka anya ba siyar da kwan haihuwar sa yayi ba dan yasamu abun duniya ba kaduba shekarun da suka ja amma ace macce ko Satan wata kuma ka zuba masa idanuwa yaje ya auro waccan yarinya ai gashinan tagama dashi ta matsa wasu su shigo taki."" Wani kallo Abba yayi mata kamin yace "" Sunan yarona yafita abakinki Banason karajin wannan banzan kala man naki."" Duk da kalamanta sunyiwa Mutallab zafi Amma haka ya girmamata ya gaidata baice komai ba "" Sannu da gida Abban naga kira saukatq kenan Allah yasa lafiya."" "" Jikin babarku ne yayi zafi yanzu haka tana can nasaka walid yakaita shine nace asanar maka dan kudin hannuna basuda yawa."" Daman yasan matsalar bata huce kudi dan haka sai ya laluba hannunsa aci™in aljihu ya bawa abba bandir din dubu daya. "" Gashi abba ayi manage ban fito da kudi ba shikuma walid zan masa magana ai sai yayi komai."" "" Allah yayi maka albarka yarabaka da duniya lafiya shi dan uwan walid jiya sunzo da matarsa ai yake mun maganar shi bayason aikin nan na lecture da yasamu danAllah shima ko yaron shagon ne adaukeshi mana."" Murmushi"

"Mutallab yayi yace "" Zan duba abba sai da safe hajiya ki gaida gida."" Bakin ciki ne yacikata ashe kudin"

nasa ya zarce dai duk yadda suke tunani tana gani Abba ya dauke kudin ya bata dubu biyar da bazata

"karba ba dan ta raina dataga gwara dai tarabashi dashi sai ta karba tana maganganunta. Ko da yakoma Aicha bacci yayi nisa dan shima dai har mamaki yayi dan bata taSa bacci batare data jirashi ba."" Dan taSata yayi yace "" Kuma sai kika kwanta aicha.."" "" DanAllah kayi hakuri wallahi bansan nayi ba."" "" Ina fatan dai lafoya kike dan baccin nan naki.."" "" Nima bansaniba dan kwana biyun nan wallahi bana iya tsayar dashi."" "" You'r look beautiful aicha yafada yana kissing din bakinta kamin ya zauna kusa da'ita ita kuma ta mi™e zaune tana faWin "" Wai sai kayita cewa inada kyau kaima fa kafini kyau ni wallahi hankalina tashi yakeyi idan naga kasaka sabon dinki tafada tana dariya dan babu maccen da zataganka taki dasawa."" "" A'a kaji masu miji yafada yana dariya."" "" Say it with proud tafada masa tana murmushi."" "" Uhmm Nace yaran nan suna shigowa kuwa?"" "" A'a tafada idanuwanta na kokarin kawo ruwa."" "" Saboda menene? Ko basa nan ne? To amma da jalil yacemun ai basa nan dan.."" "" Dan Allah abin kauna kadaina damun kanka akan sai ankawomun su wallahi fannah bataso shekaran jiya na aika a dakkomin su ko minti biyu basuyi ba wai ta aiko mai aikinta a kaimata yaranta mai aikin har tana gayamun wai DanAllah nadaina aikawa aikosu fannah sai tayita maganganu tana faWin "" Ana damunta aika yaranta inda ba'a san zafin haihuwa ba ...batakarasa ba kuka ya kufce mata "" Yaya zanyi toni tunda nayi asubutin nayi na gargajiyan amma shiru har yanzu Amma mutane sai sudinga jifana da kalamai marasa dadi saboda Allah da ma'aiki ni ba mutum bace ba ni zan bawa kaina haihuwa har wasu sunamin gori haka rannan wai ana zancen haihuwa fannah tace "" ai ke anty basai kinsaka baki ba tunda babu abunda kika sani ni narasa me nayi mata."" Tunda tafara maganar tana kuka yakura mata idanuwa zuciyarsa tana masa zafi sosai sai da yaga tagama kukan sannan yace "" banason kukan nan karki kumayi nagayamiki kidaina damuwa akan haihuwar nan Allah ne yake bayarwa yanzu ki duba wacce Ni'ima Allah ne baiyimanata ba babyna? Da nasaka da muwa daga baya kuma nafahimci Allah yana jarrabar bawa a yadda yaso kuma hakan mungode masa fannah kuma inshaa Allahu bana kara maganar abaki yaro kema Allah yayimiki tukwici a lok'acin da yaso Aichata ya rungumeta yana goge mata hawayenta zamu biya umarah daga Niger din."" Murmushi ne ya subuce mata tace "" Allah yafaranta maka yakara tsaremun kai ya kara haskakaka"

"yabuWa maka kasuwancinka."" Ameen yaaAllah yafaWa yana rungumeta."

Washegari wajejen ™arfe goma suka isa zuwa niger ko da suka sauka akazo aka dau™esu gidan dada ta

"zarce ita da tante shikuma Mutallab yazarce ci™in maradi. "" Kai wannan diyar baccin nan lafiyarki kuwa tunda kukazo sallah kaWai kikayi fa kika fito."" Tante ce tace "" Gajiyace fa dada kinsan tasha sintirir karatun nan gashi babu hutu."" To ai sai tamike ko taje taci abinci."" Ni wallahi tuwo nakeso kuma da man shanu."" "" To ai tuwon akayi dada tafada."" Murmushi aicha tayi kamin ta mike taje tafara watsa ruwa dan wani irin zafi takeji duk da da™in da abun sanyi sai data fito sannan tasamu taci abinci. "" Dada zanje gidansu kannin mamata."" "" har gurin kawun naki zaki biya kenan?"" "" Eh da zanje har can kinga nagama da batunsu ko?"" "" Yauwa hakan yakamata komai mutum yayimaka da kiyayyar da yake maka kada kice zaki zaki yanke zamunci dashi shi zumunci abune mai girman gaske aicha."" "" inshaa Allahu dada tafada tana mikewa sai data gama shiryawa sannan ta Nufi driver nan tafara sauka gidan daya daga cikinsu sai da suka gaisa sabban tatashi tatafi agidan yayar maman nata tatsaya shima dataje kasa ganeta tayi har tana fadin "" lallai talauci abun gudu ne kece haka kika dawo aicha?"" Murmushi tayi tace "" Nice mama ya"

"yara yanabarku."" "" Lafiya kowa yake haihuwa kuma har yanzu shiru kenan ko?"" "" Eh har yanzu Allah bai"

"kawo baniba."" "" Kuma yazauna bai kara aure ba gaskiya bakiyi masa adalci ba.."" mikewa tayi saurin yi"

"taba fadin"" sai anjima mama Sauri nakeyi agaida mutun gidan."" Ko data fito sai datayi kuka a mota kamin su mi™a gidan kawu dataje nan ma mama batanan sai sauran matan nasa suma basu ganeta ba sai sukayi mata kwatancen gurin hatsin sa ko dataje rikicewa yayi yashiga murna "" Ai idan su basu ganiki ba ni zangane diyata barka da sauka tun yaushe?"" "" Wallahi dazu kawu nazo ashe yanzu hatsi kake siyarwa."" "" wallahi kedai sai dai Allah yabiya mijinki duk shekara bayan zakkah da yake bamu har jarin nan shi yabani."" Cike da Wan mamki tace "" Mashaa Allah nan ta ajiye masa rafar 500 tana mikewa gashi kawu babu yawa zan koma ni."" "" To Allah yayi albarka acigaba da hakuri dai azauna da mai gidan lafiya danAllah bakida gatan da yahuce shi ayi hakuri da halin zama da saSani kuma kinji."" "" Inshaa Allahu"

kawu tafada tana mikewa.

"Dada maganar me naji kinayi? "" Yarinyar nan nace ciki ne da'ita fa."" "" Ciki kuma?"" "" Au ku kunzata"

"baccin nan na gajiya ne cike ne fa Allah dai yaraba lafiya."" Kasa magana tante tayi tana zurawa mahaifiyar tasu idanu."

*MUTALLAB ASAD*

Book 2

SHAFI NA ASHIRIN DA ŠAYA

Arewabook:- billysfari

"Paid book ne, N500 via ACCOUNT NUMBER"

0020428430

"Ishaq Fatima A, Gt bank, sai shaidar biya ta +234 704 040 2435 ko +234 809 845 6130 Ga masu son vip"

post 1k ne.

A iya tunanin Tánte ciki bai taSa zuwa acikin lissafinta ba akan baccin da Aïcha keyi har sai da Dada

"tafaWa yanzu, murmushi tayi haWe da cewa Dada, ""Tabbas Allah buwayi ne acikin lamurransa, kinga wallahi Dada cikine amma ban taSa lura ba sai yanzu, ni dasu Afrah idan tazo sai dai muhaWu muna cewa gajiyar makarantace data ™are take fashewa wannan baccin da takeyi, hatta Wan jikin da tayi da girman da Wan cikin nata yayi duka mun ta'alla™a haka da samun cikakken hutun da tayi."" Dariya Dada tayi haWe da cewa, ""Aikuwa dai dake har ´a´an naki kun kasa hango hakan dan wannan ciki na Aïcha kin gashi nan"

"in Sha Allah yayi watanni shidda."" Šan zaro idanuwa tánte tayi tana ™urawa Aïcha da tun Wazu bacci ya"

"Wauketa haWe da cewa, ""Anya Tánte ya kai wata Shida?"" Dada dai bata sake cewa komai ba sai mamaki"

"takeyi itama dan kam Allah ne yayi cikinsa alokacin da basuyi tsammani ba, lokacin da gabaWaya suka tattara komai suka aje suka barwa Allah yai masa ikon tunda a tabbatar duk lafiya suke daga ita har Mutallab Win, sai gashi kuwa yayi hakan batare da kowa ya sani ba ciki har da wacce ke Wauke da cikin, kasa ha™uri tánte tayi har Mutallab ya dawo ta tarbesa da wannan albishir da take da tabbacin ba ™aramin faranta masa rai zaiyi ba har sai data kira wayarsa, lokacin yana tare da wasu manyan ´an kasu dake cikin ™asar ta Nijar acan maraWi inda office Win da na musamman yake suna tattaunawa akan hannun karin da suke so ya saka masu a kamfanonansu sabida su farfaWo da kasuwanci su, tánte na Waya daga cikin mutanen dake da muhimmancin da bazai taSa iya ganin kiranta ba yakasa Wagawa in ba babban uzurin da yakai akira uzuri yake aciki ba, dan haka a bugu Waya da tayi ya gani ya Wauki excuse daga wajensu tare da Waga wayar yana barin wajen, ""Assalamu alaikum tánte lafiya dai ko?"" ""Lafiya kalau farin Wa Alhaji Mutallab, albishir nakira nayi maka dan nakasa ha™ura har ka dawo."" Murmushi ya saki yana cewa, ""Ehum yi maganarki tánte ina saurareni."" ""Kana ina dai yanzu?"" ""Gani acikin office Wina akwai wata matsala ne tánte?"" Dariya tayi wannan karon jin yadda yayi maganar kafin tace, ""Ba wata matsala farin Wa, kai da nacewa albishirr zan maka, indai tsaye kake to kayi ™o™ari ka tsauna kada farinciki ya saka faWuwa."" Mutallab daya ™agu yaji me zata faWa dan tuni yafara hasashe-hasashen abubuwan da yake tunanin zasu iya samunsa na farinciki da har tánte zata damu da yimasa albishir tun kafin ya koma gida ya nemi Waya daga cikin ™ayataccin kujerun dake cikin palourn office Win nasa ya zauna yana cewa, ""Ina saurarenki tánte."" ""Takwaranka yakusa samun ™are in sha Allah"". Tun kafin tánte ta rufe baki Mutallab ya faWaWa fara'arsa jin takira masa Habibin nasa wato Hairaan Wan wajen Afrah daya ci sunansa Mutallab da yake tsananin so yana cewa, ""Masha Allah Masha Allah tánte Afrah ta samu cikine."" ""A'a Auntyn Afrah dai ta samu ciki, ashe duk wannan baccin da take fama dashi shine ajikinta bamu sani ba."" Šan zaro idanuwa yai bakinsa na rawa yace, ""Tan.. tánte wai Aïcha kike nufi?"" ""Ita fa yanzu Dada ke ankarar dani zancen."" ""Allahu Akbar alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah tánte Nagode ngode da wannan daddaWan albishir naki."" Ya™are zancen tare da zamewa ™asa yana yin sujada lokaci Waya ™wallan farinciki na sauko masa yana sake yiwa Allah godiya haWe da yimasa kirari, tánte na jinsa dan bai kashe wayar ba har ya Wago yana cewa, ""tánte gani nan zuwa ina Aïcha Win?"" ""Gamu dai mun baro gidan Dada Win tana can sashenta."" ""To tánte sai na iso."" YafaWa yana kashe wayar tare da maida akalar wayar tasa ga Aïcha, kusan kira biyar ya yi mata bata Waya ba, kiran tánte ya sake yi yace taje ta dubata yakirata har su biyar bata Wauka

Please Login or Register in order to submit comment