You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ÿþ* DARK LUST *

_*(Hot love and destiny)*_

*Fauziyya Tasiu Umar*

_Bismillahir Rahmanur Rahim_

*Page 1-2*

*Mafari*

"˜auyen Wanzamai dake cikin wani local government a cikin garin Kano a Kano ta Kudu, jama'ar dake rayuwa a wannan gari ba za su haura dubu Waya ba, Allah ya azurta su da ™asar noma da kuma arzi™in duwatsu da ke Waukar hankalin  yan birni, da sukan Wauko ™afa su taho kawai domin Waukar hotuna da short video da za su samu na trending a duniya."

"Yau ta kama ranar Lahadi ce kasancewar tazo daidai da ™arshen hutun zangon karatu da akayi Walibai sai shirye-shiryen komawa makarantu akeyi, cikin wani babban gida me ™ofa ™ofa zubin ginin gargajiya, ™ofar Mal Alasan wata yarinya ce da shekarunta bazasu wucce 14 ba tsugunne gaban murhun duwatsu tana iza wutar karar da take ci da dukkan alamu wani abu ake so ya dahu a cikin tukunyar."

"Faheemah! Faheemah!! Ke Faheemah ina kika shiga ne kizo ki ™arasa haWa kayan nan naki nasan duk inda Mal yake yanzu hankalinsa na kanki yamma ta fara daganan zuwa makarantarku da nisa kuma"" Mi™ewa yarinyar da dukkan alamu itace take amsa wannan suna na Faheemah tayi ta nufi Wakin da Muryar take tasowa ta du™a ta shiga domin itan doguwa ce akan ™ofar wata matashiyar mata ce da itama shekarun nata bazasu haura daga 30 ba zaune ta"

mimmi™e ™afa da uban ™aton ciki a gaba da alama dai gaf take da haihuwa.

"Zama tayi a gaban adakar dake gaban wannan mata tace  Inna sannu ya jikin? Nifa dama nace Miki kibar haWa kayan nan Inna Nifa kawai naji kamar kada na tafi na barki a wannan halin kina ganin irin zaman da kukeyi da Babarsu Lamimi sannan duk matan gidannan ba sanmu sukeyi ba kowa ita yake goyon baya duk rashin kirkin da zatayi Miki kece mars gaskiya, nidai bari Mal ya dawo na faWa masa ya barni na zauna dake bayan kin haihu na tafi"""

Kamo hannunta Inna Dije tayi tace  Banda abinki Fahim Inna zaman naki zai hana Allah ikonsa ne? Kinga burina a duniya kiyi karatun boko me zurfi ki zama likita kodon kula da matsalolin mata fahim Inna Nasha wahala a haihuwarki malaman asibiti sun wula™antani nida Babanku da duk wani daya shafeni kawai don sunga daga ™auye muke suka™i karSarmu har Saida kanki ya fara fitowa sannan wata likita ta shigo inda nake taga halin da nake ciki ta Waukeni ta shiga dani

Wakin haihuwa tanata masifa ta zage ta taimaka min Allah yasa dani dake munada rabon shan

"iskar duniya kikazota gashinan tun lokacin har yanzu bamu huta ba"" kullum idan mahaifiyarta na bata wannan labarin takanji tausayin kansu da kuma tsanar likitoci domin kuwa sun nunawa Innarta rashin imani Amma babu komai tasan wataran zata wankewa Inna zuciya idan itama"

tayi karatu ta zama likita.

"Sallamar Mal ce ta katse musu hanzari Inna tace  Sannu da zuwa Mal dama yanzu nake cewa duk inda kake kana hanya"" cire hularsa yayi yace  Wlh Hadizatuq inacan da™yar na samu wanda yasai akuyar nan shima rabin kuWin ya bani yace rabin sai ranar kasuwa to yanzu dai zuwa Zamuyi mu tafi indai Allah yasa na kuma samun wasu kuWi kafin ran kasuwar sai na ™ara mata guzuri nakai mata, Ince dai kin shirya Heeman Mal"" ™asa tayi da kanta tace  Na shirya Mal saidai Ni banajin tafiyar nan banason na tafi nabar Inna a wannan halin da take ciki"" da™uwa yayi mata yace  ˜undun ubaki nace! tashi muje"" mi™ewa tayi sumsum ya Wauki kayan dake cikin buhu suka fito tana waiwayen mahaifiyarta itama Inna Dije kallon Wiyar Tata takeyi cike da kewa har suka fita daga Wakin suka fito tsakar gidan matan gida da sukayi da'ira da'ira da kuma yara sa'o'inta da waWanda basu kaita ba duk suka bisu da kallo can sukaji an she™e da dariya uwar Lamimi da take ita ce uwar gidan Mal Alasan tace  Ahayye nanaye kaga yan bokoko a wuta an fito za'a tafi Koyon yahudanci to Allah raka taki gona abinki ya ™are a kanki keda uwarki"" cak Faheemah ta tsaya Zuciyarta na suya duk abinda zaayiwa rayuwarta takan iya jurewa amma banda taSa darajar iyayenta Inna Dije da Mal Alasan mutane masu kawaici da ha™uri domin Allah ita tasan duk yakanarta da ha™urinta da yan makarantar su suke faWa bata kama sawun"

uwayenta ba domin kuwa data kama da ciwon ma da takeji a zuciyarta bazataji ba.

"Waiwayowa Mal Alasan yayi ya hangeta can nesa tana tsaye ya kwala mata kira tare da cilla mata da™uwa, ta tako da sauri ya kama hannunta Yace  Heeman Mal ki koyi juriya ha™uri da kawaici ita rayuwar gabaWaya nawa take, yau ake dakai gobe da waninka za'ayi yau ina Kakarku Ina Mal Idi mahaifinmu ina ™annenki na Wakinku Hassan da Hussaini duk babu su, Heemah ina ™awarki Hajara da kuka taso da ita, to idan kikayi ha™uri kema watarana labari zaki zama sai a faWi alkhairinki bayan bake sukuma Mala'iku su rubuta Miki akai Miki yabon da kika samu a duniya cikin kushewarki, nidai ro™ona dake na yau da kullum ne Faheemah ki nutsu kiyi abinda ya kaiki banda biyewa mugayen ™awaye banda wasa kuma banda kwaWayi ki tsaya inda Allah ya ajiyeki duk inda kikakai da kasawa wani yafiki kinfi wani, mu mutanen karkara ne kuma talakawa shiyasa bazakiga komai namu irin na ´an ajinku yan birni ba kiyi ha™uri watarana sai labari"""

Suna tafe yana mata nisihohin shi masu shiga jiki da zama a cikin ™wa™walwa har suka isa inda zasu hau mashin ya kaisu cikin garin Rano daganan suka hau motar Tudun Wada kasancewar

"anan makarantar tasu Faheemah take, suna tafe tana kwance jikin Mahaifinta duk da ba daWin"

"rayuwar makarantar tasu takeji ba amma takanso kasancewa a makaranta fiye da gidansu saboda gidansu gidan masifa ne a cewarta matan aure sunfi Ashirin a gidan su kuwa ´a´a sunkai Wari banda waWanda aka aurar da waWanda suka mutu, a ™ofarsu ma su bakwai ne ´a´an Lantai wadda suke kira Uwar Lamimi su Shida sai ita a Wakin babarta Inna Dije ita kaWai koda Inna Dije ta haihu yakai bakwai Wiyoyinta suna mutuwa itadai batasan meye yake faruwa ba amma takanji tun tana ™arama idan Innanta ta haihu Wan ya koma a gidan ana yan tsegungumin tayi amanta ta lashe, har yanzu tana neman fassarar wannan kalma duba da yanda ake kyararta da tsangwamarsu a gidan nasu sai take ganin kamar abin yanada ala™a da wannan kalmar duk da"

har yanzu batasan ma'anar kalmar ba.

*Contact me 09031307566*

*Oum Hairan*


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters

Please Login or Register in order to submit comment