You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baya making eye contact dashi ko is another thing but baiso yayi thinking so deep saiya kalli Ya Ammah yace  Ya Ammah daga gobe ne, daga gobene fa cikeda raha Ya Ammah tawani hararesa tace  toh mara kunya gabana Saleem kake cewa daga gobe ne dariya yayi saiya kalli Marwan dake magana da Akram dake jikinsa kasa kasa Saleem yace  yaushe za a sallameka? Batare da Marwan yadago kaiba yace  I dont know yet kaman Saleem zaiyi kuka saiya zauna bak1n gadon yakalli Marwan kaman zaiyi kuka yace  who will be my best man wajen daurin auren toh? Please kace su sallameka Ya Ammah dake lurada Marwan since batadai ce komiba tamusu shiru, Saleem yace  kaga yanzu haka wajen designer dinmu zani na karbo mana kayan daurin auren mu gobe, please kace su sallameka, su Mama sunkai akwati fa wani abu Marwan yaji zai bude baki yayi magana saiyahau tari dasauri Ammah tace  sannu Marwan sannu, Saleem varsa haka karfin halice fa yake maka magana Akram taho Uncle ya kwanta tadauki Akram, sai Saleem dasauri ya kwantar da Marwan daya lumshe idanu ahankali tarin na tsayawa, Saleem yakai kusan 20min yana kallonsa saida sukaga kaman yayi bacci sannan Saleem yace  Ya Ammah bari naje I have a lot of errands today, ga zuwa duba jeren da akeyi da sauransu Ya Ammah tai murmushi tace  Allah yasa albarka Saleem yayi murmushi yafice abinsa Akram na binsa da kallo Saleem ba children freak bane inda Marwan yafisa kenan, fita yayi yashiga mota Marwan was acting wired today saikuma yace  he s sick wat do you expect? He undergoes surgery ga rashin lafiya yabata yi ahankali yacd  Allah sa a sallamesa yau i need Marwan on my big day yawuce yana kan titi Wayansa yashiga ringing ya kalla Precious ne koda safen nan fa saida yafita kafin ta tafi office why is she calling him he told her today he will be busy he will see her in the night, karo na uku yadauki wayan baiyi magana ba muryan Precious yadanyi sanyi ahankali tace  Daddy sabida gobe zakai aure shine kafaramin wulakanci cikin dan fushi yace  to menene i gave you enough sex this morning, I gave you plenty money this morning just to say thank you for your kind service, I bought you a car, nasai miki wani apartment acikin gari I told you to park your things dakika kawo gidan nan ki koma apartment din banson ki zauna area mu my wife and my family house duk awajen suke is risky, why are you"

disturbing me haven t I done enough ? Wani abu Precious taji aranta sai ahankali tace  toka yakuri

Daddy daman ce maka zanyi i organized a bachelorette party for you anjima da daddare kazo please this

"is my own way of saying thank you for everything dakamin sabida nasan one kayi aure gobe mun rabu kenan so please for the sake of old times and the good moments we shared kazo kaji please My Daddyyyyy Shiru Saleem yayi yaji yanda tacemai mai Daddy har brain nasa ahankali yace  okay okay but I might come very late I have plenty errands Dasauri tace  it s okay ko karfe nawa ne come to GRA house, don t worry gobe dasafe I will move into the new aloarymeng daka sayamin Saleem yace okay ya katse wayanta dasauri yana kara gudu yana kallon abubuwan dake dayan seat na gaban motan magungunan maza ne daga eypt yayo order su yanda yake murna yakejin wani farin ciki he can t wait for first night nasa da Amirah, zai more Amirah sosai wlh yajawo searcher daya yabude yanasha yana"

murmushi.

Sabon gidan Daddy dasuka tare aka kawo akwati all this drama da akeyi da gin su Saleem fa basusan

"cewa Ammi ba Matar Daddy bane har yanzu bama Asan cewa basa gidan ba, same thing with Ammi"

"batamasan anayi ba wlh, bakin ciki yakusan halaka Maman Baby ganin akwatin da akama Amirah da gwalagwalai aciki."

Tunda Saleem yafita jikin Marwan yarikice da Ya Ammah saida takira Doctirs har oxygen aka samai tai

"maza takira Mami tadawo hospital din, Dr yacema Mami his heart is developing issue Mami tai kuka harta godema Allah wannan wani kalan jarabawa ne haka, Abba bayan yayi closing daga work yazo dubasa yana bacci yakalli Mami yace  let s take him outside toh I will talk to my Dr immediately nayi settling this stubborn boy an dauramai aure gobe sunday or at most Monday we fly Marwan to UK"

right? Gyadamai kai kawai Mami tayi she s so scared tace tom.

EPISODE

"Tun bayan rannan nan Umar bai samu yakara matse Miemie ba cus da gangan take zuwa da Amirah,"

"kuma bata zuwa ko ina sabida makarantan su sai kawai suka tafi srike, Ammi ta karbi kudin filin taba Baffa miliyan daya kyauta yaki amsa saida tai da gaske ya amsa, miliyan biyu suka shiga yima Miemie sayayyan kayan daki, Ammi tadauko professional mai hayran jiki hakanan kawai tace ayi da Amirah gyaran fatan dasu turare Amirah is still d way she s just that yanzu tanama Ammi da Miemie magana"

suma bawai sosai ba but she s calm bata cikin tsoro da fear dinnan hankali ya kwance gidan Baffa kowa

na sonta Baffa ko bai sayoma yaransa komiba saiya sayama Amirah wani abu yana wani kalan jin Amirah

"aransa tausayi da sauransu ga condition nata ga rashin mahaifi, sai Amirah tafara sakewa dashi har saida ta cemai Baffa Amirah na son Dr Marwan, saida yasami Ammi yamata maganan Ammi tace shirme ne"

kawai inma da gaske ne yazatayi wazai auri yarinya mata kan gado.

Saleem yayi nan yayi chan har gidansa inda za akai Amirah yaje shiyayi komi harda furnitures yashiga

"yaga komi yahadu yashiga master bedroom yana kallo yayi murmushi tunawa da gobe zaiyi amfani dashi dan bazai yarda a kwanan masa agida ba at all wayansa ne yashiga rining yadaga Abba ne kai tsaye yace  kana ina? Murmushi yayi yace  Yaya nazo gidan nan ne ina duba ayyukan i did a lot today wlh nagaji yanda muryansa ke eco yasa Abba yakara gamsuwa yace  okay tom ni xan kwanta ahankali yace  nima gani nan zuwa Yaya wayan Precious ne dataci gayu tai decorating gidan da flowers dawasu dim light tasaka wasu kaya da basuda banbanci da tsirara, kallon wayan tayi Mom tadauka tana dagawa tace  he s still not here Mom Maman cikin yare tace  badai kin hada magungunan ba? Kinsha naki dasauri tace  that s the first thing I did bayan na karbo su daga park Maman tace  don t worry Saleem belongs to you, he will come just do as I say ahankali tabude baki zatai magana saikuma tafashe da kuka sosai tace  Mommy I swear I really love him, I m very scared I don t want to loose Saleem Mommy, he loves wacce zai aura he s so excited about the wedding cikin daga murya Maman na dukan kirji tace  as long as nina tsugunna aduniyan nan na haifoki da kaina saikin sami yaron nan just do as I say and leave the"

rest he will come gud night

To be honest Saleem yama manta haryakai gida wayansa yashiga ringing ganin Precious ne yaja tsaki

"yajuya motan funny enough today he s not even in the mood for sex dan yagaji sosai saiya juya kan motan fidan is just bayan layinsu yawuce yashiga yayi parking yafito yana bude kofa yaji wani kamshin turare ne yamai sallama dayaji ya fuzgesa hakan yasa yashigo yamaida kofan yarufe kawai yaji kaman magnet na jansa murya chan kasa yace  I m back flower daya gani akasa yashiga bi har zuwa stairs yayi sama yanadan murmushi kamshin na shiga kansa sosai harya bude kofan bedroom nasa red fliers yagani akasa da gadon kan white duve ga table da shisha ke kai dawani kwalban gida da an bude dakuma kaza, fitowa Precious tayi daga bayi da tsinannun kayan tasa hills ga red lipstick tawani taho gabansa Saleem ya tsaya chak, bata taba saka kalan kayan yan iskan nan ba saitazo gabansa tai wani hugging nasa tana shafa gaban wandonsa tace  welcome Daddy come nasan ka gaji takama hannunsa tai gaba yabita kaman wawa yana kallon yanda take juyamai duwawu sai kawai tadaga kwalban gida tana addu a Allah sa yasha dan aciki maganin yake tace  I bought your favorite alcohol tadauki cup ta tsayaya tabasa karba yayi yakai baki ya kurba yaji dadin yanda yakeda sanyi yace  ahhhh shit I m so thirsty wani dadi ne ya lulkube precious ganin yasha, yabata cup din yace samin again dasauri tace  no muje namaka wanka tashiga bude boturan rigansa yana wani kalan kallonta hakanan saiyaji yau tafi kullum kyau kawai zuciyansa yahau narkewa yana kallonta, taciremai rigan sannan tashiga ciremai wando tana kallon yanda"

gabansa yatashi tace  muje muyi wanka makemata kai yayi yace  I don t want to leave you even for a

second I want you yajuyar da ita zai cita tabasa pipe na shisha yakarba yana buga saita shiga bin wakan

"dake tashi tawani faramai rawa tana hijjiga duwawu kan Saleem harwani juyawa yahauyi saitazo tafara shafasa,abubuwa daban daban Precious take bashi yana amsa gabaki daya yafice hayyacinsa babu abinda yakeji ko yake gani kawai sai Precious tass tasa ya shanye giyan da shishan tabude wani giyan agabansa tazuba maganin but baisan inda Kansa yakeba sannan saitazo tafara kissing nasa tabata kansa yafara ci abinda baitaba yiba yayi kuka yau, yahau mata kuka wiwi yana cemata don t leave me, wani dadi Precious taji tana kallon camera data saita a dakin kafin gari yawaye saida Saleem ya shanye kwalban giya hudu, cin juna kawai suke baya bacci ya mance da komi da kowa na duniya tana kallo ana kiransa at that junction ita keda full control na jikinsa kawowa yayi zai cigaba tace sha nono kai bacci Daddy, Saleem baiyi musuba yakama nononta yahau sha ya kankameta yana lumshe idanu, wayanta tadauka nan aka samata app na camera tabude ta yanko wani bangaren sex dayake kuka yake bugamata gwatso, da inda yake shaye shaye saita kalli time is just 12PM na yau Saturday, ganin Abba yacigaba da"

kira yasa tamai message.

" I will meet you at the mosque, ina tareda friends dina "

Precious ta ijiye wayan& .

Yau da Safe Daddy da kansa yakira Baffa cikeda mutunci suka gaisa yacemai dan Allah yanaso yagansa

babban masallaci karfe biyu Baffa yadauka kan Ammi za ayi magana ko yaran saiya aminta yace toh zaizo.

"Kafin 2 na rana ma masallaci yacika makil da jama a, Abba yayi gayya sosai bana wasa ba na manyan"

"mutane, dattawan arziki manyan kasa masu fadi aji, dan yanada good relationship da mutanen gwamnati senators, da sauransu, securities cike burjik wajen, manyan giznoni ne kawai ke yawo awajen."

"Baffa ma yazo massalaccin batare dayasan meke faruwa ba, sun gaisa da Daddy yacemai yana zuwa"

"zasuyi magana bayan an gama daurin auren nan, Baffa yace dai toh yashiga masallaci yazauna."

Abba dayayi shigan alfarma kiran Saleem yake baiga Saleem ko abokan sa ba kodaya masallaci sai su

"iyaye, ga liman ya tambayi wakilin Amarya Dady yace gashi, still ba Saleem dasauri yace ina zuwa dan Allah Liman, yafita waje dasauri kirjinsa sai bugawa yake yashiga kiran Saleem ba amsa, watsapp message yagani daga Saleem yabude dasauri video yagani saiya danna download yashiga, Saleem yagani tsirara yanashan giya yanacin mace baitaba ganin al auran kaninsa ba sai yau, dasauri yafita daga video"

yana istigifarai da karfin gaske kaman mahaukaci.  Astagafurullah Astagafurullah!

" Saleem, Saleem, Saleem Precious tai tapping fuskansa Saleem da idanunsa sukai jajir sun kada sun juya"

"yasaki nononta yace  uhn Precious tace  zan kira Yayanka nabaka wayan, kacemai kafasa auren ya aurama wani yarinyar, kai Precious kakeso ita zaka aura, okay? Gyadamata kai yayi yace  okay Abba nacikin dilemma kawai yaga video call from Saleem cikin fushi yadaga wayan iya fuskan Saleem yagani ga nono abakinsa woh wlh Abba saiya kasa magana yakai hannunsa yadaura kan kirjinsa dake neman bugawa, Saleem da baya hayyacinsa yace  Kai Yays! Nafasa auren! Ka aurama wani ita! Ni Precious nakeso! Yawani ja nipples Precious ta katse wayan, baya Abba yayi zai fadi dasauri Babba Amininsa"

daya biyosa waje jinsa shiru jama a sun taru ana jiransa da ango ya taresa& & .

EPISODE

"Dasauri Babban aminin Abba Alhaji Bashiru yace  subhanallahi, lafiyan ka kalau ? Abba yace"

" Sa& sal& &  yakasa magana yana wani haki bana wasaba, yanada BP sosai dakemai barazanan ciwon zuciya, Alhaji Basharu yace  kaga dan girman Allah calm down put yourself together ga jama a anan, babu abinda yafi karfin Allah, kace Innalillahi wa innailaihi raji un! breathing out Abba yayi da kyar yace  Innalillahi Wa Innailaihi Raji un! La ilaha illallahu Muhammadu Rasulullahi SAW! Alhaji Bashiru yani bakinsa suka karasa tare yace  to gayamin menene? Abba daya sami natsuwa da kiran sunayen Allah dayayi cikin murya mai raunin gaske yace  Saleem ne yakirani video call yace yafasa auren, karuwai yakebi, wai karuwan sa yakeso ita zai aura, nama mance sunan daya fadi ni Abba yama kasa boye zancen karuwan, yabawa Alhaji Basharu tausayi sosai bana wasaba, ahankali yace  ya isa you don t have to beat yourself up like this, Matar mutum kabarinsa, dama chan Allah yayi ba matarsa bace, yanzu yazamuyi? Mesamu cewa duka mutanen nan eh? Abba idanunsa sukai jajir yace  ni Saleem zai tozarta yasa nazama karamin mutum anan? I will become laughing stock ai, ince musu an fasa aure ko yazanyi? This is so embarrassing Alhaji Basharu da shima Sam baiji dadin abin ba dan duk manyan manyan gari na wajen yace  babba dakai ai sai darajan ka yazuba wlh da kimarka kaje kace ango wanda duk an dauki Saleem a matsayin danka yace yafasa auren, think of something kan Abba yakulle baya tunanin komi yayi shiru kawai, Alhaji Basharu yace  Marwan fa?! Dasauri Abba ya kallesa kirjinsa na bugawa, Alhaji Bashiru yace  naga Dr Marwan shi ya dauke ka a matsayin mahaifinsa tunda maraya ne yataso a hannunka, we just have to do something and get out of this mess Abba yadade yana kallon Alhaji Basharu daya ambato sunan Marwan take wani natsuwa yashigesa sabida wlh yasan kukansa ya kare indai Marwan ne zai sharemai hawaye, anatse yace  nasan d ana, nasan cewa Marwan bazai tabaso na"

"tozarta nazama abin kunya da abun dariya aduniya ba, Marwan yaro ne mai Imani da amana, da dattaku, da hakuri Abba yayi shiru kafin cikeda karfin guiwa dawani sabon confident yace  muje Marwan zan aurama Amirah Abba yayi gaba Alhaji biyedashi abaya suka wuce ciki, yana shiga duk aka bisa da kallo harda Baffa dan yasan Abba sosai a TV baitaba sannin zaiga mai kudi haka da idanunsa ba, karban"

"speaker yayi yace  dan Allah ayakuri, ango yayi hatsari yanzu haka yana asibiti masallaci akadau salati,"

Abba yayi murmushi yace  let s go ahead adaura auren Ya Liman sunan d ana Dr Marwan! Yaba Liman

"speaker, alot of people basuma lurada difference dinba, dan a IV is Saleem, yanzu yace Dr Marwan, Daddy dai mamanki yakamasa cus yasan Saleem yasan likitan mahaukatan kuma Marwan, what happened? Saleem yacema yayansa shi bazai auri mahaukaciya bane yagudu tunda gashi yaki zuwa"

shine uban zai aurama Dr? Lallai mutanen nan rikakkun matsafa ne Daddy yafadi yana murmushi abinsa.

"Daddy, Baffa, Abba, jama a da abokar arziki, suka sheda daurin aure tsakanin Dr Marwan da Ameenatu"

Amirah akan sadaki naira miliyan daya da Abba yabiya take yanke wajen Daddy ya amsa amatsayinsa na uba dakuma waliyi na Amirah aka shafa Fatiha! Aure ya dauru damdam!

"Marwan na asibiti, Saleem na gindin mace, Amirah na gida dukansu babu wanda yasan meke faruwa"

"banda Baffa dayaji an kira sunan Ameenatu Amirah wanda yasan cewa diyar kanwarsa ce Haleematu, sai Daddy da Abba!!!!!"

Jama a yakuke ganin zata kaya ne

EPISODE

"Gaban Baffa bugawa kawai yakeyi trying to understand what is happening, me yakeji, ko banda"

"Ameenatu Amirah shima Daddy yanada diya da Maman Baby mai suna Aminatu dasuke kira da Amirah ne? Sai gaishe gaishe ake ana rabe raben abinci lafiyayyu, mabukata na rububi ana amsa, Daddy yazo inda Baffa yake a tsaye jiki asanyaye yawashe baki yana gyara Babban rigan giznan dake jikinsa yace  Bismilah Baffa Baffa yabisa suka zaga waje inda Daddy yayi parking Range Rover dakeda rai tana numfashi Baffa yabi motan da kallo, Daddy yabude masa yace  shiga bismillah shiga Baffa yayi yazauna Daddy ma yashigo yajawo kofan yarufe yawani kunna AC yace  yauwaa sanyi yadan dake ka, ahhhhm Malam Sani yajira sunan Baffa yana zaro miliyan dayan daga aljihunsa saiya rabata biyu tsabagen maitan kudi yace  ga wannan miliyan dayan sadakin Amirah ce, ga dubu dari biyar ka kaiwa Uwarta a matsayina na ubanta dana aurar da ita narike wannan Baffa dake wani irin kallonsa batare daya karbi kudin ba yace  Amirah ka aurar Yusufa! ? Daddy yace  to laifi nayi dan na aurar da ita uban waye ubanta inba niba? Nine yayan mahaifinta uwa daya uba daya, a hannuna ta girma mahaifinta ya rasu, dudda kan ba dadi amman Allah yayi ta sami miji da Saleem zata aurar Babban amman kaman yayi tunani yace yafasa auren, uban ya aurama dansa karamin likitan ta Dr Marwanu, to me aciki bakin ciki"

kake mata? Zuciyan Baffa yayi zafi shine ke gayama Ammi kullum tayakuri idan tana kawomai karan

Abba amman yau ransa ya munnana badan komi saidai tayaya zai kama yarinya ya aurar bai sanar da

"mahaifiyanta ba eh, Baffa yace  mesa zaka yanke wannan Babban hukuncin akan rayuwan Amirah batare daka sanar da mahaifiyarta ba Yusuf? Cikeda gadara Daddy yace  sabida na isa ne uba keda yarinya ba mahaifiya ba, ni ba kiranka nayi muyi musayan yawun baki ba dan banda lokacin nan sauri nake nakoma gidana dake GRA da Range Rover dita, ga sadakin ta nan ka kaimata zan basu address na gidan ka suzo su amshi matarsu atoh! Wuce kafitarmin daga mota karka samin dauda nidai Daddy ya shiga kakkabe kakkabe dan ko abu daya baiso yagani a motan, Baffa yadade yana kallonsa kafin yayi wata murmushi yasa hannu yadauki 500k da Daddy ya ijiyemai a jiki yajuya kudin ya kalla saiya kalli Daddy dake kallonsa yace  nayarda da abu daya daka fadi wanda babu amfanin musayar yawun baki nima bazanyi dakai ba amman dai kasani cewa akwai Allah Yusuf, sannan Allah yana kallon komi, ga kudinka niba dan sakonka bane, kaje ka kaiwa mahaifiyar yarinyar kudin da kanka ya ijiyemai kudin yabude kofa yafita Daddy ya sauke glass kasa yana ihu yace  oho dai kuma idan an isa Kuki Kai yarinya gidan mijinta kuga wlh ko kötü kuka kaini nafiku gaskiya dan nine uban yarinya saidai ku mutu Daddy"

yahau zage zage.

Machine Baffa yahau bazaima iya tantance ga abinda yakeji ba aurar da Amirah? Yarinyar nan is a total

"sick girl, meta sani kan aure? He see sometimes Mamanta kemata wanka ma wlh, yana ganin yanda Amirah ke shirme, me Amirah tasani? Meta iya? Idan aka cutar da ita agidan auren fa mijinfa? Menene manufan su na auren yarinyar da ana gani andan cewa at this junction Amirah ba abar da za a aura bace dan babu kan,& Sosai Baffa ke lissafi haryakai gida, azaure yayi parking da sallama yashiga gidan Amirah da Ammi yagani a tsakar gida Lami da Miemie na kitchen, Ammi na tsefema Amirah kalaban kanta Amirah kuma na rike da bowl da naman Kazan kayan matan Miemie ke ciki tanaci tayi wani irin kyau da fresh tayi bulbul takara haske dan ana musu gyaran jiki, sallaman sa yasa Ammi yadago kai lami ma tafito tace  harka dawo Malam gyadamusu kai yayi Ammi ta tsaresa da idanu ganin yanayinsa daman yagaya musu ina zaije daki yashiga yace  zo Maman Amirah da Lami dasauri Lami tabi Baffa ciki Ammi takalli Amirah dakecin kaza abinta tace  Miemie karki bari taje wajen rijiya Miemie tace  toh Ammi tafito"

tazo zata cigaba da mata tsifan Amirah ta make mai cikin tar kannauwan murya tace  naki zafi

Uwardaka Baffa yashiga Lami tabiyosa dasauri tace  meya faru Babansu? Mesa kai wani iri haka? Daidai

"Ammi tai sallama Lami tace  shigo shigo Maman Amirah labule Ammi tadaga tashigo tana kallon Baffa daya zauna bakin gado saitaja kujeran dake gaban dressing mirror ta zauna takalli Baffa tace  Baffa meya faru? Karka wani damu kanka indai mutumin nanne, meya faru? Ammi ta kallesa sosai tana jira yayi magana, ijiyan zuciya Baffa yasauke ahankali yace  Haleematu ammm yasake shiru sai gaban Ammi tashiga bugawa sosai, ahankali Baffa yace  mutumin nan ya aurar da Amirah! Wani kalan zabura Ammi tayi tamike tsaye Lami ma haka ta dafe kirji tace  Innalillahi wa innailaihi raji un, Amirah ya aurar Baffa yadan sauke ijiyan zuciya yace  kodanakai masallacin naga mutane yace na zauna zamuyi magana bayan an daura auren nan kawai jinayi ana daurama Amirah aure, aka gama yakirani zuwa motansa yabani dubu dari biyar cikin miliyan daya na sadakinta wai nakawo miki, nabar masa kudin awajen yace zai bada address namu azo daukan Amarya kirjin Ammi bugawa yake sosai ba wasaba, saita koma ta zauna ahankali takai hannu tadaura hannunta saman fuskanta brain dinta was blocked for a moment saita kalli"

Baffa da murya wanda bazaka iya tantance wani yanayi take cikiba tace  kasan wanda ya aura mata

Yaya? Ahankali Abba yace  that is where it gets complicated sabida Yusuf cewa yayi wai yayan

"yakamata ya aureta sai kuma aka aurama kanin Dr Marwan! Dawani kalan sauri Ammi takalli Baffa, Baffa yace  kuma mahaifin ya sanar a masallaci cewan yayi hatsari yana asibiti iyakan abinda nasani kenan Ammi tai shiru tai mutuwan zaune yaya yakamata ya auri Amirah sai aka bama kani wanda ke asibiti in all this thing the only person data sani is Marwan, da Yaushe har sukaje neman auren Amirah ita tana mahaifiyar Amirah batasan komiba, Dr Marwan bata taba ganin alamun yana son diyarta ba, wayan nan mutanen dasauri Ammi tace  yaya zaka iyamin kwatancen uban angon? Baffa yace yanada jiki da katon ciki haka yanasa glasses a idanu gemunsa fari tabbas sune wayanda yagani rannan da sukaje inda Marwan yake does that mean wanda yaduka ya gaidata dinnan shine Saleem din sai yafasa aurenta maybe sabida mahaifin najin kunya sai aka bawa Dr ita, wani abu taji a wuyanta, saitaji zafi aranta badan komiba saidan cewa Dr Marwan datake ganinsa mai amana yasan da anason diyarta bai sanar da itaba, ahankali Baffa yace  dakata Haleematu yawanci akaga diya anaso uba ake nema ama magana ba uwa ba kada ki fushi dashi wannan itace gaskiya! Ammi bamatasan maganan zucin datayi awaje tayisa ba, mikewa tayi azuciye dasauri Baffa yace  ina zaki? Batare da Ammi tajuyoba tace  zanje naga mutumin nan nanne fuu zata fice a falo Baffa yaci mata yarike mata hannu yace  Haleematou! Dasauri Ammi tajuyo tace  Yaya me kakeso nayi look at her kalleta! Tanuna Amirah dake compound kan tabarma Miemie namata tsifa saura guda daya hannuwanta biyu duka abaki tace  Yaya kai karan kanka zaka yarda a aurar da yarinya mai kalan wannan laluran me aure zai amfaneta dashi eh? Ka kalleta"

Yaya

Baffa yace  nasani Haleematu but fushi baya maganin komi ki tsaya ayi magana Asan yanda zamubi

"abim nan cikeda hikima dan aure fa ya dauru unless mijinta ne ya saketa kokuma kotu taraba aure amman dai Amirah kam ta auru MATAR wani ce yanzu hawaye masu

Please Login or Register in order to submit comment