You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana cikin kogon
qaunarki, bashi da wani buri daya wuce na son
auren ki” Koda sarauniya Lashmin ta ji haka sai
fuskarta ta faxaxa zuwa ga murmushi ta miqe a guje
ta faxa a jikin mahaifiyar Ashtar tana rufe fuskarta a
hankali tace mata.
“Tabbas yanzu ne zuri’armu zata sake dawowa ta
yaxu a doron duniya”
Su duka suka qyalqyale da dariyar farin ciki.

119

Sarauniyar daji

Bayan kamar mako guda da wannan maganar aka
shiga yin shagulgulan biki babu kama hannun yaro.
Nan birnin Hindu ya yi cikar kwari irin wacce bai
tava yin irinta ba. Aka shiga shagali tare da naxin
sarauniya domin mahaifiyar Ashtar ita ta maye
karagar mulkin mijinta Sarki Dambola.
Shi kuma aka xaura musu aure da sarauniyar daji
da nufin bayan an kammala shagali za su koma can
birninta na cikin daji wanda iyayenta suka gina su ci
gaba da rayuwa. Haka aka shafe kusan kwana goma
sha huxu ana shagalin biki kafin kowa ya watse ita
kuma amarya aka sadata da xakin angonta.
Rayuwa mai daxi gami da zumunci da havakar
arziqi ya ci gaba da gudana tsakanin birnin Hindu da
birnin mawardi. Kafin wani lokaci zuri’ar su sun
soma dawowa doron qasa.
QARSHE

120


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment