You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

πŸ‡ͺπŸ‡¬ *Ι–Ζ‘Δ†Ε§Ζ‘Ε™ mΔ…Ε§Δ…*πŸ‡ͺπŸ‡¬
πŸ’» *Ι―Ι§Δ…Ε§ΕžΔ…Χ§Χ§*
*08080468731*

πŸ“² *Δ†Δ…Ω³Ω³ Ε‹Ε³mαƒͺΙ›r*
*07034792569*

*Ι¨ΥΌstaΙ’Κ€aʍ Ε³ΕžΙ›Ε™Ε‹Δ…mΙ›*
Doctor_mata_Egypt


[6/19, 11:44] β€ͺ+234 809 320 7091‬: *Gyaran jiki 1 week before sallah*

Day 1

*Ki samu ganyan magarya ki dafa ki shiga ciki kiyi surace dashi ki tace ruwan ki dauraye jiki dashi.

*ki dafa lalle ki zuba madaran turare me qamshi kiyi surace dashi idan ki gama ki tace ruwan ki dauraye jiki dashi.

*Na fuska*: kuma ki kwaba lalle da lemon tsami ki shafe fuska sai ki turarata da ruwa Tafashashshe tiririn ake so ya daki fuskan sai ki dauraye da ruwan dumi.

Surace guda 2 ki zabi 1 kiyi

*zuhrah✍🏻*
[6/19, 11:44] β€ͺ+234 809 320 7091‬: Day 2

Waxing

Idan kina halawa sai kije a maki ko kiyi na bature,idan kina yi sai kiyi dai idan bakya yi sai ki shafe jikin ki da zuma after 30 minute sai kiyi wanka da ruwan dumi.


*xuhrah✍🏻*
[6/19, 11:45] β€ͺ+234 809 320 7091‬: Day 3

Ki kada kwai da kurkur ki shafe jikinko har fuskanki sannan ki jika dulka da ruwan dumi idan kurkur ya bushe ki shafe jikin da dulkar amma kidan xuba mata man zaitun ko na kwakwa ko na hulbah kafin ko shafa ta akan kurkur din idan tasha iska saiki murje zaki ga komai ya fita tas sai kije kiyi wanka da ruwan dumi.

*xuhrah✍🏻*

To be continue....
[6/19, 11:45] β€ͺ+234 809 320 7091‬: *Day 4*

Tun daga *day 3*zaki fara dilka na jiki har zuwa *day 5*kiyi har fuska idan kina da kuraje ki bayan kin gama sai ki dinga goga lemon.
A *day 4*dinne kuma zaki tafasa ruwa ki zuba masa shampoo da gishiri da omo ki barshi yayi daidai saka qafa,da dan zafi dai saiki saka qafanki idan yayi 30minutes saiki dakko abin goge qafa ki goge ta tas ki mayar da wadda kika goge din cikin ruwan sai ki dakko dayar ma ki goge ta shikenan sai ki cire bayan kin gama sai ki kankare farcinanki (qumba) ki kuma yanke both na qafa dana hannu ki gyara su,idan kina zuwa pedicure da manicure sai kije ayi maki kawai.

*Day 4*
Ki gyara gashi idan za kiyi kitso ne ki wanke sa tas a ranar kafin ayi maki idan gyara zaki yi kuma kawai sai ki bari sai ana gobe sallah sai kiyi😊.

*zuhrah*✍🏻
[6/19, 11:45] β€ͺ+234 809 320 7091‬: *Day 5*

Kije a rangada maki kitso idan shi za kiyi ,idan ba zaki yi ba kiyi gyaran jikinki ki zauna a gida abinki😊

*zuhra*✍🏻
[6/19, 11:45] β€ͺ+234 809 320 7091‬: *Day 6*

Kije ko ki zauna a rangada maki lalle duk kalar da kike buqata.

*zuhrah*
[6/19, 11:45] β€ͺ+234 809 320 7091‬: *Day 7*

Kina gama aikin gida da safe sai ki samu zuma da lemon tsami ki shafa a fuska,bayan kin wanke ki shafa farin ruwan qwai,idan ya bushe ki wanke da ruwan dumi shikenan kin gama da gyaran jikin sallah. Da rana ko da yamma sai ki danyi ayyukan da zaki yi .

Ranar sallah kiyi qoqari kiyi komai da sassafe a gyara komai ki dau wanka kisha kwalliya ki jira oga ya dawo daga eid yazo ya gani😊 tun kafin y

[25/10 4:04 PM] β€ͺ+234 810 475 9369‬: Written by precious yar alkali✍✍✍✍
SIRRIN NI'IMA GA AMARYA
'Yar'uwa bude kunnuwanki ga wani sirri, kina so tauraruwarki ta haska a gurin mai house? Kina so mai house ya kasance ba gajiya da kawo miki ziyara saboda ni'imarki? To bude kunnuwarki ga sirri. Ki samu dabino ki cire kwallayensa ki jika shi, yayi kamar kwana uku sai ki dama shi kamar yadda ake dama fura da madara peak, ki shanye kamar bayan la'asar kafin dare ni'ima zata zo. Sannan ki samu rushin wuta ki sa kaninfari a ciki ki tsuguna a kai. Wlh zaki matse kam, sannan ki jika wani kaninfari idan ya jika ki shanye. Hmmm! 'Yar'uwa mai house sai kin toshe masa bakinsa son ihu.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
SHAWARA GA 'YAN'UWANA MATA
Karki sake ki rinka matse tarkacen abubuwa a gabanki, don zasu iya haddasa miki gagarumar matsala a gabanki. Idan kinso mai house yajiki gamgam, to kisamu bagaruwa, ganyen magarya, kirinka tafasawa idan ya huce sai ki shiga ki zauna ki rinka yi sau uku a sati zakisha mamaki.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
YADDA ZAKI ZAMA MAI NI'IMA KAMAR KORAMA
Kisamu sassaken baure ki dafashi said bayan ya dafu sai ki samu mazarkwaila da zuma da kaninfari da citta ki tafasa kirinka sha safe da gamma........ Hmmmm! Zaki zama cakwala dadi.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
KARIN GIRMAN NONO
Wasu matan wadanda daga sunyi haihuwa days zaki ga nononsu ya zube. Wannan yasa maigida yayi Mimi kishiya. Habbatussauda, hulba, alkama, gyada, riding, da shinkafa da busasshen karas, duo ki daka su wake days kina sha da peak awa 2 Karin barci da kuma awa 2 bayar barci.
ADORABLE LADIES πŸ’žπŸ’žπŸ’žWHATSAPP GROUPSπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
[25/10 4:05 PM] β€ͺ+234 810 475 9369‬: Written by precious Yar alkali ✍✍✍✍
SAKA MAIGIDA KUKAN DADI
Kisamu totuwar raken da kika shanye, mai tsafta. Sai kibarshi ya bushe, kisamu bagaruwa guda 3 da almiski da kaninfari ki hadasu waje daya ki rinka tsuguno kuma ki rinka goga zaitun a wajan, zakiga yadda maigida zaiyi.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
SIRRIN DADI
Kisamu ridi mai kyau ki wanke shi ki nika shi, ya koma gari. Ki barshi ya bushe kirinka sha da nono zai miki amrani wajen jima'i da oga sannan yana maganin dattin mahaifa.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
ZAMAN GABAN OGA
Zaman daya kamata kiyi a gaban oga Tasha bamban da yadda like da kawayenki ko da 'yan'uwanki. Ki kasance mai nunawa oga pant dinki a duk lokacin da kika ga hankalinsa a kwance yake, domin ganin pant yana zaburar da maza suji sha'awar matarsu. Amma Kara ki sake kiyi wawan zama baki da pant, domin zai tsaneki.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
SA MAIGIDA TSALLE
Kinema wa kanki kayan hadin ni'ima ta yadda maigida zai baki ki matsayi a cikin zuciyarsa. Ta yaya zai baki matsayin?
Sai kin sami ni'ima a jikinki sannan zai yarda dake. Wannan hadin yana saka amarya ta cika dandanon ruwan ni'ima, idan kika nemi ni'ima oga ya kula dake.
KAYAN HADI
*Kafi amarya
*Dabino gwangwani 3
*Cukwai faifai 8 ko 10
*Madara peak
Yadda akeyi:
Wannan kayan zaki hada kisamu kafi amarya ki tsince shi yayi yawa, karki bar kasa ko kazanta a ciki. Kisami dabino ki bare ki zubar da Mara kyau mai tsutsa, ki zubar da kwallo. Ki hada da cukwai dinki ki sami turmi mai kyau ki dakesu yayi laushi,kisami madara mai kyau kina sha cokali uku safe da gamma. Duk lokaci uku madara daya. 'Yar'uwa in dai ni'ima kike nema kinsamu, said oga yayi TSALLE.
ADMIN OF ADORABLELADIESπŸ’žπŸ’žπŸ’žWHATSAP GROUPSπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž08163169243πŸ’žπŸ’žπŸ’ž
[25/10 4:05 PM] β€ͺ+234 810 475 9369‬: Written by precious Yar alkali✍✍✍✍
AMFANIN MAGARYA
Zaki samu magarya sai ki dakata ki samu man kitso mai kyau Zarah ko blue magic ki hada ki dunga kitso dashi. Zaki samu danyen ganyen magarya zaki daka shi ki dinga wanke gabanki dashi kamar sabulu. Zaki samu ganyen magarya ki tafasa shi kina tsarki dashi kullum da duminsa.
Masu fama da BODYODOUR maza da mata kisamu lemon tsami in zaki yi wanka sai ki tafi dashi wanka, sai ki goge ta ko ina idan yake zufa kamar hammata da wuya yayi Minti 5 sai ki wanke kiyi wanka said ki shafa turare(sure spray).
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
MATSI DA SANTSI
Idan kinaso mijinki ya rinka jinki lutsu - lutsu, ki samu lalle mai kyau,ki kwaba shi ki hada da zuma ki saka a farjinki sai ki samu man zaitun da baby oil ki dauko auduga ki rinka dangwalawa kina sakawa a farjinki. Wannan shine asalin matsi mai saka maigida kyauta.
Bayan haka sai ki samu kankana ki markade ki hada da madara peak. Wannan shine zaisa ki zama mai dadin jima'i.πŸ™ˆπŸ™ˆ
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
ABUBUWAR DAKE RAGEWA MACE NI'IMA
1 karewar ruwa
2 wangalewar farji
3 bushewar farji
4 sanyin farji
5 yawan zama b wando
6 ramewar farji
7 yawan sanya yatsa
8 yawan jin yunwa
9 ciwon basir
10 yawan madigo ( wannan na tafiyar da ni'ima)
ADMIN OF ADORABLELADIESπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
WHATSAPPGROUPSπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž08163169243πŸ’žπŸ’žπŸ’ž
[25/10 4:05 PM] β€ͺ+234 810 475 9369‬: Written by precious yar alkali✍✍✍✍
HADI MAI KARA GIRMAN BREAST (NONO)
Nonon saniya
Cukwai murfi uku (mai fadin faranti 3)
Garin alkama
Garin aya
Kihadasu guri daya a rika damawa da madara peak a nasha sannan kina rinka gasasu da hulba.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
GYARAN FATA
Koda yake wannan hadin yana da dan wahala amma ki daure ki hadashi saboda zaki ga amfaninsa ki samu:-
Jan dilka
Lemon tsami
Bawon kwai
Sabulun Ghana
Sabulun dinya
Dettol na ruwa
Dukkansu kihada su waje daya kina diba kadan kina wanka dashi sannan idan kurajen fuskane wanda suke bata fuskar mace zaki iya samun asalin nonon shanu saiki samu wani kyalle mai tsafta wanda zai iya wanda zai iya tacemiki wannan nonon sai ki juye nonon a kan kyallen sannan ki matse shi har saikin fitar da wani mai aciki said ki rinka wanke fuskar da wannan nonon insha allahu za ayi nasara.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
SIRRIN KARAWA MACE SHA'AWA
Akwai mata da yawa wanda zaka an samu mtan aure ne amma akwai karancin sha'awa hasali ma suna ji'ma'ine ba wai don ddi ba sai don raya sunnar Manzon Allah (SAW) sha'awar jima'i sosai, ki samu danyen zogale ki markada shi saiki tace ruwan ki zuba masa kanunfari da zuma kinasha safe da gamma.
ADMIN OF ADORABLLADIESπŸ’žπŸ’žπŸ’ž WHATSAPGROUPSπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž08163169243πŸ’žπŸ’žπŸ’ž
[25/10 4:05 PM] β€ͺ+234 810 475 9369‬: Written by precious Yar alkali✍✍✍✍
GYARA KANKI
Ruwan abarba:- Yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tace wa tana sha da sugar ko zuma, wannan hadi yana karawa matar ni'ima sosai da sosai.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
Rake:- Itama tana karawa mace ni'ima tana da amfani matuka a jiki, domin tana karawa mace ruwa.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
Aya:- Itama duk tafiyarsu daya da rake, ayar yana so irin bulalan nan tana da matukar muhimmanci gurin mace tana da ni'ima sosai, kuma za a iya samun kunun aya a hada shi da madarar pear ta ruwa.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
Zaitun:- Man zaitun yana magunguna da yawa to anaso mace ta rinka shafawa a jiki yana gyara fata dasaka santsin jiki, haka ma yana da kyau mace ta dinga shafawa a gabanta, yana saka laushi.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
Bawon bagaruwa:- Itama wani sirri he Wanda idan mace na son ta zama kullum a style ta dinga dafa bawon tana Shiva kamar yanda ake Shiva ruwan dumi idan an haihu.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
Ga kuma wani sirri a nemi sassaken baure kanunfari, Zuma, citta, mazarkwaila. Zaki tafasa sassaken baure ya dahu sosai sai ki daka kanunfari me yawa da citta Yar kadan ki zuba a kai, kisaka mazarkwaila da Zuma amma zakire icen Karin ki zuba hadin. Said ki sauke ki dinga sha dai-dai, wannan hadin kadai ya ishi mace, ba said ta wahar da kanta wajen nemo boka ko wani asiri tana raba kanta da Allah ba.

ADMIN OF ADORABLELADIESπŸ’žπŸ’žπŸ’ž WHATSAPPGROUPSπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 08163169243πŸ’žπŸ’žπŸ’ž
[25/10 4:05 PM] β€ͺ+234 810 475 9369‬: Written by precious Yar Alkali✍✍✍✍
(Gyara mai haskake fata)
MADARA DA LEMON TSAMI

Yadda ake gyaran jiki da madara da lemon tsami.

Shi wannan hadi yana qarawa jiki kyau da kuma haske idan anayi akai akai. Yadda akeyin wannan hadi shine:
A samu madarar gari, a jika kadan da ruwa sannan sai a matse lemon tsami a ciki, a gauraya sosai sai a shafe fuska da hannu dama duk inda ake da bukatar yayi haske da laushi koda duka jiki ne za a iya shafawa. Wannan hadi idan anayinshi akai akai za aga yadda jiki xaiyi kyau, laushi da kuma haske. Bayan anshafa, sai a barshi na tsowon minti sha biyar, sannan a wanke da ruwan dumi.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍

LEMON TSAMI, MADARA DA KUMA ZUMA
Shima wannan hadin ana had a shine Lamar yadda akayi wancan hadin na farko, saidai shi wannan za a kara Zuma a ciki sai a gaurayeshi sosai, sannan a shafa a barshi yayi mintuna sha Biyar(15) ko ashirin sannan sai a wanke da ruwan dumi. Shima wannan hadin yana kara kyau, haske da kuma laushin fata.bayan an wanke sai a nimi mai, kirin (cream) ba lotion ba, mai kyau da kamshi sai a shafa saboda shi lotion bays rike jiki musammama lokacin sanyi. Amma shi cream yana rike fata ya kuma sa fata tayi kyau.sosai.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
GARIN ALKAMA DA KINDIRMO MAI TSAMI
Ga yadda ake hada shi:
Za ajika alkama, a barshi ya kwana a jike, washagari sai a markada a blender bayan an markada sai a hada shi da kindirmo mai tsami a gauraya su a share fuska da hannaye da kuma jiki gaba daya. Abashi har na tsawon minti ashirin sannan sai a wanke da ruwan dumi sai a shafa body cream mai kyau. Da inkon Allah za a sha mamaki yadda fata zatayi.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
GYARAN JIKI DA JUS DIN TSAMIYA
Ana amfani da kuma jus din tsamiya mai Dan kaurin nan. Ashafa fuska na wasu yan mintuna sai a wanke. Shima wannan hadin yana gyara fuska sosai dan saboda abubuwa dake ciki. Kamar su minerals, vitamin C, dietary fiber dakuma acids.

ADMIN OF ADORABLLADIESπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
WHATSAPGROUPSπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
πŸ’žπŸ’žπŸ’ž08163169243πŸ’žπŸ’žπŸ’ž
[25/10 4:05 PM] β€ͺ+234 810 475 9369‬: Written by precious Yar Alkali✍✍✍✍
AYABA,KINDIRMO DA ZUMA

Wannan hadin shima ba a barshi a baya ba, zan iya cewa duk yafi sauran ma. Yana matukar gyara fata da laushi da kyau da haske.
Yadda za ayi amfani dasu: A samu ayaba guda daya da kindirmo cokali biyu da zuma cokali daya sai a hadasu a markadasu sosai sai a shafa a fuska da hannu da duk inda ake da bukatar yayi kyau, haske da kamshi.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
GANYEN NA'A NA'A
Ganyen na'a na'a shima yana danashi amfanin mai yawa sosai wurin gyaran fata da as jiki yayi laushi domin yana da wasu sinadarai masu tsaftace fata.
Yadda za a hada. A samu ganyen na'a na'a a markada shi, bayan anyi haka, sai a shafe fuska da hannu da jiki, sai a barshi yayi minti goma xuwa sha biyar sannan sai a wanke. Shi wannan ganyen yana kashe kuraje, da bakaken tabo dake fuska, da as laushin fata da kyau.
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
DANKALIN TURAWA
Shima dankalin turawa yana as data tayi kyau da laushi kamar yadda lemon tsami yake haskaka fata ta kuma yi sheki, shima dankali haka.
Yadda make amfani dashi za a markada shi ne sai a shafa a fuska, hannu da duk jiki. Idan ma har ka laziminci yin haka akai akai, toh da ikon Allah za a samu biyan bukata. Idan me ba a markada ba, toh za a iya amfani da ruwan dankalin, shima yana bada biyan bukata da ikon Allah.

ADMIN OF ADORABLLADIESπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
WHATSAPP GROUPSπŸ’žπŸ’žπŸ’ž
truncated by WhatsApp]


*βšœβ€’SirrnΒ°MallakarΒ°mijiβ€’βšœ*
*β€’Islamic medicine centerβ€’*
Dr bodmas
❊ ❊ ❊ ❊ 08039347743❊ ❊ ❊ ❊ ❊
❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊ ❊
*_MATSALAR QE QASHEWAR AL'AURA RASHIN NI'IMA_
βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’
⚜ *MATA GA SIRRIN?* ⚜
Yar'uwa sirrin abune muhimmi a zamantakewar ta aure, ke dai kula da kanki da gyara jikinki a koda yaushe mahadan wannan sirrin shine
πŸ‡β€’nono
βšœβ€’zuma
πŸ‡β€’dabino
da farko ki samu dabino mai kyau sai ki cire kwallon, sai ki sa dabino a cikin nono ki barshi ya jiku sai ki markada shi, sannan ki kawo zumarki mai kyau ki zuba a ciki sai ki rikka shan kofi daya da safe daya da yamma zuwa kwana (7) to hakika yar'uwa Zaki ga yadda Zaki rika naso na ni'ima a jikinki.
*MANTA KISHIYA*
yar'uwa wannan wani hadin ne na musamman in kina yin sa ya Bi jikinki to ni'imar da Zaki samu ba karrama bace.
βšœβ€’zuma
πŸ‡β€’citta
βšœβ€’tufah
πŸ‡β€’ya'yan kankana
da farko ki samu citta ya'yan kankana sai ki daka su yayi laushi, daga nan sai ki samu tufah (apple) kamar biyu ko uku sai ki markada ta, sai ki samu zuma ki mai kyau sai ki zuba a ciki tare da Rabin karamin cokali na garin citta, babban cokali na garin ya'yan kankana, sai ki zuba ki juya su sai a rikka shan babban cokali uku safe da yamma akoda yaushe.
*
βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’
⚜ *Kekashewar Al’aura*πŸ€ŠDomin magance wannan matsalar, ana iya samun kwai daya, a buga ya kadu sosai sai a sami ganyen β€˜Ugu’ a matse ruwansa, a samu ruwan ugun rabin kofi ki juye a kan ruwan kwanda ki ka fasa sa kuma ki saka zuma, chokali uku ki kuma kada wa sosai, ki zuba madarar gari chokali biyu ki ci gaba da kada wa sosai sai ki kara zuba lemun tsami bari daya don ki rage karnin ki kuma bugawa sai ki shanye, idan ki ka yi kwana uku kwayi a jere duk bushewar gabanki sai ni’ima ta tsatsafo.
Insha Allahu za a dace, Allah Ya sa mu dace, ameeen.
πŸ‡ *Tuffa (Apple)*πŸ‡
matsayinta a jikin ki zai kara miki ni’ima a jiki har kasauki kuma jikinki ya ringa laushi yana kyau ba kamar wasu matan ba inka taba jikinsu ka ji tauri. Ruwan abarba: Shi ma yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko zuma.
Rake: shi ma yana karawa mace ni’ima kuma yanada amfani matuka a jiki, yanda yake da zakinan da ruwa to haka mace zata ringa jin ni’imarta na karuwa.Aya: Shi ma duk tafiyar su daya da rake, ayar anaso irin bula-bulanan tana da matukar muhimmanci gurin mace tana da ni’ima kubar rainata hakama kunun aya idan yaji madarar peak.


βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’
⚜ *KARIN NI'IMA AMARYA*πŸ€ŠKarin ni ima da Sha'awa ga amarya da ango amarya ga kayan hadin kamar haka 1 zuma 2 idon zakara Adaka idon zakara yayi lukwai sannan a kwaba da 1 kananfari 2 zuma 3 garin ridi nonon shanuwa marar tsami ki dafa kananfari da ruwan zafi idan ya dauko nuna dahuwa sai ki sauke ki sami garin ridi da nonon shanu marar tsami ki hade guri guda ki gauraye ki saka a firij ko kisaka kankara idan yayi sanyi sai ki Sha. wanan hadin idan kinyi sai kuma bayan mako daya sati daya za a kumayi amarya sakin goda kinban labari
πŸ‡ *MACE MAI SON NI'IMA*πŸ‡
macen da take son mijin ta ya gamsu da ita fiye da yanda ta ke zato,to ta sami garin ganyen idon zakara cikin cokali karami da na tafarnuwa,ki hada su a cikin rabin kofin youghurt ko nono,sannan ki sa karamin cikin cokali na ruwan khal ki juya sai ki yi ta sha safe da yamma,sau biyu ko uku a sati in har ita kade ce,amma in tana da kishiya to sau daya zata sha shi a sati,wacce bata shan madara to sai ta sha da cikin babban cokali biyar na zuma mai kyau.
Idan ki ka samo garin ganyen idon zakara da garin dabino dai dai yawan su zai kasance,sai ki hade su ki sami roba ki adana ta,sai ki rinka diban karami cokali ki sha da youghurt ko kindirmo,ki zuba karami cokali na ruwan khal ja ko fari ki hade,ki sha safe da yamma sau biyu a sati. Hmm

**
βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’ βšœβ€’
⚜ *TSIMIN NI'IMA*⚜
Tsimin sarauniya zilla-ziyya. Wannan tsimi yana qara kwarjini, farko zaki nemi:-
βšœβ€˜Yan shila guda biyu.
⚜Albasa fara.
πŸ‡Gyadar mata.
⚜Furen zogale.
πŸ‡Idon zakara.
⚜Kayan qanshi.
Zaqi dafa wannan β€˜yan shila da wadannan kayayaki kuma ki tabbatar dasu kika fara karyawa da safe, yana matuqar qara kwarjini da ni’ima.
Macen da take so nononta ya tsaya cak-cak ba tare da ya lalaceba, domin yana daga cikin abinda yake taka rawa muhimmiya ga wajen ma’aurata sai ta nemi wani hadi da ake cewa dashi *(GIMBIYA β€˜YAR DUMA-Dr bodmas)* ki gwada kisha mamaki.
*⚜INGANTACCEN NI'IMA*⚜
kunun zaqin dabino; xaki sami dabino mai kyau ki cire kwallayen ki tsabtace shi, sai ki jiqa har saiyayi taushi sossai saiki markada a blander,ki saka zuma ko shuga kadan da madarar ruwa,asa yayi sanyi sai ki sha
πŸ‡Yawan cin kwadon zogale da tumatir tare da dafaffen kwai
πŸ‡Yawan cin dabinon da bai bushe ba tare da shan ruwa yana taimakawa sossai
πŸ‡Ganyen idon zakara adakashi ana hadawa da man tafanuwa kadan da nono ko yogurt
πŸ‡Yawan shan Lipton wanda yaji kanunfari,citta da na'ana'a(wannan bake ba har mai gida) yana kawo dumin jiki wa mace kuma ya kara ni'ima
πŸ‡Sister ki zami 'yayan zogale busheshe ki daka da dabino da cikwi ki dinga sha da nono zakiyi mamaki sossai
πŸ‡Ki dake ayar ki tare da dabino,kanunfar
i kina sha da nono hmmn.....

*─▽‒‒──▽‒‒──▽‒‒──▽‒‒──▽‒‒─*
*─▽‒‒──▽‒‒──▽‒‒──▽‒‒──
✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿ฺ✿
_In kina so *Sirrnβ€’Mallakarβ€’Miji* sai ki ne meni ta wannan πŸ‘‡πŸΎnumber A whatsApp_
☎ *08039347743* ↙
*πŸ“šSirrnΒ°MallakarΒ°mijiπŸ“š*
*─▽‒‒──▽‒‒──▽‒‒──▽‒‒──▽‒‒─*
βœ† WΙ§at ο»―App
β€βœŽβ€’β€’β€’08039347743πŸ‘πŸ»*
*─▽‒‒──▽‒‒──▽‒‒──▽‒‒──▽‒‒─*
πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―πŸ‘―
*πŸ‘― Dr bodmas
08039347743~*😜

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment