You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dae bari,wani iko sai ubangiji,dagaske fa nake,babu wanda baiyi ',mamakin wannan abun al'ajabin ba,yara dae ´a'´an ™aninmu ne sufyan"

"Juyawa azmee tayi tana kallonsu sehrish da sukayi zuru suna kallonsu musamman Sehrish da batasan kan zancen ba,saboda bata a hayyacinta lokacin da akayi maganar,amma lokacin da jahad ke bada labarin rayuwarsu taji komai a kunnanta kuma daga nan ne Sihirin jikinta ya lalace saboda tunaninta daya rinjayi kwalwarta harta tariyo dukkan abunda ya faru arayuwarsu ga kuma addu'ar da Sgr keta yi"

",mata acikin kunne"

"Cike da mamaki azmee tace""taya akai hakan ya faru?dama abusufyan ya ta6a aure ne kenan? Ata™aice azeema ta bata labarin yadda abusufyan ya auri abu batare da saninsu ba,har suka samu ',™aruwar ´an uku"

",Wani irin farin cikine ya lullu6e azmee saboda tsabar farin ciki bakinta ya™i rufuwa"

"Jahad!dagaske ne abunda kunne na ke jiyo mun""?sehrish ce tayi maganar tana kallon jahad da """

",tsananin mamaki"

"Murmushi jahad tayi ta jinjina mata kai alamar eh,ta ™ara da cewar""jiya duk baki a hayyacinki,abun farin cikin nan ya faru,Mun jima muna wahalar rayuwa ashe muna da dangi mai girma irin wannan bamu sani ba,cikin ikon Allah kuma sai gashi Allah ya haWa mu dasu ta hanyar da bamuyi tsammani ba,ina tunanin addu'ar da muka jima munayi ne Allah ya kar6a mana,Ashe oumman mu sai da ta fara auren uncle Win su abusufyan sannan ta auri wannan fasi™in mutumin sayyadi,da cikinmu ta shiga gidan ' shi"

"?AruWe sehrish tace""taya hakan zai yiwu"

"Hajiya azeema ce ta katse ta da cewar tabbas zancenta gaskiya ne sehrish!ku ´a'´an ™aninmu ne Abusufyan,sai da ya fara auren mahaifiyarku sannan Mugun mutumin nan daya ™untata rayuwarku ya aureta. 'gaba Waya hajiya azeema ta kwashe labarin rayuwar mahaifiyarsu agidan gwaggon katsina"

"',da kuma haWuwarsu da abusufyan har izuwa rabuwar aurensu ta auri sayyadi ta sanar ma Sehrish tun kan takai ™arshen labarin nata,Sehrish tayi sujjada,tana shesshe™ar kuka,saboda tsabar farin"

"ciki,Ashe ita Wiyar uncle Winsu ce abusufyan?hakan na nufin su Babban yaya ´an uwanta ne na"

"jini!haba no wonder ae sha™uwar dake tsakaninta da junaid tayi yawa,kai kana ganin abun zakasan"

",cewar akwai ala™a ta jini ajikinsu,ta damu da mutanen gidan sosai,ashe danginta ne su Win"

"Jikin azmee ba ™aramin sanyi yayi ba bayan hajiya azeema ta sanar mata irin zaluncin da sayyadi yayi ma su Sehrish,har idanunta sai da suka cicciko da kwalla saboda tausayinsu da taji,ta jima tana tsinar"

",sayyadi acikin zuciyarta"

"Muryarta tamkar zatayi kuka tace""dama ina ta son mu samu lokaci Sehrish ta bani tarihinta wllh,ashe haka suka sha ukubar rayuwa bayin Allah,kai koma wanene wannan mugun mutumin ya cika babban azzalumi,saboda tsabar zalunci ya raba yara da mahaifinsu ya kuma ™ untata rayuwarsu,duniya ina zaki damu.......'azmee na cikin magana,Abusufyan ya turo ™opar Wakin bakinshi Wauke da sallama,gaba Waya hankalin su sehrish ya dawo kanshi,shi ma kuma yana W ago idanunshi suka sauka akan ´an ukun nashi,kwata kwata ma bai lura da hajiya azeema da kuma azmee dake a Wakin ba,Su sehrish kawai yake kallo cike da so da ™auna,ko kyaftawa baiyi,kamar ya haWiye su haka yake ji,kamar yadda yake jinsu haka suma suke jinsu,sae ™are mashi kallo suke yi kamar su watsa a guje su rungumo shi haka suka dinga ji,ta wani 6angaren kuwa abun ba ™aramin yawo yake yi masu akai ba,Wai nan mahaifinsu ne halak malak,ubansu wanda yayi silar zuwansu duniwa,dama suna da uba da dangi a duniya?tambayoyi iri iri suke shiga yiwa kansu,"

"Ganin sun zubama juna ido tsakanin Abusufyan da kuma su sehrish dake zaune saman darduma suna kallon shi,hakan yasa hajiya azeema tayi masu gyaran murya hankalinsu ya dawo kanta sannan tace""Zaman me kuke yi ne?baku ga mahaifin naku bane?ba zaku zo ku rungume shi ba,kuji Wumin"

?mahaifinku a jikinku

jin wannan maganar ta hajiya azeema yasa su mi™ewa gaba dayansu jiki na rawa suka ™arasa wurin

",shi"

"Tunkan su ™araso ya buWe masu hannayenshi alamar su shiga ciki,haWasu yayi dukansu ya rungume su sosai ajikinshi kamar zai maidasu cikin cikinshi,hawaye ne suka shiga gangarowa a idanuwanshi da kuma idanuwansu sehrish,bai ta6a tunanin zaiga wannan ranar ba,yau gashi ga ´ a'´anshi sun dawo wurinshi,tabbas Allah ne ya kar6i addu'ar daya jima yana yi,atare suka Wago idonsu cike tab da hawaye suka haWa baki wurin cewa""Abba,"""

"Har cikin zuciyarshi yaji wani irin sanyi ya ratsa shi,muryarshi akasalance yace""Ku sake maimaitawa banji ba,"""

",Abba,""suka maimaita mashi kamar yadda ya umarta"""

"Wlh kunyarku nake ji!duk wani abu daya faru arayuwarku ni ne sila,Na cuci rayuwarku,Naji na tsani "" kaina ´a'´ana suna a wani hali na rayuwa amma nagaza taimakonsu,zan iya zu™unnawa saman guiwaowina agabanku domin in nemi gafararku.....,'tunkan ya ™ara maganar gaba Waya ya tafi zai zu™unna saman guiwowins,cikin sauri suka rurru™e shi suna cewa""Abba dan Allah kada kayi mana haka bamu so,ka daina Waura laifin akanka,dama Allah ya riga da ya ™addara faruwar hakan,dan Allah"

",kada ka zu™unna agabanmu,mu fa ´a'´anka ne"

"Ganin dagaske kneel down zaiyi agabansu yasa suka riga shi zube wa saman guiwowinsu,tsayawa daga tsaye yayi yana kallonsu,Azmee da hajiya azeema duk suna kallon abunda ke faruwa,ba ™ aramin tausayi suka basu ba,"

"Abusufyan""! Hajiya azeema ce ta ambaci sunanshi,amsawa yayi yayin da ya mayar da idanunshi """

",akanta"

"Anatse ta soma magana""yanzu ba lokacin ba™in ciki bane ko lokacin tuna baya,Lokacin farin ciki ne wannan,dariya yakamata in dinga gani a fuskar kowannanku ba hawaye ba,ko ba haka ba azmee?tayi"

",tambayar tare da mayar da idanunta kan azmee"

"Murmushi azmee tayi kafin tace""Wannan haka yake,Abusufyan ina tayaka Murna sosai,nayi farin ciki mara misaltuwa,naji daWi da sehrish ta kasance ´arka ce,ko ince suka kasance ´a'´anka ne,lamarin ubangiji da girma yake,babu wanda ya ta6a tsammanin haka,naji ma ina ganin kamannin fuskarka a fuskar sehrish ashe ´ar kace.....'magana take hawayen farin ciki na gangarowa daga fuskarta,"

"Murmushi kawai abusufyan ke saki,a lokacin harsu Sehrish sun mi™e tsaye suna tsaye akusa"

",dashi,hosana ta rurru™e hanunshi kamar wani zai kwace mata shi"

"Hajiya azeema ce tace""Azmee yakamata mu basu wuri su gana da juna,don na lura da yadda Uban ´an ukun nan ke zumuWi akan ´a'´anshi,""cike da zolaya ta ™arasa maganar tare da mi™ewa taja hannun azmee suka fuce suna dariya,"

"Ajiyar zuciya ya sauke tare da mayar da idanunshi kansu jahad yace""kun samu bacci kuwa jiya?ya"

",tambayesu ne saboda fuskokinsu daya gani duk a yamutse,musamman idanunsu sun ™an™ance"

"HaWa baki sukayi wurin cewa""Eh,"""

"?Hosana tace""abba,dagaske kaine Abban mu ko"

",Ga zahiri kin gani,""yayi maganar yana yi mata nuni da fuskarshi,murmushi suka saki gaba Wayansu"" Sun jima atsaye tare dashi suna magana jefi jefi saboda basu saba da juna ba,duk jin abun suke wani"

",iri haka,kamar mafarki ne suke yi ba gaske ba"

"Ku koma ku kwanta,kuyi bacci ku huta,idan har akwai inda keyi maku ciwo ku sanar mun zansa """

",aduba ku yanzun nan 'wannan maganar tashi ba ™aramin sanyaya masu jiki tayi ba"

",Abba,lafiyarmu qalau,babu abunda ke damun mu,'suka faWi hakan atare"""

",GyaWa kanshi yayi tare da kama hanya zai juya da nufi yabar Wakin nasu"

"Cikin sauri jahad ta ru™o hannunshi tare da cewa""Abba,dan Alla kada ka tafi kabarmu,muna bu™atarka ',a kusa damu,muna so mu kasance tare da mahaifinmu"

"Sehrish ta kar6e da cewa""hakane Abba,ka dawo mu zauna atare dakai,muna bu™atar kyakkyawar ',kulawa daga wurinka"

""",tana kai ™arshen maganar hosana tace""Abba pls,ko don saboda Ni"

"Wani irin murmushin farin ciki abusufyan ya saki yana kallonta,batare da 6ata lokaci ba,suka wuce saman gadon nasu,a tsakiya suka sanya abusufyan,yayin da suka kwanta gefe da gefenshi,sosai ya rungume hosana ajikinshi,duk in ya tuna labarin yada ta samu ta6in hankalinta nan take sai yaji idonshi sun ciko da kwalla,"

"Idan Allah ya kaimu gobe,da kaina zan gyara maku gashin kanku inyi maku kalaba guda biyu,kamar """

"',yadda na ta6ayi maku Lokacin da kuna yara,nasan ba zaku iya tunawa ba"

"Jikinsu ne yayi wani irin sanyi, wani irin yanayi suka shiga gaba Wayansu,"

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Ga duk maison karanta littafin Abban sojoji,zai biya 300 ne,za'a tura mashi tundaga farko har inda _ muka tsaya,kuma zai cigaba da samun update dinshi akai akai,ga wanda ke bu™ata zai tura mun message ta whatsapp Wina (08103884440) kada ku bari abaku labari sannan a kula wannan itace numbar wayata,Wasu suna Waukar numbar Wanda suka bani tallarsu kayansu suna kiransu a matsayin"

"_ni,bayan ni ga numbar dana bada nan itace numberta"

"Nagode sosai da addu'o'inku agare ni,da kuma uzurin da kukayimun,har zuwa wannan lokacin,Allah *"

* yabar zumunci a tsakaninmu daga nan har gidan aljanna

"nace ba Masu satar littafi suna fitarwa ta bayan fage,mai yasa baku ™arasa masu labarin ba?kuma * kenan saida kuka jira ni?ae nayi tunanin cewa zaku ™arasa masu labarin ne ashe dai sai anjira"

*Boss

Bismillah

"Kai tsaye sautin ringing Win wayar ya daki dodon kunnan Aunty babba dake baje saman gadonsu tana Bacci,a lokacin ko yatsanta bata jin xata iya motsawa saboda baccin dake a idanunta,yatsina fuska tayi alamar an takura mata,"

"Ishaq dake tsaye agaban mirror yana gyara jikinshi ya Wan gyara murya tare da cewa""Madam ki daure "",ki tashi ki Waga kiran nan!da alama kira ne mai muhimmanci tun Wazu wayar ke ta ringing"

"Uban tsoki Aunty babba ta buga tare da yun™urawa da™yar ta tashi daga zaune,jikinta na sanye da"

",sleeping dress,riga da wando purple colour"

"Fuskar nan tayi suntum kamar wadda aka nausa,hannu takai tare da Waukar wayar dake ajiye saman bedside drawer,duba screen Win wayar tayi ganin sunan Hayaam ya bayyana yasa ta ™ara tamke fuska kamar ta shanu,Waga kiran tayi tare da kara wayar a kunnanta,rai a6ace tace""Meyasa kika kirani "",fitsararra!ko kin kira ne don ki ™arasa yimun rashin kunyar taki don ubanki"

"on the other hand hayam tace""haba aunty laila,ni harna manta da abunda ya faru atsakanin mu 'tunkan hayaam ta ™arasa maganar Aunty babba ta katse mata hanzarinta da cewa""Idan kin manta"

",ae ni ban manta ba,Ki faWamun uban miyasa kika kira ni,idan ba haka ba ni zan kashe wayar"

"Zuba mata ido Ishaq yayi yana kallonta aransa yace""Zagi kamar ´ar maguzawa,ko kunyata bata ji,sae ',faman Wura ashar take yi,ni dae Allah ya haWani da Guyaba"

"cike da damuwa hayaam ta sassauta muryarta,tare da cewa""Aunty laila,na shiga uku,ko ince mun ',shiga uku,Akwai gagarumar matsala,Gaba daya duk wani plan Winmu ya tashi aiki"

"Tunda Aunty babba taji hakan,gabanta ya faWi rasss,™asa ™asa da murya tayi tace""Hayaam meya"

?faru?wata irin matsala kike magana akai

"Aunty laila,Ashe yarinyar nan mai aikin gidansu,Wiyar uncle Winsu ce Abusufyan!!!!!"" tamkar saukar "" aradu haka aunty babba taji maganar Hayaam aikuwa a matu™ar gigice ta mi™e tsaye tana cewa kutumar uba!inji ubanwa!yaushe Abusufyan ya ta6a aure,Wlh ™aryane koma wani Wan ™aniyar ne ya "" ' faWi maki hakan babban ma™aryaci ne"

",Gaba daya hankalin ishaq ya dawo kanta,maganar dayaji tana fadi ta tsaya mashi aranshi "",Wani abusufyan din kuke magana akai"""

",Firgit Aunty babba tayi tare da ware ido tana kallonshi sam ta manta da cewar yana acikin Wakin Hankali a matu™ar tashe ta mi™e tsaye da nufin ta fuce daga cikin Wakin,Saboda tsabar ruWu ta nufi"

",hanyar shiga toilet"

"',gyaran murya ishaq yayi mata tare da cewa""kada fa ki shiga toilet da waya a kunnanki"

"A zabure ta juya ta kuma nufi wardrobe da alama ruWu yasa ta manta hanyar fita daga Wakin,zuba mata"

",ido yayi yana mai mamakin irin kiWimar da tayi,to ko lafiya?ya tambayi kansa"

"Bata ankara ba sae da goshinta ya bugi jikin wardrobe din kayan nasu,sannan ta gane inda ta dosa,Rai a6ace ta kama hanya ta fuce daga dakin,saukowa downstairs tayi ta mi™i hanyar wannan tsohon store"

",Win data ta6a gar™ame su hosana aciki,anan corridor Win ta tsaya tana sauraran Hayaam"

"Wlh Aunty laila da gaske ne,Ni shaidace,Naji komai lokacin da Uncle Win nasu yake korama junaid "" bayani,bama haka ba Aunty azmee da kanta ta gasgata mun hakan,Babban abunda yafi rikitar dani Yaran fa triplet ne ashe,kuma dukkansu Mata ne kyawawan gaske,kamannin su sak iri Waya,Kuma kina ' kallonsu zaki gane cewa ´a'´anshi ne"

"Hannu Waya Aunty babba tasa ta dafe tsakiyar kanta,yayin da dayan hannun ke ru™e da wayarta data"

",kara a kunnanta"

"Hayaam bazan ta6a yarda da zancenki ba,Taya hakan ma zata faru!mutumin da bai ta6a yin aure "" ba,Shi za'ace yana da ´a'´a har ´an uku!Cikin shege kenan ya ta6a yima wata harya same su!Ni ban yarda da kalamanki ba,Hayaam kinsan cewa babu kyau tsoratar da musulmi,Idan wasa kike mun ki"

!!!!!daina

6acin raine yasa hayaam ta kashe wayar

"Fashewa da kuka tayi saboda ™ululun ba™in cikin daya tokare mata ma™oshinta,ga zuciyarta dake ta"

",faman tafarfasa,Gaba daya bata jin daWin jikinta"

",Zubama wayar ido Aunty babba tayi tana kallonta"

"Tsoki taja tana jinjina kai tace""dama saida raina ya bani cewa ™arya take yi mun,tayi mun hakan ne"

",saboda ta tsoratar dani don in saukko,Shashasha kawai ""Mommy kin farka kenan"""

"Muryar hafsat ce ta katse mata zancen zucin nata,"

"Juyowa tayi tana kallonta,atsaye take fuskar nan Wauke da murmushi jikinta na sanye da riga da wando na jeans,ta Waure sumar kanta da ribbom,yayin da hannunta ke ru™e da Cup mai Wauke da Tea"

",mai zafi sai faman tiriri yake yi"

"Tunda Aunty babba taga hafsat na murmushi tasan cewa akwai matsala,hakanan dae ba zakaga fuskar"

",hafsat da murmushi ba tunda farar safiya"

"?""™a™alo murmushin ya™e Aunty babba tayi tare da cewa""Lafiya naga kina murmushi"

"Lafiya lou mommy,kawai wani abun farin ciki ne ya faru,nasan cewa muddin kema kika ji,zaki yi "" ',farin ciki sosai"

"Murya asanyaye aunty babba tace""FaWamun daughter har na ™osa naji wannan abun farin cikin?halan"

"?""an ™ara maku albashi ne?ko matsayi aka ™ara maki wurin aiki"

"Dariya hafsat tayi tana girgiza kai tace""Mommy baki canka dai dai ba,wannan albishir Win da nakeso inyi maki yafi ™arfin duk waWannan abubuwan da kika lissafo,kar6i tea Win nan ki fara korawa kafin na "",faWa maki"

"Hannunta na kerma ta kar6i kofin da hafsat take mi™a mata,a hankali takai cup din bakinta ta kur6i Tea Win,kusan sau uku tana kur6arsa,kafin ta Wan jinkirta bayan ta janye kofin daga bakinta ',tace""daughter dan Allah ki faWamun wannan wani abun farin ciki ne!wlh duk na ™osa naji"

"',Zan faWa maki mommy amma mu shiga daga cikin palour mu zauna"""

"Ba inda zanje,idan zaki faWamun ki faWamun kawai,Sae ja mun rai kikeyi,"" tayi maganar tana faman """

",tamke fuska"

"Hafsat tace""bada jimawa ba,Na kira Aunty azeema,don in gaishe da ita,Anan take sanar dani cewa"

!...´a'´an uncle abusufyan Sun bayyana

"Tunkan ta ™arasa maganar a gigice Aunty babba ta saki kofin dake hannunta,Ya tarwatse ™asa,Ruwan"

",tean dake ciki ya fallatsar masu a ™afa"

"ja da baya hafsat ta Wanyi tana kallonta tace""haba mommy,so kike ki ™onamin ™afa ta,daga faWin abun"

?farin ciki

"Rai amatu™ar 6ace tace""Ki 6ace mun da gani sakarya kawai,Ma™aryatan banza,bazan ta6a yadda da ',kalamanku ba,duk bakinku Waya da Hayaam"

"Ta faWi hakan tare da kama hanya fuuuuu kamar zata tashi sama,ranta duk a jagule,bin bayanta hafsat tayi da kallo harta haye upstairs,ta6e baki tayi tare da watsa hannayenta tace""I don't care, Ni dae farin ciki nakeyi,Daddy ma nake jira in tambayeshi yaushe zamu je gidan saboda a qagare nake dana ga ´a'´an uncle Winmu Abusufyan,tunkan na gansu har naji ina sonsu sosai,in ma na tashi tafiya hada tsaraba zan tafin masu dashi,'"

",Cike da farin ciki hafsat take maganar,zu™unnawa tayi tana tattare kofin da aunty babba ta fasa"

"Lokacin da Aunty babba ta ™arasa bedroom Win nasu,har ta Waga ™afarta zata zura acikin Wakin taji muryar ishaq yana cewa""Alhamdulillah!Alhamdulillah!Alhamdulillah!Abba nayi farin ciki sosai,Meyasa tun jiya ba'a sanar dani ba,ae da tunda sanyin safiya zanyi maku dirarr mikiya,Amma ina taya uncle murnar ganin ´a'´anshi,kuma ina tayamu murnar samuwar ´an uku acikin zuri'ar mu,gaskiya bazan ma iya jurewa ba,Zan shirya nazo ne kawai,saboda na qosa naga ´an ukun mu bayin Allah...."

"Abba yace""wani abun ma sai kayi tozali da yaran,kyawawan ´an mata dasu,Yadda kasan photo copy ',Win abusufyan haka suke,kamanninsu sak iri Waya da nashi"

"Murmushi Ishaq yayi tamkar yana agabanshi yace""Abba kafin na ™araso,dan Allah a isar musu da sa™on gaisuwata,Ace yayansu General ishaq yana gaishe su sosai da sosai,kuma saboda suma zaiyi ',zuwa na musamman"

""",Insha Allah zan sanar masu yanzun nan,Allah ya kawoka lfy"" "",Ameen Abbana"""

"Sun jima suna waya kafin sukayi sallama ishaq ya ajiye wayar,"

!!!!!!!tashin hankalin da ba'a sama shi date

",Magana dae ta tabbata da gaske ne zancen da hayaam da hafsat suka faWa mata,TabWijancan"

"Dakyar ta iya shiga cikin Wakin,lokaci guda ta rasa kuzarin jikinta kamar wadda tayi Zazza6i na sati"

",Waya"

Jin takun tafiyarta yasa ishaq juyawa yana kallonta fuskarshi a washe har ya kammala shiryawa cikin

",haWaWWiyar shadda"

"Ganin yana ™o™arin buWe baki yayi mata magana yasa tayi saurin katse shi da cewa""Naji abunda ya"

",faru,Hafsat ta sanar dani komai,ina tayaku murna,'ko amsar shi bata tsaya ji ba,ta faWa cikin toilet Tana juyo muryarshi daga cikin bedroom Win yana cewa""Ni yanzu zan wuce Abuja ne,inyaso kun biyo"

",ni daga baya ko zuwa gobe ko jibi haka,duk dae yanda kuka yanke shawara keda hafsat "",daga cikin toilet tace""Allah ya sauke ka lpy,in anje agaishe mana da mutanen gidan"

".zasuji insha Allah,"" ya amsa mata tare da kama hanyar fita daga Wakin"""

d'

"Acan 6angaren kuwa har lokacin suna a falon kan junaid da Uncle abusufyan ya gama fahimtar dashi game da Su Hosana da jahad,"

"jiki asanyaye yace""Amma meyasa su ba suyi rayuwa atare damu ba?meyasa Abba?uncle why?cike da tuhuma yake maganar yana kallonsu,yayin da fuskarshi ke Wauke da damuwa,"

"abban su ne yace""Junaid,mu kanmu bamu san dasu ba,da ace munsan da zamansu da bamu bari hakan ya faru ba,™addara ce kawai ta riga fata,"""

"Shiru junaid ya Wanyi yana ™are ma su Jahad kallo,yaso ace tun fil azal tare da yaran ya taso,da ba ™aramin kulawa zasu samu a wurin ´an uwansu ba,Allah sarki rayuwa kenan,Rashin sani yafi dare duhu,su kansu su Sehrish sae dama dama suke da sun san cewa suna da wannan family Win daba abunda zai hana su nemi danginsu,Tabbas an cuci rayuwarsu ™iri ™iri an rabasu da Ubansu kuma an"

",hanasu danginsu,wata shari'ar dae sae a lahira"

"Nasan yanzu kowa yana jin yunwa,saboda halin da muka shiga jiya babu wanda ya samu damar cin "" abinci acikin mu,Yakamata yanzu komai ya wuce,Lokacin farin ciki ne,Za'a shirya gagarumar walima saboda ´an ukun mu,munaso su manta da duk wani abu da ya faru a rayuwarsu kuma su ™addara cewa tamkar yau ne suka faWo duniya,ko ba haka ba""? Ya yi maganar yana kallon matasan gidan dake atsaye,Kowannansu fuskarshi asake,su fawan ne suka haWa baki wurin cewa""Wannan haka yake Abba,In sha Allah zamu nuna masu soyayyar ´an uwantaka,har sai sun manta da dukkan wani ™unci da"

",suka fuskanta na rayuwarsu,' murmushi kawai Abusufyan ke saki don ba ™aramin daWi yaji ba"

"Marshal Omar yace ""Sannan kuma muna ™ara baku ha™uri game da halin da kuka tsinci kanku,duk da ba laifin mu bane,amma mun Waura ma kanmu laifin,Muna neman afwarku,Hosana Sehrish and Jahad,forgive us pls,'"

",gaba Waya jikinsu yayi sanyi,lokaci guda kuma sukaji wata irin soyayyar ´an uwansu ta kamasu"

"Jahad ce tayi ™o™arin cewa""duk wani abu daya faru damu dama can rubutaccen ne!Allah ya riga da ya ™addara faruwan hakan,mun gode ma Allah da muka cinye wannan jarabawar,da juriya kuma da ha™uri,yanzu gashi gaba Wayanmu muna farin cikin wannan rana da Allah ya haWamu da danginmu,Babban abun farin cikin ma da ya kasance Uncle abusufyan shine mahaifinmu ba waccen fasi™in mutumin ba.......'kasa ™arasa maganar tayi saboda kukan daya zo mata,Janyota Abusufyan yayi tare da rungumeta ajikinshi,yana Wan bubbuga bayanta,"

"Ya Omar,"" hosana ce ta ambaci sunan shi,tana faman kumshe dariya abakinta,gaba Waya suka mayar """

"da hankalinsu akanta,nuna shi tayi da yatsanta sannan ta nuna kanta,kafin ta haWe yatsun wuri guda ta"

"™ullasu,Alamar ita dashi sun zama"

",kallonta"

"´an uwan juna, ™ayataccen murmushi Marshal ya saki yana"

"Duk wannan abun dake wakana akan idon Sgr dake atsaye,ya goya hannayenshi asaman wide"

"chest Winsa,Har lokacin bai sauko ba,hankalinsa fa bazai kwanta ba har sai yayi tozali da YA SAYYADI,"

"Suna cikin magana muryar azmee ta katse su da cewa""Abba an kammala shirya breakfast W in,yakamata ku hallara a dining Win,"" tana magana

Please Login or Register in order to submit comment