You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shigo dakin tashigo tace "ashe sunzo sun makale anan ne suna buga game" dan murmushi tayi tace "eh Mama duk sun cikani da hayaniya ma wlh" dariya Mama tayi tace "Baban ki nakiranki yana falonshi" gyadama Mama kai tayi itakuma Mama tazauna tareda su Khalid, yayinda ta tashi tadau hijabi tasaka sanan tabarsu suna hayaniya da Mama tafice daga dakin.


Ahankali tai sallama gaban dakin Baba, izini yabata ta shigo hakan yasa tabude kofa ta shiga ciki, yana zaune kan doguwar kujeranshi sanye da faran jallabiya idanunshi sanye da fararen glass na kara karfin ido hannunshi rikeda jarida yana karantawa, wuri tasamu ta zauna akasa sanan tace "Baba gani" linke jaridan yayi ya ijiye sanan yace "yan biyuna" ahankali tace "na'am Baba" murmushi yadanyi ganin kanta akasa, sanan yay gyaran murya yace "kafin namiki asalin tambayan dazan miki, bari nafara da baki dan labari dakuma shawarwari na rayuwa, mind you kowani decision kika yanke is final ni mahaifinki ne I am just a guardian arayuwanki" sanan yay dan shiru kafin ya nisa yace "zamanin Ma'iki, Annabi Muhammad amincin Allah su tabbata agareshi, matar daya fara aure Nana Khadija ta girmeshi sosai amman ya aureta, sanan idan kikazo wanan lokacin akwai labarai da dama na mutanen dasuka auri wayanda suka girma musu be it macen da girma mijin ko mijin ya girmi matan, Hassana kome zakiyi aduniyan nan inhar bai samaba Allah ba karki sake kiji kunyan mutane kokuma kiji tsoron maganganunsu magana bata kari kinajina kuma duk abinda Allah yanufa da faruwa to babu makawa saiya faru" gyadama Baba kai tayi ahankali, sanan yacigaba yace "arayuwan mu tayau idan kasamu mutum mai sonka, musulmi, mai tsoron Allah, ka aureshi karka jira komi, nasan kinyi tunani kinyi tunani, kinfini sanin waye yaron nan dudda nima nai aike kauyensu an tabbatarmin yaron kirki ne mai zuciyan nema ba malalaci ba, mahaifiyarshi tasha ciwo kafin ta rasu kuma ansanar dani yanda ya kulada ita yay jinyanta dudda yana d'a namiji bai gujeta ba danshi kadai Allah yabata, duka labaran danaji akanshi na arzikine da mutunci bana banza ba, ni idan kinason yaron nan dudda kinaganin matsayinshi ko dukiyanshi baikai nakiba bazan taba hanaki ba, kinga irin yara haka maza ne da Allah kesaka musu son matayensu har karshwn rayuwa kuma su tsaya tsayin daka akan matansu, Allah yaduba yaga kalan wahalan dakika sha arayuwan nan, makirin nan da Allah yatashi tonamai asiri ba baram baram sukazo sukai da shi Baban su Khalid dinba, nan nan falon nan Baban su Khalid yazo agaban kowa yana kuka duk abinda yamiki zigin Attajiri ne kiyafemai shi yana balain son matarshi har yanzu, but what? it was too late dan kin riga kin gama idda da dadewa ma, so idan Murtala yashigo rayuwanki ki dauka hawaye Allah yake shirin share miki ayanzu, and karkimai kallon raini ko wulakanci ganin kinfishi hakan babban kuskure ne amatsayinshi na d'a namiji ki bashi girmanshi ki girmamashi sanan ki daraja shi, yanzu sai tambayar inaso ki fadamin gaskiya karki sake karki kuskura ki cutar da kanki, kinason Murtala ko bakisonshi"?




Kanta nakasa takasa magana. "Hassana!" Baba yakirata da asalin sunanta dayasa ahankali tadago kanta ta kallai kaman yanda yake kallonta yace "kina sonshi"? Kasama Baba karya tayi ta gyada kanta ahankali alamun eh, hakan yasa Baba yace "zaki aureshi"? Nan ma gyadamai kai tayi ahankali alamun eh Baba, hakan yasa Baba yay murmushi yace "tashi kitafi, gobe zan kirashi nakira yayyinki ayi komi agama ayi fixing date banson bikin yadauki lokaci" gyadamai kai tayi sanan ahankali tace "Baba" dasauri yace "na'am" murya chan kasa tace "Baba dan Allah banson hayaniya abikin, afalon ka nakeso adaura auren, niba yarinya bace banson loud daurin aure" Baba yadade yana kallonta sai chan yace "don't be selfish Hassana, though I understand you, but at the same time, don't deprive Murtala wanan dadin da annurin da ango yake cikin tarin jama'an shi wajen daurin aure, karki manta wanan shine aurenshi na farko, tashi kitafi gobe idan yazo zanyi magana dashi" tashi tayi ahankali tawuce tafita daga dakin, koda taje dakinta babu kowa duksun tafi sun kwanta hakan yasa ta kwanta agado ahankali she can't believe tace yes, yanzu dagaske Murtala zata aura, she can't believe it.



Washegari da sassafe ta shirya dan bamatason Murtala yazo gidan tana nan kuma tasan dasafen nan Baba zai ganshi kafin yafita. Shiryawa tayi cikin hadadden lafaya na Egypt peach color yamata kyau sosai sanan tasauko kasa, suma su Khalid sun shirya dan dama Monday suke komawa gidan ubansu, breakfast sukayi sanan suka wuce ta kawshesu amota, agaban estate dinsu tasaukesu suna mata bye tawuce sukumai sukai ciki, supermarket dinta tayi yau tana zuwq just to keep herself busy jakanta tabama wata worker takaimata sama office dinta itakuma ta tsaya akasa tana aiki tana going through everything tana dubawa, ba ita ta tafi sama ba sai wuraren azahar shima sabida salla ne.


Saida tai salla sanan ta tashi tana linke dadduma ana knocking kofarta hakan yasa tace "come in" wata worker dinta ne rikeda hadadden basket da abincin kala kala takeaways ke ciki da rose dakuma wata yar karaman takarda da aka linke tace "good afternoon Ma, a delivery guy asked me to give you this" kobata dubaba tasan waye hakan yasa tanuna mata coffee table dake kusada couch tace "keep it there" yes Ma yarinyar ta amsa sanan ta ijiye tawuce ta fita, dadduman ta ijiye sanan tazauna kan couch din ahankali tana kallon rose din, dan murmushi tayi tamika hannunta ahankali tadauka takai hancinta ta shinshina kamshi hakan yasa ta lumshe ido, stuff like this namata dadi kodan all her life batasami hakan bane oho, but she really appreciate how romantic Murtala is, idan yacigaba dahaka he will totally make her fall for him wlh zai gamada itane gaba daya, bude idanunta tayi sanan ta ijiye rose din ahankali gefenta kafin tasaka hannu tadauki yar takardan ta warware.
_after this awesome news my woman deserves some free lunch, kici dayawa dan I make sure dazafin shi aka bani, and hey! Nan da 30days zaki zama tawa fully, I loving you so much, wait did I just forget to mention that am officially back on duty? Okay by 6 your driver is gonna come pick you up Your Royal Highness dita_ wani irin tuntsirewa da dariya tayi sosai hakanan wani kalan farinciki da natsuwa takeji, ahankali ta ijiye wasikan sanan tajawo basket din tashiga ciro all the takeaways guda 10, ware ido tayi tace "rumbu yadauke nine? Like how on earth am I gonna finish all this food?" Girgiza kai tayi tadauki chicken salad da fried rice, suta bude tashiga ci, abincin kuma dadi hakan yasa takalli takeaway GOLDEN TASTE KITCHEN wow! Tafadi ahankali, abincin su dadi gashi da zafin shi, saida takoshi tasd sanan tadau mango juice dinsu tasha, kafin tadauki waya takira wata worker tashigo tace "kwashe abincin nan kuje kuci" Thank you Ma, takwasa tafita dasu itakuma takoma kan table tashiga aikace aikace da desktop looking so happy and calm.



Wuraren 6 tagama shirya komi tafito rikeda jakanta dawaya dakuma car key, ahankali take tafiya harta fito premises din tai wajen motanta, hango mutum datayi jikin motarta yasa tadan tsaya chak, Murtala ne yana sanye da jeans da riga dasukamai kyau sosai, yay folding hannunshi akirji yana kallonta, duk yanda taso kasa boye murmushinta tayi tace "this can't be, wai dama dagaske kake"? Ahankali yatashi daga jikin motan yafara tafiya har zuwa gabanta hannunshi yasa yakarbi hand bag dinta ahankali sanan yadago kanshi ya kalleta yace "car key pleas" yanda yay maganan yasa bamatasan lokacin data mikamai ba ya karba tareda juyawa bude motan yayi sanan yabude mata gaba tareda juyowa ya kalleta yace "come and sit" tahowa tayi ahankali still kallonshi take sanan tashiga tazauna yarufo kofan sanan yazagaya yashiga gaba yazauna yana kokarin tada motan tabi motarshi dayay parking agefen nata da kallo duktana murmushi, jan motan yayi suka fita daga wajen sanan yajuyo yadan kalleta yace "you look charming" dauke kai tayi tace "nidai dagayau karka kara zuwa daukana, saika kaini gida sanan kakuma dawowa nan kadauki taka motar katafi, it doesn't make sense" batare daya kalleta ba har lokacin idanunshi nakan titi yace "but it does to me, and its called love" dauke kai tayi tana kallon haya sukadanyi shiru kaman daga sama yace "did I forgot to mention nan da kwana talatin kin zama tawa"? Juyodakai tayi takalleshi daurewa tayi batason tai murmushi tanunamai farin cikinta itama but yanda yake mata maganan da yanda yake wani nishadi yana farin ciki namata mugun dadi, she find it so cute and adorable, dan kallonta yayi saikuma ya yatsinemata fuska kaman zaiyi kuka yace "wlh 30days yay min nisada yawa, how about ki lallaba mana Baba yamaida shi just 2weeks pls Baby kinji" dauke kai tayi tace "bazanyi ba" cikeda shagwaba yace "okay baki kosa nazama nakiba nine nakosa kizama tawa ko" daukekai tayida sauri gabanta yafara faduwa idan yana magana haka yana mata wanan ahagwaban yana mugun haukatata.



Kafin sukai gida yamata maganan bikinsu da auren yafi akirga, haka yasauketa agida yatafi.


Nanfa shirye shiryen biki yakankama Mama tasami Baba da zancen ahanata tadena zuwa aiki for now sabjda gyaran amarya, dakuma dena ganin Murtala nan Baba yay na'am kiri kiri tanaji tana gani aka hanata fita, ita abin haushi yake bata itaba yarinya ba anwani tasata agaba an kulle agida anata duramata magunguna, shima Murtala abangarenshi kaman zai haukace sati daya biyu har uku baisata a idoba.



Abangarensu twins bakaramin dadi sukaji ba da Mamansu zatai aure, dudda tahanasu jarsu fadama Babansu cewa dakanta takeso tafadamai kuma suka mata alkawari basu fadiba, sukama tare agidan Baban bai hanawu ba yabarsu amman sukanje wajenshi a office dukran Friday sutafi masallaci tare as usual hakan namai dadi dansu kadai yake gani yaji dadi gashi haryau matanshi basu haihuba babuma ciki dudda yafita waje andubashi ance dagashine matsalan bazai kara haihuwaba ranan har kuka saida yayi.
Tun ana saura sati biyu biki Hussaina ta diro Abuja.


Yau duka duka bikin saura kwana uku, tun safe Murtala yatasata gaba awaya yana kuka kan yagaji kaman zai mutu sabida rashin ganinta abin yamugun dameta, da kyar yarabu da ita awaya dudda bata fadima kowaba hakanan takullata aranta yau saita fita taje gym ta dubashi dan he doesn't sound fine and okay at all.
[11/20, 9:51 AM] عائشة طنسبو: ?? _MATAN ASOKORO II_??

DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFE BA.


✍??M SHAKUR


_*M SHAKUR SEXY BRA*_

_How do you define sexy?_

_Kici gayu kisa atampa da lace da takalmi da jaka??? I define sexy as kayan dakika saka aciki, I also define sexy lokacin dakika cire riga aka hango wata kakkywan breziya colorful sitting pretty akan boobs dinki, looking alluring and inviting, sexy is in your underwears, dan haka come and buy M SHAKUR SEXY BRA_


_look pretty and look sexy acikin Turkish Bra dina, prices ranges from 2000 zuwa 3000 only_

If you want to support my new business and get the Bras click on this link and chat me up directly??

https://wa.me/+7012181461


WE HAVE BRA AVAILABLE DOZEN DOZEN PIECES PIECES.




?? _MATAN ASOKORO II_??

✍??M SHAKUR

EPISODE 1️⃣2️⃣
Koda ta shiga bayin rasa mema zatayi tayi, ganin brush biyu yasa kawai tadau dayan da baa budeba tai brush sanan tai rinsing mouth dinta, wankan ma bazata yiba ai dazun nan tai wanka, bude kofa tayi tafito yariga ya sanya jallabiya yana feffesa turare, juyowa yayi ya kalleta yace "kinyi alwala muyi salla"? Dan kallonshi tayi, yanda idanunshi suka wani tsareta yasa batasan lokacin datace "ba.....ba..na...salla" wani irin shiru yayi yana kallonta kaman an daukemai wuta itakuma ahankali tasaukar da idanunta kasa yanda takeganin yana wanan azarbabbin she's not ready for kwanciyan aure yau dinan, hakan yasa tashiga istigifari kawai aranta, murya chan kasa yace "okay ki chanza kaya to" kaman jira take tai hanyar kofa dasauri hakan yasa yace "no here" yanuna mata wardrobe, ko kadan bataso ba ahankali tafara tafiya zuwa gaban wardrobe din shikuma ya shimfida dadduma yafara salla, bangaren kayanta ta kalla duka kayan bacci ne, hakan yasa tafara cirosu tana kallo tanadan zaro ido duka babu na arziki aciki, da kyar tai shahada taciro wani nude short sexy one, sanan tamaida wardrobe din, satan kallonshi tayi ganin har lokacin yanakan dadduma yasa tawuce dasauri tai bathroom, chanza kayan jikinta tayi zuwa su sanan ta kalli mirror dasauri tace "na shiga uku" kayan dasu dababu babu bambamci, gashi dawani irin bala'in taushi ana ganin sign din nipple dinta, almost half of nonon ta awaje, ijiyan zuciya tasauke sanan takara gyara zaman pant dinta tana godema Allah data saka pad sabida tsiyaya datake, takai morethan 3min atsaye sanan tai shahada ahankali ta murza kufan tafito ganin yanda dakin yay duhu babu haske banda nabayin dake shigowa dakin yasa taji wani dadi dasauri tarufe kofan sabida karma yaganta, hakan yasa dakin yay duhu bamata ganin komi, ahankali tafara tafiya trying to reach the bed, karo taci da mutum tai baya zata fadi dasauri yariketa taredawani irin fizgota yasata ajikinshi taredakai both hands dinshi yadaura akan bombom dinta sanan yawani irin matsa da karfi murya chan kasa yace "washhhhh your ass is super soft Baby" yunkurin fita daga jikinshi tayi sanan takai hannayenta duka biyun baya tana kokarin kabarda hannunshi dagakan bombom din tace "Mur....tala dan Allah kadena" tongue dinshi yaciro ahankali yalashi gefen wuyanta dayasa taji wani yarrrr batasan lokacin data saki hannayenshi ba ta matsar da wuyanta baya da sauri takai hannunta daya tadaura kan bakinshi muryanta nawani irin dan rawa tace "Murtala me haka, k.....kaba....kadena" girgiza matakai yayi sanan yasaki bombom din yakai hannunshi yacire hannunta dake kan bakinshi yace "muje kisani bacci tunda kina period duk maitana saina hakura dake, gosh, this Mp ruin my plans" dan shiru yayi sanan yakai fuskanshi saitin nata trying to grab lips dinta tai maza tajuya kai jikinta narawa tace "dan Allah kabari" kyaleta yayi sanan yakama hannunta yarike yace "muje to am sleepy ajikinki nakeso nai bacci" yay maganan tareda jan hannunta kawai taji yawani irin turata tafada kan gado sanan taji shiru hakan yasa ta matsa dasauri tana kokarin jan bargon ta rufa.





Boxer jikinshi ya cire ya yar, yarage dagashi sai katuwar buran nan that is standing straight, kawai yahau gadon, bargon datake kokarin ja ya fizga ya ijiye sanan yawani irin hau jikinta tareda kwanciya yawani nutsar da kanshi cikin boobs dinta yanawani irin sauke ijiyan zuciya buranshi nakara mikewa yana sosan cinyanta, wani irin kamewa tayi kam jin jikin Murtala tsirara akan jikinta.



Wani kalan ajiyan zuciya Murtala yasauke yana shakan wani mayen kamshi datakeyi dayake neman xautar dashi, ahankali hannunshi yashafata yace "jikin ki taushi Baby, now that I know that you gonna be my bed" wani irin kyarma internal organs dinta suka dauka, the way she's feeling komi na Murtala naked ajikinta yasa taji tana shiga wani mugun kalan yanayi, hannayenta tasa tadan tureshi. "Please katashi" tai maganan chan kasan makoshi, makemata kafada yayi akan jikinta yace "why? Maisa zan tashi? Sabida ina tadamiki da sha'awa" yay maganan dawani irin sexy tone dayasa taji jikknta ko'ina yana amsawa, ahankali yadaga hannunshi gently yadaura kan saman boobs dinta ta saman rigan data saka, wani irin kalan motsi tayida sauri tace "Murtala stop dan Allah, kabari saina gama period" ambato period din datayi yasa yaji wani tukukin bakin ciki ya tsayamai awuya, murya chan kasa yace "do you know how long I've waited for this day? Bazan iya bari ba, I need to assure myself cewa yes ke tawace that I am not dreaming" yay maganan yana yawo da hannunshi saman boobs din harya sauka kan nipples dinta dayaji sunyi tauri sosai sun mike tsaye, wani irin biting lips dinshi yayi miyau na tsinkewa abakinshi sanan ahankali yadaga kan nashi dagakan kirjinta sanan yakai hannunshi kan wuyanta zuwa kirjinta yana shafawa ahankali kaman yanamata tafiyan tsutsa wani irin ijiyan zuciya tasauke tana motsi, dawani irin sauri jikinshi na kyarma dan yakosa yaji hannunshi kan fatar nonon Hajiyan shi kawai jitayi yatura hannuwanshi duka yawani irin damke boobs din kaman za'a kwacemai yana wani irin nishi yana kara danna mata joystick dinshi daya mugun tashi ajiki yana nishi dawani irin making sound kaman zaiyi kuka tsabagen dadin dayakeji danya rike boobs dinta. "Aaaahhhh, iiiiiih, mmmmm...." badadan tasaka pad ba da halan yanzu tama gama jika mishi gado da ruwa, tunda take bata tabajin anyi grabbing boobs nata as hard as yanda Murtala yay grabbing dinsu yanzu ba gam gam kaman ana shirin kwacemai hakan yawani irin bala'in turning nata on, yanda yake wani irin making sound yana kara matsa mata erected dick dinshi ajikinta yasa taji kaman tazare dan dadi.


Yadade yana rikedasu ahaka jikinshi ko'ina kyarma yake sha'awan shi duka tariga ta motsa, ahankali yakai kanshi gefen wuyanta ya manna fuskanshi gabaki daya a gefen fuskanta bakinshi nasaitin kunnenta har lokacin hannayenshi nakan boobs din gam gam, cikin wani kalan murya kaman dan yaro dake shirin yimata kuka yace "zan sha nonon ki Hajiya" yam yammmm taji jikinta yadauka sabida yanayin yanda yay maganan, tana kokarin motsi danta matsa daga kusadashi dan maganan dayake mata akunne dakuma shegen shagwaban dayake zubamata na neman yasa tahaukace ganin guduwa take shirin yi yasa yakama both hard nipples dinta yawani irin matsa dayasa batasan sanda tasaki ihuba. "Wayyooo Murtalaaaaa" ahankali bakinshi still akan kunenta yace "na'am Hajiya na mekikeso? Ganinan kusada ke banje ko'ina ba, am right here, mekikeso inciki kiji dadi"? Duk yay maganan dawata kalan murya dake kara zarar da ita dan abinma mamaki yadinga bata yanda dan karamin yaro ke juya brain dinta yanda yaga dama, ahankali yaciro tongue dinshi yawani tura cikin kunnenta dabatasan lokacin data fara wani kalan birgima ba hakan yasa yariketa gam gam ajikinshi. "Wayyoo Murtala, banso banso, wayyo kunnina, Murtala zanyi fitsari, ahhhhhhhhh" tai wani uban kara sabida nipple dinta daya kara matsawa still tongue dinshi nakan kunnenta yana bata mad ear work dan yaga sosai takeda weak point a kunne da nipple, saida yaga tanayi kaman tana shirin shidewa sanan yazaro harshen daga kunnenta yana kissing gefen wuyanta ganin she's softer and weaker than he even thinks, wani irin komarda numfashi take ahankali ciki tana kokarin ta dawo daidai amman shegen kissing din dayake sakinmata kuma nasakar mata wani sabon feeling din, tsagaita kiss din yayi cikin wata kalan baby voice yace "Hajiya zan sha nono nan, wanan katon nonon kinji" cikin wata irin murya da bata fita sosai but yet tana nuna sound na yanda gaban mutum ke faduwa tace "Murtala dan Allah ka bari muyi bacci kaga shabiyun dare yawuce" cikin wata kalan murya kaman yana shirin fashewa da kuka yace "ai tunda kika aureni baki ba baccin dare, saina tsotse duka ruwan jikinki" yay maganan yana saukar da kanshi kasa ganin wajen boobs din zashi yasada sauri tafara yunkurin juyawa amman baki bata chance din baiyi wata wata ba yawani irin kamo left one din yasa abakinshi yawani irin fizge nipple din wani kalan ihu tayi tareda bankarewa sosai. "Naaaa shiga uku na lalace, wayyo Murtala zaka katsa" yanda Murtala keshan nonon yana murza dayan yana wani gurnani yana sauke ijiyan zuciya kaman yaro dan shekara daya darabi wayanda yakamata ayaye dinan amman akace abari sukai shekara biyu dasuka gama sanin dadin nono haka yadingayi, wani irin dripping takeyi kaman zata fashe, rabon dataji kalan abubuwan nan tun tana amarya koda tana amaryan ma ba'amata hakaba, matseta sosai Murtala yayi yanasha yana buga joystick dinshi kan cinyanta koya iya ya zubar da shegen ruwan nan yahuta amman ina yaki kawowa, yakai morethan 20min sanan yasaki yakoma dayan dayake murzawa tuntuni yana nishi da gurnani daya cika ko'ina adakin, wani irin ciwo nipples din suke mata hakan yasa tafara rokonshi sosai kaman zatai kuka.


"Murtala dan Allah kayakuri wlh ciwo sukemin, wayyo Allah na nabani" baimasan tanayi ba, gamgam ya matseta yana nishi dayan nonon yasaki yakai hannunshi yakamo nata yakai saman kanshi alamun tashafa mai kai, ahankali tashiga shafamai kai tanaji kaman zata zauce yamugun iya shan nono, wani irin wild combination yake mata, zafi da dadi duka biyun, lumshe ido yafara yawani lamo da kanshi akan boobs din, jin haka yasata dage damai jin jikinshi nasakewa, gurnanin dayakeyi da zukan nonon sun soma raguwa kadan kadan ahaka bacci yay nasaran kwasheshi kaman dan karamin yaro boobs din nabakinshi.



Wani irin ijiyan zuciya ta sauke jin yayi bacci yana sauke ijiyan zuciya ahankali da dan low munsharin dayakeyi ajikinta, ahankali tazare hannunshi daga kanshi takai hannun tadaura kan boobs dinta dake bakinshi tadan jawo kadan zata cire daga bakinshi wani irin kara yadan saki kaman karamin yawo yashiga shan nonon da sauri sauri hakan yasa da saurinta tamaida hannunta saman kanshi trying to make him relax sosai tanadan karkacewa tana saukar da kafafuwanshi dagakan jikinta zuwa gefen ta akan gadon yarage kanshine kadai kan kirjinta, takai morethan 10min tana shafa kanshi jin yalapa dashan nonon yasa tadan jirkita tana saukar da kanshi kan gadon nasaran ijiye kanshi tayi kan katifar amman saiya kara fizgan nipple din yanasha dakyau yana sauke ijiyan zuciya in good sleep, ahankali takai hannunta saman kanshi tana lumshe ido tana dan tunani this really really feels good, this scenario saiya tunamata lokacin da yan biyu kenan yara, Khalil baidamu da nono ba shi yamafison madara amman Khalid kullum inba nono abakinshi baya bacci, dole saita sashi bacci ta nono inba hakaba bazai taba barshi ba yadinga rigima kenan, dan murmushi tayi ahankali tana sake shafa kanshi aranta tace nasami second Khalid but a bigger one, who would have thought itada Murtala will ever share bed? But yanzu she needs to learn yanda zata dinga control nashi ta yanda idan tace yayi zaiyi yabari yabari, dan yau ko kadan baiji maganan taba, tadade tana tunane tunane kafin ahankali ta janye boobs dinta daga bakinshi sanan ta tashi ahankali tasauka dagakan gadon, bayi tayi, wanke jikinta tayi tareda discarding pad din sanan tafito tai wajen kofa dan taje tadauko wani pad, ahankali ta taba kofan taji arufe yay locking kofar hakan yasa taji kaman tabuga ihu, rasa yanda zatayi yasa tadawo gadon ahankali ta kwanta dan nesadashi tareda juyamai baya, sanan tai shiru dan baccin yaki zuwa daman ita bamai wani nauyin bacci bane, kuma yawanci idan tai bacci sosai sabida maybe tai aiki ta wahala ne, shiru tayi tana tunani saikuma tashiga istigifari sabida karyan datama Murtala that tana MP, tadade ahaka taji Murtala na motsi lamo tayi kaman wacce ke bacci dan yana sanin idanunta biyu tasan mezai biyo baya, cikin muryan bacci taji yace "sa......n....yi" dawani irin sauri tajuyo ita gabaki daya tama manta babu kaya ajikinshi ga AC akunne, blanket tadauka, kafinma tarufamai taji yawani irin kamata ya kankameta sosai tareda sauke ijiyan zuciya duk cikin bacci, ahankali tarufa musu bargon babu yanda ta iya tanaji tanagani yawani irin cukuikuyeta kaman karamin yaro yana sauke ijiyan zuciya yana munshari ahankali yana bacci, shiru tayi aranta tace no matter how big da girman jikin da tsayi dakake gani kanadashi Murtala it will never change the fact that kai yaro ne sosai just 28y dahar yanzu you need someone help while sleeping, and no matter yanda kaki ka kalleni da asalin shekaruna 38 bazai taba chanza the fact that I am a full grown ass woman, a mother and a caregiver, at this junction saidai na kula dakai just like this bakai ka kuladani ba. Tsayarda tunanin tayi jinshi yakara dukunkunewa ajikinta yana daura hannunshi kan boobs dinta, tadade ahaka kafin itama bacci yay nasaran kwasheta mai nauyin gaske.

?? _MATAN ASOKORO II_??


✍??M SHAKUR


_*M SHAKUR SEXY BRA*_

_How do you define sexy?_

_Kici gayu kisa atampa da lace da takalmi da jaka??? I define sexy as kayan dakika saka aciki, I also define sexy lokacin dakika cire riga aka hango wata kakkywan breziya colorful sitting pretty akan boobs dinki, looking alluring and inviting, sexy is in your underwears, dan haka come and buy M SHAKUR

Please Login or Register in order to submit comment