You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

darling ,ga kudi a siya nama” ya cusa hannunsa
daƙyar cikin babbar riga ya ƙwaƙulo #500 can ƙasar Aljihu ya miƙa mata.



“Gashinan a siyo nama kuma ki zaɓo marasu kitse zallah nama saboda kinsan nafison tsoka sosai ”



Amsar kudin tayi tana jujjuyawa a hannu,wai naman dari biyar zata siyo harma dashi ,ita ya za'ayi ta siyo
naman dari biyar



“Wannan kudin meye ka bani? Kudin motan kasuwa ko kudin nama😒😏”



“Duka Mana ,Salima Wai me yasa kike haka ne? .....” sai kuma ya saukar da murya cikin sigar rarrashi



“Kinajina ko? In kinje Kasuwa ki latsa da kyau ,hmm hummm yansa nasan en kasuwan naman nan ,in har
kika latsa da kyau sai kiga kin siyo kaza ba nama ba ma”




Aahhhhhh dafe ƙirji tayi “Dari biyar ɗin?”



“Eh mana ki amfani da hankali mana ”




Sakin baki tayi tana mamaki hannunta sagale da ɗari biyar ɗin har ya fice ta kasa kuma yin masa magana



****
Tun da ya Sheikh ya fice itama ta koma kan kujera kawai ta zauna takaici ya hanata kataɓus ,A haka barci
ya sureta. Ƙarar door bell ne ya farkar da ita ,ta mike a furgice tana salati gamida jan hamma ta ƙara da
sakin miƙa.



Allah yasa dai ba gwaggo bane har tazo ina nan na ɓige da barcin baƙin ciki.



Kallon kanta tayi da kyau ,doguwar rigar barci ne a jikinta mai Laushi kamar blouse har ƙasa mai ruwan
pink colour ,jikinsa ba brazier kan nonuwanta sun ɗan firfito ta saman rigar gashi,rigar yana
Mammannne mata a jiki wannan yasa shatin no*nuwanta ,hips dinta da saƙon ɗuwai*wukanta duk suka
fito sosai



Jan rigar tayi a hankali ta ɗauko hizami da ya Sheikh yake rawani dashi ta daura a saman turgujejen
virgine hair dinta da yafi wata uku babu kitso.



A sanyaye taje wajen ƙofar ta buɗe



Sai kuma ta ɗan saki murmushi “Au kaine?,ai na aza surukata ce wlh”



Dr Adnan ɗan dariya yayi cikin sigar tsokana yace “Kenan ba'a maraba dani”



“Uhm uhm Ni na isa”



“Tom ina kwana kyakyawa”



“Lafiya ƙalau mummuna 😄” dariya ya fashe da shi



“Ke kin isa ki kalli must handsome kamana kice Mai mummuna ,mouth watery guy kenan,every woman
is willing to links”
Turo Baki tayi “Kai matsalar ka baka da Hausa ne,kuma in kana turanci ko larabci sai ka ringa mun
magana batsa_batsa ,wannan fa iskanci ne a Yaren mu”



“Au Allah?😅” turo masa baki tayi gamida gyada masa kai tana wasa da leɓen hizaminsa da ta daura a
kai

“Eh mana”



“To shikenan yakike ,and how was yesterday's night”



“Lafiya lau wlh and you"



“Gaskiya Ni ba lau ba kinsan Allah Ina theater Ina tunanin ki sai inner side Dina Yana fada mun ga
kyakyawa ta can ta kulle kanta a daki cikin damuwa”



Bushewa da dariya tayi ,ta juya zata wuce ba tare da tayi magana ba



Da sauri ya kamo hannunta

“Prove me right now,da gaske jiya wani ya bata maki rai ko? In gasgata zuciyata?”



Ƙyalƙyalewa da dariya ta sake yi

Kana tace “ZuƙiiiiBarci
😉 na nayi mai nice😉 bakaga sai yanzu na tashi barci ba ”



Bin rigarta da kallo yayi idanuwarsa suka caku akan breast dinta a take yaji ruwa sun kawo masa ido
kawai so yake ya rungume ta ya tsotsi no*no Kamar ƙaramin baby ko zai samu sassaucin zogi da
azalzalar da zuciyarsa ke masa a kanta.
Cikin raunanniyar murya can ƙasan maƙoshi yace

“Naga rigar barci”



Jujjuyawa ta shigayi a gabansa irin na taɓararrun yaran nan ,sam ta manta Dr Adnan fa ba mijinta
bane ,rashin saken da bata samu a wajen Sheikh yasa ta saki jiki sosai da Adnan



“Tom yau kuma mai ya kawo ka ,hope dai ba cofee bane don...”




“Shishhhh🤫🤩bashi bane ”

Dariya ta fashe dashi



“Kaji wasa nike,shigo bari in kawo maka ai na gane kai mayen coffee ☕ ne”



Murmushi yayi a ransa yace mayen ki dai.



Minti kaɗan sai gashi ta dawo hannunta da cup din,saida ya saci kallon ƙirjinta Yana dakacen ko a rashin
kula zai Dan shafasu.



“nagode”




“youre always welcome” ta bashi amsa da ɗan Muryar waƙa waƙa



Ɗan kurɓa yayi kana ya ƙureta da ido

“Saleemart ” yanda yake kiran sunanta kawai na daban ne ,sam ba yanda ake kiranta ba shi wannan ya
faye iyayi. Ta fadi a ranta Amma a zahiri sai turo baki tayi “Uhumm”
“Zan iya tambayar ki wani alfarma¿”



Diddirke ƙafa takeyi a kasa tana jijjiga jikinta akan kujera kamar zata mutu don kukan shagwaba



“Uhm Ni menene Allah ..Allah.....Ni...Ni...uhmm faɗa inaji”



“Plz yau ba coffee nake so ba ,jollop rice nikeso ki dafa min plzzzzzz😀zai samu?”



“Laaa bakomai wlh”



Karkacewa yayi ya fiddo wallet ɗinsa ya ƙirgo kudi sababbi en dubu 1_1 ƙwara goma ya miƙa mata ,gashi
Plz”



Amsan kudin tayi tana juyawa “Wayyo nifa girki me yawa yina sani in gaji ” sai kuma ta turo baki “To na
mutum nawa za ayi? Party kake dashi?”



“Wa
😅 na sani a Nigeria bayan ke Saleemart? ”



“to shine da tulin kudin nan😳”

Shinkafan da baifi a dafa cup 2 ba”



“Ehen ai zakiyi cefane zaki siya nama ko dai sunyi kadan ne ”



“🤭Yawa dai ”
“Shikenan I'll be expecting aroma jollop rice ,dole girkin ki zaiyi daɗi ,as for mere look Zaki ƙwazo a
kitchen Kamar yanda alamomi suka nuna zaki ƙwazo a gado...”



“Kaga ka sake koNi
😔 dai kar ka iskantani”



“Sorry kyakyawa na bari...”




_Daga nan free page ya ƙare,duk mai son cigaba ya biya kudinsa cikin salama ya karanta ba tareda yaci
haƙƙi na ba_



_Masu ƙorafin bamu fara harkan Oza room ba😜kunsan ni na sanku infact nazo da sabbabin style na
rikita mai house da zamuyi a cigaban littafin amma fa banason sawa a free page ne saboda kar ƴan mata
su karanta muna😉😋_



_Sannan kuma zan koya mana yanda zaki gane kalar *Bu*ra* Penis ɗin mijinki da wani kalar sex style ne
zai sa kuji daɗi dukkanku . Kardai ki motsa ,in Baki biya ba maza ki biya in saki a paid group_




Regular 500#

VIP 1k

Special 2k

Zaki iya biya ta katin MTN ma number na Kamar haka 09065990265
Ko ta nan bank din

7782217014

Mohammed Hassana

Fcmb

Downloaded From https://tknovels.com.ng


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment