You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rantse da kabarin uwata in baku bar gidan nan ba to zai tashi da wuta dama nazo ne in faɗa maku ladan zaman tare don yau ɗin nan zan bar garin nan"
"Kai man Dauda yaushe ka fara shaye² ni ina wankina ma?"
"Allahu akbar to rabon inga masifa yasa na kawo maki wankin a gabana tayi kiranye saiga er uwarta aljan tazo suka tashi firrr kamar tsuntsaye sukayi arewa ,Ni ɗin nan ganau ne ba jiyau ba ,amman ji dole ne yarda ba dole ba Allah kaza zamu gana kyau gaishen da hajjaju mai kalan tanjirin nidai nayi ƙauyen mu zan koma gardi na da nomau" ya juya zai tafi ,cikinta ne ya kulla ya bada sautin ƙurururuuu

"Kai Malam Dauda dakata don Allah kace jido aljanace ? Yanzu haka bata gidan nan"

Shafa hannunsa biyu yayi alamun babu "Amma in kina ganin karya nayi ga me gadi can tambayesa in yasan jiɗɗo bata gidan nan ko fada masa banyiba ne kinsan sha'anin amana don nasan ina fada masa bai kuma maku gadi saidai ya san nayi to shiyasa na barshi da rashin saninsa amma gayican tun safe yike wajen kamar bishiya tambayeshi yaga fitar jiɗɗo ,ke kuma ki bincika gidar in tana ciki" tafa hannu tayi ta saki salati "La___ ha'ila____ha ilalallahu"

Zaro ido tayi ya turo mata goshi kamar ɗan bugu "Nidai na isar da saƙo Allah ya ƙaddara saduwar mu "

***
Engnr kam kamar aikin ila ! Ya gazawa kansa nutsuwa saida ya tura masu wannan kuɗaɗen yayiwa kansa rankatakaf a tunaninsa zai ɓaro babbar kaya gwara ya gwada masu cewa shiɗin babbar Alhajine .

Tahreem tana cikin barci taji ƙaran shigowar Alert ba asani ɗiririt ɗiririt ɗiririt!

Kwantsama wani irin ihu tayi da yasa nazeefa komawa ciki da gudu shikuma malam Dauda ya cikawa wandonsa iska yina cewa "Aff! An fara bari in takaina" ya aza Tahreem ɗin ta fara samun nata rabon dukan ne .

Nazeefa da talatu a tare suka isa kanta "lafiya" nuna masu wayarta tayi tana bubbuga ƙafa "Innalillahi we don rich ,mutuminku ya turo da 25 million naira...." Wani ƙaa suka saki dukkansu suka ruƙunƙume juna ,suka fara rawar azanto talatu ta fara waƙarsu Dj Ab "Kai ku taka ƙafa Ahaaa Ahaaa Ahaaa sai ku harba ƙafa...ehhhh " duk suka cilla ƙafafuwa sama suka dafa ƙeya.

*To na kyauta ya ƙare ,kamar yanda kuka sani Littafin ƳAN ASHAWO Isn't for free Drop your payment via this Account details* 7782217014, Mohammad Hassana,Fcmb . Evidence of payment thru 09065990265
Regular group ₦300
VIP 500₦
Special ₦1000

TAN TAN TAN GA MATASAN MILLIONIERS ƊIN DAI YAYA SABUWAR RAYUWAR SU ZATA KASANCE CIKIN KUƊI ?

YA LABARIN JIƊƊO A.K.A ALJANA JIƊƊO DA ZAMAN GIDAN IRON LADIES ?

YA KB DA MAI KAYAN ƊA'A ?

YA LABARIN SOJA MAI KISA A CLUB ?

YA LABARIN RUGAR HARƊO?
INA LABARIN MAHARAN DA SUKA ƘONE JEJIN SUNCI BULUS KENAN KO GWAMNATI TANA DA ZARRA DA ƘARFIN SOJIN DA ZATA IYA ƘWAMUSOSU?

YA? WAIMA SU WANENE ASALIN *ƳAN ASHAWON* ???
TAMBAYOYIN DA YAWA SHIYASA NACE BA'A FARA LABARIN BA ,KARKI DUBA ABUNDA KE CIKI NATSU KI KALLI DARASIN RAYUWAR BARIKIN IN KINA CIKI TO KINA ƳAN WANNENE KIN TAƁA TSAYAWA KIN TUNANIN MAKOMANKI TUNDAGA TSUFA ,MUTUWA ,ZUWA RASHIN LAFIYA DA TAKAICIN ƳAN UWA DA IYAYE??
MUJE ZUWA 🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️

A BIYA KUƊI A CIGABA DA SHAN LABARI ,WANDA TASA RAN SAMUN NA BATI TO BABU NI NASAN SHARAƊIN DA NIKE ƊAUKA KAF BAA MUN YAWO DA LITTAFI ,ZO KI SIYA NAKI KI MORE KARATUNKI A TSANAKE😎

Nagode

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment