Downloaded From https://tknovels.com.ng  *FARASHIN MUTUNCINA* (Romantic story) 💋💋💋💋 Mom Islam Page 1-2 Cikin Nutsuwa ta iso cikin gidan banda kuka babu abinda take, hawaye sai sintiri yake a saman kumatunta, hatta gaban hijab ɗin school ɗinta duk ya ɓaci da jirwayen ruwan hawaye, Mama na daga ɗaki ta jiyo sautin kukanta ta fito da sauri tana cewa "Batool mai ya faru gayamin keda waye?" Mama ta koma kan baba dake zaune a saman kujera ƴar tsugunno hannunsa riƙe da shaving stick yana aske gashin gemunsa ko kallon su beyi ba, Sai da ta sake magana ne, baban yace "Haba Atine me kikeso ince miki, kinga bawai na zauna a gida dan ki takuramin da ƙananun surutanki bane" Baba ya ƙare maganar yana tattara kayayyakin da yake amfani dasu ya miƙe tsaye yabar musu gurin, Mama ta ƙaraso ta dafa kafaɗar Batool, sai kuma ta riƙe hannunta suka koma cikin ɗaki, "Zauna Batool ki gayamin meke faruwa?" Batool na share hawaye tace "Mama malaminmu ne ya koreni a aji a lokacin da zan zana jarabawa, har takardar an miƙo min, wata Malama ta shigo tace "ban biya kudi ba, kuma kinsani wannan jarabawar itace ta fita daga makaranta.." Mama tayi tagumi, cikin yanayi na damuwa, kafin tace "Allah na gode maka, Allah ka dubemu" Batool muna cikin wani hali, baba ya ɗago idanunsa yana kallon su, kafin ya miƙe tsaye, tare da shigewa cikin ɗaki, kayan jikinsa ya sauya kana ya fice bai bi ta kansu ba, Mama tace "ki koma kice musu idan Maryam ta dawo daga talla za'a kawo musu" Batool tace "Uhm mama yaushe zasu amince, makarantar boko ba kamar ta islamiya bace da za'ayiwa mutum uzuri" Mama tace "hakane, yanzu dai tashi kije kice idan akwai dubu ɗaya a gurinta ta baki sai ki kai musu" Batool ta miƙe da sauri jikinta na rawa ta nufi tashar mota wacce ake lodin mutane masu yin tafiye-tafiye, Da sauri ta isa tashar motar, kafin takai ga tsallake titi ta hango mahaifinta a zaune gurin mai gashin tsire, ƙarasawa tayi da sauri, ta durƙusa a gabansa kasancewar shi kaɗai ne, tace "baba Dan Allah ka taimaka ka biya min kuɗin jarabawar fita baba daga wannan team ɗin idan ban zana ba sai wata shekarar" "Ke dalla tashi ki bani guri, kin koyi munafurci irin na mahaifiyarki da sa ido, to idanma wannan tsiren da kikaga ina cine, ba kuɗi na biya ba, kawai ya bani ne dan na haɗa masa wuta" Batool ta sunkuyar da kanta tana a durƙushe hawaye na zuba, ta miƙe tana jan ƙafafu kamar wacce ƙawai ya fashewa, Baba yayi mata ƙarya bayan yanzu yazo gurin, Ta dinga maimaita maganar baban nata har ta tsallaka titi, Da sauri ta dinga tafiya gudun kar a kulle karɓar kuɗin jarabawar yasa ta ƙarasa gurin yayar Tata Maryam da gudu, Da isarta tace "anty Maryam Mama ce ta aikoni gurinki" Maryam tace "lafiya dai Batool idanunki duk sun kumbura?" Batool tayi mata bayanin kudin makaranta na jarabawar da zata zana, Cikin yanayi na damuwa Maryam tace "wlhi tunda nazo roba ɗaya aka siya bai ma bani kuɗin ba, gashi ko sisi babu a gurina, amma tashi muje gurin mai shagon can idan zai ranta min kafin in yi ciniki" Suna riƙe da hannun juna suka je gurin mai shagon, har yana tsokanar Maryam, tunda tace tazo ne akan ya taimaka mata da bashin dubu ɗaya idan tayi ciniki zata bashi, ya fara masifa shi ina yaga wata dubu ɗaya ashe kasada da ganganci ne yasa kika kwaso ƙafa kika tahomin ki koma idan kikai cinikin sai ki bata amma nikam a'a..! Mom Islam *FARASHIN MUTUNCINA* (Romantic story) 💋💋💋💋 Mom Islam Page 3-4 Muryar Maryam na cike da damuwa tace "Batool ki koma makarantar ki basu haƙuri ni da kaina zan kawo kuɗin idan nayi ciniki" Batool bata yiwa yayar tata musu ba, ta kama hanyar komawa makaranta tana tafe tana adu'ar Allah yasa ba'a gama raba papper ba, sai dai da isarta makarantar taga har yara sun fito wasu kuma suna buga ƙwallo da alama dai an gama zama jarabawar, Raɓewa tayi ta fara kuka dan ta rasa ma idan taje gurin malamin nasu me zata ce masa, Wata Malama ta fito, saboda ta hango Batool ta iso gurin ta, cike da nuna kulawa tace "mai akayi miki kike kuka haka?" Batool tace "ban zana jarabawa bane saboda kuɗin makaranta manana mamana bata dashi sai yayata tayi talla ta samo tukunna" Malamar ta kamo hannun Batool suka shiga office, bayan sun gaisa da malaman da suke zaune maza da mata, ta tambayi waye malamin su Batool, malamin ya amsa, malamar tace "ka taimaka ka bata papper itama ta zana jarabawar kar ya wuceta" Cike da ɓacin rai malamin yace "sai dai ya wuce ta wlhi dan nikam na riga na gama babu ma ragowar wata papper a gurina, Ragowar malam da suke zaune babu wanda yasa baki, haka dai Batool ta dawo gida tana kuka, Mama na ganinta ta ajiye soson wanke-wanke ta taho gurin ta kana tace "Batool ya dai ba'a samu kudin a gurin Maryam bane?" Batool tace "batayi ciniki ba kuma malamin ya hanani wata Malama zata biyamin yace wai ya ƙare" Mama ta nemi guri saman kujera ƴar tsuguno ta zauna tare dayin tagumi, Maryam ce ta shigo tana rusa ihu kamar wacce tasha duka, ta dure kular abincin da bokitin da ta tara kwanuka tana ci gaba da ihu, Mama ta dubeta kafin tace "lafiya Maryam?" Mama wasu mutane ne suka sani na sa musu abinci har roba takwas dama kinsan yau bamu dafa da yawa ba, sukace in jurasu, naje ajiye robar da wani mutumi yaci ina dawowa naga sun ajiyemin robobin sun wuce kuma matafiya ne" Mama ta fara salati tana sanar da Ubangiji tare da cewa "wannan jarabawa Allah yasa munada rabon cinyeta" Mama ta dafa kafaɗar Maryam tace "kiyi shiru Allah ya musanya mana da Alkairi, damuwar ɗaya ce bai wuce mai shinkafa da mai mangyaɗa da zasuyi min sallama da sanyin safiya ba, amma babu komai ganin goben yafi wahala" Dukkansu suka shige ɗaki, Batool ta cire uniform ta sauya kaya zuwa na gida, Maryam kuma ta fito ta ɗauki buta tayi alwalah haka ma Batool ɗin alwala tayi suka kabbara sallahar la'asar, Mama ma na gama wanke kwanuka tayi alwalah tazo ta kabbara sallah bayan sun idar ta tambayi Maryam nawa ne a gurin ta? Tace "ɗari biyar ne" Mama tace kije ki auno shinkafa gwangwani biyu sai mu dafa inada wake gwangwani ɗaya, tunda akwai ragowar miya sai muci da ita" Batool tace zata rakata, suka tafi tare, Basu jima ba sai gasu sun dawo a tare, suka tsince shinkafar Maryam ta juye a kwano suka koma ɗaki, Batool tace "anty Maryam baba yana bani mamaki, idan ya fita waje har tsire da shayi yake sha, amma idan mama ta tambayeshi ko ɗari biyu ne sai yace bashi da ita" Maryam tace "hmm Batool kenan, yanzu a cikinmu ba fata ba, da wata zata kwanta rashin lafiya sai dai ta mutu wallhi baba ko magani bazai siya mana ba, kumafa yana dashi sai dai yaci daɗinsa a waje idan ya shigo ya balbale mama da faɗa..! Mom Islam *FARASHIN MUTUNCINA* (Romantic story) 💋💋💋💋 Mom Islam Page 5-6 Washe gari bayan sunyi sallahar Asbha, babu wacce ta koma barci sakamakon alhinin abinda zasu saka a bakin salati da sukeyi, suna zazzaune a parlorn mama saman tabarma, Baba ya fito daga uwar ɗaki, Maryam da Batool suka gaishe shi, bayan ya amsa yace "ai gari be gama wayewa ba kowacce ta tashi ta tafi ɗaki, sun wani zazzauna sai kace masu zaman makoki" Mama dai babu abinda tace ta sani sarai neman fitina yake yi, suna fita ya zauna kusa da Mama kafin yace "Haba matar arziƙi, tun jiya nake kawo hannu ki bani ƴar zumarki in ɗan lasa amma kin hanani" Mama tace "banyi tunanin fitowar wannan kalmar daga bakinka ba, a halin yanzu, saboda shawarar inda zamu samu abinda zamu saka a bakin salati mukeyi" Baba yace "Allah zai kawo ƴar buga bugar da kika saba yi ita zakiyi mana mu samu mu ɗumama cikinmu" Murmishin yaƙe mama tayi, kana tace "to malam kayi haƙuri mu barwa dare kaga yarannan idonsu biyu" "Nifa babu abinda zaki gayamin dan haka muje cikin ɗaki kawai" Mama ta miƙe kasancewarta mai biyayya duk wulaƙanci da tauyeta da baba yake yi tana iya bakin ƙoƙarinta gurin ganin bata ɗaga masa murya ba saboda yaranta guda biyu, Dan haka ta miƙe tabishi zuwa cikin ɗakin, Zama tayi a bakin gadonta mai rumfa, idanunta sun ciko da ruwan hawaye, sai dai ta taresu da taimakon Allah babu wanda zai gane kukan zuci takeyi, Baba yakai hannunsa kan zaninta ya buɗe tare da cewa "Sanyi akeyi matso inji ɗumin jikinki" Mama ta matsa tare da cire kayan jikinta tunda dai ta gane abinda yake nufi, bai kulle ƙofar parlo ba, kuma ya hana mama taje ta kulle a cewarsa wai a matse yake, Yasa mama ta kwanta idanunta na kallon sama ya haye kanta, wani irin ci ya fara yiwa HQ ɗinta yana yi yana zunkuɗa tare da sake zarewa yana saka sandarsa, ganin lokaci yana tafiya yasa mama cewa "malam yarannan fa zasu iya shigowa dan Allah kayi haƙuri kaga ƙofarnan a buɗe take, "Kinga gyara min bata shiga sosai ana ga yaƙi kina ga ƙura dan Allah ki tsaya in ɗan samu Nutsuwa haba kekuwa" Baba ya fada yana sake matse ƙafafun mama tare da danna penis ɗinsa yana sauke numfashi, Zuwa yanzu babu abinda mama takeji sai azabar zafi, saboda ba wata ni'ima ce da ita ba, mema taci da har zata samu ni'imar, Haka dai ta dinga daurewa tana cije laɓɓanta har baba ya gama biyan buƙatarsa ya sauka, wandonsa yasa ya fito tsakar gida kana ya ɗauki buta, Batool da Maryam suna zaune ya wucesu, da kallo suka bishi tare da tashi suka koma ɗakinsu, Bayan ya fito daga banɗakin mama ta fito itama ta buɗe tukunyar dake kan murhu, Allah yasa akwai ruwan zafi a ciki, ta ɗiba ta sirka kana ta wuce banɗaki, sauri take kar baba ya fice bata roƙeshi abinda zata karya ba, sai dai tana fitowa ta samu ya fice, Abinda bata sani ba, yana gama sa kaya ya fice da uban sauri kamar zai tashi sama, turuss Mama ta tsaya a tsakar gida hannunta riƙe da buta, ranta ya ɓaci sosai, duk da wannan abun da yayi mata ba sabo bane a gurinta, inda sabo ta saba, Ɗaki ta wuce bayan ta ajiye butar, kana sa kaya, sannan ta fara ƙwalawa Maryam kira, suka taho tare da Batool. Mama tace "babu abinda zamu ci, amma ku jirani yanzu zan dawo" Batool tace "mama zan biki.." Mama tace "babu inda zaki bini amma zomuje zuwan naki yanada muhimmanci" Maryam tace "mama wane irin muhimmanci kuma?" Idan mukaje muka dawo in Allah yasa an dace zakiji labari, Tun a hanya Batool take tambayar mama ina zasuje mama tayi mata banza, Wata hanya sukabi wacce take nesa da anguwarsu, a bakin wani katafaren ƙerarren gida suka tsaya, Mama ta fara ƙwanƙwasa gidan, mai gadi ya fito ya dubesu kafin yace "daga ina kuke?" Mama tace "gurin Hajiya Suhaima muka zo dan Allah idan tana ciki ka barmu mu shiga" Mai gadi yace, "yana daga cikin dokar aikina inje in isar da saƙon cewa kinzo gurinta idan har ta amince sai ki shiga, idan kuma bata amince ba sai ki koma" Mama da Batool suna tsaye a waje mai gadi ya dawo yace su shiga, Mama tayi masa godiya kana suka kutsa kai ciki, Katafaren gida ne babba mai filin tsakar gida, daga gefe kuma bishiyoyi ne masu kyau wanda suka sake ƙawata gidan, akwai guraren hutawa a can gefe harda su lilo da sauransu, Tunda Batool take bata taɓa shiga gidan ba, dan haka ko ina ya zame mata abin kallo sai dai ta gansa daga waje idan tazo wucewa, Da sallama mama da Batool suka shiga parlon kana suka zauna a saman carpet, Wani matashin saurayi ne zaune a saman couch hannunsa riƙe da system idanunsa na sanye cikin farin gilashi, ganin su mama yasa shi miƙewa bayan yace wa mama ina kwana, Hajiya Suhaima ce ta fito tana sanye da wani fitinannen leshi mai tsadar gaske, wuyanta wata danƙareriyar sarƙa ce mai kyau da ɗankunne, kana ta ɗanyi murmishi tare da neman guri ta zauna kafin tace "barkanku da zuwa da fatan kunzo lafiya" Mama tace "lafiya Lau Hajiya dama neman alfarma nazo dan Allah" Hajiya Suhaima tace "lahh babu damuwa tashi ki zauna sai muyi magana" Mama ta koma saman couch ɗin ta zauna kafin tace "dan Allah ina roƙon alfarmar Batool ta dinga zuwa tana yi miki wanke-wanke da shara da sauran abinda kike da buƙata saboda wlhi abincin da zamuci ma garararmu yake yi" Hajiya Suhaima tace "aiko kinzo a daidai dan ina shirin fita neman ƴar aiki ne saboda ƴar aikina tayi aure" Mama tace "alhmdulilah" Hajiya Suhaima tace "amma albashin da nake biya a wata dubu talatine sannan dole sai dai ta dinga kwana yanzu dai zan baki dubu goma idan naga tana aiki inda ya kamata sai in biyata dubu talatin ɗin" Mama tace "babu damuwa Nagode Allah ya saka da Alkairi hajiya" Tashi Hajiya Suhaima tayi ta shiga store ta ɗibo taliya guda biyar ta ɗibo macaroni guda biyar indomie biyar da couscous biyar sai mangyaɗa ta ciko mata babbar gora na swan da kuma manja, kana ta ɗora da ledar maggi satar biyu da dubu goma ta saka a bakko bag ta kawo mata, Ta ajiye a gaban Mama, Mama ta buɗe bakko bag ɗin tare da saukowa kasa kamar zata fashe da kuka, tana kallon kayan abincin dake ciki tana jadadda godiyarta a gurin Hajiya Suhaima, "Wannan ba komai bane karki damu, sai dai ina yawan yin tafiya zuwa Dubai London da sauransu, nakanyi two weeks zuwa one week" Mama tace babu damuwa mun gode Hajiya, Hajiya Suhaima tace "gobe sai ta fara zuwa yau zabi anguwa" Mama ta miƙe tare da miƙawa Batool kayan suka yiwa Hajiyar sallama kana suka fice..! Mom Islam 🍷 *FARASHIN MUTUNCINA* (Romantic story) 💋💋💋💋 Mom Islam Page 7-8 A hanyarsu ta komawa gida Batool take tambayar mama, "Baba bazai yi miki faɗa ba mama?" Mama tace "idan ma yayi faɗan zai yi ya gama, ai ba wata hanyar banzan muka biba, tunda ya kasa sauke nauyin da Ubangiji ya ɗora masa ai gara mu fara fafutukar inda zamu tsira da mutuncinmu ta hanyar halal ba ta haramun ba" Lokacin da suka iso gida, bakko bag ɗin yana kan Batool, Maryam na ganinsu ta taso daƙyar take tafiya saboda yunwa da taci ƙarfinta yasa ko magana ma daƙyar take iya yi musu, a tsakar gidan ta durƙusa tare da cewa "mama abin arziƙi kika samo?" Mama ta dubeta fuskarta da murmishi kana tace "kinga duk ba wannan ba haɗa wuta na sanki bakya jurar yunwa, sannan kinada ulcer dan haka ko taliya ko couscous a ɗora dan shine mai sauƙi" Maryam tace "mama bazan iya miƙewa ba bayanta ciwo wlhi ga ƙirjina kamar zai ɓalle" Batool ta isa gaban murhun ta haɗa wutar gawayi da ragowar gawayin da mana take dashi, kana suka haɗa sanwar taliya suka koma ɗaki, Mama ta tura kayan ƙarƙashin gado saboda gudun kar baba ya gani, Can an jima jollof ɗin Taliya ta gamu, Mama ta fita ta zubawa Batool da Maryam kana ta zuba nata sannan suka fara ci a parlor, Sallamar baba da yayi ne yasa ko wanne jin wani iri, koda ya iso gindin murhun ya buɗe tukunyar, kwano ya ɗauka a kwando ya zuba shima ya kutsa kai cikin ɗakin, Mama bata ce dashi komai ba, ta bishi da idanu, har yana cewa Batool ta ɗibo masa ruwa, Bayan ta ɗibo ta ajiye a gabansa kana ta koma kan abincinta, bayan sun gama ci Batool ta tattara ta kai gurin wanke-wanke suka fice daga ɗakin, "Daga ina muka samu wannan abun arziƙin ne?" Baba ya tambayi mama ba tare da ya kira sunanta ba, Mama tace "zuwa nayi na kai Batool gidan Alhji na Allah mai kuɗi, akan ta dinga zuwa aiki muna rage na cefane" Baba yace "shine suka baki taliya?" Mama ta bashi amsa da cewa "eh guda biyu ce" Baba yace "Allah ya biya su, yaushe Batool ɗin zata fara zuwa?" Mama tace "gobe" Haka sai yayita jan mama da hira har ta gaji da surutansa, Batool yarinya ce, dan bazata wuce shekaru 15yrs ba, ko 14yrs Maryam kuma ta girme mata sai dai tanada yawan laulayin rashin lafiya ne zatayi 22yrs amma idan ka ganta bazakce zatayi waɗannan shekarun ba, duba da yanda ta tsamure sosai, kasancewar ba wani kulawa take samu ba, Wunin ranar dai sun wuni babu fargabar inda zasu sami abinci, sai dai baba da yake ta yi mata tambayoyi, wannan dubu goma na gurin mama a ciki befi ɗari biyu taɓa ba, tanason idan Allah ya kai mu gobe taje makarantar su Batool akan maganar zana jarabawar da zasuyi, koma nawa ne ta gwammace ta biya hankalinta ya kwanta, Washe gari, tun bayan da sukayi sallahar Asbha mama tace Batool kar ta koma barci ta haɗa wuta tasa ruwan wanka da abin karyawa idan gari yai haske su kama hanyar zuwa makaranta, Baba na zaune a ɗaki kasancewar ya dawo daga masallaci yana jin maganar da mama takeyi, Kai tsaye ya fito ya wuce ta gabanta, ba tare da yace da ita komai ba, ashe ya gama shirya kayansa a cikin bakko bag ya wurga ya baya window ɗin cikin ɗaki, ya fice, dan ya kwashe wannan dubu goman duka, ya kuma yi rubutu ya ajiye mata a saman wata tsohuwar loka, kasancewar yayi makarantar boko primary, Mama bata kawo komai a kanta ba, dan haka suka ci gaba da shirinsu, Batool ta shiga wanka ta fito, mama itama ta shiga ta fito, sannan ta shiga ɗakinsu Maryam ta fara kiran sunanta.. ta ƙudundune da bargo tace "bazata iya wanka yanzu ba, Mama bata takura mata ba ta wuce ɗaki ta shafa mai, lokacin Batool ta gama shafa mai ta saka uniform ta fito tsakar gida duba abinci, Bayan mama ta gama shirya wa cikin atamfarta ta ɗan fara koɗewa kasancewar bata samun sabbin kaya sau tari na sai dai ƴan uwa da abokan arziki su duba halin da take ciki su taimaka mata, da haka har ta samu zanin fita anguwa, Bayan Mama ta gama shirya wa ta ɗaga ƙasan katifa ta fara duba tsumman da ta ajiye dubu goman nan bata gani ba, tayi neman duniya har ranta ya ɓaci bata gani ba, Batool ta shigo da sauri tana cewa Mama ta sauke abincin idanunta ya sauka akan wata farar takarda dake ajiye a saman loka, Hannu ta miƙa ta ɗauka kana ta fara karantawa a fili, "Maman Maryam kiyi hakuri bawai na ɗaukar miki kuɗi da niyyar yin sata bane, kawai dai na ɗauka ne dan naga dacewar yin hakan, saboda inason tafiya Kudu neman kuɗi zanbi wata babbar mota, da naga na samu dama shiyasa kawai na ɗauki kuɗin, kuma bazan taɓa mantawa daku ba, baki da waya amma zan yiwa mai shagon dake kusa damu magana akan ya dinga baki duk wani aika da nay ki kulamin da yarana" Wani irin kuka mama ta fashe dashi mai cike da takaici, Tabbas gaskiya ya faɗa ba wani abu ba, mai yasa bashi da tausayi ne, mai yasa baya ƙaunar ya gansu suna farin ciki, mai yasa ya zaɓi ya gansu cikin wani hali, idan ita bai tausaya mata ba su ya kamata ya tausayawa yaransa, Da kin sautin kukanta yasa Maryam dake kwance tasowa ta fito, cikin yanayi na damuwa take tambayar Batool da itama kukan take yi "mai ya faru?" Batool tace "komai ya faru anty Maryam" Ta mayar mata da abinda mahaifinsu yayi da maganar kuɗin makaranta da suke son kaiwa gashi ya kwashe kuɗin ko sisi be bar musu ba, Maryam tace "mama kiyi hakuri Allahan da ya baki wannan shine zai baki wani insha Allah" Har da Batool ɗin suka taru suna lallashin Mama, tayi shiru tare dayin tagumi, rabonta da kasancewa cikin farin ciki a wannan gidan har ta mance, kowacce rana da kalar jarabawar da take ɓullowa iko sai Allah itakam ta rasa abinyi ko zata gayawa iyayenta ne? Kawar da tunanin tayi, tace "Batool tashi ki shirya zuwa gidan aiki dan rana ta fara yi idan kikaci abinci ko wuce" Tashi tayi ta cire uniform ɗinta kana ta je ta ɗauko kwano ta ɗibi abincin kana ta fara ci, bayan ta gama cin abincin ta sanya hijab tace wa su mama itakam ta tafi, mama ta kirawo ta, bayan ta dawo mama tace "Batool ki riƙe gaskiya banda son zuciya sannan Banda ɗaukar abinda ba naki ba, kana ban da munafurci kinji?" Amsa mata tayi da cewa "toh" kana ta kama hanyar tafiya gidan Hajiyar" Tana tafe a hanya tana mamakin mugayen halaye irin na mahaifinta, da kuma haƙuri irin na mahaifiyarta, isowarta bakin get tana tsaye wata mota ta fito daga cikin gidan bayan an buɗe wa mamallakin motar get, idanu ya zubawa Batool kamar wanda bai taɓa ganin wani ɗan Adam ba, Alhji Bukar kenan mijin Hajiya Suhaima wacce Batool zata shiga fara aiki gurinta, Kallo yake yi mata mai cike da ma'anoni wanda shi kaɗai yasan kallon ki na meye..! Mom Islam 🍷 FARASHIN MUTUNCINA (Romantic story) 💋💋💋💋 Mom Islam Page 9-10 Ɗan kaucewa tayi gefe har sai da motar ta gama shigewa kana itama ta kutsa kai ciki ta shiga, Sallama tayi tun kafin ta ƙarisa ƙofar parlon Hajiya Suhaima ta amsa dan ƙofar tana a buɗe ne ta jiyo sallamar Batool ɗin, Ƙarasawa ciki tayi nan ma ta sake yin sallamar kana ta durƙusa ta gaishe da Hajiyar, bayan ta amsa tace "ya mamanki" Batool ta amsa da cewa "lafiya Lau tana gaishe ki" Hajiyar tace "Masha Allah ina amsawa" Juyawa tayi ta kalli kyakkyawan saurayin dake kwance a saman 3sitter yana danne-danne a wayarsa, "Barka da safiya tace masa ba tare da ta kira sunansa ba dan bata san sunan nasa ba" Bai ɗago ya kalleta ba, kuma bai amsa ba, Hajiya Suhaima ta miƙe tana murmishi, kafin tace "Son ƴar aiki na gaisheka" Saurayin ya amsa a taƙaice kamar anyi masa dole, "Tashi mu shiga ciki sai in nuna miki abinda zakiyi min" Hajiya Suhaima tace "tana miƙewa ta fara tafiya" Itama Batool ɗin miƙewa tayi kana tabi bayanta, kai tsaye bedroom ɗin Hajiya Suhaima suka wuce, tace mata, "ta fara da wanke toilet sannan ta fito bedroom ta gyara mata gado tayi mopping sai ta dawo parlor sannan ta nuna mata kitchen da corridor zuwa parlor, ta nuna mata inda zata goge kujeru da sauransu, Bayan Hajiya Suhaima ta gama nuna mata abubuwan da zatayi ta ɗauko Mayafi, dama tayi shirin fita, Tacewa Batool zataje kasuwa yin cefane, ta gaggauta fara aikin kafin ta dawo sai su gyara kayan miyar da ta siyo, Cikin ladabi tare da girmamawa Batool tace "insha Allah Hajiya" Momy ta dubi matashin saurayin dake kwance tace "Farhan idan ƴar aikin ta gama idan akwai abinda kake buƙata ka gaya mata tayi maka" "Okay Momy" Farhan ɗin ya faɗa, Farhan kyakkyawa ne, shi ba fari ba shi ba baƙi ba, sannan yanada kyawun fata uwa uba ya iya ɗaukar wanka, shi ɗin na musamman ne, sai dai miskilanci da jin kai da izza tayi masa yawa, baya son raini kana baya ƙaunar talaka, sannan baya ƙaunar ƙazanta, Bayan tafiyar Hajiya Suhaima, Noor taci gaba da aiyukanta cikin sauri har ta kammala, ammafa ta gaji sosai, dan ba sabawa tayi ba, kuma aikin akwai gajiyarwa sosai, Parlor ta dawo ta ɗan rakuɓe ta zauna saman carpet, Farhan ya dubeta kallo irin na wulaƙanci tare da tsantsar tsana, kana yace "ke dalla tashi a saman carpet ɗinnan karki shafawa mutane datti" Jikinta a sanyaye ta miƙe tsaye tare da rungume hannayenta, tama rasa a inda zata zauna saboda jiran dawowar Hajiyar takeyi, A hankali ta fara takawa zuwa waje cikin ɗan ɗaga murya Farhan yace "ƴar aiki...!!!" Batool ta amsa da "na'am" cikin sanyin murya, Shigowa tayi cikin parlorn bayan tayi sallama, ta durƙusa a gabansa, a ƙyamace yake kallonta yace "kije bedroom ɗina ki ɗauko under ɗina da ves da kuma hanky ki wanke min a washing machine, kuma karki samin datti and then kiyi sauri" Cikin ladabi tare da girmamawa tace "insha Allah zan wanke, amma ban iya amfani da mashin ɗin wanki ba" Farhan ya tashi zaune, bayan ya ajiye wayarsa a saman couch..! Mom Islam *FARASHIN MUTUNCINA* (Romantic story) 💋💋💋💋 Mom Islam Page 11-12 Cikin isa da gadara yace "ke Jahilar ina ce da har zan sakaki wanki kice min wai baki iya amfani da washing machine ba?" Jikin Batool na kyarma tace "dan Allah kayi haƙuri wlhi tunda nake a duniya ban taɓa ganinsa ba sai anan gidan naku" Ƙarasowa yayi ya har inda take tsaye, kana ya janyota tare da hijabinta suka iso inda washing machine ɗin yake, kana ya hankaɗata saura kaɗan ta faɗi, yace "zan kwaso miki kayan yanzu daƙiƙiya kawai, yanzu haka ba boxer da singlet ɗin ma sai kice baki sansu ba" Wata haɗaɗiyar ƙofa ya ɓude ta gilashi, kana ya kutsa kai ciki, daga inda Batool take a tsaye tana jiyo ƙamshin turaren dake tashi a cikin ƙayataccen ɗakin, Fitowa Farhan yayi, hannunsa riƙe da kaya yana isowa gurinta ya watsa mata su, yana jan tsaki kana ya wuce parlon Mahaifiyarsa ya sake kwanciya bayan ya ɗauki remote, Batool ta durƙusa ƙasa tare da fara kwashe kayan, gajerun wanduna ne kala biyar, kowanne sabo ne dan ita a ganinta babu datti ko ɗaya a tare dasu, to Meye ma zata wanke, Ai bai gwada mata ma inda zatayi amfani da washing machine ɗin ba ya koma ɗaki, Gabanta ya shiga faɗuwa tsananin tsoro da fargabar zuwa tambayarsa ya ɗarsu a zuciyarta, Tana tsaye a rungume da Unders dinsa ƙirjinta na tsananta bugawa, wata Budurwar yarinya ta shigo, dan zata iya kaiwa shekaru sha takwas, ta girme wa Batool da shekaru uku kenan, Cikin fara'a ta ƙaraso tana cikin shiga ta alfarma dan ba ƙaramin kyau tayi ba, iya shigar jikinta kaɗai ya isa ya tabbatar maka da yarinyar ba daga gidan talakawa ta fito ba, Sallama tayi lokacin da ta ƙarasa takowa zuwa inda Batool take, Sai yanzu ma ta lura ashe a mota tazo, ita da kanta ta tuƙo kanta, Batool kam tasha mamaki, duba da ƙarancin shekarun Budurwar, Amsa sallamar Batool tayi, bakinta na motsawa, Budurwar tace "dan Allah Momy na ciki?" "Bata nan taje kasuwa amma ta kusa dawowa" Batool ta faɗa tare da sake cewa "dan Allah ki nunamin inda zan kunna wannan injin wankin" Budurwar ta taho gurin injin ta kunnawa Batool inda zatayi, Kasancewarta mai saurin riƙe abu har ta gane, tana shirin juyawa taji Muryar Farhan yana waya, Da gudu ta faɗa cikin parlon tare da faɗawa jikinsa tana sakin dariyar farin cikin ganinsa tace "oyoyo bro nayi farincikin ganinka" Ɗan janyeta yayi a jikinsa kafin yace "me kikazo yi Safna?" "Gurin Momy nazo ko akwai matsala ne?" "Noo babu kawai dai na tambayeki ne, amma har yanzu kina nan da wannan rawar kan naki ko?" Wayarta ta Ciro ta ɗan mannu da Farhan kana tayi musu selfie, tana murmishi, A gurin ta ɗora a status har TikTok, nan da nan ƙawayenta suka fara surutu kowanne na zuzuta kyawu irin na Farhan, itako daɗi takeji wai a dole sansa takeyi. Bayan Batool ta gama wankin bata san inda zata shanya ba, dan haka ta shigo parlon dan ta tambaye shi, Farhan na ganin Batool ta shigo ya wani gimtse fuska, babu walwalah ko kaɗan yace "ke me ya shigo dake?" Kanta a ƙasa cikin sanyin murya Batool tace "dama ina so in tambayeka inda za'a shanya maka kayanne?" Safna ta kalli Batool kafin tace "Bro wannan kuma wacece naga kamar Village girl?" Farhan yace "wai ƴar aiki Momy ta samo.." Batool tace "iko sai Allah gata kyakkyawa, ke zonnan" Batool ta taho gaban Safna kana tace "gani" "Ɗibi takalmana ki gogemin ƙura sukayi karki sakamin ruwa, amma ki bari ki gama shanyewa bro kayan" Cikin bin umarnin maganar Safna Batool ta wuce ta duba inda zatayi shanya bata gani ba, kuma bai ce mata ga inda zata shanya ba, Kawai ta yanke shawarar shanyawa a saman ƙarfen lilo tunda babu ƙura a jikinsa, kana ta dawo bakin ƙofa ta fara goge takalman Safna, bayan ta gama ta nemi guri a compound ɗin ya zauna saman wani dogon benci, Duk kewarsu Mama yabi ya dameta, tun yanzu ta fara tunanin anya zata iya yin aikin nan kuwa, saboda wulaƙancin Farhan ɗin yayi yawa, ga Mahaifiyarsa mutuniyar kirki shikam ko kaɗan bashi da tausayi, Tana zaune a gurin har Farhan ɗin ya fito shi da Safna, idanunsa ne suka sauka akan kayansa da ta shanya a saman lilo, wani irin baƙinciki yaji ya mamaye masa zuciya, ya ƙaraso inda Batool take, watsa mata yatsunsa biyar a saman kumatunta yayi, zafin marin da yayi mata ya shigeta sosai, hawaye na zuba a saman kumatunta a ido ɗaya ta sunkuyar da kanta hannunta na dafe da gurin da ya mareta, "Tashi ki kwashe ki sake wankewa wannan ɗakin da yake kallon nan zaki shiga ki shanya, bayan kin shanyamin kaya akan datti, kin shanya a rana kinada hankali kuwa?" Safna ta taɓe baki kafin tace "kaima in banda abinka bro ina ɗan kauye ina hankali" Ƙarar shigowar mota sukaji, wanda yasa suka tsaya daga tafiyar da suka ci gaba dayi, cikin sauri Batool ta kawar da kanta tare da share hawayen da ya kwaranyo mata a idanu, dan bata son Momy ta fahimci komai, Bayan drivern yayi parking, ta buɗe murfin motar ta fito, tare da cewa "oyoyo my Daughterna.." Hajiya Suhaima tayi maganar tana ware mata hannayenta, Tsakaninsu babu nisa safna ta karasa da sauri ta rungume Hajiya Suhaima, tana cewa "Momy nayi missing ɗinki sosai amma yanzu ai muna tare tunda na kammala karatu" Hajiya Suhaima tace "Masha Allah gaskiya naji daɗi, yanzu kika shigo ne?" Hajiya Suhaima ta tambayeta suna ci gaba da tafiya har suka iso ƙofar parlor, Shima Farhan ɗin bin bayan mahaifiyar tasa yayi, Suka zazzauna, Momy tace "Batool ta tafi ne ko tana nan?" Farhan yace "wacece Batool ni ban ganta ba" Momy tace "ƴar aiki mana" "Oh eh tana nan ai kin wuceta a compound" Momy tace "Safna kiramin ita zan sata aiki ne" Safna ta turo baki cikin shogoɓa tace "Momy wannan yarinyar gabaki ɗayanta problems ce" Hajiya Suhaima bata sake magana ba, ta miƙe ta isa inda Batool ɗin take zaune, tace "Batool me kikeyi anan ga rana ki dawo parlor mana" Jiki a sanyaye ta fara tahowa har ta iso parlon, sai dai a gurin carpet ɗin da ake ɗora ƙafa ta tsaya, kasancewar Hajiya Suhaima ta wuce bedroom ɗinta, Bata sonta haɗa idanu da Farhan ko Safna tunda ta gano itama Safnar ba ƙanwar lasa bace kamar inda tayi tunani, Tana tsaye anan gurin har ma tsawon wani lokaci, Farhan ya daka mata tsawa kafin yace "ke Village girl tashi a bakin ƙofa kiyi gaggawar fita Bama buƙatarki" Batool na jiyo maganar Safna tana ce masa wai Batool ɗin na tsamin datti, Sosai maganar tayiwa Batool ciwo, tace "talaka ya shiga uku..." Mom Islam 🍷 *FARASHIN MUTUNCINA* (Romantic story) 💋💋💋💋 Mom Islam Page 13-14 Farhan yace "kema kika tsaya kusa da ita da har kika jiyo tsamin da take yi, Tana tsaye a waje, ta yi forwarding hannayenta taji Hajiya Suhaima ta ƙwala mata kira, Kamar mai ciwon ƙafafu haka ta shigo kanta a ƙasa ba tare da ta kalli inda Safna da Farhan ke zaune ba, kai tsaye inda taji kiran ta wuce, A kitchen ta samu Hajiya Suhaima ta zuzzuba cin-cin da meatpay a wani haɗaɗen tray, tace mata "ta ɗauka ta kaiwa Farhan da Safna" Batool kam ƙirjinta ne ya bada rass bata ƙaunar ma taji sunansa, bata son yiwa Hajiyar musu kokuma ta gano wani abun, dan haka ta ɗauko plate ɗin da hannu biyu, kana ta fara tafiya kamar wacce ƙwai ya fashewa a ciki, Sannu a hankali ta dinga takawa, a tsorace har ta iso gurin table ɗin dake gabansu, ta ajiye tare da cewa "Hajiya ce tace a kawo muku" Farhan ya kirata, dan har ta fara tafiya zata koma kitchen ɗin ta dawo da baya, ɗaga plate ɗaya yayi wanda ke gabansa ya juye mata a jikinta, kafin yace "mayunwaciya kawai, wa zaici abinda ya fito daga hannunki?" Ɗan sunkuyar dakai tayi ta fara kwashewa, bata gama kwashe wannan ba, Safna ta sake juyo mata wani a jikinta, tare da cewa "Momy ta kawo muku masifa gaskiya, nifa bana ƙaunar ƙazaman ƴan aikin nan, jibi dai ita wannan riga daban zani daban ɗankwalin ma daban, su kansu kayan jikinta abin ƙyama ne" Ran Batool ya ɓaci sosai, sai dai babu inda ta iya da faɗan da yafi ƙarfinta, dan sai su haɗu suyi mata duka, kafin Hajiya tazo cetonta ai ta jigata, Miƙewa tayi hannunta riƙe da plate ɗin a karo na biyu, ta koma kitchen dashi, Hajiya Suhaima na ganinta tace "baki kai musu bane?" "Nakai wai bazasu ci ba" Batool ta faɗa a taƙaice, Hajiya Suhaima tace "babu damuwa, ɗibi wanda zaki iya cinyewa ki ajiyemin ragowar" Iya meatpay ɗaya ta ɗauka, hannunta na kyarma, Hajiya Suhaima ta ɗauko leda ta ɗibar mata kana tace "aiki zamuyi yanzu, jibi zan wuce Dubai, wannan tumatur ɗin a blanda za'a markaɗashi, sai wannan pepper da onion ɗinnan suma markaɗasu za ayi idan an gama sai a tafasasu ruwan ya ƙafe, kana zamu soya kaji kamar guda goma, ganin girman kajin yasa Batool zuba musu idanu "tabb yaushe rabonta da cin nama bare kifi, mutum ya samu ma ya samu abincin da zaici ya ƙoshi" Koda Hajiya Suhaima tace mata ta fara markaden tace bata iya amfani da blanda ba, dole dai ta koya mata duk inda zatayi, aiko tanada fahimta ta zauna a saman ƴar kujera sai da ta markaɗesu tass kowanne tasa a cikin tukunya pepper da onion ne ya haɗesu guri ɗaya, Tana miƙawa Hajiya Suhaima tana ɗorawa akan electric stove har ta gama taje sink ta kunna pampo ta wanke blandar kana ta kife, Kajin a fige suke, kuma an yayyankasu tsaf, kawai sake wankewa Batool tayi aka sa a tukunya da kayan haɗi, aiko sai da sukaci babbar tukunya dan kajin manya manya ne bana Hausa bane, Bayan sun gama dahuwa aka tsame aka tittila mangyaɗa kamar ruwa a wani babban kaskon suya, Batool ce ta fara soyawa Hajiya Suhaima kuma tana baza dankalin turawa a wani babban basket, Batool ta ɗauki tsawon lokaci kafin ta gama suyar, kana tace "Hajiya na gama, zanyi sallah" "Okay je kiyi lokaci kam ya tafi sai kizo in sallameki kinga har ƙarfe huɗu tayi" "To" tace tare da fitowa, sai kuma ta koma kitchen ɗin tace "Hajiya banɗaki fa?" "Jeki parlor yana nan" Ta wuce parlor zuciyarta na cike da tsoro haɗi da fargaba, sai dai duka basa nan a parlon dan haka ta ɗan saki jiki, tayi alwalar, bayan ta fito daga toilet ɗin ta hau saman carpet ɗin parlor tayi sallahar, hamdala tayi da taji Hajiya Suhaima tace zata sallameta ta tafi gida, Jin kiran Hajiya Suhaima yasa ta amsa bayan ta idar da sallolin kana ta wuce kitchen ɗin lokacin ta gama ragowar aiyukan ta gyara kitchen ɗin, "Batool yau zaki tafi gida amma zuwa gobe idan kinzo kwana zaki dingayi dan haka mukayi da mahaifiyarki" Batayi mata musu ba, tayi mata sallama kana ta fito parlor, Sake kiranta tayi tace "ta ɗauki cin-cin ɗinta ta bata wata baƙar leda wacce ta saka naman kaza manya manya a ciki, da kuma soyayyen dankalin turawa" Batool tayi mata Godiya, dan ba ƙaramin yabawa da halin kirki irin na Hajiya Suhaima Batool tayi ba, Ƙarfe huɗu da mintuna ta fito daga gidan, tana tafe tana farincikin yau su mama da anty Maryam zasuci nama da dankalin turawa, Tsabar zumuɗi har da ƙarasawa da gudu saboda ta isa gida da wuri, Tana isowa ƙofar gidansu ta zare idanun, duba da ganin dandazon jama'a da tayi sun taru sai hayaniya akeyi, kutsawa ta dingayi tana wucewa har ta shiga ciki, Mama ta samu zaune a saman kujera ƴar tsuguno tayi uban tagumi hawaye na bin kumatunta, anty Maryam kuma na masifa tana cewa "ai ba mune muka ciba, shi da yaci yabar gari shi zaku je ku nemo kuma sai Allah ya saka mana" Mama ta ɗaga mata hannu cikin Muryar kuka tace "Maryam kar in sake jin muryarki wlhi idan har na sake jin muryarki sai na ci mutuncinki, koba komai babu sa'anki a cikinsu dan haka ki kiyaye bakinki" Wani daga cikinsu yace "idan har an amince zan nemi auren ƴarsa a madadin kuɗina idan kuma ba haka ba wlhi yau ɗinnan idan ba'a bani kuɗina ba sai na yi muku wulaƙanci da tozarci wanda kare ma bazai ci ba" Mama da sai yanzu ta samu bakin magana, ta miƙe tsaye, rai a ɓace tace "auren biyan bashi kake nufi, to badai da ƴata ba, kaje can ka nemi da wacce zakayi" Mutane suka fara cecekuce suna zugashi wai tunda mama tayi taurin kai kawai ya tashesu a gidan sai aga inda zasu zauna, Aiko ya zugu sosai ma, dan a take a gurin yace "ya basu nan da anjima idan har basu tashi sun bar masa gida ba da hukuma zai zo a fitar dasu ta ƙarfi kuma a wulaƙance, Yana gama faɗar haka ya wuce yabar gurin, Mutanen dake biye dashi suma suka bi bayansa, Batool tace "wannan tsohon mutumin waye zai aure shi, shi bai nemi dai-dai shiba?" Mama ta fashe da kuka, tana cewa "mahaifinku ya jefamu a cikin masifa, ina shi ina cin bashin kuɗi har Naira miliyan ɗaya, dame zai biya da wacce sana'ar zai biya, na ajiye dubu goma ya kwashe to ina yakai wannan kuɗin, a iya sanina harda yau shekararsa biyar kenan baya bani kuɗin cefane, sai Maryam taje tayi tallar shinkafa wacce nake karɓota bashi da miya suma suka bashi nake karɓowa, sau nawa iyayena suna bani jari ina cinyewa..? Mom Islam 🍷 *FARASHIN MUTUNCINA* (Romantic story) 💋💋💋💋 Mom Islam Page 15-16 Mama ta ƙarashe maganar tana kuka, Batool tace "mama wannan mutumin da yake cewa zai auri anty Maryam tsoho nefa" Suna cikin magana sukaji ana ƙwanƙwasa ƙofa, mama ta dauki Mayafi ta je ƙofar gida, sai dai cikin rashin tsammani idanunta suka sauka akan jami'an tsaro da suka zo cikin fuskar da babu walwalah, Kafin mama tayi magana ɗaya daga cikin jami'an guda uku, yace "an kawo mana ƙarar mijinki tare dake, babu wani dogon bayani ku tattara kayan ku kubar masa gidansa tunda ba gidan gado bane" Wanda yakai ƙarar yana tsaye yana saurarar abinda mama zata ce, Ɗan kawar da kai gefe mama tayi, nan fa ta lula duniyar tunani, idan har suka fita daga gidannan ina zasuje waye suke dashi da zai basu gurin zama, dan haka kawai tace "na amince ka auri Maryam ɗin" Wanda ya kawo ƙarar ya washe jajayen haƙoransa bakinsa a cike da goro yace "Masha Allah, kokefa da kin amince tun farko babu wanda zai kawo miki wani jam'i gidanki, Juyawa sukayi, Mama na tsaye idanunta na fitar da hawaye, Batool da ta biyota a baya ba tare da ta sani ba, tafi kowa kuka, dan haka ta koma ciki tana kuka mai sauti. Da ganin Batool na gunjin kuka yasa Maryam janyota jikinta tana ce mata tayi shiru basu isa suyi musu abinda Ubangiji beyi musu ba, Mama ma ta shigo idanunsa na zubar hawaye, cikin sanyin murya wacce ta fara dishewa da kuka tace "dan Allah Maryam haƙiƙa na tafka babban kuskure wanda nasani zaki kirani da azzaluma sai dai hakan shine mafita a garemu dan Allah Maryam ki gafarceni" Cikin rashin fahimta Maryam tace "dan Allah Mama karki sake cewa zan kiraki da wannan sunan dan Allah ki daina kuka ni baki aikata min komai ba, mama" Mama tace "tabbas nice na aikata miki komai saboda na bawa Alhaji Atiku ke a matsayin bashin da mahaifinku yaci, idan ba haka ba bansan inda zamu mu zauna ba nida Batool" Ware idanunta tayi tare da sakin kuka itama, tace "mama akan me..?" Sai kuma ta share hawayenta, saboda Maryam yarinya ce mai hankali da hangen nesa cikin kwantarwa da mama hankali tace "mama nayi miki alƙawarin zan zauna lafiya kuma bana son inga kina kuka dan Allah mama ki share hawayenki baki zalunceni ba, Ubangiji ya fimu sanin dai-dai, Da wannan maganar ta Maryam yasa Mama ta ɗanyi shiru, gashi yamma tayi basu da kuɗin cefane, Nama dasu cin-cin ɗin da Batool tazo dashi ta bawa mama, daga ƙarshe dai da shine sukayi abincin dare. Washe gari, bayan sunyi sallahar Asbha, babu wanda ya koma barci, kowanne ya kama aikinsa, lokacin mama na daki tana azkar, Batool tayi wanke-wanke da wanke banɗaki da gyara ɗakinsu, Maryam ta share tsakar gida ta haɗa wuta, indomie ta dafa musu da iya magin cikinta dan babu kuɗin cefanen shine baba ya gama kwashewa, Bayan ta gama dafawa ta saka musu ruwan wanka, ta zubawa Batool takai nata ɗaki mama ma takai mata ɗaki, Batool ce ta fara wanka bayan taci abincin, kana ta shirya cikin shirin tafiya gidan aiki, sabuwar atamfar da mama tayi mata ta sallahr da ta wuce ita ta saka da sabon hijabi, gudun yauma kar taje gidan Hajiya Suhaima su Safna da Farhan suce wari takeyi, Ta wanke slifas ɗin takalminta tsaf, ta shiga ta gaishe da mama kana tace "zata wuce gurin aiki" Mama tasa mata albarka kana tace "ta gaishe mata da Hajiya Suhaima" tace to kana ta yiwa Maryam sallama sannan ta wuce.. Sauri ta dinga yi a hanyarta ta zuwa gidan Hajiya Suhaima har ta isa, nocking tayi mai gadi ya buɗe mata, ta gaishesa kana ta shige, Sannu a hankali yanzu take tafiya har ta iso ƙofar parlon, sai da tayi sallama suka amsa kana Hajiya Suhaima tace ta shigo, Cikin Nutsuwa ta shigo tare da durƙusawa a ƙasa saman tiles kana tace "Hajiya Barka da safiya" Idanunta ne suka sauka kan Dady da yake kallonta sosai, tace "alhji Barka da safiya" Dady ya amsa murya a sake, kana yace "wannan itace ƴar aikin da kike bani labari?" Hajiya Suhaima tace "eh itace, sunanta Batool" Alhjin yace Masha Allah, Bata san Farhan yana parlon ba, dan haka bata gaishe sa ba, Tashi zaune yayi, tare da cire eyepiece ɗin dake maƙale a kunnensa kana ya kalli Batool yaja dogon tsaki kafin yace "Momy a duk ƴan aikin da kike ɗibowa babu ƙazama irin wannan yarinyar" Alhaji ya kallesa kana yace "Farhan are you serious kuwa, ɗan adam yanada daraja Meye aibun wannan yarinyar?" "Talauci da ƙauyanci mana Dad " Alhaji ya girgiza kai bai ce komai ba ya tashi ya shige bedroom ɗinsa, Hajiya Suhaima ta gyara zamanta tare da yiwa Batool nuni da ta zauna a saman kujera, Batool ta miƙe zata zauna, Farhan ya dakatar da ita tare da cewa "kull karki sake ki zauna dan wllhi idan ta zauna daga yau ina iya daina shigowa parlonnan" Dole dai anan inda take ta zauna, Hajiya Suhaima tace "Son kabi duniya a hankali" Acan bedroom ɗin Alhaji hankalinsa ya karkata ga Batool, tabbas bawai yana yi mata kallon tausayi bane, kallo ne mai cike da tsananin so da ƙauna, sai dai shekarunsa sunyi mugun ja sosai, dan ya tsufa kuma yanada farin gemu sai dai yanayin jikinsa baya nuni da irin tsufannan da mutum zai ranƙwafa ko ya dinga tafiya da sanda, Ya daɗe yana tunanin ta inda zai yi ya samu damar yin magana da Batool, sai dai tunowa da yayi Hajiya Suhaima zatayi tafiya gobe yasa shi cewa "alhmdulilah kana ya fito parlor hannunsa riƙe da key car" "Zan fita" Ya cewa Hajiya Suhaima tare da kiranta hanyar waje, Batoo tayi tunanin Alhajin zai saka a koreta sai taga da Hajiyar ta dawo bata ce mata komai ba, Tana nan dai a zaune, Farhan kuwa sai jan zaki yake lokaci zuwa lokaci, tashi tayi ta shiga kitchen, taga akwai kayan da ba'a wanke na su kwanuka da sauransu, Fara wankewa tayi kana ta share kitchen ɗin Hajiya Suhaima ta shigo tana yi mata sannu, Kana tace "yau baza'ayi girki ba, restaurant zamu tafi" "Toh" kawai Batool tace, amma a zuciyarta tayi mamakin akwai abinci kala-kala ace sai a hotel zasuci abinci taɓɓ kashe kuɗi a gurinsu babu wuya, wasu na nema wasu na kashewa basa ko tunani, Driving alhji yakeyi yana sake tuno fuskar Batool da ɗan ƙaramin bakinta, Murmishi yayi, kafin yace "inhar ina raye babu abinda zai hana ban mallaki yarinyar nan ba a matsayin matata, wayoo rabona da soyayya tun wacce mukayi da Suhaima...! Akwai zazzafar cakwakiya tsakanin uba da ɗaya shin ya Farhan zaiji barin gidan zeyi ko yaya😂 Mom Islam *FARASHIN MUTUNCINA* (Romantic story) 💋💋💋💋💋💋 Mom Islam Page 17-18 Washe gari tun da Asbha bayan su Hajiya Suhaima da Alhaji sunyi Sallah, basu koma barci ba sakamakon yau ne zata wuce Dubai, Kwance suke a kan bed ita da Alhaji, tun ɗazu take son tashi ta shiga toilet tayi wanka amma yaƙi amince mata, sai jagwalgwaleta yake yi, ya taɓo nan ya taɓo can haka dai ya dinga yi har na tsawon wasu lokuta, daga ƙarshe yai mata izinin ta shiga wankan, bayan ta shiga ta fito shima ya shiga yayi ya fito, Ba wata kwalliya tayi ba, iya mai da powder da ta shafa, sai lipstick, kana ta ɗauko wata kyakkyawar baƙar Abaya a cikin drowarta tasa sannan tayi rolling Mayafin kana ta feshe jikinta da turarruka, Alhaji ne ya shigo cikin shiga ta manyan kaya, shima yayi kyau Masha Allah, hannunsa na zube cikin aljihu ya dubeta kafin yace "Suhaima ƴar aiki zata ci gaba da zuwa ne kokuma har sai kin dawo" Jin zancen tambayar tasa tayi mata wani iri yasa tace "kawai sai na dawo" Sam beji daɗi a cikin ransa ba, dan haka yace "Allah ya nuna mana" Bata kulashi ba, taci gaba da shirya kayanta, ƙarfe 9:am suka fito parking space lokacin Farhan ma ya fito yana sanye da wasu tsadaddun kaya Gucci sunyi masa kyau sosai, A tare suka shiga motar, Dady a mazaunin Driver ya zauna kana Hajiya Suhaima a gefe, Farhan kuma a backside ya zauna, Lokacin da Dady yake shirin yiwa motar key, bayan sun gama gaisawa da Farhan, Batool ta iso gidan cikin sauri dan gani take tayi lattin zuwa, Ganin ilahirin mutanen gidan a cikin mota yasa ta ƙaraso ta ɗan durƙusa ta gaishe su, kana tace "Hajiya Allah ya kiyaye hanya" Bayan sun amsa Hajiya Suhaima tace "Batool karki sake zuwa har sai na dawo nan da sati ɗaya" Ta Ciro kuɗi mai yawa ta miƙawa Batool ɗin, Godiya Batool tayi mata kana ta kama hanyar fita daga gidan, Wani irin shauƙin sonta Alhaji yake ji yana mugun sake shigarsa, kawar da kallon tafiyar Batool ɗin yayi ba tare da ya bari kowa ya gansa ba. Itako murna take tayi Dan tama kasa tsayawa ta duba ko nawa ne, ta dinga gudu sosai har ta iso gida, Mama na ganinta ta hau tambayarta "lafiya Batool?" Fuskarta ɗauke da murmishi tace "mama dama na gaya miki Hajiya zatayi tafiya shiyasa tace in dawo gida ta bani waɗannan kuɗaɗen" Mama tace "ikon Allah Hajiya Suhaima bata gajiya da ɗawainiya Allah ya saka da Alkairi" Mama ta karɓi kuɗin ta fara ƙirgawa, dubu biyar ne cif, mama kam tayi farin ciki sosai, dan wannan dubu biyar ɗinnan ta zame mata tamkar dubu hamsin, ta samu kuɗi a lokacin da suke da buƙatarsa, Maryam ma tayi farin ciki, kasancewar tana kwance tana fama da ciwon kai, Wata maƙociyarsu ce ta shigo bakinta ɗauke da sallama, wacce take siyar da kayan miya, dasu shinkafa, da mangyaɗa, Mama na ganinta sai da ƙirjinta yai mummunan bugawa sakamakon tunawa da tayi tana binta bashin dubu huɗu, Mama ta ɗan yi murmishi kafin tace "ki zauna mana" "Ba zama bane ya kawoni dan haka na gaji da ɗaga miki ƙafa yau duk inda kuɗi yake ki shiga ki nemosa kuɗina zaki bani" Mama tace "kiyi hakuri nima Mancewa nayi amma kina raina wllhi, ta cire dubu ɗaya ta bata dubu huɗu" Ba tare da matar tayi mata sallama ba ta fice, Suna nan zaune suna tunanin rayuwa, sukaji sallama daga bakin ƙofa lokacin ƙarfe shaɗaya na rana tayi, Mama tace Batool taje ta leƙa taga ko waye, Tashi Batool tayi, ta fito hannunta riƙe da ɗan ƙaramin hijabi, bayan ta saka a wuyanta ta sa takalmi kana ta fita dan ganin mai sallamar, Alhji Atiku ta gani yana tsaye daga nesa da bakin ƙofarsu hannunsa riƙe da mukullin mota, yace "ke kiramin Maryam" Batool na shirin gaishe sa, ya dakatar da ita, cike da isa da gadara yake bata umarni, Ɗan kawar da kanta gefe tayi kana kafin tace "anty Maryam tana kwance babu lafiya" "Wannan ƙarya ne wlhi ni za'ayiwa lumbi lumbi, to ba rashin lafiya ba, ko asibiti ne a kanta sai anyi wannan auren uban waye ya janyo idan ba hamaifinku ba?" Rai a ɓace Batool ta sa idanunta a nasa kafin tace "kaga Mallam darajar tsufanka yasa bance maka komai ba, ka sani kome mahaifinmu yayi dole dai mahaifinmu ne, ehe kuma ka kiyaye harshenka..! Tun da ta fara yiwa Alhaji Atiku kashedi tana nunasa da yatsanta ɗaya Alhaji mijin Hajiya Suhaima yake tsaye da mota shida wani yaro wanda ya nuna masa gidansu Batool, Sai yanzu ma ta hangi motar alhajin, ta ƙarasa da sauri tare da durƙusawa ta gaishesa, kafin tace "Alhaji wani abun za'ayi maka?" Girgiza mata kai yayi yana murmishi kafin ya ce "wancan mutumin me yakeyi a ƙofar gidanku?" Abinka da yaro ko ince ƙuruciya, haka dai Batool ta kwashe labari tun daga farko har ƙarshe, dan ko ɓoye masa cewar mahaifinta ne ya cinye kuɗin batayi ba, Alhji ya girgiza kai sai kuma ya buɗe murfin motar ya fito, Bayan ya isa gurin Alhaji Atiku bakinsa ɗauke da sallama, Alhaji Atiku ya amsa, tare da tambayarsa dan yaji ta bakinsa, a cikin maganarsa babu wacce ta saɓa data Batool, dan haka Alhji yace "ka tabbatar da cewar yarinyar tana sonka?" Alhji Atiku yace "duk wannan ba damuwata bane, kawai auren biyan bashi zan yi" Alhaji yace "idan har ka samu wanda zai biya ka kuɗinka zaka bar yarinyar?" Alhaji Atiku yace "da gudu ma, dama me zanci da ita Banda mu dinga tafiya gona tare" "Yimin sallama da mahaifiyarki" Alhaji ya faɗa yana duban Batool, Bayan ta kira mata tayi mata bayanin Alhaji mijin Hajiya Suhaima, Mama ta gaishesa lokacin da ta fito, buɗar bakinsa yace "gidanku ya dawo hannunku da izinin Ubangiji yanzu zanyi masa transfer na kuɗinsa" Hawaye ya fara sintiri a idanun Mama Wanda yasa har tana durƙusawa har ƙasa ta fara jera masa godiya kamar ta ari baki, Komawa ciki tayi tana kukan farin ciki, Batool na tsaye aka tura masa da kuɗin ya kama hanyar tafiya, Batool tace "Alhaji mun gode Allah ya saka da alkairi" "Amin yace yana sake dubanta fuskarsa ɗauke da murmishi sosai" Bayan tafiyar Hajiya Suhaima Farhan ba gida ya dawo ba, hotel ya wuce inda suke haɗuwa da wata budurwarsa wacce take mutuwar sonsa a cewarsa dai aurenta zeyi, domin kuwa marainiya ce bata da uwa bata da uba, Kwance take a saman cinyarsa dukkansu tsirara suke babu komai a jikinsu, hannunsa na kan nipple ɗinta yana ɗan murzawa a hankali, yayinda yatsansa ɗaya yake cikin HQ ɗinta yana goga tsakiyar yana wani tattare ƙafafu, Cikin kukan shogoɓa yarinyar take cewa "Uhm Uhm my melon ka sakamin wannan gurin yana yimin ƙaiƙayi" Cikin kasalalliyar murya yace "ashhh my babe kinsan inda na matsu kuwa, wayoo daɗi iya nan tsakiyar gindinki na tsotsa sai inji kamar madara nake sha, Suka wani ƙamƙame juna kamar waɗanda zasu shige jikin juna..! Mom Islam 🍷 Idan kinason complete document 1k ne account number Zainab Habibu first Bank shaidar biya ta wannan number 08141799224 Mom Islam Downloaded From https://tknovels.com.ng