You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register







Koda yake akwai yanayin halitta da allah yayiwa mata daban daban amma a lokacin sanyi mata da yawa kalar jikinsu yana canjawa kodai yawan fari fari ko taurin fata babu laushi da dai sauransu wanda hakan shima wani yankine na

kalubale



musamman adaidai wannan zamanin wanda maza gyaran jiki shike daukar hankalinsu da kaso tamanin cikin dari

(80%)





akwai bayanai masu muhimmanci wanda na duba wasu daga cikin rubutuna na baya wanda yakamata koda hanya dayane me wannan matsalar ta jarraba.





Ki samu ayaba mai kyau ki bare ko ki matse da hannunki ko ki markada yayi laushi sai ki zuba madara peak ki fasa kwai amma farin zaki zuba banda jan ki matsa lemon tsami ki gauraya sosai sai ki shafa a jikinki yayi sa'a



daya (1hour) sai kiyi wanka da ruwan zafi amma ba zafi sosaiba Idan kinayin wannan har kwana uku zakiga yanda jikinki zaiyi



zaki iya daka ganyen magarya ki zuba cikin man zaitun ki hada da man habbatussauda sai ki dinda shafawa ajikinki bayan sa a daya (1hour) sai kiyi wanka fatarki zatayi laushi



haka kuma sabulun salo shima ana hadashi da ganyen magarya a kwabashi da man habbatussauda dan kadan bayan ya hade ya zama sabulu saiki rinka wanka dashi shima yana gyara fata sosai jikinki yayi laushi.







Hulba zaki jika da ruwan safi saiki saka madara (peak milk) Sai kwai na cikin banda farin da man zaitun Ki gauyara saiki shafe jikinki dashi kibari ya sa'a daya (1hour) saiki murje kije kiyi wanka.





lemon tsami akwai hanyar sarrafashi don gyaran abubuwa da kike

lemon



tsami

jar



dilka

bawon



kwai

sabulun



salo

sabulun



ghana

sabulun



dinya

detol na ruwa wadannan sune zaki hada kisamu

Sabulun



wanka



na



gyaran



jiki.





Idan kuma kuarajen fuskane wanda suke bata fuskar mace zaki iya samu asalin nonon shanu saiki samu wani kyalle me tsafta wanda zai iya tace miki wannan nonon saiki juye nonon akan kyallen sannan kimatseshi har saikin fitarda wani mai ajikinsa to wannan mayin zaki hadashi da mayin shafawa kina shafawa a fuska.



By Auwal Azare



08133484236



&



08143177773



Book Chapters

Please Login or Register in order to submit comment