You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ÿþ*BAYAN GANGAMI*

*NA UMMU HEEBBAT*

*MANAZARTA WRITES ASSOCIATION*

PG 1

"Duk da irin tsohon cikin da yake jikina, bai sa na fa sa gudun da nake ba. Saboda ina yin sa ne domin ceto rayuwata wajen ganin na tse-rewa mugayen y'an ta'addarta da suka cimma garin mu. Hannuna rike da hannun yarona na biyu. Mutanen da muke gudu da su da yawa sun tsaya. Saboda wahala yasa na dakata da gudun da na ke yi a wannan dajin da muka kusa cimma wani kauye. Tsayuwata ke nan Yarima yarona ya fara kukan ™ishirwa saboda zazzafan zazzaSin da yake jikin sa! Ganin babu wani sarki sai Allah ya sa ban nemi shawarar a bokan tafiyar ta wa ba, na sake daukar hanya domin na ™arasa ™aramin kauyen da nake hango wa ko zan samu ruwan da zan bawa yarima ya sha a wannan halin, tunda na san bani da ko biyar a irin wannan lokacin da muka riski kan mu. Kuma koda ina da ma ba mai sayar da ruwa a wannan yankin da muke ciki. Haka na ™arasa bakin ™auyen da yake dauke da gidajen da ba su wuce na ™idaye su ba. Amma a binda na riska na bakin ciki sai da ya sa na ji cewa da ma ban bar garin mu ba na zauna a chan y'an bindiga sun hallaka ni. Saboda kowanne gida na shiga na nemi alfarma da su bani ruwa na bawa yarona sai su haWe min rai su juya yare sannan suce ba suda shi. Tun ina ganin abin kamar wa sa har na kusa karaWe garin dai amma amsa Waya ce."

Jikin yarima na sha fa naji yadda ya sa ke dau kar zafi ga kuma yadda yake ta faman mai-maita

"ruwa a bakin sa, tuni ruwan hawayen da ke cikin na mujiyata ya fara tunbatsowa zuwa kan dan-damalin fuskata! Tashin hankalin shine ina za ni ? Baya zan koma da nake jin sautin bindiga har yanzu ko kuwa gaba zan ™ara na nemi ruwa ? Shin idan na yi gaba zan samu ruwan ko kuwa zan ta tafiya ne cikin daji har mu mutu a hanya da ni da shi? Tambayar da zuciyata take ta faman je fo min ke nan. Amma sai na dauki kawai na yi gaba a bina tunda Allah yana"

tare dani. Da wannan tunani na Waga ™afata da ta yi min tsami na fara tafiya ina jan yarima yana biye da ni cikin ™arfin hali saboda ™arancin shekarun sa basu kai ya yi wannan tafiyar ba tunda gaba ki Waya shekarar sa shidda ne. Tafiya mai nisa mukayi har muka riski wani kauye na gangara cikin sa domin gwada sa a ta wajen neman taimakon ruwa ko zan samu. Cikin iko na

"Ubangiji matar ta bani ruwa na bawa yarima ya sha, wanda galabaita duka ta sanya shi ya"

"ke la amai a ta ke a wurin, domin cikin sa ba komai. Cike da jarumta na zauna daSas a wurin na janyo shi jikina na ce; "" Yarima Allah ya ba ka lafiya, rayuwa tana cike da tashin hankali kai ma har Allah ya nuna maka yadda duniya ta sauya ina kuma wannan abin cikina da bai zo duniya ba, shi kuma ko ya zai sami duniya idan mun rayu."" Na karashe maganar ina matsar kwalla."

"Matar da ta ba mu ruwa ta ce, ""Baiwar Allah kuyi hakuri daman kowanne Wan Adam da tashi"

"™addarar sa a rayuwa."""

"Murmushin ™arfin hali na yi kawai bance komai ba na kishin giWe a wurin na kalli yadda yarima ya ke fidda wani irin numfashi mai tururi, zuciyata kuma tana tunanin ko ina su mamana suka fake a wannan lokacin ."

"Kallona matar ta yi kamar ta san abinda yake zuciyata ta ce, "" Ina maihaifiyar ki da sauran 'yan uwan ki?"""

"Murmushin ya ™e na yi wanda ya fi kuka ciwo na ce ""Ban saniba wallahi na rasa su na rasa kowa na wa a wannan lokacin, kawai fatana abinnan ya lafa na koma gida na ga halin da kowa ya ke ciki. Hatta babban yarona da karamar Wiyata ban san a wacce duniya suke ba, saboda sun fita makaranta abin ya faru, shi ma wannan da kike gani rashin lafiyar sa ne ya sa bai ta fi ba."

"Na kai ™arshen zancen ina wani irin kuka mai tsuma zuciya . ""Kiyi hakuri in sha Allahu komai zai dai-dai ta ki koma gida."

Da irin wannan kalaman ta samu na daina kuka na samu nutsuwa harma ina tunanin tunda

™arar harbe-harben ya lafa an jima zan iya ko ma wa cikin garin mu.

"Sai dai wani abun mamaki ko awa Waya ba a yi da yin shirun namu ba abu ya sake tashi sabo fil! Domin wannan karon harda irin manyan roket Winnan ake harbawa wanda kararsu kamar ta aradu, domin har haske suke bayarwa kafin su faWi inda a ka je fa su."

"Ga kuma yadda abin ya ke sake tun karo ™auyen da nake, ganin Mutane da na bari a baya yuyu guda sun zo suna wucewa ya sa na gane cewa tabbas baya ba lafiya abin ya sake barkewa, da kyar wata mace ta na rike da yaronta ta tsaya ta min bayanin cewa ai 'yan ta'addan sun ce kowa ya bar yankin wurin zasu sanya bom saboda 'yan ta'adda shine ake ™ara yin gaba dan kaucewa wannan lama Bata ™arashe min batun ba a ka saki wani harbin da sai da"

dukkan mu muka zube gurin dur™ushe! Wani irin murdawar da cikina ya yi a wannan lokaci sai

da na zaci ko haihuwa ce zanyi.

Bamuga ta zama ba dan haka har ba fullatanar muka dauki hanya ta daukamin yarona wanda

a wancan lokacin ma wallahi bani da tabbacin halin da yake ciki kawai dai ina ta fama da abin cikina yadda na ™uda ta ke taso min a cikin dokar dajin da muke tafiyar kurame .

Jin ™afafuwan nawa sun ri™e ya sanya min tilas na tsaya a wurin tuni na durkushe bisa guiwata ina numfar- fashin wahala. Kadan daga ciki suka tsaya saboda tausayin halin da nake ciki wasu kuma sukayi gaba.

"Mun tsaya ke nan wani jirgi ya zo yana faman shawagi a kan mu ga shi kuma zumbutun sa wuta ce jajir ya ke shirin fiddawa! Ganin haka yasa wasu suka kwashi gudu, na dubi bafullatanar da ta ke dauke da yarima na ce ku gudu ku barni kar su kashe ku dan Allah!"

Wanda hakan ya yi daidai ta fashewar fayar haihuwa ga kuma jini ya yanko saboda abinda ya

ke cikina yake son fita duniya..........

PG 2.

"Ganin ba wani sarki sai Allah ya sa na sa ke bajewa a wurin domin bawa yaron cikina damar fitowa duniya. Ya yin da su yarima suka yi nisa da gani na, haka kuma ya yi daidai da wannan jirgi ya fara shan manya manyan harbi da ga yan ta'addan Da ke gefe da mu."

"Ba zan iya cewa na mutu ko ina ra ye ba! Saboda tsantsar firgici da kuma a zabar ciwon na ™udar da ya ka ma ni. Amma duk da haka Sha wuya bai fasa zuwa duniya ba, sunan da na la™abawa yaron cikina ke nan tun kafin ya zo duniya! Daidai haihuwar shi dai dai isowar yan bindiga wurina, cike da izza guda daga cikin su ya dube ni ya ce, "" Ke ba ki tsorata ba ne da baki gudu ba?"""

"Cike da firgici na Wago na mujiyata na dube shi, na rasa ma wacce irin amsa zan bashi, saboda na fahimci ba makaho ba ne kuma ya ga halin da na ke ciki, shin to kuma mai ya ke son na ce masa? Jin ™arar wani abu mai kama da aradu cikin kunnuwana shine ya sani jin ina neman ma na fita a hayyaci na. Ya yin da shawuya yake ta faman zabga uban kuka jiki duk jini ga kuma cibiyar da ba ta samu Alfarmar rabuwa da shi ba. Ni kuwa daga wannan lokacin na"

zama sumammiya.

"Ban san ya ta kaya ba na farka da ga doguwar sumar da na yi na ganni gefe guda kuma shawuya an raba shi da cibiyar . Ya yin da wata mata ke ta faman sa ke naWe shi cikin tsumma take saboda yadda iska ta ke ™aWawa mai sanyi, kallon na tashi ya sa ta ce da ni ""Sannu da zuwa wannan yan™in na mu, muna farin ciki da samun yar'uwa, Allah ya raya mana tukur domin wannan shine sunan da shugaba ya ce na sanar Miki an saka masa."""

"Wani irin mashi naji ya chaki zuciyata da na ga no inda na ke, tuni na zabura daga kwanciyar da na yi duk da irin wani irin a zaba da na ke ji daga ™asa na amma bai hana ni zama ba! Shin yan'ta'adda ne suka ta ho da ni? Ina yarima da ba fulatana? Ina mijina da zulfa'u Wiyata ? Ina mamata da Abbana da sauran yan'uwana? Shin a wanne hali su ke idan sun koma gida sun rasani? Irin wannan tambayoyin na yi ta jifan zuciyata da su wanda bani da mai amsa min su, na sake cewa, Lalle BAYAN GANGAMI a kwai wata ™ura!!!"

Domin ko ya ya ne tabbas a kwai wani tashin hankali da yake faruwa a baya. Ga kuma wanda zai faru a nan! Dan ko giyar wa ke na sha ba zan ra yu a wannan dajin ba ! Na ™arashe maganar zuci tare da zubar wasu azababbun hawaye Masu zafi.

"""Idan kin gama tunani zuci zaki iya kar Sar Tukur ki ba shi nono ya sha kafin ya illata da yunwa."""

"Sautin matar ke nan da ya riski kunnuwana, ™uru na mata ina ™are mata kallo. Dan haka sai ta yi"

"murmushi ta ce, "" Na san kina mamaki ne a kan ya a kayi na san tunani kike ko, na sani"

tabbas! Saboda ko wa idan ya zo sai ya yi wannan tunani ka fin magana. Amma ke na fi jin tausayin ki saboda Wanyan jegon da ya ke gare ki.

"""Tofa!"" Ita ce kalmar da na furta a lokacin da ta gama kwararon zancen na ta. A fili kuma na ce, ""Bani shi nan."" Na faWa ina mi™a mata hannuna."

Mi™omin shi ta yi na ™arSeshi ganin yadda ya ke tsula kukan wahala!

Cike da tashin hankali na San ya shi a nono ina jin Sakin ciki idan na tuna na haihu ba a cikin Wangina ba! Kuma ba wani na wa kusa! Saboda yadda muka ci burin shan suna nida yan uwana.

"Yadda ya ke shan nonon yana zu™arsa ya sani na ji wani mugun tausayi sa ya kamani, idan na tuna a gida ina haihuwa tun a asibiti na ke bawa yaro nono ya sha. Amma wai yau nice da haihuwa ban san ma adadin a wannin da na haihu ba tare da na kalli jaririn ba, bare a yi zancen shan nono."

"Allah kaine gatana a wannan wurin da na fa Wo, Allah ka taimake ni na kufce zuwa ga ahalina!"

Na karashe maganar zucin da zu™ar majina.

"""Ya sunan ki."""

"Ita ce kalmar da ta faso cikin kunnena."""

"Kallon matar na yi na ce, ""Sunana Kubra."""

"""Madallah Kubra ina Miki fatan alheri a wannan kwangon da zamu rayu abin da na ke son na ja hankalin ki shine, kawai kiyi biyayya a zauna lafiya . Saboda gidan nan a kwai mata dayawa da maza kuma kowa da mijin auren ta! Kuma ke ma na san kwanan nan zakiyi sabon miji."""

"Cike da fargaba da taraddadi na bude baki da hanci da idanu duka ina kallon ta! ""Sabon miji kuma."""

Na watsa mata wannan tambayar.

"Murmushin ta yi ta ce ""Tabbas! Kuwa domin mutum baya sati ake daura masa aure."""

"""To ai ni ina da miji kuma bamu rabu ba."""

"""Ke ki ka san haka, abinda na sani kawai ko wa ye mijin ki idan har kika zo gidan nan to kin"

"gama auren sa!"""

Tashin hankali wanda ba shida rana!!! Shine abinda na iya furta wa a zahiri.

"""Na shiga uku ni Kubra ta ya zan auri wani bayan Nasir yana da rai kuma bai sake ni ba?"""

Bata bani amsa ba jin motsin tafiyar mutum zai shigo cikin Wan ke wayen.

"Dan haka daga ita har ni mukayi gum da bakin mu, har ya shigo yana rike da wata zungureriyar bindiga wanda da za'a gwada tsayin ta da yaro Wan shekara goma, to da tabbas zasuyi Waya!"

"Dogo ne kakkaura, mai ™aton hanci da kuma wargajejen baki, ga shi ba fara'a. Cikin wata irin"

"hausar sa kwaSaSSiya wacce ba zan ma iya ga ne ainahin yaren sa ba ya ce, ""Kausar! Ka sener masa da dokokin gida ko ya ya."""

Matar da ya kira da Kausar wannan wacce ke tare da ni na duba yadda na ga tana ta faman

"karkarwar amsa masa kamar haka, "" O..oo OGA yanzu na ke ..na ke shirin sanar mata sabo """

"Bai bata damar ™arasawa ba saboda wata uwar tsawar da ya daka mata, ba ita bama ni kaina sai da na yi dan karamin suman zaune, dan lokacin da na dawo hayyaci na na fuskanci shawuya bisa ™asa abin sa, a she wai firgitar da na yi ce ta sanya shi ya wantsalo daga cinyata. Amma da ke ya ci sunan sa sha wuya ko kuka bayyi ba."

"Ya ce , ""Keeee mahaukaciyar ina ce!!!!!! Zaman me kike da ita tun Wazun? To maza ki sa ta"

"sanya Wanta a inda zata San ya shi cikin jikin ta ki Kai ta gurin OGA gaba Waya."""

Da to ta amsa masa cikin in ina har ta na yi tana russuna wa kamar zata hantsila.

"Cike da mamaki na ke tambayar kaina "" Wato bayan wannan ma a kwai wani OGA gaba daya? To shi OGA gaba dayan kuma da wacce siffa zan ganshi? Yau na shiga uku na lalace ga shi ya"

"ce na sanya dana a inda zan sa shi, shin ba zan tafi da shi ba ne ko ya?."

"Ashe duka maganar tawa ta fito fili,sai ji na yi Kausar ta ce, ""Yana nufin ki sanya shi cikin hijabin ki ki Soye saboda ai ya tausaya miki ma, domin idan wani ko wata daga yankin nan suka ganshi to zasu iya cewa ya yi musu ki basu, kuma tilas ki bayar Win, domin gidan duk abinda ka"

"ne ma kana samun shi."""

"Kamar wata so kuwa na zama a gaban ta na ce ""Ban gane ba! Shin wai kina nufin shawuyan"

"zan bayar wanda ko suna ba'ayi ba?"""

"""Tabbas haka ne maganar amma idan kina ganin wasa ne to ki gwada ki ga ko zaki dawo da shi idan bayyi wasu iya ye ba."""

Ta mayar min da amsa tare da mi™amin wata hijabi mai kauri da girma.

"Tsabar mamaki ma ban iya cewa komai ba, sai kuma na tuna maganar ta ta karshe na ce, "" Na ji kince komai mutum ya ne ma yana samu ko?"""

"Kallona ta yi ta ce""tabbas haka ne."""

"Cike da jin daWin amsar ta harwani saukar ™aramin wani dutse na ji daga ire-iren duwatsun da suka sanya zuciyata ta yi min nauyi wani ya sau™a da ga ciki. Cikin karsashi da zumudi harda wani karya murya na ce ""To dan girman Allah idan muka je shi wa jen OGA gaba Wayan ki nai mamin Alfarma a barni na koma gida."""

Wata irin dariya ta bushe da ita wanda sai da na dauka ma ko tana da iska ne ko kuma iskar ce

"kanta sannan ta ce ""Da ana iya samun wannan damar da baki zo kin samu kowa ba. Dan haka wuce muje kawai kuma kar ki kalli kowa bare wani ya yi yunkurin rabaki da yaron ki."""

Tana gama fadar haka ta kama hannu na Waya muka fita ya yin da hannuna Wayan ya ke rike da

shawuya cikin hijabin.

"Mutane iri iri ne zaune tanti tanti maza da mata kowa yana harkarasa da manyan bindiga,"

mazan basu da kyan gani ko kusa. Tunawa da na yi da maganar ta na cewa kar na kalli kowa

ya sanya na yi saurin kai kaina ™asa.

Amma jikina yana bani ana kallon mu ko ina saboda yadda idanun jama'a suke yawo cikin jikina kuma daidai lokacin shawuya ya fasa wani irin kuka wanda ya ja hankalin jama'ar wurin duka suka dube mu har wani daga cikin su mai rike bindiga ya yi wani murmushi ya mike tsaye

ya zuba min na mujiyar sa.

Cike da halin ni y'atsu na tsaya kamar wanda ™wai ya fashe min a ciki ya yin da Kausar ma ta kasa gaba ta kasa baya. A zuciya ta na ce yau na shiga uku idan suka karbi shawuya kuwa tabbas zan mutu a gunnan!!!! Saboda shine kawai na ke da tabbas din cewa zan kallah a gabana tunda sauran ban ma san halin da suke ciki ba Wanda ya yi dai dai da sake

hautsinawar sa a cikin shijabin.............

PG 3

"Duk da irin tsoran da ya riski zuciyata bai sa na ™i lallaSa sha wuya ba da hannun da na ke ri™e da shi ba, sannan ta shin hankalin shine yadda wannan murguje jen ™aton ya ke nufo mu."

"Amma cikin iko na Ubangiji sai na ji wata murya daga bayan mu tana faWin ""Ansar ga Zaid nan ya tashi ba madara."""

"Wanda a ka ™ira da Ansar kuwa ba kowa bane fa ce wannan wanda ya tun™aro mu, sai naga ya tsaya yana cewa. ""Ashe shine ke ta tsula kuka? Na zaci wani yaron muka samu."" Yana fadar"

haka yana juyawa .

"Aikuwa muna ganin ya juya muka dauki hanya ba tare da mun sake juyawa ba, duk da irin yadda zuciyata ta ke harbawa bai sa na kasa sauri ba har muka isa bakin wani katafaren wuri wanda ya ™awatu da ado amma shi ma duka na tanti ne. Wasu zaratan maza ta ko ina a"

lamunsu masu gadi ne tunda kowa da makamin sa.

"Haka muka dinga kutsa wa muna wuce su saboda bisa dukkan a lamu sun san da zuwan mu, dan ba wanda ya ce damu cikan ku. Tafiya mai tsayi mukayi cikin tantin kafin muka iske kofar shiga wurin OGA gaba Waya."

"Shigar mu ke da wuya na hangi wata kujera irin ta juyawar nan, wanda ya ke zaune kuma ya juya baya, ga wasu zaratan maza daga gefen sa suna tsatstsaye da manyan bindigu masu shegen tsayi kowanne fuska a haWe."

"Cike da taraddadi na tsyaa ganin Kausar ta saki hannuna ta juya waje, cikin zuciyata na ce ""Yau na ga ta kaina ya zata barni a wannan wurin da ba mace sai maza, ga manyan makamai ."" Ina tsaka da jawabi da zuciya na ji wata murya cike da izzah da kauri kamar ta saraki ta ce,"

"""Kubra! Ina Miki Barka da zuwa , Biyayya a kan komai waji bi ne, sannan kuma kada kiyi wasa"

"da rayuwar ki, ina nufin duk sanda kikayi yunkurin guduwa tabbas! Zan sa a kashe ki da kaina."""

Wani irin ruwa ne ya cinye ne dajin

"maganar sa ta karshe saboda firgicin kisan da na ji ya ambatamin, domin Ni kuma a tawa zuciyar bana jin zan bar ahalina na rayu a wannan wurin . Jin ruwan bai sake ji™e min sawayena ba yasa na sunkuya, ashe fitsarin wahala ne tare da jinin haihuwa! Tashin hankalin shine ganin a babbar fadar OGA gaba Waya hakan ta faru."

"Ganin irin kallon da Wayan na tsayen ya ™ure ni da shi yasa tuni na durkushe a gun na ce, ""Dan Allah kuyi hakuri ba da gangan na yi ba. Kuma na ji duka batun na sa sai dai "" Wata"

uwar tsawar da aka kirSamin ce ta sanya Ni haWiye maganata....

""" Ke Kubra anan ba'a neman wata alfarma sai abin da aka ce da kai kawai dan haka ki kama"

"bakin ki."""

Kasa cewa na yi komai amma kuma tuni wani irin ciwon cikin bayan haihuwar nan da yake kama mutum ya murWe Ni har na fita cikin hayyacina wani abun mamaki shine ina dawo wa hayyaci na na ganin bakin tantin kausar tana tare da ni sai dai kuma babu shawuya!

"Cike da damuwa na ce ""Ina yarona dan girman Allah."""

Jujjuya kai naga kausar ta yi kuma ga wasu hawaye da suke son zuba daga idanun ta tana kuma toshe bakin ta saboda kar wani ya ji me zatace nie oho ban sani ba.

"Na yun™ura na sake cewa, ""kashe shi suka yi ko kuma ™arSeshi sukayi?"""

Ita dai bata ce komai ba ta kama hannu na da niyyar ta jani mutafi amma ™yam na jaSe a wurin

. Ganin haka ya sa wani dake gefe ya saki wani harbe wanda ban san sanda na gusa daga wurin ba .

Amma duk da haka tafiya kaWan mukayi ina tuna shawuya baya hannuna na zauna na fashe

da wani uban kuka mai cin zuciya harda birgima. Nan fa kallo yadawo kan mu......

"Jejen fillo kuwa bayan abu ya lafa ne suka dawo da yarima ya gama galabaita ta sauke shi daga bayanta amma me, tana sauke shi ta gane a she ma gawace a bayan ta! Tashin hankali wanda bashi da rana ai tuni fullo ta yi waje ta fara kurma ihu tana faWin "" jama'a ku she she ni yaron a mana ya mutu! Uwar shi ta bani shi na rike kar ya mutu ! Wayyo jama'a ku she she ni,"

"na ce yaron ya mutu ku she she ni."""

"Jin kwarmaton ta ne ya sanya mutane da suke zaune gefe gefe domin jira zuwa anjima su shiga gari suga ya abin ya ke, sai suka taru a gidan, kowa yana shafa yarima abu Waya yake cewa ya mutu! Fullo kuwa banda ihu ba abinda take zabgawa. Hakuri aka shiga bata aka fara tunanin yadda za'ayi masa sallah mata suka zauna mazan suka fita waje."

"Fullo ta sake komawa gurin yarima ta zauna ta rungume shi tana kuka ta ce ""Yaro bance wa innarka zan bar ka ka mutuba ya zakamin haka do Allah. Haba yaro yau na shiga ukku!"

"Kamar a mafarki kawai yarima ya yi wata wawuyar ajjiyar zuciya wacce ta sanya fullo razana a guje ta mi™e tana faWin ""Aradu ya tashi bai mutuba daman yaro ba zai mutuba yatona min asiri"

"."""

Cike da alhini mazan suka taru kansa suna masa addu'o'in da kuma zuba mushi ruwa a fuskar

sa kadan kaWan.

Cikin gari kuwa ba kowa sai wanda suka shigo daukar kayan su domin tafiya hijira dan haka duk wanda ka gansa dauke ya ke da akwatin tafiyarsa ko buhun kayan sa.

"Chan sai ga zulfa'u yarinya ™arama tana ihun kuka ta na cewa ""Mama mama ina mamana ya yarima kajo ka ™aini mama"" Jin batun na ta ne ya sanya wani dattijo ya kalle ta ya matse kwallar da ke fita daga idanun sa ha™ika dole ya dauki yarinyar nan, sai dai idan ya dauke ta mai zai bata shida bashi ko biyar a jikin sa? Kuma idan ya barta ya yi rashin hankali saboda yarinyar bata wuce irin shekara huWu ba Winnan da"

"dai me wayoce, yanzu haka Allah yasan halin da iyayen ta suke ciki wajen ne manta . Hannu ya"

mi™a da zummar daukar ta kuma sai ya tsaya chak!! Kome ya gani ko ya tuna.........

PG 4

"Ganin wasu samari sun tun karo shi ne yasa bai dauki zulfa'u ba, saboda yadda suke kallon ta suna murmushi kamar da sanayya a tare da su."

"Da sallama a bakin su suka ™araso wurin tare da faWin, ""Baba wannan yarinyar ina ka same ta"

"? Kai ma sha Allah wallahi mun jima muna neman ta tun faruwar abin ga Chan baban ta shi ma ya bazama tun safe ."""

"Kallon su ya yi ya ce, ""To bayin Allah wannan dai nima yanzu na ganta kuma ina shirin na"

dauke ta na ga tana kallon ku kuma kuna kallon ta shine ya sa na dakata da Waukar tata.

"Amma na tausaya mata saboda yarinya irin wannan a wannan lokaci ai hatsari ne a ce bata tare da iyayen ta."""

"""Haka ne baba wallahi an sha wuya matuka ainun kasan da yake abin da ya faru lokaci guda ne shine fa kowa ya tarwatse. Amma bari na ™ira Nasir Win yazo ya ganta ko hankalin sa zai"

"kwanta."" Ya faWa yana kara wayar sa a kunnensa ."

"Jim kadan naji ya na sanar da nasir Win cikin farin

Please Login or Register in order to submit comment