You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kiyi wanka fatarki zatayi laushi, haka kuma sabulun salo shima ana hada shi da ganyen magarya a kwabashi da man habbatussauda da man kadanya bayan ya hade ya zama sabulu saiki rinka wanka dashi shima yana gyara fata sosai jikinki yayi laushi"





TSUMIN GORON TULA

shekara daya kenan da muka taba kawo hanyar aiki da goron tula

"wanda al'umma da dama sun karu saidai daga bisani wasu ke kirkirar post suna batashi wai amfani da goron tula yana kararwa mace ni,ima ko kuma dandanonta ya kare wanda ko kadan babu kanshin gaskiya aciki amma kuma ya saka mata da yawa dauke kansu daga gareshi suka manta dashi wasu kuma"





"kasancewar basu samu hujja ba suka cigaba da aiki dashi,"

da akwai Goron tula wadanda suke da danko aciki me kama da bakar zuma shine zaiyi tsumi don shine baya bushewa saiki bare ki cire kwallon ki jefar saiki hada da sassaken baure da 'ya'yansa da minanas da bawon kukuki wadannan dukansu kada kowanne ya wuce rabin goron tula din shikenan saiki hadasu waje daya ki tafasa da ruwa ki tace ki matsesu sosai saiki





"samu mazar kwaila ki jefa aciki shikenan kisamu waje me kyau ki ajiye kamar firji kullum kina iyasha sau biyu,"

"musamman sabuwar amarya ko me jego koma dai wacece idan dai ni,ima takeso me gamsar da namiji wanda shi kadai zai gane kinsha tsumin."

TSUMIN KWAKWA

Hadin tsumin kwakwa wanda ya shahara wajen jika gaban mace akoda yaushe





baya kakkautawa wajen mayar da mace tamkar korama lutsu lutsu harma ana masa kirari da in bakiyi bani waje....

Zaki gurza kwakwa amma kafin nan saikin daka dabino da garin ridi wanda dama tuni kin soyashi sama sama hallau dama kin tafasa kanunfari kin tace ruwan to saiki zuba wadannan kayan gaba daya aciki sannan ki zuba nono me kyau da Zuma aciki saiki samu wajen ajiya me kyau ki ajiye kullum kisha safe da yamma





KAZAR AMARYA

"wannan kuma ita ake fadawa 'YAR ME GANYE ita wannan kazar acikin amare dari sai anyi sa'a asamu daya wanda take samunta anaso ki hada yajin kaza wato yajinda sunansa kenan YAJIN KAZA shi kadai idan kina shansa zai hadeki ya ciko dake,"





"wajen hada yajin kina bukatar citta da kanunfari da kirfat da minanas da dan kumasa da dan basana tafarnuwa da gishirin gallo gadalin mata da sassaken baure, sune ake yajin dasu."

"sai kuma ganyen zogale da alaiyahu ki yanyanka tumatir da albasa ki saka acikin kazar abun nufi anan idan kin gyara kazar kin cire hanjin ta kasan saiki zuba wadannan zogale da tumatir da albasa din, sannan zaki samu sauyar biya rana ki bare zaki cire igiyar jiki saiki daure kafafun kazar,"

"ammafa kafin kiyi wannan saikin dafa kazar da ruwa zallah to akaro na biyune zaki zuba kayan hadin,"

nonon rakumi da ridi kuma sune romonki domin ayanzu su kike bukata ba ruwaba kina sasu

saiki fara dafawa akaro na biyu





sannan ki dauko yajinki ki zuba wannan kazar

"ana gama dafawa shikenan zance ya kare, wannan itace kazar da akace tana mallaka domin kusan duk wanda tayi tana shaidawa da hakan."

BUTAR MATSI

Butar karfe mace zata samu wanda ake

"sayarwa don tsarki zakiga daidai inda ruwan ke zuba kananan kofofi masu kama da rariya ne saiki zuba sauyar gabaruwa da sassakenta sai sauyar lalle da ganyen magarya sanan ki jefa kanunfari kadan saiki zuba ruwa ki aciki yanda zaki cika butar shikenan kina dorata akan wuta idan ta tafasa saiki rinka tsarki da ruwan amma kullum zakiyi tsarki ya kasance akwai dumi ruwan,"

"idan kika rike wannan kafin kwana goma kinyi gamgam ammafa wannan sai mace wanda bata bude sosaiba idan harta bude sosai wannan bazaiyiba,"

"Kadan kenan daga abunda zan kawo dangane da temako da nayiwa yar gata wanda tayi tattaki izuwa inda muke a tunaninta makamin yakinta na farko kenan gyaran jiki, wannan kuma haka yake kafin kiyi kowanne buri ki fara samun soyayyar mijinki,"





"Alhamdu lillah karshen wannan littafin kenan domin samun wasu littattafan ko shawarwari da tambayoyi akan magunguna ko zaman takewar aure sai ayi rijista damu, idan kuma kayanmu ake bukata sai a tuntubemu akan wannan"

lamba



SUNA Auwal Muhammad

Inkiya Auwal Azare

Jaha Bauchi

SANA A Kasuwanci


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment